Boyayyen mutun complete - Chapter 23
Boyayyen mutun complete Chapter 23: Boyayyen mutun complete Chapter 23. Sosai Abba ke wani irin gudu da ita, kuka take tana jijjiga marfin motan tana dana…
2,893 words
Sosai Abba ke wani irin gudu da ita, kuka take tana jijjiga marfin motan tana dana sanin gudowan datayi. Binsu Mum takeyi dan tana hangosu sai ihu take tana kuka tana sambatu. "dukni naja, is all my fault, na banzan tar da aurena, bana kula da mijina, bana bama yarana hakkin su, bana sauke hakkin aurena, Ya Allah nasan nimai laifice amma please don't punish me tawanan hanyan, Ya Allah natuba". Mutuwa taji motan tayi a tsakiyan titi ta kunna ta kunna yaki kunnuwa ta daga kai taga motar Abba taimata mugun nisa, da sauri tafito mutane na ihu tahada goslow bata damuba ta tare machine tahaye sukabi Abba amma yabace mata bat ko hanyar dayabi bata saniba.
Sosai taci kukanta tai bacci cikin kukan, Abba yajuyo ya kalleta ya saukar da ijiyan zuciya kafin ya cigaba da tukin shi yay tafiya kusan 35 minutes sanan ya horn agaban wani babban gida a gwagwalada mai gadi yabude ya shiga, kana ganin gidan kasan sabon gidane, kashe motan yayi yajuyo yace "My baby Princess munzo gidanmu" . [10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *karki karanta in baki biyaba*
*AW*
*Maman Abd Shakur*
Saida gari yadan yi haske kadan yafito daga masallacin yabar su Omari achan ya shigo part dinsu, kitchen ya wuce straight ya bude fridge ya dauko ice bag ya rufe yafito daga kitchen din yana tafiya a natse dan har yanzu cikinshi nadan ciwo ciwo yawuce sama dakinshi ya bude ya maida kofan ya rufe tareda kafeta dawasu irin idanun kaman zai cinyeta, ahankali ya karaso jikin gadon ya tsugunna agabanta yana kallon yanda fuskarta yatashi ga idanunta sun kumbura tsabagen kuka, hawaye sun bubbushe akan fuskarta tsabagen kuka, hanunshi ya mika ya janye dogon kalabanta daya sauka agaban fuskarta ya maidashi baya yanadan sauke ajiyan zuciya kafin ya daura icebag din akan kumburin fuskan nata yana dan danewa.
Saukan wani irin sanyi dataji akan fuskarta yasa tabude ido ahankali kanta nawani irin sarawa, hada ido sukayi yana wani irin kallonta da idanunshi dake mata wani tsir ajiki kaman yauce rana tafarko daya fara ganinta, da sauri ta maida idanun tarufe gabanta na faduwa sosai kaman zai fashe gawani irin zazzabi da ciwon kai dataji tanajin sosai gakuma sanyi datakeji sosai shima kasusuwan jikinta namata wani irin shocking, ga zafi datake ji akasanta dan tama kasa hade kafafunta kaman taji ciwo wurin takeji, ahankali yake daddanna mata ice bag din akan fuskarta zuciyarshi namai ciwo sosai yana wani irin kallon long eyelash dinta dayaga sunmai kama dana Abdallah sosai, ajiye ice bag din yayi akan side drawer ya dagota ahankali yana wani irin kallonta da sauri ta rurrike blanket din tana wani irin jin zafi ko kadan batada karfi kodaya, rabonta da abinci tun wanda Ya Ahmad ya sai mata, daukarta yayi a hannu a firgice ta rirrike riganshi tana nishi, bayi ya shigar da ita batare daya cemata komiba yana kallonta har lokacin idanunta a kulle, ajiyeta yayi a wurin wanka yajuya yafito ya kullo mata kofar, tadade atsaye tana rawan sanyi kafin ta bude ido tana kallon ko ina ganin baya wurin yasa ahankali tafara wanka da ruwa mai zafi sosai tana komi a sannu danko kadan bata da karfi sosai, zazzabi ga ciwo kai ke cinta bana wasaba, da kyar ta iya tai wankan tai tsarki da ruwan zafi da sosai wurin ke mata zafi bayan tagama tadanji ya rage zafin, ajiyan zuciya tayi hawaye na rolling down her chicks shikenan yanzu ko, sake share hawayen tayi kafin tai brush sanan taja towel ta daura ta zauna rike wani towel ahanunta tana tsane gashin kanta, saida tagama sanan ta ijiye tafito tana tafiya tana dafe bango tana dingisawa sabida zafi ga jirin datake gani gakuma sanyi, kasama tsayawa tayi a closet tanemi kayan dazata saka sabida yanda kanta ke juyawa tabude kofa jikinta na rawan sanyi tafito tana layi da sauri ya dago kai dan karanta Magungunan da Omari yaje yasiyo mata yake, ajiye maganin yayi da sauri ganin yanda jikinta ke rawa kaman tana shirin fadi da sauri yazo wurin zai riketa cikin tsoro sosai da mugun firgicewa ta zame ta tsugunna bakinta na rawa sosai tace "p..please am so sorry, bazan kara guduba I promise kaji, dan..dan..please don't beat me" takara she maganan tareda dago kumburarren fuskanta tana kallonshi a mugun tsorace tana kuka mara kara, dan kawad dakai yayi batare daya cemata komiba saikuma ya mika hannu ahankali ya dagota ya zaunar da ita abakin gado ya lulluba mata bargo tundaga kai ganin yanda take rawan sanyi sanan yawuce ciki tana binshi da kallo, bai wani jimaba yadawo rike da simple doguwan riga yellow mai spaghetti hand dakuma black hoodie dinshi dawani white pant ya ijiye mata kusa da ita ya wuce kan kujera ya zauna yana bubbude kayan tea zai hada mata, ahankali tabi kayan da kallo kafin ta share hawayen daya zubo mata tadau doguwan rigan tareda janye bargon da hannu daya ta ajiye akan gadon ta saka doguwan rigan akan towel din jikinta a zaunen sanan ta sanya hoodie dinshi dake kamshin shi sosai ta mike tsaye ahankali tana cije lips sabida zafin datakeji taja towel din taciro tareda jan rigan kasa tana ganin jiri, rike towel din tayi tajuya zata bayi tana tafiya a mugun hankali tana dan wawware kafa tana lumlumshe ido luuuu tai baya zata fadi sabida wani irin jiri daya dibeta da sauri yawani irin taso ya riketa tafado jikinshi rirrikeshi tayi tana nishi idanunta na juyawa sosai, karbe towel din yayi ya ijiye tareda daukanta chak yayi kan kujera da ita ya zauna ahankali tana kan jikinshi tai lamo tana sauke ijiyan zuciya, tea daya gama hada mata ya dauka yakai bakinshi saida yaji zafin daidai sanan ya dago kanta da dayan hanun yakai cup din bakinta, kawad da kanta tayi hawaye na zubo daga idanunta tafashe da kuka mara kara tana kara lumshe ido tarasa inda zatasa kanta taji dadi, azaba da radadi takeji tako ina, duka jikinta ciwo suke mata, sosai tawani irin bashi tausayi hakan yasa ya ijiye cup din ya dago kanta da duka hannayen shi murya chan kasa yace "meke miki ciwo yanzu?" girgiza mai kai tayi zata fashe mai da wani sabon kuka ya shafa gefen fuskarta dake da dan lafiya yace "don't cry for me" gyadamai kai tayi ahankali tana lumshe ido, daukan tea yayi yakai bakinta yace "yasha so dat u can take drugs" gyadamai kai tayi tabude bakinta ahankali hakoran ta na rawa yasamata tasha kusan rabin cup sanan ta matsar da kanta tana nishi kaman zatai amai zuciyarta nawani irin tashi, chusa kanta tayi a kirjinshi tana shakkan kamshin dayake yi zazzabi nawani irin cinta, magungunan ya ballo pain relief dasu paracetamol ne dawasu kuma yadau bottle water ya dago kanta yasamata abaki ya kafa mata ruwan da kyar ta iya ta hadiye tana yatsine fuska ta ture ruwan tasake komawa kirjinshi tana nishi sosai ta kankameshi, ahankali yace "sanyi kikiji?" kasa magana tayi saima wani irin ririkemai riga da tayi tafashe da kuka sosai tana nishi cikin kuka sosai tace "mutuwa zanyi umm" tafashe da kuka sosai tana kankameshi tana juyi kaman zata suma ga cikinta dataji shima yafara mata wani shegen ciwo alamun MP zaizo, kaman zaiyi kuka murya chan kasa yace "sorry Wife" fashemai tayi da kuka sosai zata sauka daga jikinshi ta zauna akasa da sauri ya riketa gam ajikinshi yana bubbuga bayanta yama rasa mezai mata saikuma ya dauketa tareda kashe wutan dakin ya kwantar da ita akan gado arude ta yunkura zata tashi ya rikota fashewa tayi da kuka tana girgiza mai kai kaman wata baby tace "wlh bazan kara guduwa ba, I promise you please karka karamin wlh da zafi am sorryyy" kwantar da ita yayi ahankali yahau kanta batare daya sakin mata nauyi shi ko kadan ba ya daura goshinshi akan nata ahankali yace "are you sure?" gyadamai kai tayi da sauri cikin kuka da tsoro, hakanan tsoron yarinyar nawani irin burgeshi, murya chan kasa yace "bazaka kara gudu daga wajena ba?" gyadamai kai tayi cikin kuka mara kara tace "Allahhh" tawani irin ja sunan jikinta na rawa ga zafin ciwo, bikin shi yakawo saitin bakinta danhar lips dinshi na gogan nata yana wani irin kallonta yace "who am I to you?" fashewa tayi da kuka sosai dan kallonshi namata wani iri ajiki sosai da bataso, girgiza zamai kai tana tanaso takoma baya amma ko kadan bata da karfi cikin rawan murya sosai tace "m..my h..my husband" wani irin murmushi yamata da ita kanshi saida tai mamakin murmushi, light kiss ya sakinmata abaki mai kara batare daya raba lips din nasu ba yace "I want to make the sickness go away" kissing lips dinta datake numfashi dashi yayi slowly kafin ya sakeshi kaman bazai sakiba dan saida yawani jashi sanan ya saki ya kalli yanda duk jikinta ke rawa sosai hawaye na bulbulo mata daga ido, ahankali yana kallon kwayar idonta dawani irin low murya yace "I read one article, ance romance na boosting immune system and when ever we cohabit immune system dinki tunda ke you are sick zai dawo kaman nawa, kinga ni am fine ko and I wanna make you fine umm" gyadamai kai tayi arude dan tsabagen tashin hankali bama tasan meyake cewaba, lips dinta yacigaba da kiss kafin ahankali ya tsaya batare daya raba bakin nasuba kaman mai whispering yace "stop crying for me" da sauri tasake gyadamai kai tana wani irin sauke ajiyan zuciya, maida bakinshi yayi kan lips dinta yana kissing dinta passionately shi kanshi besan mesa baya gajiya dayin hakan ba, yasa hanunshi yaja doguwan rigan jikinta sama sosai har zuwa cikinta, aiko jikinta zafi sosai sai numfashi take da sauri da sauri, janye bakinshi yayi daga nata yana kallon fuskarta ya dagota zaune ya zare doguwan rigan duka ya jefa gefe fashewa tayi da kuka sosai tana kulle hanunta a kirjinta dan dakin babu wani duhun kirki kasancewar ranan safiya tafito, kankance wa idanunshi sukayi yakai yatsunshi ya daura akan hanun nata data daura akan kirjinta yafara mata wani irin tafiyan tsutsa yana wani irin kallon ta, wani iri taji hakan yasa tasaki hanunta da sauri kafin tawani irin fada jikinshi ta kankameshi sosai tana masa kuka kasa kasa tana girgiza mai kai, wani irin ajiyan zuciya ya sauke dan yakusa suma sabida yanda tafada jikinshi, ahankali ya tura hanunshi ta gefen cikinta yana shafawa yana kaiwa sama. [10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *idan kika karanta baki biyaba keda Allah*
*watsapp 07012181461*
*Maman Abd Shakur*
*AV*
Numfashi kawai take sama sama kaman zata mutu tana kuka sosai ta mugun galabaita ga zafin datakeji yawuce misali na fuskan ta dana abinda yake mata, da kyar muryanshi na rawa sosai dan kaman ma kuka yake, muryan chan kasa kaman mai whispering yace "Sweedy ina...inane han.." saikuma yay shiru yakasa karashe maganan, riketa yayi da kyau numfashin shi narawa sosai dan he's so aroused, yakai kololuwan bukata abinda baitaba faruwa dashi kenan ba, yakasa gane inane duk inda yake sawa baya shiga, sosai take tureshi cikin kuka sosai dan kaman zai kasheta yanda yake mata kaman wani mahaukaci, da hannayenta dasukai sanyi sosai sukai laushi take turemai bakinshi dake cikin nata tana kokarin magana, kasa barinta yayi dukda ya gane azaban datake ci yadinga kokarin turawa a awajen fitsari yana sheshekan kuka, sosai numfashinta yafara yin sama sama tana kokarin fizge bakinta amma yaki saki sai sha yake, ahankali numfashin ya dauke tai passing out, shima kaman zai mutu ya saketa dan yakasa ganewa yawani irin fadawa gefenta yana nishi hawaye na bulbulomai daga ido cikin shi nawani irin mugun ciwon daya dade baimai ba, da kyar ya iya ya mike tsaye yana dukawa ya bude side drawer yana lalubawa wani tablet ya dauko hakan yasa yafada gadon ya balli biyu ya tura abaki yaa hadiye batare daya nemi ruwaba yawani irin buga kanshi a gadon cikinshi namai ciwo sosai, da kyar yay namijin kokarin tashi yaja bargo yarufa mata kafin yakara buga akai a gado yana numfashi yana cije lips yawani irin jawota ya kankameta sosai kaman zaiyi hauka da kyar wani irin wahalallen bacci yay gaba dashi.
Sanyi asuba ne ya farkan dashi daga wahalallen baccin dayayi, ahankali ya kunna wutan dakin dakin yay haske sosai juyo dakai yayi ya kalleta ya kafeta da ido yanda fuskarta da idanunta suka wani irin kumbura fuskan yay ja, ahankali ya matso kusa da fuskar yana wani irin kallon fuskar nata wani irin tausayinta na shigan shi kaman ya dauke mata ciwon yakeji, hanunshi ya mika ya daura akan goshinta zafi yaji sosai alamun tana tattare da zazzabi hakan yasa ya zame hanun yana wani irin jin ciwo aranshi yasa hannu yana gyara blanket din jikinta kafin ya zare jikinshi ahankali gudun karya tasheta ya sauka daga gadon, ahankali yawuce ya shiga bayi wanka yayo sanan yafito daga bayin daure da towel a kwankwason sai wani karamin blue towel a hanunshi yana tsane ruwan kanshi dashi ya tsaya agaban closet dinshi, wani simple white t-shirt yasaka na Givenchy, yadauko wani black wando yasaka ya zira wani flat black palm daya haska white babban kafarshi da kyawawan white kumbunan shi gwanin ban sha'awa, turare ya fesa, jikinshi sai uban kamshi yake yay wani irin kyau kaman mace, lips dinshi da hancinshi sunyi jajir shima sabida kukan dayay jiya gashi shima zazzabi zazzabin yakeji, ahankali ya bude kofa yafito yana kallonta kafin yadau dadduma ya shimfida yahau kai, rakatanil fajiri yayi sanan ya linke yafito daga dakin ya rufo mata ahankali, dakin Omari yafara shiga ya tadoshi sanan ya shiga na Abdallah shima ya tadoshi da kyar yatashi yana turamai baki yace "lemme sleep mana Ya Marwan ai is not yet Time for subhi ko" kunenshi yaja yanadan murmushi, ihu Abdallah yayi yatashi zaune kaman zaiyi kuka yana dafe kunenshi dayaja, ahankali ya zauna kusa dashi ya kama kafadarshi saikuma ya sakeshi ya daure fuska yace "you are sick why didn't you tell me?" girgiza mai kai yayi ahankali saiga hawaye hakan yasa yatashi da sauri zai shiga bayi da sauri Marwan ya rikemai hannu yatashi ya tsaya agabanshi yana kallonshi from head to toe yanda kanshi ke kasa yana share hawaye, ahankali yace "when did you start hiding something from me? Wat is it? Kunyi fada Kaida Omari jiya ne?" girgiza mai kai yayi ahankali hakan yasa yace "den wat is it Abdallah?" yay maganan yana dago habarshi, ahankali bakinshi na rawa sosai yace "Ya Marwan wlh ko, I don't know why but I feel your wife's pain so much, abin nadamuna da kyar nai bacci jiya, please ya Marwan take care of her kaji, kaga yanzu mukadai gareta, she's your wife please ya Marwan love her, banso naga tana wahala, please love her nasan kace you're not in luv but please love her for my sake kaji" dan murmushi yayi idanunshi nadan chanza kala yaja hanun Abdallah ahankali suka zauna abakin gado, cupping face dinshi yayi ya kalleshi shima shi yake kallo dan kawad dakai yayi saikuma yajuyo ya kalli kanin nashi daya kafeshi da ido cikin wani irin murya mai sanyi sosai yace "Abdallah I love my wife so much, starting from the day I saw her awanan hospital, and duk runtse duk wuya I will never leave her alone and I want you to promise me you will keep her company kana janta da hira sabida all her sorrows should varnish ta manta komi, can I count on you to take care of my wife koda bani nan?" gyadamai kai yayi ahankali hawaye nason ya zubomai, dan murmushi yayi yasa yatsanshi ya share hawayen yace "I want to give her a good life, am ready I want to change for her dazar..." yay shiru yana murmushi, ahankali yama Abdallah peck akumatu ya dagashi yace "jekai alwala kazo mutafi mosque" wucewa bayi yayi yana kallon fuskan yayan nashi da duk duniya baida abinda yakeso kaman shi. Omari da tuntuni yake bakin kofan yaji komi ya shigo dakin shima idanunshi yay ja zama yay kusa da Marwan din yana kallonshi yace "what are you telling Abdallah mekake shirin yi Ya Marwan?" yafada yana huci kaman zaiyi kuka, murmushi yamai yace "nothing, but inaso kaje kafara muku processing Visa, u, Abdallah and my wife" zaiyi magana ya dagashi daidai nan Abdallah yafito daga bayin daure da alwala jallabiya yasaka suka fice sukai masallaci.
Inspecta ne yafara bude idonshi arude yana zaro bindiga da sauri daga masakalar bindiga yana pointing gaba, da sauri ya bubbugi na kusa dashi shima ya farka arude yana "yes sir" da hannu ya nunamai gate yace "jeka duba su gen lemme check Alhaji I think kidnapper daya dauke yarinyar ne yadawo" da sauri yay cikin gida kofan dayagani abude yasa ya shiga ciki da sauri yay sama da gudun bala'i yay upstairs yana kwalama Abba kira. "Alhaji, Alhaji" shiga dakin dayagani abude yayi yanabin ko ina da kallo kafin yaga Abba dake kwance da dan gajeren wando jini na fita daga bakinshi da hancinshi a sume ko motsi bayayi da sauri ya buga uban ihu yana kiran sauran polisawan yana dube dube inda zai saman mai riga yasa mai amma bai ganiba, daidai nan sauran polisawan suka shigo daki da sauri suka cucibeshi suka fita dashi suka sashi amota sukakaishi wani hadadden private hospital da sauri aka karbeshi aka dukufa akanshi likitoci na kokarin ceto rayuwan shi, inspecta kuma yafita dan kiran commissioner.