Kenza eBookz

Afra ko amrah complete - Chapter 32

Afra ko amrah complete - Chapter 32

Afra ko amrah complete Chapter 32: Afra ko amrah complete Chapter 32. Ba qaramin murna gwaggo tayi ba da ganin su sae tambayar su take anzo lfy ya kuma…

4,487 words

Ba qaramin murna gwaggo tayi ba da ganin su sae tambayar su take anzo lfy ya kuma bayan rabuwa ?Alhmdlh shine abinda Amrah da fu'ad suka ce,gwaggo ta qwalawa Raheema kira cewa da mai aikinta sae gashi tazo cikin hanzari gwaggo ta umarce ta da ta kawo lemu da kayan marmari. Nan take taje ta kawo ta ajiye gaban su fu'ad da Amrah kmr yanda gwaggo ta umarceta. Amrah ta tsiyaya lemu ta bawa fu'ad ya kar6a yasha ita ma ta tsiyaya tasha, sae da suka d'an jima har an soma fira fu'ad yace"Amrah muje mu d'auko kayan tsarabar su gwaggo kar naje na manta mu koma dasu" Ba musu Amrah ta tashi suka je suna isa gun mota ya bud'e mata gidan baya yace"shiga ina so zamuyi magana tukun"byn ta shiga shima ya zagaya ya shiga ya ta6a jikinta yace"kinga jikin naki yayi zafi shiyasa naso ace kin haqura mun bar zuwan nan har sae kinji sauqi amma kika qi"to uncle munzo gari kuma ajimu shiru ba muzo ganin gida ba, to amma ai lalura ce, sae ace ba kya jin dad'i kinga za'a mana uzuri ai, ni bana son ace haka dmn za'a min wani tunani na daban, to ai gara hakan da ace duk kika taka sae an fhmci abinda kenan, saurin kallonsa tayi tace"duk jurewar nan da nake yi?lumshe idonsa yayi snn ya ware mata su a hankali yace"eh" kauda idonta tayi da suka ciko tap da qwalla tace"ai duk laifinka ne da kamin da zafi kmr wacce baka so" Amma Amrah it's ur fault da kika tara min desire har tsawon wata d'aya shiyasa a daren jiya na kasa controlling kaina but i'm really sorry i dnt mean to hurt u , ya fad'i haka ne tare da jawota jikinsa ya kwantar da kanta a qirjinsa sae lallashin ta yake, cikin sanyin murya tace"to ni ynz uncle ina jin kunyar na koma a sake ganin yanda nake tafiya kuma"to bari naje nace da gwaggo mu zamu tafi...sbd me gsky ah ah gani nake kmr ma don kasan abinda ya faru shine kake ganin kmr ba dai dai nake tafiya ba,kin jure a lokacinda na taso ki daga bacci amma wnn karon da muka fito kin kasa har sae da kowa yayita kallonki, kuka ta fashe dashi tace"ai duk kaine da baka tausaya min ba,dmn wasu amare da dama ba'a gane wani abu ya shiga tsakanin su da mijinsu,amma ni gashi har kallona ake, ta qarashe mgnr cikin muyar kuka sosai ,jin Hawaye sun d'iga kan hannun shi ya d'agota cikin damuwa yana kallon fuskarta yace" dear wai dgske kuka kikeyi Allah wasa nake miki ba wanda ya kalle ki a lokacin da muka fito, na fad'i haka ne kawai don kice mu koma gida sbd ina son ki samu ki huta" ya zaro handkerchief ya share mata hawayenta yace"is ok fita mu koma kar aga mun jima,nan yakai hannu ta gefensa ya d'auki ledodin da ke ajiye kan seat , da suka fito Amrah ta miqa hannu zata kar6a yace ta barshi tace"pls ka bani ko d'aya ce na samu tamin kara kar a gane tafiyata, murmushi yayi ya miqa mata d'ayar ledar tare da kai babban yatsan sa ta gefen idonta ya share mata en guntayen hawayen da ke gurin tace"thank u,amma ana gane nayi kuka ko? girgiza kansa yayi yace"ko d'aya" um um uncle nifa inaji kmr ana ganewa, ciro wyrsa yayi a aljihu ya shiga mirror ya bata yace"duba kiga kmr ma yanzu kika gama kwalliya da zafinta sae qyalli kike "bashi wayr tayi byn ta duba tace"uncle kenan baka rabo da wasa.

Anan suka yini gidan har dare shiyasa farhan bai fita koina ba sbd ya samu abokin fira sae fira suke tayi da fu'ad, haka ma Afrah da Amrah d'aki suka shige suna ta firar su. Bayan sun tafi ne Farhan yaje d'akin Afrah ya sameta ta fito daga wanka d'aure da towel tayi tsaye sae kallon cikinta take tana murmushi ,Farhan ya qaraso yace"keda wa hk? ur unborn child mana sae motsi yake min wai shi baya iya zama kurum,hannu yakai ya shafo cikin ta jikin towel yace"sae kuma naga har ynzu cikin yaqi tasowa but na lura ta jikin ki ya fara nuna girmansa bcs tun daga waist d'inki zuwa hips ya qara fad'i kmr yanda qirjinki yake qara cikowa ,hips d'inta ta kalla tace wai dgske uncle nifa ban ta6a fahimta ba sae da ka fad'a ynz, yajata suka zauna kan gado yana kallonta yace"shiyasa shape d'inki ya qara fitowa kika qara kyau har dai er kibar nan da kikayi ga hasken da kika qara da fresh"hm uncle wai ni yanzu na qara kyau kenan? Sosai kuwa....kaji uncle ba wani dama kyau nane ba unborn child d'inka ya qara min ba"er dariya yayi yace"na yaushe kuma sae dai idan ba kya so sae mu kar6e abin mu nida yarona" ku kar6e mana ai ni nafison haka kar ku 6ata min tsarin jiki, ta ina kike tunanin zamu 6ata miki tsarin jiki? Nan mana cewa da qirjinta da ta nuna mai,hannu yakai ya yaye mata towel ta iya qirji yace"wnn qirjin fa ki gode Allah in banda tsayi da fad'i da kyau ba abinda yake qarawa"um um ya matse yana ta6a juna,to ai shine mamma mai kyau, but uncle kana ganin inna haifu bazai lalace ba kuwa? Ko d'aya nonon fulani ne dake bare kuma kina tare da doctor mijin doctor, qirjinsa ta bugo bugu ba mai ciwo ba tace"bayan kayi shiru har yanzu baka ce komai ba game da makaranta ta, ita Amrah gashi har zata fara zuwa.... Au haba!? wasa nake ba muyi zancen school da ita ba,amma nsn in ta gaya ma uncle fu'ad zai sata cikin time ba kmr ni da aka share ba, ba hk bane Afrah duba maki nake idan cikin nan ya tsufa zaki wahala ne amma da kin haifu ba sai kin yaye ba sae ki fara karatun kawai, to Allah nuna mana lokaci muna masu rai da lafiya, yace"amin tare da gyra mata towel d'inta ya d'aure,snn ya kishingid'a kan gadon yace "yi kisa kayan bacci mu tafi yau bacci nake ji sosai"ai dole ne uncle tun 3 o'clock na dare da naga ka tashi baka sake kwanciya ba kuma hk kake kullum baka hutawa"to meye amfanin zuwa na duniya ba ibada ba... But bawa nason hutu ,ai ina hutawar sae in kin manta, to ai hutun kad'an ne,to Afrah idan ban gyara lafirata tayi kyau ba me zan gyara ?shine kuma fa ,Allah dai yasa mu dace,yace"Amin,yauwa uncle.....pls Afrah sa kayan baccin ki in munje can mayi magana kinji,"ok to"shine abinda tace taje ta bud'e wardrobe ta d'auki rgr bacci. ,tana gama sa kayan yaja hannunta suka tafi zuwa d'akin shi.

Washe gari Afrah ce ta fito da gudu tana dariya Farhan na biye da ita sae gwalo take masa tana fad'in "yeah na cinye ka!ba shiri taji ya cafko ta duk irin gudun da take yi kuwa bata yi yunqurin qwatar kanta ba sae qanqame shi tayi tana kallon fuskar shi tana dariya,shima dariyar yake ya shafo cikinta yace"be careful akwai had'ari gudu ga mai juna biyu kuma kin sani"sorry uncle inshaAllah zan kiyaye murna ta mantar dani abinda ke jikina,takai hannu tana wasa da sajen fuskar shi tace"wai uncle ya akayi ka bari na cinye ka kuma wai tseren mota ne fa,meye abin mamaki kinsan ba ruwana da wata shiriritar games shiyasa ban iya ba, to uncle zaka dai cika min alqawarina da kace inna cinye ka zaka tafi dani yawo musha ice cream kuma zaka goya ni, to ai ynx 6angaren gwaggo mukayi mu gaishe ta, eh mana ba sae ka goya ni ba da munkai bakin 6angaren sae ka sauke ni,hancin ta ya lakato yace "er wayo to ai nima kisan kince zaki ciyadda ni popcorn kuma kimin tausa,a shwagwa6e tace"ah ah gsky uncle kasan cewa nayi sae idan kayi winning,amma zan maka d'in tunda iyawa ne baka yi ba but ynz goya ni idan mun dawo daga 6angaren gwaggo sae na maka, nan ya zare jikinsa daga nata ya juya bayanshi tare da duqawa sosai ta yanda zata hau bayan nashi cikin sauki, Dad'i taji har ranta sae murna take ta haye bayanshi ya d'aga da ita cak takai hannyenta duka biyu kan qirjinsa tare da kwantar da kanta a bayanshi sae srt take mai suna tafiya har suka isa a bakin qofar 6angaren gwaggo, ya sauke ta ta riqa hannunsa suka shiga ciki.

*Billy giro😊&Futha luv💅🏻* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:23PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [11/25/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅

*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*

*Futuhatulkhair.WordPress.com*

*```🏅91🏅```* Basu wani jima sosai ba suka dawo. D'akin Farhan suka nufa da shigar su ya cire rigarshi tare da kwantawa rub da ciki yace"oya it's ur turn" baka gama naka ba ai, kinsan ai saida yamma ko muna fita. Ba tare da tace komai ba ta hau kan gadon ta durqusa kan guiwoyinta ta fara mishi tausa tun daga kan kafad'un shi har zuwa qugunshi cikin salon da tasan zai ji dad'in tausar sosai take bin lallausan jikinsa tana tausa mai,ta jima tana mai tausar shiru ba mai cewa komai sbd wani yanayi da Farhan ya shiga na jin dad'in tausar yasa ya lumshe ido tamkar mai yin bacci, a kasale ya jawota jikinsa sosai har tsinin hancinsu na ta6a juna ya riqo hannunta ya d'ora mai kiss yace"ya akayi yau kika min tausa mai dad'in gaske haka da har ta janyo min bacci mai dad'i"ba kai ka koya min ba rnr, gud! kin d'auki karatun kenan, ya qara mannata a qirjinsa yace"to taya ni muyi bacci,ba musu ta kar6i tayin da yayi mata, sukayi bacci sae da suka gode Allah . Sallar zuhur ce ta tashe su bayan ya dawo daga masallaci ya sami Afrah ta gama sallah tayi kwance kan sallaya yaje gab da ita ya durqusa yace"zaki qara yin wani baccin ne? Tashi tayi had'e da cire hijab tace"wane baccin nida ko girki ban mana ba" je dafa mana indomie kawai ta isa ,cikin en mintina goma ta dafo ta dawo cikin d'an qaramin tray ta zuba musu ita sukayi zaune suka ci,suka koma kwanciya , ba bacci sukayi ba sae fira kawai har la'asar ta kusa suka tashi suka fad'a wanka suna fitowa Farhan ya shirya ya tafi masallaci ya bar Afrah na shirin fara sallah bayan ta gama ta jawo wyrta sae ga Farhan ya shigo ya kar6i wyr yace"shirin fita zakiyi ba zancen waya ba ,wai Amrah naso kira na qara jin ya jikinta tun safe da mukayi waya bamu sake ba, meya same ta ne?kallon sa tayi tace"ba komai just headache amma taji sauqi, to Allah qara mata sauqin tace"amin" ya miqa mata wyr ta kirata ba su jima ba ta ajiye wyr ta tafi d'akinta zuwa nemn kayan da zata sa. Bayan sun shirya ne suka biya 6angaren gwaggo suka snr da ita zasu fita. Guraren shaqatawa da dama Farhan ya tafi da Afrah.

