Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 38

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 38

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 38: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 38. "...he got really anxious and pissed, bai tabajin kansa a…

3,374 words

"...he got really anxious and pissed, bai tabajin kansa a cikin matsuwa kamr na yanxu ba..Da a wani wajen ne wani ya aje shi hakan da zaice pure wulakanci ne amma dake mamanshi ne he is willing to wait koma yaya ne.

Agogonsa ya dada dubawa yana wondering shi sam Aransa bai kawo' Cewa purnishing dinsa take yi ba. sai Chan da yaga zuwan wasu client da aka masa karyan dasune take meeting Din tun zuwarsa Kafin nan ya taso ya wuce kai tsaye zai shiga offisin sectaryn tay saurin shan gaban sa tace" sir please wait hjya ce tace kar na bar ka Ka shigo sai ta bada izini.

Wani hade rai khaleel Yayi...irin nida offishin mahaifiya ta ace min na jira? baima jira takarasa Maganan ba ya wuce ya shiga ciki abunsa.

Yana daga ido He cudnt believe his eyes yadda yaganta zaune cikin nitsuwa sanye da kasaitaciyar shiga ta alfarma ta saka black colour al layl abaya na dubai ko ina jikinta a killace hasken fatar ta na haskawa tay kyau kamr wata balabiya.

Fuskan ta adan daure yake tanakan rubuce rubucen ta tamkar wata first ladyn kasa,...

She's alone shine ta ajiye ni fiye da awa awaje harda samin restrictions Abun ya bashi mamaki matuka. duk dama sectaryn ta biyosa abaya tanata mata complain amma Ko daga ido takalle su batayi ba..

"Just Get out .. yafada ma sectaryn.

shakkar idanunsa Ya saka ta juya zata fita a sadade. Tana Kuwa juyawa zata fita cikin muryanta na kasaita tace sectary wai meye na fada maki ne dint i ask you not to let anyone in?

Khaleel Ya juyo ahnkl yace haba Mama? Cikin mamaki yake kallon ta, amma wani hade rai tayi kamar bata san dashi ba.

Nan ta cigaba da azalzalan sectayn ta Da masifa marasa she look really pissed and angry yasan duk wann attitude din shine ya jawo.

Babu tantama yasan Fushi Take Yi Da shi sosai gashi ya matsu yanason yaji menene mahaifyar meenal din tagaya mata haka da har tay fushi ta kai karasa wajen yar uwansa dake can meduguri.

Kansa ya sauke can kasa zuciyan sa nahana shi saurin yarda da yanayin reaction din mum din sa.

Sir...sir.. please can you,..pls wait outside..

baiko kula sectary ba Ya dago yace maama na i just want apologise to u koma miye ne pls let me explain my self pls..

Yadda ya fada da ladabi da sanyin jiki Da kuma fuskan damuwa yasa taji wani iri aranta Sai ta dan kalle sa..

Sai Batace komai ba haka ta dada bata rai kasan makoshi tace ma sectry excuse us.

tana fita cikin share shi ta maida kanta Kan rubutun dake gaba tan

"Speak". As u can see aiki nakeyi.

zama yay akan kujeran da sauri idonsa nakanta snn yace maama,uhm Mama bangane kan sakon da maryan ta turomin ba pls can u tell me what happen?

Wani irin murtike fuska tayi tare da daura masa marin bazata akan kuncinsa.

A zafafe tace ohh baka ma sani ba ko?

Lumshe idonsa yay yay tsammmm da idon bai kuma daga hannunshi akan kuncin sa ba.

Tsaye ta mike akansa muryanta na rawa dan bacin rai.. snn tace ibrahim u have the guts to beat up ur wife like that akan me?..dan sabida ka tozarta ni?

Dago kai yay ya kalleta jikinshi a mugun sanyaye Lokcin idonta ya ciko da ruwa.

tace "Duk duniya Ni Kadai zaka tozarta in baka nitsu ba tunda duk gani ake kamar nine na lalata ka., toh dazun nan da asuba uwarta ta kirani take min burgan tarbiya harda gayamin cewa akaina ne kama yartan hakan. Just take alook.

Wayarta ta jefa mai gabansa azafafe.

Ahnkli yasaka hannu dauka ya kalle hoton bruises din dake jikin meenal da hjy nadiya ta dauka ta tura ma mum din nasa asace.

ahankli kansa na kasa yace nayi kuskure Mama but she crossed all limit kema kinsan...cikin katseshi da Wani mugun harara data balla masa har Bai san sanda ya dada sauke kansa kasa yay shiru batare da ya karasa furucin nasa ba

...cikin dakewa tace nasan me, inma nasani and so what? Dukan mace ai ba tarbiyan da muka baka ba kenan ibrahim. Ko tunda aka haifeka ka taso ka taba ganin wani da namiji ya bugeni?

nasan Wayann mutanen basuda mutunci but ure my son, dont you have self control? Da wann hotonan wann muguwar matan zata iyayin komi harma ta bata maka sunanka a koina sai ahanaka matar aure. kuma ai kaji nagaya maka, dolene fa ka nemo wata matar dan case dinsu ya isheni haka.

ibrahim Kar inji kuma kar in sake ganin situation din da zai jaka har ka daura hannun ka akan wata ƴa mace koma wacece sabida ba mutuncinka bane.

Anan ta tsaya Da zancen nata taki sam ta fayyace masa irin barazana da zagin cin mutuncin da hajya nadiya ta mata bata kuma gayamai cewa agaban mahaifinsa akayi ba..Dan tasan muddin ta fada to khaleel zai tsinka auren kuma tasan hakan babu abun da zai jawo musu face fitinfinu marasa karewa.

hakuri ya dinga bata amma ko ajikinta ta masifeshi tass tasss

Nan take ta kira hjya nadiyar da wayar ta na office dake tasakashi a recoder don so take itama takare mutuncin danta by all means possble.

yana ringing tasaka a handsfre tace masa ya bawa hjy nadiyan hakuri snn in meenal din ta dawo yasan yadda zaiyi su sasanta kansu kawai itade burinta shine ya kawo mata sabuwar matan aure.

Zuciyarsa kamar zai tarwatsa ya amsa mata da toh dede nan hjy nadiya ta dauka.

Hjy fatima batace komi ba ta kyalesu sukayi magana, khaleel bai yi taurin kai ba kai tsaye ya bata hakuri.

Wani cika take tana batsewa, tana cakka masa baqar magana. Nuna mai take yarta qwal ce, sun mata rainon kwai dan haka ba'a taba musu ita, snn yar tasu zinariyace duk abunda tay dede ne.

Mahaifyarsa Tana jira taga yayi zuciya amma haka ya daure domin ita har sanda hjy nadiya tagama balbalin haukarta snn ya iya dago kansa sama ya kalleta.

Yace maaa in sha Allah bazan sake ba. I regret puting u in dis position.

jakarta ta dauka tanajin tausayinshi aranta snn tace "toh naji, am going out nikam, Kuma har yanxu inakan bakata ibrahim kar ka sake shekaran nan ya kare baka nemomin wata matar auren ba. I am tired of dis despicable ppl dat are turning u into sumone i dont knw.

Tsaban haushi da kuma damuwa dake cin shi aransa bai iya wani kwakwarn magana ba yace Mata toh shikenan adawo lpya...

Tana ficewa shima ya fito ya dau car dinsa ya kama hanya zuwa asibiti Abubuwa dayawa ya raya aransa game da meenal da mahaifyarta yanata neman hanyar da zai nuna musu iyakarsu.

Tukin yake kamar ba zaiyi ba don Gaba daya idanun sa suka kada sukayi ja, A duniya ya tsani abunda zai taba mishi mahaifyarsa kuma bayajin zai iya hutawa inhar baiyi abunda take so din ba.

Consultant office dinsa ya nufa, daga nan kuma Gida ya koma inda ya tarar da babu motsin kowa gidan dakin sa ya nufa yana sauke gajiyyun ajiyan zuciya..wanka ya fada inda ya dafe bangon shower da ya sake tana Zubo ruwan sanyi tana dokan bayan sa .

Ya dade anan Bai dago ba sai da yaji dai dai aransa, towel dark blue mai laushi ne a hannun sa yana goge faffadn kirjin sa Izuwa kunnen Sa dashi, Dan kadan ya murza hand and feet cream,sai wani firming face serum daya goga ma radiant face din sa mai sanyi da qamshi mai shiga jiki.

Duk dama baijin fitowa waje adan dolensa ya shirya yaje restaurant neman makansa abincin shan ruwansa na karshe da zaici.

Daga nan wajen abokinsa hafeez yaje ya dan rage darensa anan dan baison ya zauna a room dinsa shikadai bare tunani ya damesa.

Wajajen karfe 12:30 na dare ya dawo lkcin gidan ya dada yin shiru ga wani uban sanyin daya sauka.

Kitchen ya nufa baiko daga ido yaga kalar abncin da halisa ta dafa musu ita da me gadin yau ba. Yasani sarai by now itama haushinsa takeji, coffe kawai ya hada makansa ya haura sama dashi, at arnd 1.am na dare yay bacci. Na kudine 08060712446 chat only

Ai it's show time 💃😂 minal ta kade 😂 since halisa is in the game now shikenan kuma.Alhamdulillah Yanzu it will be very easy for khaleel ya shawo kan halisa, can't even imagine what meenal is going to go through cause for real Halisa and khaleel are her biggest strengths, I think she loves them a lot but just can't stop using them for her own benefits, she's just selfish and self centered but she love both of them a lot 😩, imagine those uve been manipulating against each other for years, su zo su hada Kai ita su kyaleta meenal is going to go through hell 😂😂 and again am sure sai tayi asara a cacar nan shegiya Mayyar kudi a hada harda kudin jama'a duk a kwamushe 😂 and again ga Fadila itama Tana nata shirin na nuna mata iyakarka Allah şarkı meenal 😂😂😂 ure doomed bby girl 😂 Saura shema'u marafa itama yar banza Bangaren su khaleel kuwa Ko minti biyar basuyi a harabar gidan ba suka fice ransa ya matukar baci da bvhr din babansa akanta sam baiso da halisa ta hadu da babansan bama.

sun isa gida ba da jimawa yay wanka ya kimtsa kansa ya taho room dinta danya bata hakuri xuwa yay sameta azaune tana waya da kawayenta. Its almost 10pm ma dare meenal bata kira kowa ba kuma bata dawo gidan ba.

Kowa na mata jaje but she seem fine shiyasa hanklinsu ya dan kwanta sosai. Suna hade ido dashi tay musu sallama ta katse wayar, oversized shirt ne ajikinta da bomb shot, da wani irin sanyin murmushi me sanyaya rai ta tarbesa, cikin sauke ajiyan zucya ya zauna kusa da ita yana kallonta sosai kamar wanda zai hadiyeta "How u feeling? Ya hkri..Tace i'm feeling great and thank u for being der for me im grateful..dan shiru yay kafin nan ya gyada kansa yace " ur speech was great, Its iconic!! mahaifyta ce tace ko zaku gaisa and then this whole situation happen dan Allah kiyi hakuri dats how he is.

Karamin dariya tay tace "but i'm not offended. In kanaso zamuje wajenta anytime mu gaishe da ita, u knw i owe her one she took care of grace sosai.. tun be amsa ba tace Doc kasan me? Yace sei kin fada, kallon sa tayi snn tace ure the spitting image of ur dad wallh kuna mugun kama, i was wondring, is that how u going to look wen u turn old?

Dariya ya dan fashe dashi batare da ya shirya ma hakan ba cikin gimtsewa yace mene kinsan me kike fada ma kuwa abeg abeg bama wani kama i look like my mum jare.

tana murmushi tace Cmn doc, who want to look like a woman? Ummm sister Maryam already looked liked u.

Hannunta ya rike yace halisa i am being serious here kinason ki canja topic din ko, see banji dadin abinda yay ba and u dint even tell me how did it happen?

rau tay da ido tanamai gyara zamanta kusa dashi cikin narkaken sautin shagwaba tace ina zaune na ina kallo sai naji ance min he want eggs and coffe Kuma naga nikadaice wajen shine wata babe ta nunamin wajen yi na masa...

yace uhum "And then?

Then he looked suprise daya ganni, sai yay kamar be zai kalleni ba, he lower his gaze, shine yace min na dinga daura scarf, dats all .toh meye abun haushi aciki.

Cikin kyabe baki yace I dont knw, but ure a guest ai, sai yabari inkin tafi sai ya gaya ma mum ita kuma ta gayamin ni zan gayamiki politely.

Khaleel pls karka dau abinda wani dumi der is nothing der..its ur fther that corrected me. Isnt it a good thing?? Nasan da a titi ya ganni haka bazai ma tunkareni ba but im at his house. Witot his knwdelge.

Yace okay naji naji u won, wani lkci inkin huta zamuje office Dinta kawai ki dubata acan sai ku gaisa ko?

Tace "Why not trmr?kuma meyasa sei a office nide gaskiya nafison muje gidan da safe inmun gaisa daga nan sai muje asibti wajen doctor Aseem cos he called me dazu da kaje room dinka he also like my speech.

baki a sake ya tsaya yana kallonta kawai kice kin gama plans dinki madam. Look u just buried ur sister ..u need to...

Cikin katseshi tace I dont need anything dat will depresses me plsssss

Yace okay fine...shikenan Allah ya kaimu gobe.

dan shiru ne ya gifta tsakaninsu kafin nan ta dago ta kallesa tace toh me kaci yau? agijaye ya dubeta snn yace nothing much, i cant even rembr. "Are you hungry?

Tace uhmm..

agogonsa ya dan duba snn yace Okay, U cant cook this nite tho, bari na miki tea saiki sha.

cikin jin dadi tace okay fine, ina jiranka.

Tashi yay ya nufi kitchen din ya kunna boiler ya hada ruwan zafi yay musu two cups of tea da toasted bread..

Lkcin ana neman wajen sha daya na dare saura wucewarsa da tray din kawai meenal ta gani daga can sama bayan ta shigo gashi ta gaji yau bana wasa ba dan dakyar ma take tafiya ranta duk a dagule tsabar wahalar data sha yau wajen kwamusho hanklin investors duk abunda ya faru da halisan yau itace kawai batasan komi ba,

Harkan business kawai ta sako agaba wai dan ahakama basu fara xancen zuba kudinsu ba kenan Sunce mata ta kawo musu cikakken bdget plan dinta sugani.

Wucewar khaleel din dakin halisa yasata hanzarta ta fara biyo bayansa, fannin halisa kuwa yana shigowa room dint ya samu dede ta kammala sauya kayanta kenan izuwa na bacci dark pink riga ne marar nauyi me spagthi hand kimtsatu kuma tsayayyun nonowarta sun tsaya kyam ataciki, rigar yana da dan jacket dinsa toh bata kaiga ga daurawa ba ta taho ta tana murmushi ta amshi tray din ahannunsa gaba daya qamshin turarenta ya kusan daskarar dashi awajen dan har ta aje tray din kan table bai motsa ba.

"Thank u soo much for this..Toh zauna mana

janshi tay suka xauna tare tana binshi da wani irin sanyin kallo daya kejin dirarsa har ransa.

Cikin ransa yasan dolene yay makansa kiyamullaili ya gudu kafin nan yafara ganin abunda zai tadamai hankli.

Cup din ya dauka ya mika mata yace gashi kisha nagani, i got to go"amma sai kinsha na gani tukuna

Hannu tasaka ta amsa ba musu, ya mika mata harda bread din wani irin shagwabe mai fuska tay "Inka ga nasha toh sai kaima kasha...yace what? Pls.. kisha pls. banason ki kwanta da empty tommy zai hurting stomach naki gobe.

Kusa dashi ta matso kamar zata fado mai akan kirji, kirjinshin nashi saida ta buga da karfi musmmn ma dayay arba da kirjinta, tace "open... Baisan sanda ya bude bakinta ba, nan ta bashi bread din ya gutsira dan kadan snn tafara bashi shayin yana sha kadan kadan haka ta dinga basa ..

zata kara bashi na karshen ya kwace cup din yace "oya ur turn

..garin zai juyo da ita tafado kan kirjinshi yay murmushi yace perfect spot, oya bude katon bakinki.. daria me sanyi tay kafin nan ya saka mata bread din cikin kulawa ta gutsira ya bata tea din abaki dede zata kurba kenan sukaji an banke kofar an shigo musu irin shigowar wargajajjun mahaukatan nan, a daskare meenal ta tsaya tana wani irin kallonsu da duhu duhu a idonta, dan kadan ruwan zafin ya zuba ajikin halisa tay yar kara asshhhhhh kiris ya rage khaleel ya kai hannunsa wajen sai yabi ya kame, da wani irin masifaffen kallo ya kalle kofar yaga ashe meenal ce ta banko kofar tana tsaye tana wani huci, wato baisan sanda ya mike tsaye cikin daka mata tsawa ba.. "ke da Allah baki da hankline zaki shigo haka kamr wata doki, mtsss jibi kin wani raxanata ,..just see what u have ur done...

Tsakanin tsawar daya daka mata da kuma yanayin data gansu aciki batasan wanne ne yafi caza mata brain ba gata da konannen kishi dan ji tay atake kwaklwrta na juyawa acikin ruwan zafi

Muryanta harna rawa tace wat do u mean what i have done?....tsaki ya ja cikin katseta snn yace kin makance ne da bakiga konata da kikayi da ruwan zafi ba.

idonta a rufe da kishi tace ohh pls khaleel Ni ban konata ba, tsorata kawai tay ta zuba ruwan tea ajkinta dan anganni na shiigo..

cikin katseta halisa tace "tsorata dan an ganki kin shigo ko? Amina u got to mind ur language.

Dataga ran halisan ya baci kuma sai ta sauko ta sassauto cikin sauri

"kai babe nifa ba haka nake nufi ba, gani nayi kamar zai miki dure shine nashigo da sauri bansan zaki tsorata ba.

Halisa ta mugun hade rai "Hmmm,Nikam shikenan, i am no longer intersted in the tea. Awani irin ynayin sanyin shagwaba ta kallesa ahankli da muryan daga ita sai shi sukaji tace mishi nice tea doc..! Daga haka ta shiga bayin gida ta kulle kanta aciki.

Meenal ta rasa me halisa ta gayamai da bataji ba

Khaleel yay murmushi aransa, snn ya juya ya kalle meenal din Tun beyi magana ba tace khaleel waimesa kakeson hadani fada da halisa ne yanxu zata dauka ko zarginta nakeyi.

yace wann kuma ke kika sani, inhar kika sake bata sha tea din nan ba ranki zai baci,..daga nan shima ya fita ya bar mata dakin

Magiyan duniyan nan tay ma halisa amma taki kulata gashi abunda tagani gabaki daya yaki fice mata ido, karshe da hawaye ta koma room dinta ta kwanta cikin rudani. Can snn halisa ta fito ta zauna akan couch tare da rage fitilan room din ta bar guda daya cikin sauke nannauyar ajiyar xuciya tana murmushi tace okay lets see who is going to be soo frustrated in this house. shanye shayinta tay hankli kwance sann tay bacci......DO NOT SHARE NA KUDINE CHAT 08060612446 TO SUBCRB Cikin daren da zai tafi london shirin event dinsu Tun 3:am na tsakiyar dare mahmud ya farka ya dauro wata alwala yayi tahujjud cike da tauhidi da neman nasara akan abunda zai sa gaban sa daga yau din,Karshe yayi zaman addua ma iyalin sa Yana neman alkhairin dake cikin auren sa musamman wanda yake tsakaninsa da marainiyar Allahn nan hafsa har ransa yasan bazai iya bata duk wani hakkin aure yanzu ba amma yana rokin Allah ya sa ya cire komai aransa ya bada matan sa hakkin su sabida darajar auren ba don yanayin da aka daura masa auren nasu ba...

Haka ya gama ya mike ya shiga wanka tun Da asubahin fari ana neman wajajen karfe shida saura ya hau shirya tarkacen kayansa..

Sassafe Hafsa na kitchen tana famar tafasa musu ruwan shay dayaji kayan qamshi sabida weathern kasan na sanyi ne shima dolene sai anashan shayi akai akai shiyasa suke da joint joint na shan shayi akasar kusan ko ina.

Yana kammala hada kayansa ya shigo ya same hajy binta zaune kana dadduma tana kan can jarbinta ahankli lkcin Baisaka kayan sa ba tukun, yar simple tshirt da wando ne kawai ajikinshi yazo daf da ita ya zauna har ta kammala jan carbinta Tana ajiye charbin ta juyo ta kalle sa Yayi murmushi yace mummyna kin tashi lpya? Tana murmushi ta amsashi da lafya kaifa bayan ya amsata a nitse yay gyaran murya, Tayi shiru tana binsa da ido cikin hikima ya fara kawo mata tadin project din nasa da yadda abun zai kasance musu very competative tare da yan siyasa yace mata pls suka sakashi a addua akan hakan idan ya tafi.

Tunma bai gama rufe baki ba tace masa In sha Allah ma zakayi nasara mahmud Albarkan iyayenka na tare dakai, Tace Amma Kana gama wa zaka sake dawowa ta nan ko?ya gyada mata kai, sai tayi shiru kamar ta sake tuno da wani abu can tace toh Ita hafsat din yaushe zaka fada mata kaga hakkin ta ne ta san da wannan tafiyar taka ai ba komai ne zataji abakina ba.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull