Kenza eBookz

Arman maleek book 1 complete - Chapter 30

Arman maleek book 1 complete - Chapter 30

Arman maleek book 1 complete Chapter 30: Arman maleek book 1 complete Chapter 30. "Amma kin san Abieh'nki na sonki ko ?,", girgiza kai tayi kafin tace "ya…

4,433 words

"Amma kin san Abieh'nki na sonki ko ?,", girgiza kai tayi kafin tace "ya dai na sona ai", shafa kanta tayi kafin tace, "ki gane dukkan wanda yace yana sonka a rayuwa, ya dawo ya ce baya sonka to fa har lokacin yana sonka, sai dai in ka yi masa wani abu ne wanda yake son ya nuna maka laifinka garesa, ba wai ya dai na sonki bane, ni na yi imanin har Abada ba zai so wata mace kamar ki ba, yana sonki yana kaunarki, ba zai iya haɗa soyayyarki da ta wata mace ba a duniyar nan, ko dauran matansa ya Auresu ne kawai , amma zuciyarsa da soyayyarki ta girma, da soyayyarki take rayuwa, karyewar Zuciyarsa na tafiya ne akan Soyayyarki, madamar kika ga yace zai yi wani Abu wai shi Aure ko ya juya miki baya to fa ki tabbatar da cewar lallai laifinki ne, yanzun ma laifinki ne ya tunzurashi har yace zai ƙara aure, na rasa mai ma take damunki ne kwana biyun nan, bakya kula da shi bakya kula da damuwarsa, ta ina kike tunanin ba zai ce zai ƙara Aure ba, ballanta nsma su irin wa'innan mutanan masu karamci da sanin ya kamata ba'a musu ɗanɗani haukaci, musamman ma akah haƙƙunansu.

Zakiyi mamaki sosai akan hakan, to Amma su baiwa ce Allah ya musu, na basa damuwa da wata macen ko kaɗan madamar ita din ba iyalinsu bace, suna kula da iyalansu sbd suma su kula da buƙatunsu, irin mutanan basu da yawa a cikin duniyar nan, irinsu ne macen banza ko tsurara zata yi a gabansu basa taɓa damuwa, kuma mazantakarsu bata taɓa motsawa, amma matarsu ta gida kam uhmmmm, suna da yawan buƙata aksn matansu, gashi basa iya zama da mata biyu sai dai daya, domin basu da ra'ayin da zasu ringa shige-shige sun fi son su tsaya gurin macen nan daya, musamman ma in itan ta iya gyara jikinta, ta iya kalamai, ta iya kwalliya da salolin kwanciya kaloli daban-daban to fa anan ne zata ga kauna, ko kuɗa ba zasu so ya sauka a kanta ba, shi iya mutane da dama sun fi son Auren Malamai domin su bb ruwansu da matan banza, sannan basa yin abu a gaggauce komai da salo da tsari tare da natsuwa suke yinsa, sun kware akan komai suna yin komai ne cike da ilimi .

Ballan tana ma irin naki da ko a cikin malaman na musamman ne, samun irinsa sai kin gi matuƙar dubawa da lura, domin a cikin dubu dakyar zaki iya zare daya tamkarsa, ina mai baki shawara ki ajiye dukkan wannan shirman da kike hukuntasa da shi ki rungumi abunki hannu bibiyu, domin yanzu zaku fara fuskantar hare-hare dole sai kin lura da kyau kin zama garkuwar mijinki, in ba haka ba Yan matan nan masu rawar kai zasu miki ciki da shu, baki an kare ba sai dai jiki an yi ciki da shi", goge hawayenta tayi tana tura baki tace "Wallahi ta Allah ba tasu ba na fi karfin yin kishi da ko wace mace, sai dai in ya sake ni ya Aureta", ta fada da iyaka cin Gaskiyarta.

"A gidan Shehi babu sakin Aure musamman ma ke, mutu ka raba takalmin kaza, sai kiyi yunƙurin da mijinki zai tsaya gareki ya ma kasa ganin wata macr balle ya Aureta", jim ta dan yi kafin ta ce "Ta ya ya Umma. ni ban san mai zan yi ba", ware idonta tayi tare da cewa "baki sani ba ?", gyaɗa kanta tayi da sauri.

"Matso nan kiji", ta fada tana ya fitoto da sauri ta kara kunnanta a jikin bakinta, maganganu ta faɗa mata na kusan 5 minutes , zaro ido tayi kafin tace "Anya kuwa Umma ?", "sosai mana" , jim ta dan yi kafin tace "kin san fa Abiehbari na gwada", ta fada tana share hawayenta, murmushi tayi kafin ta furta "good Gal! ni bari na je, sannan ki tabbatar kin yi komai yarda ya dace bana son a samu matsala",ta fada tana ficewa.

Da sauri ta tashi ta nufi gaban wardrop nata, wasu fitinannun kayan barcinta sababbi wanda duk daga Makkah ta zo da su Amma bata sa ba saboda halin da ta tsinci kanta a ciki tun bayan dawowarsu, sai da ta gama karewa kayan kallo kafin ta fara zurasu, pant din net ne da gaba daya bb Abun da ya rufe ana kallon jikinta ta cikinsa.

Wata yar yaloluwar riga ta sanya, da wata Yar top wadda gaba daya a buɗe take, kayan dai basu da maraba da tsurara don bb abun da suka rufe, bata son kamshin turare yanzu gaba daya hakan yasa bata sa ba, sai gyara gashinta da tayi, ta sakesa har gadon bayanta, wani lallausan Slippers ta sanya, masu jikin mage, bata fita ta ƙofar palo ba, don tasan zata iya haɗuwa da mutane kafin ta je Chan di ,hakan yasa ta buɗe ƙofar da ta ga yana shigowa ta ita , key datsam ta ji ta ko girgizuwa bata yi, sanyayyan numfashi ta fesar kafin ta koma, gurin da take ajiye hijab din Sallah dinta ta je ta dauka ta zumbula, cikin sanyi ta fito daga part dinta,tayi sa'a babu kowa a cikin palon , hakan yasa ta wuce kanta na ƙasa tana duba wayarta.

Da Sallama ta shiga cikin palonsa, ganin bb haske a palon yasa ta kunna fitilar wayarta, kai tsaye ta wuce cikin bedroom dinsa, ko da tayi Sallama bai Amsa mata ba, kalle-kalle ta shiga yi cikin bedroom din domin ganin ta inda zai bayyana, chan ta hangosa gefen bed yama janye pillon da ya daura kansa a kai ya mayar da hannayensa a gurbin fillon .

Idanuwanshi a lumshe, gaba daya ɗakin ya dauki wani irin sanyi mai ratsa gabban jiki, duk da wannan sanyi da yake ratsa jiki, amma shi yana kwance a ƙasa ba tare da ya damu ba, fitilar wayar ta kashe tare da fara laluɓen inda yake kwance, a hankali ta fara shafa tun daga kan ƙafafunsa da ya tuɓe jallabiyar jikinsa ya rage daga shu sai boxer ko singlet bb , gargasar jikinsa ta kwanta luf .

tun daga kam ƙafafuwansa ta fara bi da lallausan hannunta tana shafawa, har ta zo dashi guiwuwinsa, a hankali ta daurasa akan ƙugunsa, zagayen robar Boxer dinshi ta bi da yatsarta daya, tare da kama robar wandon, ta jaa tare da dan saki, komawa yay jikinsa ya ƙara lafewa, ƙara kamawa tayi, da sauri y riƙe yatsarta da hannunsa, idanunshi a lumshe yace "lafiya", kara kama robar tayi zata jaa, "mai kike nema wai", ya fada cikin sanyin da ya gama ratsa gaba daya jikinsa, cikin shagwaɓa ta ce "Uhmm-uhmm-uhmmmm ni Abu na", ta fada tana ƙoƙarin sanya hannunta a ciki.

cikin Azama ya ƙara chafke hannunta, tare da cewa "Abun naki ne a cikin boxer na ?", ya fada cikin sauri bakinsa na dan rawa, sakamakon gogar Abun sa da tayi da hannunta.

"Eh yana ciki!", ta fada tana leqa kanta, "ina yake ?", ya fada yana yunƙurawa ya zauna, dariyar rainin hankalinta yake ciki-ciki, don ta ma gama raina masa wayau, in abun ta ma ne ya ɓata ta rasa inda zata nemi abun sai a cikin wandonsa, hannunta ta sanya ta riƙe tare da furta "gashin nan", ta fads tana mishi wani special touch da yajisa har cikin kwakwalwarsa, nannauyan numfashi ya fesar cikin wani yana yi da ya gama game jikinsa, "My Lollipop!", ta fada tana kai masa summa, tsumewa yay jikinsa na rawa, bai san lokacin da ya koma ya kwanta ba yay luf, ita kuma hakan ne ya bata damar shigewa cikin tsakiyar cinyoyinsa, ta sanya gaba daya J. dinsa a cikin bakinta, tana mata wani irin fitinannan tsotsa wanda yasa gaba daya hankalinsa ya fara barin gangar jikinsa, ban da nishi bb abun da yake.

Yarda yake Enjoy din abun ita ma haka take yi , sama tayi tare da fara shafa kirjinsa, har ta isa kan lips dinsa, cikin wani salo ta kama tongue dinshi ta fara bashi tongue kisses masu wuyar mantuwa a cikin kwakwalwar dan Adam.

Yarda take masa abun ne yasa gaba daya ya damka mata Akalar rayuwarsa da dukkan wasu Al`amuransa, har bai san lokacin da ta zarw mishi boxer din jikinsa ba.

Cikin wani Sexual movement ta zare gaba daya suturar da ba wata ta kirki bace , ita da kanta ta fara sarrafasu, har duk suka biyawa kansu buƙata, luf tayi akan jikinsa , tana fesar da wani wahalalan numfashi, hannayensa ya daura akan kwarin bayanta, tare da fara mata tafiyar tsutsa, gantsare masa tayi, tana lumshe idanunta wani irin barci take ji, ga wani uba uban futsari da ya tarun mata A mara, amma ji take bata iya tashi har ta taka.

A cikin ranta take jinjinawa maza, da irin ƙoƙarinsu ga matayansu, im mata ne sam ba zasu iya ba, dududu ita bata fi 20 minutes tana abun ba, amma ji take mararta ciwo, bayanta ciwo, ƙugunta ciwo , ƙafafunta ciwo gaba daya jikinta kamar an mata dukan tsiya.

sanyayyan numfashi ya fesa mata a kunnanta, da sauri ta maƙe kafadarta, tare da kara riƙesa sosai, "ke waya koya miki birkita mutane har haka ?", ya raɗa mata a cikin kunnanta, dan murmushi tayi kafin tace "ni na iya da kai na", taɓe baki yay tare da cewa "Abun da ma ni ban gamsu ba'', ya fada yana daura hannayensa akan mazaunanta.

"Ahhhh Abieh wace gamsuwa kuma bayan wadda kayi, ko ka manta abun da kake faɗa ne na tuna maka ?", ta faɗa tana kunshe dariyarta, zuba mata ido yay kafin yace "ni din ? mai na ce ?", ya fada tana zubawa tausassan lips dinta idanu.

"Ahshhh Cutie pie bar ni haka, kar ki sa na zauce, na baki Company na, na mallaka miki gaba daya duƙiyata, kece rayuwata, Y.M.D.G na , Subhanallah wal hamdulillah wallahu Akbar, Yaah Allah, Oooh Asgrafiroullah, Hasbunallahu wa ni'imal wakeen, Ooooh shiiiiiii Ahhhhhh , Yaaah Allahuuuuuu, Wooooooooo Ashhhhhhh washhhhhh wayyo g!", da sauri ya doɗe mata baki da harshensa, don baya buƙatar ta bayyana, bayanin ƙarshen , "ban da sharri!" ya fada bayan ya zare lips tongue dinshi daga cikin bakinta.

Lumshe ido tayi ta buɗe bayan ta ɗanɗani yawun bakinsa, kafin tace "ba sharri ba haka ka faɗa , kuma kullum ma haka kake faɗa" , iska ya hura mata a fuskarta kafin yace "ni bana ji, kuma ni ban faɗa ba ", "Abieh ka faɗa fa, kuma na tabbatar ko yaushe ma kana faɗa", ta fada tana kallonsa, "to bari na sake yi na ji yanzu kuma mai zaki ce na faɗa", da sauri ta riƙe hannayensa, tare da cewa "na gaji!", ta fada tana fesar da sanyayyiyar iska, Ranar raba dare suka yi suna fira.

Washe gari kuwa, da mura mai tsanani ta tashi da ita, sakamakon kwanan da suka yi a ƙasa sannan ga sanyin AC. haka ranar ta yini da mura, gashi ita din bata iya mura ba, ko don ciwon da yake damunta, da ta fara mura gaba daya jikinta bata da sauran zaman lafiya, yanzu haka kwance take akan kujera 3 sitter , ta luluɓe da duvet , idanunta da hancinta sai faman zubar da ruwa suke, roll din Tissue ne a gabanta, da Dustbin , sai gogewa take tana sanyawa a cikin dustbin , a hankali ya turo ƙofar palonta ya shigo palon, cike da tausayawa ya je gareta gefenta ya zauna, ƙafafunta ya daura akan cinyarsa, a hankali ya fara goga mata ƙafafun sa boda sanyin da suka dauka cikin natsuwa da tausayawa yace "Sannu Cutie pie!, Allah y baki lafiya kin ji ?" ya fada yana shafa kanta.

gyada masa kai tayi idanunta na kwararar da ruwan hawaye, share mata hawayen ya shiga yi, cikin kulawa yace "ko na sa a dafa miki genger tea ?", ya fada yana shafa kanta, gyaɗa masa kai tayi , don ba ƙaramar yunwa take ji ba, amma ta kasa cin komai, "A hada miki da Paper soup ?", alama ta mishi da E, wayarsa ya zaro y kira Umma Jakadiya, faɗa masa dukkan wani abu da suke buƙata, cikim girmamawa ta Amsa shi.

Ba'a jima ba ta kawo musu komai da ake buƙata, shi da kanshi ya zage ya ringa bata Abin cin har ta ci ta ƙoshi, sai sannan ta dan fara dawowa cikin hayyacinta, kallonsa tayi tare da furta "Congratulations Abieh, na so zuwa na maka murna So bazan iya ba", ta fada tama tura baki, "ke zan wa Congrats kin kusa zama first lady", ya fada yana murmushi, rausayar da kanta tayi kafin tace "Abieh mai yasa kake son yin mulki ne ?", ta tambayesa tana kallonsa, numfashi ya fesar kafin yace "Don na ci ƙaniyar Azzalamai", kallonsa tayi kafin tace "Ina tsoron kar su cutar da kai, a yarda nake karantawa da gani basa da kirki Azzalumai ne, zasu iya yin komai akan mulki, ina jin tsoron su ma wani abu, tun da kai bb abun da ka sani game da mulki, hawan ƙawara kawai ka mai", ta fada idanunta na cika da hawaye.

Kumatunta ya jaa kafin tace "ta Allah ba tasu ba Cutie pie bb abun da zasu iya mana sai Abun da Allah ya yi, don haka ki kwantar da hankalinki, okay!" ya fada yana kallonta, jinjina kanta tayi kafin ta kwantar da kan akan kirjinsa tayi shiru tana saurarar bugun zuciyarsu da suke tafiya a tare.

*Bayan wata Ukku*

Shirye-shiryen Rantsuwa ake ta yi, inda komai ya gama kankama, ko ina shiri ake yi na babban taro , A hankali take tafiya tana riƙe ƙugu , cikinta da ya fito ya mata ɗas gwanin kyau, ta dafe da hannu daya, duk da cikin bashi da wasu watanni sosai amma ya girma sosai kamar wanda watan haihuwarsa ya kama, hakan yasa take tafiya da kyar, tana yi tana cize lips, sanye take da duguwar rigar Abaya, fara da adon brown din stones .

Brown din Alƙyabba ce a jikinta, tana tafiya tana dan babbuɗata saboda cikin jikinta, a hankali take takawa har ta ƙaraso part dinshi da Guard ke tsaro, da sauri suka buɗe mata, shigewa tayi, tana fesar da sanyayyan numfashi.

Tsakiyar palo ta hangesa da system a gabansa ga kuma tulin Takardu, gefensa ta zauna akan kujera, saboda zai fi mata saurin tashi akan ta zauna a ƙasa, "Abieh zamu je taro Dukku!", ta fada tana fesar da numfashi, cikin kula ya kalleta kafin yace "zaki iya ?",jinjina kanta tayi Alamar Eh, "Okay Allah y tsare a dawo lafiya, sannan a dawo da wuri SBD Flight din dare za mu bi zuwa Abuja", zufsr da ta tsatsafo mata ta goge kafin ta miƙe ta , cikin tausayi ya bita da kallo, yana kallon yarda take tafiya, tana riƙe ƙugunta.

Taro suka yi na gani na faɗa, iya mata ne kawai a gurin taron, amma ya ƙayatar, an ci an sha Matar Shugaban ƙasa tayi rarraba sosai, ta bayar da kuɗi, Atamfofi , da kayan Abin ci, basu bari dare ya masu ba suka dawo.

Cike da matuƙar gajiya ta fito daga mota Umma na Bayanta, tana kallon yarda take tafiya dakyar gaba daya ƙafafunta sun wani yi fushi sun yi suntum da su, "Umma bari na je gurin Abieh", ta fada tana nufae side dinshi, da Sallama ta shiga cikin palon, Amsa mata yay, tare da kallon inda take, ware mata hannayensa ya yi, tana zuwa ta shige jikinsa tare da sakin sanyayyiyar ajiyar zuciya mai dauke da zallar gajiya, mayafinta ya cire mata ya ajiye mata gefe, hill shoes din da ta sanya ya cire mata ya fara daddana mata ƙafafunta cikin kula yake tambayarta ya hanya, Amsa take basa idanunta a lumshe.

"Na sa a kawo miki Abin ci ne?" ya fada yana kallon fuskarta, ware gajiyayyun idanunta tayi kafin tace "Da ka kyauta Abieh", murmushi ya yi, kafin ya dannawa Amatullah kira, tana dauka yace "ki kawo min Abin ci", yana gama faɗa ya kashe, cikin hanzari ta gama haɗa komai ta nufi side din, a zaune ta tarar da Nahleerh ta ware ƙafafunta, a gabanta ta ajiye Abin cin kafin tace "Sannu Maman Triplets", kwaɓe fuska tayi cikin shagwaɓa tace "Abieh wai Maman Triplets ", wani kallo wanda yasa Amatullah ɗuƙar da kanta ya mata, da sauri tayi sum sum ta fice, cikin natsuwa take cin Abin cin tana dan wawwara yatsun ƙafafunta.

Bayan ta gama aka ce ta zo a mata lalle, ƙiri-ƙiri ta kasa tashi, sai dai mai lallan ce ta zo har gurinta ta mata.

Da ƙarfe 10 na dare, jirginsu ya ɗaga zuwa Birnin Tarayya, a gidan Gwamnati suka sauka, bb wani ɓata lokaci tayi barcinta, suma da yake duk a gajiye suke yasa duk suka kwanta suka yi barci.

Washe gari tun Asuba babu wanda ya kwanta barci, shiri suka shiga yi, ƙarfe tara dai-dai a Presidential Villa ta musu, gurin Rantsar da Shuwagabannin ƙasa ta musu.

Gaba dayansu shigar Fararwn kaya suka yi, Nahleerh har da Alƙyabba ta sanya, domin bata son a ga cikinta da yake ƙato, ƙarfe Goma, da wani abu aka fara gabatar da rantsuwa, cikin sa'a aka yi komai aka gama, daga nan kuma gidan Gwamnati suka ƙara komawa, don za'a gabatar da Dinner da daddare kafin gobe su koma Gombe sai kuma shirin dawowa Villa gaba daya.

Ƙarfe 8pm Mai Make up ta zo, ta shiga Tsantsarawa Nahleerh , ta gani ta faɗa, a lokacin da ta gama mata Make up din nan da zaka ganta, in ba farin sani ka mata ba, ba zaka taɓa cewa ita ce ba, ko don ita ba wani make up take ba iyakarta lips glosses, tayi kyau har ta gaji da kyau, kyan ma da kansa sai da yazo gareta yace tayi kyau, tayi kyan da baki ba zai iya faɗa ba, tayi kyan da ko maƙiyi ya kalleta sai yace tayi kyau.

9pm suka fito cikin shiri mai ƙayatarwa, yana sanye da fararar dakakkiyar shadda sai maiko da kyalli take Alamar kuɗi sun yi kuka a kanta, ya murza hullarsa Zanna, Agogon Gold ya sanya, takalminsa kuwa ma abun kallo ne, komai dai tsaf , ita kuwa shigar Blue black tayi, sai aka yaneta da Alƙyabba Sky Blue , blue da fari dai kunsan ba ƙaramin kyau garesa ba musamman ma gurin fararen mutane, sai suka zama tamkar zara da wata, sun yi kyau har sun gaji da shi.

Mai girma Forma President ne ya bada motoci na Alfarma, aka kai su gurin dinner din da Alhaji Sammani ne ya haɗa ta domin taya su murnar Lashe zaɓe.

Suna shiga aka kaisu gurin da zasu zauna , bayan gama wasu Programs ne aka bawa Maleeq damar yin magana, kafin ya ƙaraso gurin daya daga cikin guard dinshi ya isa gurin, hands chief, ya sanya a jikin Abun yin maganar, kafin ya ƙaraso yay saurin matsawa daga gurin, ba tare da damuwar komai ba, ya tsaya a gurin da aka tanada domin yay magana, bakinshi yasa saitin Abun maganar, sanyayyan numfashi ya jaa tare da fesar da wani magana ya fara yi cikin dai-daitacciyar Grammatical, magana irin ta tsari wadda hankali zai dauka, kowa kallonsa yake cike da burgewa itama idanu ta zuba masa tana kallon irin baiwar da Allah yay mata da Azurtata da namijin duniya, daya tamkar da dubu.

Shiru ta yi tana kallon yarda yake dan lumshe idanunshi, gashi kamar numfashin na ja, maganarsa ce ta fara sarƙewa, da sauri wani yazo ya miƙa masa, ruwa ƙarɓa yay ya dan kurɓa kafin ya ci gaba da maganarsa kamar yarda ya fara.

chan an dauki kusan 5minutes yana gama tari mai dan ƙarfi ya sarkesa, sai ga jini ya fara fitowa daga bakinsa, kallon-kallo aka yi tsakanin Alhaji Sammani da Alhaji Autah Baita da sauran mutanansu, wani kill smile suka yi , ganin yana niyyar faɗuwa ne yasa ta saki yar ƙara tare da zuwa da gudu ta riƙesa, faɗuwa suka yi a ƙasa daga shi har ita, kuka ta fara da ihu tana jijjigasa...... [6/8, 10:59 PM] (P.R.O) ƳAR LELEN ROYAL: PART 5. CHAPTER 7.

*P .60*

LAST PAGE.

Cikin Azama aka daukesa Izuwa Babbar Asibitin na Birnin Tarayyar domin duba lafiyarsa, sai da aka sha wahala da bincike sosai kafin a gano abun da yake damunsa, dakyar aka iya shawo kan Matsalar, turo ƙafar Ɗaki da ake aka yi wadda, ita ce koma ta jaa hankullan dukkan wa'inda suke gurin, yana sharce Zufar da take kwararar masa, kamar wanda aka watsawa tafasasshen Ruwan zafi a tsakiyar rana. Da sauri Forma President da yake tsaye ne ya yi saurin ƙarasowa a gurin Dr din, tare da rike hannunsa na dama yace "Ya ya Dr!?", sanyayyan numfashi ya fesar kafin yace "Muje Office na ma bayani", ya fada yana yin gaba, da sauri shima ya bi bayansa suka shiga, cikin girmamawa ya jawa mishi kujera, godiya ya mishi kafin ya zauna, zama likitan ya yi kafin yace "To Ranka ya dade mun gano matsalarsa, za mu iya cewa mai girma ce sosai za kuma mu iya cewa bata da girma sakamakon kawoshi Asibiti da aka yi kan lokaci bada ban an kawoshi ƙasa da mintu 10 da sai dai ayi wani batun ba nasa ba, " cikin rashin fahimta yace "Doctor ka min bayani ka tsaya kana wasu maganganu, mai yake damunsa ne ?", rausayar da kansa ya dan yi kafin yace "Guba ce ya shaƙa, Gubar da take da ƙarfi tare da gudu biye da jini a jikin mutum, Alama ya ya takaita shaƙa ya yi da Ace sha ya yi da bb makawa kafin a kawosa zai mutum , domin kafin ta shiga chan cikin ma sai ta fara daddatsa masa hanjin cikinsa, yanzu haka ma ta fara haurowa daga ƙasan ƙafafunsa zuwa ƙugunshi, Allah yaso bata ƙaraso kirji ba zuwa kai, Amma yanzu mun dakatar da ita, yanzu zamu fara bashi wani magani, wanda da ƙadan-kaɗan gubar zata fara bin jikinsa tana zamar masa marar Amfani ba mai iya cutar da shi ba, " cikin wani yana yi da yafi kama da na Fargaba ya maimaita "Guba!", ya fada cikin wani tunanin da yazo masa kai tsaye, godiya yawa Likitan ya fice , yana fita ya samu Zayn-Maleeq a tsaye gefe, cikin ɓacin rai yace, "ina son ayi bincike iya bincike nan da 24 hours ina son a gurfanar da wanda suka yi wannan aika-aikar a gaban Yan sanda, ina son kafin a hukuntasu, hukunci mafi tsauri da zasu dade suna nadamar abun da suka aikata a rayuwarsu." sara masa Zayn ya yi kafin ya fice Ecourt dinshi na take masa baya, kai tsaye babban hotel din da aka gabatar da walima ya nufa, gurin manajan ya yi , Umarnin ƙunna CCTV cemera tun daga Maraicen da aka fara Decoration dim gurin har izuwa lokacin da aka fara taro a gurin yasa aka kunna masa, Alhaji Sammani da su Autah baita ya gani sun ware suna wasu Yan maganganu, bai bi ta kansu ba don yasan hakan zai iya faruwa a matsayinsu na yan siyasa, haka ya ringa kallon Video har izuwa lokacin da aka bawa Maleeq damar yin magana, da yarda ya ga wani Guard daga cikin wanda aka basa ya zo ya shafi gurin da Hankicif , da sauri ya sa aka dakatar da Gurin nuna sa ya yi da hannu, tare da cewa "Wannan! wannan duk inda yake ku kawo min shi domin shi ya aikata dukkan wata aika - aika kuma shine zai faɗi ko da su waye suka ƙulla abun da suka ƙulla," ya fada cikin bawa Yaransa Umarni, sara masa suka yi suka fice.

Shi kuwa sawa ya yi aka sakar masa Video ya ci gaba da kallo har izuwa lokacin da su Auta Baita suka yi dariyar mugunta tare da taɓawa da junansu, gaba daya hankalinsa da Akalarsa ce ta karkata a kansu, gaba daya wani zarginsa ya tabbata a kansu. godiya Yawa Manajan gurin bayan ya gama kalla ya fice, yana saƙa irin Azabar sa zai musu mai raɗaɗi idan ya kama su , A hannunsa.

Kasantuwar Abun wa President ya faru, sannan kuma Dan uwanan IG ne yasa babu ɓata lokaci aka shiga bincike ka'in da na'in, cikin abun da bai fi 2 hours ba, aka kama Guard din da ya sanya gubar a abun maganar da ya shaƙa. Tuhumar sa aka fara yi ta lalama, amma yaƙi ya yi magana, hakan yasa aka fara Azabatar da shi ta Famnonin Azabobi kala-kala, kafin kace kwabo gaba daya sun sauya masa Halittarsa, Azabar da ya ji ce tasa ya faɗi hannun wa da waye a cikin komai da ya faru.

Buga Kujera Zayn-Maleeq ya yi tare da furta "na sani !, da walakin Goro a miya, yanzu ne zan nuna muku Asalin True Colour din mu tunda ku bakwa da mutunci", takardar Izinin kamasu ya bada, tuni aka baza nemansu, sai dai ko daya ba'a samu ba, duk sun tarwatse tun da suka ji bayanan kamasu da aka bada, guest House dinsu ma anje basa nan , daga bayan fage chan wani ya kira Zayn yana faɗa masa, ya ga shigarsu wani gida A Chan wani Kauyen Kurkutu, wanda suna zuwa gidan ne lokaci zuwa bayan lokaci, sannan dama mutanan kauyen suna zargin akwai Mummanan Abu da aike Aikatawa, duba da wani lokacin sukan ga an wuce da Yara an fito babu su, ko kuma da dare su ringa jin iface-iface, wata rana har gawar Yara aka ga ni cikin gonar wani mutumi da take bayan gidan, hakan yasa mutanan gaba daya garin suka sha jinin jikinsu, kowa yake kafa-kafa da Yaransa, da sauran Abubuwansu, domin ko shakka babu sun gano tsafi ake yi a cikin gidan.

Zayn-Maleeq ne ya bada Umarnin aje a kamosu a Sirrance, domin bai ma sa Yan sandanmu ba, sai masu fararen kaya, kai tsaye sukawa Gidan dirar miƙiya, suna tsaka da shirya Mugayen nufinsu Bokansu mai musu Tsubbu na gefensu yana jinsu, lokaci bayan lokaci shima yana sirmiyo nasa zubbun da shirka cikin Alamarin, basu Ankara ba suka fara jin karat Harbe-harbe, A Razane suka mimmike tsaye suna kallon-kallo a tsakaninsu, "Akwai wanda ya yi yawa ne a cikin ?" Autah Baita ya fada yana zaazzare idanunshi, girgiza kansu duk suka yi , kafin suyi wani yunƙuri Yan sanda cikin fararen kaya sun Rufar musu, bincike aka shiga yi a cikin gidan , anan aka shiga fito da Ƙwarangwal din mutane, wasu har Ƙasusuwan sun yi fari, kafin kace mai Yan jarida sun gama hallara a gurin, kai tsaye ma State I'D tafi da su domin bincikarsu cikin salo mafi muni , wanda zai sa duk taurin kan mutum sai ya faɗi gaskiya.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull