Kenza eBookz

Auren wata shida cmplete - Chapter 15

Auren wata shida cmplete - Chapter 15

Auren wata shida cmplete Chapter 15: Auren wata shida cmplete Chapter 15. ******** Zaune take acikin parlour madaidaici" Mai d'auke da kujerune matsakaita…

3,359 words

******** Zaune take acikin parlour madaidaici" Mai d'auke da kujerune matsakaita sai tv stand dake d'auke da plasma Media size da dvd sai receiver"sai carpet atsakar parlourn.. Bubu laifi yyi kyau iya gwargwado ga Mai rufin asiri...wayar Alhasan ce hannunta tana duba sakunansa na PC chat"sai dariya take ta na girgiza Kai...wani fitinan nan kamshin turare yadaki hancinta" Lumshe ido tayi had'e da d'ago kanta tabusa, sbd tasan Alhasan ne. Wow gsky broth kayi kyau! wannan babban wanka haka sai Ina Kuma?" Fuska bbu walwala ya zauna kusada ita had'e da aza kansa akan kafad'ar ta yace BABU atakaice! Kobata tambayesa damuwarsa ba" tasan miye damuwar" sbd haka sai ta k'akaro murmush had'e da cewa gsky dagani "yakamata ace acikin Yan matan dake sonka kafitar da guda musha biki Dan ALLAH !konima nazama yayar miji arika girmamani... tafad'a tana dariya"tsaki yaja had'e da cewa matsalata dake kenan wlh..ah ah miye abin damuwa kaga ma kausar kawata tace tana ciki...hussy tafad'a had'e da ture Masa Kai dg kafad'ar ta. ALLAH ya kiyaye wlh na auri tsohuwar yarinya Sa'ar antynah "yafad'a Yana dariya sbd yasan yashakata Dan bataso ace Mata tsohuwar yarinya" Ni wlh y'an matan wannan zamanin nabani mamaki !Babu kunya ko kad'an ,in anyi mgn suce wayewa...tir da irin wannan wayewar . Ai kunya adoce ga y'a mace"dallah mlm yiwa mutane shiru danma kasamu tace tana sonka zaka raina mana hankali "to sai kajika kanka kasha... Ahhhh lallai anty hussy "to ke miyasa bazaki Yi aurenba?"sannan miyasa da Faruq friend d'ina dayace Yana sonki kikace bakya sonsa? Mittsss wannan ai yamun yaro wlh ,Kuma sai kawai na auri abokin k'anina!ai saika rainani wlh....hhhhhhhhhhhh🤣😂 to sannu gyanbo sarkin son girma"yo duka dami kika girmeni ne?" Ai Rana daya aka haifemu Kuma lokaci guda...

Harara ta galla Masa had'e da cewa k'ar ya kake,da safe aka haifeni! Kai Kuma da dare...

Ah ah wlh ban yarda"bara na tambayi ummi..

Ummi! Ummi!!Ummi!!!

Alhasan yashiga k'wala wa ummi Kira"

Fitowa tayi...Masha ALLAH bazaka dubeta ba kace tayi shekara 48 ba dukda tarage haske Amma tayi kyau Masha ALLAH..

Ahankali tace oh!lafiya kuke k'walamun Kira haka?"

Har rige rige suke ,tamakr Yara,Gurin nufarta suna cewa ummi bani da safe kika haifeniba ?shikuma da dare..ah ah ummi ba lokaci guda bane Dan ALLAH ummi cewar Alhasan Yana tsareta da ido...

Hararar su ummi tayi had'e Jan tsaki tace da dare aka haifeka !kada Kuma wani yakoma mun irin wannan tambayar...

Ihun murna hussy tayi had'e da cewa kadaijita wlh...yeeeeeeee! tafad'a tana Masa gwalo had'e da dungure Masa Kai...

Kingani daiko ummi? Ita ke Jana ko wlh bazan hakuraba saina Rama nima...

Da gudu hussy ta fito tsakar gd tana dariya,shikuwa azuciye yabiyota"ku Bari nace muku ko"cewar ummi tana fitowa had'e da cewa ALLAH ya shiryeku ,saikace wasu Yara k'anana"

Alhasan be saurari ummiba "yacafko hannun hussy.... adedenan wani yaro ya kwad'a sallama had'e da cewa Wai ance hussy ta zo inyi wani...

Hannuwanta Alhasan ya murd'e da k'arfi "tasaki ka'ra"Dan ALLAH broth kayi hakuri kaga ba k'arfin mu gudaba... murmushn mugunta yasaki had'e da dubar yaron da aka Aiko yace kaje kace Masa yayanta yace baza ta zoba tamasa laifi "Yana Mata hukunci... wlh karya yake k'anina ne"cewar hussy tana hararan Dan Aiken sbd ganin yana dariya....

Wai miyasa bakwajin mgn?zaka sake Mata hannu ko kuwa...ummi ta fad'a atsawace had'e cewa yaron kace tana zuwa...

Bbu musu Alhasan yasakarmatahannu,Yana turo baki sbd be wani son taruka kula samari bacin basu son tushensuba" ya lura ummi ita sotake hussy tayi aure tabarsa sbd shi Bata Masa fad'a akan yyi budurwa ko yyi aure"Amma hussy ita tana Mata fad'a akan ta rik'a kula samari....

Hijab hussy ta saka ta fita waje... yyinda Alhasan ke zaune a parlou sai cika yake Yana batsewa...Sarai ummi na lura dashi saitashare sa,sbd ita sotake hussy tayi aure ace budurwa har 26 years Babu aure....

Wuf yatashi zai fice sbd ganin hussy ta jima Bata fitoba"

Kai Ina zaka?"ummi ta tambayesa fuska daure.

Toilet zanshiga(yamata k'arya) sbd toilet d'in nakinsa zai shiga dake sitting room.

Batace komaiba ,shikuma ya fice..

Saida yadaure fuska murtuk ,tamkar besan miye dariya ba,dama gashi akwai kwarjini, tukum yafito kofar gdn..

Tana tsaye ta rik'e kyauren gdn ... yyinda saurayin ke tsaye Yana kokarin shigar da kansa a gunta"gefe guda yyi parking d'in motar sa.

Sunansa muh'd"ajiya yakai kanwarsa hospital d'in da hussy ke aiki yaganta yaji ta Masa,shine yatambayi gdnsu..

Keeee gyaramun na wuce....cewar Alhasan cikin mugun tsare gd..

Saurin janye wa tayi tana kallonsa,Koda ta ga fuskarsa tasan no mutunci yau,dukda Yana k'aninta wani time d'in in yatsare gd " ita kanta shayinsa take...

Keee!shiga gd... yafad'a fuska a had'e" Bbu musu ta juya sbd bazata iya yarfasaba awajeba tasansa da son girma.

Yayanmu barka da marece ! Cewar Muhd sbd azatonsa yayantane...

Cikin I.....

Share

BY MMN FAREESA [3/16, 9:13 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Not edited❌

p 39

....Cikin isa yace barkadai "kafin yyi gyaran murya ya dubi muh'd fuska bbu Wasa yace dg yau Dan ALLAH kayi hakuri kadena zuwa gunta" Ko miye dalili?"cewar Muhd cike da mamaki" Ok dalili kakeson ji ko?"to ammata Miji...bejira asarsaba yakoma cikin gd.. Hussy na shiga ciki"ummi tace har yatafine?"eh wlh gara da yatafi "kingansa wani mummuna dashi ga k'aton Kai da k'aton Baki....ke dallah miye haka ?bakida hankali ko meye Zaki rik'a sherance mutum haka kina Masa ba'a bacin ALLAH ne ya haliccesa...to ummi nadena Amma wlh guy d'in be munba ga saurin mgn yanad....hhhhhhhhhhhhh😂😂 Gsky zakuyi marching dashi wlh "cewar Alhasan Yana rik'e ciki sbd dariya...tsaki ummi tayi had'e da cewa ALLAH ya shiryeku" Harara hussy ta galla Masa had'e da yin kwafa.. tab'e baki yyi had'e da d'age kafad'a alamar ko ajikinsa.....

******** Abdallah na zaune kan keken sa, yyinda yyi tagumi cike da damuwa Yana tuna abbansa da mahaifiyar sa da besan a wanne hali takeba! Kullum burinshi shine ALLAH ya shi lfy yaje yanemi mahaifiyar sa.... sallamar da riyan tayi ce tadawo dashi tunaninsa" kallo d'aya tamasa tagano Yana cikin damuwa" amm pls kafita Zan shirya"kasancewar dg wanka ta fito" bece komaiba ya tura keken yafice" tafara kimtsa was...beshigo dakinba Saida yadauki wasu mintina,kafin yashigo sbd yasandai yanxu ta isa idarwa. Zo muje ki rakani toilet! Kanafa iya zuwa da kanka kayi komai"tunda kasami sauk'i...bece komaiba dama Dan yaji mezatacene,"Dan tunda hannayensa suka aiki da kansa yake wanka, alwalla da sauransu" Masha ALLAH y'an matan Abdallah kinyi kyau sosai"Ina fatan wannan kwalliyar tawace ko?" Kai asuwa da zanmaka kwaliya?" Ni a mijinki manah yafad'a Ina serious tone! Hmmmm aini banida mijin daya wuce Yaya gali....what?" Bakida hankali Riyan ?"da aurena igiya 3 akanki kike Kiran sunan wani K'ato "eye! yafad'a atsawace cikin b'acin rai...to Bari kiji duk ranar da koma jin sunansa abakinki wlh zanbaki mamaki kedashi yafad'a cikin tsantsar b'acin rai...ita kanta riyan jikinta yyi sanyi ga shi ta tsorata da tsawarsa...tuni idanunsa sukayi jajir, yyinda kunnansa ke jiyo Masa kalmar ai banida mijin daya wuce Yaya gali... Rufe idonsa yyi sbd jin wani mahaukacin kishi na taso Masa..da sauri yafice dg d'akin akan kekensa... Da kallo ta bisa har yafice duk sai taga Bata kyautaba dukda dama danyaji haushi tayi hakan,Amma tasan be kamata ba ta ruk'a zancen wani da aurenta....

Gaba d'aya duk ayinin ranar Abdallah bashida walwala ko fura beshaba duk sonsa da ita,kallo d'aya zaka Masa kasan Yana cikin damuwa"Inna mairo na lura dashi ,taso tayi mgn Amma saitashare ganin beshafeta Dan tana hankalce da irin zaman dasuke shida riyan d'in.. Riyan ma gaba d'aya batada sukuni ganin itace silar b'acin ransa"gashi yashareta tunda akayi abun be sake Mata mgn ba ko saka aiki ta Masa kaza kota dauko Masa kaza har dare...

Suna zaune adaki shi kan keken sa ita kan tabarmar datake kwanciya"tundazun suke zaman kurame acikin d'akin bbu me yiwa wani mgn"can riyan ta daure tace Yaya Abdallah! Tamkar bazai amsaba"Amma yajin dad'i inta kirasa da yayanta ,hakan yasa yace na'am"yanzun ne zaka kwanta?" Riyan zooo! yafad'a Yana aikin kallonta"shiru tayi tana tunanin Kiran meyake matane? In baza ki zoba kibarshi kawai...tashi tayi tsaye...kikamun ruwa! Swan taje ta dakko ta matsa kusadashi had'e da mik'a Masa... Yahad'a da ruwan da hannunta yarik'e...kafin yyi kokarin saka k'wayar idonsa acikin tata..wani yarrrrrrrrrrrr,! Riyan ta ji ajikinta "ga saimurza hannun ta dake cikin nasa take"murya qasa qasa tamkar mai rad'a yace Riyannnnnn! Meyasa bakya tausayinane ,bakya Sona kin tsaneni?"bacin yanxun kulawarki nikeso kamar yadda kikeyin komai dan ALLAH,to kicigaba kada ki duba baya nasan Ni Mai laifine agareki Amma kimun uzuri ,kibani Dama riyan"Ina cikin damuwar rashin sanin Ina mahaifiyata take da danginta da Kuma a wanne hali mahaifinayake,gakuma Taki damuwar riyan meye tsafi haka?"Dan ALLAH kiyi hakuri kibarni inji da abinda ke damuna"bazanmiki Dole akan kisoniba ko na rokeki kisoni ..ah ah sbd hakan ba adalci bane dukda kinunamun bakya Sona kintsaneni tunda gashi da aurena akanki kina ambaton wani banza k'azami....kigodewa da basansa wlh..

Dan ALLAH cikani kada mom yashigo "

Hannunta yasaki had'e da Shan ruwansa,ita Kuma ta juya zuciyar ta fal da tausayinsa,tasan tabbas be kamata tahada Masa zafi 2 ba tabarsa da abinda ke damunsa...saidai fa Bata tunanin tagama koya Masa hankali , sannan Kuma sai yafad'a ma iyayenta da kanshi cewa AUREN WATA SHIDDA sukayi yakuma bawa ummanta hakuri...tukum takejin zata iya karb'an soyayyarsa Dan yasan tana daraja ...Amma yanzun da sauransa ...

Riyan bazaki hakuraba Dan ALLAH?

Me kakeso nace maka Yaya Abdallah?mubar maganar dan ALLAH ,addua yakamata muyi akan ALLAH yabaiyana Mana mamanka kawai dakuma samun lafiyarka....keba mamanki bace kenan?"ah ah nidai banceba...hmmm zoki kamani natashi... mak'e kafad'a tayi had'e da cewa Ium um d'azun bashareni kayiba"kak'i sakani aikin komai... murmushi yyi Yana kallonta azuciyarsa yace gsky yarinyar nan ta cika wauta da kuruciya...afili sai yace ai laifi kikamun shiyasa nashareki nayi fushi dake ke Kuma Baki iya rarrashi ba,kokuwa Dan bakya jine Dani shiyasa...

Bata basa amsaba ta matso kusadashi ta kamasa ...wuf yafisgota tafad'a kansa...ya matseta akirjinsa Yana ajiyar zuciya"hannuwansa yasaka yarik'e Gam ganin tanson kwace kanta...sai mutsu mutsu take had'e da cewa Dan ALLAH kayi hakuri kacikani .....banza yyi Mata saima yafara kokarin sinsinar Mata wuya...wayyo ALLAH tuni tsikar jikinta ta tashi ,jikinta yasoma rawa saikuma tafara hawaye had'e da cewa wlh Zan maka ihu koka cikani...ajiyar zuciya yyi had'e Dora fuskarsa kan tata yace so what? inkinmun ihun ne..

Hmmm to naji sakeni"bazanfa cikakiba,atare zamu kwanama ,sbd nagaji da kwana Ni daya bacin inada iyali"yanzun Dan ALLAH ko tausayina bakyayi riyan?"

Ina tausayinka Mana"nifa ba wancan tausayin na rashin lafiya Nike nufiba....um ..um Dan ALLAH cikani zanshiga ba'yi... tafad'a tana zillo "irin abukace take da lalura"cikata yyi da sauri... Tashi tayi sg jikinsa tayi Masa gwalo had'e da cewa dama ba wani bayin dazan shiga Dan ka cikanine...

Nidai ko riyan?"eh din me zakamun me?"hmmm haba yarinya saikace ba yanzun kike mun magiya na cikakiba,Ai insha ALLAH Zan tashi ko"nidake ne...cikin rashin gane manufarsa tace ohodai Ni na kwanta in mlm yashigo yataimaka maka ka kwanta. Tayi saurin kwanciya tana addua. K'uri da sexy eyes nasa ya Mata ,shifa yanzun komai tayi burgesa take "lumshe ido yyi Yana kissima abubawa dayawa game da riyan inya warke...

Washe gari suna zaune atsakar gd bayan sallar Zuhur sukaji sallamar ammi da Hafiz.. Cike da farin ciki riyan da Abdallah suka tarbesu... Byn sun gaisa sunci abinci Abdallah ya ja Hafiz gefe harda kwallonsa yace pls abokina miye shawara wlh na lura yarinyar nan da gske take tanason murabu?"

Dariya Hafiz ya kece da ita"take Abdallah ya had'e rai.

Mlm inbazaka bani shawaraba toshiken....hmmm lallai AK ai wlh gara tagaraka son ranta in ALLAH ya taimakeka k'ila tasoka sbd kamarka da k'yar asamu wacce zatace Baka mataba" Murmushi Abdallah yyi had'e da cewa ai badolene ba ka birge kowaba....

Hakane ,amma ai nason abokina taurarone"

Yau Ina pics d'in dakake yawan yima nida my riyan?"

Ashek'e Hafiz ya kallesa had'e da cewa bacin kagayamun mgn ai nagogesu ma...haba Mana pls kabani nagani....Wai kus kus dinme kuke hakane?"cewar ammi data fito sanyin alwallal la'asar...

Tab'e baki Riyan tayi had'e da kauda kanta "

Hafiz ya Yi murmushi yace ai kinsan tsakanin aboki da aboki sai ALLAH ko"

Buta ammi ta d'auka had'e da cewa kwaji dashi ,tashige bayi abinta...

Abdallah yasakarwa riyan wani killer smile daya kusa Tona asirin zuciyar ta"sbd smile din yatafi da ita ainun..

Bayan sun yi Sallah ,nanma Saida suka Dade suna fira ,kafin suyi sallama har kofar gd su Abdallah da riyan suka rakosu,bayan ammi ta kwantarwa da Abdallah hankali kan cewa tasanar akano gdn dasuka zauna in mamansa tazo akirata da number indata basu, sannan Abba ma suna bibiyarsa bbu matsala insha ALLAH...

Bayan sati2

Share

BY MMN FAREESA [3/16, 9:13 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Not edited❌

p40 Bayan sati2 ""Kinga yadda ALLAH yamaidoni arayuwar mijina ko?ga Kuma yarana kingani "duk bak'in cikin ki saiya kasheki"inaso kisani duk zakaran da ALLAH ya nufa da cara...ko ana muzuru ana shaho sai yyi!ummi ta fad'a tana kokarin shak'e wuyan mom .... dedenan ta farka a rud'e tayi sharkaf da gumi....wani uban ihu tasaki...Wanda yasa Alh Suraj (Suraj) yyi saurin tashi dg bacci. kasancewar Abba baya gdn ,shine yazo kamar yadda suka Saba.. Mitttsss yaja tsaki hade da cewa lfy Wai inajin dadin baccina Zaki wani tasheni da ihu?"jiki bbu lakka tasanar da shi mafarki da tayi had'e da cewa yanxun me hakan kenufi?"kaddai ace da gske HAJARA zata dawo ta fad'a hankali tashe"tabe baki yyi had'e da cewa may be ta dawon "dakuwa tawa ta sameni! Dole na koma gun boka sbd fa harda wannan mataccen ta nunamun a mafarkin" Hmmm lallai hassu waike ko tsoron ALLAH ma bakyayi"kinzo ki rusa gd kinata makirci da cin Amana gsky karsh....dallah dakata !aikin banza aikin wofi"aidole kace haka tunda ana yagomaka rabonka kana fantamawa ko?"duk wani cin amanar dawa na aikatashi badakaiba" butulu !zaka rik'a gayan mgn "to wlh ka kiyayeni...anki akiyayekin k'aramar y'ar iska k'aramar y'ar bariki,nizakiya akuyanci"indani aka ci Amana aibani na aza ki kan turbarba ganinki nayi akai nima gashi adalilinki har yanzun banyi aureba balle nayi Dan kaina"tir dake wlh "nayi nadamar saninki arayuwata'kinjani ga aikata halaka...Suraj nikake gayawa mgn haka? lallai Dan Adam bulune! Eh angayamiki,ribar mi nasamu atarena dake inba faduwa ba"nabiye Miki Muna cikin Bata"inbaki sannuba ,yadda kikazo agyara to Zaki koma a alakoro...kutumar ubancan! cewar mom had'e da k'ok'arin shak'e wuyan Alh Suraj d'in"tana huci cikin tsananin b'acin rai....kaucewa yyi had'e da cewa haukan naki Zaki nunamun ko?"to Bari kiji dg yau bazaki sake ganin Suraj ba"sbd nagama dake zanje na yita istigifari ga ubangiji !ke kuwa nasan bazakiyi nadama ba sbd kinsaka shirka aranki "saidai Ina Miki albishir d'in cewa kina d'auke da cuta mai karya garkuwar jiki(H I V )dake da kawarki ikilima sbd inbaki saniba yau kisani "ikilima Ina nemanta sbd ita takamun kanta Kuma agunta nasami wànnan ciwon sakamakon kwana2 dasuka wuce Muna gdnta tare "tana toilet"aka kirata awaya na d'aga ,kafin nayi mgn "naji ance kawata kiyi hakuri kicigaba da Shan mgni Zaki rayu lfy bbu komai,sbd ita H I V indai kana shan magani to baza'a gane kana d'auke da itaba...iya nan naji nakashe wayar ,ko afuska ban nuna Mata nansaniba,saidai nasha alwashin Zan goga Miki kamar yadda aka gogamun sbd kece silar shigata bariki,Kinga kuwa dole mudauki cutar atare... sannan dg karshe kisani ikilima Bata kaunarki ko kad'an tana Miki iza me kantu ruwa ,Tasha fad'a mun cewa akullum tanajin zafin hinta dakikayi... Daskarew a mom tayi tamkar gawa jitake tamkar amafarki"shin meke Shirin faruwane Dani?"ta fad'a afili batare da tasan ta fad'a d'inba...watan Dana saninkine yatsaya...wani uban ihu ta kurma tan cewa Zan nunamaka d'aya dg cikin kaidina"murmushi Suraj yyi had'e da cewa to shikenan inzaki iya,Koda hakan ta faru banajin komai sbd na boye number naturama Alh Kabir girma da cewa kinada HIV , sannan na sanar da abokina cewa inhar yaji kinmun wani sharrin to yatura Masa video d'in da namana nidake muna aikata Masha a Kinga zai yarda da gske ke annobace! Dukda nasan kinmasa asiri....

Kuka kawai tasaki had'e da fadawa kan bed"sbd rashin sanin me yakamata tayine,shin da gske zai iya tura. Vedio d'in,shin Wai hjy ikilima dama kinta take tuntuni???""" K'arar rufe kofar ya maido tunanin ta"da sauri ta tashi tsaye had'e da ficewa... Ihu take iya karfinta tana cewa kwarto jamaa kwarto jamaa!!!kutare kutare!! Tuni ma'aikatan gdn suka Fara fitowa da masu gd...cikin ikon ALLAH suka Kama Alh Suraj dake niyar ficewa Gurin karfe 5:30 na asuba... Saidai sunyi turus sbd ganin ai wannan yayantane sbd duk sadda zaizo har get take rakosa,takuma musu gargadin duk time d'in dayazo su barashi yashiga... Hakan yasa suka tsaya had'e da cewa kobashine bane,ana hakan yyi wuf yafice dg gdn" ita Kuma alokacin ta iso Gurin.. Sbd tashin hankali tuni ta fad'i Gurin su mamma...

********

Abdallah da mlm na zaune atsakar gd suna fira...sukaji sallama...da gudu riyan ta fito Dan darban ummanta sbd tasan da zuwanta sunyi waya ajiya ta sanar da ita sunan k'auyen datazo ta tambayi gdn mlm HABIBU za'a kaita.. Wani mummunan faduwa gaban umma yyi alokacin da suka had'a ido da Abdallah dake murmushi Yana Mata sannu da zuwa!Bata tab'a ganinsaba sai yau ,dama sau d'ayane yaje yagaida ita shima Kuma Bata kallesaba" Fuskarsa ta Mata Kama da KB(sunansa na kuruciya) mijin HAJARA yayarta data Bata...

Dakewa tayi had'e da boye mamakinta"ta gaida mlm da Inna mairo kafin Abdallah da riyan suka bita d'aki suka gaida ita...

Kok'arin fita Abdallah ya keyi "sauri riyan ta ce lahh Kinga umma Yaya Abdallah fita zaiyi Wai kunyarki yakeji... murmushi umma tayi gabanta na faduwa sbd ta tuna sunan Dan Yaya HAJARA Abdallah"

Hararar riyan umma tayi hade da cewa to yyi dakene ?

Juyowa Abdallah yyi da keken Yana murmushi yace rabu da ita umma bacin yanzun kindena Yi da ita saini... yafad'a Yana kashewa riyan ido...

Turo baki tayi had'e da cewa umma Wai da gske?"

Eh Mana "

Dariya yyi ta Mata,itakuwa tana hararan sa"

Sosai umma ta jajanta Masa had'e cewa Dan ALLAH ko kanada photo na mahaifinka nagani sbd inason sanin gano wani Abu?"

Da mamaki abdallah yace ah ah wlh sbd manyan wayoyina matar Abba ta k'wacesu... k'aramar ce kawai hannun riyan"Amma Zan iya zanamaki tunda hannuna na aiki...

Umma tace ah ah abarshi kawai...ah ah umm tunda zai iya bbu komai fa cewar riyan..

Haka kuwa akayi cikin kankanin lokaci mlm yasaka aka samo pencil da colours Abdallah cikin kwarewa yasoma zana alhj Kabir girma....

*********

Zazzaune suke har da ummi suna cin abincin Rana"cikin son tsokana Alhasan Yadubi hussy yace kije ki gyaramun d'akina kihadamun ruwan wanka... murmushi tayi had'e da kallonsa ashek'e yace to Yaya angama! Itadai ummi najinsu batace komaiba! Ummi Wai kece kikayi girkin nan kuwa?" Itace Mana!cewar hussy dason jin mezaice! Haba no wonder shiyasa yyi mugun dad'i.....hhhhhhhhh😂🤣 dallah mlm bi ahankali kada ka k'ware Gurin yin Santi" to ninayisa ba wata ummi...

Yamutsa fuska yyi had'e da cewa hmmm to ai nima Wasa nake Dan naji Mai zakice ai!

Hmmm kajidashi ai ,sarkin gulma"kadai Fadi gsky kaji.

Naji ta Mohd bada kanki asare... had'e rai tayi had'e da cewa wlh ya isheka"

Haba my sweet hussy!Kinga kawai ayi Yar gida da friend d'ina farouq kawai"ummi kingani ko? Tsaki ummi tayi had'e da cewa kunfi kusa ai...

Aje spoon d'in hannunsa yyi had'e da cewa muje mugyara d'akin kinji antyna yafad'a cikn marairai cewa...

Murmushi hussy tayi sbd tasan badan ALLAH yaceba"tashi tayi tabisa tana cewa hmmm su oh oh d agdn masu kud'i ka fito dakayi mulki da son jiki son ranka wlh, komai sai namaka, to inda babbuni ummi kasan bazayi makaba ko?

Yatsina fuska yyi hade da cewa Kinga inbazaki gyaramunba kirabu Dani ,kintasani agaba kinamun surutai...

Eh naje nayi ,kayi maganin abun manah"ance kayi aure amma kaki Yi,in kanada Mata saika juyata yadda kakeso... Finciko hannunta yyi had'e da cewa me kike fade?"

Haba my sweet broth!Yaya Alhasan !muje nagyara maka d'akin.

Murmushi yyi mai sauti....

Abba ne zaune a office nasa.

Wayarsa tayi k'ara alamar shigowar sako!

Dubawa yyi saiyaga ansaka kamar haka.....

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull