Afra ko amrah complete - Chapter 29
Afra ko amrah complete Chapter 29: Afra ko amrah complete Chapter 29. Da safe ya fito daga wanka yana tsaye a gaban dressing mirror yana taje gashin kanshi…
4,339 words
Da safe ya fito daga wanka yana tsaye a gaban dressing mirror yana taje gashin kanshi ,Afrah ta shigo dakin taje da sauri ta rungumo shi a hankali ta bayan shi tare da fad'in "i missed u uncle"missed more my Afrah,ya juyo da ita ya zaunar kan dressing mirror ya jawo stool ya zauna yakai hannu kan cinyar ta tare da riqo en yatsunta ya sarqe da nashi yana kallon fuskarta yace"honey better ya baccin jiya body temperature d'in ya barki kuwa?eh tunda na tashi nayi wanka shikenan sae asuba na sake farkawa. To mu gaisa , yana fad'ar haka ya lumshe idon shi ta duqa a hankali taje gab da fuskar sa ta d'ora masa kiss kan kumatu ta kowane gefe,snn ta d'ago tana murmushi tare da fad'in "nayi nawa saura kai" Ya bud'e idon shi tare da fad'in"babyna zan fara gaidawa ko maman baby? Duk yanda ka gani amma kayi adalci, to shikenan zanyi Allah kaini gidan akwai, nan yakai yatsan sa ya ta6a ta ya ta6a cikinta yana fad'in" _Allah kaini gidan akwai gidan akwai nika fad'awa ga masara ga kudaku ga inda Allah yannufa_" cak yatsan shi ya tsaya kan cikinta, Afrah ta buga ihun shagwa6a tace"wlh bazan yarda ba nice a gabanka ni zaka fara gaidawa"cikin dariya Farhan ya rungumota yaje saitin kunneñta yace "a tare dai zan gaidaku tunda a tare kuke"maqale kafad'a tayi tace"um um gsky ni zaka fara gaidawa ai ni ka fara samu kafin shi, to naji,nan ya d'aga ya koma hugging d'inta tare da kai mata kisses kan kumatun ta, snn yaje a hankali kan cikinta ya yaye rgr jikinta ya d'ora lips d'insa a hankali kan cibiyar ta ya furta a hankali kmr mai rad'a"good morning my child" Yana d'agowa ya bar gurin yana dariya sbd wani kallo da yaga tayi mishi mai cike da rigima har da wani turo baki,ta sauko kan dressing mirror tana fad'in"gsky nima sae kace min good morning"dai dai ta iso gurin shi ya lakato hancinta yace"ai nima baki ce min good morning ba"a shagwa6e take kallon shi tana bubbuga qafafunta a qasa tace"to ai shima bai ce maka ba amma kace mishi"
*Billy giro😊&Futha Luv* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:23PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [ 11/19/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅85🏅```* Kinga zo na gaya miki wani albirish , ya jawota suka zauna kan gado yace"yau ki shirya zamu fita yawo a duk inda kike son zuwa kuma ki siyo duk abinda kike so.... Wayyo Allah uncle har da chocolates? Rufe idon shi yayi alamar ya manta da yace komai, Afrah ta shafo fuskar sa cikin sanyin murya tace"uncle mene ne bada shi ba ko?da shi amma kad'an , ihu ta saki tana murna sae rawa take a jikinsa ya dakatar da ita yace"saura kuma kiyi rashin alqawari kije ki kwaso da yawa nako kyautar dasu gabad'aya" To da kanka ma zaka d'auko iya abinda kake son naci, to naji ,yes! ta fad'i hk ne tare rungume shi qam a qirjinta had'e da bashi peck. Yace"to jeki snr da Amrah ki kuma snr mata har da fu'ad za'a fita ,da gudu tayi niyar barin gurin yayi saurin riqota yace" be careful my unborn child d'ina fa"wato ni baka ma damu ba idan naje na fad'i,zan damu ba sosai ba sbd ke kikayi gudu ba saki aka yi ba, lallai uncle unborn child d'inka ya fini nsn ma in na haife shi shikenan ni shara ce a gurinka,yace"ko d'aya ki daina tunanin hk kinji...ai da alama...jawota yayi yana rarrashi sbd yanda yaji sautin muryarta kmr zata yi kuka yace"zan fa damu sosai kin sani Afrah na fad'a ne kawai" Ta tashi tana murmushi ta fita.
Ba qaramin dad'i ftr tayiwa su Afrah ba dmn duk abinda suke so sun kwaso. Ana gama sllr isha'i Afrah tayi bacci nan kwance kan sallaya sbd a gajiye suka dawo kuma da isowarta ta d'ora girki qarshenta bata ma ci ba bacci yayi awon gaba da ita. Koda Farhan ya dawo ya sameta kwance ya d'auke ta ya mayar kan gado tare da cire mata hijab ya had'a da carpet ya linke yasa a wardrobe. Kan dining yaje yaci abinci sbd yunwa yake ji sosai. Bayan ya gama ya koma sama d'auke da kular abinci da plate a cewar koda Afrah ta farka taci. Wanka yayi yazo yayi kwance yana kallon labarai ba tare da sautin tvn yayi yawa ba sbd kar ya tashi Afrah. Har guraren qarfe goma baiyi bacci ba yana jiran tashin Afrah taci abinci, juyin da take yi ne yasa ya matsa kusa da ita wani irin zafi yaji a jikinta, "zafi uncle" shine abinda yaji kafin ya iya yin komai , d'agata yayi yace"wani abu na miki ciwo"ba tare da ta bud'e idonta ba ta girgiza masa kai,snn tace"pls Ac uncle"Afrah d'akin nan yayi sanyi ba kad'an ba sbd Acn da ke kunne "to kai uncle baka ji zafi yayi yawa ba har ya ba jikina kodai baka da lafiya ne shiyasa baka ji zafin ba?lfy ta qalau Afrah kece jikin ki yayi zafi tashi kiyi wanka zafin ya sauka ,a hankali ta bud'e idonta ta tashi ta fad'a toilet ,sae gashi ta dawo daure da towel ta bud'e freezer ta d'auki qanqara yace"me zakiyi da ita ?zan sha ne,bai ce mata komai ba har ta koma toilet da qanqara a hannunta. Kusan awa d'aya yana fmn jiran fitowar ta amma ko motsin alamar fitowar ta bai ji ba. Ya tashi yaje ya mata knocking yaji shiru ya murd'a qofar a hankali ya shiga ya sameta kwance abinta cikin bahon wanka sae bacci take ,garin d'aukar ta ne yaji sanyi ga ruwan da take kwance cikinsu,ysn ba makawa ciki tasa qanqarar da ta d'auka dama yayi mmki ga ruwa me ya kaita daukar qanqara. Yana sanya mata towel ta tashi tare da cire towel d'in a jikinta tace"uncle bana so ka maida ni cikin ruwa"Afrah kin jima sosai a bayi har kika yi bacci"nasani uncle nan zanyi baccina cikin ruwa har safe" Lallashinta ya shiga yi inda da qyar ya samu ta yarda suka koma d'aki. Ba yanda bai yi ba kan taci abinci amma taqi sae fresh milk tasha mai sanyi ta kwanta. *~~~~~~~~* Sannu sannu lokaci keta tafiya inda ynx har auren Amrah ya matso gab sauran kwana d'aya a fara bukukuwa.
Afrah ce zaune ta tasa 'ya'yan fruits tana ci dmn ynx su tafi bawa qarfi kan abinci , sae ta yini tana cinsu ba tare da taci wani abincin kirki ba. Ta kalli Farhan dake zaune kusa da ita tace"uncle zaka barni nayi rawa a bikin Amra? um um , shine abinda ya fad'a a taqaice sbd labarun da yake kallo baya son srt, tace"pls uncle wlh in banyi rawa ba ai ba'ayi komai ba"kallon ta yayi yaci gaba da kallon labarun sa ,Afrah kuwa ta hau bakinta sae roqon sa take,yace"Afrah bazan barki ba fa ki daina damuna ina sauraren labarai"tashi tayi cikin fushi ta bar gurin tana magana ciki ciki yabita da ido kawai har ta shige. Sae da ya gama kallon labaran ya bita ya hango ta zaune tsakiyar gado ta lanqwashe qafafu tana cin pringles tana kallo sae dariya take kasancewar comedies ne take kallo. Yaje yayi zaune kusa da ita kmr yanda tayi irin zmnta ya kar6i Pringles yana ci ,ta d'auki remote ta rage volume ta kwanta a hnkl kan jikinsa tare da tura hannun ta cikin rgrs tana yawo dashi kan qirjinsa ,yakai hannu ya 6alle buttons d'in rgr gabad'aya snn ya shafo gefen fuskarta yace"bacci?gyad'a masa kai tayi inda bata jima ba bacci ya d'auke ta. Zafin da jikinta keyi ne ya tashe ta ,koda ta duba Farhan ya fita ,toilet ta fad'a tayi wanka tana fitowa daure da towel ta nufi downstairs ,saurin juyawa tayi hango fu'ad ,JB da kuma Farhan suna tsaren tsaren yanda za'ayi biki, ba wanda ya ganta a cikin su face Farhan da shi kad'ai ke facing d'in gurin.
Bayan sun gama abinda suke ya haura sama zuwa d'akinta ya sameta ruf da ciki tana kuka ya zauna tare da jawota jikinsa yace"mene ne? Cikin muryar kuka tace"uncle wlh zafin jikin nan yana takura ni ace duk na kwanta bacci ba halin nayi awa biyu kwance sae zafin jiki ya tara min har sae na tashi nayi wanka kan dole,kuma da alama abin bai dame ka ba sae dai kawai kace wai naje nayi wanka ba wani magani da zaka bani nasha" Sae da ya nisa a hnkli snn yace"Afrah ai wankan da nake cewa kiyi shine maganin abun, ko baki ga da kinyi wakan ba shike nan, kuma laulayi ne yazo miki da haka bynda zanyi,amma sannu sannu zai daina miki kinji,gsky ni ngaji ,daga kawai kinci sa'a Afrah ba amai kike yi ba kuma cikin bai wani sa miki tada ba, to uncle naji amma qirjina fa?a hankali ya bud'e towel d'inta yana kallon qirjinta yace"me yayi? Towel tasa ta rufe abinta snn ta share hawayen kan fuskar ta tace"ni bana son cikowar da yake yi kar yaje ya zama babba da yawa har yazo ya 6ata min body structure ,ai kad'an kad'an ne yake qarawa bazai yi girman da kike tunani ba. To uncle wai da gaske kakeyi baza ka bar ni nayi rawa ba a bikin Amrah? Dagaske nake yi dmn ko ba don cikin jikin ki ba bana so,dan haka kar ki sake tambayata zancen rawar nan, to uncle na haqura, ta fad'i haka ne a sanyaye ta tashi ta d'auko Vaseline zata shafa ,sae duk yaji ta bashi tausayi ganin yanda tayi sanyi, yace"zo na taya ki"ba musu taje ta zauna kusa dashi byn ya gama tayata yace"wane klr kaya zaki sa?kallonsa tayi snn tace"irin na jikin ka zansa inada irin su kasan" nan suka je jikin wardrobe Afrah ta ciro kayan tasa, riga da wando ne rgr polo sky blue a jikin kwalar rgr akai ratsin baby pink haka ma a qasan hannun rgr akwai ratsin baby pink rgr dai dai jikinta takai cinyar ta da kad'an. Wandon ma baby pink ne in colour za'a iya kiran shi skin tight dmn ya kama jikinta ,taje ta feshe jikinta da turarukka ta d'an gyara fuskarta da kayan kwalliya er simple makeup da tasa tayi kyau sosai, ta qara gyara tsorayen kalabarta en qanana dasuka sauko har kan kafad'ar ta snn ta juyo cikin yanga tare da riqe qugunta tace"uncle ya ka ganni? Kinyi kyau sosai kmr na sunkuce na gudu da ke kowa ya daina ganin ki sae ni kad'ai. Murmurshi tayi yayinda yazo ya riqo hannunta yace"muje mu kaiwa su gwaggo yawo"suna fitowa compound d'in gdn Afrah tace"uncle muyi photo,kai tsaye kuwa ya shiga camerar wyr shi ya saita ,Afrah ta rungumo shi sukayi murmushi su duka ya d'auke ,kallon photon sukayi da yayi mugun kyau har dai yanda dimplse dinsu ya bayyana kan murmushin da sukayi,sake d'aukar wani sukayi wnn karon kiss ta d'ora masa kan dimple shi kuma yakai hannu ya zagayo dashi ta bayan qugunta ya rungumota yana murmushi. Kai tsaye ya saka photon a screen wallpaper snn ya tura ma Afrah a phone d'inta yace"amma kar ki sashi screen wallpaper "a shagwa6e ta kalle shi tace"meyasa byn kai kasa?ni dake ba d'aya bane bcs ba mai kar6ar wayata amma ke duk inda kika samu jefar da waya kike, gashi cikin wata biyu ma bansan iya wyr da kika sake ba,,uhm uhm pls uncle zan kiyaye,ai dama na gaya miki in kika yadda phone d'in nan bazan qara saya miki wata ba tunda sakaci ne dake,yi haquri kaji nima bada son raina bane,gefen fuskarta ya shafo ya kar6i wyr yasa mata second photon da sukayi a screen wallpaper ,dad'i taji sosai tana fad'in "yeah wyr mu iri d'aya n our screen wallpaper ma iri d'aya" Yace"but ki kiyaye ina da kishi fiye da yanda ba kya tsammani,kar ki bari kiyi sakacin jfr da wayr nan wani guri bare har wani namiji yayi kuskuren ganin photon, kinji na gaya miki?gyad'a masa kai tayi yace"promise?inshaAllah uncle" Nan ya miqa mata wyr yaja hannunta suka tafi 6angaren gwaggo. Bai wani jima a 6angaren ba JB yazo ya jashi suka fita. Kan hnyr su ta dawowa ne JB yace"wow! amma kunyi kyau sosai wlh"a rashin fahimta Farhan ya juyo yana kallon shi yace"kyau a ina? Miqa masa waya yayi yace"duba dpn Afrah ka gani" Farhan ya kar6i wayr ya duba ya bawa JB wyr sa ba tare da ya iya cewa komai ba, har suka isa gida kuwa ba mgnr da ta sake had'a su .
Su Afrah na zaune su duka a falon gwaggo suna fira, suka ji sallamar Farhan had'e da fad'in ina Afrah! A tsorace Afrah ta tashi jin yanayin muryasa duk da bata san me tayi ba amma ta tsorata ba kad'an ba inda har ja da baya take ganin yana matsowa kusa da ita cikin tsananin 6acin rai yace"Ashe baki da hankali! er iskar ina ce ke da zaki saka photon da mukayi a Dp!?dake nake magana ki bani amsa ko yanzu na miki dukan tsiya a nan! cikin rawar murya tace"uncle bana watsApp da maza shiyasa nasa,nida frnds d'ina kawai nake chat but.... But what! Shi wanda ya nuna min dpn ai namiji ne! a tsorace ta kalle shi tace"wlh uncle fu'ad kad'ai keda number ta sae uncle JB" Shine sae akace ki laqa pic in a dp ko kuma ce maki akayi su frnds d'in naki in ya musu kyau baza su d'auki pic d'in ba daga haka baki kuma san inda zai je ba,wato nayi gudun gara na fad'a ma zago ko!bani wayr! Kayi haquri uncle ynx zan canza....ki bani wayar nace!! har cikin hantarta taji tsawar,hannu na rawa ta miqa masa wayar cike da qwalla tap a idonta, ya kar6i wyr da takaici yace"ko a mfrki kar ki kuskura kice zaki tambaye ni wayar nan ,kuma ki cire a ranki ba ke ba waya har abada! very stupid gal!nan ya fita rai 6ace , Afrah ta zauna sakwaf qwallah na silalowa a hnkli kan kumatun ta.
*Billy giro😊&Futha luv* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:23PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [ 11/19/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅

*Billy giro😊&Futha luv* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:23PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*