Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 34
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 34: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 34. Da gudu ta isa kitchen ta dauki bowl ta zuba luke warm…
3,321 words
Da gudu ta isa kitchen ta dauki bowl ta zuba luke warm water aciki ta dauko clean towel tazo ta tsuguna agabansa inta tsoma sai ta matse ta daddana mai akansa da wuyansa har jinin ya yanke cak. Jikinta rawa rawa yake, she is soo scared, dan Ga karar saukar ruwa ga tsawa da kuma walkiya duk ta mugun tsorata da jikin nashi.
bata tsaya tunanin komi ba ta fara balle masa boturan gaban jikakken rigansa nasa sanda Ta chire masa duka har da vest din sann ta fara tepid sponging koina a sassan jikinshi.
Takai minti goma tanayi kafin nan gogan naku ya fara farfadowa, batare da ya bude idonsa ba yake sake nishi me masifar zafi, tana jinshi ya kama hannunta da towel din ya manna akasar wuyarsa after a while ya sake kaiwa kan kunnenshi
Daga nan ya yunkura ya juya mata baya, can kasa kasar makoshi taji shaky voice nashi yanacewa my back my back pls
Hannunta na rawa rawa ta tsake matse towel din tafara manna mashi agadon bayansa akaro na farko dayayi nishi ya kuma sauke mata wata balamar ajiyar zuciya saida tay kusan zamewa kan gwirta dan tsoro.
Kan mararsa da cinyarsa yakeji kamar zasuy aman wuta danhar tauna suke masa taciki yarasa yadda zaiyi yace mata ta kai towel din wajen sabida nauyinta dayakeji aransa.
kafin ta taso daga zamewar dataso yin taga ya numfasa ya mike zaune dakyar rike da kansa dake masa wani irin nauyina masifa.
tsaye yake son yay dan ya wuce room dinsa ya nemi nayi amma bai iya motsi ba sanda ta taso ta rikeshi ya dafata sosai suka nufi hanyar room din nasa, tafiya suke kirjinta na tsananta bugu, dan tun zaman ta agidan bata tabayin nan hanyar room din nasa ba komin rintsi.
Suna hawa kan step yaji duhu ya rufe mashi ido baya iya ganin gabansa tsabar ciwon kai da azaban zafin zazzabi daya lullubesa.
bata lura da yanayinsa ba har Suka kai kofar room din snn ta dagota kalleshi taga idonsa a rufe jikinshi duk ya sake kamar baya motsi.
Tura kofar tay ahnkli taga ya budu cikin scnds ta kare ma dakin kallo, da kyar da kkri ta jawoshi ciki direct takaisa kan makaken gadonsa kan kace wani abu jikin nashi ya sake hada wani uban zafi.
Haka nan ta koma kasa ta dauko ruwan tepid sponging din ta zaune gefensa ta dinga matsa mai ajikinshi.
Tunda yajishi akan gadonsa sai yay relaxing yay tsam ya rufe idonsa yaki budewa yanajiyo sauki sauki atattare da abunda takemai ajiki
Time to time haka yake dan motsi yanamai kai hannunsa kan ciknsa da mararsa.
She become soo worried and scared a lokci guda nan take Taji kirjinta na neman fashewa tsabar fargaba kebencewa a wann yanayin tare dashi..
kallon inda yake tabawa ta dingayi da damuwa aranta. He is feeling pains amma What if she begin to touch him In the wrong places inda bai dace ba, wani irin kallo kenan zaizo ya mata, na marar tarbiya ko karuwan ci daya saba kallonta dashi...???
Ta jima tana kallonshi yana juyi cikin azaba da wann lissaafin aranta Sai can snn tay deciding she don't care,she wll just save his life for the nite tunda shima ya taba risking nashi rayuwar dan ya ceto nata rayuwar, in yaga dama yana farkwa ya kirata da dukkan mummunn suna da yaga dama bata damu ba.
Ajiyar zuciya me nauyi ta sauke snn ta dau ruwan tazubar a toilet dinshi snn ta canza da wani clean one sann ta dauki white towel dan karami a scroll dinsa ta tsoma a ruwan ta matse sama sama, ta haura saman gadon dashi daf dashi ta rusuna takama hannun sa daya damke cikin nashi dashi ta kawar gefe ahankli, nan tafara matsa masa kan cikin shin slowly and calmy wani irin sakar mata nishi me karfi ya dingayi duk ya kasa samun nitsuwa sabida wutar shaawa datake tsassafo masa agangan jikinshi kamar zaiyi kuka.
Hannunsa ta rike tana shafa masa har wajen yay sanyi snn ta jawo bargonsa ta rufeshi daga kan cikinsa zuwa kan kafafunsa, snn ta dawo gefe ta zauna tare da dauke nunfashinta cak ta kama belt din wandonsa ta cire ta zarge zip din, hannunta ta zura tacikin bargon danma karta kalle tsaraincinsa ta jawo wandon har kasa zuttt ya fita sann ta iya sauke ajiyan zuciya.
bayan haka Yaye bargon tay lucky enuf boxer dinsa bai wani jike ba she have to kill all the kunya dake neman zautar da ita tacije ta matse ta shiga daddana masa wet towel din akan cinyarsa kotaina.
Tunda tafara matsamai kan cinyarsa bakinshi bai iyayin shiru ba,ita kanta kirjinta bugawa yakeyi da mugun karfi dan wasu kalar manya manyan zautattun nishi nishin dayake sakarwa a dakin tasan bana ciwon bane kadai har dana jaraban sha'awar da hakan yake tado masa ba.
Duk a tsorace ta gama matsamasa cinyarsa kafin nan ta fara gangarowa izuwa kan smooth fair legs dinsa tana shafa masa towel din harcikin tafin kafafun sa numfashinsa yake sakewa da uban karfi dan yanajin abunne na mugu shigarsa da wani irin speed har tsakar kansa yanamai zautar dashi.
Tana cikin masa hakan yay wuf ya juya mata baya damke da cikinsa yana nishi nishi kamar Ɗa zai fito daga cikinshi
Mikewa tsaye tay cikin jin faduwar gaba sosai gani tay sai juyi yake cikin wahala wanii motsi motsi taga yanayi da hannunsa ahankli tacikin bargon batagane me yakeyi ba itade gabanta taji na faduwa sosai sai can taga jijiyoyin kansa dana damatsunsa sun tattaso zufa ya watso agdon bayansa bazata.
Wani nannauyar nishi ya sake kafin ahankli taga jikinshi yay sanyi after like 5 mint tana dan tabashi taga wai har yay bacci.
Kawai gyara mai bargon tay ajikinshi ta lullumeshi sai Ta dan zauna agefen gadon nasa kusan minti talatin tana kallonshi dataga baccin nasa yay nisa sai ta bar dakin ta koma room dinta ta dan kwanta.
Baccin rabi da rabi tayi sabida tunanin kar jikin ya tashi masa tsakiyar dare, haka dai ta cije bata zo ta dubashi ba har saida asubahi yayi.
ata fannin khaleel Din kuwa kusan tunda ta fara matsa mai cikinshin ya shiga wani irin zautaccen hali dan shikasan baisan yana da jarumtar iya danne zuciyarsa akan shaawarsa kamr nayau ba dan kuwa sau tarin yawa aransa yakanji kamar yay loosng control ya afka mata domin ya samu nitsuwa..
Baccin awa daya kacal ya samu Bayan tafyarta kafin nan ya bude idonsa jin jkinshi na masa wani irin mugun ciwo ahaka ya daure ya sauka akan gadon da kyar tagaban boxers dinsa duk ya jikke shataf da uban ruwan sperm dinsa da suka tsiyayo ciki dazu..
A daddafe ya shiga bathrum yay wanka da ruwan dumi baiko iya tarkata shot dinsa ba anan inda ya cire ya bari Kansan na matsanancin ciwo ya dawo room dinsa yana ɓarin sanyi da kyar ya samu ya kunne room heater sann ya bude wata katowar standing drwer ne hawa uku ya ciro Maganin mura dana zazzabi da ruwan allurai guda biyu.
Tsabar jirin dake debarsa alayi layi yake tafiya bai iya shafa komi ajikinsa ba dakyar yakai ga closet dinsa ya lalumo inner shot na calvin klein ya saka snn ya jawo wata wata doguwar wando fari kat marar nauyi da rigar sanyi mai hula ya sakasu gaggauce..
Tattara magunguna da ruwan alluran yay izuwa bedside dinsa abakin gadon ya zauna ya hada ruwan alluran ya zuba a syringe snn ya balle drugs din yasha da ruwan gora..
yana haurawa saman gadon ya matse jijiyan hannunsa suka dan tattaso snn ya ma kanshi intra veineous injection ajijiyarsa yana gamawa ya ajesu akan drawr tare dakashe wuta nan danan yajawo bargo ajikinshi ya lullubu daga kafarsa har kansa nan da nan bacci me nauyi ya kwacesa.
