Kenza eBookz

Baccin so complete by m shakur - Chapter 33

Baccin so complete by m shakur - Chapter 33

Baccin so complete by m shakur Chapter 33: Baccin so complete by m shakur Chapter 33. Abba yabi Marwan da kallo saiyasa hannu yadaura asaman kanta yana…

4,375 words

Abba yabi Marwan da kallo saiyasa hannu yadaura asaman kanta yana shafawa na lallashi wani kalan ijiyan zuciya take saukewa na kuka da kyar tace "Abba kuyakuri dan Allah" Abba yace "bakimin komiba, next time Amirah tell your family everything, we will save you, bagashi nan yanzu ba an magance komi, you can't handle people like this on your own, ya isa stop crying" yakai hannunsa yadauki takardan dayake kasa yaga saki daya yasauke ijiyan zuciya yasa takardan a aljihunsa saiya kama hannunta yace "tashi muje gida" tashi Ammi tayi ahankali anatse tadan kallo Hamza tace "amm nagode kwarai nagode, Alhaji mun gode" Abba yace "bakomi muje mu kaiki gida" anatse Ammi tace "zanzo natafi da ita gida naga batajin dadi, banda haka akwai abubuwa da dama da Amirah bata sani na rayuwa ba sabida ciwonta nada zanzo na koyar da ita su"sai Ammi tahade hannayenta ta kallesu tace "dudda bansan metazo tayiba amman nasan bakaramin abu tayi dahar yakai ga sakin nan ba, dan Allah kuyakuri ku yafemata shima Marwan zan kirasa da basa hakuri dakuma itama Mamansa, dan Allah kuyakuri" dasauri Abba yace "batai komiba kowane yasami kansa in that situation will do same, adai yanda mukazo muka ganki, dole tai abinda suka bukata, nima ai kanina Saleem shine babban iblis na komi so wlh Amirah batada laifi batamin komiba kuma na yafe mata, Marwan zai dawo da ita dakinta, saki daya ma a musulunci bai dace tabar gidanta ba" Alhaji Hamza yace "kwarai" Ammi tace "Alhaji ku fahimceni yarinyar nan batada hankali idan ayanzu data sami sauki ban tashi na koyarda ita abubuwa na rayuwa ba nan gaba zatai abinda yafi haka gwara zamanta awajena zuwa sanda zai maidata" saikuma Abba ya yarda yace "shikenan to kumuje" Abba shiya kama Amirah suka sauna da kansa yaşata bayan motar Alhaji Hamza Ammi ma tashiga, Alhaji Hanza shike tuki Abba na gaba suka tafi. **

Mami na zaune cikin gidan danta kasa barinsa Marwan ya shigo parking yayi yasauka yashiga gidan yawuce sama Mami na zaune kan kujera a saman ya kalleta ahankali yace "Mami" ko kulasa batayiba yakai one minute a tsaye ahankali yace "I'm sorry Mami" bata cemai komiba saiya juya yawuce yashiga dakinsu, closet nasa ya shiga yadauki wani karamin cabin size LV bag, yabude just a pair of clothes yadauka yarufe akwatin yadauki passport nasa da ID card yana kokarin chanza rigan jikinsa aka bude closet din aka shigo Mami ce ta tsaya turus tana kallonsa ganin yana hada akwati dasauri tai wajensa cikeda tashin hankali tace "ina zaka Marwan"? Dan tsayawa yayi yakalli Mami tace "I don't know" Mami tai ihu tace "kaman ya you don't know" ahankali yace "I will just go to the airport inada Schengen visa cikin countries din any ticket dana samu available zan saya natafi" Mami ta tsaya tana kallonsa saikuma tace "Marwan akan wani dalili zaka saki matarka bayan kasan kana sonta kaman ranka" dan sauke idanunsa yayi kasa saiya juyama Mami baya yakai hannunsa yashare gawayen daya zubo dasauri yace "I don't anymore" tsayawa Mami tayi tana kallonsa saita zagayo ta tsaya gabansa takama hannunsa kaman jira yake hugging Mami yayi tsamtsam sai huci yake Mami knows he's crying bayansa ta shafa ahankali tace "Marwan kamaida Amirah yanzu yanzu" girgiza mata kai yayi alamun a'a sannan yadago yace "Mami kinsan waye ni, I don't make rash decision, all I want is just support this my one decision allow me nayi tafiya and just clear my head idan Amirah matata ce zamu dawo mucigaba da zama idan kuma she's not I wish her well, please Mami don't say anything again akanta, karki karamin magananta dan girman Allah Mami" cikeda damuwa Mami tace "Abban ku yaturamin voice yagayamin komi daya faru Babanta da Saleem ne they threaten her and hold Mamanta in captivity" runtse idanu Marwan yayi yace "I know still Mami banso kikuma min maganan ta" Mami tadade tana kallonsa tasan he's hurting he's angry, sometimes situations like this giving each other space is good, changing environment is good, both of them should realize dakansu cewa bazasu iya rayuwa ba juna ba, ahankali tace "yaushe zaka dawo?" Ahankali yace "I don't know sai nakai I will decide" Mami tadade tana kallonsa saita sa hannu taja jakansa tace "muje na kaika airport toh"tawuce tafita da sauri dan hawaye nason yazubo mata Marwan yabita ahankali har compound yashiga motan, har airport sina zuwa yasami ticket na Netherlands Mami da kanta tasa card nata tasayamai ticket din business class saita basa katinta tace "go with this" dan murmushi kadan yayi yace "Mami stop treating me kaman wani poor guy" Mami tace "eh nasan Kanada kudi wannan ma kudinka ne ai profit na business dinka ne anan dinma" ahankali yace "keep it Mami I have morethan enough money dollars ma not naira bye Mami" ya manna mata kiss a goshi yawuce Mami ta tsaya tabisa da kallo tasan he's just acting strong agabanta ne her little brother Baby Ya Allah protect this marayan yaron for me please and guide his heart back to his wife, I didn't see a better soulmate for him aboki yan rayuwa wacce ta wuce Amirah. Sai kawai ta turama Abba watsapp text Marwan yatafi Netherlands, dasauri Abba yamata reply Netherlands? Mami tace "eh" reply Abba yamata da his wife is really crying she regret everything, Mami tace "I know she will" Abba yace "ya maida ita kafin yatafi" Mami tace "no baiyiba" Abba yace "yazamuyi"? Mami tace "mara fushi bai iya fushi ba, nasan waye Marwan, yanason Amirah zai maidata I'm 100% sure, kawai nima zanso Amirah tasan menene aure? Da waye Marwan a zuciyanta, allow the 2 of them to figure out wat they mean to each other azukatan su, wani soyayyan bayan saki yake farawa, this is a new love story trust me it will bloom, zamu cigaba da kula da ita even though she's with her Mom cinta shanya da komi na kanmu she's still our wife" Abba yace "hakane, Alhaji Hamza fa yakamu" 😂😂😂 Mami tace tura emojis na dariya tace "kaiko tsohon sojan tuzuru I will be happy idan Maman Amirah ta yarda ta auresa" Abba yace "nima wlh, gamu mun iso gidan bari agama komi I will come back home to check on you" Mami tace toh.

YANDA MARWAN YASAKETA YADACE???

ME KUKE GANIN ZAI FARU DAZAISA MARWAN YADAWO DA ITA???

YANDA YABAR KASA KUNA GANIN AKWAI SECOND CHANCE FOR AMIRAH DA MARWAN???

WHAT DO YOU THINK WILL HAPPEN GUYS??? EPISODE 9️⃣5️⃣

Within a blink of an eye is just like from farin ciki dayake ciki sosai yakoma bakin ciki da Daddy ya sanar dashi Marwan yasaketa he was extremely happy tuki yake amman yaji kaman yabude motan yafito but jin duk abinda ke faruwa ta waya da yanda yaji muryan Abba tawayan yana gayamasa sauran shi shima sai an kamasa yasa hankalinsa yatashi ya katse wayan dasauri ya jefar a dayan seat na motan yayi wani kalan ihu fuckkkkkk! I said fuckkkk! Yafadi cikeda bacin rai yawani dannama motan wuta bai dire ko'inaba sai gidansa yanaso yaje ya kwashe duka kayansa na wajen yadan gudu wani waje na few days duk bala'insa baison police su kamasa he hates police station that is one of the reasons dayasa yaki practicing law zuwa police station zuwa gidan yari duka ya tsaya tadanai da anxiety yake awaje yayi parking motan ya danna key gate din yabude yashiga dasauri.

Harda dan gudunsa yayi gaban flat din yasa key zai bude dakin kawai yaji dakin abude mamaki abin yabasa yarinyar nan bata tafi ba, bacinrai yaji kan bacinran dayake ciki kawai ya murza kofan yashiga ciki hada ido yayi da Precious dake zaune a tsakiyan falon tadaura kafa daya kan daya ga bowl na fresh water melon datake sha dawata yar karaman wuka ta kunna tv tana kallon wani Korean drama tajuyo ta kallesa tawani dauke kai tana rolling idanu, kai wani zafi Saleem yaji ko kofan bai tsaya rufewa ba yataho da gudu gabanta ya tsaya yawani fizgota yace "bana gayamiki kibar gidan nan kibar rayuwana ba" babu tsoro kodaya akan idanunta Precious tace "that can never happen bayan ina dauke da danka zama daram wallahi! Ai nasan kagama gantalinka still saika dawo gidan nan, Saleem I'm not leaving this house bayan ina dauke da cikinka" abu yakawo masa wuya yace "ni nataba cemiki kimin ciki? Bana baki kudi akai akai kisai magani na wanke sperm"? Wani kallo Precious tamai tace "kamaidani yar iska zan dinga zuwa shan maganin wanke mara salon ya kashemin kwayoyin haihuwa kai ubanme yahanaka sha ai kaima zaka iya sha kullum vakada aiki sai ci ka kawo acikin mutum baka taba iya zubarwa awaje Wawa kawai!" Baki Saleem yabude mamaki yakashesa yakalleta yakara yace "ni kike cema wawa?" Saiyawani duko yakawo kunnensa saitin bakinta yace "please maimaita abinda kikace just now Precious" tsaki kawai tayi takoma tazauna kan kujeran tamika hannu tana daukan bowl na fruits nata da wukan tace "I don't have your time Saleem yanzun nan nagama amai, I'm having nausea" tawani ja bowl din tadaura kan cinyanta ta dauki sliced mango da wukan takai baki tana sha tana kallon tv tana mikar da kafa Ya Allahu! Saleem tunda yake baitaba ji abu yabata masarai kalan yanzu ga haushin an kama Daddy ga wannan mayyar dake neman sa yahadiye zuciya yamutu wai ita mai ciki baiyi wata wata ba yawani fizgota yana kiba wata mummunan duka akai plate na jikinta na fruits ya bare while wukan dake bakinta danta kai fruits kenan yawani karceta a gefen lips dinta kawai ya yage sai jini tai wani ihuuuuu tana kokarin magana magana bai fita da kyau ba sabida gefen lips ya yage iska ragejewa yake wani zaro idanu tayi tai ihuuu wayyyyoooo yawani daga wukan zata chakamai Saleem yawani kama hannunta ya murda ko tsohon jinin da bakinta keyi baiyiba lips dinta ya yage har kumatu yace "ni zaki chakama wuka dan gindin ubanki" ya kwasheta Precious tazube akasa daga ita har wukan tana wani kalan ihuuuu, Saleem yayi tsaki yana kallonta yana huci yace "sainaci mai danne uwarki da asuba Shegiya mai jiki kaman na gwaggon biri, ki tashi kibar gidan nan kafin nafito" yana maganan yawuce abinsa staircase, Precious tabisa da kallo tana kuka tanakai hannunta tana taba gefen fuskanta ta wajen lips dataji a yage har gum da hakoranta take tahowa tace "Jesus Christ!" Maganan baya fita sai iska yanda tarude bamata jin zafi, dan kwalin kanta tadauka ta chukuikuye ta daura kan wajen sAbida jini yadena zuba zuciyanta yakoma saman kanta bata tunani da kyau ita zaima tabi a fuska bakin nan sai dinki haka fuskanta zaiyi tabo kaman na mai bullen magi har abada idan ta yarda Allah ya tsine mata wlh itama saitamaj tabon da babu macen dazata kara sonsa aduniya mai tsoron amutu gawan fari kawai ta wuce sama tana rike da wukan gam a hannunta tana tafiya kamna basamudiya tawuce sama tabude dakin datasan anan yake tana budewa Saleem dake tsaye wajen wardrobe yajuyo yakalli yanda hannunta daya ke rike da tsumma a kumatunta duk jinin dayan hannunta rike da wuka ya zubar da kayan hannunsa kasa yace "Au baki daddare ba" kawai yataho da zafinsa dudda kirjinta na bugawa itama shigowa dakin tayi tayi, Saleem yashiga tahowa da sauri a zuciya yana zuwa dab da ita yakai hannu zai kamata kawai kaman fatalwa Precious tai squatting ta duka gabansa tashi daya takai wukan gabansa jikake kiiiiiii! Jallabiya ce ajikinsa, wlh cinyansa taso yankawa ashe babu boxer jikinsa haba saiga wukan tasauka gabansa da jallabiyan da gabansa jikin scrotum dinsa ya yage kiiiiii gindinsa na lilo zai fadooooo kasa! Saleem yayi wani irin mummunan ihuuuu na azaba wanda tunda aka haifesa baitaba yiba yana kallon jini yanda yake feshi awajen kaman an bude shower, jefar da wukan Precious tayi jikinta nawani kalan rawa bata taba daukan wukan nada laifi hakaba ta yage jallabiyan tass tana ganin yanda buransa ke lilo saura kiris takarasa yankewa ta fadi kasa kawai yar yadi na nama ne yarike buran from falling gabaki daya yarabu da jikin Saleem.

Kawai Precious tajuya ta kwasa a guje kafin dan mutane yamutu tana gidan straight tasha zata tafi tasamu mota sai kauyensu, Saleem na ihun in trauma da tsoro gashi yakasa komi baimasan mezaiyiba ganin gabansa na lilo ta yanke baitabajin fear wani kalan usulin tsoro a ransa kaman nayau ba, ihuu yake. "Marwan! Marwan! Marwan!" Yashiga kiran sunan Marwan….

TO JAMA'A SAIDAI MUCE INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJI'UNA!

MARWAN SALEEM NEEDS YOU???

DOCTORS GABA YA YANKE YANA GYARUWA KUWA???

GA HOTON SALEEM DA YANKAKKEN GABANSA!!!

GUYS ARE YOU HAPPY DA UKUBAN DAYA SAMI SALEEM????

YANZU DAME ZAICI AMIRAH DAYAKESO YA AURA???

JAMA'A AKAMO PRECIOUS TA NAKASA MANA SALEEM😭😭😭

GUYS OFF DAY TOMMOROW AND MONDAY! EPISODE 9️⃣6️⃣

"Marwan, Marwan, Marwan help me zan mutu, Innalillahi wa innailaihi raji'un, Astagafurallah Astagafurllah, Allah natuba, natuba wlh Allah natuba, Marwan, Marwan where are you?" Saleem was totally traumatized ganin yanda jini ke feshi daga jikinsa kai baimasan mezaiyiba, abu yatuna da Marwan yataba fadamai, duk inda akwai blood loss due to an accident ko incident kodai anything kafin asalin ciwo yakashe mutum blood loss ke kashe mutum, so dazaran you come across wani incident da jini ke tsayaya your first action is kayi kokari ka tsayar da zuban jinin dan dazaran jinin jikinka ya kare katashi aiki, tuna haka Saleem yasa ahaukace yace "okay Marwan natuna, I remember Bro, i remember kaji Marwan dina" yayi maganan yana yaga rigan jikinsa yanaji ajikinsa karfinsa natafiya alamun jininsa yasoma kasa yakalli gabansa saiya daga kai dasauri yadena kallo, ya daure yakai hannu dayake rike da rigan jallabiyan yadaura agaban nasa wani ihu yayi yana wani kalan wawan zubewa akasa sabida radadi na ciwo da azaba baimasan mezaiyiba ba ko mutum daya a gidan nan Precious ta gudu wayansa naman gado baisan wazai kiraba kawai sai actions na rayuwansa suka dinga dawomai idanunsa na karancewa yace "Ya Allah mutuwa tace tazo?" Muryansa yakara kankanta yace "wutan jahannama zanje?" Ahankali yace "zare raina ake saisa nake cikin azaban nan? Annabi yace zare ran wanda ba muminiba nada azaba sosai, sannan Annabi yakara fadi a hadizi Allah baya karban tuban wanda yazo gargara" yayi shiru yanajin wani pain na azaba dabai tabaji ba yace "Ya Allah can I ask for one last chance? Namaka laifuka dayawa, shan giya, mata, na cutar da yayana, na cutar da Marwan nayi abubuwa da dama, dalilina aurensu yarabu and immediately Ya Allah you are punishing me this is a sign cewa you're really angry with me, Ya Allah dan Allah kayakuri, just give me one last chance natuba, Ya Allah karka kasheni yanzu, kamin Rahama kadubeni ka aikomin dawani taimako nak……" idanunsa suka shiga rufewa kawai lubbbb ya sume!

Daidai ana shigowa gidan security gate na anguwan ne suka zo aka shigo gidan saida Precious tashiga mota jikinta na rawa tana tuki zata wuce tasauke glass da muryanta da baya fita takallesu ganin kallon dasuke mata jikinta duk jini kawai ta taka mota ta arce aguje mutum daya yabita dagudu, ganin da motan Oga Saleem tafito daya wucesu yanzun nan ba'a dadeva suka kwasa da gudu sai gidan.

A sama sukaga Saleem tsirara a sume ga jallabiya agabansa daya jike da jini sukai salata aka daukesa aka fito compund babuma mitar da za'a sakasa aka shiga kiran makota nan da nna aka çıka aka kawo mita aka sakasa sai asibiti security na bude wayansa yana neman number yan uwansa Allah yasa babu password wayansa Yaya aka gani a dailcalls nasa aka shiga kiran Abba. Kira uku security sukamai Abba bai dagaba daidai sunkai anguwan su Ammi suna parking Alhaji Hamza yace "kadaga mana" cikin fada Abba yace "Saleem ne fa nace masa me" Alhaji Hamza yace "kayakuri kadaga" dan shiru Abba yayi har wayan ya katse Alhaji Hamza yafito yabudema Ammi baya suka hada idanu dasauri Ammi tadauke kanta sabida yanda gabanta yafadi tafito yakalli Amirah dake kuka har lokacin yace "come down daughter" ko kallonta Ammi batayiba tace "nagode Allah saka da Alkhairi" takalli Abba tace "Alhaji mun gode kwarai atayani ba Mami hakuri" Abba yace "bakomi" murmushi tayi tawuce cikin gida Amirah tasauko Abba yabita da kallo tabasa tausayi tawuce ciki daidai wayan nasa Nakar'a ringing cikeda fada yadaga yace "hello" security yace "ahh Good afternoon Sir, this is Mr Sunday GRA line 4 Chief Security please Sir are you family to Mr Saleem?"Abba yadanyi shiru saiya kalli Alhaji Hamza daya shigo motan saiya danna wayan a speaker Abba yace "yes I'm" Sunday yace "you need to come to General Hospital Emergency ward right now, your brother is in critical condition!" Dudda Abba na fushi da Saleem amman saida yace "what? How? I just finished talking to him few minutes ago, what happened to him?" Alhaji Hamza ya kunna motan ya buga mata wuta suak dauki hanya, Sunday yace "eh toh, muma cikin few minutes yazo yawuce mu the next thing mukaga his wife Madam precious tafito duk jini jikinta with his car with truer to catch her she run away, mukaje gidan we met him unconscious naked with his manhood cut with a knife!" Abba yace "what!" Wani mugun bitki shima Alhaji Hamza yaci Allah yasa basuyi hatsari ba kafin yakara karama motan wuta Abba yace "innalillahi wa innailaihi raji'un….." kawai yashiga maimaita kalman yana sauraran Sunday nabasa labarin komi daya faru ahaka sukakai asibitin da gudu Abba yasauko ya shiga hankalinsa yatashi, almost all Doctors na hospital na General ana kan Saleem da qualify surgeons this is case da ba common ake samuba gaban namiji an yanka ance matarsa ce ta gudu Abba baidama baki yace karuwansa ce, basumaga Saleem dinba but an debi jininsu.

Jikin Abba yayi sanyi kawai alhakin Marwan da Alhakin Amirah da Alhakin aurensu daya raba ke binsa ai duk wanda yakibin Allah wlh sai Allah yakaya maka darasi in his own way, har karfe 6 suna asibiti Saleem na theatre, wuraren 7 babban surgeon din yafito yazo gabansu Abba dake kallonsa, anatse Abba yace "Dr how is he?" Dan ijiyan zuciya Dr yasauke gaban Abba yabuga, Dr yace "I'm sorr……" gaban Abba yakara bugawa yakama hannun Alhaji Hamza dasauri, ganin haka yasa Dr yace "no he's alive Alhaji, kawai we couldn't save his penis, dudda mun maidata mun dinke amman yabata lokaci sosai kafin suzo asibiti some nerves sun riga sun mutu, so his penish will never ever work again, bazai kara iya saduwa da mace ba nor ya iya haihuwa, he's not a man anymore he's just a human being!" Kai jama'a maganan yataba Abba, imagine likita na gayamaka kaninka ba namiji bane yanzu, yanzu mutum ne kawai shi, to asalin abinda yasa ake kiransa namiji ya mutu, he's just a human being, jama'a muji tsoron Allah danko Allah yatashi kamaka yasan the best way yakamaka ya hukunta ka, bura shine abinda Saleem yafiso ajikinsa kullum kaikayi take masa yayi iskanci da ita da Allah yatashi kamasa kuma da itadin yakamasa Allahu Akbar! Allah ka gafarta mana kura kuran mu. EPISODE 9️⃣7️⃣

Shiru shiru Maman Baby bataji Daddy ba har dare, hakan yasa tashiga kiransa amman ina shiru kakeji, wayansa baya shiga kwata kwata, hankalinta yatashi, wasa wasa har dare shiru, wasa wasa har wajajen karfe goma bataga Daddy, gashi ita batada number Saleem, ko number yaran daya samo dazasu masa aiki, kishi da komima damunta yake sanin yana tareda Ammi, sai zuba uban ashar take tana tsaki, bacci yagagareta har karfe shabiyu nadare daga baya bacci ma yasoma saceta anan falo kan doguwan kujera.

Around 2 nadare motar Abba dayake ji da ita tazo kofar gidan horn akayi har yau Abba yaki dauko mai gadi da kansa yake budema kansa horn din yasa Maman Baby tabude idanu dasukai ja tace "yau bazaka fito ka bude gate din dakanka ma" tabuga tsaki tabude kofan falo tafito tazo wajen gate din kai tsaye tashiga bude kofan batare daya leka ba tana budewa ta wuce gefe motan yashigo da gudu tana masifa tace "eh kana tareda tsohuwar matarka ko kirana bakayi kama katse wayan ne iyye yanzu kadawo ka banni da bude maka gate mutum sai bakın mako menene a dauko mai gadi" tayi maganan tana maida gate din tarufe tana juyowa taga wani mutum tsaye abayanta yarufe fuska da mask ya danno mata bindiga ya saitata, wani zaro idanu tayi gabanta na faduwa zatai ihu da murya na boss yace "if you shout I kill you" tsurewa Maman Baby tayi jikinta na mahaukacin rawa sosai takasa magana bata taba ganin bindiga ba sai yau, kawai saitaga an bude bayan motan maza biyu sun shigo suma duk fuskansu arufe ga bindigogi hannunsu, Mutumin yasa hannu yaja hannun Maman Momi yace "let's go" fitsari har kufcemata daga gaba yayi tana tafiya yana zuba akasa face "Innalillahi Innalillahi, yau nashiga uku" shigo da ita falon akayi aka wani jefar da ita tsakiyan falo dukansu yan fashin şu uku suka tsaya kanta aka kara bindiga uku akanta Maman Momi tace "Auzubillahi Mina shaidanir rajeem" daya yamata ihu yace "ina mijinki yakesa kudi? Ina kudin da Saleem yabasa?" Wani zaro idanu Maman Momi tayi zata bude baki kawai daya yasa bindiga a bakinta cikin kakkausan murya yana kina furta karya zan harbeki abaki sai bindiga nan ta bullo ta keyanki mutuwa direct so ki tabbatar gaskiya kike fada, ina kudaden suke"? Maman Momi nawani kalan ijiyan zuciya na tashin hankali da bindiga a bakinta still tace "duuukinsa…" maganan ma baya fita daga bakinta da kyau sAbida bindiga kawai suka kamata suka daga suka sata agaba let's go, sama sukahau dakin Daddy tabude tashiga suka suka shiga, daya na tsaye da ita tamusu alamu ashiga neman kudi nan da nan aka shiga neme neme ashe haka yan fashi keyi hatta katifan gado saida suka daga suna farke yadin katifan komi na dakin saida suka bude aka kwashe kudin akwai tin tasss takardun, agogo laptop duk wani abu na dukiya saida suka dauka da ATM card dinsa dake guda dan fashin yace "muje naki dakin" dakinta suka wuce tana ijiyan zuciya gwalagwalan ta suka kwashe tasss da kudade harda wayanta har dakin yaranta suna ciki yauma itada Daddy suka turasu gidan Baby su kwana sabida aji dadin rayuwa yau. Babu abinda basu daukaba yace "kuje ku loda a mota search the entire house" atare sukace yesss sir" suka wuce suka fita Maman Baby sa jikinta ke rawa yakalla sai kawai yasa hannu ya juyar da uta yana daga doguwan riganta sama Maman Baby tace "innalillah……." Bindiga taji saman kanta yace "ko tari kikamin saina kasheki wlh kimin shiruu" Kai Maman Baby taga tashin hankali wai da tsufanta itaba ba yarinya bace shekarunta kusan daya da Daddy classmate ne su tun zamanın secondary school tanaji tana gani dan fashi ya shigeta kawai yahau sosokata duk yanda taso ta daure takasa sai kukan bakın ciki tsofai tsofai da ita wani yake mata fyade kusan minti goma yayi yajuye mata shi ciki yaciro abin yamaida wando sannan ya fincimeta yasa bindiga akanta yafito da ita, suka sauko falo duk sun gama koda komi a mota har wayanta sun dauka ga daya na fitowa daga kitchen dinta dabatasan mesukajeyi a kitchen dinba, yace "bani tape" the same ragowan tape da aka rufe bakin Ammi dashi dazu akai amfani dashi ya rufe nata gam, sannan yadaura hannuwanta da kafafunta tasss suka dagata aka bude kofan bayin dake nan falo ya ijiyeta yafito yarufe bayin yace "let's go kun dauki car key dayan motan dana gani a gidan" yaran sukace yesss" shi Ogan yashiga babban jeep na Daddy dayan suka shiga dayan motan lexus sukabar gidan ransu fessss. Maman Baby tai juyin duniya ta kwance kanta takasa ga baki arufe kuma sai warin gas takeji, ga sperm dinshi daya zubamata kaman barkono gabanta is on fire sosai babu abinda yafi damunta kaman yanda takeso tamike ta wanke kasanta amman bahali tai kukan tai kuka saita ma fara tunani ramin mugunta suka fadane? Yaran nan ayanda sukasan da kudin nan da sunan Saleem dasuka kira kaman fa yan bangan da Dady yace zai nema yayi aiki dasu ne, to kashe daddy sukayi suka dauki motarsa yanzu sunzo sun kwace komi na gidan nan tassss kudaddensa sun kwashe da wayoyi da laptop daga ita sai gidan nan, Innalillahi hankalinta yatashi saitaji wani kalan tsoro yana kamata bangare daya na zuciyanta nagaya mata Allah ne yakamaki, Allah ne yakamaki, kun zalunci marainiya kunci amana gashinan yanzu bakisan inda mijin naki yake ba gashi kun rasa komi banda gidan nan tuussss taji karan abu kaman tashin bomb dabatasan menene ba, chan taga alamun wuta naci daga dan space na kofan bayin datake hangowa tafara kokarin ihu uhmmmm uhmmmm uhmmm amman ina! kai jama'a this is the first time in her life take ganin mutuwa mutuwa na ganinta wlh wlh gidan nan yakama da wuta batasan tayaya ba tafara Allah natuba, natuba Ya Allah, na tuba zuciyanta kaman zaiyi tsalle yafito ta idanunta ganin wuta papapaaa har wutan ya iso kofan bayi.

Yan anguwa da vigilante ne akaga wuta na kamawa agidan aka fara ihu ana kiran makota da fire service jama'a suka fito ama bada taimako GrA ne sunada tasu motan tanka na ruwa incase of incident haka na fire nan da nan aka kawo aka shiga fesawa wajen 30min wutan ta mutu aka shiga ciki aka dauko Maman Baby da gabaki dayan gefen jikinta ya kone bakinta ya kone sabida tape din ya narke abakinta aka daukota da ranta amman wani kalan numfashi take irin na mai shirin mutuwa aka wuce da ita asibiti ana duba gidan ko akwai yara luckily ba yara ba kuma mijin….. WANNAN KENAN

WAIWAYE BAYA KADAN!

Sanda yan sanda sukakai gidan taredasu Marwan cikin yaran akwai guda daya daya zaga cikin daji yaje yayi kashi dan agidan ba wajen kashi saisa ba'a tafi dashi ba dayazo yaga key mota ga Motan Abba duk awajen daman he was planning yayi magana dasauran team din suyu sama da mugun mutumin nan sukwashi kudin dan yaji wayan dayake da Saleem all this while amman dayaga an kwashe sauran takira asalin boys nasa suka fito farautan nan da daddare, da gangan suka sama gidan wuta dan kar wata camera tanuna su they're using this money da dukiya suyi japa subar Nigeria. EPISODE 9️⃣8️⃣

Readers Also Read