Kenza eBookz

Auren wata shida cmplete - Chapter 16

Auren wata shida cmplete - Chapter 16

Auren wata shida cmplete Chapter 16: Auren wata shida cmplete Chapter 16. Kun rage comments ba kamar daba, kodan kunga kullum kuna samun 2 pages to dg…

3,335 words

Kun rage comments ba kamar daba, kodan kunga kullum kuna samun 2 pages to dg yanzun 1 zaku samu" Banason tanx ko steakers comments kawai....

Share

BY MMN FAREESA

[3/16, 5:27 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Kuyi hakuri my fans dajina shiru Ina da uzurirrikane🙏🏼 sannan Ina godiya ga wadanda suka kirani da Kuma masu turo sakuna" nagode sosai d kulawarku... sannan duk week end gsky bazaku samuba🤣

Not edited❌

p 41

......Matarka!hjy hafsat tana d'auke da cuta mai karya garkuwar jiki H I V....nine Kuma na lik'amata ita" In kana kokwanto zanturo maka video d'in da nike kusantarta! Kana sone?"sannan nasan tamaka asiri tana juyaka bacin ta rabaka da iyalanka...kada kasake ka kusanceta Koda ta bukaci hakan "sannan inta maka kwarjini ka ambaci sunan ALLAH insha ALLAH zakaji tsoron yarage " Niii..na tuba yanzun ,inhar kana bukatar jin sirrin Matarka ka turo sako ta wannan number 09087671240..... Ka Kuma goge sakon sbd zata iya dubawa....iya nan Alh kabir girma yakaranta" zuface keta keto Masa dukda acikin AC yake d fanka" yyinda zuciyarsa ke tambayar sa cewa ta rabaka da iyalanka? To suwaye kenan...wani faduwar gaba yaji had'e da mugun sarawa kansa yyi "da k'arfi yyita ambaton sunayen ALLAH...ji yyi zaman office d'in ya ishesa,hakan yasa yatafi gd "zuciyar sa nason tuna Masa yau kimanin wata 3 kenan rabonda yakusanci mom tun kafin marigayi Abdallah yarasu..lolx..yakuma aiyana aransa Dole yaga video d'in, sannan bazai yarda wani Abu yashiga tsakanin suba "Kuma Wai da aurenta take aikata Masha'a ,inda gske ne to tun yaushe ta Fara aikata hakan?"

Koda ya iso gd "har part nata yaje Amma bbu ita bbu alamarta"yakira wayarta akashe"to Ina ta tafi?yatambayi kansa dukda Bata tambayar sa zuwa anguwa...wasu hawaye ne masu zafi suka zubo Masa sbd tuna Abdallah da yyi"ahankali yace ALLAH ya jikanka da rahama...gaba d'aya sai yaji yatsani rayuwarma gaba d'aya...

********* INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJU'UN!shine abinda umma ke maimaitawa had'e da nuna photon Abba da hannu tana hawaye had'e da cewa shine!shine!!shine!!!wlh shine mijin yayata HAJARA data Bata shekara 25 kenan...cikin zaro ido had'e da mamaki riyan da Abdallah keyiwa umma kallon tambaya...da sauri ta d'aga Kai had'e da nuna Abdallah tace Ni jininka ce Riyan k'anwarkace! shin ya akayi hakan yafaru ?"tafad'a cikin kuka da shashsheka"dama hassu itace kishiyarta?"ni dama bansantaba alokacin da akace mahaifinka zai k'ara aure sbd alokacin ko aure baa munba"Kuma bayan AUREN abbanka da wata2 mukaje kano gun mahaifiyar ka kace sun tashi...

Cikin mamaki had'e da al'ajabi Abdallah yace umma ke k'anwar mahaifiyatace?"

Tace k'warai da gske "sbd ga sheida nan,na photon mahaifinka da Kuma yadda Naga kuna yanayi da Yaya HAJARA"sbd Kai jinintane,gashi sunanka Abdallah ,hakan ne sunan d'an data Haifa...umma na yarda !Ashe dama ko Yaya zanga jinin mahaifiya ta kafin nabar duniya ?

