Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 48
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 48: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 48. saida Akal suka gama shagalinsu da saurayinta snn ta kira…
3,343 words
saida Akal suka gama shagalinsu da saurayinta snn ta kira shema ta daga mata hankli akan ta dawo gidan ga nn hadiza ta fara kkrin tona musu asiri, shemau bata dawo akan lokci ba sai can da yamma suka zo suka tutse hadiza a daki dan wayar datake boyewan ma shema ta dinga bincike har saida kwaceshi.
Suna cikin hakan saiga kirar alhaj shafiu ya shigo wayarta. da can Kamar bazata yarda ba daga bisani ta barsu akan hadiza saita koma gefe ta dau wayar ta inda take shiga batanan take fita ba tana zaginsa tana kuka ko ajikinshi.
Shi text dinta data turo masa cewa tana da cikin shi daya bude ya gani dazu shine ya biyo baya, baiko lallasheta ba yace mata zaizo nigeria zuwa gobe zasu tattauna akan cikn dake jikintan kawai ta jirashi.
Ata dayan bangaren kuwa halisa da vicky har sun iso gidan security nakan musu gardama kenan saiga nan meenal ta iso, dake taje gidan halisa da niyyar zata kwana acan domin aiwatar da mission dinta Na deban ruwan wanka sai kuma akace mata sun zo gidan hadizan she decided ta biyosu itama.
Meenal tazo suka hadu suka bude musu ido aka barsu suka shigo ciki already ran vicky ya baci tanata masifa.
Kai tsaye suka shiga wajen duk ya dau shiru banda muryan Amal tanama hadixa masifa babu abunda sukeji aciki
Meenal ce tay tsaurin idon kaiwa gaba snn su halisa suka bi bayanta suka samu Hadiza na kwance tana kuka amal da likita suna famar tsorata da cewa zasu kasheta da wani allura..
Vicky na shigowa ta talla ma Amal Din wata hamshakyar mari sai data kife kasa ta rusa wani gigitaccn ihun daya saka shema garzayowa wajen da mahaukacin sauri.
nan halisa tay sauri ta riko hadiza, hadiza tana ganinsu ta ji kamar Allah ne ya aiko mata su tunda ta rungume halisa take kuka kamar ranta zai fita
Meenal ta rike wandon doctorn ganin zai gudu tafara masa ihu tana tambayarsa shi wayene bakaramin tsorata sukayi ba. Haka vicky ta rike Amal tsamo tsamo ta faffasa mata baki kafin shema tazo ta karbeta.
Nan wajen ya kacame da hayaniya, Shema ta fara nuna musu true colour dinta musmmn ma da hadiza ta fara gaya musu abunda ke faruwa cikin kuka.
Tsabar rikicewa tunda Halisa ta rungumeta suka dinga kuka bata iya cewa komi awajen ba kuma.
ata bangaren su meenal kuwa Wani hamshakin dambe ne ya kaure tsakanin shema da vicky da meenal din kamar basu taba kawance a tsakaninsu da shemaau ba haka suka hau kanta da duka da zagi na cin mutunci suka yayyaga mata kayan jikinta sukama kansu kaca kaca.
yau Shema tasha tsinuwa da zagin da tunda aka haifeta a duniya bata samu irinsa ba,ayayin da suke wann riikicin Amal ta sabule ta kira alhaj kyari ta giggina musu sharri awajen sa shikuma dama asirinsu ne yake ci akansa dan haka tasaka aka aiko da polisawa wai afitar dasu agidan agaggauce sann a musu iyaka da zuwa gidan tunda sudin ai ba yan uwan hadiza bane
Sam sukaki su amince su tafi haka aka bude wani sabon rikici da drama tsakaninsu da hukuma anata hayya hayya, face saida hadizan ta ce musu karsu damu ita tasan me takeyi suje kawai Inyaso sai suna zuwa suna dubata..it was agreed dat zasu sakama hadiza personal doctor and security, ahakama da kyar amal da shema suka amince.
Komi acikin salon makirci sukayi shema har ce musu take suyi duk abunda zasuyi itadin taci dubu sai ceto..
kowa saida ya gayawa shemu baqar magana me ciwo me kuma zafi amma halisa batace mata komi ba ko kallonta batay ba har suka ma hadiza alkwari zasu nema mata mafita.
haka polisawa suka fitar dasu dan tsabar rikici sai kusan karfe goma na dare suka bar gidan amma dake suna da kudi sosai, da kuma power, sai ba akai ga kaisu police station ba, Yau din kusan wata rana ce wanda dukansu bazasu taba iya mancewa dashi a rayuwarsu ba. Abune wanda yazo musu ba zata kuma yay musu mugun ciwo da zafi.
Vicky had to leave lagos with kayden the next day dan bazata iya zama ba zuciyarta na tafasa akan shemau sosai, yanxu haka tanaso ne taga ko kayden din zai iya amfani da influence din babansa domin a kama shemau snn a fitar da hadiza acikin wnn ukubar da suka sata aciki..
Wann case na shema shi ya dan jawo tsaiko wa meenal akan plans dinta datazo lagos dashi, dan ita kanta ta shiga damuwar ganin irin halinda hadiza take ciki, bata kuma yi tsammnin cewa shema zatay ma hadiza hakan ba. Gidan halisa kawai take iya zuwa sama sama gashi bata son ta bude wayarta face har sai ta samu ruwan wankan halisan ta kai ma mummynta.
hadiza was thrown into shackles. Dan Shema tana amfani da politcal power na alhaj kyari tana hana komi afkuwa ga munafurci ga makirci duk sun hana kowa daukar wani mataki kwawakkra
Meenal kuwa ce ma shema tay ta rubuta ta aje bazasu bar hadiza tay sati acikin wann ukubar ba wallh sai sun tona mata asiri ita da karuwar yar uwarta yanxu hakama tsinanniya ta dawo tana kiran shema dashii.
Amal kam ko ajikinta dakema alhaj kyarin yace musu in next two weeks yana dawowa xai aureta.
Shema kuwa tana jin dar dar sanin cewa tabbas tunda su halisan sunsan me taywa hadiza sun kuma san komi they can do sumting crazy abt it nan da bada jimawa ba.
gashi Dukan da su vicky suka mata bai gama warkewa ba tafara zuban jini, washe gari alhaj shafiu ya kira ta yace mata yazo nigeria yana hotel amma bata iya zuwa wajensa akan lkci sabida wann wahalar dukan su vickyn datasha. CHAT 08060712446 TO PAY
Ina amare da manyan mata masu son sace zuciyar miji da qamshi💃🏾💃🏾💃🏾 *48hrs quranty longetivity,* nannaiyar qamshi mai kama mota, palo, daki, duk inda kika juya hajiyata kece uwar qamshi. Ku garzayo👇🏿
*RUKSCENTS PERFUME PALACE💃🏾💃🏾💃🏾* @Dm0703 551 5283
SUNA KAWO OIL PERFUMES MASU SANYIN QAMSHI KAMAR HAKA..👇🏿
*RUKSCENT DESIRE* *RUKSCENT ROMANCE* *RUKSCENT MIDNITE OUD* *RUKSCENT PLEASURE* *mai qamshin vanilla, fresh amber da fruity💃🏾*
*RUKSCENT ROYALTY💃🏾Mai qamshin tropical, balmasic, powrdery sweet*
*RUKSCENT LUXURY💃🏾 OUD mai qamshin vanilla amber da sweet pwedry*
Bayan tafiyar vicky da kwana biyu Halisa ce take yin taurin kai ta zaga taje gidan tana dan duba jikin hadiza duk da bata cewa shema komi amma duk taje gidan sai tay kuka ta tayata hadiza jimami. Gashi ata fannin ustz ma haka ya dawo daga benue witout any result basuga kawu ba basusan labarin inda ya shiga ba, kawai dai ya baza musu mutane acan wanda zasu cigaba da musu bincike.
Yau kwana hudu kenan da faruwar komi kullum halisa ta sace jiki tazo gidan hadiza haka zata tsaftace ta tamata komi
Hadizar ce tace ma halisa karsu yi komi karsu kira kowa sabida sihiri shema u take amfani dashi, abun ba zallan na hukuma bane kuma batason a hada case din da iyayenta sabida kar mutuncin mijinta danata ya zuba dake ta gane cewa ba acikin hayycin shi yake aikata komi ba
a sanadiyar wnnan lamari shiriya me karfi ya shiga zuciyar hadiza ta gane cewa Allah kadai shine abun dogara ba boka ko malami ba, she truly learn the hard way, duk da bata iya tashi tsaye amma sallah ya dawo baya wuceta akan lkci, ga yawan azhkar da adduoui, ko halisa batazo akan lkci ba haka likitan da suka kama mata zata tayata tay sallahn a kwance.
Idan halisa tazo kuma itace take mata komi sanadiyar hadizan Halisa was able to see the beauty and outrageous peace of islam as a religion.
Haka hadiza zata dinga saka musu wa'azzika a tv suna kallon fadakarwan manyan malamai arnd the globe, ko suje you tube da wayar Halisa, the likes of sheik mufti menk, dr zakir naik, dr omar suleiman, sheik nauman ali khan, dr muhammd salah, Dr bilal philips and few other of the nigerian islamic scholars dake tafi kama tsohon channel da suke saka wa'azin marigayi sheikj jafar, dana Malam albani. Wayarta na wajen su shema amma in halisa tazo danata suke amfani suna kalle kalle.
Duk basusan me hadizan take shiryawa ba amma kuma ayanxu bata komi face neman kusanci da ubangijinta.
Haka ta dinga gayawa halisa maganganu masu nauyi game da addini da yadda tay wasa da shi, da yadda kuma take da yaqinin cewa Allah zai cireta acikin komi,despite evrtyhing she still trust that Allah zai yafe mata akan shirkan datayi abaya cos she is alwys seeking repentance da zuciyarta daya da kuma imaninta, iya karfin imanin hadizan saida yasaka zuciyar halisa shiga wani yanayin da bata taba shiga aciki akan addinin musulunci ba..
she just tot that islam is a whole way of life and the peace data ke gani hadiza tana samu intay sallah snn tay karatun qur'ani tay adua with hopes and trust is very pwerful kalan wanda bata taba gani a rayuwrta ba.
Tun daga wann lkcin halisa tafara jin matsatsin sha'awar taga itama ta samu wann irin zuciya da daraja mei tattare da kusanci da ubangiji.
Tun zuwanta na biyu data hadu da shema sai basu sake cin karo ba shiyasa yanxu take zuwa gidan batare da jin dar dar ba, dake Amal tana jin shakkar halisan kota zo bata iya mata komi sai dai taje daki suyi ta zage zage da saurayinta babban burinsu ayanxu shine su kashe hadizan ma kowa ya huta.
a ta fannin shema kuwa tana samun saukin jikinta taje hotel ta samu alhaj shafiu suka yi borin hayaniyarsu bai kuma boye mata komi na ya gaya mata duk abunda ya sameshi bayan rabuwarsu a uk har kullesa a prison da matarsa turai tay, yace yanxu ma baida komi dan beran masallaci ma yafishi arziki amma kuma yazo ne dan ya amshi cikin jikinta tunda yasan nashi ne, baikuma ce lallai saita dawo gare shi ba, shikuma ba a isa acire masa cikin dansa ba. shema ta fara masa gautsin baki musmmn ma dataji yanxu baida komi sai zaginsa take tana cewa shiya jawo mata asara, baice mata komi ba ya dau wani turare ya fetsa a dakin jim kadan shema ta fara tari aikuwa ya dauki ruwa ya bata tasha tunma bata shanye ba ta sulale kasa ta dauke bata kara motsi ba
daga nan bata farka ba har sai Washe gari ta ganta ita daya a hotel din akan gado an tubeta tsirara haihuwar uwarta batama iya hada kafafunta tsabar an caccakata kofar gindin ya dagargaje yay ratata, shema ta saka ihu tana kiran sunan alhaji shafiu, sai ga kirarsa ya shigo
Tana daukawa tafara dura masa ashariya yanajinta tana gamawa yace mata toh ta nitsu taji me zai ce mata.
wani muryan rashin mutunci yahau mata magana dashi,yace mata Yana da videos dinta ba guda daya b, ba biyu ba dukansu na sex ne da sukayi a hotel a uk tun tana da auren mahmud akanta, snn zai bazata duk duniya sai sun gani ..condition dinsa shine ta haifar masa cikin dake jikinta ta bashi dansa, snn ta bashi kudi duk sanda yake bukata.
tunda ya gaggaya mata hakan, shema ta shiga matsanancin tashin hankali wanda yasaka kwana biyu batazo gidan hadizan ba dake duk ta dauka zata iya yin maganin shafiu amma kuma inaaa dataga kazaman video din daya tura mata a wasap ayayinda yake wage gindinta yana cakka mata dick dinsa tana ihu gashi fuskanta ya fito boro boro wasu har tana yoyon yawu ta baki abun babu kyan gani.
Shema tarasa meke mata dadi., a bugu daya ta kwashe duka millions din data samu ta tura masa snn tace zata rike ckin na dole acikin matsancin damuwa da tashin hankli shema ta fara yawon neman mafita akan alhj shafiu a hujajan bata zama kullum tana hanyar gidan bokaye da malamai
Fannin meenal kuwa da kyar ta samu ruwan da wankan da halisa tay amfani dashi, bayan kwana biyar da zuwanta lagos din sasafen ranan ta koma Abuja taje ta bawa mummynta ruwan tasha tana jiran taga ko abun zaiyi aiki dake ita ba yadda da bokaye tayi ba sam.
Ayayinda take jiran ne Tay deciding ta bude wayarta sakon private investigatorn ta yafi biyar na cewa ta kirashi cikin gaggawa
Kirjinta na bugawa ta kira layinsa yafi sau biyar amma sai taji shi kashe bata same sa ba har washe gari ma shiru
duk ranta a dagule, gashi data koma lagos haushin khaleel ya cikata tanajin kamr ma ta kashe shi cos he barely stay at home or give her any attentions, ko haukr data saba mishin baiya kulawa sam, gashi tana sane da cewa awajen hadixa kawai halisa take spending time dinta babu halin ta zargeta akansa
Dan haka ta cire batun halisa acikin suspect dinta akan mijinta ta mayar kan yan mata
she tottaly have no idea cewa after work halisa Da khaleel suna yawan zuwa family house nasu wani binma Acan suke yin hiransu dake ynxu iyayensan sun fara matsawa akan batun auren nasu Duk dama bata gaya musu cewa kawunta ya bata ba.
washe gari Iyaka Abunda ya saka meenal samun sauki kenan shine dataga mummynta ta farka garau yau da asubahi snn ciwukan jikinta duk sun washe, amma rama da yamushewar yanan nan, ahakan ma meenal bawai barinta tay ba, haka suka dinga hayya hayya, tace ma mumynta ta jawo musu asarar kudi akan aikin banza, toh gashi ba halisa khaleel yake bi ba kuma sun kashe kudinsu duka abanza akan magani. Gashi an saka date da za'ayi final meeting a kamfani yanxu bata san me zatayi ba.
aranta ta gudura cewa Kusan dolene mata kawai tafara dealing da duk waya yar bura uban da khaleel yake cewa zai aura, she is planning a very big trap to blackmail and manipulate him.
Itade bazata rusuna ko ta sauke kanta kasa ta rokeshi kudi ba, infact zata kashe budurwan ne snn ta laka masa sharrin kisan inya bata iyakar kudaden datake so kuma ta rufa masa asiri.
Haka ta qudura aranta amma batagaya ko mumynta ba duk bayan awa sai ta gwada lambar investigator amma shiru.
Ranan da meenal din ta wuce Abujan washe gari vicky ta dawo lagos domin su fara shirin zuwa kasar waje da kayden wajen iyayensa Da suke zama acan.
Ranar da suka dawo Ita da halisa sukaje wajen hadizan suka wuni mata Daga halisan har hadiza Sunsha mamakin yadda vicky tay nisa wajen neman kawo karshen shema'u, dan ita kanta shema bata san ya akayi ta rasa aikinta acikin yan kwanakin nan ba, hadiza tanata gode musu harda meenal dake meenal din takan yi amfani da private line ta kirata taji yadda take fama despite everything none of them abndons her.
vicky Kuwa bata boye ma hadixa komi ba.
game da cin amana, da yaudara,da fuska biyu, ta gaya ma hadiza tass tass abunda meenal tay ma Halisa and all what has been hapening.
Hadiza tay kuka da jin wann maganan, sai taga ashe ba akanta aka fara cin kafa da cin amana a grp din nasu ba...
Amma mamakin datasha shine yadda Halisa ta iya dannewa da daurewa tana zama acikinsu tana kuma hulda da meenal lamarin duniya sai ya fara bata tsoro sosai.
Baqin ciki ya dame zcyar hadiza Duk dama Halisa tay musu nasiha akan yanayin rayuwa, ta kuma jaddada musu cewa abu dayane kawai yasaka takejin nauyin amsa auren khaleel amma kuma da hadiza da vickyn suka taru yau suka mata magana akan khaleel din sai kuma taji tunaninta ya fara rabuwa kashi biyu
Ranan sabida zuwan vicky yasaka Amal ta gudu agidan har dare bata dawo ba dan bakaramin tsoro vicky take bata ba.
Tana zuwa gidan kuwa ta samu shema tana kkrin saida sabon gidanta,jiya jiya alhaj shafiu ya turo mata wani zzafar sex videonta snn yace mata ko ta bashi gidan ko ta siyar ta bashi kudi kuma kwana biyu kacal ya bata dan shima biyan bashi yakeyi da kudaden yanxu
Shema is practically going tru a mental breakdown and depression gashi an koreta a aiki tasan dolene daya daga cikin kawayanta suka saka aka mata haka amma ita meenal tafi zargi ba vicky ba.
duk halinda alhaj shaf ya kunna ma shema Haka Amal tay burus taki ta taimaka mata da ko asi. And She staked millions dayakai 50 acikin acct dinta, bata saya komi dashi ba, tanakan jirane ta aure Alhaj kyari but as usual ba lallaine ya dawo akan lkcin dayace musu ba amma bakaramin shiri ta masa wann karon ba.
Kullum tana cikin shan maganin mata wani abun ma intasha sai ta nemi maza har su biyu sun rage mata zafi.
Alhamdullhi Yanxu hadiza takan iya zaunawa akan wheel chair, vicky da halisa sun zo gidan sau biyu kenan suna wuni suna masu debe mata kewa har kafin nan vicky ta musu sallama akan washe gari sassafe zasu wuce kasar waje da kayden cikinsu kowa yay mata fatan alheri.
Meenal kuwa nacan abuja hayanxu dai bata samu lambar mai mata binciken ba haryau data cika six days a Abuja gashi nan jikin mumynta ya warware har sun dawo da hajya nadiyan gida banda cin abinci babu abunda ta saka agaba... Akwana na bakwai din da yamma aka turo musu email cewa ana son ganin ceo na talba grp of company gobe da safe And if she dint complu wiithin 2 days kuma on time the company will no longer be in her name koda saka hannunta ko ba babu.....PAID NOVEL NA KUDINE 08060712446 *INA AMAREN SUKE?* Magana ake ta *TIMELESS COUTURE FASHION BRAND* aljannar amare.yar uwa nesa tazo kusa.Original bridal fabrics kike nema mai daukar hankali for your big day just holla me 09037909996 yar uwa kina da bikin göğe raini kin rasa abun sawa?taho *TIMELESS COUTURE* domin siyan fabrics na keta sa'a.uwar amarya matso kusa akwai exclusive and exquisite fabrics for your kids big day.qawayen amarya ku matso kusa daku nake.akwai unique *ASO-EBI* fabrics, *SAMPLE CHORD & DAMASK* domin qawata bikin qawayen ku. *TIMELESS COUTURE AJANNAR AMARE KUMA DUNIYAR AMARE* kiramu kai tsaye ta wannan lambar 09037909996
Follow us on Instagram *@Timeless__couture_* Address-sharada phase 2,kano Nigeria.
Isarta wajen ta samu shema'u da vicky suna zaune a babban falon hadiza an yi decorating dinsa yay masifar kyau suna hira suna wani irin kwashewa da dariya.
riga da skirt vicky tasaka na wani red and golden colour brocade material me shegen tsada tay asalin dinkin inyamurai ajiki ta kama albartaccen sumanta da bakin gel jelarsa ya zubo mata har kafadanta wanda hakan bakaramin fidda kyaunta yay ba duk dama heavy make up tayi.
babban leshi shema ta saka ajikinta tay kyau babu lefi, ita tafara hallarowa, sede duk ba a sake jikinta yake ba dake wasu kadan daga cikin kayanta na gida wasu suna nan bata kyautar dasu ba, jeweries din ne dai saida ta dangana da aro dan kaf ta yi kyauta dasu da zimman in alhaj shafiu ya samu contrct zata saya wasu, kayanta kuma ta siyar agarin zaman jiran alhaj shafiun acan dan bata dawo daga uk da komi ba.
Meenal saida ta gama kare ma kayan jikin sun kallo tsaf sann ta dada gyara zaman bubun ta tay gyaran murya, acikin su kowa ya mata kallo daya daya dake sunsan ta da iya burga.
Cike da neman tsokana Shema tace uhum kaga su manyan mata sun halloro.
wani irin tafiya meenal keyi cike da kasaita har ta iso tace hi girls, hannu ta mika musu, vicky ta basar ta dau drink ta rike tabi ta hade rai muryanta ciki ciki tace "hi. Daga nan bata sake ce mata komi ba.
meenal ta zauna a tsakiyarsu kusa da shema, minti kadan sai ta gyara zaman wuyan rigarta dan aga abun wuyanta na wasu shegun black stones da ta siya dan kaf jeweries na diamond dinta da gold dinta ta saida su, shema ke hura mata kyau kai kawata wnn shaddar ta hadu.
Vicky ta daure tace Amma ai kin kwafsa ya baki saka diamond necklace akai ba.
cike da rigima meenal tace "nagaji dashi ne.