Snn kumà ya tafi da ita gurin shopping ta tsinto duk abinda take so iya son ranta sae chocolate ta tsinto kad'an sbd Farhan ya hanata. Kan hnyr su ta dawowa ne Amrah ta kira Afrah inda cikin farin ciki Afrah ta ajiye wyr ta qanqame Farhan ba tare da ta damu da driven d'inda yake ba,tace"uncle dan Allah mu biya gidan su Amrah naga motar ta da aka saya mata....mashaAllah mota fu'ad ya saya mata? Aa Abban shi ne ya aiko mata kuma tace sak iri d'aya da mota ta shiyasa naji mugun dad'i sbd tana mutuwar son motar ba kad'an ba,kai amma naji mata dad'i fa Allah ya kare ta da shairinta ya sada ta da alhairinta ,Amin uncle.

Gidan su Amrah suka nufa koda suka kunna hancin motar su cikin gidan suka hango fu'ad da Amrah riqe da hannun juna yana qoqarin shigar da Amrah driver seat ya hango su hakan yasa ya washe bakinsa zuwa murmushi kan su qaraso suka isa gurin su ,Afrah ta qanqame Amrah sosai tana tayata murna kmr ita ce aka siya ma motar ,Farhan kuwa hannu ya miqawa fu'ad suka gaisa yayinda ko wannen su ke d'auke da murmushi a fuskar shi. Sae da suka qarewa motar kallo suna sa Albarka snn suka shiga daga ciki, Amrah ta ja hannun Afrah suka haura sama zuwa d'akinta , suna shiga Afrah ta hango glass cup gun fridge ya fashe an tara guri d'aya ba'a riga an kwashe ba, ta nuna tace"ya haka kin bar abu, hmm uncle fu'ad ne fa zai sha ruwa yaji na saki ihu a bathroom sbd fad'uwar da na tashi yi shine ya saki glass cup d'in ya tafi da gudu,eyyah baki ji ciwo ba ko?um um ko fad'uwar banyi ba fa tsoro ne kawai amma dai naji kunya ba kad'an ba da ya shiga bayin ya same ni ba kaya naji kmr na tsune wlh sbd bai ta6a gani na haka ba ,kinji ki wanda ya saki a ruwan zafi meye naki bai gani ba, uhm Afrah kenan wlh qin yarda nayi na cire ko towel d'in jikina sae d'aga towel d'in na d'anyi da zan zauna a cikin ruwan, hmm zaki daina ne yarinya tun kina jinta har a cire miki ita gabad'aya sbd su ba kunya ne dasu ba sae kiga sun saki jikinsu a gabanki basu damu ba,hm ai haka ya min last night kawai naga mutum ya fito bayi daga shi sae d'an boxer...mtsw baki ga komai ba yarinya sae zuwa gaba,Amrah tace" hmm lallai wani abu sae rayuwar aure nifa kinsan har yau na kasa had'a ido dashi ko na minti d'aya sbd da na kalle shi sae na tuna abinda ya shiga tsakanin mu, shine nake ta mamaki yanda mata da miji ke had'a ido da safe bayan kuma wani abu ya shiga tsakanin su da dare,nikam gsky komai dad'ewar mu bazan iya haka ba.... hhhhh kika ce dai nida uncle duk kallon en iska kike mana da muke had'a ido,rufan asiri cewa fa nayi mamaki mata da mijin da ke had'a ido ke ban,to meye a ciki Allah ne fa yace ayi kuma sunnar annabi ne kawai kedai u are jaki just comin shiyasa kike jin kunya....Amma Afrah kinsan na tsani kalmar J J C ko,dariya kika ban ne yi haquri tashi bani ruwa nasha. Nan Amrah ta tashi taje gun fridge wacce sam ta manta da fasasshen class cup d'inda ke gurin inda gab take da d'ora qafar ta akai Afrah tayi saurin dakatar da ita tace" kin gani ko da ynz fa kin taka, ya akayi ma wai da aka tara ba a kwashe ba?zai kwashe kenan Abba ya kira shi,shine kan tsananin murnar jin abinda Abba ya gaya mai ya mantar dashi ,ni kuma yana gaya min alherin da Abba yamin ya mantar dani kunyarsa da nake ji na gani na da yayi a bathroom sae qanqameshi ma nayi ina murna,snn na nemi ya kira min Abba na masa godiya har ummansa ma sae da na ma godiya,to kin kira Abban ki kin sanr dashi? eh na kira shi so nake ma na tambayi uncle naji yaushe zai kaini na nuna ma Abbana motar ,gsky kam har mu azo a sake nuna mana, ku da kuka gani zan dai je na nunawa gwaggo ,shin wai jiya ya barki kinje gun abbanki naga kmr dare yayi ,wane dare bayan isha'i ne fa ko tara bata yi ba, da naje ma sae goma da rabi na baro gidan, har ma yake min wani albishir amma bazan gaya miki ba sae maganar ta xaunu....yayi nida banda wani Abba shine kike min kuri, lah!wlh Aa halin Abba na sani yasha min albishiri d'in tun ba yau ba amma har yanzu shiru ba wani bayani. To Allah yasa muji alhairi ,amin.

Knocking suka ji Amrah taje ta bud'e, fu'ad dake tsaye yace "snr da Afrah ta fito zasu koma" Amrah ta snr da Afrah ,Afrah ta wani 6ata fuska tace"shi kuma uncle yanzu da shigowar mu zai wani ce mu koma,"nan ta tashi ta nufi downstairs ta bar Amrah na qoqarin nemo mayafin rakiya.

A shagwa6e ta qaraso gurin shi ta zauna tace"pls uncle ka bari har bayan isha'i ko zamu koma kaga ynz magrib ake qoqarin yi" Kallonta yake kmr ba zai amince ba tace"Dan Allah dai uncle"dariya yayi ya riqo kunnenta yana fad'in "wai ke kin ganki ko mugun wayo kin san bana taka klmr Allah shine kikayi saurin had'a ni da ita"wash uncle sorry" shine abinda tace lokacinda ta riqo hannun sa da ke riqe da kunnenta byñ ya saki kunnen ta fad'a jikin sa tana dariya tace"na tafi ka yarda? Eh jeki kar kiyi gudu amma ,murmushi tayi tace"thank u"snn ta d'ora mai peck ta tafi inda kai tsaye ta shiga d'akin Amrah ta sami fu'ad zaune close to Amrah gefen fuskar su na ta6a juna ya had'e tafukan hannyensu yana murzawa a hnkli yana mata magana kmr wani mai rad'a yayinda kan Amrah yake done qasa tana murmushin jin kunya daga bisani su duka suka fashe da er dariya suna kallon juna Amrah tayi saurin kauda idonta kan nashi dai dai Afrah ta juya zata bar d'akin,Amrah tayi saurin zare hannunta da yake fmn murzawa tace"Afrah ya zaki koma ko tafiyar kenan? kuyi haquri ban san kana ciki ba, ta fad'i hkne yayinda fu'ad ya tashi zai fita, yace"no ba komai wlh . Bayan ya fita Amrah ta rufe fuskarta tace"har naji kunyar ki kin riske mu bamu ganki ba har zaki fita, ya zaku ganni kun lula duniyar soyayya sae fmn murza miki hannu ake, wlh tabi'ar sa ce haka duk muna tare ya kama murza min hannu kenan ko gurin kwanciya hakane sae idan yayi bacci zanji ya daina shafar hannun, kuma bashi da wani buri da ya wuce in muna zaune yaji gefen fuskata na shafar tashi ko meye dalilinsa oho,hk ne kowane namiji da salon iyawar sa ni uncle kullum sae na ganshi da wani sabon salo har mamaki yake ban da idean sa bata qarewa sae kace malamin fiqihun soyayya..... Hhh Afrah baki da dama, wai ya barki har bayan isha'i d'in ko yaya? Eh ya amince baki ga da zama na ba na cire mayafi muji dad'in fira ,wai ban tambaye ki ba Amrah ya jikin naki kinji sauqi,hm bari kedai jin sauqin dole dmn tun da muka dawo uncle fu'ad ya tasa ni gava sae famn yawon shiga ruwan zafi nake duk na fito sae ya maida ni wai bayyi ba na koma da qarshe sae da na masa kuka snn ya barni nayi bacci bayan ya bani magani nasha,koda na tashi da safe kmr bani ba lfy lau,to ai kin gode masa gàshi yanzu kina komai lfy lau, ke ya damu ne sosai ganin yanda nake tafiya duk na taka idonsa yana a kaina haka cikin dare duk na motsa sae yace mene ne ba dai gurin bane ko.... Dariya sukayi harda tafawa sbd yanda Amrah tayi magana kmr ita ce fu'ad Afrah ce ita, harda wani rungumo Afrah a hnkli taje saitin kunnenta tana magana cikin rad'a had'e da kama hannunta tana murzawa, Afrah tace"wai ke ko farkawa kukayi sae ya murza hannun ki?ai kafin yace komai yake fara murza hannun sauqi na d'aya bana jin takurawa tuni ya riga ya saba min dmn da haka yake tashina bacci, shine kike koyon acting d'insa ko sae na gaya masa nace Amrah ta raina ka har kwaikwayon acting d'inka take, hm wlh ina mugun son acting d'insa komai nasa a natse idan yana magana kyace wani ne kusa damu baya so yaji , kwata kwata baya d'aga murya kuma duk yanda yayi magana zanji. Like my uncle kenan cewar Afrah kafin take cewa"ina ga fa abin daga jinin su ne baki ga ko gwaggo haka take ba?eh wlh su kam Allah ya basu. Shin Afrah ya ainihin alaqar uncle d'inki da uncle fu'ad take? harara ta dalla mata tace"wannan tamvayar fa? Ni dai gaya min in zaki gaya min,, kinga uncle fu'ad da uncle en wa da qani ne uwa d'aya uba d'aya, Baban uncle shine babba snn baban uncle fu'ad then gwaggo ita ce last born d'insu, uncle bashir kuma yayan mahaifiyar uncle d'ina ce hope getit ,yes haka ne i knew,,er rainin sense kin duk sani kika sani bayani,, sorry kinga anyi magrib ta shi muyi sallah snn muyi zancen cin abinci.

Ana gama sallar isha'i su Farhan suka fito zasu koma , har bakin mota fu'ad da Amrah suka raka su basu bar gurin ba sae da suka ga fitar su snn fu'ad yaja hannun Amrah suka koma daga ciki.

Su farhan kuwa suna isa gida suka fad'a wanka sukayi shirin bacci sukayi zaune suna kallon TV a living room yayinda Afrah ta jawo popcorn tana ciyar da Farhan na alqawarin da ta masa, sae dariya take tana tsoron kai hannu zuwa saka masa popcorn a baki sbd idan taje bashi da yatsunta yake had'awa yad'an ciza cizo ba mai ciyo ba sae ma dariya da cizon ke bata sbd jinsa take kmr yana mata cakulkuli kan yanayin salon cizo irin na Farhan. Yana cinye popcorn d'in yace"ta qaro mai bai qoshi ba tace "ba wani sae in yatsu na zan baka ka cinye ,ziruf taji ya kama yatsunta guda biyu yasa a bakin shi yana wasa da haurun sa akai ita kuwa tana jin abun kmar cakulkuli sae dariya take tana qyaqyatawa har da su ftr da qwallah , ya d'aga ta cak suka je bedroom ya kwantar da ita yace"wnn dariya haka ya kike ji ne wai yi min naji , sae ka qara min tukun ,dariyar bata miki yawa ba Afrah,bari dai gobe na miki ,uhm Uhm nidai kamin, to naji kawo hannun naki da na miki sae mu shiga bacci dare yayi,ya mata rumfa had'e da riqo en yatsunta biyu ya fara mata tana ta fmn dariya.

2 months later Afrah ce ta shigo d'akin Farhan sanye da half vest sae dogon wando da ya d'an kama jikinta tana riqe da robar ice cream tana sha ,ga d'an cikinta da ya fito a waje, Farhan ya bita da wani kallo har taje ta zauna kusa dashi tace "kallon fa uncle ? Yace"ban gane ba nayi sati uku bana gari kuma kizo min bacci da dogon wando, wani irin murmushi tayi tace"nida babynka ne fa muke shan iska tukuna kafin nayi shirin bacci"oh na d'auka ko yau tausayin uncle d'in ne ba a ji,ta wani lumshe ido ta ware su akanshi tace"ni kuwa idan banji tausayin uncle d'ina ba na wa zanji" Uncle d'inda aka yi ta fushi dashi kan yayi tafiya, to ai dole ne wai kai sae kace baza kaje dani ba, ta qarashe maganar kmr zata yi kuka, Yace"am really sorry inshAllah zan tafi dake next time,dagske uncle? Gyad'a mata kai yayi, tayi murmushi tare da jawo wyrta da ta ajiye kan bedside drawer yace"me zaki yi da waya yanzu ba dai chat ba? No Amrah zan kira mai min gorin miji kullum har tana kiramin gauruwa to yau ga nawa mijin ya dawo,nan tayi dialling numbar Amrah dai dai Farhan ya kishingid'a yana kallon d'an cikinta da ya taso ya qara mata kyau sae motsi yake a hnkli, murmushi yayi yakai hannu yana shafa cikin. 6angaren Amrah kuwa wayrta sae ruri take kan bed yayinda take bathroom sae kwarara amai take fu'ad da ke gefenta duk ya shiga damuwa sae sannu yake mata,ta samu da qyar aman ya tsaya mata sae neman gurin zama take sbd jiri dake shirin d'ibar ta,fu'ad ya riqota ya wanke mata bakinta har fuska snn ya tallabeta cak suka fito sae kallonta yake cike da son ya gane ainihin abinda ke damunta.

*Billy giro😊&Futha luv💅🏻* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:23PM, 11/30/2016] Billy Geeero: ```[11/26/2016]``` 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅

*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*

*Futuhatulkhair.WordPress.com*

*```🏅92🏅```* Afrah na ganin kiran har ya katse ba a d'aga ba tace"well ba mamaki tayi bacci naga yanzu saurin bacci ne da ita" Ta ajiye wayar tana mai kallon Farhan da ya daina yawo da hannunsa ya kuma rufe ido kmr mai bacci, ta kai hannu ta shafo fuskar sa a hankali tace"uncle kayi bacci? Hannunta ya riqo dake kan fuskar shi yace"baccin lafiya ina sauraren unborn child d'ina ne dake miki yawo ta koina"ta kalli cikin ta shafo tana murmushi tace"ji nake kmr ace ba zai yi qatoto ba yayi zaman sa haka yafi kyau"girma kan dole tunda babyn girma yake qarawa, wlh bana son ya min qatoto sosai na tsani qaton ciki, ai sae dai kiyi haquri...gsky nikam belt zan siya na riqa sawa....da izinin wa, da izinin uncle, to nikam ban amince ba, ta wani 6ata fuska tace"sbd me uncle? Sbd bana ra'ayi ,uhm uhm to uncle so kake idan yayi qatoto in fita ta kamani na fita dashi haka nan, meye a ciki haramun ne ko kuma cikin shege ne?kuka ta fashe mai dashi tace"ba shege bane amma nayi qanqanta a ganni d'auke da ciki, ai sae mutane suyi ta kallona suna nuna ni,abinda yafi nuni ma su miki amma baza ki sa ba. Cikin fushi ta tashi ta bar mai daki ya bita da kallo har ta fita ,ya gyra kwanciyar sa ya rage hasken d'akin. Afrah ta jima sosai kafin take dawowa sanye da er fincikar rgr bacci a jikinta sae qamshi take zubawa ta samu har Farhan yayi bacci abinsa ko kad'an bata ji dad'i ba sbd haqqinsa dake kanta gashi kuma har ya nuna mata yana buqata, jiki sanyaye ta zauna tana tunanin yanzu zai ce bata tausayin shi gashi ita ko kad'an fushin da tayi bada niyyar hana masa haqqinsa tayi ba, taje ne kawai don tayi shirin bacci. Kwanciya kusa dashi tayi tare da ja musu blanket ta rufa musu jikinsu.

6angaren su fu'ad kuwa zaunar da ita yayi kan bed ta jawo pillow ta kwanta sbd bata jin zata iya zama. Yace"dear meke miki ciwo ne da kike faman yin amai haka, ko kinci wani abu ne da bai kwanta miki ba?ko d'aya uncle haka kawai ina fesa turare naji amai amma bansan meyasa ba, yanzu me kike ji da kika kasa zama ?jiri nake ji but ka bani abu nasha may be yunwa ce,ya tashi yaje ya had'a mata tea mai kauri yace "oya wakeup"da taimakon sa ta jingina a jikin sa ya shiga bata tana sha bata wuce kur6i uku ba tace"nagaji da sha ka bani abu mai sanyi, ,fresh milk ya tsiyayo ya shiga bata sae sha take har tayi rabin cup tace"uncle is ok i wnt sleep,no kar ki kwanta just sleep d way u are, why can't u leave me to lay down on d bed?,bcs laying immediately after eating yana kawo matsaloli ba kad'an ba,shiru tayi sbd baccin ya mata yawa, nan tayi abinta kan jikin sa sae da baccin yayi nisa snn ya kwantar da ita sae kallon yanayin jikinta yake har ya hango hasken da ta qara mussaman yatsun hannunta da na qafa.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull