Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 3
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 3: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 3. Hajya nadiya tace no way baby am coming with you, jibi yadda…
3,362 words
Hajya nadiya tace no way baby am coming with you, jibi yadda hanklinki yabi ya tashi, baby are u alright? Wai..akan meye ne halisa zata dinga dagawa mutane hankli tana jawo musu fitina irin haka sai kace akanta aka soma rashin saurayi Mtchewww Kai yaah subhanalla dama haka fa arnan nan suke susam basu san meye tawakkali ba.
Meenal tace haba mummy this is serious abunda zaisaka halisa taji gara ta kashe kanta ai zai iya hallaka mutune dubu, nide in zagin ta zakiyi kawai kije gida banason problem mumy
Hajy nadia tace toh naji na dena Muje kawai nima inason insan meyasa ai nima agabana ta zauna in aka tashi gulman ai har suna na zai iya bullowa aciki.
Meenal batace mata komi ba suka kama hanya suka bar wajen..
A dede bakin gate dinta suka ci karo da motat jasmine lkcin tagama zaga koina neman Halisa bata sameta ba, da kyar ma ta danne zcyrtq tqso gidan meenal din, ganin fitowar motarsu datay yasaka ta sauko kasa tanata kkrin musu magana meenal din tay banza da ita taja motarta a fizge ta kama hanya izuwa babban asibiti batare da ta kulata ba.
Hatsalallen Tsaki jasmine taja cikin sauri sauri ta shiga motarta tana biye dasu a baya.
******* Wajajen 10:45 aka shigo da halisa cikin Asibitin Nisa prmier hospital, kafin kace wani abu hanklin mutanen dake cikin wajen ya dawo kansu ana fito da halisa a sume wajen ya kaure da rade rade.
..khaleel dakansa ya jagorance komi tare da rescue team suka shigar da halisa can cikin private ward dake a sama kusa da babban office dinsa dayake duba VIP client...suna shiga ciki Immidietly ya aika da oder nacewa karda wani ya shigo wajen face saida cikakken izininsa
sauya kayansa izuwa na aiki yay snn ya kira senior nurses guda biyu mata da suka dan manyanta sukazo suna tayashi har aka sakata a ICU ya jona mata oxygen da drip saboda vitals dinta yana ta dropping kasa kasa kuma numfashinta na kkrin tafiya gabki daya.
Tun bai gama shiryata ba sai ga uztaz ya taho da mugun gudu hanklinsa atashe sunata rikici da security, khaleel din ne yace..abarshi yazo, jikinsa sai rawa yake yama kasa magana cos he cudnt belive the news shikansa panicking yakeyi numfashinsa ya kasa tsayawa waje guda..
Tun baice komi ba cikin saukin murya Khaleel yace masa pls calm down she will be fine..Go and make sure that u provide tite security dan We dont need anybody to come near her again.
Uztaz yana share hawayenshi ya juya agaggauce ya fita da sauri kusan arude yana mai cewa yes sir, atake ya ciro wayarsa daga aljihunsa ya kira comisioner of police direct suka yi requesting security da izinin hadiza maitama.
Duk da haka kafin kace wani abu labarin halisa ya fara bazuwa kamr an watsashi a iskar da kowa yake shaƙa saidai haryanzu jama'a basu san da cewa ba a luth din take kwnce ba.
Yan media Marasa jiran saita kwana har sun kai camera dinsu asobitin luth suna neman karin bayani kowa sai dube dube yake atacan.
Daga nan bangaren kuwa Kafin meenal su iso Asibiti her phone is almost bugging down saboda kirar hadiza dana shemau dayake shigowa akai akai duk sun gigitata da tambayoyi tarasa meke mata dadi.
Dake shema'un bata cikin gari da safen ta wuce airpot zataje Abuja Suna sauka a abujan ko gidan su mahmud din bata sake taje ba, ta sake boading wani plane zata dawo lagos din kawai dan ji take bazaiyu ayi wann gurmin babu ita aciki ba, daga can ma sosai hadiza ta daga hanklinta tanason taji update akan lafyar Halisa. As usual already harta soma biyan kudi ma kamfanin sadarwa ta kasa anata kkrin limiting din Acct din masu yada labaran karya.
Suna isowa bakin Luth suka ci karo da motar vicky tana kkrin fitowa daga asibitin...
Da sauri suka tsareta Meenal na sauka jasmine ma ta sauko dukansu a rikice sukayo kanta suna masu ce mata what happen???
Vicky Tace musu she is not here..ynzu na kira uztaz yacemin suna Nisa premier hospital am heading der.
Jasmine batama karasa jin labarin ba ta koma motarta a fizge tabar wajen cos anytime she sees meenal ji take kamr jininta yana tafasa tsabr tsananta datakeji aynzu.
Duk da gudun da suke shararawa Kusan a lokci guda suka isa harabar Nisa hospital da aka sankamesa da tite security tun daga gate ake checking inka dace ka shiga sai abarka in baka dace ba kuma akoreka daganan.
Meenal dake jin cewa wajen aikin mijinta ne sai hura hanci kawai take yi tana cika.
Suna kammala parking Acikin sauri sauri suka haura sama, as usual meenal sai nunawa take tafi kowa damuwa da halisa har abun nayi ma mahaifyrta ciwo bana wasa ba.
Itace agaba tana hura hanci tare da bankade security da kissinnyr murya tana cewa hellow excuse me, excuse me..guys move.my best friend is in der, excuse me...shift...vicky na gefenta batace komi ba sai addua takey ma halisa a zucyarta dan sosai jikinta yay sanyi sai kuma ta soma tunanin anya halisa ce taje kashe kanta koko zach ne ya murda case din ya aika akasheta dan agani ace suicide ne??? Sam vicky ta kasa aminta aranta cewa halisa zata yanke ma kanta wann hukuncin
jasmine bata kulasu ba tabi stairs dan ko kadan bata sonma ta hada hanya da meenal talba.
Ward din da aka aje halisan is soo private and quiet bakajin motsin komi sai karar Ac da few steps na nurse din da khaleel ya gayyato dan tunda aka shigar da halisa ciki observing dinta kawai sukeyi ana deban jininta domin test da sauran abubuwan daya umarce su suyi.
Waya yake da Dr asim a cikin offishinsa yaji hayaniyar mata na tashi daga waje.
Securityn dake kofar irin masu zafin nan ne, sunaji suna gani yay tsam akan kafarsa ya hanasu shiga ciki saida izinin likita.
Dan duk dama case din suicide dolene police suyi nasu investigating din dan su tabbatar da cewa ba hannun kowa aciki.
meenal sai tamfatsa ma secrty tsawa take tana cewa yasan ita wacece kuwa da zaice mata bazata shiga ciki ba sai antambaye khaleel??
Vicky na kkrin tay calming dinta su masa bayani ahnkli amma sai dada wargajewa take tana hura hanci tana diri cikin rigimammen burga tanamai nuna cewa ai mijinta ne ya bada dokar dan haka tafi karfin ta nemi ixininsa shikuma security yace sam sam bai iyaji ba, dokar kenan ko ita wacece bazai kyaleta ta shige ciki ba.
Khaleel yana daga office dinsa yanakan waya amma kaf yana jin surutunsu cos the place is damn quiet and cool duk abunda ake awaje kana iyajinsa.
Suna cikin drama sai ga jasmine ta karaso ko kallonsu batayi ba tafara ma secruty bayani lkci guda kuwa ya fahimceta
Zai bata hanya kenan meenal tawani harxuka tacakumota da zazzafar hucin baqar kishinta datakeji tayo da ita baya...
And who did u think u are jasmine...tacha or what eva u call urself so,After all u did to halisa harkina da Karfin gwiwar zuwa nan wajen? Munafuka algunguma, shin bake bace kika kaita jakin partyn da kuka hada danku tozartata,what ever is happening to halisa is bcos of u, and am very sure ure working for that idiot zach. Baki cancanci kizo kusa da halisa ba ..pls get out.
Jasmine tana juyowa ta bi ta watsa ma meenal din wata hatsalallen mari akn fuskarta daya taho da zazzafar karfin dukkan haushinta da tsanarta datakeji aranta
Kusan gigicewa meenal tay akabi aka rirrikesu kowacensu tana huci.
Zafin marin yasata kasa jimrewa ta doka ihu Wayyo Allah na Mummy she slaped Me ki rama min..vicky ki sakeni in rama marina..
A zafafe hajy nadia ta taho gaban jasmine kamar zata hadiyeta da tsawa marar kunyar karuwa Agabana zaki mari yata dan uwarki bata koya maki tarbiya ba?ki godewa Allah securityn nan ya rufeki dayau sai naga gatanki a duniyan nan gabki daya nonsense..
A mugun zuciye Jasmine tace ke hajiya nadiya don't u dare talk about gatana anan wajen, dan wallah tallahi dake da jakar yartaki saina hadaku na hadiyeku anan wajen, basai ma anjega ganin gatana ba nikadai na isheku riga da wando.
dede nan Dr khalid ya faso wajen yawanisha blue suit da uwar kayan aiki riki riki waishi a dole yazo karban patient dinsa halisa mansa.
Yabi jasmine da kallo yabi ya kallesu meenal a takaice... So Why are this beautiful Women fighing here? Security take dem out now..suna damun mu Da surutu.
Ran meenal amugun bace ta dakamai tsawa "And who the fuck are u to say that? .dede nan security yazo zai waje da ita ta watsamai harara mai tsananin zafi a mugun masife tace dont u dare come near me.. a fixge ta nuna jasmine da yar yatsa tana cewa you better take this bitch out of here and not me cos once my husband come i wll show u who i am..
Vicky duk ta rikice ta kasa cewa komi , Jikin meenal harna ɓari ta ciro Wayarta ta hau kiran lambar khaleel ayayin da Dr khalid yazo danashi bankamar baima nemi izinin securityn ba ya soma neman hanya zai shiga ciki security bai ce komi ba ya fidda key card ya saka yaga kofar tay rejecting dinsa entrance
Da wani irin sigar girman kai ya kalle security yace "Are u mad? Why is the door locked, who oder you..dont u knw dat i am..
Tun bai karasa maganan ba saiga khaleel nan ya bude kofar ta ciki ya fito...sanye yake da emergency labcoat pure white kansa sakale da hular asibiti dark green daya dauke kalar fatarsa ta dada hasko kwarjinin sa bana wasa ba.
cak magana ta yanke abakin Dr khalid ya tsaya yanamasa wani irin kallon tsana dana kishi.
Kallo daya khaleel ya masa dauke kansa tun baice komi ba Kusan atare vicky da jasmine suka hade baki wajen cemai doctor pls can...
Cikin katsesu da gadara meenal ta wani rikota gabansa da shagwabben murya kamar zata fado masa asaman kirji yaja baya da sauri cikin dakewa..bata wani damu ba ta gyara tsayuwarta da wani irin jiji dakai tace Khaleel dama kana ciki kanaji securityn nan yana walkantani, hubby you need to fire this guy and lock him up for harassing me...
khaleel Yay kamar baijita ba ya dauke kansa akan ta dan ya tsane raini.
snn ya kalle jasmine da vicky tare da amsa gaisuwar su,ya gaishe da hajia nadiya fuskansa ba yabo ba fallasa ta amsashi ciki ciki.
A nitse Yace masu vickyn im sorry guys u cant go in now, she is not stable kuma bama bukatar surutu anan wajen u can all wait down stairs thank you. ya karasa maganan sa politely.
Vicky ta dan gyada masa kai alaman sun fahimta Sede Tun basukai ga juyawa ba meenal ta cabe zancen cikin jin zafin shareta da yay agabansu tace shikenan sai mu juya mukoma kaasa batare da mungan ta ba akanme ? Bawanda yace mata uffan fa....With a comanding voice ta kallesa snn tace mishi.."khaleel We have to,i mean i have to go in an see halisa bazan barnan ba saina ganta kaima kasani ai..
cikin katse surutun nata da calm voice nashi dayay kamar bai taba ganinta a duniyarsa ba yace "madam you have to leave right now...
Feeling so embrassed and irritated da yadda yake amsata batare da nuna alaman yasantan ba taja mai wata doguwar tsaki snn Tace ni babu inda zanje.
Girarsa na sama a dage da alaman ko inkula ahnkli yace okay i will let the security do their job Now. Pls excuse me.
Jasmine dake kallon draman ta fashe da wata mahaukaciyar dariya abayyane..
...in a mocking way tace omo masu husband kenan...ohhh i seee, let the security handle the witcht. Tana dariya ta juya tareda vicky sadaf sadaf suka bar wajen vicky tanatajin kunya ma meenal amma itako ko ajikinta.
Dariyar da jasmine tay mata mata kadai yasata tafasa sosai dan ji tay kamar ta fashe musu da kuka mai kara.
Mahaifyarta na kkrin jan hannunta akansu tafi ta wani kafe awajen Tana ɓari tana wani huci...
Baiko kulata ba ya juya ya fuskance Dr khalid dayake kkrin tambayarsa ina halisa mansa take..
Respectfully ya dubesa sai kuma yay kamar baisan akan waye maganan ba.
Dr khalid ya kallesa sama da kasa Yace I am asking u about halisa kana batamin lkci.
Khaleel baice masa komi ba..ya sauka kasa zaije lab dakansa da sample din jinin halisa a aljihun sa ,a mugun zafafe Dr khalid din yabigo bayansa ..IS NOT FREE PLS KARKI SHARING KO KI KARANTASHI BATARE DA KIN BIYABA. TO JOIN US PAY *500 VIA 0152983148 MOHD SURAYYA SULE, GTB*
EVIDENCE 08060712446
7️⃣ to8️⃣ #SURAYYAHMS _PAID BOOK 500# VIA 0152983148 MOHD SURAYA SULE GTB._
Ran Dr khaleed a ɓace yake tahowa fuu kmr iska ata bayan khaleel har suka cimma lab din kusan atare batare da khaleel yajuyo bare ya kulasa ba. Haɗe rai yay zucyarsa na tsananin tafasa, sam ya kasa hakura tun ahanya ya soma cewa khaleel are u deaf....ya ina maka magana kana shareni?why are u walking out on me???
..khaleel yay kamar bai ji shi ba yana shiga cikin lab din shima yabiyosa ciki abaya hurjajan har kamar zaici da bakinshi, lkcin masu aikin lab din suna kan aikinsu sedei yanayin yadda Dr khalid din ya shigo a wantsale yana huci yasaka dukan su sukadago kai suka tsura musu idanu da mamki suna kallonsa...
Wani shirune ya dan dauka awajen kafin can khaleel yy dan gyaran murya... snn ya dube senior scientist din yace mr kazeem i need the lab for 10 min please, Its a private case. Jin yace hakan Wani irin kallo Dr khalid yabishi dashi
Babu musu Mr kazeem yace ma khaleel okay ..daga nan Saukowa yay daga kan lab chair dinsa ya cire labcoat dinsa ya aje snn yabi ya umarce sauran members dinsa akan da su dan basu waje. Duk wanda ya wuce dib sai Dr khalid yabishi da harara ko tsaki..
Dede ogansu kazeem din zai wuce kenan yabi ya sha gabansa ya tsareshi acikin sigar sauke mai haushin khaleel daya yataho dashi, suna hade ido yace.."hmmm mr kazeem kenan, inda ace nine nace kabani lab nayi aiki even for 1 scnds da saikamin wala wala,but u see ur life now???my junior is now odering u around... In a mimickng tone yace "Ehnn, i need the lab oo,And u just say to him okay".Haaaa kazeeemú anan asibitin munsan irinku munafukai fa... Is it bcos i am not bribing you with money shiyasa baka tsorona kamar yadda kakejin tsoron khaleeel?
Mr kazeeem ya kallesa sama da kasa dake shi dinma dan uwansa bayarbene, kusan shine shugaba a dakin kwaje kwajen gabaki daya, yana da zafin kai, dan haka ya juyo tare da watsama Dr khalid din wata tuwon harara mai zafi, tsaki yay kasar wuyarsa snnn yace "With all due respect Doc khalidi, i dont have ur time. And If to say any oda doctor zaizo lab din nan yana dameni da gwaje gwajen sexual transmited disease and pregnancie tests na matan dayake lalatawa da shima nay restricting dinsa kamar yadda nayi maka, abeg mind urself ooo kafin na tona maka asiri...kaima kasan nasan abunda yake kawoka lab din nan ba alherii bane. You Btter mind urself. Yana kammala fadan masa haka ya juya ya kalle Dr khaleel acan gefe shibaima san mesuke tattaunawa ba lokcn yana famar danne danne awayarsa, mr kazeem yace "Doc pls do sharp sharp and comot cos i no trust some pppl here..
Khaleel ya amsashi daga can Batare da ya dago kai ba yace"10 min in sha Allah..
Baki bude Dr khalid ya dinga kallonsu ganin anyi banza dashi gashi sam baiyi tsammanin cewa mr kazeem zai amsashi awann sigar ba,...
nan take ya kumbura fuska sai cijan labbansa yake yana harararsa.
Zancen yay masa zafi aransa yana son ace ya amsa masa maganan amma kuma tsoro yake kar asirinsa na dirkawa matan aure cikin ya tonu agaban khaleel ya shiga uku wanda hakan ne ya hanashi furta komi.
Mr kazeem na ficewa khaleel ya ciro earpod na apple farare sol masu kyau ya sakale a ramin kunnen sa snn ya saka hand gloves yabi ya jawo duk wasu instrument na gwaje gwajen ya fara aikinsa batare da bata lokaci ba.
So yake ya tabbatar da cewa halisa bata shan wani kwaya ko kayan maye ko wani maganin asibiti me taɓa lafiyar kwkwalwa.
Haka zalika dolene yay bincike mai kyau domin ya turawa polisawa nasu report din kamr yadda dokar aikinsu tace.
Tun daya soma aikin Dr khalidi yake xubo masa wasu bayanai kmr an kunnasa musmn akan abubuwan da sukayi da halisa da zimman nuna masa cewa harma sunyi nisa afagen jinya...
As usual yazo ya amshi aikin ne dan aganinsa wann ne dede lokcin da yakamata ace ya samu kusanci da ita domin ya cimma burinsa akanta.
Sede Har ya kammala bayanansa gabaki daya khaleel bai dago kai ya kallesa ko ya amsashi ba ganin hakan yasaka yay shiru can daga bisani saiya lura da cewa ashe ramin kunnensa ma a toshe take da earpod aciki alaman bamajinshi yay ba.
Hatsalalleb Tsaki yaja ransa namai dada harzuka sanda ya taba kafadun khaleel din kafin nan ya dagokai ya kallesa. Yace "Kaji abunda nace maka kuwa???? Ba yabo ba fallasa Khaleel ya zare kunne daya snn yace "are u talking to me?...ransa a mugun bace yace God damn, it yes .what do u mean by...har zai fara azazzala bambami cikin wata jan aji mai tafe da kwarjini khaleel ya katse sa da cewa "in magana kake so muyi ai samuje office dina. Cos I'm almost done!
shiru yy baice masa komi ba ransa abace ya bar wajen Ya nufi kofa yana jiransa cikin ziriya.
Tunanin irin kalaman da zai fada kawai yakeyi aransa dan yasaka rai cewa lallai wann karon ne zai samu halisa acikin sauki. Dacan harya cire ransa amma Tunda yaji labarin cewa tay kkrin kashe kanta yace to tabbas hanya ta bude masa na kokartawa da gaske wajen cimma burinsa dan baiyajin akwai abunda zai iya hanasa.
har khaleel ya kammala abunda zaiyi a lab ya fito dauke da wata paper a hannunsa khalid na nan bai kammala kulle kullensa ba.
Yana isowa wajen ya zabura ya tsura masa ido..Khaleel baice masa komi ba ya ciro key card dinsa daga aljihun sa ya bude musu kofar yabi shi ciki da sauri dan kar security su kara rikesa.
Direct office din khaleel din suka nufa...
Suna kaiwa ciki khaleel ya zauna snn yace masa bismillahi. daga tsaye ya harde rai yace Ni bazama nazo yi ba, can you just explain to me What is going on khaleel??so, Why cant i have access to my patient??..
Calmy Khaleel yace And who is dat ur patient pls?.
Ananma ya soma masa bayanin halisa tun daga farko,a Yadda yake wani bubbude masa ido yana hura hanci yana huci yasaka Khaleel din dakewa snn ya kara relaxing kansa akan kujerar dayake zaune akai comfortably cikin wata iriyar cikakkiyar nitsuwa mai saurin ɗarsawa mahassadansa fargaba.
Dr khalid yaji kamr iskan Ac dake wajen din ma wani zafi yake kara masa musmmn ma yadda yakejin tsananin haushi da baqin cikin yadda khaleel yake amsashi sama sama batare da bashi wani cikakken kulawa ko girmawa ba.
zaro wata takarda khaleel din yay daga cikin printer dinsa ya mika masa ya amsa yanamai dubawa cikin gaggawa,..
yace itace client din naka da kake magana akai?
Abunda khalid yagani rubuce ajikin paper shi ya hanasa magana baki daya kansa ya dau zafi sai kawai ya gyada masa kai yanayinsa a fusace.
Kyabe baki Khaleel yay snn yace i think she is no longer ur patient doctor khalid..Inkana da wata tambaya ko neman karin bayani board zaka nema bani ba.
Tsabar ransa yay baqiqirin bai iya cewa komi ba yahau jan tsaki
Yana kammala karantawa ya dunkule papern a hanunnsa snn ya yayyagashi ya watsa ma khaleel din awajen muryansa kamar zai fidda wuta yace "this is far from over".. snn ya fice a office din a mugun fusace yana jan tsaki.
Khaleel baikulashi ba yana ficewa yacigaba da aikinsa abunsa.