Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 37

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 37

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 37: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 37. Kafin tay magana taga ya wuce da sauri sauri ya kai wajen…

3,363 words

Kafin tay magana taga ya wuce da sauri sauri ya kai wajen tun kan ya iso meenal tahau mika mai hannu tana kuka waiko zai dagata,.Wani irin tsaki yaja mata tare da shareta a sigar mafi cin rai. Sai dan wann attitude din dayay batan ya mata ciwo aranta bana wasa ba.

tanaji tana gani ya dauke kansa akanta ya tsuguna daf gabanta yahau tattara abincin.

Inkafarta ya tare mai gani haka zai ture abar banza.

Wani irin ihu meenal take masa kamar yankata akeyi.

..wayyo, wayyoo wayyo Allah na Khaleel khaleel my leg my leg my leg i think i had a sprain wayyo khaleel pls pls ka dubamin mana why are u ignoring me nowwww wayyo Kafa ta na shiga uku Khaleel. Aaahh ahhh mummy naaa mummy naaaa mummy mummy wayyo Ynxu sai Azo har gidanmu arabani dakai?

Kamar baiya wajen haka yay ignoring inta abincin da zafi yana kona masa hannu amma dake kwata kwata baison ran mamanshi ya baci akansa haka ya kwashe wanda zai kwasu tass ya bar dan kadan din a kasa snn ya daga basket din dakansa ya nufo wajenta dashi.

Yana daga kafafunsa meenal ta kama kasar jallabiyar da karfin tsiya

Tana kukan kamar da gaske sai wani bori take masa na sakalci "Khaleel meye haka dan Allah so Ure just going to leave, kafana fa na buga.. Pls dont leave me like this, tun baka ci abincin bakenan za kafara juya min baya, toni nasan ma abincin zai zube ne?

Baice mata komi Ba ya fincike rigarsa data rike har saida taci da baki wani ihu tay tana birgima tana wayyo wayoo ta rike kafarta dama duk zaka dauka karyewa tayi dagske

Yana isowa daf mahaifytsa yace mama kiyi hakuri dan Allah toh muje ciki mana ki zauna

Ran Mahaifyarsan a mugun bace da meenal tace aa, ibrahim. I feel suffocated here ni Zanje gida na kawai. Asha ruwa lfya!

Tana ficewa sai ganan halisa na saukowa dan ihun da meenal din take wane anayankata.

Bayansu khaleel din kawai tagani ayayinda ya sake basket din kasa da gudu yabi bayan mahaifyarsa duk hanklinshi a tashe dantana ficewa ta fara zubda hawayen itama.

Itafa kukan tausayin danta kawai takeji daya kare da wann yar iskan yarinya marar imani da tarbiya, she feel like meenal is just here to ruin her son's life and destroy his family tun kafin ta isa motarta ta fashe da kuka me zafi har tana jan sheshheka.

Har mota yabiyota da gudu kamar ba azumi yake ba, da wani irin speed ya rike murfin motar da karfi jikinsa na ɓari muryansa harna rawa rawa yace mama dan Allah kiyi hakuri karki tafi kina fushi dani. Dan Allaah kizo muje ciki i swear babu wacce ta isa tasaki bar gidan nan kina zubda hawaye I'm so sorry pls pls Maa pls Dan Allah kiyi hakuri i promise u i wil do wat eva it takes dan ga haka baisake faruwa ba. Pls come lets go in..ya riko hannunta yanajanta kamar zai mata kuka.

ta finceke hannunta anashi dan karfi snn ta rufe motar ta tay winding glass dan dede tana kallonshi da hawaye cikin idonta.

Koda ya kalleta ahakan saida yaji kansa yarasa dan kamar zuciyarsa zatay bindiga ta tarwatse haka ya dingajin zafi asaman kirjinshi.

Yanayinsa na tsantsan kunci da damuwa yasaka ta shanye nata hawayen da kyar snn tace ibrahim listen to me, kasan dai bazan taba yin fushi dakai ba cos i knw who you are, you are my son, very kind and obedient and i trust u with my life.

Kuma Tun kana karami nake adduar Allah ya baka mace ta gari, i just dont knw what went wrong in ur life daka auro mana wann yarinyar.

Nice zata dubi tsakar idona snn ta cemin nasaka maka maganin boka abincin dana kawo maka danna rabaku? Toh sai kabata abincin ta karasa zubarwa snn ka gaya mata cewa Saidai in uwarta ce mushrika amma bani ba tana kammala fadin haka wani hawayenta ya sauko mata ta share.

Sunkuyar dakansa kasa yay hawaye sun ciko idonshi sosai nunfashin sa har na sama sama.

Dama saida kace min kar naxo gashi nazo inata nadaman zuwa in sha Allah bazan kara zuwa nan gidan ba, da sauri ya dago kai ya kallata hawaye cike taf a idonsa bakinsa na rawa rawa yace haba mama ive begged u dan Allah kiyi hakuri..cikin katse shi tace naji, son, u have to promise me dat zaka kawomin macen data dace dakai nan kusa, not until then bazan sake taka kafata agidanka ba.

Tana fadin hakan ta janye glass din motar ta tajashi a haknli tabarshi tsaye awajen hanklinsa a mugun mugun tashe.

Lumshe ido yay komi daya faru na memetuwa masa a brain nasa dan babu abunda yafi daga mai hankli kamar hawaye nan da mumynsa ta zubar.. wai ita meenal din nan wacece irin baqar ashana ce mai kona gari

Ya tuna twin sis dinsa maryam ko aurensan batazo ba bare tazo gidan sa, all bcos of meenal they have bcom distant hakama Aliyu sai yay shekara yana garin lagos amma baifi su hadu a asibiti ba.

His parents are even worst babansa dama can baiso auren ba infact bashi ya daura masa ba wani acikin yan uwansa ya nada waliyyi ya daura masa auren. Maman nashi dayake ji da ita yau gashi tace bazata sake taka kafarta gidan ba.

Share hawayen daya sauka masa yay ya shiga gidan normally kamar mutumin kirki yana isa yasamu dede halisa tana famar kkrin dagata akasa kenan sai zage zage take cikin kuka tana gayawa halisa karya da gaskiya tana cewa ai mahaifyar khaleel bata kaunar ta itace ta tureta kasa snn ta watsa mata abincin ajiki.

Suna cikin maganan taji an fincikota kamar tsinke Kafin ta dago ta kalleshi kau kau kau taji sauka maruka uku uku akan fuskanta agigice ta fadi kasa tana ganin stars nan ta rusa ihu me gigitarwa tanamai birgima.

Har ya daga kafa zai ball da ita halisa ta rikeshi a mugun tsorace what is wrong with u zaka kasheta ne. Kwace kansa yay da karfi ya dubeta da bacin rai a muryasa yace stay out of this.

Yace ma meenal ke zanyi maganinki agidan nan mark my words..

A fusace ya dauki basket din mum din nasa ya haura sama yabarta akasa tana rusa ihu tana birgima dan marukan daya matan nan har fuskanta ya kumbura bakinta na fidda jini karshe halisa ne ta riketa takaita room babu kalar labarin karyan da batawa halisa akan rlashp din khaleel da iyayensa ba.

Cewa take sun tsaneta dana kawai so suke su rabasu, sune suke juya masa kansa akanta. Shikuma baya bin na kowa abunda ke ransa kawai shi yakeyi itama aigani yakeyi kamar alfarma ya mata da ya aureta dan itace ta gansa tace tanasonshi ita tanace mai suyi aure haka ta dinga kawo ababen tausayi tana fada

Halisa nasha baqar azaba kafin khaleel ya yadda ma zai aureni, sau tara ina kkrin kashe kaina akansa u were der ryt?? thats why he don't even knw my worth kikaga abunda familynsa suke mun ynxu memekon yabi bayana sai yana dukata kamar jaka?? Babana har ya mutu betaba dukana ba wayyo Allah na shiga uku.

Halisa ta gama jinta daga uhm sai uhm har suka rabu.

Bayan dare ya raba haka uwarta ta kara xugata akan taje ta sameshi ai itace da gaskiya akan me uwarsa zatana kawo mai abinci bayan tana nan haka ta zuzzugata.

Da asubahin fari halisa nakan bacci taji kururuwar meenal ya karade gidan.

Babu takalmi akafarta ta fito sa gudu nan ta sameta kasa tana mutsu mutsu wai khaleel ne ya zazzaneta da belt har abun tausayi jikinta duk yay rada rada da bulala aranar ma ko zama bata samu tay me kyau ba

kamar da wasa duka ya fara dawo ma meenal kamar Ruwan sha a hannunsa cos he is frustrated with her tafara ficemai aransa kwata kwata dan kuwa magana kadan zata gayamai inbe gamshe shi ba haka zai kamata ya nada mata shegen duka irinna sojoji haka zai fasa mata baki snn ya zazzageta yay ball da ita waje.

halisa ta rasa wani kalar shedan ne ya shigo musu gidan ya zauna ajikin khaleel. gashi bata isa ta tsoma baki a fadarsu ba nan da nan zai masifeta tass yace mata taje room dinta tay minding business dinta.

he bcom very rude, angry and hot kamar burning iron, Dan acikin kwanaki bakwai da meenal tay tare dasu kwata kwata sau uku ne kawai bata daku agidan ba. zai dake tan kuma Yace mata shi yana son haihuwa inhar tanason su shirya kawai ta dauki cikinshi sai suje gidansu tabawa maman shi hakuri.

tana mutuwar sonshi shiyasa ma har yake dukanta snn takoma masa da dare kobe nemeta ba amma gani take bazata iya yin ciki ma namiji ba koma wayeshi, Tun datagane take takensa akan haka arana na takwas din sai tay booking flight din asubah ana saura kwana biyu ayi sallah sassafe ta aje mai wasikar cewa ita bazata dauki cikinshi ahaka ba,sassafen kuwa ta gudu takoma wajen mummynta a south africa....................... SURAYYAHMS

Da sassafe khaleel ya farka bayan yay wanka yaxo gaban mirror yana taje suman kanshi anan ne yaga short wasikar da meenal din ta ajemai akan table yadauka ya karanta.

cikin sauke ajiyar zuciya wata Karamr muskilayar tsaki ta kufce daga ramin bakinsa ayayinda ya yaja drawrsa ya aje aciki yanamai furzan iska softly ta bakinsa alaman dake nuna hakan be ko darashi ba. She can go to end of the world for all he care dama yagaji da jibgarta ji yake aransa kamr ta isheshi agidan.

shide haryau aransa baiji dandanin danasanin dukanta da yay ba cos all he knw is duk macen datace zata saka uwarsa zubda hawaye agabanshi she wll definatly and surely face the animalistic side of him.

Zama yay a bakin gadonsa dat look soo unkept kwana biyu daya saba da yadda halisa take zuwa ta gyaramai gado tadan tsafce mai dakin ynxu ko yayi gyaran dakansa sai abun baya burgeshi.

Yana zama abakin gadon yafara saka wasu soft sneakers me tambarin jordan akafafunsa dede da kalar rigarsa fari me layi layin ja ajiki. Yana gama sawa ya dauki wayarsa da keys dinsa ya miƙe kai tsaye gaban mirror ya dau turarensa ya fetsa snn yabar gidan bashi da dawowa ba sai can dare kusan time din dayasan kowa yay bacci.

Haka gidan ya cigaba da kasancewa kamar wanda akayi musu mutuwa dan tun sadda ya fara jibgar matarsa Halisa ta dena shiga tsabgarsa kwata kwata atsakaninsu ko gaisuwa baya giftawa.

Cikin kwanaki takwas da meenal tay dasu koda tay abincinta ma iya cikinta dana mai gadi kawai takeyi sam bata aje saura bare kuma takai masa dakinsa.

Meenal kuma dama bata fiye kasancewa cikin hayyacinta ba dan duk sanda ta tsokaleshi ta daku a hannunsa toh a daki take kulle kanta dan taci tasha in peace dan tunda tazo gidan batay azumi ko daya ba.

Ranan daya gane hakan ma tasha mari amma ko ajikinta, itade iya abunda mummynta ke gaya mata shitake ayyana duk dama tana jibguwa, wani bin ihun datake yi agidan tanayi ne da gangan dan ta dada sakawa halisa ta tsanesa snn ta dawo tana bin bayanta kmr dacan.

sede harta bar gidan jiya bata da wani cikakken tabbaci akan abunda ke zuciyar halisa, dan kuwa adacan da suke tare tasan inde halisa na nan tare da ita toh khaleel bai isa ya daketa batare da ta rama mata ba. Halisa was like a blood sister to her wanda akoina wani matsala ya sameta takan tsaya mata suyi fighting dinsa tare.

A wnn karon kuma sai taga Ko da anyi abun agaban halisan ido kawai take zuba musu dukansu batakuma cewa ko dayansu komi saidai ma ta girgiza kai tawuce daki tayi zamanta acan ita daya.

Babu kalar makircin karya da maganganun da meenal bata gayawa halisa ba amma har ta bar gidan daga uhm sai uhm dan batasan me zatace ba.

sumtmes She just think that they deserve each other ita da mijintan Dan yau zaka gansu kamar mutanen kirki amma gobe idan sukayi wani abun sai kaji kamar basu ba.

Gara ma meenal ta riga tasan inda ta ajeta, dan 99% daga behaviours da furucin bakinta zallan makirci, yaudarace da kuma karya aciki.

Na khaleel duk yafi ci mata rai dan aranta batayi tsammanin hakan daga gareshi ba, She become secretly and furiously dissapointed in him for this violent behvr, wani bin har fada take zama tay ma kanta agabn madubi musmmn akan yawan cusa damuwarsa datakeyi aranta sosai..

Halin da suka shiga agidan kwana biyun bakaramin damun zuciyar Halisa yay ba shikansa khaleel yana sane da hakan amma ko akwalar rigarshi he feel dat she can think what ever she want to think he dont care duk dama dai babu minute din da zai wuce a rayuwarsa da baiji kewarta aransa ba.

Saura kwana daya tal ayi sallah Meenal tariga ta lalata masa dukkan wani shirinsa dayay aransa domin nunawa halisa godiya akn kulawa dashi datay ayayinda yake ciwo

Yarasa ta yadda zaiyi ma yanzu yafara tunkararta dake ko magana basuyi daga sun hadu saidai yaga ta ɓata rai ta dauke kanta akansa ko tana binshi da harara.

Washe gari jajibirin sallah amma ko tunanin hidimar bayayi dan kuwa yay jigilar zuwa wajen mumynsa a office dinta amma duk taki kulashi.

Haka yayta aukin tura ma kaninshi Aliyu text akan ya tayashi lallashinta.

Fannin meenal kuwa tun isar ta S.A take kame jikinta dan batason mumnynta taga yawan dukan datasha, babu dama kaga sun dan zauna daganan babu hirar da sukeyi saina zagin mahaifyar khaleel.

meenal har buga kirji take tana Cewa Taci dubu sei ceto,tace"mumy nasan shegiyar matan bazata sake zuwamin gida na ba Dama can itake nace masa Tana ruda masa brain dinsa akaina wallh mummy bakiji dadin danaji bane data fita agidan tana kuka matar munafukace dik na lura da take takenta so take ya tsaneni kuma idan har nabarsu suna shigowa rayuwarmu khaleel bazai taba bani irin kulawar danake so ba. He has to be with me alone, mumy bana son nayi sharing love dinsa, da time dinsa, da kuma attention dinsa da kowa har Abada. I will do wat eva it takes to keep him for myself dukansu basu isa suzomin gidana ba khaleel will be only mine.

Hajya nadiya ta buga shewa tace haka nakeson ji babyna wallh kinmin daidai.

Mtsss Dacan dayake cewa shi baisonki yanxu meya cinyeshi daya hkra ya aureki yake zama dake ai tunda ya hqra da taurin kanshi yaa aureki nasan munriga mun gama dashi kidauka kawai cewa da kedashi mutu ka raba.

wani murmushin jin ddi Meenal take yi hjy yace itama jakar kawarkin ai tagani lkcin daya marekin ko? Tace eh mumy taga komi ai bakiji abubuwan da na zage na gaggaya mata akansu bane haha hahah yanxu nasan duk zata dauka gaskiya ne hahahahah hahahahahahahahahaha

Cike da nishadi hjy nadiya tay dariyar itama "goood, she will hate him more and more ai kinga shiknan kowa sai ya rabu miki da mijinki kema kuma sai ki dage kiga kin dada mallakeshi ke kadai Nide Allah Allah nake yarinyar nan tagama jinya tabar gidanki, u need to be the queen of that house yan baqin ciki sai dai su mutu.

Wani Mugun dadi meenal takeji in mummynta tana fadin hakan tana kuma yabata duk dama bata iya ta fayyace mata kalar dukan data sha ahannun sa ba, iyaka cewa tay ya mareta agaban halisaa da mumynsa, bata sake ta bata gagga gaggan labarin jibguwan azaba da tasha a hannunsa ba tin datazo kasar S,A, a cikin takatsantsan take da jikintan wanda ko wanka zataje sai ta saka babban bathrobe ta killaceshi wai duk dan kar mummynta taga tabon tabon dukan datasha ta tuhumeta akai dan tasani sarai mumynta bazata tabayin hakuri intagani ba.

duk wayon nata Bata san da cewa hajy nadiyar ta riga ta ganota tuntuni ba, yau saidai ta bari dare ya nutsa sunyi bacci snn ta farka ta hau yaye jikinta ta gaggani shatin belt kaca kaca a bayanta jikinta har na bari ta dau wayarta ta haskashi sosai snn ta dau hotonan wajen a wayarta..

Ahujajan tabi ta tasheta cikin tutsiyeta da balbalin masifa" bura ubancan uban waye yamiki irin wann dukan meenal har kike boyemin ashe baki da hankli..toh wallh ba aihaife wani da namiji da zai daka min yata ba.

duk da haka meenal saida ta kirkiro wani karyan ta shimfida mata tace mata sam tabon bana duka bane

hajy nadiya harna kunfan baki "meenal ki gayamin gaskiya ni din nan zan miki maganinsa, wai akan dan zagi uwarsan ne yay miki haka ko akwai wani abu?

tace Mummy walhi babu komi iyakar abunda nace miki shine ya faru.

Hajy nadia bata wani gamsu da karyan meenal din ba amma adan dolenta ta hakura da maganan Ta kyaleta saboda tasan meenal tsoro kawai takeji bazata taba amincewa ta barta harta aikata wani abun da zai jawo khaleel yace zai saketa ba.

Hjya nadiya kuma irin matan nan ne masu muguwar son yayansu daka taba mata jikin yarta gara ita ka bugeta yau kusan kwana tay da abun aranta yanaci mata rai.

safiya nayi ta fita can waje snn ta dokawa mahaifyar khaleel din kira tun basu farka a bacci ba haka ta dinga kiran wayar hqr saida suka farka ita da mijinta.

tare da tura mata hotonan jikin meenal ta inda take shiga bata nan take fita ba.

buga kirji take tana Cewa hajiya fatima saina tona miki asiri Annamimiya kema ai azzulama ce tunda burinki kenan kizo gidan amina kisaka danki yaci mutuncinta, aikin banza aikin wofi,saiki fake da cewa ke uwar marayuce me jin tausayin mata amma ai ganan babban danki ya zamo mugu shine opressor agidansa yanata azabtar min da yata da duka kamar shi ya tsuguna ya haifeta.

Toh wllh anyi na karshe duk sanda ya sake dora hannunshi akan yata toh kaf duniya sai sun san irin kalar tarbiyar dakika bawa danki.

Tana gama balbaleta da masifa taja mata tsaki ta katse wayar.

Hanklin mahaifyarsa yay mummunan tashi bana wasa ba, hawaye ke zuba a idonta dan already tagane mijinta Ya harzuka har ya tashi tsaye akanta yana mata wani irin kallon bacin rai dana tashin hankli.

maganaa zatay mayar masa taga hannunshi a sama cikin dakatar da ita

muryansa a dake yace "Ni Banason naji wani abu daga gareki, da ke da danki ai yanxu kuka fara gani. To kukan me kikeyi bayan kinsan ya taba aikata fiye da haka ma ko yaune ya soma cin mutuncin mata arayuwarsa?Marar hankli marar tarbiya. Allah ya wadar naka ya lalace. Muddin kika sake tsinannen auren nan nasa ya jawo min wata musiba da rashin mutunci sabida ke to kisani bazai sake tako kafarsa gidana ba.

Nagaji da tozarta a idon duniya sabida shi wanda yamin abaya ma haryau ban iya manceshi ba to kisani wnn karon kam bazan lamunta ba, do wat eva it takes to clean up dis mess, ai danki ne..

ko alwala yau baiyu a dakin ba ya fice ransa a mugun bace ya koma sashensa. Duk ta rasa me ke mata dadi yar uwansa maryam dake meduguri ta kira sukayi magana kafin nan tadan samu nitsuwa.

Da sassafe ranar jajibirin sallah wayar khaleel ne ya dagashi daga kan sallayarsa. Yana daukawa yaga Yar uwansa maryam ce ta turomai da doguwar sako, da sauri ya bude ya karanta kansa na wani irin sarawa. Innalihhi wa inna ilaihi rajiun ne ya kufce a bakinsa ayayinda ya jefar da wayar akan gadonsa cikin sauri ya shiga wajen wanka.

Ko minti biyar baiyi aciki ba ya fito ya shirya kansa sharp sharp ya fito ya nufi babban office din mahaifyarsan aggaugauce.

Daga offishin yayi kusan awa guda a waje yana jira bata ce masa ya shigo ba an ajiye shi awaje abunda ba a taba masa ba.

Gashi clients din ta da sauran zaratan matar dake aikin humanatrian services sai zuwa suke ana fidda kayan Abinci dana sadaqa da za'a kaiwa gidan marayu kowa yanata kallonsa da irin salon shishigi da iyeyin da suke masa...

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull