Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 11

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 11

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 11: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 11. As usual koyaushe ya bawa chief abu sai yaga chief ya amshe…

3,325 words

As usual koyaushe ya bawa chief abu sai yaga chief ya amshe abun da tsananin murna da nuna muhimmanci duk dama yasan yafi karfin abun nesa ba kusa ba wanda hakan ne yake dada sawa femi yaji son chief din ya kara mamayesa.

Kallon kallon suke aikawa juna daga zaunen kamr zasu cinye kansu dan sha'awar junansu

Lkcin Daga farar singlet sai fanjamemen nicker ajikin chief wanda yasan inhar ya fanjama masa suka fara harka yau ba lallaine su gama aakan lokci ba.

Tasowa yay daga kan gadon ya jawo hannu femin sukaje can cikin mini palonsa dayake yawan hutawa aciki sabida wajen kamar Relaxations spot ne akwai soft bed couchs da chairs na hutu na zamani wanda daga ka zauna akan chair din zai cigaba da maka danna me dadi agabobin jiki.

Wani katoton kwalban giyar Hernerssy XO ya ciro tare da strong negroni ya juye musu duka biyu a glass yay mixing dinsu awaje guda ssn ya mikawa femi nasa shima ya rike nashi a hannu.

Karamin cake din dayay odering red in colour suka kunna candle akai suka yi birthday toast snn suka yanka atare femi ya deba cake din lovingly ya bawa chief abaki shima ya deba ya bawa femin abaki yaci yanamai murmushin jin dadi.

Hirarsu ta batsa suka dingayi a wajen suna shan giyan, chief yanata mawa femi alkwarun abubuwan duniya yanami kuma bayyana masa tsantsar son dayake masa aranaa a fili, ahaka har saida suka shanye giyan nan tass suka dan fice a hayyacinsu femi dakansa ya cire makansa riga yabar atractive and fressh faffadar kirjinsa a bayyane..

Wani irin kallon so yakema chief din tuna irin alkwaran dayasake masa anan na wasu qaddarorin da zai sake bashi, acikin yanayin maye ya zura hannu ya dumbule creamy cake da yatsun hannunsa ruwan madaran dayake ciki sai dripping yake akan yatsun nasa shibai sha ba baikuma gogesu ba.

Chief na ganin haka yakai makura wajen jin matsatsin azabar jaraba tun femin bai iso kansa ba jikin sa ya soma rawa rawa kamar mazari, femin yana karasowa dede kanshi ya tsaya ya zabge wandon suit dinsa kasa da hannu daya zuuttt dama shi pants yake sawa ba boxers ba dan haka tuni balamar halittarsa ta bulluko waje kamar tabarya.

Ɓari jikin chief yake dan Tsabar jaraba baisan da cewa yawu ya soma zirara daga cikin bakinsa ba..

Femi ya durkusa gabansa tare da capko habarsa kamar tsohon jarababben maye ahankli ya cusawa chief yatsun sa mai dauke da cream din cake din can abakin sa yana sumulmukawa

Wai hamm hamm haka chief din ya birkice yana tsotsar hannun femi kamar zai cinye masa yatsun femi ya daga kansa sama yana nishi nishi jin yadda tsosar take shigarsa ya fara sake balamayen nishi.

Jin gabansa tay karfi kamar zata balle masa pants yasaka yay wani irin wawasu bakin chief ya fara masa wani irin shaaa kamar yaune suka soma jamewa da junan su acikin harkan nan.

Atakaice dai abunda ya faru a falon nan bazai misaltu ba dan kuwa yau chief aka fara gurjewa ta kashi dan tsabar karfin da femi yake amfani dashi wajen shigarsa sai da kafafuwansa suka kasa daukarsa.

Bai gamsar da chief ba saida aka doshi kirar magrib style by style kafin nan suka dan huta.

Lokacin hutunne yaga kirar vickyn yay yawa kawai sai ya kashe wayarsa mai gabaki daya Tare dayi ma chief alkwarin cewa sai sun koshi da juna kafin yaje gida. DO NOT SHARE CHAT 08060712446 FOR SUBCRIBITION 24:

*****Tun wajajen yamma har Dare ya rufa da vicky bataga femi ya dawo gidan ba nan take ta shiga wani mayuwacin hali irin wanda ta jima bata shige irinsa ba.

Matsanan cin Damuwa da Anxietyn rashin sani inda femin yake, meyasa, ko meye dalilinsa nakin xuwa gidan a wann muhimmin rana shine ya turneketa tabi ta kasa samun nitsuwa dan haushi da takaicinsan datake ji duk ya sauya ya dawo mata mummuna. fargaba da tashin hankli.

tun tana zaune tana jiransa acikin dakinsu inda ta kashe makudan kudadenta wajen kawata musushi da romantic weding anniversary decorations har ta gaji da zaman ta sauko kasa can harabar gidan ita kadai tanata jeka ka dawo cikin matsanancin damuwa da tashin hankli.

Idanuwanta sun kada sunyi jaaa jikinta yay sanyi kmar an mata mutuwa dan kowani dakikani kci kirjinta na harbawa kamr zai harbo waje kwakwalrta kuwa yadau zafi kamr zai buga tsabar kala kalan tunanin datayi.

As much as she is feeling extremely sad and dissapointed ata wani bangaren ranta kuwa ji take kamar ba lafya ba, koma femi yayi hatsarine, ko baida lfya a wani waje bata sani ba dan tanada yaqinin cewa babu ranar da suke bashi muhimmanci a rayuwar aurensu kamar wnn tabbas femi bazai taba kyaleta stranded haka kawai ba.

Kafin yamma ya rufa Jinin vicky harya hau tafara jin jiri jiri, She cried her eyes ball out, she feels really hurt and scared thinking that her husband is in danger or in some terrible condition somwher else، duk tsadar kwalliyarta da uban kyaun datayii haka kwalliyar kaf ya zama tamkar narkakken laka acikin turbayan ruwan hawayen data saukewa.

Dare yana rufawa data buga taji kamr femin ya kashe wayarsa ne ma gabakidaya sai fargaba da mummunan tsoro ya kamata, sam ta kasa haquri nan ta dauko car keys ta fice a motarta nemansa agari ba a cikin hayyacinta ba tana tukin tanata kuka cikin rasa meyake mata dadi gashi iyayensu kaf baza zama anan garin lagos bare ta tuntunbesu agaggauce.

Direct gidan Babban Amininsa Henry ta je Tana isa kofar gate dinsu Ta dakata cikin motar ta nitsar da kanta na dole ta dan share hawayenta ta dau make up purse dinta ta dan gogge fuskarta ta kimtsa kanta kadan.

Sanda ta dan nitsu sann tay horn abakin gate di Me gadin ya taho ya bude mata gate ta shigo cikin hadadden gidansu henry dake anguwar banana island nan tay parking acikin wajen da ake aje motoci.

tsadadden wayar ta jawo ta dannawa henryn kira bai dauka ba kawai sai ta bude motar ta sauko kasa jikinta a mugun sanyaye.

Kana ganinta kasan Dauriya kawai take dan kuwa brain dinta yay mugun zafi da tunanin cewa duk inda mijinta yake adaren nan dahar zai saka ya kashe mata waya toh ba lafya yake ba.

Tana dosowa main door gidan taji kirjinta na bugawa da sauri sauri kafafunta na hardewa tsaban sauri..

Daga can sama lkcin kayden ya fito daga dakin motsa jikinshi kenan daga shi sai yar wata doguwar wando babu riga ajikinshi saiya tsaya ata wajen glass windon dakinsa domin ya shaqi fresh air, koda yake daga karfen lift dinma itadin yaketa tunani but to his greatest amusement sai ya ganta a tsakar gidan su Hanklinsa gabaki daya ya koma kanta alkci guda kirjinsa tahau harbawa da sauri da sauri.

zuba ma yanayinta ido Samarin Zuciyarsa mai cike da mararin tsananin sonta yayi, atake kirjin san ya dau zafi ya kuma raunana matuka mussm dayaganta acikin wani yanayin da shikansa yasan ba'a dede take ba.

Kallon shigarta daya mugun tafiya dashi wani duniyar ya dinga yi harta kai bakin kofar gidansun ta tsaya .

Da sauri ya dauke kansa ata wajen ya dawo room dinsa numfashinsa na kufcewa ahankli yanajin kamar kawai ya kwace vickyn makansa da karfin tsiya. Kallo daya yay mata amma sosai Yanayinsa ya sauya izuwa na rikitaccen zaki cos He just cant stand to see her get hurts dan she mean heaven and earth to his world.

Ya kasa nitsuwa a tsakiyar dakin nasa yanata jeka ka dawo cikin xullumin tunani yadda zaiyi ya temaka mata ta samu wani sauki.

Babu shakka dazun yaji yayansa henry suna waya da femi yanamai masa bayanin cewa yana tare da chief okoro.

Batare da yay wani doguwar tunani ba kawai ya yanke hukuncin saukowa kasa domin yaji menene henry zai gaya mata akan mijinta aganinsa hakan zai taimaka masa wajen sanin irin karyan da suke ruda kwakwarta dashi sabida inyazo warwarewa ya warwareshi cikin sauki.

Hannu vicky ta dora akan door bell ta danna sede babu wanda ya fito saai daa tay kamr minti goma atsaye kafin nan taji motsin mutum a bakin kofar.

Lumshe idanunsa yay ahnkli kafin nan ya bude ya dora hannunsa akan door din ya budeshi daga ciki, kirjin vicky dake cikin tsananin firgici take ya tsinke gatsau jin qamshi irin turaren da dazu aka aiko mata acikin letter kamfamin da suka amsa sakonta. Qamshin turaren dataji shine yay distracting mind dinta yasaka ta ture kofar cikin sauri ta shiga dan taga wayene me wann qamshin.

Tana turo kofar taci karo da mayu kuma sanyayyun idanun kayden masu kama dana yanajin bacci suman tsaye yay ayayin da ita kuma ta darsa masa jajayen idanunwanta da sukaci kuka sukayi baki kirin duk ruwan mascara ya zuba ya lalata matasu

Kallon junansu sukei jin kamar wani abu mekama da sihiri na fixgarta acikin ruwan idanun nasa daya darsa mata da dukkanin tsumayin azaban sonta dayake ci bal bal acikin zucyarsa.

A bugu daya ta gane shi

Saidai Tin da takalle faffadar kirjinshi taji Gabanta na faduwa sosai, a Cikin dakikanin sekanni Ta bi ta kare ma albarkatccen halitar jikinshin kallo kayden yarone me jini ajiki sharrr a tsaye marabar sa da kaninta nile iya farin fata ce. Tsayinsu, kyan fuskarsu da tsarin hadaddem kirjinsu mai dauke da sexy nipples dinsu duka iri daya.

tun daga cikin kwayar idanunsa data kafamasa idanunta bata sauke ba harsaida sauko har izuwa ga kan doguwar hancinsa mai kamar pencil daya tafi da dan karamin bakinsa me wani irin kyau ta daukar hankli.

Tun daga sama har kasa saida ta tsilleshi kafin nan fixge kanta akansa da kyar batace mai uffan ba ta raba jikinshi ta shiga ciki.

Tun data wuce Kayden ya lumshe idanunsa bai iya motsawa ba. Dede lokcin henry ya sauko tun daga kan step yace "victoria? What happen?? You are here. Fuskar sa da alaman mamakin ganin ta ya jefo mata tambayar

Tace yess..henry where the Hell is femi..?

Shiru yay mata be amsa ba ya kureta da wani irin kallon guilt daya kara jefata acikin fargaba.

Nan take Sai taji ta kara rikicewa taciki "pls why is he not picking my calls? I cud just die with heart attack tonyt, thinking wher the hell he may be?

Acikin tsananin tashin hankali ta furta hakan muryanta harna rawa rawa.

Karsashsn muryan nata yasaka kayden Lumshe idanuwansa, dan Tsabar kishinta dayakeji yasaka ya kasa juyowa ya kallesun gabaki daya harsaida henryn ya soma gindaya mata karya me cike da renin hankli.

Acikin rashin kulawa da nuna damuwa Henryn yace.

"I dont knw vicky, femi yace ya kkiraki baki daukar kiransa toh ai lefinki ne,why are u overacting now?

Ta danyi shiru daga bisani tace ka kalleni da kyau Henry..i knw a gaslight when i see it. So just stop okay!!!

Yace ohhh okay, so can u just stop being emotional ? If dats the word...

Sounding dumpfounded ahankli tace "Bani da lkcinka amma kasani yau fa zagowar ranar auren mu ne, femi has neva been Absent. Bai kirani ba, be daga kirani ba, snn bangan shi ba, so is that too much for me to react?

Coldly Yace "i dont knw, "he is fine.,probably.. trust me.. maybe aikine kawai ya masa yawa. zai dawo ai..go home, and just sleep vicktoria. Gosh ku mata kuna da matsala. Im neva gonna get married!!. Ya fadawa kansan ahankli yanamai jan ajiyan zuciya.

Vicky ta tsaya a tsandare tanata kallon bakinsa dan Ganin yanayinshi kawai nayadda yake mata maganan da i dont care attitude ya isa ya fayyace mata dukkanin wani abunda batason sakawa aranta game da femi..

Basu motsa awajen ba kawai saiga kirar femin da landline din gida .

Kaydencda bai tsoma musu baki ba shi ne yay sauri ya dauki wayar ya saka a kunnenshi ahankli yace "Hello?...

Muryan femi kasa kasa yace "Hey kay, wher is ur brother? Kabashi wayar pls.

Kayden baice komi ya rike wayar a kunnensa ya juyo slowly yabi vickyn da wani irin kallon da atake yasaka jikinta ya bata cewa mijinta ne..

Niyyarsa ya mika mata wayar direct inyaso komi ma miye ya fashe dan baison ganinta acikin damuwa saidai Tunkan yay magana henry ya wantsalo gabansa cikin sauri ya amshe wayar Awkwardly ya kara a kunne yanamai cewa "its My call ryt? Bani mana Kai da baka friends ma just move aside.

Kayden baice komi ya matsa masa.

A nitse vicky Ta dada xubawa kayden din ido dan tarasa ya akayi ta iya fahintar zantukan dasuke haskawa acikin kwayar idanunsa ynxu.

Shikuwa tunda ya lura cewa ta gane hint din daya bata bai sake kallon inda take ba ya wuce gaban wine celler dinsu ya dauko kwalban heinekan sabo be bude ba yataho wajen dashi while distracting himseld with other things.

Ita kuwa a lokcin hanklinta gabaki daya ya koma kan maganan da henry yakeyine ayayinda yake rike da wayar landline din a kunnesa.

wani irin kallo victoria ta dinga bin henryn dashi dan yanayin yadda yake maganan kasa kasa kuma a takure yasaka taji aranta babu tantama femi ne.

"Yo birthday boy i wish i'm der bro..Lkcin femi sai zubamai zance yake cewa ynxu hakama sabowar bugu zasu fara.

Henry was busy smilling akwardly kana ganinsa kasan baida gaskiya karshe dayaga vikcyn ta karaso kusa dashi sai kawai ya katse wayar yay sauri ya ajeshi. Ya fara wani murmushi yana tafa hannu yana cewa dats was my birthday boy...

Cikin idanunsa vicky ta kalla tace henry was that femi???

Bigewa yay da dariya yabi ya bushe idanunsa atake "Yace who?

Da kamar zata dau wayar ta sake kira sai ta gane cewa ba ajinta bane yin hakan kawai sai tay shiru batace mai komi ba

Cike da shshsntar da zancen yace babe kinsan chief okoro???

Fuskarta a dan dore Tace is He dead?

Dariya henryn ya tuntsire mata dashi yanamai cewa "Woah Vicky ure too bad..dats a dark humor. "Well, he is not dead, today its his birthday actually.

Sounding surprise tace "his birthday? So kana nufin shi chief dinne ya kiraka kenan.

Da sauri Yace yeah yah.

Dan Dakatawa tay danta karance shi tsaf kafin nan ahnkli Tace hmmm so "Why don"t u go? Isnt he celebrating in a grand way?...

Ya rasa karyan da zaiyi ya fara sosa kai can yace "Ye..ss...oh no. no..ba haka bane..u knw he is not, but he is kind of, so yesss, is a solo thing.

Kirjinta kamar zai fice ta ciki ta danneshi da kirkirkaren murmushi Ahankli Tace ohhhhhhhh i see..

Yace yeah.

Daga nan bata kara ce masa uffan ba dan sosai ta fahinci inda femi yake a yanxu kam, A karsashe acikin ranta with intense disbelief tace "So femi deliberately did dis to me bcos of a birthday???

Kamar wanda yake karanta zuciyarta yace Yace hey victoria pls karda ki yanke ma femi hukunci just chil okay, go home alright..I'm sure he will be back bfr the nyt ends and he wll make it up to u. "u want some designer bags baby girl?? or long vacation in vegas, jeweries or cars, name it.

Cikin dauriya da hadiye makudan baqin cikin da zancen nasa yake darsa mata aranta wanda tasan inta amsa shi hawayen datake kkrin dannewan zasu zubo

Ahankli tace... thanks...for yourtime.

Yake henryn ya mayar mata, kayden kuwa ya fahimce cewa vicky ta gane duk wani kwane kwanen da henry yay. He felt extremtly bad for her aransa.

Henry kuwa sai bambami yake aransa kasa kasa kafin nan saiya ga wine a hannun kayden yace Oh my god kayden ya baka bata drink din ba?

Kayden Ya daga kai zai kalle inda tay sai caraf ya hango sulbabbem gadon bayanta musammn inda zanen sunan femin yake haskawa na daukar ido sabida itadin farace sosai.

Koda yaga sunan femi Ji yay kamar an dora masa narkakken dalma akan zuciyarsa dan Faɗin irin kishin daya cakke shi aransa bazai fasaltu ba.

Gabaki daya ya daskare bai motsa dan Ji yay kawai ana tattabashi

"Kayden what is wrong with you mehn, ko sai ta tafine zaka kaimata drink din?

Baice ma henry komi ba ya fixge jikinshi a nitse ya haura sama alaman zai dauko rigarsa da drink in din a hannu.

Yana shiga dakinsa ya bude wata drawer ya dauko sleeping pill ya zuba a drink din ya maida murfinsa ya rufe sosai Dan so yake daga tasha tay bacci anasa lissafin ji yake kamar bazai iya samun nitsuwa aransa bayan yasan intaje gidan bazata samu nitsuwa ita anata ran ba.

He doesnt want her to spend the nyt hurting and crying over a man dat doesnt deserve her.

Singlet dinsa ya saka a gaggauce ya sauka ta bayan room dinsa ya bullo tawajen a saukake.

Ahnkli take tafiya cikin baqin ciki, Kafin ta iso ga motarta har kayden ya bude da master key ya dora mata bootle din akan left seat din gaban motar yabi ya rufe.

Yana daga kansa ta mirron motar tata sai ya kalleta tana tahowa jikin ta a sanyaye Lokacin hawayenta masu tsananin zafi datake dannewan Aciki sun zubo mata bisa kan kuncinta kamr ruwa suna kwalala da ruwan baqin ciki kusan bata ma ganin gabanta kawai jan kanta takeyi gaba araunane..

Tasan bata da kwararren sheida akan femi amma babu tantama muddin in chief okoro ne yake birthday yau to babu abunda zai hana femi kasancewa awajen dan tasani sarai duk duniya babu wanda ya femi ya shaku dashi kamr mutumin nan, dan alakrsa da chief okoro yana daga dalilin dayasaka mahaifinsa yake samun sabani dashi.

Sedei batay tsammanin cewa birthdayn okoron zaifi masa shagalin anniveryn ranar aurensu muhimmanci ba, she tried to hold her self frm asumptions akan har sai ya dawo ta tambaye sa sede abun yana mugun cimata rai wanda ko bisa ga wayar da henry yay ya isa tasan dacewa femi yabarta ne yaje can yana tare da okoro.

Tay nisa sosai acikin wann tunani babu zato babu tsammani saiga kayden agabanta suna hade ido ta bata rai dan haka kawai yaron yake shige mata hanci da dukunkine nan tay sauri ta share hawayenta tace

"What are u doing here?

Ahankli kuma A kasaitance Yace gidan zankaiki..

Ta daga ido ta kalle shi. Dan Masculinitynsa da Kwarjininsa sosai yake bata mamaki kuma yake burgeta but she is not even in the mood for kids drama..

Rai abace Tace " "no thanks. Just Go to bed pretty boy.

Yay kamr baiji ta ba tana tafiya yana binta abaya muryansa me tsananin sanyi da dadi harcikin ranta takejin sautinsa na sosawa, gashi a nitse yake magana batare da jin kunya ko nuna tsoro ba. yace "Hey, mrs, Are u coming to schl tomrw?

Tace Boy, dats none of ur business okay. Dan nazo gidanku it doesnt mean anything, if u fuck with ur studies am gonna fuck you up.

Murmushi kawai yay mata baice komi ba duk ruwan kishin daya debo saida yaji ya sauka ganin bracelet dinsa a makale a hannunta, hakan yasa harta shiga motarta ta zauna murmushi kawai yake.

Aranta tace this boy is crazy. Daga nan har saida ta fice gidan kafin nan shima ya koma ciki

Private drwing room dinsa ya shiga ya jawo board ya saka agabansa yay zaune shirrru for morethan 20 minute idanunsa a lumshe tun daga zuwanta gidan har ficewarta yake memetawa aransa sai can kafin nan ya bude idonsa ya dora ruwan alkalaminsa akan drwinh board tunda ya soma zanen bai daga kansa ba sai bayan awa guda inda ya kammala zanata zak zak acikin kayan data zo iya canjin dayay mata shine dayay replacing sunan femi data zana a bayanta da nashi sann ya dora hoton a kan table dinsa ya zuba mata idanunsa yanata kallonta har saida bacci barawo ya saceshi awajen. DO NOT SHARE PLEASE 08060712446 CHAT ME TO BUY YOURS.

25

******** Wajajen karfe 9.30 na dare victoria ta isa kofar gidanta acikin wani irin yanayi na kunci da damuwa.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull