Arman maleek book 1 complete - Chapter 27
Arman maleek book 1 complete Chapter 27: Arman maleek book 1 complete Chapter 27. shiru tayi bata ce komai ba, Tambayoyi ya shiga jefa mata game da Sallah…
4,464 words
shiru tayi bata ce komai ba, Tambayoyi ya shiga jefa mata game da Sallah da Al'wala, ya yi mamaki sosai da duk wasu muhimman abubuwa ta manta su, daga lokacin ne kuma yasan tabbas ya baro gini tun rani, bai mata fada ba sai ma kansa da ya tuhuma, bayan Al`wala ya mata, tare da bata Umarnin zuwa tayi, bayan ta fito ya faɗa mata yarda zata yi Sallah, bayan ta idar , da idanu ya mata alama da tazo, bayan tazo ne ta kwantar da kanta akan kafadarsa, "yaushe rabonki da ki yi Sallah Leerh ?", ya tambayeta a hankali bb tsanantawa a ciki, ɗaga kanta tayi da niyyar yin tunani, ganin hakan ne yasa shi fahimta ba ma zata iya tuna ranar ba , "Amma kin san dukkan wani Sallah da ta wuce baki yi, zaki rama shi tun da da ran ki da lafiyarki ?", ya fada yana riƙe yatsun hannayenta.
Shiru tayi bata ce komai ba, "yanzu ke kan ki baki san iya ka cin Sallar da Ake bin ki ba, to ta ya ma zaki rama ?, " ya jim yana sauraronta, jin dai bata ce komai bane yasa yace, "daga yanzu duk idan za ki yi Sallah to × 2 zaki ringa yi, har ki yi na iya tsawon Shekara ko wattanin da ba ki yi ba,sannan Azumi ma nasan ba'a magana, gashi wani Ramadanan har ya zo, sai dai bayan sa ki rama", ya fada a saukaƙe, jinjina masa kan ta ta yi, a hankali ba tare da tace komai ba, Karatu ya fara ƙara mata SBD ta samu na Sallah, sai dai da ya biya mata so daya take daukewa, don dama tayi, mutumij da har yay Hadda, Amma lokaci daya ta wanke, ko bb ita duka in aka tuna maka ko yane zaka tuna ko baka tuna wani guri ba dole zaka tuna wani.
sai guraren 7, ta kwanta, a wannan karon shine yay gadin ta, yana zaune kusa da ita har tayi barci, sai misalin ƙarfe tara goma saura , ta farka da Addu'ar tashi daga barci, jin Addu'arta ya sa ya ɗago idanunshi, ya dan zuba mata, murmushi ya yi masa, itama yi masa tayi , kafin ta sauko daga kan bed, bathroom ta shiga ta fito, zama tayi gefen gado tana kallonsa tace "Abieh wai bb wanda yazo ?", ta fada tana kallonsa, jinjina kansa ya yi alamar "Eh!", "Uncle Zayn ma bai dawo ba har yanzu ?", kallonta ya yi, tare da cewa "Akwai wanda ya san nan ne ?", jinjina masa kai tayi tare da cewa "Uncle Zayn ne fa ya kawo mu", a hankali ya maimaita "Zayn dai ?" cikin gasgatawa tace "Sosai", "Anya kuwa ? ,Zayn fa yau kwanansa Biyu a Spain kuma ba zai dawo ba sai ya yi wata", shiru tayi kafin tace "Abieh dagaske fa Uncle Zayn ne, da idanuna na gansa, kuma kafin mu gama magana da Dr na juyo naga ban gansa ba ", wani kasaitaccen murmushi yay tare da cewa "Uhmmm".
