Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 35

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 35

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 35: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 35. Hnklin halisa ya mugun tashe ta dafa kafadunta cikin mata…

3,351 words

Hnklin halisa ya mugun tashe ta dafa kafadunta cikin mata fada tace Victoria wani irin karya femi yay miki haka da yakaiki ending four years of marriage in a blink? For god sake auren ya zamo miki abun wasa ne? Me zakice ma Allah while u took ur vows in front of him and said for better for worst..

hawaye na zuba a idonta ta kwace kanta tare da juya ma halisan baya cikin muryan kuka snn tace "halisa bazaki gane bane,cos as much as i want my marriage, this is me telling you that i cant do it anymore....halisa Nayi matukar nadamar auren babban azzalumi makaryacin namiji kamar femi.

Juyowa tay ahnkli ta kalle halisan cikin ido

Snn tace i wish he left me at the alter that day.

Jiki a ragwabe halisa tace meyasa zakice haka victoria??? Dats insane Its traumatic..bana fatan hakan ya taɓa afkuwa akan wata ƴa mace its soo soo painful vicky.

Hawaye nasauka idonta tace "is not bad, dan ni Sai yanzu ne na gane soyayyar da Allah ya nuna maki aranar da aurenki baiyu da zach ba, Halisa, i soo much wish i am u ryt now.. bcos is better to be left at the alter to carry the shame of betrayal than to marry a compltely ruin human being like femi.

Kwata kwata watanni kawai kikay da zach kuna soyayya amma nikuma I spend like four good years of my life giving excuses for that son of a bitch, na bashi dukkan wata yardata da fahimta ta,"..nayi hakuri dashi, but at the end, i ended up being tortured ya balain raina min hankli, wallh babu wani abunda mace zata tsinta tare da namijin da baisan darajarta ba, Halisa rabuwa na da femi shine kawai min hanyar samun sauki dan aynzu jinake na tsanesa har abada.

Cikin tausayawa sosai halisa ta rungumeta sigar lallashi tanajinta tana kuka harsaida tay shiru kafin nan ta saketa

cikin sanyin murya tace vicky kinsani koma miye ne ya faru zan kasance tare dake, and i will alwys support u..inhar kince hakan shine miki sauki then i am with u on this.

riko hannunta tay snn tace Thnk u halisa ..atleast i felt relive by talking to u. Did u mind if we can keep dis between us? dan idansu shemau sukaji abun nan zemin yawa, Zasu sakani na yanke hukuncin gaggawa nikuma so nake na rabu dashi kwata kwata, gashi femi baiyi signing ba tukuna im thinking of leaving the mansion today.

Halisa tace "No, dont leave just yet vicky. Stay and maybe u can't think about it later or just do wat u want amma kibi komi a sannu.

Gyada kanta tay ahnkli snn tace Hakan ma zanyi sabida banason kowa yaji maganan na har saiya sakeni if not iyayena zasu iya maida auren kaina ko inaso ko banaso he will go and manipulate them more

Halisa tace to ya za'ayi kenan.

Ajiyr zucya vicky ta sauke snn tace I wll just pretend like i am still his wife har sai yay signing papers din tukuna iya abunda yake min shi zan masa lets just live like a fucking liers.

cikin lumshe ido da budewa halisa tace it wil be fine dont stress. toh Bari na saka maki ruwan wanka saina kawo miki abinci kici koya?.

ahankli Tace no bacci nakeji kaina na ciwo inna farka zanyi wankan kawai.

Har kan gadon halisa ta rakata tadan kwanta nan ma suka zauna sunata tattaunawa game da lamarin femin, halisa taji tausayin vicky bana wasa ba, sosai tagane cewa damuwar vickyn nada nauyin da bazata taba iya furta mata ba hakan yasaka bata takurata sosai ba.

After four good Hours bayan wiwi da giyan data sha ya saketa tafarka jin kanta namata nauyi sosai yasaka ta rike kan tana sauke ajiyan zuciya me nauyi sosai.

Daga kai tay da bataga Halisa a dakin ba haka yasaka tasake komawa bacci sabida depression daya fara damunta, ba ita da sake farkawa ba sai wajajen five da rabi na yamma tafarka tanajin wani irin tsinannen ciwon kai da azaban yunwa dan irin baccin deprssion din nan tayi.

Da kyar ta iya saukowa daga kan gadon taje bathrum ta watsa ruwa snn ta kama hanyar waje tana tafiya ahnkli kanta na sarawa Har falon ta sauko bataga kowa ba sai kuma tabi ta haura ta kitchen da tsammanin zata gan abincin da halisa ta girka mata a ajiye dan bakaramin yunwa takeji ba

Idonta harna rufewa ta iso kofar kitchen din wani uban qamshin soyayyan naman kaza ne ya daskarar da ita a hujajan ta karaso ciki ta ga halisa atsaye tanata hada hadadden abincin shan ruwa ma khaleel kamar yadda ta saba.

duk da bawani ci yake sosai yanxu ba amma inhar zata zauna ta bashi abaki yakan iyaci sosai shiyasa bata dafamai laga lagan abinci.

Yau kwana shida kenan data turama meenal tex amma sai shiru bata ganta ta dawo ba sosai abun yake damunta aranta.

Sabida yanayin sanyi da ake ciki yasa take yawan masa ppersoup na kifi ko na kayan ciki koma na naman kazan sai tasaka kayan qamshi aciki kamar garlic, ginger, da cloves dan tasan bayason barkwano.

Vicky ta tsaya in aww tana hadiyar yawu ganin abubuwan kwamulashe da halisa tay tace oh my god halsy dont tell me u cook in dis house?

Halisa ta juyo ta kalleta suna hade ido tay dariya me sanyi. Tace toh ya na iya? nan gidan babu chefs Uztaz baya kasar nan, snn ko zaki kashe doctor ne bazai kyaleni naje gari siyan makaina abinci kowani time ba..

Vicky tace Yeah yeah ashe har yanxu baiya barinki kina fita ko,ohh no wonder mana ranar naga yabiyo ki har wajen thanksgiving party ina Hahaha...wow i need a doctor like him, cute and cutie, Wllh yasan kan aikinsa..Kije kasar waje kikaga yadda irin wann doctors din suke yi da rayuwar patient dinsu so strict and passive musmmn ma na suicides tab ai da canza miki rayuwarki ma gabaki daya zasuyi gashi basu da saukin kai ko kadan.

Halisa na dariya tace toh ce miki akayi wnn din ma nada saukin kai?? And pls he is not cute, nine nake rufamai asiri.. Kawai kizo kici abinci u slept for like 9 hours.

vicky na dariyarta sosai tace halsy the drama queen wato rufamai asiri kike toh ai kuwa mum dina ma ta dauka ko mijinki ne. God, he was so protective of u. Wallh duk sunki yarda cewa babu komi tsakaninku ayadda baison maza suna kallonkin nan saida nace musu eh kedin matarsa ce beside keda Amina ai abu dayane.

Cikin harara da turo baki halisa tace aa kam nida Amina ba abu daya bane wallahi.

Vicky ta tasake fashewa da dariya tace okay fine fine, Hahaha kin fita haduwa itama tana fada ai..amma ai kin yadda cewa chemistry dinki da doctor is 1000% ko?

Tsaki halisa taja tace vicky banda lkcinki.

awasa vickyn take cewa C'mon halisa, if he likes u then so what..nasan dai meenal zataji dadi inkun aure miji daya ko bazaki aure muslim guy bane?

Da mamakin jokes din vickyn, halisa tace are u for real..sai kuma na aura mata miji, no way Marrying a muslim wud not be a problem to me if ba mijin meenal bane.

Cikin katseta vicky tace Toh ai baki dace da kowa bane saishi, na jima ina imagining naganki da jealous boyfriend irin haka...besides he is cuter dan zach fa..me and the girls will surely support u. Tuwo na maina..

baki bude halisa take kallon vicky cikin rasa na cewa snn tace nikam hirar nan ya isheni haka kizo kici abinci.

vicky na dariya tace okay, anyways dazu Na tashi ai baki dakin ne shiyasa bako sani ba.

Halisa ta juyo tare da aje mata full tray me dauke da fresh fruits starters da couslaw, tabi ta cika mata plate da assorted fried rice da soyayyen naman kaza Gashi Yaji plantain soyayye akai.

anan vicky ta jawo kujera tazauna snn tace wooow "All this for me?good God, halisa u can cook so well...jesus christ, ji wani shegen qamshi.

Tana fada ta dau spoon tafara cin staters din kafin halisa ta kawo mata fresh mango juice datayi.

vicky im sorry they dont do wine in this house.

Vicky nakan kai abincin bakinta cike da santi tace forget abt wine baby Bari na cinye wann tukun inga ko zan iya tuna damuwata..

Wani irin dariya suka Fashe dashi..

Haka vicky ta lashe abincin tassss tass taji dam dam lokcin halisan har ta bawa me gadi nashi awaje tadawo ta sameta tana wanke bakinta a sink da ruwa.

Kinason kari ko kin koshi?

Vicky tace habawa saidai in kasheni zakayi da Abinci kuma..na jima banci abinci dayawa kamar haka ba..

Halisa tace hmm Kinji dadi damuwa baiya hanaki cin abinci danine hala da sai ansha fama

Vicky tay dariya tace Ahhhh nikam Banda cikina acikin zancen wallh ko kashe ni namiji yakeyi saina ci abinci na koshi dammmm tana maganan tana Kallon kan kitchen island tace halisa wai wann abincin na waye haka kika shirya akan tray ko kinyi sabon saurayi ne agidan nan.

Cikin sauke ajiyan zuciya halisa tace nop, na doctor ne,he is very sick, and he is fasting too

cikin sako fuskar serious Vicky tace ohhh Allah sarki..to muje mana in gaisheshi karyace nazo mai gida na rike patient dinsa a kitchen munata sharholiyar abinci.

Dariya kawai halisa tay tun fitowarsu vicky take mamakin yadda gidan yay tsaf dan tasan de meenal is not much of a house keeper har haka.

Suna kaiwa kofa halisa tay knocking har sau uku jin ba abude ba yasaka tadan tura Kofar kadan suka sameshi akwance yay ruf daciki yanakan bacci.

Kallon juna sukayi da vicky snn tace mata lets go in. Kusan atare suka shigo, halisa taje kan mat ta aje masa abincin a inda yasaba ci.

Vicky takare ma dakin kallo muryanta kasa kasa tace "what is wrong with him haka har yadan zube wallh"..

ahnkli Halisa tace lets just go to the kitchen ankusa kirar sallah yanzu zai tashi yay wanka yayi sallah kar mufara gulmansa ya jiyomu muna maganansa An jima saimu dawo ku gaisa kawai.

suna gama zanta hakan suka fice a dakin marmaza basu wani jima da ficewar ba qamshin abincin ya tasheshi ya bude idonsa da suke masa wani irin nauyi snn ya sauko kasa ya nufi bathrum yay wanka tare da alwala snn yafita waje yaje masalllaci

Bai shigo gidan ba sai bayan sallahn asham duk dama jikinshi babu karfi dakyar aka karasa dashi.

Yana bude abincin yay addua, Fresh mango juice din yasha sosai Snn ya dan taba pper soup din, Duk da yunwan dayafara damun cikinsa baiji yaci abincin ba yanata Allah Allah ko halisa zata shigo tadan tayashi.

Afannin su halisa kuwa tanakan cin abincinta a daki vicky tahau tambayarta labarin jikin khaleel halisa kuwa bata boye mata komi daga yanayin yadda jikin nasa ke cikiba iyakar inda ta sakayen shine kawai da bata tsaya fayyace mata yanayin yadda shakuwar su take yanzu ba kawai tace mata itace me kai masa abincin tana dan kimtsa masa waje.

Cikin kyabe baki vicky tace amma meenal bata da hankli..kai nikan dole ne in kirata in mata magana what sort of nonchalant attitude is this, mijinka fa? Yanzu azumin nan kafff ace tana yawon business bata tare dashi kuma tasan tabarshi da mace kuma marar lafiya agidan nan ko so take kedin da kike fama dakanki kina kula mata dashi hmmm We tot she will be here to take care of u kamar yadda tace,and Atleast ai zata tsaya ajikinshi shima tana dan debe masa kewa or pls how did she expect him to cope ahaka?? Wnn tsarin tan gaskiya baiyi ba wallh, batama tunanin safety dinki ne, ko mijin nata ba namiji bane Mtswwww. Wann karancin tunani har ina?

vicky na fadin haka ta zaro wayarta tafara dialing lambarta, halisa batace mata uffan ba kusan sau biyu tana kira kafin can anjima meenal din ta dauka tana murmushi Tace helooo vicky how far..im soo sorry bana kusa ne wallahi.

Dede nan vicky tasaka musu ahandsfree

Bayabo ba fallasa vicky tace fine, its okay, toh ya aiki fatan komi na tafiya dede..

Da mugun jin dadi a voice nata tace yess ooo business is abt to blow ke vicky nakusa na zama wata don.

vicky tana dariya tace dats gud news for us then, kai tsaye takuma cewa oya meenal how far na...yaufa na zo gidanki duba jikin halisa sainaga ashema jkin mijinkin shima yay tsanani wato shine ko kibamu labari agrp

atake meenal ta yanke dariyarta ta sako muryan makirci Cikin kame kame tace eh eh wallah der is nothing serios fa..bawai ciwon can can bane shirmen khaleel ne kawai yanxu zaki samu dan zazzabi na sauyawar yanayi ne da mura, kisan baison sanyi, huhhm i saw his tex tun kwana shida daya wuce ai, he just sound too unrealistc wai fa cemin yakeyi nazo lagos bayan yasan abunda ke gabana is too huge for me nifa shiyasa bansamu daman na amsa shi ba, naga halsy is der with him to me yake so kuma??

Cikin bude ido da lunshewa halisa taji kirjinta yadau zafi..

Wato meenal ma har taga tex din ta karanta amma shine tayi burus tay kamar batagani ba. Har wani Halsy is der with him ma take cewa hmm.

cikin lallami da fada Vicky tace hmm meenal amma ai dakinxo koda na few days haka, nidai ganau ne ba jiyau ba wallh jikin mijinki is not safe to say shirme ne

bambami meenal tafara inda take shiga bata nan take fitaba "toh innazo zan cire masa ciwon ne vicky? Atleast halisa is more conversant with humanatarian services ma nasan bazatay ta kallonsa ahaka ba zatace mai yaje asibiti, sosai ran halisa ya baci da irin abunda meenal take cewa .

Cikin katseta vicky tace Kefa jin dadine yake miki yawa meenal pls kidena wasa da aurenki nide, ga mata nan waje dayawa suna kkowar kwace ire iren mazajenku Amma kinacemin shirme gaskiya kidawo kidan dubashi...

u knw halisa is not too healthy to be carrying all his burden duk dama kamar yar uwa take miki amma ai ba muharramar sa bace kece fa matarsa.

Meenal tay lumui da murya kamar taji nasihan vicky har da ma vicky godiya tana cewa aima zata dawo nan karshen sati amma sai ulcernta ya warke bataso tazo yace tay azumi.

Vicky bata wani gamsu ba dan haka ta cigaba da mammata nasiha na tsakani da Allah as a friend and a sister

Ashe ashe bayan kunnen meenal maganan yake tsayawa dab kuwa suna katse wayar tay banza da zancen me gabaki daya ta cigaba da abunda ke gabanta.

mummynta dake jin zacen ne hanklinta yadan tashi, ita ba zancen ciwon san bane ya dameta cewa da akayi wai halisa ce a tare dashi shine yafi sosa mata kokon zuciya..08060712446 CHAT ONLY DONT SHARE NA KUDINE #SURAYYAHMS. Bayan dan wani lokci gidan ya dauki shiru halisa da vicky suna hiransu a daki, sai can vicky tasake yin wanka snn tadan kwanta akan gadon halisa tana hutawa dake halisan ta matsa mata akan su kwana agidan yau atare.

can da dare ta dau wayarta ta tura ma kayden "hi" snn ta rufe wayar ta ja bargo jikinta ta lullube kanta nna tafara tunanin duk wani abunda ya faru din gabaki daya.Tsanar femi takeji na dada shigarta tako ta ina badon komi ba sai inta tuna irin cin mutuncin ta dayakeyi inta bude baki tay masa complain ko tace masa yay wani abu dan ta same sauki.

Wnn inba mugunta ba miye ne? Why ,meyasa namiji kamarsa zaiki jikinta?? Kode ya shiga secret cult ne? Dama tanata jin labarin cewa chief okoro maye ne gashi kuma sun shaku da femi ana ganin ma kamr god father na femin ne to who knws hala ma femi yaje garin neman duniya ya saida manhood dinsa ne dan yay suna da kudi. Tsoron hakan kuma saiya kama mata zuciyarta sosai..

Da kyar ta kaucar da wann tunanin tafara kawo plan akan yadda zata rabu da shi cikin sauki. To heal is to move on to the next level. Dan haka kawai zata bawa kayden green light and chances sede batasan ko zai amsha sakonta ko bazai amsa ba.

Da wann tunanin bacci ya kwasheta.

At around 11.30pm na dare halisa ta gama danne dannenta akan system dinta dama batason ta kyale vcky ita kadaine a daki yasaka bataje ta duba lfyar khaleel ba batama san koyau yaci abincin ko bai ci ba.

Wanka tay snn ta shafa oil sama sama ajikinta ta bar natural beuty dinta nan ta dauko sky blue cotton sleep wear riga da wando Dake cotton ne kawai sakashi a jikinta tay batare da ta sako komi taciki ba. Dan kadan ta murxa qamshin turaren santa maria muchio musk ajiki dan batason qamshi me karfi ya dameshi intaje kusa dashi.

Lallausar sleepers ta zura akafarta snn ta bude kofar ta nufi room dinsa, duk basu sani ba ashe meenal ta kirashi dazu da mumynta ta sakota agaba, bacin ran data kumsa masa hade da haushin rashin zuwan halisa wajenshi akan lokaci yasaka ya zamo so irritated yaki cin komi.

Tun zamansa anan babu abunda ke dawo masa sai yadda meenal takece wai ciwonsan na karya ne kawai so yake tazo tayi azumi agabansa dan yagani cos he dont trust her to be a good muslim.

Gashi da izza izza take masa magana tana nuna kamar ranta ya bacine shiyasa ma ta kirashi

Khaleel i cant belive u cud stoop this low, why are you acting up, duk ka bazani agari kanamin kallon wata kafura kasa kawayena nagayamin baqar magana akan ka?

Innayi azumin kai zaka karba ne ehhh, ko kaine zaka sani a aljannah to inkaine zaka sani banaso mtss..Nide kawai ka canza salo dan a inda ka auroni ni niba jaka bace wallh ba zanzo kasa min ido ina azumi ina aiki ba Ai gidanku suna kulawa dakai.

Tsabar ransa ya mugun baci da kalamanta bai ce mata komi ba ya aje wayar agefe yanatayi har tagaji ta kashe dakanta.

karatun qur'anin dayayin ma baiyishi da yawa sosai ba ya fara jin amai Wanda sosai yajigatashi

halisa na isowa dakin taga baiya ciki abincin ta bude taga baiko taba ba iyaka juice da ppr soup din yaci shima kadan

kyabe baki tay ganin kofar bathrum a bude Hakan yasaka tayta wajen ko lekawa batay ta hangosa zaune akan slab daga shi sai white singlet me kauri ya dan hade kansa da giwa cikin nisan tunani aransa kawai aure yake son yaga ya kara acikin matsatsin matsuwa.

Ahnkli yake lissafin yadda abun zai kasnce masa baima san da zuwanta ba tsayawa tay kawai tanata satar kallon ginannen jikinshin musmmn ma smooth huge arms dinsa.

yanayinsa wani iri wanda daga ganinsa zaka san yana cikin rashin jin dadin jikinshi sosai

Tsayawa tay tana kallon shi daga can cikin sanyin murya tace "can i help u?

Da dan sauri ya daga kai suka hade idanunsu waje guda daya ganta tazo din saida yaji sanyi aransa sosai.

Baiy saurin amsa ta ba Da tunanin ko gixon tan kawai yake gani sai kuma yaga ta karaso ciki.

Kusan daukewa cakkk numfashinsa yay daya hango saman kirjinta kowani step tay closer to him sai tsayayyun nonowarta sunbi step din sun motsa tacikin rigar baccin dake jikinta duk dama cotton ne amma bai hanashi jin chills na yawo acikin jikinshi da idonsa yayi arba dasu ba.

Har ta iso daf dashi ta tsaya bai wani dawo cikin hayyacinshi sosai ba Ta dan satar kallonshi tace "ya jiki?

Cikin lumshe ido da budewa jin yadda tay maganan ahankli yasaka shi yace da sauki but My stomach aches so badly.

atakaice Tace sorry. Come..u need to rest.

Hannu ta mikamai ya kama tadan tallafa masa ya tashi tsaye wani irin tantame mata waist taji yay gabaki daya taji jikinta ya mutu da mugun sauri ta kalleshi ganin shima ita yake kallo yasaka ta sauke kanta kasa bata sake dagowa ba har suka dawo room din yadan kwanta akan gado.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull