Kenza eBookz

Alkalamin kaddarata by sajeeda - Chapter 34

Alkalamin kaddarata by sajeeda - Chapter 34

Alkalamin kaddarata by sajeeda Chapter 34: Alkalamin kaddarata by sajeeda Chapter 34. Rai a hargitse Shuwwar ta ce" Koma menene ai sai a yi hakurin gannin…

3,373 words

Rai a hargitse Shuwwar ta ce" Koma menene ai sai a yi hakurin gannin safiya ko? Ni tsorona Allah tsorona kar cen zai kaini ya kashe ya birne ba tare da aj masa komai ba, kin ga tunda Allah ya hada hanyata da shi nake haye masa nake nemansa da fitina, ta yiwu na kaishi bango ne"......... Ta idasa da yannayi na son ta fashe da kuka , dukkan tsoron tafiyar na bayana a tatare da ita

Nahidt da ta juya ta fara harhada yan kayayakinta ta juyo ta ce" ki yiwa Allah ki daina fadin haka, yo idan ya kasheni ban auri Malan ba ina zan saka raina, kin kuwa san yadda nake tunanin gani gashi a matsayin mata da miji? Ki rufan asiri na mutu maza su kaini ba mata ba"

Kai Shuwwar ta girgiza tana tsaki tare da bala mata harara ta juya ta bara mata dakin ta nufi dakinta tana gunaguni

Cikin jerin akwatunnanta ta janyo wata galeliya ta ajiye ta bude ta firfitar da kayan ciki sannan ta shiga bude sauran akwatunnan tana duduba kayan da take gannin su suka dace da zaman cen, watau rantsatsu yan kasa da kasa wa'inda zata iya zama a kusa da kishiya da su

Haka kawai ta samu kanta da tunanin wai yanzu wajen da yake da wata matar zasu je su zauna? Sai kuma ta yatsina baki tana ayana 'dadin abin ba damuwata bace , Allah ya sa uku zan tarda matsalarku ce kai da su'

Da gudu ta fada bayi ta yi wanka a gagauce, ta dauko brosh da su sabulu da maclean ta hado da tawul, da su abin busar da gashinta, kai su kayan kwaliyarta, su turarenta, ita dai abubuwan da ta tsaya yi sun dauketa lokaci mai yawan gaske domin sai da ta kusan awa biyu a ciki hakan ya sa dare ya karra yi, harma tana tunanin tabas an fasa tafiyar domin sun yi dare ai

Wando dogo ta saka ta dora farar riga mai dan dogon hannu sannan ta saka abaya mai botira a gaba marar kyalkyali ta dauko mayafinta ta yafa bata nada ba ta shiga wanke jikinta da sansanyen turarenta sannan ta dauki su cazarta, da turaran da take shafawa lokaci zuwa lokaci du ta zuba a jakar sannan ta shiga kiriniyar janyo sauran akwatunnan biyu ta fitar ta koma ta tofe dakin da adu'a ta janyo ta rufe ruffff da ky dinta ta jefa a jaka ta dakata tana kallon dakinsa Gannin Ky dinsa a jiki sai ta bar akwatunnanta ta je da dan gudu gudu ta bude ta leka kanta Gannin ba kowa ciki sai ta samu kanta da shigewa tana lelekawa Ba kowa, ga abincin da ta kawo kamar an zuba tea din aman abincin ba'a ci komai ba

Leda ta shiga nema ko Allah zai sa ta samu Ai kam ta ga irin ledojin nan na kampani wada ya sayi wani agogo a wani kampani ko agogon bai cire a ciki ba, hakan ya sa ta saka agogon a jakarta ta zo da ledar ta juye gashin nan tsaf da soyayen dankalin turawan nan sannan ta juyo da sauri ta fito bayan ta kule ta cusa a jakarta suma ta fito ta kuma janyo akwatunnan giri giri dadin abin daya ne takalmin da ta saka kafa ciki ne mai dan karamin tallon sosai, kuma ya yiwa kafar tata cif da cif hakan ya sa bata shan wahalar tafia da shi ta ringa saukowa da dan sauri ta juya ta janyo jaka daya sannan ta janyo daya da haka har ta idasa saukowa dana nishi ta janyo su ta nufo falon da take jin muryar NAHIDT na yar daria

Turus ta yi gannin Nahidt zaune saman kujera tana labari tana daria abinta shi kuma kamar ya samu TV sauraronta yake yana kuma kallonta sai a ransa da yake fasara dukan kalamanta

Nahidt ta yi dan murmushi ta ce" Ai yalabai wannan dalilin ya sa zaka ga wani lokacin sai a hankali, ai marayu ne mu bamu da uwa bale uba , lamarin sai gyaran Allah, daidaiku suka san hakin maraya, daidaiku suka san Allah baya so a taba maraya, daidaiku suka san shafa kanmuma alkhairi ne, yanzu haka dai kwanaki aka ce ko da danginmu a nan wajen? Shi kuma wanda ya zo din nan yayanmu ne shi dinma shine nake fadawa Shuwwa kulun cewar du inda zamu je in sha Allah ba za'a kashemu ba a duniya Allah zai saka tausayinmu a zukatan jama'a wannan ai lamari ne na ubangiji ko Yalabai?"

Kai SHUWWA ta girgiza tana dane dariyar Nahidt a ranta tana ayana' Da ace sunna da tausayi sojoji ai da ba zasunna kashe mutane ba, in zaki tashi ki tashi Allah ya sa mutuwa hutu ce a garemu kawai!'

A hankali ya maida dubansa saman kanta , sannan ya sauke idannuwansa a saman akwatunnan da take janye da su maka maka biyu masu kala daban daban, irin gata mai kala kala din nan

Bakinsa ya tabe yana gannin yadda wandon dake ciki shima fari kal ke bayanar da kansa hakan ya sa ake gannin girman cinyoyinta ta cikin abayar dake jikinta sannan ya dan juya cikin dabara yana satar kallon camerar dake boye wajen jerin fitilun dake lake ya sake juyowa yana kallonta da karra bin yafawar mayafin abayar da ta yi da kallo ya kuma samu kansa da ayana magana kamar haka ' Shi kuma turaran ko na meye? '

Bakinsa ya tabe ya mike tsaye yana duban agogon hannunsa hakan ya sa su dukansu suka kalli hannun nasa suma

Nahidt ta yi wani murmushin tana fadin" Ga dukan alama dare ya yi Yalabai tafiyar ko sai Ido na gani?"

Dan sake kallonta ya yi ya girgiza kansa ya yi wajen kicin da karkashe dukan abinda ya dace a ransa yana ayana' Ita bata gajiya da surutu ne? '

Da ido suka raka shi, kasa kasa Nahidt ta ce" Shuwwar koda kashe mun ya yi da daren nan babu mai sani, Allah mun gode maka haka rayuwa zata yi da mu ashe"

SHUWWAR ta zauna itama tana rafka tagumi tana kallonta Wayarta ta bude ta shiga dora numbobin Aban Shuwwa ta zauna a gefenta tana sauraro

Wayar na fara ringin ya daga kiran da doguwar salamarsa

Da hausa ta ce" Kaima ya tabata a gareka amincin Allah, Aban Shuwwa kana ji?"

Malan ya gyada kansa yana sauraronta A sanyaye ta koma yaren larabci sak ta ce" Ina sonka, (ana ahbuk ya habiby), inta amri ya hayati, inta amry ya nurry.........."

Fitowar MUHAY ya yi dan turus yana kallonsu da larabcin da take shekawa, Da dan gagawa ta ce" Kai dai ka ringa gwada kirana lokaci zuwa lokaci idan Allah ya sa na kai gobe na yarda a daura auren nan, Aban SHUWWAR ina sonka sosai ka ji?".....................kit ta kashe tana kallon SHUWWAR da kikifta ido

SHUWWA ta yi yar dariya tana mikewa ta kara rungumar akwatunnanta da niyar bin bayansa

Juyowa ya yi yana kallonta a hankali ya ce" Barsu ".......................

Yana gama fada ya fice a dakin gaba daya Sake juyowaa ta yi a haukace ta ce" In barsu?"

Nahidt ta daki kafadarta tana fadin" Ke banza yana nufin mu barsu yarensa su dauko mana, ko ba komai Shuwwar mun fa ga dadin rayuwa ko yau muka koma ba laifi Allah dai ya amshi tubanmu"

Ita kam SHUWWA gaba daya jikinta karra mutuwa yake yi, hakan ya sa itama ta barsu a nan aman ta dauki jakarta yar hannu ta fice Itama Nahidt din binta take a baya har suka shige motar da aka nuna masu

Daga nan basu zame ko'ina ba sai filin jirgin sojoji inda jirgin CHIEF of army yake

Sunnaa zuwa an gama shiri dama su kadai ake jira hakan ya sa suka bi bayansa yana hawa sunna biye da shi har suka shige sannan aka rufe Jirgin ya dan tafiya kadan ya daga domin ba mai yin doguwar tafiya kafin ya daga bane

Ajiyar zuciya take saukewa tana kallon waje daya, zuciyarta cike take da tunanin abinda ta gani a lokacin da zasu fito daga balbalin gidansa Saurayin nan yana cikin masu yi masu aiki a da, a yanzu me ya kawo shi? Sharewa ta yi domin dai a gidan sojoji ne, yana da damar zuwa irin na kowa a duk lokacin da ya yi ra'ayin hakan, bale tafia ogansu zai yi ai dan ya zo cikin masu masa Allah ya tsare ba damuwa bane

Kanta ta dan girgiza ta dube shi, tunda ya lumshe idannuwansa bai bude ba, a hankali take bin bak'ar rigar dake jikinsa da kallo wace bata kama shi sosai ba har zuwa hannayensa Jijiyoyin hannayen suka fi dauke mata hankali, Dan ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta lumshe idannuwanta itama tana dora kanta a gefen kafadar Nahidt

Nahidt ta yi dan murmushi tana cire kanta a kansu, domin dukan motsinsu kallo take tana kuma binsu da fasara a kasan zuciyarta

Sun sauka lafiya, a nan ya rabu da sojojin da suke tare, ya amshi mota daya ya tuka su, kasancewar dare ya fara tsalawa ya sa du suke lulumin barci har suka karaso gidan CHIEF OF ARMY

Nan idannuwansu suka bude tarrrr sunna bin tsaro da tsarin ginnin da kallo Bai zame ko'ina ba sai cen ciki bangaren matan ya parka motar ya bude ya fito yana lumshe idannuwansa domin yinwa yake ji, ga gajiya, ga bacin rai

"Um, kamar ba za'a mutu ba jama'a" ta fada tana waigawa tana sake kallon yannayin gidan

Shima da yake kallonta gannin botiran rigar daga kasa har sun babale hakan ya sa sosai yanzu aka fi gannin tsarin halitarta ya tabe baki a kasan zuciyarsa ya ayana 'ko dai kina abu kamar ba zaki mutu ba'

Gaba ya yi, hakan ya sa suka bishi da dan sauri gaba dayansu

Babar kofar ya kama ya dan kwankwasa kafin ya bude ya tura da salama a Bakinsa

Da sauri ta mike daga zaunen da take tunda ya ce da ita gasunnan zuwa take zaune da carbi a hannunta hankalinta a tashe

Da sauri ta karaso tana riko hannayensa tana duduba fuskarsa da hannayensa ta shiga fadin" MUHAY me yake damunka? Me ya sa ka fito da daren nan, wani abu ya faru ne? tell me Son me yake faruwa da kai, dan Allah yau ka fada min abinda yake damunka ka ji? Ka sanar min ko hankalina zai kwonta ka ji?"

A hankali ya rike hannayen nata dan ya tsayar da ita waje daya ya dago da hannayen nata kusa da bakinsa kasa kasa ya ce" mahmanah, mamah me yasa baki yi barci ba har irin wannan lokacin?"

A hankali ta ce" Kana tunanin zan iya rintsawa ne?, Ka ce zaka taso fa, ta yaya zan iya samun nutsuwa dan Allah?"

Ajiyar Zuciya ya sauke a hankali ya ce" I'm hungry mamahnah"

Cikin nasa ta kalla tana dan kwalalo ido ta dafe gaban goshinta tana fadin" mu je ka zauna na shiga kicin mu je"

Sai da ya kauce a gabansu idannuwanta suka sauka a kansu Su biyun sunna tsaye a bayansa ne sun zuba masu ido da yannayi na birgewa Fuskokinsu sun shinfidar da yannayi na birgewa a tatare da su da shaukin kallon soyaya irin ta uwa da d'a, du girman jiki irin nasa da tsarewar gida sai gashi yana magana kamar dai a dan shagwabe duda muryar dai gatanan dai bata da risinawa, aman kuma ta bada amo daban kamar na kana shagwabar nan

Kallonsu take daya bayan daya, idan ta kalli wannan sai ta kalli wancen, hakan ya sa sukaa tsargu harma suka sha jinnin jikinsu

Wani lalausan murmushi ne ya bayana a saman fuskarta ta juyo wajen MUHAY da ya karasa saman kujera ya zauna yana lumshe idannuwansa a sanyaye ta ce" SHUWWAR ? "

Nahidt ta saka hannunta ta dan turo Shuwwar gaba tana Murmushi

A sanyaye Shuwwar ta dan hade hannayenta tana sada dubanta daga kallon Mama kai tsaye Ta samu kanta da jin nauyi da kunyar maman tamkar a waya da zasu yi magana

Mamah ta saki murmushi tana sake juyawa ta juyo ta kamo hannun Shuwwar a sanyaye ta ce" masha Allah, masha Allah, tamkar balarabiya my daughter masha Allah Marhababikum" ta idasa tana kamo hannun NAHIDTma tana janyo su ciki gaba dayansu

Nan fa mama du ta rikice ta zaunar da su , sunna hada baki wajen gaisheta aman ita fadi take" Bara na je kicin ku zauna bara na shiga kici oh ya Rab MUHAY baka ce da ni da su zaka zo ba, ka taso su da daren nan haka?"

Shi kam kallon maman nasa yake da mamakin farin cikin dake saman fuskarta dan ta gansu

A sanyaye Shuwwar ta ciro ledar dake cikin jakarta tana budewa ta ce" Mamah, kar ki je kicin da daren nan, ga abincinsa da bai ci ba, idan kuma sabo yake so sai na je ki zauna ki huta plz"

A hankali Mama ta juyo tana kallon fuskar SHUWWAR din, haka shima sai ya samu kansa da zubawa fuskarta Ido

Mama na kallon abincin a sanyaye da yannayi na farin ciki ta ce💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥

*The Hero writer*

*SAJIDA*

_Bismillahir rahamanir rahim_

PAGE:. 3️⃣8️⃣

*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*

*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*

*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*

*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*

1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR*

*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*

*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*

Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.

Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.

Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618

Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din

Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰

*Sai ta ce " Aunty sajida ina fama da warin gaba, da zarar ya ziyarceni koda bai zuba a ciki ba sai na ji ina dan bugawa, sannan Aunty sajida lokuta da dama sai na ji marata tai min nauyi, ta yiwu ciye ciyen yaji ne? Ni kam ina fama da haka, uwa uba idan ya zo ziyartata Aunty sajida sai na ji kamar zan fasa ihu, bana so zafi na damuna ba dadi......ni kam na fara tsorata da lamarin nan" Amsata a gareta ita ce "Ba komai ke damunki ba sai rashin kuka da jikinki, ke fa mace ce, ana kai mota a yi mata sabisna bale jikin dan Adam ? Ya dace ki gane idan baki yi da gaske ba gaskiya ban san yaya zan kwatanta maki matsalar ba, ki rike abubuwan nan ina mai tabatar maki zaki sameni ki bani labari KANANFARI, GISHIRI, SASAKEN BAURE, LEMUN TSAMI, sun isheki hajiata, ki samu Kananfarinki ki hada da sasaken baure da gishiri, ki dauko lemun tsami kamar kwaya hudu ki yayanka shi a ciki ki tafasa su , da zarar kin sauke ki sirka ta yadda hannunki na hagu zai iya zama a ciki, ki zuba a babar roba ki shiga ki zauna har sai kin ji ya silace ba zafin sai ki zubar, da yamama idan da hali ki kwatanta ki yi kwana uku safe da yama kina aikin nan.......ba wai maganar ziyartar mai gida ba, ko haihuwa kikai yan hudu ba maganar budewa ko wari, na hada maki ne maganin warin jiki, matsi, ke sha kuruminki harda dandano😂........." (Da ace zaku ji voice dinta tana ihun murna bayan kwana biyu da kun garzaya kun gwada wannan lamari, ta ce subannalah wayo mamana Allah ya karra daraja, fitsari nake yi ina lumshe ido, dumi baya barina, jikina santsi ba sai an yi anfani da liquide ba, watau ya zama bashi da dama kamar cingam idan ya gama ma so yake ya yi ta zama a ciki...........da abin ba wahala?) Ba wata wahala kawata ki dan motsa ki gyara kanki ko dan ki ji dadi da kanki komai shekarunki kuwa 🥰🥰🥰🥰🥰*

Mama na kallon abincin ta dan kalle shi ta sake kallon SHUWWAR a zuciyarta tana fatan ya yarda ya ci abincin nan ko dan matarsa ta ji dadi, hakan ya sa a sanyaye da yannayi na farin ciki ta ce" Oh Daughter, masha Allah, aman kin ganshi zai ci kuwa? Son zaka ci?"

A hankali ya dauke idannuwansa daga cikin nata domin itama kallonsa ta yi cikin ido ya sauke a kan mahaifiyarsa Sai a lokacin shima ya fuskanci kamar a shekarunta ta shiga kicin ko da safe ne da da hali da an sasauta mata an rabata da hakan, domin ba karya mahaifiyarsa shekarunta sun fara ja, ya dace a sasauta mata wasu abubuwan

Kan ledar ya sake maido kansa yana tuna a inda ya san ledar, sai kuma ya cire tunanin ya ce" Zan ci"

Da mamaki, da kuma Murmushi Mama ta amsa cewar bara ta je kicin ta dauko plate

Su dai daga haka basu kuma cewa komai ba har mama ta fito da plate din ta karaso ta amshi ledar ta juye abincin murmushi bai dauke a saman fuskarta ba Rabawa ta yi gida biyu ta ajiye masa a saman dan table din dake gabansa sannan ta riko nasu tana kallonsu ta ce" Oya mu je ku yi wanka ku ci kuma ku kwonta kafin safe in sha Allah ki koma bangarenku"

Mikewa suka yi su dukansu biyun suka yi ciki bayan sun amshi plate din na hannun Mama

Sunna shiga suka ringa bin dakin da kallo, har zuwa gadon Wajen da mama ta nuna masu na cin abinci suka nufa suka zauna harda frij da komai ta bude ta ajiye masu ruwa da juss tana kula da yannayinsu sosai ta ce" Ku saki jikinku y'ayana, nan gidanku ne kun ji? Allah ya maku albarka"

Da amen amen suka amsa suka rakata da kallo har ta bar wajen kafin Shuwwar ta mike tana cire abayarta da sauke ajiyar zuciya ta nufi wajen frij ta ciro madarar roba ta bude ta kafa kanta ta lumshe idannuwanta ta shanyr tass tana lumshe ido ta ce" Walahi zafi kamar zan yi tsirara, kai garin nan akoy zafi Nahidt karasa ci bara na yi wanka na dawo dan sai na cenza kayan nan koda zan iya rintsawa a sake"

Nahidt dake idasa cike cikinta dan dazun sun katse mata cin abincinta ta gyada kai tana rakata da kallo ta sake yin murmushi tana fadin" Kai jama'a a dakin barci da wajen cin abinci abu kamar a aljannah

Mama na dawowa a nutse ta idasa shigowa tana kallonsa gannin yana cin abincin ta yi wani murmushin ta zauna tana tsiyaya ruwa a kofi ta ce" Masha Allah, yarinyar mai hankali da nutsuwa"

Dan dakatawa ya yi ya kalli Mama jin ta ambaci hankali da nutsuwa, sai ua rasa da wa take kansa ya gyada ya ce" Uhum "

Mama ta yi murmushi gane da magana a bakinsa ta sake fadin" Wannan din sunna jinni aman basa kama, ko yar uwarta ce?"

Abincin da ya gama sakawa a bakinsa ya cinye domin gashin ya masa dandano a bakinsa ya kalleta yana fadin" Yayarta ce inaga "

Da mamaki Mama ta ce" Kana ga? Baka da tabas? To a ina iyayensu suke ne son?"

Shi kam ya rasa me yasa mama ke masa maganar nan yanzu gaskiya, aman kuma ya sani mama bata son zama da tunanin komai a ranta dan haka ya fuskanceta ya ce" Sun rasu suka ce"

Mama ta sake kura masa ido tana kallonsa kafin ta kankance ta ce" Suka ce? Muhay ban gane me kake son fada min ba, har yanzu baka san wacece matarka ba? Su waye suka ce din yaushe kuma suka ce?"

Readers Also Read