Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 36
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 36: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 36. Yana lura da yadda ta zame kanta a hannunshi da sauri tabi…
3,326 words
Yana lura da yadda ta zame kanta a hannunshi da sauri tabi ta dan gyara zaman gaban rigarta daya cukuikuya Matashi daya janyo rigar ta baya snn tadan ja baya dashi kadan.
kasa take kalla ammaa idonshi kurr yake akan kirjinta ahnkli cikin ransa ya Kyabe baki yace hmm rowa kenan. uhum toh sako ya iso, Zan biya sadaki abani, Ya lumshe idonsa slow yana tuna lkcin datake sako wasu tsinanunn kaya agidan but she complty change now wow.
Ahnkli cikin ktse tunanin nasa tace i am coming
Kallonta yake aransa yanata mamakin yadda take gudun idonshi da jikinshi, dan tun ranar da akayi storm din na bata sake yadda ta jima akan gadon tare da shi ba ko da kuwa azaune ne bata jimawa zakaga ta koma kan couch ko stool.
yana kallonta ta shiga bathrum harta rufe kofar bai daga idonsa awajen ba, Komi na halittar jikinta burgesa yakeyi frm top to bottom, dan bazai iya fasalta yadda brain dinsa da heart dinsa suke daka tsalle suna borin jaraba inyaga kugunta na motsin inta tana tafiya.
Yasan bazai iya jimawa da ita ahaka ba he must find a way to draw her attention to his feelings of wanting to marry her kawai de baisan tana zai fara bane Da ace ma ba jinya sukeyi ba da hala zai iya masa saukin shawo kanta suyi auren dan ya kasance tare da ita.
Kafin nan ta gama wanke aman dayay a toilet ta dawo ya jawo wayarsa yaga text message dayawa na mamanshi dan kamar jikinta yakan bata Ne musmmn in danta na cikin wani hali me muni tana sani shikansa yanashan mamakin hakan sosai.
Text ya tura mata yace mata he is fine karta damu tace sai tazo shine zaizo ya dubata.
Shide bai gaya musu cewa yana zaune da halisa agidansa ba cos he feel deris no need tunda ma kamar yar uwa take ma meenal.
After a while halisa ta fito ta dan tursashi yaci abincin kadan, yauma saida ta nace masa sosai sann yaci dan bai motsa ko yatsarsa ba har ta gama bashi abaki
hakama Sam yaki yabarta ta koma room dinta,daga ta tashi tafiya amai zai dawo cewa yake cikinsa na murdashi dayawa, tun tana ganin kamar wasa ne sai taga yaukam ma ko baccin bai samu yayi ba banda murkususu akan gadon babu abunda yakeyi
haka Ta zauna agefensa duk sanda zaiyi aman itake rakashi yayi sai can kusan da asuba snn abun ya lafa masa sai kuma temperute dinsa yasake hawa sama sosai yakai 40° c ita kadai kalar tasan sakalcin data sha.
har Sai da yay salla ya kwanta kafin ta samu sauki rufemai jiki tay half way jin yadda yake fidda numfashi sama sama baiya ko motsi.
Hanklinta ya tashi gari na wayewa sosai takoma room dinta ta samu lkcn vicky harta farka tana kan tunanin shirin komawa gida.
tace Halisa i got a message frm our ceo elmario, i want to get to my pc now bansan me aje min acan ba.
Halisa tace mata babu komi, yanayin yadda tay maganan da sanyin jiki yasaka vicky ta dafata babe is evrything okay.
kasa amsata halisa tay suna hade ido vicky tace "ya jikin doctornki? ...
Ita kanta batasan yadda ta amsa ba dan kamar zatay kuka tace i dont knw wat to say, jiya ya kwana yana amai and his temperture just hiked this morning gashi Duk yaki zuwa asibiti.
cikin dafata vicky tace Hmmm Halisa maybe ciwon bana asibiti bane kina masa addua kuwa? Just be prying for him kinji, Toh Muje dai na gani saina gaishe sa ko.
Halisa tace okay
Nan suka wuce room din nasa tare, suka tardashi akwance yay ruf da ciki jini harya fara fita ta hancinsa kadan kadan
Da wani irin sauri halisa ta karasa kan gadon ta dan taɓashi sai ya dago suka hade ido wani tsillin hawayen zafin zazzbi tagani a idonshi yadan makale atake taji kanta na juyawa kamar zatay kuka take kallonsan sai yaji ta bashi tausayi sosai.
tun batay magana ba Ahankli yace mata hey, i'm fine i just want to sleep..okay?
Seriously stuttering da irin kallon dayake matan tace victoria, V..vicky is here to say hi..she came in yestade time din kana bacci.
Kai kawai ya gyada mata Yace mata toh no prblem ina take..
Nan Vicky ta karaso kusa dasu tanata kallonssu duka biyu da murmushi me sanyi snn tace good mrning doc ya jiki?
Yace morning da sauki ure welcome.
kallon yanayinsa tay snn Tace I am so sorry dear i ddint knw its serious no wonder halisa was soo worried abt u.
Da wani irin hararar kasar ido halisa tabita.
murmushi yay yana kallon halisan sai baice komi ba yay ma vicky godiya, hira sukayi kadan vickyn nata tambayarsa akan yanayin jikin nasa halisa batace musu komi ba.
He notice how vicky is sad akan rashin zuwan meenal. its seem like Duk kawayenta nada hankli itace kadai tinkiya
Yanajin vicky na bashi hakuri Saidai kawai kaga yana murmushi da kyar
But Danma ya rufa maganan meenal din sai yace musu ai jiya sunyi waya da ita she said is coming back. Ahaka aka bar maganan, suka fice suka barsa jini nata taruwa masa ahanci yana dan gogewa da kadan kadan.
Fitarsu ke da wuya Vicky ta jawo halisa suka zauna akan gado nan tahau ma halisa bayani da cewa itade kamr ta gane ciwon da Khaleel yakeyiz bco is related to a brain trauma da babanta ma yay fama dashi So is more like a complicated ODD.
Halisa tace meye kuma odd?
vicky tace is a kind of a mental instability, kinga ne ko, shi ODD din is an opossitional defiant disoder wato shi ciwon kwawalwa ne wanda yke iya kama mutum tun yanada karancin shekaru sakamakon wani yanayin damuwa daya taba shiga ciki mostly zaki samu loved ones dinsu ke sakasu acikin irin wnn damuwar..
and it is charcterized by defiant behaviour irin kaga yaron da is clingy ko yakan iya bushe idonsa da zucyarsa ya rufe idonsa akan komi and he acts boldy yana da raini yana sa'insa da kowa,dayan alamar kuwa shine open Negativism wato in ana left shi yana right in akace good yace bad, sauran illar cutar ya hada da chronic disobiedence wato tsinannen rashinji da strong hostility towards nagaba da shi ko da ma hukuma ne ko iyayen sa.
She tried to explain the situation to halisa amma bata gane komi ba sabida ba duka duka symptoms din bane suke nunawa ajikin khaleel sabida shi likita dayay speacilizing akan field din so yana managing din kayansa batare da sanin kowa ba.
shiyasa tuntunin nan be taba yunkurin kiran wani likita ko yace bazaije asibiti a dubashi ba duk yasan meke damunsa he is just stressed, sad, and feeling unloved, matsalr mummunn fahimtar dayay ma rayuwar halisa dayake regreting aransa, da rashin nitsuwar da meenal take jawo ma gangan jikinsa da zafafan maganganun da asad ya dinga gaya mai akan babanshi hade da haushin da aka basa ranan wajen presentation dinsa duka suka hadu suka tunkudo masa ciwon duk yasan da wann.
tace ma halisa suje kasuwa su siyo wasu herbs babanta shi ya sha for good 2 days ciwon zai kwanta kuma zai jima bai tashi ba.
Khaleel na room dinsa bai sani ba halisa tabi vicky kasuwa sukaci yawo agarin lagos sunje nisa nisan wajaje suna neman herbs din dan yana da wuyan samu sai da sukaje can can cikin wani karamin kauye akarshen garin awajen local language ppl dake zuwa baza kolinsu daga kauyukan yarbawa da iyamurai.
Anan babu abunda basu samu, suka sissiya herbs din suka kamo hanya vicky na mata bayanin yadda zata tafasa ta bashi snn ta make sure yanasha har kwana biyun nan kowani safiya kafin suhur da kowaani dare in yaci abinci zai kwanta.
Almost 4 hrs journey ya kawo su gida, vicky na isowa ta ma khaleel sallama ta wuce gidanta kai tsaye babu ko tsoro aranta dan tagama shiri akan femi sosai duk wabi hanyar datasan zaibi tana da abunda ta shirya masa akai.
Zuwa tay ta samu har an kunceshi baya gidan me aikinsu suzan ce ta gaya mata cewa itace tazo ta budeshi vicky batace mata komi ba.
Yau din sosai rayuwa tay wa femi zafi, cikin abokansa babu wanda baiji labarin abunda vicky tamasa ba. Shidai kawai so yake yaga ya kashe duk wani wanda yasan da maganan snn ya kashe vicky kamr yadda chief okoro yace masa
amma haka su henry suka sakashi agaba suka cemai inhar ya kashe likitocin duka vicky ce zata fara ganeshi snn itama inya kasheta baisan waye ya tona masa asirin ba so the best thing is to lay low har sai sunsan wayene ya turo ma vicky dukkan wann evidence din.
Da wann lissafin suka kwantar ma femi hargagin zafin daya debo a xuciyar sa nason yaga ya kashe vicky gabaki daya.
Ata fannin vickyn kuwa tunda ta bude pc dibta taga amsar sakon kayden sai ta ji kamar duk damuwarta ne aka yaye mata.. she tot he is angry and sad but it seem he is not, he just misses he alot.
Ayayinda halisa take can tana shirya ma khaleel maganin ciwonsa ita kuma anan wani shafin hira me sanyin dadi suka bude da kayden a chat shikansa kayden din yasha mamakin yadda ta dan sake dashi yau fiye da na kullum. Har asbh yay suna hira. Yau ma bata iya ficewa aiki ba sai can wajajen karfe goma na safe.
rayuwarta ta somayi with full energy gata dama yar wanka ce aikuwa tunda ta cire zoben auren femi ta aje masa abunsa agida shikenan kuma ta sauya tsarin rayuwarta hatta shigarta saida ta dada elavating dinshi to more elegant and classy ones kamar babu abunda ya faru tsakaninta da femi rayuwa ta bude makanta na jin dadi da holewa har wani glow up tay tana kyalli.
Fannin halisa kuwa she make sure she make no mistake da maganin khaleel dan jikinta ya bata ba lallaine yaso shan herbs ba musmm da baisan na miye ba kawai saitayi shi inform of tea dan sabida yasha yasaka take kasancewa tare dashi kowani lkci haka zata bashi abaki yasha koyanasu ko baiso. wani bin suyi fada amma duk dai sai yasha.
Farko daya fara sha zufan dataga yay aranan saida taji ta tsorata dan koinansa saida yay tattsafo da zufa daga nan sei taga jikinshi bekarayin zafi ba
Arana na biyun ne yafara aman har da na jini, ta kira vicky kamar zatay mata kuka vicky tace mata ai alamane na cewa yana samun sauki kafin nan halisa ta dan nitsu kamr da wasa sai taga jikin khaleel din ya warware.
SURAYYAHMS. Bayan kamar kwana hudu da faruwar haka saita rage zuwa wajensa sabida ana kkrinshiga last 10 days na ramadan Ga khaleel yafara yin mata shiru shiru yana shan mata qamshi,duk ta dauka dan ya fara warkewa ne yake son yafata mata iyeyi saitana shareshi itama. Shikuma kawai kin zuwa masa datakeyi ynxu ke damun sa cos he do miss her presence alot har baiya iya bacci wani lkci.......
Tun da cikin nasa yadan warware yafara xcising jikinshi a gym inyazo yaga ta aje mai abinci yaci.
Fannin meenal tsakanin ta da mum dinta sun kasa samun jituwa dan tun ranar dataji suna magana da vicky suke haurawa junansu akan maganan khaleel da halisa.
Hjya nadiya ta kasa samun nitsuwa sam taki yarda da cewa tubalin karya da yarta ta gina a xucyar khaleel game da halisa zai cigaba da yin tasiri ayayinda suke tare a gidansa cikin kadaici agabanta dukansu suka taso tasan yanayin meenal takuma san na halisan kusan fiye da misali dan gani take da wuyane kazauna da ita baka fahimce kyaun zucyarta ba.
Ana saura kwana tara Akammala azumi aka gama game din su na farko anata jiran sakamako, nan haka hjya nadiya ta sakawa yarta meenal daci akan lallai saidai tazo ta duba meke faruwa da khaleel agidan. Da kuka da fushi ta je airpot dan zuwa lagos tsabar fushi ko kayanta bata dauka ba.
Ranar anyi ruwa sosai halisa batako leko kasa wajensa ba yana kwance a room dinsa ya gama yan adduaoin kenan saiga kiran mamanshi
Ya daure ya dauka suna hira tanata tambayarsa azumii yace mata komi lafya amma dake bata saba jin shi shiru haka ba sai tay tunanin ko sabida Asad ya dagomai maganan babansa ne shiyasa wann karon yaki aikowa gida ana karba masa abicin shan ruwa.
Shikuma haka kawai yaji baison tazo gidan gatsau tagansa yana zaune tare da halisa ayayinda meenal bata nan yasani sarai hakan zai iya jawo masa magana me yawa awajen babanshi musmn ma inyaji.
Babu yadda baiyi dan yay convinsing dinta cewa he is fine ba amma haka taki sam taji, tace masa ana tsagaita ruwan itade zatazo ta dubashi.
Acikin zullumi ya kasance cikin ransa yayita adduar karma agama ruwan har gobe
Wajajen 3.30pm aka tsagaita ruwan lkcin yana masallaci yana sallahn asr baima lura ba Motar mahaifyarsa yazo ya wucesu, tay kyau tasha wanka da lufaya tazo masa da abinci dayawa a basket data hada na musmmn domin shi.
Tana yin horn ko gama bude gate din me gadi baiyi ba saiga motar meenal abayanta itama.
Kusan atare suka sauka Meenal ta mata kallon debar albarka ita da basket din batare da kulata ba ta wuce ciki da sigar bori.
Fuska ba yabo ba fallsa mahaifyar tasa ta karaso ciki .
A falo ta tarar da meenal tana kwalawa khaleel din kira akan ya sauko Lkcin ruwan saman ya saka halisa bacci bata san ma meke faruwa agidan ba.
kallonta Mahaifyar tasa ta tsayayi da mamkin rashin tarbiyarta.
Sosai meenal din ta hatsala dan da fushi tazo, gashi ta tsani tazo taga wani familynsa agangan dashi, duk ta dauka irin wato da bata nan sei maman nasa kenan take kawo masa abincin azumi dan ace she is bad wife kome.
wani huci take sigarta irin na sangartaccun yaran masu kudin nan marasa dandanin tarbiya ko respect ayanayinsu aranta she was like bangaishe da uwata bama sai kece zan gaishar akan me?
Can taji muryan matar nacewa ke Amina baki ganni bane ko me?
ko juyawa ta kalleta batay ba ciki ciki da murya tace naganki,ni khaleel nake nema..
Daga nan ta kira mumynta awaya suka fara magana tana mayar mata wani cika take tana tumbatsa tana yatsina hanci cikin giggiwa da tsantsan walakanci..
mummy banda makirci irin na wasu badama mutum ya sakata ya wala agidansa sai anbiyosa da basket din munafurci sekace nace mijina yana neman temakon abinci. Toh inda haka ne sai akunce auren amaidashi gidannsu mana acigaba da baby sitting dinsa this not fair.
Im just tired of ppl humiliating my postion as a wife in this house so ake lallae amaida ni banza a idonsa dan ba a sona, inba haka meye na masa girki bayan ansan yana da mata, wann wani irin takurarren rayuwa ne mtsss. Allah yasa de masu irin wann baqin hali kar ama yayansu agidan miji ka tsufa ai Sai ka bar danka yay rayuwarsa da wacce ya aura ko..
tana fada mummyn nata tana dada zugata tare da azzala mata zucyarta with more than this words.
Matar ta kyabe baki ahankli tanakan jinsu sunata magananta agabanta batace mata komi ba.
Nan saiga shi nan ya shigo sanye da bakin jallabiya ajikinshi.
Meenal na ganin shigowarsan tay saurin katse wayar babu shiri
Kallo daya yay mata ya dauke kansa akanta ya hade ransa sosai.
Suna hade ido da mahaifyarsan kuwa ya karaso wajen ta cikin nitsuwa da girmamawa ya amshe kayan basket din dake hannunta ya aje akasa muryansa kasa kasa suka gaisa tana murmmushin jin dadin ganinsa duk dama taga kamar yadan zube mata a ido sosai
Shafa kansa tay cikin kulawa "ibrahim u dont look fine to me.
Sanyayyun idonshi ya sauke akanta snn yace.. "maa im fine, kumafa saida nace miki karkizo nan gidan dan wallh i am fine for real nifa banason kina strssing kanki har haka ne.
Ajiar zuciya me nauyi ta sakar masa haba ibrahim ai nagaya maka cewa i have to come and see u da idona tunda hanklina yaki kwanciya akanka. pls Can i stay har asha ruwa akwai maganan danake so muyi dakai akan mahaifinka, ta dada saukar da murya kasa kasa cikin lallami tace pls we need u son, gabki daya kamfanin babnka na pharmaceuticals a india bamai kulawa da shi gashi komi acan yaja baya yan hinduism din nan sun sakoshi agaba acan sabida kasan tsanar da suke ma malaman addinin musulunci daban yake as they consider yr dad as one sabida yana harkan international sharian nan
Son, u have ur medical licence kuma nacan kasarsuce kuma kasan dama da sunanka ya bude wajen kozamu dan tattauna akan haka?
Cikin lumshe ido da budewa tare da tuna kalar azaban jinyar dayayi akan ire iren wnn damuwar yasaka yace no pls, no pls, i am sorry mamaa, not here zanzo. Nine zanzo wajenki kinji. Zamuyi maganan amma Not today dan Allah.
ranta adan harde tace Kode bakason matarka tay fushi dan nazo, naga tun zuwana take masifa dan taganni da basket toh inde bacin abincina zakayi ba intafi da abata gida, dama dakaina na girka maka. kardai na wucene ta dauka ta zubar a bola ai Aliyu yasha gayamin haka takeyi in sun kawo maka abu in baka nan.
cikin lallami yace kiyi hakuri, and dats not it maaa, Karkice haka is not abt her at all. Kuma namiki alkwarin zanci abincin nan naki kinji.
cikin nuna rashin jin dadi Tace toh shikenan naji ni Zan wuce ibrahim kasha ruwa lfiya.
Tun bai amsata ba ta gyara mayafin lufyrta snn tayi yunkurin ficewa hannunta taji ya rike gam gam anashi cikin wata maraitaccen yanayi yace maa pls i hope ure not upset with me.
nan saiga meenal ta karaso gabansu babu wani kunya tattare da ita ta dan dafa kafadunsa tana neman narke masa
"babe ya da haka kabarta tatafi mana kar asha ruwa tanakan hanya.
a dake ya juyo kanta ya mata wani irin mugun kallon da batasan sanda ma hannuntan ya zame ajikinshi ba..
muryansa a murde yace Amina kun gaisa kuwa?
Kifi kifi tay ido kamar munafuka cikin ii iii na tace e..e..nop, but babe ai naga kuna magana ne shiyasa.
Wani irin tsawa ya daka mata saida dukansu awajen suka razana yace baki da hankline ba tare nazo nan na sameku ba and even so Dats not a reason for u enuf to disregard my mum.
Bakinta na rawa rawa tace toh sorry sann..u sann..u sannu da zuwa mumyn khaleel yaa azumi yasu dady.
Ko amsata matar batay ba tabita da kallon da kare ma bazaici ba
Cikin katse meenal din khaleel yace dauki basket din nan ki tafi dashi kitchen kishiryashi a tray yanxu ki kawo zamu sha ruwa tare da mama na a sama.
wani irin kallo ta masa na raini da tanbada tana bambami kasa kasa sai cewa take tabbb di jam abincin da Aka cikashi da sihiri da maganin boka dan arabani da mijina toh wallh baza'a ci abincin nan agidan nan ba sai in bayan raina.
shibaima ji dakyau ba amma sosai mhaifyar tashi ta shaka abun har ranta, sosai taji rantan ya mugun baci da furucin da meenal tay.
Tana tura musu baki ta dau basket din tafara tafiya dashi wato ko nisa batay ba tabi tasakeshi akasa dagangan ya fadi kacachau akan floor haka rabi daga cikin hadaden abincin dake cikin flask din ya zube akasa dan da mugun karfi ta kwada tabi ta tsuguna ta kama kafarta tasaka wani uban ihu wai tsinin takalmine ya kayar da ita.
Dukansu kallonta sukey cikin jinjina ma makircin ta dan duk jikinsu ya basu dagangan ta zubar
Ya juya ya kalle mum dinsa lkcin ranta ya mugun baci yace maa mama kiyi hakuri zanje na kwashe abinci sai muje dakina we can still have our time der kinji