Jim kadan Ya fara birgima na bargon ya yaye ya zame yay kasa tsabar juyi dayakeyi a mafarkinsa saboda wani irin wet dream din dayayi tayi me yawan romance aciki, har asubahi tay ta wuceshi be bude idonshi ba, sosai sanyi ya kara shigarsa zazzabn ta dawomai tamkar sabuwa tun anan yakejin cikinshi na murdawa sosai.
Wani nishi nishi yake cikinsa na murdashi sosai yanajin yadda tsinkakken yawu ke taruwa ackin bakinsa kamar me sabon ciki take yaji zuciyrsa na wani irin tashi
kusan firgit ya bude idonsa ya dan zauna abakin gadonsa da kyar sai kuma yaji ya kasa zama yadan aje kanshi akan gadon yana juye juye...
Can yaji kamr amai amai Tun daga nan sai bai sake gane hanklinsa ba
Halisa na sauka akan gadonta brush kawai tay ta fito ta kalle time taga almost 5:30am na asuba tasan inhar jikinshin yay sauki to dolene zaijeshi masallaci sallahn safiya.
Duk da haka ba shi ya hanata fitowa domin ta dubako ya farka din ba.
Lallausar rigar bacci ne ajikinta iya kan cinyarta da zata fito saita dora oversized rigar sanyi akai kanta babu dankwali ta tadoshi sashensa da kokontan xuwan aranta
Tafi minti biyar a kofar taba bugawa da can har zata juya takoma dakinta sai taji kakarin amansa taciki, tana taba kofar ya budu dakansa caraf ta hangosa yana kkrin tashi da gudu zaiyu toilet domi yay amai sede kafin ya gama mikewa duk rabin aman ya sauka akan bedsheet dinsa da kasan floor na room din.
Da sauri ta karaso takarasa jawoshi kasa suka nufi bathrum din tunda ya rusuna kasa yake kwaza amai dan yafi minti ashirin yana fidda aman zazzabi mai gigitarwa.
tsam tay tana kallonshi ta kasa cemasa uffan don gabaki daya hanklita yay mugun tashi dataga aman green colour irin me mugun dacin nan.
shikansa Kafin ya kammala fitarwa yaji jiki dan gabobin jikinshi duk sunmutu murus idanun sa sunyi jajuzir....
Rigar sanyi dake jikinshi yay kkrin cirewa ganin duk ya baci yana cirewa ta karba ta aje agefe snn ta kunna masa ruwa ya wanke bakinsa sosai yana sauke ajiyan zuciya ahnki
Kafin ya gama samun nitsuwa har ta hadamai ruwan zafi wanda zai danyi wanka dashi sai kallonta yake yana nishi nishi dan sosai aman ya jigatashi.
Tana gamawa Suka hada ido da kallon tausayi tabishi snn tacemai.."I will wait out side.
Ahnkli ya gyada mata kai jiki babu kwari snn ta fice tabarsa anan bathrum din shikadai bayan ficewartan ne ya tashi dakyar adaddafe kansa na wani irin ciwo ahaka ya cire wandonsa snn ya shige cikin ruwan yadan kwanta aciki.
tunda ya lumshe ido babu abunda yake kan bijirowa aransa face da ace da matarsa yake tare ynxu musmmn ayadda sha'awarsa ta gigitashi jiya cikin dare daya samu nitsuwa da ita, kai da har wankan ma ta tayashi...
Halisa na shiga room din ta yaye bedsheet din tay dashi kasa Snn ta dauko mopper ta goge wajen da aman ya zuba akasa.
baiyi wani minti goma sha boyar aciki ba ya fito sanye da wata kakkaurar white bathrobe ajikinsa dogo har sama da kan knee dinsa ya lullume duka jikinshi dashi.
Zama yay akan couch halisa na kallonshi tace mai sorry da sanyin murya..ya dan kalleta muryansa kasa kasa yace thank you.
tattara bedsheet din tay zata kai loundry yabita da ido baice komi ba
Bayan ficewartan ne ya samu ya dan mike ya bude closet dinsa ya saka sabon inner wears da guntun bakin wando taciki snn ya dauko wata gogaggiyar brown jallabiya ya zura ajikinshi
yasan halisa zata dawo kuma ba lallaine ya iya sakata wani aiki ba, dan haka Ya bude dayan side din drwarsa ya ciro sabuwar bedsheet ya aje akan gadon da niyyar inya idar da sallah zai saka kafin nan yadan kwanta.
Aikuwa yana tada kabbara yaji kamar ana sassare mai gabobin jikinshi tun daga sama har kasa, da kyar da wuya ya kammala rakaa biyun, tun bai kammala sallama ba yaji kansa na sarawa sosai adan dolensa ya tsugunar dakan kasa yana dan addua da azkar din safe Kafin kace wani abu bacci ya sureshi ahaka.
Halisa na isa loundry ta zuba bedsheet din a machine ta wankeshi tass ta matse ta ajiye
Bayan dan wani lkci ta daawo room din ganin yana bacci yasaka bata tadashi ba ta dauki sabon bedsheet din daya fitar din ta lailaye kan gadon dashi yay fess fess.
Tana gamawa ta tattaro sauran kayanshi daya lalata jiya bata bar komi ba harda jacket dinsa da yabari a kitchen din Taka isu loundry ta wanke su a machine sukayi clean
a irin yanayin fisha baccin ya sakeshi ya tashi da mamaki yaga harta sauya masa zanin gado, tashi yay jikinshi babu wani karfi ya daure ya dauko Ruwan drip a drwrsa ya kawo stand din gefen gadonsa yana hawa ya daauki injection na zazzabin ya juye ajiki sann ya jona makansa ya kwanta a dan rigingine.
harta kammala wankin taje waje ta shanya ata baya ta dawo be san inda hanklinsa yake ba dama shi yakan jina bai kwanta ciwo ba amma ranar daya kamashi sai ka rasa inane zaka fara gane kan matsalar tasa.
A sama sama yakejin motsinta ta share room din ta tarkata abubuwan daya watsar kasa koina yay fess fess snn ta fice Taje Room Dinta tay wanka tadan sauya shigarta izuwa wata simple jumpsuit taje kitchen tay tea me kayan yaji sosai da cinnamon pan cake ta kawo dakin ta aje mashi a gefensa.
Yanajin yunwa amma bai iya cin komi ba sai tea din dake ta hadashi dakyau yamugun jin kayan qamshi, tun daga nan ya fara wani irin baccin wahala sallah ne kadai ke tadashi, time to time take zuwa tana dubasa ganin abun sai gaba gaba yakeyi duk ta dauka zai kira azo a dubashi bata dau abin serious sosai ba dakema taga yanashan magani yana kuma iya saka maknsa ruwa ko yay allura.
Yaudin ma haka wani baqin haddarin ya sake haduwa tun kafin akira sallan magrib aka fara sheka ruwa kamar da bakin kwarya. Abincin data dafa yau me gadine kawai yaci.
Shikam tun ruwan shayin nan bai sake iya cin komi ba sai amai daya dingayi har dare tana dare dashi suna abu daya..
ga yunwa ga zazzabi ga ulcer ga sanyi duk ya rikice mata cikin dare.
sai taga kamar ma allurai da maganin dayake shan baiya aikin komi akansa hakanan ya dukunkune kanshi waje guda ya dinga barin sanyi ajikinta tausayinshi duk yasaka tay sanyi itade tana iyakar bakin kkrinta danta kula dashi.
wajajen karfe biyu na dare na bugawa tana zaune kusa dashi ta rikemai hannu har Yadan samu baccin kenan wata sabuwar aman ta tadashi
Har cikin bayan gidaan ta rakashi yay snn ya cire rigarsa yadan zuba ruwa akansa kadan tasamo ta dan jawoshi waje suka dawo room din ta gyara mai pillow tadan kwantar dashi kenan aka buga wata iriyar walkiya me tsananin haske sai tass taass tasss kakeji wutar trnsfomer na bugawa ta kota ina A mugun tsorace ta firgita zata ja baya sai kyat wutar gidan ya dauke gabaki daya wani irin duhune yabo ya mamaye room din hade da tsawa me uban karfi daya sauka darammm Cikin ciwon ya jawota jikinshi yabi rungumeta saman kirjinshi da sauri dan tsabr tsorata dayaga tayi.
Wani irin ɓari jikinta ya dingayi anashi batajin sautin komi na fita daga bakinsa face adduar da akeyi in ana ruwan sama me tsawa.
Dada kankame fatarsa tay jin ruwan na dada sauka shaaaaa kmr da bakin kwarya, kamr zata shige cikinsa haka ta kankamesa ayanyin tsorata da fargaban duhun da suke ciki me tsanani, daga zarar anyi walkiya saita firgita ta tantamoshi tasako muryan kuka, ahnkli taji hannunshi akanta yana shafa suman kanta slowly cikin sigar lallashi
Acikin numfashinsa yake ce mata its okay, its okay, "i am here, yana fadin hakan Yana sauke ajiyan zuciya har cikin kokon ranta takejin sassaanyr amon muryan nasa Nan da nan dumin jikinshi da nata ya gamutsu ya dada gaurayesu, khaleel ya rungumeta kan faffadar kirjishi tsam kamr za'a kwacemai ita, ita kanta Ba tasan yaushene bacci me nauyi ya dauketa rungume dashi ba. SHARE UR COMENTS.
NA KUDINE TO JOIN CHAT ME AT *08060712446* #SURAYYAHMS. 9.30 am
Halisa ta kammala gyarawa khaleel room dinsa kenan ta dan duddubashi Ganin harya fara barci yasaka ta jamai kofarsa ta dawo nata room din danta dan huta.
Shigowarta kenan ko zama batayi ba taji ana famar buga mata kofarta da dan karfi, gabanta taji ya mummunan fadi kirjnta na bugu duk ta dauka khaleel ne ya taso yabiyota, Amma kuma yadda jikinsa yke babu karfin nan har zai taso?
Da kokonto aranta mai yawa ta taho tana bude kofar kuwa sai ganan vickyn ta wantsalo cikin room din kanta abarbaje kamar ankorata daga wasan yan dambe.
A tsandare halisa tabita da kallo ganin hannunta na bari bari, ko rufe kofar bata tsayayi ba ta dawo tare da kamo hannunta hankli a mugun tashe take cewa "vicky?? "victoria are u okay?
saida halisan ta girgiza ta kusan sau uku kafin nan ta dawo hayyacinta me gabaki daya suna hade ido tawani rungume halisan da mugun karfi snn ta fashe da wata ragwabbeiyar kuka me mugun tada hankli.
abunka da me Saurin jin tausayi kafin vicky ta idda kukan halisan har ta jonata.
Lkci guda taji ta tsorata dan bata tabaganin vicky a wann yanayin ba.
rungume da junansu suka sha kuka har saida abun ya dan ragu mata aranta sann ta dago tana kallon halisa cikin wani irin yanayin ragwabewa jin halisan tanatace mata meya faru meya faru meyasameta??..
duk zurfin cikin vicky tasan halisa ce kawai zata iya rufa mata asiri komin runtsi...
Kasa ta sulale Cikin muryan kuka kalmr daya soma fita abaknta shine" "femi ya cuce rayuwata, femi has lied to me. I fucking hate myself for marrying him...cikin kuka me cin rai ta karasshe
Da mugun kallon mamaki halisa tabita kasan snn tace why,what happen vicky talk to me..
Riko hannun halisa tay cikin girgiza mata kai snn tace i can't tell u all of it halisa. He just lied to me abt everything, our marriad life, his health.
Cikin katseta halisa tace "Akan batun haihuwa ne ko?..
Vicky ta gyada kai da sauri kuma cikin kuka tare da sulalewa jikin halisa cikin kukan sosai dan batason ta bude ma kowa irin zaman da suka ayi da femi.
Its feels soo humiliating and embrassing ace duk zamansu da ita suna mata kallon perfect couple ace rana tsaka ta kawo musu labarin cewa she have been sexually starved in her mariage for four good years?
They wll all think she is stupid and dump bama su sauraran dalilinta ba. haka Ta dinga kuka ajikin halisan kamar ranta zai fita tana raya hakan aranta tanajin zafi sosai
Hanklin halisa tashe tace "I am soo sorry vicky, i dont knw how u feel but pls dont ruin ur marriage okay? Dan Allah kidena kuka, Men are scumb i gues..Nothing good will come out of them in the long run dama dolene sai ana hadawa hakuri..
Mikewa zaune vickyn tay snn tace no no halisa babu wani hakurin da zanyi Da femi,i just wish i can tell you wat he did to me, its soo bad and evil...ahhhhhhhhhh
my heart bleeed na tsani karya halisa, did u even knw how it feels to be lied to,To be fooled, and to be manipulated? Haa haaaa, Femi femi femi is the biggest lier in this entire universe
Da sauri cikin katseta halisa tace i knw, its hurt soo much, nikaina anmin irin wann amma ...
cikin katseta da kuka Vikcy tace but for how long?
Tuno da meenal halisa tay snn tace for too long
vicky tace did u forgive or even forget?
halisa tace no i cannot
Hannunta tariko snn tace then i think u knw how i am feeling ryt now halisa Na rantse maki da Allah bazan yafe femi ba.
Infact ive sign the divorce papers.
Arazane Halisa tace what? U did what?? vicky are you out of ur mind?
tsaye Dukansu suka mike cikin kallon juna