Yafad'a Yana hawaye"kafin yad'aga hannunsa sama Yana wa ALLAH godiya" Mlm yyi gyaran murya had'e da cewa Masha ALLAH Alhmdllh lallai kunga rayuwa"ubangiji yabaiyanata aduk inda take yasa tana raye....da ameen suka amsa kafin mlm yafita Dan basu guri... Riyan kuwa tamkar gunki tayi sbd ganin abun tamkar almara!Wai Abdallah jinintane?" Yayanta ne! Shiyasa haba take yawan jin tausayinsa dakuma kin mom tunda tagane ba itace mahaifiyar sa ba"sannan inya Mata wulakancin batajin zafinsa ,ga yawan damuwa dashi datayi ,Ashe D'an uwantane... lallai ikon ALLAH beda k'arshe... d'ago kanta tayi ta kallesa saitaga yyi saurin janye idanunsa dg nata...

Shikuwa Abdallah kunyace fal da Dana sani aransa! lallai yaga rayuwa"tabbas Hafiz ya Sha fad'a Masa yadena wulakanta mutum bakasan meyimaka ranaba ,gashi Riyan ta Masa Rana dg k'arshe Kuma Ashe ita d'in jinin sa ce"yayantane"lallai Hafiz bazai tab'a mantawa dashiba"sai yanzun yagano dalilin dayasa mom Bata kaunar Hafiz" Wato Dan taga Yana fad'a Masa gsky "tabbas bazai manta da AUREN WATA SHIDDA ba !gashi sanadinsa yasan abubuwa da yawa"wad'an da ko a mafarki bai sansuba"inama ace ana maido baya"yadawo da rayuwarsa ta baya "ya gyara kuskuransa... Sai yanzun ya tuna da tunatarwar malaminsa na addini(a ingila) dayake cewa kuguji k'in Abu"Amma kunemi zabi agun ALLAH"ma'ana in wani Abu yashige maka to Rok'i ubangiji yazaba abinda yafi alkhairi...sbd da yawa abinda kuke k'i,sai yazama alkhairi agareku"abinda kukeso yazama sharri agareku!to gashi yak'i AUREN WATA SHIDDA Ashe shine sanadin warwarewar matsalar sa,fatanshi ALLAH ya bashi lfy yagyara abinda yabata agurin Riyan d'in shi ...wani murmushi yasaki daya tuna irin farin cikin da Hafiz da ammi zasuyi....Amma Wai duk ta Yaya hakan tafarune ?ya akayi kukazo nan Kuma ita hassun tasan Kuna nan??"

D'ago kanta RIYAN tayi ta shiga warwarewa umma komai"sbd abaya akwai abinda ta boye Mata,saidai ko yanzun Bata Fadi aurensu na WATA SHIDDA bane...

Saida umma tasake yin wasu koke koken, sbd tausayin su Abdallah"takuma yarda Abu na farko shine subar komai sai Abdallah ya ida samun lfy tukum..

Ahankali umma tace Zan sanar da ku wacece HAJARA da yadda akayi ta auri Abbanka da halin da muka shiga alokacin da muka gane ta Bata!konace ,abbanka yasiyarda ita ya gudu kamar yadda muke cewa a k'auye...

#######

Zaune take gaban bokanta"fuska bbu walwala "kallo d'aya zaka Mata kasan tana cikin damuwa" Cikin muguwar muryarsa irinta dodanni yace "Al"amarinki yazo Kashi 2 na farko nassara...tuni tasaki ajiyar zuciya...na biyu akasinta,sbd zanbaki mgn kiyi matsi dashi in har mijinki yakusanceki to kingama mallakarsa har abada bayin maganar kowa sai Taki... Kuma kinsan zai d'auki cutar dake jikinki"sannan akasin haka shine yaki kusantarki, sannan duk ranar da yyi tozali da jinin matarsa to zai tunata ! ma'ana yaga yayan matarsa ko k'aninta ko kanwarta....cikin katse hanzari mom tace insha ALLAH ma bazai gansu ba....keeeeeeeee!rufe Mana Baki anan,kibar Kiran sunan ALLAH sbd inda dashi aranki bazaki zo nanba! yafad'a cikin wata mahaukaciyar tsawa had'e da k'yalkyalewa da dariyar mugunta irinta bosawa....

Shiru tayi ,sai zare ido take,kafin boka yabata izinin tafiya.

Koda ta shiga mota,kasancewar ita takawo kanta,Koda tafito dg dajin ,gdn hjy ikilima ta nufa ,sbd ta Mata wankin barko,ta tona Mata asiri...

Gaban get d'in gdn ta yi parking Bata shigaba" Babu ko sallama ta banka Kai acikin parlourn gdn... Hjy ikilima na zaune gefen mijinta Alh tanimu, yyinda zeenat ke zaune kan carpet tana chat... Wani faduwar gaba hjy ikilima taji ganin mom tamkar anjehota"cikin rawar jiki tace hjy hafsat kece da Rana haka dg Ina kike?"dg gdn uwarki!mom ta fad'a cikin b'acin rai da masifa"kafin ta cigaba da cewa munafuka, makira matsiyaciya, maciyiya amana "to ALLAH ya Toni asirinki,Ashe kina da cutar me karya garkuwar jiki?"keeeeeee!dabbar inace ko kin Fara shaye shaye be??Zaki shigo kina Mana haushi acikin gd tamkar karya...cewar hjy ikilima azafafe...

Tashi tsaye Alh tanimu yyi da ma shi har ga ALLAH yagaji da Zama da hjy ikilima dukda Yana tsoronta ,Amma takaisa karshe Bata basa hakkinsa na aure kimanin wata 4 kenan ,zaman dasuke ayanzun so yake yamata zancen Amma Yana shakkarta...jin wannan maganar ta mom ta fidda Masa tsoronta...

Fuska daure yace keeeeeee hjy hafsat kisanar dani gsky!

Wani faduwar gaba hjy ikilima taji had'e da dubarsa tace Ina ruwanka ne,fita dallah kabamu wuri...Bata rufe bakintaba taji saukar wani gigitaccan Mari akuncinta...

Hahahahahahahahahahahahahahahahahahahaha😅😂🤣 mom tasaki had'e da cewa tabbas asiri ya karye "to Zan sanar da Kai tabbas tana d'auke da cuta mai karya garkuwar jiki wato H I V, sannan inaso kasani waccen y'ar ta nuna zeenat ba y'arka bace shegiya ce,tayo cikinta awaje ta manna maka...zaro ido yyi had'e da fibncikar hjy ikilima cikin tsawa yace da gske take?ita kuwa tsabar mamaki yarufe Mata Baki takasa mgn sbd batayi zaton haka dg mom d'in ba" ga kuma ihun da zeenat keyi sbd jin ita shegiya ce... Murmushi mom tayi had'e da kallon hjy ikilima wacce Alh tanimu yyiwa muguwar Shaka tace k'arshen maciynin Amana kenan,kafin ta dubi Alh tanimu tace saika binciki kanka kaji kanada cutar,saika d'auki mataki ,tunda Kai doctor ne...

Bata bi ta kansuba ta fito,dg parlourn tashige mota da niyar yau Kota tsiya Kota arziki sai Abba yakusanceta...

Shikuwa Alh tanimu ,dg hjy ikilima har zeenat d'in jansu yyi yarufe adaki, sannan yatafi asibiti..

Bedawoba Saida yatabbatar anmasa gwaji...cikin ikon ALLAH bashida cutar..

Kaitsaye d'akin dasuke yashige ,yarufe,yyiwa hjy ikilima d zeenat d'in mugun duka na fitar hankali ,ko tashi basu iyawa ,da kansa yajasu kamar kayan wanki yafito da su waje,yace suyi gaggawar banmasa gd ,Kuma cutarsa dasukayi ALLAH ya isa yagode ALLAH da zeenat ba y'arsa bace,ko tsinke basu d'auka ba agdn ,dg su sai kayan jikinsu,sukja jiki sukabar anguwar gab da magrib,bbu halin shiga makota sbd hjy ikilima Bata hud'da dasu sai d'aga Kai take musu....

Gyaran murya umma tayi had'e da cewa.....

Share

BY MMN FAREESA [3/16, 5:27 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Not edited❌

p 42

Mlm jamilu shine mahaifinmu,asalinsu shida mahaifiyar mu halimaYan agadas ne dg can ne,sukazo k'auyen wazo k'ayawa"suka yada zango. Alokacin anhaifi Yaya HAJARA,byn haihuwarta aka naifi IRO saini Fatima ana min lak'ani da BINTU..muntashi cikin tarbiyya da kaunar junanmu had'e da hadin Kai"mun Sami ilimin addini sosai agun mahaifinmu....kasan cewarsa malami masanin addini" Bayn YAYA HAJARA takai shekara 12"kwasam mlm yyi bak'i dg birni,wato kakanka da mahaifinka anan Alh Kabir girma da akewa lak'ani da KB (sunansa na kuruciya)yaga HAJARA yaga ta Masa,anan maifinmu yabashi ita aka d'aura musu aure yabaro kauyenmu da ita ,suka tafi garinsu wato KANO...anan mahaifiyar KB dataga HAJARA tace Sam tayi k'ranta da aure ,abarta gurinta ko shekara 3 tayi alokacin 15 years gareta saisu tare... Wannan dalilin yasaka aka sanya HAJARA primary 4 bayan tayi JSCE suka tare agdnsu ita da mijinta acikin so da kaunar juna..

Alokacin da naji tayi boko sai naji inama Ni, sannan nida IRO Muna kamata ziyara Ni har sati1 Ina Mata har ALLAH yasa tahaifeka" Bayan haihuwarka ne mahaifin mu yaraasu" munshiga tashin hankali matuk'a,nan ababnka da mahaifinsa Alh Abdul fata suka dawo taimaka Mana sosai"yyinda Kanata girma da wayo har kayi shekara 4 alokacin Kuma mahaifinka yabijiro da maganar k'ara aure,Wanda HAJARA ta tashi hankalinta,Saida mahaifiyar mu ta Mata nasiha sosai , yyinda kakanka Alh Abdul fata yak'i amincewa da auren sbd aganinsa ,bega abinda HAJARA taragi KB dashiba"yyinda abbanka yakafe kan sai yyi auren...badan yasoba yabarsa,bakufi sati 3 da aurenba Alh Abdul fata yarasu...akuma lokacin HAJARA nada shigar karamin ciki ajikinta" Kwatsam bayna rasuwar kakanka ,munje kano gdn Yaya HAJARA Babu kowa Mai gd yace Mana suntashi ai...mukaje gdn marigayi kakanka sai akace Mana ai kakarka Bata k'asar anfita da ita waje sbd Bata lfy tun bayan rasuwar mijintakuma dg can intadawo Nigeria to zasu wuce Mai duguri Gurin danginta, sbd su Yan can ne aiki yakasu kano,anan muka tambayi Ina su HAJARA da mijinta akace anmasa transfer Gurin aiki amma basusan ko wane gari sukeba... Cikin tashin hankali da damuwa muka koma gd,muka sanar da mahaifiyar mu,itama ta damu kwarai "tun Muna saka ran jin wani Abu game da su harmuka fidda rai.... Shekarar Yaya HAJARA 5 da Bata akamun AURE,bayan na haifi Riyan mahaifiyar mu bango yafad'a Mata tarasu...

Haka yasa muka Zama marayu nida Yaya Iro,cikin ikon ALLAH shima yyi aure ak'auyen" lokacin da naji gwamma na mutu da rayuwar shine mutuwar mahaifinki da ciwon ciki yakasheshi a "yanxun haka Yaya iro Yana da yara3 bilkisu,Bashir da aminatu... sannan ta sanar da Abdallah dalilin zuwansu kaduna dakuma abinda yasami yarima HAMZA...

Hawaye kawai Abdallah keyi "sbd tausayinsu ,Ashe dama wannan dalilin ne yasakasu barin garinsu "sai gashi yajeho riyan arayuwarsa... lallai wani Abu sai ubangiji"tabbas har ya mutu bazai iya yafewa mom ba sbd ta cutar da rayuwarsu matuk'a"saidai Alhmdllh tunda asannu ALLAH keta warware musu abun...

Ajiyar zuciya Abdallah yyi had'e da kallon umma yace to kenan yanxun kenan dangin Abba basu San namutuba kenan?

Wannan Kuma ai su Hafiz zaka tambaya Abdallah , sbd ni rabona d adangin babakan banmasan tun yaushe ba gsky,Amma hjy kakarka tana Rai ko kuwa?

Eh tanada Rai,duk da nima rabona da ita shekara8 innama Abba mgn muje bayaso saima ya nuna ransa yab'aci,asheda ta rabasa da danginsa"hajjo da Uncle Suraj sunike ma d'auka yayanta da mahaifiyar Ashe batattune irinta"Kai gsky bazan tab'a yafewa matar nanba har duniya ta nade... yafad'a Yana share hawaye.. yyinda ita riyan d'in kukan take..

Ajiyar zuciya umma tayi sbd bazata hanasu kukaba Dan yacancanci suyi"

Ahankali Abdallah ya ce , shiyasa lokacin da zantafi ingila nayo 5 years naso naje Mai duguri Amma matar nan tahani zuwa sbd gudun tonan asirinta sbd last zuwana hjy kaka tace Inna zake dawowa zata gayamun wata mgn me mahimmanci,nikuma sai nagaya ma hassu ,tundaga lokacin batasake barin naje Mai duguri ba"dukda ni alokacin banajin dad'in ganin yadda dangin Abba basa nuna Mata kauna ko so saima habaici,hakan yasa duk naji aunficemun arai,sbd azatona basason mahaifiyata,sai yanzun ma na gano maganar da hjy Kaka zata fad'a mu k'ila tasanar da wani ba hassu bace mahaifita!

Tabbas abinda taso ankarar da Kai kenan"Amma bbu koami,lokacin jinne beyiba,Amma gashi da lokacin jin yyi ,saikaji da kunnanka..

Satar kallon riyan Abdallah yyi ...caraf suka hada ido da sauri ya d'auke kansa... girgiza Kai tayi sbd ta gano cewa Abdallah yau nauyinta yakeji..

Umma ce ta dubesu jin anakiran magrib tace riyan maza kaisa yyi alwala,lokaci yyi.

Bbu musu riyan ta turasa akan keken suka fito da ga cikin d'akin" Cikin wata iriyar murya Abdallah ya ce Riyannnnnnn!

##### Nine!! nine!!!nine Abdallah ummi !kidawo gareni Dan ALLAH"yafada Yana Miko Mata hannunsa ,Yana hawaye, yyinda umman riyan ke tsaye kusada ita tana Mata murmushi....dedenan ta farka agigice"tayi sharkaf da gumi, tana cewa BINTUUUUUUUUUUUUU!a Ina nasanku kedashi wannan saurayin Mai suna Abdallah??" Ummi lfy dai ko dg d'aki na Ina jiyo muryarki....cewar Alhasan Yana tsareta da idanunsa.... k'uri da ido tamasa tamkar yau tafara ganinsa,jitake yamata Kama da wani mutum datasani....kiyi mgn ummi Mana"yakatse Mata tunaninta" Ajiyar zuciya tayi had'e da cewa bbu komai mafarki ne nayi"lokacin sallar la'asar yyine?" Ta canza maganar.. Eh yyi"to shikenan kaje katada husaina tayi,nima bara naje nayo alwalla" To yace,kafin yafice... tarakasa d idanuwa had'e da sakin ajiyar zuciya....

Mom nayin parking ta fito ta nufi part d'in ta...

Tana tura kofar ,suka had'a ido da Abba dake zaune....

Bana bukatar steakers ko godiya comments kawai,ko kuwa sai next week kuka update...

Share

BY MMN FAREESA [3/17, 12:41 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Not edited❌

P43

"""Babu ko sallama ta nufi bed room d'in ta,cikin halin ko inkula dashi "kasancewar ta Saba hakan "shikuwa yau sai yaji ta rage Masa kwarjini musammun dayadinga maimaita kalmar "LA'ILAHA ILLA ANTASSUBA HANAKA INNI KUNTI MINAL ZALIMINA...cikin dakiya had'e da danne jin shakkarta yace dg Ina kikeee?" da sauri ta juyo cike da mamakin tambayar sa" azuciyarta tace meke Shirin faruwa Danine?"Koda ta had'a ido da shi Saida taji gabanta ya fad'i'bakiji me nace bane?" Cikin k'arfin hali tace naje anguwane!anguwa Ina kenan?"haba Alh meye haka?"zaka matsamun da tambaya bacin nadawo agajiye"muje ciki ka had'a mun ruwan wanka...inbaki had'a da kankiba kibari "sannan kada ki koma fita batare da izininaba... Cikin tashin hankali da faduwar gaba tace mekake nufi ne Wai?" Bece komaiba ya tashi yafice sbd lokacin sallar magrib yyi...

Cikin wani yanayi na damuwa had'e da tashin hankali ta nufi bed room d'in ta,tashige wanka"tana tunani da zulumin zatayi nassara ko akasin haka "harta fito ta shirya had'e da yin matsi da maganin da boka yabata"ta nufi dinning area taci abinci ta koma parlourn abbah sbd tasan sai byn isha'i yake dawowa" Tunanin maganar boka take ,afili tace inma yakiyarda to zansaka Yan daba su aikasa lahira inda na mik'a D'ansa.....karaf a kunnan Abba....

******** Zaune suke kan carpet"hussy na chat dawowarta dg asibiti Kenan,byn ta kimtsa"yyinda ummi ita ke zaune tayi tagumi tafad'a kogin tunani, d'akin yyi shiru kasancewar ba fira sukeba, yyinda Alhasan na d'akin dake soro... Wai ance hussy ta zo inji muh'd"muryar wani yaro yaratsa parlourn..tsaki hussy ta ja had'e da cewa yah Salam! wannan wace irin masiface?yafaje a hospital har ward d'in mu yasaka akakirani "shine yanzun Kuma zai biyoni.. mitttsss taja tsaki"jekace tana zuwa! cewar ummi ta na hararan hussy, had'e da cewa Zaki tashi ko kuwa?"kafin tayi mgn Alhasan yashigo parlourn ransa ab'ace yafara zuba masifa" Zancire hannuna a al'amarin ki tunda bakyajin shawara da mgn'bance Miki kada nakoma ganin wancan Mai katan kan akofar gdn nan ba ",,,,,

To ubanta!tunda Kai ke iko da ita"Dole ka azamata doka ko?"to nace taje taji meyakawosa ,sbd bbu kyau wulakanta mutum"inkuma ban isaba to dg Kai har ita kuyi yadda kukeso... tafad'a cikin damuwa...kiyi hakuri ummi niba wani Abu nake nufiba akwai abinda na hango Amma in ranku yab'aci kuyi hakuri insha ALLAH bazan koma mgn akan Wanda yazo gurintaba...bejira amsarsuba yyi saurin ficewa dg parlourn... Ita kuwa ummi saitaji jikinta yyi sanyi tamkar Bata kyauta masaba "tasan tabbas akwai abinda yake hangowa Wanda ita Bata hangosa ba"

Ita kuwa hussy jiki asanyaye ta saka hijab ta fice dg gdn.

Zaune yake kan motarsa Yana Wasa da keys d'in hannunsa ,fuskarsa murtuk ,jikinsa sanye da yadi milk me shara shara"Koda ta lura da yanayin fuskarsa ,ita ma saiata d'aure fuska.

Sallama tayi"ya amsa aciki ciki" Lura tayi da beda alamar mgn"ak'ule tace mlm dama bakada abin cewa ka kirani?" Dirowa yyi dg kan motar "Yana tafa hannuwansa, had'e da sakin shu'umin murmushi"tafin dayakeyi ya ankarar da Alhasan dake Shirin rufe dakinsa dake soro" Hakan yasa yatsaya Yana hangensu " Sama da k'asa muhd yadubeta ya yatsina fuska had'e da cewa dama Ashe bakuda hasali ?"shiyasa wannan banzan yayan naki yazo Yana muzurai Adena zuwa gurinki anmiki miji"to asirinku yatonu ,aminu mak'ocinku abokina yasanar da ni komai"k'ila ma ku shegune...bakuda ub....wani wawan Mari hussy ta tsinkesa dashi...kafin tayi mgn k'amshin turaren Alhasan yadaki hancinta,dagowa tayi suka had'a ido"tahango bala'i da b'acin rai acikin idonsa"sai huci take...wani wawan punch yakaiwa fuskar muh'd,,atake hancinsa yafashe sai jini... rirrik'esa hussy tayi tana kuka hade d cewa karabu da shi ALLAH yasan damu zaikuwa bamu mafita alamarinmu,tureta yyi yafara suburbid'ar muh'd Wanda ba k'arfin su guda da Alhasan ba,dukda muh'd d'in yyi kok'arin ramawa Amma yaci k'arfin sa...

Cikin Yan mintoci jamaa suka Fara taruwa,da k'yar wasu maza 3 suka rabasu ,sai huci Alhasan keyi...da gudu hussy ta fad'a jikinsa tana kuka" Rungume yyi ,ransa na suwa had'e da k'una ,dama abinda yake gudu kenan gashi yafaru ,anfara cima y'ar uwarsa zarafi akan abinda basuda laifi ,bakuma su da tabbas akan sunada uba koba sudashine...

Faruq ne abokin Alhasan yada fasa, kasancewar zuwansa Kenan gun Alhasan sin yasamu ana wannan fitinar" Juyowa yyi yakallesa sai Kuma yyiwa hussy rad'a da sauri tabar jikinsa ta nufi cikin gd... hararan sa Faruq yyi, had'e da cewa meka fad'a Mata? Kafin Alhasan yyi mgn ,murjar aminu mak'ocinsu sukaji Yana cewa ,Dole kayi Masa haka tunda yafad'i gsky "to wlh kasani bakaci bulus ba sai kasan kadake....afusace Faruq yace dallah yiwa mutane shiru ko Kuma kaima na maka abinda akayiwa abokinka, sannan dg Kai harshi mu had'u a kotu,sai kubada cikakkiyar hujjar shegantasu dakukayi,sai kunemi lauyer ,Dan nine lauyensa...cikin tashin hankali had'e da tsoro "aminu yace wlh Ni bbu ruwana kayi hakuri Dan ALLAH... yafad'a sbd ganin yamasa kwarjini gakuma jin Wai shi lauyer ne... Tsaki Faruq yaja had'e da cewa hakuri ai bansanshiba"sannan Zan hukuntashi na sakamun Mata kuka(hussy)ai bama ajinsa bace tafi k'arfin sa"dama batasonsa shine zai billo d hakan... Magiya amunu da muh'd Wanda ke ajigace suka hau yiwa Faruq" Tsaki Alhasan yaja had'e kallon Faruq yace abokina mu shiga cikin gd....

##### Shiru tayi batare da ta amsaba" Banida bakin dazan Baki hakuri Riyan ,nasan Ni Mai laifine agareki Amma nasan kinada zuciya Mai kyau" kiyumun hukuncin daya dace Dani ,Amma pls Banda rabuwa Dani ,naji dad'i da farin cikin kasan cewar ki jinina riyan"ALLAH kabani ikon tashi nabaki kulawa da gata" ILOVE U!bakina kauyencine yaruka fad'in irin kaunar danimeki"saidai na gwada a aikace da Kuma zahiri ba'a bakiba... Ahankali tace ALLAH yabaka lfy yakuma baiyana Mana mama"ameen Shima ameen yace dukda yacire Rai dayaji zatace wani abun... Inda yake arwala ta barsa bayan ta mik'a Masa buta, sbd da kansa yakeyi...

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull