Arman maleek book 1 complete - Chapter 25
Arman maleek book 1 complete Chapter 25: Arman maleek book 1 complete Chapter 25. ƙara shigar da ita jikinsa yake, yana neman inda zip din rigarta yake don…
4,455 words
ƙara shigar da ita jikinsa yake, yana neman inda zip din rigarta yake don ya riga da ya fara gawa wani network din da ba MTN ba, bata anƙara ba sai dai taji hannunsa akan manyan tsayayyun B. dinta masu laushi da taushi, ga wani santsi na musamman.
jin ya taɓa abu mai kama da Auduga a laushi, yasa ya fara ware idanunsa , a hankali wanda suka fara chanja kala, Arba yay da B. dinta da suke masa Welcome , farare tar da su , har kamar zaka hango jinin da yake wucewa ta jijiyoyin gurin, ga Ƴawanyar N. din da yay wani irin Maroon .
Zai iya cewa wannan ne karo na farko da yay kyakyawan ido biyu da wannan Abubuwan kuma yau ne yay masu kyakyawar taɓawar da ya jisu har cikin kansa, don gaba daya wata jijiyar da take jikin Ɗa Namiji da take kawo mishi saƙo ta motsa, gaba daya jikinsa ya fara rawa , karo na farko da ya fara jin haka a jikin wata mace, don ko Mariganyiya Sadiyya ba zai ce ya taɓa jin Feels daga gani ko taɓa jikinta ba, in fact ma ita sai dai ya kusanceta hakanan ba wai don yana buƙata ba sai dai don ya sauke haƙƙin auren da yake kansa.
Hawayenta da suka ƙara gudu akan fuskarta ne suka ankarar da shu abun da yake aikatawa, da sauri y raba jikinsa da nata ya matsa gefe yana mai sob saita jikinsa da ma yanayinsa gaba daya, da mugun sauri jikinta na wata Azababbiyar rawa, ta miƙe da sauri ta miƙe ta fice tana ƙoƙarin gyara Zip din rigarta , kanta bb ko dan kwali, ga ido jage-jage da hawaye tozalin da tasa gaba daya ya zazzago mata kan fuskarta.
A hargitse ta fito palo, duk wanda yaga yarda ta fito yasan bata cikin cikakken hayyacinta, da idanu suka bita , Amma babu wanda ya iya cewa Uffan ita bata ma lura da su ba ta wuce a harɗe ƙafarta daya na bugun daya........ [5/30, 4:27 PM] (P.R.O) ƳAR LELEN ROYAL: PART 4. CHAPTER 8.
*PART 51*
Da sauri ta shige ɗaki, key tasa ta kulle ta faɗa kan bed ta rumtse idanunta da karfi, juyi ta shiga yi kan bed din, da ta rufe ido sai ta bude gaba daya abun da ya mata ya dagula mata lissafi, wani iri take ji a jikinta, duk tsoro ya kamata, gani take kamar zai zo ya ƙara sumbatar mata lips dinta, sai fama lasa lips din take tana shafosa da harshenta, ji take suna mata zafi.
Gaba daya Ranar kasa barci tayi da ta juya sai ta ga Yaah Shehi a cikin idanunta, gashi har yau harshenta nauyi yake mata da yib Addu'a, sai murmutsuka idanu take, tana birgina akan bed.
Tun da sassafe ta tashi don bata wani samu barci mai yawa ba, palon ƙasa ta fito, jin yar hayaniya ga buruntu a kitchen yasa ta nufi Kitchen din, da Sallama ta shiga, karɓa mata suka yi daga ciki, Amatullah, Amaturrahman,Umma Jakadiya, Ayyana ne a kitchen din suna kiciniyar haɗa break fast , cikin natsuwa ta shiga Kitchen din ta fara taimaka musu da Yan Abubuwan da ba'a rasa ba, abun da tun bayan dawowarta Oxford bata yi ba kenan, sai guraren 8am suka fito daga Kitchen din bayan sun gama kammala komai akan Dining.
Wucewa suka yi Bedroom's nasu suka yi wanka, shishiryawa suka yi suka fito, itama da yanzu ta fara sanya kayan Hausawa sosai a jikinta saboda zamanta a nan cikin gidan Sarautar ya koya mata, ta sanya fesa turare tayi, ta dan sanya lips glosses kaɗan , plate shoes ta sanya ta fito hannunta riƙe da Dan kwalinta da ya kasa dauruwar mata, sai dai parking dinsa da tayi ta lailayesa da maya-mayan gyaran gashi da turarukan kai sai zuba kamshi yake.
Haka ta fara saukowa daga Upstairs dan kwalin a hannunta tana tafiya sautin takalminta yana bada sauti.
Duk juyowa suka yi suna kallonta, tayi kyau sosai kamar tauraruwa a cikin taurari, sai wani haske sa sheƙi da walwali kawai take, ga wani irin kamshi mai tsuma zuciya.
"You look so good Anuty Nahleerh", AMA's suka haɗa baki suka faɗa, ta gefen idanu ta dan kallesu, bata ce komai ba, don bata san Anuty da suke kiranta da shi, duk sai ta jita wata banbaraƙwai taji kamar ta fita daga cikinsu.
Kujera ta ja ta zauna cike da kamala , cikib sanyi tace "Good Morning Ayyana, Good Morning Granny, Uncle Zayn , Uncle Abdul and Uncle Sayyid!", ta fada a tare, murmushi suka mata kafin suce "kin tashi lafiya ?", nannauyan numfashi ta dan fesar a hankali kafin ta furta "Alhamdulillah!", ta faɗa ba tare da ta ƙara cewa komai ba.
Ƙarar takunsa ne yasa duk suka ɗaga kawunansu suka zubawa Upstairs din cikin palonsu da zai sadashi da part dinsa, kamahin turarensa mai dadi da sanyaya zuciya, ya fara musu Sallama kafib su yi tozali da kyakyawar fuskarsa da ta dan faɗa kaɗan Alamar baya cikin cikakkiyar lafiyarsa, sai dai ya yi wani irin haske fuskarsa sai ƙyalli take, tabon Sallarsa da yake rangadadau bakiƙirin sai wani fitar da Annuri yake, as Usual yana sanye da Captan Jallabiya fara sai Alƙyabbarsa baƙa , mai ɗigo-ɗigon gold a jiki sai sheƙi take, sai rawaninsa da zauna das a kansa.
Cike da izza da tsananin mulki tare da taƙama yake tafiya, yana tafiya yana baza babbar Alƙyabbarsa, wadda bayasan kowa ya gane yana yin da yake ciki, hakan yasa yake ta faman babbazata.
"Ga break fast dinka fa", Ayyana ta faɗa cikin tsananin kula da tausayawa halin da dan Uwanta yake ciki na soyayyar Ya mace da yake mugun wahal da shi.
jujjuya kansa ya dan yi kafin yace "inni sa'im", ya fada ba tare da ya ƙara cewa ba, tsuƙe dan ƙaramin bakinsa yay ya yi gaba ba tare da ya ƙara cewa komai ba, ta ƙasan ido ta dan kallesa , cike da mamaki wanda dukkansu Yan cikin palon ma kallon mamaki suke binsa da shi, don sun san yau ba Alhamis bace ba kuma Litiinin bace Juma'a ce Amma kuma yake cewa yaba Azumi, bayan yasan da sanin ba'ayin Azumin Nafila a ranar Juma'a, sai dai kamae Sittis shawal in ka fara ya riski ranar, to dai na daya shi ba Azumin farilla ba ba Sittis-shawal ba , Amma yake yi ranar juma'a.
Basu da mai Amsa musu tulin tambayoyinsu hakan ya tilasata musu barin Abun da yake damunsu a cikin zuciyarsu, Break fast dinsu suka ci gaba da yi, sai dai ita ta kasa samun sukunin zuciyarta sai ya kasance Abin cin ma ta kasa cin sa a cikin walwala da natsuwa, hakan yasa bata wani ci ba ta tashi ta bar gurin.
bayan kowa ya gama ne suka dawo palo gaba dayansu suna kallo, Zama kusa da ita Ama's suka yi cikin kula suka ce "Anty'n Uncle Muhammad fa sai shirin zuwa Umrar Azumi suke , tace min yau bai fi saura Sati biyu su tafi ba, Saƙonmu zata bawa Uncle Maleeq y taho mana da shi in ya je ", dan Kallonta Ayyaba tayi kafin tace , "Ni kam dai watan nan ya ɓata min a Lissafi wai yau nawa ga wata ?", ta fada tana dubansu duka.
"Dududu fa yau sauran kwana 10 ya ƙare, sai kuma Ramadan", Zayn Maleeq y faɗa yana kallon wayarsa, "kwanci tashi Asarar mai rai, yau gashi har shekara ta zagayo, Ubangiji Allah yasa mu dace", gaba daya suka Amsa da "Ameen!", don suma gaba daya shekarar ta musu saurin zagayowa.
Haka suka ci gaba da fira jefi-jefi takan sa musu baki a firar wani abun kuma sai dai tayi shiru musamman in aka taɓi ɓangaren Maleeq sai dai ta kawar da kanta.
Suna Zaune anan suka jiyo rafka kiran Sallar Juma'ar Maleeq wanda yake yi a cikin Masallacin masarautar, da karfi ta lumshe idanunta tsikar jikinta na wani irin tashi, tuni jikinta ya fara cira , ta wani kankame jikinta tana jin dukkan wata kafar gashi da take cikin jikinta tana budewa.
Idanuwanta ne suka yi jaajir , jikinta sai rawa yake, tuni hawaye suka ciccika mata idanu kamar zata yi kuka, ƙara kiran Sallar da yay ne ya sata fashewa da wani irin kuka mai zababban karfi wanda da kaji muryar kasan ba tata ba ce.
cikin sauri duk suka kalleta, take suka ranfo abun da yake damunta na, miƙewa tayi gadan-gadan tayo hanyar waje zata fita da hawaye share-share a fuskarta ga kuma kanta da ko arzikin mayafi bai samu ba, waje tayi da gudu kafin su an kare tayi wajen masarauta da wani irin gudu sosai kamar zata tashi sama da kaga irin gudun kasan mace mai kai daya ba zata aika hakan ba, sai sai sharrin mutan ɓoye ko wani Al-amarin daban.
Kasantuwarsu na Manyan Baƙaƙen jinnu yasa, duk inda ta bi indai akwai mai gawurtattu sai sun taka, dai-dai ta nufo hanyar side din Jadda , Safara Jikar Jadda Yar Lamurɗe itama ta fito da nata gudun, haɗewa suka yi suka gwamutsa, faɗa ne ya kaure tsakaninsu, bb wanda ya nemi rabawa, domin faɗan da ba naka ba sannan kyna faɗan da aka fi karfin sai ka mai da shi wasa.
Jadda ce ta fito tana tsitsinewa Nahleerh akan ita ce ta ja musu konai tana kuka tana zaginta, dakyar aka samu ka raba tsakaninsu, aka kai ko wace side nasu, amma duk da haka bai ishi Jadda ba sai ta fi Bayan su Nahleerh.
Suna shiga ta fara banbamin bala`i , "ina wanchan wadararran dan Yahudawan yake ?, ya kawo mana Ɓara gurbi ya kawo mana bala´i ya kawo mana tsintacciyar mage da take ƙoƙarin tarwatsamu, to bazan lamunci a tarwatsa min Ahlina ba, ku kuna aikin mai har zaku zauna wannan Abar ta ringa ƙoƙarin ɗaga gaba daya Hankalin masarauta ?", wani kallo tawa Jadda kafin tace "Yimin shiru ko na tsitsinka miki mari. tsinanniya butulu marar imani marar mutunci, yau zan tona Asirinki wa kowa yasan halinki kuma yau zan warware duk wani ƙulli da kika ƙulla kuma daga yay Makircinki ya gama tasiri a cikin masarautar nan, mai harshen damo", tsittt Jadda tayi tana gwagwala idanu dan sam bata yi tsammancin wannan cin mutuncin wannan yar gwaininiyar yarinyae a gaban dubban mutane ba.
"Ke din bushiya ce mai jiki duk ƙaya, sannan luluɓin kura da kike da fatar Akuya yau zan tonesa, ba kina nuna min tsana ni daya ba ?, kina nuna kamar kina son su Alhalin gaba daya karya da Yaudara ce, ku tsaya na faɗa muku Abun da ta aikata" muƙut ta haɗiye miyau na tashin hankali.
"ita din nan ba mai kaunatlu bace butulu ce, kuna mata Alkhairi a kullum bakwa gajiya duk da kunsan tana cutar da ku bata kaunarku amma sam bakwa kula da hakan kuna kyautata mata, a kuma lokacin da kuke kyautats mata a lokacin take muku mugun abu, anan cikin ku babu wanda bashi a aikinta a kansa, sai dai na wani ya fi na wai, bama kamar mazan nan gaba daya aiyukanta a kansu take ƙaresu, ita ce tawa Yaah Shehi Sihiri kala-kala duk da Ubangiji yana karesa daga sharrinta amma da yawa yana tasirantuwa a jikinsa, yanzu haka akwai aikin da ta bayar a aiwatar a kansa wanda take jiran jin sakamakon aikin.
Kema ita ce wadda tayi miki sihirij da yasa kika rasa mijin Aure ta fi so kiyi ta zama a gida kina baƙin ciki mahaifinki da bata ƙarasa ba ya kasance cikin bakin ciki, ita ce nan take sa miki baƙin jini take muzantaki, ita ce nan tawa Mahaifinku ma Sarki mai Adalci Asirin da ya kasance a kwance tsawon shekara Ashirin ya kansa bb ci bb sha, komai sai an mata, duk ita ce tayi wannan aikin saboda Ɗanta ya samu mulki.
Sanan Mahaifiyarku ma ita ce nan.....", da sauri ta juya jin an riƙe mata hannun bata yi musu ba SBD wanda ta gani ya fi ƙarfin yin musu da shi, sai dao tayibta binsa, sai da suka je gurin part nasa ta jaa ta tsaya shima kuma ya jaa ya tsaya yana kallonta..........
Afwan💘 [5/30, 4:27 PM] (P.R.O) ƳAR LELEN ROYAL: PART 4 . CHAPTER 9.
*P. 52*
"Maza ki fice daga nan don ba zaku shigar min pary na mai tsarki da kariyar Ubangiji ba", jujjuya kanta tayi cikin dan hawaye saboda matse mata hannun da yay gashi ya hanata magana yace "na sani !, na sani ba zan iya shiga cikin part naka ba kam, SBD yana kewaye da kariya tare da tsarin Ubangiji yafi karfin halitta irinmu , sai dai bil Adam amma kam mu da muke jinsin jinnu ba dai mu ba, duk da bamu kasanxe masu cutarwa ba domin bamu taɓa cutar da kowa ba sai dai mu kareta daga wanda suke mata mugun ƙulli", haɗe ransa yay kafin yace "na tambaya ne ?", ya fada a gatsale.
da sauri ta ƙara jujjuya kai kafin tace "dole ne na faɗa maka maganar gaskiya, sai dai fa akwai wasu Futsararru da aka turo masu tsaurin ido duk na cinmu da kariyar da muke bata amma hakan bai hanasu shiga jikinta ba, tunda muka kasa da su kai ma ka bi a hankalu duk da kana da taƙobin mai ƙarfi na yaƙarsu amma dai ka bi a hankali sai kayi taka tsantsan domin turosu aka yi ba wai zuwa suka yi ba sannan mamugunta ne Azzalumai masu hanata ibadarta, kai ke da haƙƙi da nauyin kula da iliminta, tarbiyarta, ci , sha Amna sam baka kula da wannan ba, hakan yake nuni da cewar lallai ." hannu yasa ya bige bakin kafin yace "wuce.", da sauri ta goce tare da dan harararsa, zaro ido yay kafin yay magana tayi atishawa tare da ƙoƙarin sulalewa , da sauri y riƙe hannayenta tare da zamota jikinsa, faɗawa tayi kan faffaɗan kirjinsa sa yake fitar da kamshi mai sihirtaccen dadi da sanya natsuwa, zagaye bayanta yay da dukan hannayensa ya riƙeta sosai, a haka ya fara tafiya da ita zuwa cikin palonsa, bai ajiyeta anan ba sai ya wuce da ita chan Bedroom na sa, shimfiɗeta yay kan bed tare da gyara mata kwanciyarta, kanta ya daura sosai akan cinyarsa, lumshe idanunshi ya yi, ya fara rairo karatub Al-qur'ani mai girma a cikin sanyayyiya kuna daɗɗar muryarsa mai dadin saurara.
Sai da yay kusan rabin Suratul An'am , kafin ta dan fara jujjuyawa, ihu take dan yi ƙasa ƙasa , wanda yasa ya fara tsagaitawa da karatun da yake yi, "Waye nan .?", ya fada a hankali yana ware dukkan idanunshi da suka dan faffaɗa ciki, shiru ba'ayi magana ba, ƙara tambayar yay still no Amswer, hakan yasa ya ci gaba da karatunsa, har ya gama surar ya shuga wata Amma ba su yi magana ba sai dai bige-bige da suke.
Ganin zasu bashi wahala da dan Azuminsa , yasa ya fara karanto wasu Ayoyi masu zafin gaske da duk taurin kan Aljan aka akaranta masa su sai ya risuna, ƙara ƙaimi suka yi gurin buge-bugen amma sun ƙi su yi magana, alamar inda yake zatonsu ma sun wuce nan a taurin kai, "ba za kuyi magana ba sai na halakar da ku ko ?", ya fada cikin fushi don duk ta gama ya kushin shi da bigeshi, shiru bb magana, a zafafe ya fesa mata wani irin mari ganin ta kasa natsuwa guri daya, da saurin gaske suka kauce ya sameta, a mugun razane ta miƙe zaune tana ji kamar an sa mata wuta a ɓarin kumatunta inda ya mara.
Idanunta na shararar da wasu irin hawaye masu zafi tana dafe da kumatu tace "Abieh mai na maka kake duka na .?", ta fada hawaye na ƙara zubo mata.
harara ya dalla mata kafin yace ," ban ma gama ba madamar kina yawo da wannan ojujun kan naki da yake tamkar Bishiyar kuka bb dan ƙwali, ban da tsiya duk inda abu ya ji kira sai ya Amsa, " ya fada yana ƙoƙarin shigewa toilet , "ni dai na san lafiya lau kai na yake babu wani abu, sannan ka fi kowa sanin bana son dankwali In fact ban wani iri daurawa ba", ta fada tana turo baki.
"Any way ki ci gaba da zama bb dan kwali kuma su ci gaba da saki fita haka, kuma su ci gaba da ina musu magana suna mun futsara daga ke har su zaku gane kuranku", ya faɗa ba tare da ya kalleta ba.
"ko ma mene ne ai a gidanka dai na samesu , kuma ni dai bani da komai", ta fada tana shafa kumatunta da zanen yatsunshi suka fito, don sam bai iya duka ba ko ya ya yi sai shatin hannunsa ya fito a fuskar mutum.
Miƙewa tayi da kyar ta nufi Ɗakinta, bb wanda ta tarar a palo , hakan yasa ta wuce kitchen ji take cikinta kamar an mata yasa, sauri tayi ta haɗa Cornflake , bata zauna a palo ba ta nufi ɗakinta, a bakin gado ta zauna ta fara shan cornflake din hannu baka hannu kwarya kamar wani zai kwace mata ko kuma tana ci da wani har ta gama, sanyayiyar gyatsa tayi a hankali tare da lumshe idanunta dan wani irin barci ta ji tana ji tun bayan da ta gama shanye gaba daya abun da ta haɗa .
kishingiɗewa tayi kan bed ta kwanta, bata dauki wani lokaci mai tsawo ba barci mai nauyin gaske tattare da mafarkai kala-kala ya dauketa,sai bayan Asr tayi wani mafarki da ya mugun razanata, da sauri a kuma firgice ta ɗago daga barcin da take yi.
gaba daya fuskarta ta jiƙe da gumi har ma jikinta kamar wadda aka zubawa ruwa, ruwan ma na sanyi duba da yarda take ra zazzare idanu tana kalle - kalle, da sauri ta fi ƙofar da aka buɗe da kallo, ganin irin kallon da takewa ƙofar yasa Umma Jakadiya cewa "lafiya dai. ?", riƙe hannunta tayi tace "mafarki nayi", ta fada a dan tsorace.
dafe kai tayi kafin tace "Amma dai kin san mafi Akasarin Mafarkai ba gaskiya bane, sannan kuma daga shaiɗan ne", jijjiga kanta tayi kafin tace "haka ne Amma na tsorata da yawa", da mamaki ta kalleta cikin dan damuwa tace "to ke kam ma wani kalar mafarki ne wannan kika yi ?.", numfashi mai zafi ta fesar kafin tace "Umma Jaahan!", cikin rashin fahimta tace "waye shi kuma mai ya yi ?", gefe ta dan kalla, don bata ma sam mai zata xe ga, tunda dai a cikin yan gidansu bb wanda yasan wani Jahan balle yasan batunsa, fuskewa tayi tare da cewa "Abokin karatuna ne", ta fada cikin san basarwa , ganin bata son faɗa mata kuma da alama ba gaskiya take faɗa mata ga yasa tace "to Allah ya tabbatar mana da Alkhairin ciki ya kare mu daga sharrin da yake cikinsa". "Ameen", ta furta akan lips dinta, sai dai mafarkin da tayi har yanzu yana ƙara Scrolling a cikin ƙwaƙwalwarta gani take kamar Yanzu Abieh'nta da ta gani a matsayin Jaahan a Mafarkinta har yanzu yana sumbatar Laɓɓanta.
Dafata tayi kafin tace "zamu fita fashi sai dare ƙillan zamu dawo gashi lokaci ya dan ƙure, ki tashi ki haɗawa Mijinki Abin ci" da sauri ta juyo cikin jin haushin Abun da ta faɗa tace "mai wani Miji Umma Abieh dai , ni dai ki dai na danganta ni da shu a matsayii miji zuciyata zata iya bugawa don bazan iya dauka ba" , ta faɗa idanunta na tara hawaye.
Zama tayi a gefenta ta riƙe hannunta tare da cewa "mai Maleeq ya miki haka da har kike nuna tsanarki a kansa har haka ?, shin yana da wani Aibu ne ?, ko kuwa bai chanchanci ki zauna da shi ba ne ?, mai yasa kike jansa haka ?, ko Albarkacin riƙekin da Yay da Amana akan gaskiya bai ci ace kin taimaka kin ƙarɓesa ba, bama taimako va don Maleeq bai yi kama da wanda zai nemi taimakon soyayya ba don duk yarda ake son Namiji kamili ya kai ya kai gar ya wuce, yana da Ilimi, kamala, haiba, kwarjini, dukiya , mulki , kyan jiki, fari, dogo , dirarre komai dai da ake son namiji ya haɗa ya haɗa har ma ya wuce , to me ne aibunsa ?,ko kin ga yana aikata wani hali da yake ba dai dai ba ?.", ta fada tana kallonta.
jujjuya kanta tayi hawaye na zubo mata cikin kuka tace , " ba haka bane Umma, ni ban ce bana son Abieh ba, kuma duk inda ake neman namiji ya kai har ya wuce , Amma ni dai ba zan iya zama da Abieh a matsayin miji ba, ba wai don yana da wani aibu ko bashi da halin kirki ba , a'a kawai dai ni a matsayin Mahaifi na riƙesa kuma zan zauna da shi ba wai a matsayin miji ba, ko na ƙarɓesa a matsayin miji ba zan iya bashi kular da ya kamata ba, domin akwai wani a rai na", ta fada tana faɗawa kan jikinta.
numfashi ta fesar kafin tace "Uhmmmm kin kuwa san *Gida bai ƙoshi ba* ba za'a taɓa kai wa dawo ba, dole haƙuri za kiyi ki ƙarɓesa matsayin miji, ko zaki rama halarcin da yay miki, ko don ki bawa Maraɗa kunya, sannan ki rama halarcinki gareshi ya kamata ki aminta da shi, ki manta da wannan da kike so din , na yi Imanin har duniya ta tashi ba zaki taɓa samun namijin da zai soki ya kauna ce ki, ya kula da ke, ya kula da damuwarki irin Maleeq ba shi mutum ne har da Rabin mutum, a da na yi kukan dama a ce ina da wata Ƴar da zan basa bayan Rasuwar Sadiyya, domin in rama Alkhairansa a gare ni, shi mutum ni irin mutanan da ake kira da daya tamkar da dubu to shi yama wuce haka sai dai ace daya tankar da miliyon, ana cewa Man of the World da ace akwai abun da ya fi haka za'a kirasa da haka, da ace iba da Ƴar dan uwa ko Ƴar Yar uwa to da zan basa don rama Alkhairansa a garemu.
taya zan bari wannan damar ta wuce ki Ƴar nan ?. yana da damar da zai iya sa dole ki Aminta da shi SBD Aurensa da yake kanki, Amma bai yi hakan ba yana bin ki a hankali sbd tsananin kaunarsa gareki da kularsa. bari na tashi yanzu dai kiyi ƙoƙarin haɗa masa Abun buɗa baki, sannan ki sani duk wani abun da zaki masa wanda zai sa ya ji dadi to za'a rubuta miki lada don haka kiyi ƙoƙari ki ribanci lokacinki da ƙuruciyarki". ta faɗa tana ficewa.
Wani tunani ne na daban ya fara ɗarsuwa a cikin ranta, tana nan zaune har kusan Five , Agogon wayarta ta duba, ganin lokaci ya wuce da yawa yasa ta miƙe da sauri watsa ruwa tayi , sanin cewar bb kowa a gidan yasa ta yi shirinta cikin wata ƙaramar vest da ko rufe mata cibi bai yi ba sai gaba daya illahirin cibiyarta wahe take sai wando Falazo , da ya ɗameta sosai daga zama daga ƙasa kuma ya buɗe sosai, Asalin Shape dinta ya fito raɗau kamar an zanata.
Powder ta shafa kaɗan sai lips glosses , sai kwallin da ta dan zizarawa idanunta , gashin kanta da ta wanke ta gyara ta parker shi, yay kyau sosai, wata Hula mai kyau baƙa ta daurawa kanta.
Plate shoes ta sanya baƙi da ya ƙarɓi ƙafafunta ta sanya, a hankali ta fito daga bedroom dinta sai baza kamshi take yi gwanin burgewa, da dan sauri ta wuce Kitchen , [5/30, 4:27 PM] (P.R.O) ƳAR LELEN ROYAL: PART 4. CHAPTER 10.
*P. 53.*
Ruwan zafi ta fara daurawa , bayan ta sa ta wuce Store Arish ta ɗiba da dan yawa, ferewa ta shiga yi, kafinta ta gama ruwan ya tafarfasa ɗiɓa tayi ta dama kunun tsamiya , sanan ta sheƙawa Shikafar da tw ɗiba zata yi waiba domin ta yi saurin yin laushi, bayan ta gama fese Arishi din ta haɗa lafiyayyan Special Arish da ya buɗe gidan gaba daya da kamshi, lokacin da ta gama Shinkafar ta yi laushi, zubawa ta yi a blander ta markaɗa da Yeast , bayan ta gama ta juye a cikin wani roba ta haɗa kullun ta ajiye a gefe sbd y dan taso.
Alayyahu ta gyara da kayan miya cikin Abun da ba zai wuce 30 minutes ba ta haɗa lafiyayyiyar miyar Alayyahu da ta ji nama kishi da Ganda tayi kyau sosai da gani kuma zata yi dadi, lokacin da ta gama kuma ta tabbatar da kullunta ya yi yarda take buƙatarta ya kasance, ƙaskon waina ta daura akan wuta ta shiga soyawa cikin ƙwarewa, kasantuwar ba wani mai yawa ta haɗa ba yasa tayi saurin gamawa, Mango Jus ta haɗa masa sai Fruits Salad , haɗa komai tayi a ƙaton tray lokacin kuma an riga da har an fito Sallar Magrib tasan a irin wannan lokacin y riga da ya dawo daga Masallaci don har in yay Azumi baya zama a Masallaci tahowa yake gida yay buɗa baki.
Ajiyewa tayi ta nufi Ɗakinta wanka tayi sharp -sharp ta shirya cikin wata Abaya mai kyau gaba daya gabanta Duwatsu ne masu daraja sai kyalli take , da ganin rigar kasan ta jaa kuɗin Mallam , mayafinta ta daura a kanta bata wani yi kwalliya ba sosai sai turaren da ta biɗe gaba daya jikinta da shi.
kitchen ta koma ta dauko kayan da ta haɗa ta fito , tana tafiya a hankali , da Sallama ta shiga cikin palon , Amsa mata yay daga chan inda yake , ta ƙasan ido ta dan kallesa, da sauri ta dauke idanunta daga kallonsa don bata taɓa ganinsa a irin yarda ta gansa ba, domin shi mai matuƙar jin kunyar jikinsa ne, shi kansa zai iya cewa rabon da wani ya ga ko guiwar ƙafarsa tun bai wuce a masa wanka ba, tunda ya mallaki hankalin kansa ya fara wanka da kansa kuma shi kenan bb wanda y ƙara ganin jikinsa.
Zaune yake daga shi sai Singlet da Boxer , ƙafafunsa na kan stool jikinshi da ya kasance ko ina gashi linkif ya wani kwanta baƙi da yawa farin jikinsa ƙawanya sai wani walali yake, laptop ce a kan ƙafafunsa yana dan daddanawa alamar yana aiki, ga cup din sanyayyiyar Madara a gabansa.
kan Dining ta Ajiye masa Tray din, sai da ta ajiye kafin ta kame jikinta, tana dan sosa hannunta tace "Abieh your Food is ready", dan kallonta ya y kafin ya dauke kansa a hankali yace "kawo min nan", idanunta da suka cika da kwalla ta dan shanye tare da komawa dining din tray din ta dauka, ta doshi inda yake zaune.