"to kuma wannan Asibitin ni ban ma santa ba, gashi bb waya a ji.." bata ƙarasa maganarta ba, taji ta lalubo key din mota a cikin Aljihun bombs shot dinta, cike da matsanancin mamaki ta fito da key din daga Aljihunta, ɗaga key din tayi, tace "kalli!", zubawa key dib ido shima ya yi, cikin son ƙarin haske,"Ban san yarda aka yi yazo nan ba, kuma ba ni na tuƙa motar ba jiya, in fact ma wannan motar tun da aka kawota ban taɓa shigarta ba sai jiya balle har na yi driving, Wannan abu ya daure min kai", juya idanunshi ya yi tare da cewa "ke kam dai in gida zaki je ki tafi kawai ki dai na wannan surutun", ya faɗa yana mayar da hankalinsa akan zancen Siyasar da shi ya manta kanun labaran da take ciki.
Ficewa tayi daga cikin ɗakin, tana fita ta ga motar parker gefe, gurinta ta nufa, da bissimillah ta bude ta shiga ta zauna, ko da zata tayar da motar sai da tayi Addu'a kafin ta fara tafiya.
Sai da ta fito daga cikin Unguwar ta fahimci gurin ma ba wani ɓoyayyan guri bane, kuma basu da nisa sosai da gurin kawai dai rashin sani ne , a hankali take tafiya har ta ƙaraso gida, ko da ta shiga palo curko-curko ta gansu cike da jimami, don sun je nemansu Asibiti-Asibiti amma basu gansu ba, hakan yasa suka dawo gida suka zauna, suna jiran su ga ta ina zasu ɓullo.
Da sauri suka mimmiƙe tsaye, Ayyana ce cikin sauri ta isa gareta tare da riƙe hannayenta ,"Ina Maleeq din ?", ta fara tambayarta, kafin ta Amsa mata ta kuma cewa "ya jikin nasa ?" , "Alhamdulillah Ayyana, yanzu ma na dawo na yi wanka, ba dauki break ne", ta fada tana nufar cikin palon, tambayarta suka ringa yi tana basu Amsa har ta shige cikin Part dinta,sauri-sauri ta yi wanka ta shirya cikin wani wando Jeans crazy da wata riga da ko mazaunanta bata rufe ba tayo kyau bb karya, ta gyara gashin kanta, Ƙatuwar Hihab mai hannu ta zunbula, ko ƙafarta ba'a iya hangowa SBD girman Hijab din, haka ta fito sai bululun-bululun take.
Tana zuwa Ayyana da Umma Suka miƙe , ko wannansu da Basket a hannunsa, ƙarbar na hannun Umma tayi suka fito daga palonsu, suna fitowa suka ci karo da Jadda, mere baki tayo tace "Wayen Gantali, Uwayen Yawon dandi, Zawarawan banza da wo fii sai ina ?", ta fada cikin alamar jaan rigima, bb wanda ya kulata a cikinsu suka wuce Abun su, ganin bb wanda ya kulata yasa tayi ƙwata tare da cewa "Wadararru kawai", ta fada tana wucewa.
"Ayyana wai mai yasa Jadda take haka ne, bata duba girmanta da mutuncinta take wa'innan abubuwan ?", murmushin taƙaici tayi kafin tace, "to ke mai kika sani a cikin halayarta ?, ai yanzu ta rage kaso 70% akan abubuwan da take yi da, Azaba bb irib wadda Mahaifinmu bai sha a gurinta ba, duk wai a dalilinsa na Ɗan kishiya, duk da yana binta sau da ƙafa, biyayyar da yake mata ko Ɗanta baya mata, Amma sam bata gani.
Natsar da tayi masa ce kuma ta shafi mahaifiyarmu da mu kanmu, Abubuwan nata Allah cuta Allah magani, wani lokaci ta nuna tana son mu wata ranar kuma bb wanda ya fita juna mana tsana, har ta kai ta kawo ko ruwa ni da Maleeq bama iya sha a Gabanta, don ma ni ina dan samun sauƙi ko in ce na samu sauƙi a lokacin da Dangin Mahaifiyata suka dauke ni, Amma Maleeq firrrr ta hana a daukesa, akwai ranar da ta taɓa tafasa ruwan zafi ta watsa masa A bayansa, duk don sbd tsana, Mahaifinmun ko ɗaga kai bai yi ya kalleta ba, Sbd tsabar biyayya, duk abun da tace baya tsallakewa ko da zai cutu .
Abubuwa da yawa mun san ita take mana sai dai kawai mu share , mu ƙyalleta, hatta da rashin lafiyar Mahaifinmu Rasuwar Mahaifiyarmu duk da sa hannunta A ciki, har gwara ma su Zayn tana nuna musu so sosai ba ma kamar Zayn, Yaaah Muhammad dama shi ba nan yake ba, mu dai ƙiyayyar kan mu ta ƙare ko nace kan Mijinki'', ta fada tana zuro ƙafafunta kasantuwar sub iso cikin Asibitin.
"Chappp wannan akwai ɓakin hali", ta ayyana a ranta, haka suka kwashi tarkacen suka shiga ciki, a zaune suka tarar da shi sanye da Ash din jallabiya mai kyau da ta manne a jikinsa, gashin kansa yay luf ya sauka sosai, jarida ce a hannunsa yana karantawa, sai farin glass da yake manne a fuskarsa, ya zauna akan kujera ƙafafunsa na harɗe da juna.
Amsa Sallamar ya yi, yana zare farin glass din, tun da suka shigo ya dan zuba mata idanu, jin maganar Ayyana a gefensa yasa yay saurin dauke idanunsa daga kanta, yana dan shafa gashin girarsa da yatsunsa, gaisawa suka yi suka mishi ya jiki, Amsawa ya yi cikin tsanani kulawa.
"Zuba masa Break fast din"Ayyana ta Umarceta, a hankali ta matsa, ta fara buɗe kulafarfesun kayan ciki ta gani a ciki, zuba masa tayi ta sanya masa spoon, ta miƙa masa tayi, tare da tsiyaya masa kunun tsamiya, ta miƙa masa dukkan wani abun da tasan zai buƙata ta haɗa masa kafin ta koma gefe ta zauna.
Agogo Ayyana ta duba, kafin ta kalli Umma, "muje Umma!", ta fada tana miƙewa tayi, itama Umma ta tashi har sun je gurin Ƙofa tace "Au na manta, ga tanan Maleeq ka sata ta karya don bata ci komai ba'', ta fada tana ficewa, kallonta ya yi tare da cewa "zo ki karya!", jijjiga kanta tayi tare da cewa "na ƙoshi Abieh!", dan haɗe fuska ya yi, ganin ran sa kamar ya ɓaci yasa ta taso ta zo kusa da shi tare da cewa "to Abieh ka dai gani bana cin wannan ", ta fada tana nuna masa farfesun , "shi daya ne a ciki ?", ya fada a taƙaice, yamutsa fuska tayi, tana bubbuɗe abubuwan da suke gurin, sai da ta gama buɗewa tas ta kallesa, kamar zata sa kuka tace "ka dai gani ko ?, duk bana cin wannan", ta fada a hankali, tsareta ya dan yi da idanu kafin yace "mai kike son ci to ?", a hankali ta furta "in zan samu fruits", wani kallo ya mata kafin yace "fruits ba Abin ci bane, ki chan ja wani", hawaye na taruwa a idanunta tace "ni kam su kaɗai zan iya sha", ta fada tana zama a gefensa.
"Fruits dai"ya ƙara maimaitawa, kwabe fuska tayi cikin shagwaɓa tace "shi dai Abieh, in ba shi ba bazan iya cin komai ba ", ta fada tana kwantar da kanta a bayansa, wayarshi da Ayyana ta kawo masa ya dauka, wasu numbers ya danna, bb jimawa aka dauka a hankali yace "Sayyid! kana ina ?, duk inda kake yanzu kazo sannan ka taho min da fruits", yana faɗa ya kashe wayar ,"Eeeeh that's My Abieh", ta fada da murna, don ita dai ji take in ba shi ba bazata iya cin komai ba.
ba'a dauki lokaci sosai ba aka ƙwanƙwaso ƙofar, jaanye jikinsa yay daga mats tare da bada izinin shigowa, Sayyid ne ya shigo shi da Abdul sai kuma su Amah, da murna ta je gurinsu ta rungumesu, bayan sun masa ya jiki suka basa Aikan da ya musu, "Uncle please Amatullah ta haɗa maka kaya a kawo min", ta fada tana kallon Sayyid, jinjina kansa yay kafin yace "to sai dai zuwa dare don yanzu fita za muyi", "to", ta fada tare da mayar da kanta gurin labarin da su Ama suke mata.
Bayan sun bar Asibitin , haka ta ci gaba da kula da shi, duk in lokacin Sallah ya yi zai Umarceta da taje tayi Al`wala in suka yi Sallah tare ita kuma sai ta ƙara wata, ma'ana dai duk rana daya take yin Sallar kwana biyu.
Sai guraren 9pm suka kawo mata kayan,ciƙe da akwati Trolling sai kace wanda suka zo zaman din-din-din , sai da suka ƙara yin fira kafin suka tafi, da misalin ƙarfe goma kuma ta shiga Bathroom wanka ta feso, gaba daya lungu da saƙo na jikinta bb inda bata wanke ba,ta wanke kanta sosai da ruwa, ta tsanesa da hand dry , daga ita sai wani ƙaramin towel ta fito tana tsane gashin kanta zuwa fuskarta, da take zubar da ruwa.
Ta ma manta da yana cikin Room din ta fito tana tsane fuskarta, tun da ta fito kuma ya tsurawa kyawawan santala-santalan ƙafafunta zuwa cinyoyinta fararw da gargasa tayi wa linkif yarda kasan jikinsa haka nata yake itama, sai dai zubin tsarin halittar kowa da nasa, hips dinta da mazaunanta ya ƙara fitowa sosai , ta zama babba yau din ta koma kamar ba ita ba, cikin natsuwa take takawa, zuwa inda Trolling dinta yake da niyyar daukar suturar da zata sanya, daura Trolling tayi akan bed ta bude tana dudduba kayan, bata ankare ba ta ji mutum bayanta, juyowa tayi da sauri don tayi mugun tsorata, hakan ne kuma ya bata damar faɗawa kan jikinsa, tallafeta yay gaba daya yana kallon cikin idanunta, tun daga kan fuskarta har ƙasa yake bi da wani fitinannan kallo, na irin haƙurina ya gama ƙurewa da ƙwalelen da ake yi min..... [6/3, 11:15 AM] (P.R.O) ƳAR LELEN ROYAL: PART 5. CHAPTER 3.
*P. 56.*
Irin na Haƙuri na ya ƙare da ƙwalelen da ake yi min, "Wayyo Abieh Towel dina", ta fada tana ƙoƙarin zamewa ta sauko towel dinta da ya kwance yay ƙasa, jijiiyar idanunsa ne suka fara mishi wani zut-zut sakamakon ganin halittar jikinta da yay a bayyane, wadda bai taɓa ganin makamancin haka a fili a irin kusa haka ba.
Da sauri ta kama towel din da kyau ta fara ƙoƙarin daurawa, sai da ta gama kiciniyar daura towel din ta kallesa ganin yarda ya rufe idanunshi ruf yay luf akan bed , bayansa ta fada , "Abieh amma dai baka ganni ba ko ?", ta fada tana daura hannayenta akan bayansa, ta kwanta a bayan nasa tayi luf, ƙara rufe idanunshi ya yi sosai yana hasaso Abun da ya gani cikin idanunsa, "ban ga komai ba", ya fada a fuffuge, "Yawwa Abieh, bari nasa kayana", ta fada tana ƙoƙarin tashi, da sauri yay Switch off na hasken ɗakin yay ɗunɗum, hakan ne kuma ya bata tsoro na ganin lokaci daya duhu ya mamaye gaba daya ɗakin, baka ko iya ganin tafin hannunka a ɗakin, sai iskar AC da Fanka da take kaɗawa kamar Fankar zata faɗo, hakan ne ya tabbatar mata da ba wuta aka dauke ba shi ne ya kashe hasken.
"Abieh kunna min na sanya kayana", ta fada a gefen kunnansa kuma hankali , wanda hakan yay sanadiyar tasar da dukkan wata kafa ta gashi ta jikinsa ta miƙe, "ki zauba a haka",ya fada a rarraɓe, "Abieh na zauna bb Sutura a jikina ?", ta fada tana kallonsa, "kina buƙatar wani sutura ne bayan ni ?, a yanzu duk duniya baki da wata sutura da ta wuce ni, nine suturanki kece suturata, bb Amfanin sutura indai muna tare banga Amfaninta, nine suturarki kece suturata, bana son ƙara ganin wata sutura in har ina tare da ke", ya fada yana birkitota ta dawo ƙasansa ya zamana shine a samanta.
ido cikin ido suke kallon junansu, Gentle ya shiga yin ƙasa da kansa har ya zamana ya manna tsinin hancinsa da nata, idanunsu na kallon juna, ƙarkatar mata da kanta yay tare da manna lips dinsu guri daya.
lumshe idanunta tayi tana fesar da sanyayyan numfashi, kissing dinta yake in a different Romantic style , babu musu take ƙarɓar dukkan wani saƙon da ya jefeta da shi, tun bata jin komai har ta kai ta fara ƙoƙarin mayar mishi da martani shima, ido ya rufe bb wanda suke gani sai juna, jin su suke a wata sabuwar duniyar mai tattare da abubuwan Al`ajabi da dadinta baya misaltuwa, wanda yasa har bata san lokacin da ya zare mata towel din da tayi ta kiciniyar daurawa, SBD kar ya ganta ba, yaye towel din yay tare da mayar da hannayensa a madadin mayafin da ta yane gaba daya kirjinta da shi, nannauyar Ajiyar zuciya ta ja lokacin da ta tsinci hannayensa akan B. dinta, wanda ko da kuskure bai taɓa kai hannunsa sama ba, kuma ko yanzu ya maye gurbin towel din ne kawai da hannayensa, amma laushinsu da tsantsi da wani ɗumi na musamman da kamshin turaren da yake ƙara gigitasa yasa ya kasa musu komai, sai hannayensa da ya daura kai.
Cikin zazzafae kauna , da nazari tare da hikima yake sarrafata cikin salo, salo irin na Malamai magadan Annabawa, baya yin komai da gaggawa komai a natse yake yinsa, domin yasan irin wannan abun ba'a masa garaje domin nasa ne dai bb inda zai je , in ma ya je wani guri zai dawo ya samesa har inda yake, shi yasa yake komai cikin ilimi da wayewa ba da gaggawa ba, ita ma fahimtar komai da natsuwa yake mata shi yasa itama take komai cike da dattako da natsuwa.
Lumshe idanunshi yay tare da sakin tongue dinta da ya riƙe yake mata wani France kisses, ya mayar mata da nasa lips din, kamar Yaron da aka Ansar masa Lollipop daga bakinsa, kamar Yaron da Maaman Mamarsa bai ishesa ba aka cire masa daga baki, tamkar mutumin da yake fama da matsananciyar yunwa ya samu Abinci haka ta chabki lips dinsa, ta fara tsotsa cikin sigar karatun da ya koyar da ita. mai wuyar fassarawa , da wuyar fasaltawa.
"Douuuut!", haka sautin zare please dinsa daga cikin bakinta ya bada, da sauri ta bude idanunta, wani fitinnan kallo ya watsa mata, chan ciki maganarsa bata fita sosai yace "Fitinanniyar Yarinya zaki cinye ni", ya fada cikin sigar wasa, tura bakinta tayi tare da cewa "to Abieh ba kai me ka sa min lip dinka a baki ba", ta fada kamar zata yi kuka.
taɓe baki yay tare da cewa "to in nine cewa nayi ki cinye min lip din gaba daya, kin rasa wanda zaki tsotsa in kika cinye ai marar kunyar Yarinya, tana son Lalatsa Abieh'nta", da sauri ta ɓoye fuskarta tana dan murmushi.
juya masa baya tayi ita a dole tayi fushi, kansa ya daura a kafadarta ya zura ƙafarsa daya sakanin cinyoyinta, a haka yarda bata da Sutura a jikinta shima kuma daga shi sai boxer ko singlet bb a jikinsa, cikin cool voice dinsa mai saukar wa dukkan wanda ya jita kasala da natsuwa yace "Fadan mai kika ji", ya fada yana manna fuskarsa a tsakankanin wuyanta yana shaƙar kamshin jikinta,"a ina . kuma yaushe ?", ta fada da alamar barci a tattare da ita, "Anan . kuma yanzu",jim ta dan yi kafin ta ce "mai wai iskan.....", da sauri ta riƙe bakinta .
"Iyeeee Is..mai ?", ya fada yana kallonta, da sauri ta ƙara riƙe bakinta, idanunta yay kwal-kwal kamar zata yi kuka tace "Wlh ba haka nake nufi ba, kuma ba sunansa kenan ba,na manta sunan ne", ta fada tana yarfe hannu, taɓe baki yay tare da cewa "tsaya to na ƙara sai na haɗa na faɗa miki sunan sannan na miki bayani dalla-dalla kinga yay dai-dai da practical da theory kenan" da sauri ta fara kiciniyar sauka, amma ya hanata damar hakan sai ma ƙafarsa da yasa ya danne tata ƙafar , Fisgota yay ta faɗa jikinsa, haɗa lips dinsu yay zafi-zafi yake kissing dinta, wanda yasa hawaye tarar mata cikin idanunta, zubowa hawayen suka fara yi daga cikin idanunta, idanunshi da ya lumshe ya buɗe ganin yarda take hawaye ne yasa ya saki lips din nata yana fesar da wani irin numfashi, da sauri ta juya mishi baya tai ruf da ciki, tana fiffita lips dinta da hannayrnta .
"Ba'a juyawa miji baya", ya fada yana juyo da ita gabansa ya zuba mata idanu, a hankali ya riƙe hannayenta da take fiffita lips dinta.
Yarda yaga lips din nata ya yi jaa , yasa ta basa tausayi, cikin kulawa yace "Ayya sannu Cutie pie", ya fada yana hura mata iskar bakinsa a nata bakin da yay mata jaa yana mata zafi, lumshe idanunta ta fara yi, bata wani jima ba barci mai nauyi y dauketa.
ta dan hasken da yake shigowa daga window ya tsareta da idanu yana kallon irin baiwar da Allah y zuba mata na tsarin halitta, komai nata yay cib-cib , a bayyane dai bata da wata makusa, amma fa ko ya ne sai ta tawaya ta wani fannin domin Annabi Muhammad (S.A.W) ne kawai bb ta inda aka tauyesa, komai nasa cib-cib halinsa fesar, mu'amularsa ma haka, babu inda yake da makusa.
B. dinta ya tsare da idanu yana kallo, wani shauƙi yake ji na musamman in yana kallonta, shi yasa ya ko kasa rumtsawa sai aikin kallonta da yake, ya yin da ita kuma bata ma san yana yi ba barcinta kawai take, sai da 2am tayi ya miƙe daga kan bed din ya nufi Bathroom cikakken wanka yay kafin ya daura da na soso da sabulu, Al`wala ya dauro ya fito yana tsane jikinsa, Aljallabiyarsa ya sa ya matsa gurin Sallah, tayar da Sallah yay , ya ci gaba da rairo karatun Al-qur'ani cikin zazzaƙar muryarsa mai dadin sauraro. gaba daya daran bai rumtsa ba, godiya kawai yake wa Lillahi waheedul Qahr da ya Mallaka masa wannan Halittar , A matsayin mata, da Addu'ar Allah y Azurtasu da samu zuri'a Dayyiba.
Sai da lokacin Subhi yay kafin y tasheta, Sallah tayi tayi dukkan Abubuwan da suka dace kafin ta zauba a gabansa , guiwarsa na gugar tata , ta ta na gugar tasa, haka ya shiga ƙara mata karatu tana daukewa, sai da gari yay haske kafin tayi sanyayyiyar hamma, ido ya zuba mata itama narkakkun nata da suka lumshe tsabar barcin da take ji ta watsa masa, wata kasala ce mai nauyi ta shigesu gaba dayansu, a hankali tace "Abieh barci", ware mata hannayensa yay , babu musu ta shige cikin hannayen nasa ta kwantar da kanta a kirjinsa tayi luf, idanunta a lumshe, Soft and Sweet Word yake fada mata cikin kunnuwanta , wanda suke ƙara saukar mata da kasala tare da wani irin barci wanda har bata san lokacin da barci ya dauketa ba.
Hamdala ya shiga ƙara yiwa Ubangiji, bai taɓa tunanin saukowarta nan kusa ba, bai taɓa tunanin zata ƙarɓarsa a matsayin miji ba, yay tunanin daga ranar da taji Wannan batun zata gujeshi,Amma gashi cikin hukuncin Allah komai ya dai-daita bb wata hayanayiya.
Sayyid ne ya kawo musu Abun ƙari, lokacin ta tashi tayi wanka tayi shirinta cikin ƙananun kaya, Amma zuwansa yasa ta zumbula hijab akan kayan da ta sanya, suna zaune Dr ya shigo, miƙawa Maleeq wata paper ya yi, tare da cewa "to mun Sallame ku, sai dai a kula da shin magani akan lokaci", jinjina mishi kai kawai yay ba tare da yace komai ba, ita kuwa jin an Sallamesu yasa cikin zumuɗi ta shiga tattara musu kayansu, ganin cikin ƙanƙanin lokaci ta gama parking kayansu yasa Sayyid cewa "Oooh Matar Hamma da alama dai dama kin gaji da zaman Asibitin nan ?", ya fada yana dariya, tura baku tayi tare da cewa "Abieh kaji yana ce min Matar Hamma ko ?", narkakkun idanunsa ya zuba mata, ba tare da yace komai ba.
Ɗiɗɗira ƙafafunta ta shiga yi wanda har yasa gaba daya jikinta ya fara girgizawa, bama kamar B. dinta da suke cike dama ba wata bra ta sa ba, da sauri ya lunshe idanunshi, sai kuma ya ƙara buɗewa tare da watsa mata su, da ido ya mata magana cikin bada Umarni, cikin sauri ta shiga taitayinta, shi kuwa Sayyid Dariya Abun nata ya basa, daukar Trolling dinta yay ya fice, sai sannan ya buɗe bakinsa yace "kina hauka ne da gaban Sayyid zaki ringa irin wa'innan abubuwan ?, kinsan saura kaɗan zuciyata ta buga, kina zazzaga min Abun da ni kaɗai aka yarjewa ganinsu, aka yarjewa a jijjigawa, waya fada miki anawa miji Shagwaɓa da diddire-diddire ma gaban mutane ?, " ya fada yana tsare ta da idanu, cikin shagwaɓa tace "to ba kana ma jin sa ba yake ce min wai matar Hamma, Ni ba wata Matar Hamma bace ", ta fada cikin irin Alamun ita bata ma yarda har yanzu ita Matarsa ba ce, shareta yay tare da yin hanyar waje, da sauri ta bi bayansa suka fita, yana gaba tana bin sa A baya.
Lokacin da suka ƙarasa gurin Motae Sayyid ya tayar da ita, Maleeq ne ya shiga gaba ita tana baya, fita suka fara yi daga Asibitin, sai da ya dai-daita motar kan titi kafin yace "Hamma Lamurɗe ya kiraka kuwa ?", ya fada yana kallonsa, jijjiga kai yay Alamar a'a , chan kuma yace "lafiya dai ?", Cikin taƙaici da Alamar Abun da aka yi ya taɓasa, ya ce "Wai Lamurɗe ne ya je Gurin Abue , wai bai san da fitowarka takara ba sai dai yaga poster a gari, don haka sai dai ka tsayar da takara tunda baka fada masa ba, kaga irin Wulaƙacin da suka samesa suka masa shi da Jadda, Abue har da yi musu kuka, ban san mai yasa suka rai na mu ba, ban san mai yasa suke mana haka ba, yanzu Taufeeq da suka bawa Chiroma wa suka fadawa bb wanda suka yi shawara da shi, Amma kai dan ka fito takara suke wannan abun kuma hassada ce da baƙin ciki kawai sun ga Allah y fifitaka suke son su ga ka durƙushe, bayan sun dawo daga gurin Abue ma suka zo har sashen mu, suka rinfa zage-zage har da zagin Ummie da bata ma san mai ake ba a cikin doron duniyar wulaƙacin dai iri-iri", ya fada cikin Fulatanci SBD kar Nahleerh ta ji, don bai san ta iya fulatanci sosai ba.
Tuni idanunshi suka chanja launi jijiyoyin kansa suka sauya launi, a zafafe yake fitar da numfashi, shi kuma chanja Yare yay bai yi fulatanci ba bai yi Hausa ba bai yi Ingilishi ba haka Larabci domin yana sane da duka ta iya sai ya chanja harshe zuwa Indiyanci da yasan Sayyid din ya Iya, "Lamurɗan ne da kansa yawa Abueh haka ?, dama na sani baya Kaunar Abueh yana nunawa yana kaunarsa ne kawai SBD mulkinsa da yake hannunsa, Amma ni na dade da sanin shi da Jadda bakinsu daya, ko da yake ma nasa bb yarda za'ayi barewa tayo gudu Ɗanta yay rarrafe, da Uwar da Ɗan duk halayarsu daya, A da gan Anshi takarar da aka fitar da ni ba, Amma yanzu zan karɓeta hannu bibbiyu domin su gabe ruwa ba sa'an kwando bane, sannan daga yau su ma sun gama shan ruwa, tunda abun nasu raini ne, dama ni ina ɗaga masa Ƙafa ne a matsayinsa na Ƙanin Mahaifi tunda yasa ƙafa yay fatali da girmamawar da nake masa zamu sa ƙafar wando daya da shi kuwa", ba wai abun da suka wa ne ya ɓata mishi rai har haka ba, a'a Zagin Mahaifiyarsu da take kwance ƙarƙashin ƙasa ne yafi ɓata masa rai. bata ji maganar da yay ba Amma ta ji ta Sayyid duka, sai dai yarda ta ga yana maganar cikin zafin rai har yana taushe harshe yasa ta gane abun yay mugun taɓasa.
Ko da suka koma gida bb wanda ya taresa da maganar, sai ma kira da ya samu daga gurin mai Girma Shugaban Ƙasa, akan yana son ganin sa, bb Musu ya Amsa masa , yay mamaki sosai don kamar yarda ya ke muna tsanar mulki ƙarara bai dauka zai Amsa masa da zai zo ba, suna gama wayar yay ruf da ciki tare da kwanciya akan hannayensa, yana tunanin Yar da zai Ɓullowa dukkan Maƙiyansa na fili da na Ɓoye don ya mugun sanin suna nan kewaye da shi ta ko wace kusurwa.