Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 10

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 10

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 10: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 10. Karba hjy nadiya tay takai hancinta ta dan shunshuna snn…

3,355 words

Karba hjy nadiya tay takai hancinta ta dan shunshuna snn tace "wann ai sabulun kade fitina ne. Kode yaga wani fitina ne???Kinga meenal rike bari naje naji me zaice min.

Meenal tace toh mummy zan jiraki a mota nikam.

Ko wani amsata hjy nadiyar batay ba ta wuce ciki da sauri sauri tana isa ta fado gabansa cikin mika wuya da masa fadanci..

Batareda ta amince sun hade ido ba Tace Alfah please inason nasan sakamakon wann aikin dakama ƴata AMINA.

Ahnkli Ya dubeta snn yace "A'a, spirit sunce karna fada muku komi, Amma ina da shawara da zan baki nadiya ko ince gargadi, anan gaba karda kikai wani aiki akan wancan yarinyar...

Da mamaki ayaninta tace wacce yarinya kenan.. kode meenal ta kawo zancen wata yarinyane nadaban

Yy dariya me wuyar fassara yace yarinyar dai dakika sani.

Ta danyi shiru sai can Tace ohh Halisa?

Alfah Baice komi ba ya dauki wani farar gari ya watsa a dakin snn ya furta wani Abu da yare snn ya kalleta cikin idonta yace yes. You must Be careful with her.

Tace "Mayyace ko?

Yay dariya. With alot of reservations ayanayinsa.

Ji tay kamr yana boye mata wani muhimmin abu Yanayinta amatse Tace Alfah please tell me meyasa zakace muyi hankali da ita,ko itama tanabin malamai ne, please what gods is she serving? In mayyace gara kawai ka rabata da yata karta lashe mata hanji. Amina ita kadai na haifa a duniya i cant loose her

"Alhaja Nadiiiiiyaaaa. U talk too much. Basai mutum yana maitane zai zamo spiritually dangerous ba..this girl halisa...Her spirit is too strong, her tears alone can break any curse.

Batasan ya akayi Tsaki me uban sauti ya subuce daga bakinta ba. Kusan a hatsale ta kalleshi "Abeg ur pardon Alfah pls dont tell me dat crap, halisa mansa is a curse herself...kawai inde customerka ce ka fito fili ka gayamin kawai kadena kwane kwane amma bangane kana neman kacemin Halisa is sumting else ba. She is just a girl we picked up frm the dirt.

Dariya yay sosai snn ya dauko duwatsun ya zuba agabanta yay wani irin lound incantations ayayinda kowani dutsi ya dau haske yace mata ta leka kan duwatsu taga meyene akai.

Tana lekawa kansu nan taga kowanne da sunan wanda aka kira akai ya nuna bororo harda hoton fuskar khaleel, na kudin nasu ne bai bayyana dakyau ba dan ganin kudin ma tay a dore da wasu irin chains ajiki, ashe wanda baici wutar ba shine aka kira sunan halisa ajiki hoton halisan ya nuna amma babu fuskarta sai keyarta.

Arazane hjy nadiya ta doki kirjinta Innalillahi na shiga uku alfa meye hakan yake nufi kenan.

Ya harde ransa Yace ohhh saida na nuna maki ne zaki shiga hayyacinki? What happen to the time Ure accusing me of being on her side alhaja nadia?

ACikin sauri ta sauya fuskarta kalar tausayi "oya naaa, am sorry now, Alfah u knw am just worried abt my doter.

Inkin damu da yarki just do as i say Ya fada mata a tsawace saida tay shiru dan fargaba

Cikin bambami yace..im tired of protecting ur life nadiya Bcos ure bcoming soo disrespecful to me.

Cikin sauri ta fadi kasa ciki saukar dakai tafara bashi hakuri sosai.

Sanda ya dan huce yace dutsin da aka jefa dominta never get burnt hakan yana nuna cewa she is spritually protected.. Idan da ace spirit dina baida karfi da sai abun ya dawo kaina. Kije kiyi bincike dukan wanda suka nemi suga bayanta muddin ta hanyar asirine to yanzu haka suna cikin damuwa da tsanani.

The only harm u can bring to her is physically but not spiritually....ita ba irin mutanen nan bane da akewa asiri ta kamasu. Kije ki bincika kiyi tunani ya akayi ta samu daukaka ta samu damammaki snn tay arziki batare da wani ko wata yay asiri ko ta samu koma bayaba? Ai tana da business enemies da competitors, akwai ma masu jin haushinta haka kawai..ni shawara shine Tell ur doter to adjust her plans.

Jikin hajy nadia yay mugun sanyi tunani ya cikke mata brain nata zucyarta baqi qirin ta daure dai tay masa godia sann ta kama hanya ta fice ta doshi inda meenal din take zaune.

Tun fitowarta memeta zancensan kawai take a brain dinta harta isa gaban motarsun...

Sosai zucyar meenal ya tsinke data kalle yanayin sanyin jikin da momynta ta taho mata dashi...

Tana isowa motar tahau tambyarta mummy lfya? Tinda tace mata lafya sau daya suka zauna batace mata uffan ba,

rayuwar halisan kawai tasaka agaba acikin kwakwarlta tanata tunani akai frm top to bottom har suka iso makeken gidanta dake can anguwan ikoyi batace ma meenal din komi ba. DO NOT READ PAID NOVEL. INKINASON BIYA KI KIRANI KINDLY CHAT ME 08060712446. OYA DIS PAGE DEDIÇATED TO ALL VIBRANTS COMENTERS

23

**** suna isa gidan ta nemi waje ta zauna daga bakin gadonta ta rafka wata uban tagumi.

meenal na tsaye agaban kitchen island tay shiru dan Yanayin hjy nadiyar ya rikirkita mood dinta bana wasa ba sam ta kasa gane meyene ya faru da ita data shiga wajen Alfan.

Fridge ta bude ta dauki water ta jawo glass cup snn zuba akan ice blocks aciki tabishi da ruwan ta fito tare da shi.

Hjya nadiya na zaune daga bakin gadonta ta rafka uban tagumi saiga nan meenal din ta shigo dakin da ruwan a hannun ta looking abit confused

Ahnkli ta zauna agefenta muryanta sanyaye tace "mummy ga ruwan sanyi.

Ajiyar zucya me nauyi ya kufce ma hjy nadiya rai a dagule ta saka hannu ta amshi ruwan takai bakin ta slowly ta kurba kadan sanyin kankara ya dan ratsata ta lumshe idanuwanta ta budesu cikin kara sauke ajiyan zuciya.

Jin hannun meenal din tay a gefen kafadunta yasaka ta juyo ta kalleta suka hade idanunsu waje guda, meenal tace ". "mummy is everything alright?.

Karamin murmushi hjy nadiar ta saki ganin yadda meenal din ta dan damu snn tace "Yah, Karki damu, Komi lafya Amina kawai Alfah ne ya gaya min wata magana dabanji dadinta ba sam.

Meenal tace Ohhh, toh wai Meya ce miki ne haka mummy?

Cikin lumshe ido da budewa tace babu komi kawai Bansan mesa nakejin na tsani yarinyar nan ba.

Meenal tace wacce yarinya fa?

Muryanta akarsashe Tace Halisa mana.

Meenal batace komi ba sai can hjya nadiya ta juyo ta kalleta tace can u believe that mutumin yana cemin wai baza iya mata asiri ba?? I mean ive neva doubt him sabida accuracy na aikinsa baitaba fadin abu ba dede ba, amma gaskiya nayau din nan sai naji kamr ba gaskiya ba. kode kawarkin tana bin manyan bokaye da malamai ne?

Meenal tace "Wa? Halisan...no no halisa bata wann. Ita ko church dinma bata zuwa inkin ga taje to ta raka vicky wajen pastonta ne ko munje biki. But Wait mummy waishine yace miki asiri bazai kamata ba but why???

Sounding frustrated hjy nadiya tace mtswww I dont knw why. Naga asiri ya kama Annabi me daraja ma bare wata arniya banza kazama.

Meenal bata wani nuna ta wani girgixa ba cikin kyabe baki tace nide ki gayamin abunda yace miki kawai mummy

Nan ta zauna ta soma mata bayani bata boye mata komi ba Meenal din batace uffan ba tay shiru cikin nazari.

Sai can Cikin son ta sshantar da zancen tace mumy cmon Amma ai kinsan baban halisa cikakken dan benue state ne kuma tunda ance yana shan giya halama yana ci harda naman karnuka..kuma dama naji ance masu cin naman kare asiri baiya kamasu.

Hajy nadiya taja tsaki me hatsalallen tsayi meenal are u trying to annoy me?Da fushi sosai tace "Wann wata iriyar banzan magana ce ke Zanci ubanki fa. Ana maganan gaskiya kina kawo shashanci aciki ko.

Meenal ta sunkuyar dakai tana dariya kasa kasa akabar hajy nadiya da jan tsaki cikin tsanani takaici.

"haba No no mummy of course not bawasa nake miki ba..Kawai de banga wani abun daga hankli bane anan. Inma kariyar Allah ne kona juju bashine zai hanani komi ba fa. besides kefa baki san menace alfan yayi akanta ba.

Rai abace hjy nadiya tace toh ai da sanninki kika ki fadamin komi akai nida nasan hanyan da zanbi a samu biyan bukata akanta Amina. Bazai fa yuwu ace asiri baiyin tasiri akanta ba yarinyar nanma cutar da rayuwarki kawai zatayi, inbanda tsabar mugun hali yarinyar da haryau bata bari kinsan yawan arzikinta ba?..makirace wallah.. Nide so kawai nake Arabaki da ita har Abada.

Meenal ta mike tsaye da dagon murya ayanyinta Tace Mummy stop badama akawo magana sai kin sako zancen nan ..nace miki bazan iya rabuwa da halisa bako?...

Tsaye ta mike itama cikin bacin rai Tace Meyasa Amina? Halisan uwarki ce... inde har son tsakani da Allah take miki aida iyanzu kinsan komi nata.

Agajiya meenal Tace "Mummy toh meye bansani nata ba..inde akan maganan arzikinta ne nima ai batasan yawan nawa ba. Kuma har raina banajin halisa tana da irin kudin danake dashi ynxu. Forget dat she is a diversified business woman nina san babu abunda zata iyayi ta kamoni.

Cikin katseta da sauri Hajy nadiya tace Okay, meenal will you Stop underestimating these poor girls???kefa wata rana magana kike kamar na wacce bata da kwakwala, ai zucyar talaka baida kyawu duk mutumin daya taso cikin talauci Mugu ne a aboye. Ki guji mutumin da zai iyayin komi fa. She sells, she produce, she imports she exports, she buys shares. She was a model. Godddddddd!

Cike da shashantarwa meenal tace and so what mum nifa arzikina a ajiye yake, dollars makil acikin bankin germany..okay abar maganan kawai aje toh naji. In har hakan kike tunani let just make more and more money mummy inaga hakanne zai solving miki all these emotional rush.

Hjya ta dafe kai acikin takaici wato maganan danake miki banza ne ko Toh babu damuwa..let it be. Tana fadin hakan ta nemi waje ta zauna cikin daure fuska meenal di ta dawo gefenta ta zauna ta kureta da idanu..sai can snn ta riko hannunta ahnkli cikin lallashi

"mummy pls. Kiyarda dani Babu wani Abu na halosa da bansani ba. Har yanayin tunaninta na sani..Kidena sakata aranki har haka..she is nothing. Kema kinsani Inda ace zallan mugunta zan mata wallah da saina maidata cikin bolar data fito acikin dan kankanin lokaci. Dan Kodede na lkci guda bantabajin rayuwar halisa ya tsaremin gabana ba dama ace nabarta ta aure zach din ne toh da sai ace wani abu zai canza. Amma in har wannan wawan me aikinta uztaz din ne data dorashi akan harkokin business dinta i highly doubt in yana making mata wani tangible achievements ynxu. Tunda na khaleel yay ai shikenan hakan ma zaifi dadi.

Cikin sauke ajiyar zuciya badan ta gamsu tace toh shikenan naji..uhmm hakane kuma fa. Kinsan na tsane inga ire iren yara irinta wanda bakomi ba suzo wai suna gogaggaya da mu shiyasa duk na ji na hatsala na tsaneta. Amma Toh bari nayi wanka sai mu fita muje muci Abinci a restaurant ko? I hope ure hungry

Meenal tace yeah i am yawwa mumy Sai mubima mu amso yajin nan ko..

Tace ehh..i have more to give u inkinaso..inada maganin saka mutum ciwon ciki ina da na saka mutum zawo. Ina da na saka mutum rikicewa

Meenal tay murmushi kai mummy... lets just go nide, sai naga yaddda abun ta kama tukuna.

Daga nan hjy nadiya ta kyabe baki ta shiga wajen wanka meenal ta zauna abakin gado tana daddana wayarta cikin kwanciyar hankli.

*********

After few hours dagata bangaren victoria zagaye take da make kwararrun make up artist dinta da suka shahara wajen iya tsantsara kwalliya me daukar hankli da tsare numfashin duk wanda yaci karo dashi.

Make up artist din da tay mata kwalliya tin na aurenta tan gayyato daga Abuja na musamman dantazo ta kimtsata kamar amarya.

Kusan awa uku da rabi akayi ana abu guda sunyi dyieng suman kanta ya dadayin baki sidik an wani irin gyara mata shi ankamashi da flower ribbon pure white colour bridal style ta gaba gaban gashinta aka coiling dinsa da tsadadden gel yabi ya kwanta sosai.

Irin kyaun da vickyn tay baki bazai iya misaltashi cikin sauki ba dan sukan su make up artist din sun kasa dena kallonta dan acewarsu kwalliyar tata nayau hartafi na ranar asalin dorin aurenta haduwa.

Kayan data musu oder na kamfanin Aldo bianci ita da femi ta dauka ta zura a hadadden jikinta.

Rose Red flowing gown ne dayay ma hadadden shape dinta cif cif ya riketa kamar domin ita aka kerashi, an masa ado with a shiny turfles da akabishi da swavroski stones all over, bayan rigar a bude take irin deep sexy cut din nan an mata karamin zanen love da hadadden tatton sunan mijin nata a fatar gadon bayanta wanda hasken fatarta dake sheqi yake haskoshi sosai, exxgerated tules na jikin kayan ya wani bazu akasa jelarsa kuwa yanamai sharar kasa tabi ta tsaya akan 6 inches high heels na italian rosié da wasu irin simple but yet striking jeweries silver wuya da hannu da kunne sosai suka dace da sabuwar bracelet din ta da aka kawo mata acikin kyautar daxu.

tun daga inda take tsaye akasa aka zuba red roses ganan pure white balloons tako ina suna bouncing akasa har zuwa inda zata fara dora kafafun ta Daga ido tayi ta kare ma wajen kallo gadon dake dakin yaji farin beddings da kuma farin comfoters masu tsada da armashi sai yanzu ta dada kallom rubutun "happy weding anniversary to us my love "da red roses flakes din akan gadon just beside where she cud seat.

Murmushi me nauyi me ya kufce mata cikin zulumin rashn sanin me zatayi duk tabi ta bawa maaikatansu hutun ranan gabaki daya dan sosai take son yaudin yakasance daga ita sai mijinta femi badon komi ba saidan su sasanta tsakaninsu su dawo da aurensh bisa kan hanya To renew thier vows and help each other grow, su kuma samu fahimta akan sexual life dinsu dan tariga takai makurar hakuri.

bayan ta sallame make up artist din take gidan ya dauka da wani irin shiru, waje ta nema ta zauna tanata daddana wayarta tare da turama femi sakonnin soyayya masu ratsa zuciya da sanyaya dik dama tana jin ciwon rashin kiranta da turo mata sakon da baiyi ba haryanxu.

Haka tay harta gaji ta bari Ta dauke katon single red rose din dake kasa tana kallo ahankli takai hannu ta tura shi kan fuskanta kamar me shakar daddan qamshi saidai Wani tsabar bakin cikin daya mamaye ta a wannan lokacin dan jinshi take tamkar babu mahadinshi har cikin zucyarta takejin zafin rashin ganin femi akan lokaci wann rana.

A bangaren femin kuwa farkawar sa daga bacci ke da wuya kenan ya tarar da sakon babban kyautar estate a dubai da baiyi tsammani ba daga wajen masoyinsa chief okoro da ya tura masa harda hotonanan takardunsan ata wasap dinsa yagansu boro boro da sunayensa akai.

Kusan a rude femi ya tashi zaune akan gadonsa na hotel room din daya kama yana zama aciki, da sassafen ya shirya kansa yaci ado yajeshi anguwar ikoyi dan ya amso tsadadun birthday gifts daya siya ma masoyinsa chief okoro wanda tun daga kasar waje aka hado masasu daga asalin kamfanin Dolce and gabana together with and expensive 120 million naira hublot watch da turaren pure licorise worth 200$ duka duka yasan basu kai kudin da chief ya kashe ya siya masa estate din nan a dubai ba.

farin cikin dayake ciki bazai ma iya misaltuwa ba. Aynxu Hanklinsa gabaki daya ya koma kan yadda zaiyi ya saka chief a cikin farincikine domin yanuna godiyarsa akan wann kyautar bazatan dayay masa Hakan yasaka yabi ya mance da zancen matarsa victoria gabaki daya wanda hakan cikar babban burin chief ne dan yanajin kishin vicky bana wasa ba.

Yasha cin alwashin cewa zai nuna mata matsayinta awajen femi ta hanyar kwace attention dinsa a ranar anniverryn su.

She'd neva take his barazana da wani muhimmanci sabida gani take in normal sense babu wani namiji da zai dora bukatar abokinsa na shagalin birthday sama da bukatar matarsa na aure ko? Ita kam ma har ta manta.

Tunda femi ya fice bai duba wayarsa kwata kwata ba bare ya ga meya ke faruwa. Dan daga wajen karban gifts din spa kawai yaje aka wankesa aka kyafeshi yay kyau sosai ya saka slim fit versece suit bamai tarkace sosai ba ammasa gyaran fuska yay kyau kamar ka cinye shi danye duk inda ya ratsa qamshinsa kawai ke tashi.

Around 2:30pm na rana ya kammala duk wani shirinsa tsaf ya fito dauke da tsadaddun gifts dinsa ya nufi boyayyar gidan chief okoro da niyyyar taya shi murnan birthday kamr yadda suka saba.

Kirif ya rufe kansa acikin wata dunkulleiyar jeep matrix ultra data sha bakar tinted banda tulin egon shi daya gaurayu da qamshin turarensa dana sanyin Ac babu abunda ke ratsawa acikin motar.

Tunda ya fara tafiya Bai tsaya ba sai a Dede wajen trafick light sabida yanayin cinkoson garin legas yasaka ya dan dauki wayarsa yay sliding ya fara dubawa..

Sakonnin vickyn ne ratata agaban screen tun bai bude ba yaji aransa cewa vicky tana cikin halin matsatsin bukatar ganin amsoshinsa. Ajiyar zcyace ta kufce masa tare da Maida wayar ya rufe Bai ko bude sakon ba, deciding yay akan ya barsu ahaka unread, aransa yanamai cewa sai ya kammala shagalin birthday da chief okoro kafin nan yaje ya sameta obviously bcos she is not dat important to him arayuwrsa kmr chief okoro. Aganinsa Badon ma yau din yasan rana ta musamman bace agare su kuma yariga ya sabar mata da kasancewa tare da juna a wann ranar da zai iya cewa ba dolensa bane saiyaje.

ARayuwarsa gabaki daya baiyajin sha'awar kasancewa da mace komin kyanta komin diri halittarta, sede kuma ata Wani bangaren zucyarsa da akwai feelings na tausayi dayake zuwa masa akan vickyn duk sanda ta fado masa aransa wanda baisan meyasa yakejin hakan ba.

Shidai ya Amince aransa cewa duk matan duniya abu dayane kawai burin su, sugansu acikin daula da arziki, shiyasa yasaka aransa cewa iya rayuwar daya bata da luxuries din daya sakata aciki is enuf price to pay for his absence in her life kawai dai vickyn bata nuna masa godiyar Allah ne.

Tunaninta ya dingayi aransa har aka basu hannu ya ja motarsa ya tafi anguwar da chief okoron yake.

Babban quest house nashi ne a karshen layi dan haka masu gadin suna ganin dosowar motar femi suka bude masa babban gate din gidan tunma kafin ya karaso, tun shigowar sa gaisuwa kawai suke aika masa amma har ya dire kafafunsa kasa bai daga kai ya kallesu ba bare ya amsasu...

Gifts dinsa gabaki daya ya riƙe a hannunsa ya doshi cikin gidan cikin kasaita da tattali.

Wata shuumar murmushi ce a fuskar Chief okoro dake jikin window yana leko isowarsa yafara lashe bakinsa kamar tsohon maye ganin irin daukar wankan da femin yay.

Femi Yana danna bell chief yay sauri ya kuma dakinsa ya feffetsa ma jikinshi turare sann ya hau gadonsa ya dan lafe ajikin pillow yay kamr baisan da shigowarsa ba.

Private worker dinsane yaje ya budewa femi kofar yana dar dar ganin yadda femin ya haɗerai sosai.

Ya naga gidan soo dry, "Where is chief?.

Kafin ya amsa yace neva mind. Kai tsaye ya bude wata kofa yabi matakala ya wuce dakin baccin chief din kai tsaye.

Koda ya bude kofar dakin ahankli, kakkarfan Qamshin turarenne ya fara bugar dashi, dan duk sanda zasu hadu basa amfani da normal turare na shafawa a fita waje, suna yawan amfanine da original sensual perfumes masu tayar da sha'awa da saka mutum jin yana cikin matsatsain bukatar sex alokcin.

Tunda femi ya shaƙa iskar dakin yaji dick dinsa ta waani harba sama kamar kunawa

He looks vry excited dayaga chief yana isowa yawani rungumeshi ya dora masa kisses a baki me tsayi muaahhhhh da Kyar ya amshe bakinsa snn yace "Happy birthday my love"..chief dake masa wani irin kallon love ahankli ya shafa gefen fuskarsa yanajin kamar ya cinyeshi danye dan kauna. Nann femi ya damka masa kyautukan daya kaawo masa na happy birthday.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull