Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 9
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 9: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 9. Dr Aseeem Yaji dadi aransa da halisa ta zauna, dan ko kadan…
3,347 words
Dr Aseeem Yaji dadi aransa da halisa ta zauna, dan ko kadan baison ya mikata wa kowa inba khaleel din ba.
yace toh shikenan kar dai kayi nisa sosai. Duk wani aikinka anan zan covering maka inna dawo we wll discuss abt the main points.
Khaleel Yayi murmushi yace its okay sir. Bayan nan ya katse wayarsa ya shiga motarsa ya wuce asibiti domin ya duba wasu abubuwan.
Kamar yadda ya fadan kuwa bai yi minti goma da barin gidan ba halisa tay bacci me nauyi.
Uztaz ne ke zaune agefenta har saida baccin yay nisa sann ya fita..DO NO READ PAID NOVEL. Page 19 #SURAYYAHMS
TO SUBCRIBE CHAT ME 08060712446.
20: Kai tsaye izuwa eko Atlantic beach kyafaffiyar lexus din meenal talba ya tsaya dake shine kadai morden exclusive beach mai dauke da upscale Amenities dayazo dede da matsyinta da kuma ajinta na babbar yarinya wanda ta gaji dumbin dukiyar mahaifinta Alhaj Aliyu talba, bada wani jimawa ba meenal din tay parking snn ta dosashi wani luxurious private lounger domin ganawar sirri da mummynta hjy nadiya talba.
Yau Tamkar bazata taka kasa ba hakanan takejin kanta harta isa gaban wata eco friendly resort da akayishi da bamboo roofs acikinsa dagaban sa akwai luxury bar da cool chairs na relaxation, beach side restaurants da sauransu.
hajya nadiyar ce zaune akan wani farar chair na hutawa amma bazaka taɓa ganeta daga nesa ba sabida irin yanayin shigar da tayi na asalin wayayyun mata wanda ko angaya maka itadin babban macece me yawan shekaru bazaka taba yarda cewa zata amince ta yi irinsa a rayuwarta ba.
zaune take akan chair din tay dere dere daga ita sai wata riga mai longsleeve boturan gabansa adan bude, paired with black color soft damammen wandonta na jeans daya fidda dirinta na manyan mata cikakku, tasaka wani face cap. cikakken kitson attachtment ne akanta dark red in colour ya zubo mata har gadon bayanta ya kwanta tabi taci dark spec tana shan cold Brew drink dake baza qamshin cafeine sosai acikin kwanciyar hankli.
Kasaitaccen sautin takun meenal din shine ya dan janyo hanklinta bisa gefent.
Tana dage idanu suka hade ido nan ta sakar mata murmushi mai sanyi tare da mika mata hannu cikin nuna mata tsantsan soyayya da gata a fili.
Kusan a shagwabe meenal din ta karaso wajenta tabi ta zauna turus agefenta batace mata uffan ba tay tsinin baki tanajin kanta a matsayin sangartacciya kuma ƴa guda awajen iyayenta wanda tasan zasu iyayin komi akanta a duniyan nan..
Tun data nemi waje ta zauna shiru batace uffan ba bare tay gaisuwa.
Banda kallonta sama da kasa babu abinda hjy nadiyar takeyi cikin sauke ajiyar zucya snn ta kalle daidaikon mutanen dake zaune nesa da su wanda daga yaran masu kudi ne sai hamshakan iyayensu.
Acikin sauke ajiyar zuciya ta nitsa tace "hmmm Amina nifa bansan yaushene zaki soma jin maganata ba.
Meenal ta juyo acikin kasaita ta kalleta suka hade ido ahnkli tace "Bby Whats this..jibeki??? maganan tay tana dan dafa Kafadunta ahnkli cikin wata boyayyar siga tanamai kare mata wani irin kallon da ita kanta meenal din bata gane shi ba.
ACikin ynyin dauke kai da rashin fahimta Meenal tace "Mum menene?
..hjy nadia zatay magana cikin katseta meenal ta ji tafara hatsala da irin kallon datake mata.
"mum, pls dont start comparing me with oda kids, kuma ai sallaman nan fa ba dole bane pls dont ask me to greet u okay.
Hajya tay murmushi ganin meenal ta haura sama da masifa cikin kyabe baki tace. 'Ni bance kimin sallama ko ki gaisheni ba..and yes, am talking about ur behvrs...
Meenal ta dada harde fuska.
waime ke faruwane Amina duk kinbi kin lalace kina son kizamar dakanki kamar wacce bata waye ba wann swag din yaran hausawan kuma daga ina kika samoshi? Kallonta ta kuma yi snn Ta cire Spec din idanunta Taja karamin tsaki mtsss albasa batay hannun ruwa ba.
Meenal Ta kalli kanta sama da kasa cikin rashin fahimta zucyarta na kuna dan ta tsani a ahadata da kalmr kauyanci. Atakaice ta kalle mahaifyrtan da kyau batare da ta iya furta komi ba musmmn ganin irin cakarewar da hjy nadiya tay, dan banda kayan data saka, tay kwalliya sosai ta shafa su foundations da eye shadow tamaida kanta zubin yan matan zamani.
Meenal taja numfashi ta ciki "Mummy kifito fili kawai kice min i look ugly.
Hajya ta kyabe baki tay murmushi batace mata komi ba.
Sounding frustrated meenal' tace mumy amma ai Kinsan fa khaleel shine private therapist din halisa. Kuma Suicide is such a Big case, ziriya yake min agidana akanta yanxu. If...
Ayanayin rashin kulawa cikin katseta hjya tace ya isa haka Amina nagaji da jin sunan yarinyar nan a kunnena ke kenan badama ayi wata magana dake sai kin furta halisa halisa halisa halisa...so whats the point in khaleel yana gidan.. saime?
Meenal ta hade rai ciki ciki tace. 'Nothing mum. amma kinsan bazai zuba ido yabarni na fito kamar yadda kika fito haka ba .
Cikin katseta tace kamar ya na fito? a Tsirara nake ne..see ive heard enuf of u meenal. Yanzu lkcina ne na in huta ma raina ko ce miki akyi Lkcin da ubanki yake raye a duniya yabarni ina shan iska haka ne?.. shidin ma ai bakauyene kmr mijin naki... banbamcinsu kawai shine ni nawa mijin yana da dukiya ba kamr naki mijin ba. Babu wan babu tan.
Sosai Meenal taji wann maganar ya cakketa aranta amma batace uffan ba tay shiru.
"Anywys, Am not even talking abt ur Dressing. Yadda kika zo min ne turus babu dan kama aji da shan qamshi, ta duba gefe da gefe cikin sauke muryanta kasa kasa "The richest ppl in lagos might be here you knw..ko ce miki akayi dan kin auri wani matsayacin likita sai maza masu kudin gaske bazasu neme aurenki na basu ke ba..
Cikin katseta meenal tace mummy khaleel ba matsiyaci bane, yana da kudinsa iyayensa suna dashi. Kuma duk familyn sa babu matsiyaci.
Hahahaha Ashsha Amina Kenan. Yarinya man kaza. See, Ders a great margin btwn being rich and being wealthy. ..Rich ppl count millions but wealth count billions AMINA u alrdy have millions, why are u so proud of sumone that also have millions????
Meenal ta rasa na cewa tanata kallon bakin hjy nadiya dake juyi sabida tsabar mamakin wann furucin nata Wanda take furtashi cikeda nuna yarda da kanta bako dar dar, idanuwanta kuma a bushe.
'Mumy me kike nufine, na riga na aure khaleel, kuma duk duniya kece kadai kikasan sonshi danakeyi yasaka na auresa badan komi ba. da aurena sai na nemi saurayi anan??cmn mum it doesnt make sense baki taba gayamin irin wann maganar ba dan kinsan ba aji na bane bibiyar maza fa..
Tace 'Eh, Amma ajinki ne ki zauna wani soko yana wanka miki mari duk acikin soyayya ne ko?
Meenal tay rau da idanunta Kai mumy kin dau maganan marin nan da zafi ni wallh harna manta.
Amina stop it. Ya zakice min kin manta da domestic voilence. bayan kin dagamin hanklina dazu a waya kinata kuka wai ya mareki, How dare he. if not bcos i control myself wallh yau da khaleel din nan sai yasan da cewa ni cikakkiyar yar barikice.
Cikin sausauto da murya kasa kasa meenal tace Calm down mumy. Chill, "My Revenge is best served when is chilled. Yanxu de abar wann maganan bari na gaya maki damuwata.
Hajya ta gyara zama tanata kallonta da yanayin takaici.
Cikin sauke ajiyar zucya Tace Mumy i need fast money. Harkan nan dole ta budu bana son sanya Amma nasan bazaki amince kiminba dan haka na Amince din zamuje mu wajen alfah daga nan But on one condition.
Hajy nadiya ta dau drink dinta ta kurba ahnkli cikin jin sanyin cewar hakan da meenal tay snn tace ena jinki..menene condition din naki.
Bawani abu me yawa bane mummy. Idan munje wajen alfa karki tsoma min baki acikin hidimata pleassse let me handle my own problems by myself.
Hajya tace fine..inde har khaleel zaki kai wajenshi ai bawata matsala awaje na har waje zan iya baku keda alfan ku tattauna.
Murmushi Meenal tay snn ta dauki glass tafara juye drink na margarita aciki sanda ta kusan rabi snn ta kurba kadan tace zamu bukace hakan kuwa.
Daga nan shirune ya dan ratsa tsakinsu kafin hjya ta dubeta tace Toh ita kuma kawar taki kenan zaki zauna da ita agidan ki tareda mijinki har sai ciwon haukar tata ya kare???..
Kafin meenal ta amsa ahnkli Ta dafa kafadun ta tace ke Amina,listen to me, "once a soldier is a soldier..shin kin gane me nake nufi???
Meenal tay murmushi mai sanyi tace mumy kenan kina nufin dan halisa ta taba rayuwar kwana da maza shine ya zamto zatay seducing khaleel agidana suyi karuwanci?...
Rayuwar kwana da maza? Amina kice "karuwanci" cos dats the real word! Hjy nadia ta gaya mata hakan bluntly
Dariya me karfi meenal ta tsuntsire mata dashi cikin wata mahaukaciyar siga me ban haushi.. ...mumy bansan mesa lamarin halisa ya zamo miki kamr wuta a harshenki. Cmn, Dats not tru, karuwanci ai da son zuciya akeyinshi..i mean..dat will neva happpen.. halisa bazata taba cin Amanata ba inaga bakisan yadda suka tsane junansu bane da khaleel kamar wuta da auduga..pls der is no an ounce of posiblity na cewa hakan zaima faru a tsakaninsu sabida ynxu hakama halisa wakalan ta sa take yi abunta banajin zata barsa ayi jinyar nan lfiya.
Cikin kyabe baki Hajya nadiya talban tace hmmm once a prostitute dai is a prostitute ni dai shawarata shine kisaka musu ido sosai.
Meenal na dariya sosai tace mum sumtimes ure such a delutionist. Na farko..Halisa dai bazata taba bada jikinta ma wani ɗa namiji ba. Ki duba irin makahuwar soyayyar da sukayi da zach amma harsuka rabu dashi wa'lhi baisan kalar pants inta ba bare kuma mijina khaleel da bakomi tsakaninsu face tsanar juna. Kema fa kinsan Tsanani ne yasaka halisa take da waccan tarihin amma aynzu ko mutuwa ne agabanta bazata taba bawa wani namiji jikinta ba.
Toh naji Amina. Amma kisani wann tsanar dai kece kikayi inventing dinsa atsakaninsu..wata rana zasu gane gaskiya what then..mezai faru?
Cikin sauke ajiyar zucya Meenal tace Babu abunda zai faru mumy kidena wann tunanin sabida i have a full proof plan akan haka inada nawa shirin.
Da mamaki hjya ta kalleta ban fahimceki ba
Mumy..bake kadai bace kike da lissafi okay? Tay rolling idanuwanta cikin tsananin ji da kanta Ahnkli cikin sauke ajiyar zuciya tace Aiba khaleel kadai zan mikashi wa alfa ba harda halisan.
Hjy nadiya tace wow. Badddd girl..yanxu naji magana. Zaki korata gidan ki ko? U shud do that wallh banasonta agngan dake.
Mumy basai na koreta agidana ba. Inna koreta me zance ma su vicky da hadiza da shema?kowa yasan an ajeta agidana ne badon wai treatemt dinta da khaleel shikadai ba kowa gani yake nima yar uwartace dan haka zan kula da ita.. Kawai kibari.. wann maganan tsakani na da alfa ne snn kawarki bayarbiya me saida yajin cameron din nan tana nan kuwa?
Hajya nadia tace Eh tana nan mana amma me zakiyi da cameroon ppr.
Shuumar murmushi meenal din ta saki Mumy Khaleel ya tsani Abinci me yaji, Halisa kuma ta iya girki. Dats a small angle.
Hajya nadia tace and so, Angle for what??
Tace hmm Mum i need dukkan wasu abubuwan da zasu temake ni wajen karawa zafin gabar dake tsakaninsu kaimi. Sumtin small and mean, abunda bazasu ganeshi da wuri ba, I have to make them hate each oda soo much ata hanyar da bazasu taba tsammani ba. U get?
Bayan dogon lissafi Hjya tace "Yeah i get...amma banda kisan kai meenal kinsan allergies can kill sumties kikaje kika kashe mijinki ke zakiji dashi ahto.
Ahnkli Tace no mum, kisa kuma Kawai dei they wont see me coming ne. Gwara kansu kawai zanyi tay a gidan and am sure its gonnna be fun.
Dariya suka fashe dashi..Cikkn gamsuwa haj nadiya tay murmushi dede nan suka aje hirar suka kama hirar sabuwar business dinsu wanda abun mamakin shine yadda meenal take bukatar samun wasu kudaden ta hanyar gaggawa kuma me yawan gaske duk da arzikin datake dashi.
Badamuwarta aikin bane ita bukatar ta shine ta samu wasu kudaden da ko da ace khaleel yaci sa'a an daukesa a cikin babban contract din larabawan nan ya zamto kafin yay kazamin kudi itadin ma tana da kudin daya doke nashi dan har abada batason ace yafita a komi na duniya so take kawai harsu mutu ya kare rayuwarsa a karkashinta.
Bayan sun gama hirar sirrin su anan private lounge daga bisani suka koma beach side suka zauna da ice creams a hannunsu suna enjoying din skyline view na ocean suna hirarrkin duniya cikin nishadi da jin dadi.
******************
Dagata dayan bangaren hasken ranar daya huda windon dakin ya saka Vicky tabude lumsashun idanunta tana baza sassnyr murmushi mai tsayawa arai da sanin cewa yau wata rana ce.
Yaune ta kama ranar zagowar murnan dorin aurenta suna masu cika 4yrs dede da mijinta prince femi.
Kusan Yau din wata Rana ne da bazata taɓa iya mancewa dashi a duniya ba dan bikin auren tan yana daya daga cikin aurarkin dayay tashe aka kuma yi ɓarin kudi na inna naha a kasar nan.
Zucyarta fari tass kamar madarar shanu ta farka tana Allah Allah ta mika hannu ta dauko wayarta koda ma zata ci karo da sakonnin soyayya daga mijinta femi.
Duk dama tasan ya gujeta akan sabanin da suka samu amma abu me wuyane agareshi ya mance da wann rann ta zagowar aurensu.
Tana daukar wayar cikin zumudi ta bude saman screen taga 8 messages unread.. kirjinta ya fara bugawa jin kamar zata tashi sama dan murna duk tay tsammanin mijinta ne kawai ya turo mata kalaman soyayya masu zafin gaske.
Jikinta har na rawa rawa ta hau budesu..Hadiza, shemau, meenal dana halisa, ajere kowacce ta turo mata heartfelt anniversay message, wasu tana karantawa har hawaye na taruwa a idanunta, sakon halisa dana hadiza sun saka zuciyarta nauyi dan tasan dukkansu sun dandani ciwo da zafin rashin so. Sakon meenal dana shemau kuwa is aways fun And full of life.
sai na iyayen ta da suke kara jaddada mata akan ta rike aurenta da kyau, da alama na nile ne ya soma shigowa dan shitagani acan farko wajajen karfe 12 na daren jiya daya turo lkcin tana bacci.
Da Bataga na Mijinta femi ba sosai jikinta yay sanyi sai alkcin tanajin kamar tay kukane ko tay murmushi ne duk tarasa me zatayi..
Dukkanin tunanin da suke kwararowa a brain dinta marasa kyau haka nan ta danne su cikin sauke Ajiyar zuciyar me tsananin nauyi ta shiga kakalo murmushi har cikin ranta tanajin abubuwa marasa dadi amma kwakwalta yasaka tantancewa.
Jiki a sanyaye tace maybe am overeacting hala femi yana can yana planning a suprise for me. Yes it may be true.
Ahnkli Ta lumshe ido ta bude tanata kkirn cusawa kanta wann kalaman karfi da yaji dan Koda ta fadawa kanta hakan saida taji dan dama dama.
Iya wann postive tot inne yakara bata karfin gwiwa ahnkli ta sauke fararen kafafuwanta akasa ko kammala mikesu batay ba taji sautin buga kofa da tsananin sauri kirjinta ya buga ayayin da kwakwarta yake daka tsalle da tsammanin ganin kyaklwar mijinta femi daga bakin kofar.. KARKI KARANTA IN BAKI BIYABA. TO SUBCRIBE CHAT ME UP 08060712446 22.
******* Surayyahms Tafiya take Zuciyarta na bugawa harta kama labulen ta budeshi ahnkli Kusan a zaune ta tarar da mutumin agaban wata tabarman fata fara kal ya nade kafafunsa akai yana wasu zantukan da yarensu na yarbanci.
Tun kan ta karaso ya nuna mata wajen zama a kasa akan wani buzu.
Bata saba da gaishe da babba ba amma zata daure yau tay ,tana kuwa budan baki zata gaishe sa ya dakatar da ita da hannunsa abazata.
Da balamar muryansa mai sauka kamar ta ragon sunna yace issoryt basai kin gaisheni ba i knw in ur heart that baki son ki gaisheni..yana furta hakan saiyay murmushi.
Meenal ta dan sunkuyarr kanta kasa tanajan tsaki aranta.
Yace go Ahead And tell me ur problems.
Cijewa tay ta dago kanta sama ta dubeshi duk dama ta kasa iya hade ido dashi a lokci guda.
Gabaki daya abunda yake zucyarta ya riga ya kammala karancewa tsaf amma bai nuna mata alamar hakan ba.
Tana budar bakinta tace "My problem is money inason nafara business dayake bukatar sa'a I want you to give me luck...
Ya gyada kansa، yace And what else my doter.
Ta lumshe ido ta kuma budewa tuna cewa mumynta tace inhar mallakar mijine sai anyi sex da ita cikin sauri ta sauya ra'ayin hakan aranta.
Bakinta na dan rawa rawa Tace is about my husband. Kwana biyu baya min abunda nakeso yau kuma sai yaji ina fadin wani magana akansa nasan ze rike arana so Inaso ka cire masa duk wannn tunani akaina.
Gani tay Alfan baice mata komi ba kawai sai yay dariya.
Is dat ur wish?ko akwai wani abu..
Da sauri Tace noo babu iya shine..
yasan karya tay sai ya gyada kai yace okay and then what?..
"My best friend.
Ya zana wani Abu akasa yace u mean Halisa mansa?
Mamakin yadda ya furta sunan sharply yahanata cewa eh saita gyada mai kai tanamai kallonshi kamar zombie.
Zanensa yacigaba dayayi akasa sai can ya kalleta yace my doter i knw all ur true wishes basai kin fadi abunda kikeso akanta ba amma kisani iya wanda kika furta anan sune kawai zan iya cika miki maybe wen ure ready for the rest.
Meenal tay shiru batace komi ba.
Acikin kasar dayake zanawar ya fidda duwatsu guda uku yace wayann sune duka bukatunki zan baki su duka ahannunki zaki jefasu acikin wann wutar duk abunda ya faru da su sune sakamakon da zaki gani na har Abada.
Babu tantama tace toh Snn ta amshi duwatsun a hannunta duka uku ta rike.
Alfah ya mike tsaye ya iso gareta tare da kaita gaban wani wuta mai ci acikin dakin acikin dan wani kasko snn ya fidda wani bakin kyalli ya rufe mata idanunta dashi yace kowani dutse da zaki jefa a cikin wutar ki ambace sunan wanda kike so bukatarki ta biya akansa.
Meenal ta mike tare da dutsinan a hannunta na farko kudin datake mugun muradi shine ta ambata sann ta jefa dutsin ciki wuta.
Sann ta jefa na khaleel Tabi ta jefa na Halisa.
After some time Alfan yat zagayeta da wutar dake dauke da duwatsun aciki kusan sau uku sann ya aje agabanta ya saka hannu ya cire mata kyallin ya aje abunshi agefe yabi ya umarceta akan data zauna.
Wasu karatunsa na malanta yay akan wutar kafin nan ya dauko wata metal handle ya mika mata yace ta cire duwatsun domin yaga irin sakamakon da zata samu a mission dinta.
Amsar abun tay ta jura acikin wutar ga turirin zafi ga komi haka tay kkri ta ciro kafff.
Alfa ya amshi zafafan duwatsun ya dorasu akan kasar dake gaban sa ya kura musu idanunsa da kyau.
Itakam ba bazata iya bambamce wanne ne wanne ba dake duk iri dayane amma shi yasan duk abunda ke gabansa.
Iya abunda ta gane shine Dutsin farko yay baki kirin ya kone kurmus har yana kamar zai faffashe idan aka tabashi, na biyu kuma rabinshi ne yay brown amma baijega yin baki kirin ba, na ukun kuma kamar yadda aka jefashi haka nan dai aka ciroshi.
Tanajiran yay mata bayani akan hakan amma sai taga baiyi ba kawai ya girgiza kansa Ya mika hannu ya dauko wata kulli acikin leda ya miƙa mata yace mata taje ya gama da ita.
Jakarta ta bude ta fidda kudade ta zuba mashi agabanta sann ta fice cikin sauri ta doshi waje tasamu hjy nadiya duk ta kasa zanne ta kasa tsaye.
Suma hade ido cikin sauke ajiyar zuciya me nauyi tace Thank god Amina Harkun gama??
Meenal tace yeah Ashe abun ma ba wuya Wasu duwatsu kawai yaje na jefasu a wuta
Tace "Really??? Amma ya gaya maki sakamakon.
Tace yadai bani wann abun..ta fidda kullin tanamai nuna mata.