Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 50
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 50: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 50. A zafafe meenal ta juyo tana kukan a borance tace and so…
3,327 words
A zafafe meenal ta juyo tana kukan a borance tace and so what, I just wish ure dead cos how the hell did this happen, a ina kika samu kudi, fadila a ina kika samu kudi, u probably steal, ko kinje kinyi karuwanci, ko kin kashe wani..ko kin shiga maita mayya kawai Ni banason naji a inda kika samu kudin amma kisani wallh wallh this is my company..bazai taba yuwa ki rabani dashi kalau ba..this company wll forver be mine..
fadila ta tuntsure da wata busashiyar dariya me ban haushi Cikin katseta tace "Past tense" and i wll like to remind u dat u have nothing Now, marabarki da almajiri ai kadan ne..hahaha, Ure doomed and u dont knw yet?? cikin kyabe baki tace Hmm, to ai yanxu kika fara shaqar iskan talauci da na baqin ciki dan kuwa inaa tabbatar maki cewa kina kan hanyar da zaki rasa fuk wasu abubuwa masu muhinmanci araywanki i promise u...
A borance meenal tasa ihu tana cewa karya kikeyi karya kike wallh karya kikeyi fadila just give me back my company, i wll pay u wat eva amount u want..a mugun raunace tace plss
ko Kallo bata ishe fadilan ba bare ta kulata..
tanakan haukan Borin saiga hjya nadiya ta shigo Frm no where tazo ta rirriketa meenal tafara jan nunfashinta sama sama kamr zata hadiye ranta ta mutu sai kuka takeyi kmr wacce aka mata mutuwa aranta tanajin kamar ta kama fadila ta kasheta da bare hands dinta awajen koda zata samu sauki.
Mummy mummy mumy na shiga uku..
Hajya ta rungumeta tana cewa yi shiru babyna ishiru abunki, Allah zai saka maki,me za'ayi da talaka, Allah ya isa tsakani da ke fadila,.nan ta rushe da kukan itama Wayyoo ni nadiya wayyo Allah Amina gwaninta be karbe mu ba sam dan duk wanda muka saka a inuwa saiya sakamu a rana Allah ya tsinewa talaka, Allah ya bar duk wani talaka acikin talaucin sa, talaka mugun halitta daga shaidan sai talaka, ganan ƴata yar marainiya bata da uba, yarinya me tausayin talaka, ta ci daku ta shayar daku amma fadila yau harkece zaki sakamu a rana Allah ya tsine miki yar babban bura uba kawai yar gidan mazinaci, shegiya dangin shegu da karuwai, kai Allah ya kwashe duk takaicin duniyan nan ya dorashi akan talaka
Tsaye fadila ta mike tana baɓbbaka dariya me ban haushi hannunta ta daga can sama snn tace Ameeeeennnnn sabida anan dai ke da yarki kune talaka, ke kuwa malama nadiya ace mutum ya ma kansa wann mumnunan addua hahahahahaha, hmm toh bazan sha mamaki ba dake ma dumbin haqqin mutane dake yawo akanku ya isheku baqinciki duniya da lahira..idan da naga dama da na kwace kamfanin nan tun tuni Amma bana iya cizon hannun daya taɓa bani abinci..inda ace nayi amfani da zaluncin da kuka min abaya da yanxu haka kuna gidan yari...
Hajya nadiya ta kalleta sai kuma ta sunkuyar dakai kasa tana kuka tuna cewa ahakan ma fadila ta rufa musu asiri ne bana kadan ba.
meenal na kuka rike da kirjinta dake mata zafi kamar zai kama da wuta
kamar an tsikareta a haukace ta mike tsaye tana cewa I wll neva allow this to happen to me...wallh wallh sai namiki abunda baki tsammani fadila..i am going to kill u,i am going to kill u i swear to god..
Tana fadin hakan ta fita wajen da gudu tana kuka bakin titi ta nufa kiris mota ya bugeta ta tsare abun hawa ta hau kai ya fara tafiya da ita batama san ina zataje ba Kafin hajya nadiyan ta fito ta samu meenal bata nan hanklinta a mugun tashe ta fara nemanta awaya babu kakkautawa.
Ata fannin fadila kuwa wani wasai takejin ranta dan gani take kamar meenal bata soma ganin komi bama tukuna har sai talauci ya fara bugata .
Anan take ta bada oder snn tay signing akan takardan renovation aka saka sign board cewa an rufeta nan da zuwa sati uku mai xuwa take so agama babbake wasu wajajen a sake masu tsari da fenti da komi snn a saka sunan mei kanfani akai.
immidietly tana saka hannu, mr shuaib omar ya saka hannu akai yay reviewing kafin ta bar wajen sharp sharp har masu rushe rushe da gyare gyaren wajen sunxo nan suka gama magana, na yadda zasu sauya ma wajen tsari dan bata son duk wani badluck din meenal yabisu a harkan business dinsu. Duk wani abu daya shafi meenal aranan tasaka akayi waje dashi
Bayan kamar awa uku ana neman wajen karfe 12pm na rana kafin nn hjy nadiya ta samu meenal a wani asbiti an kwantar da ita. Likitan ne ma ya kirata awaya dake dakyar aka iya bude wayar meenal din aka dau lambar last call dinta snn yace mata wai BP ne ya kayarda ita, zamanta wajen baifi da awa ba meenal ta farka da wani sabon bori, tace sam mahaifyarta tata ita ta jawo musu irin wnn toxarcin da walakanci babu kalar zagin maman nata da batayi ba .
Karshe hajy nadiya taji haushi ta barta a asibitin taje wajen wata kawarta neman shawara koda zuciyarta zaiyi sanyi.
Ta fice kenan wayar meenal din ya fara riinging ta dauki wayar ta leka da fargaba aranta taga private number ne da kyar ta danna sai ji tay muryan mai binciken ta...muryanta a shake tace kai kuma ina kake?? bai bata lkci ba ya bata adress, ta duba tagani saida taja wata arniyar tsaki me tsayi ganin zai dauketa 2hrs kafin ta isa wajen akwai nisa sosai can bayan gari..
babu jira ta sauka akan gadon ta fincike canulan ta zubarmusu awajen ta saka takalminta ta bar asibitin batare da tabar kowa yagane ta ba.
Motar haya ta dauka drop suka fara tafiya har wajen.....Tana Allah Allah su isa da tunanin wann ne mata dama na karshe da zatayi amfani da shi ta dawo dede.
Ata fannin Fadila kuwa bata da wani matsala face yadda zatay ta kawo halisa kamfanin, sanin yanayin halisan yasaka ta rasa wani bayani zata xo ta mata akan hakan,.. Will she ever accept her best friends company as her own? Karma tace bata aminta da haka ba ...amma kuma wani zuciyar nace mata ko ahaka aka tsaya ta dau fansa..but she dint want halisa ta get hurt by this shiyasa batagaya ma uztz ba shima, ta kira uztaz din awaya yace mata sun fita wani waje da Halisan ynxu zasuyi meeting awani sabon kamfani amma da yamma ne zasu dawo kawai su hadu duka agidan halisan da dare...
Wani babban abokin business din Halisan ne ya bude kasuwanci na karafuna acan bayan gari and he wants her to really invest in it shiyasa sukaje can bayan gari dubawa agaggauce duk dama babban plan din ta na yau din shine zuwa offishin mahaifin khaleel domin neman taimakon sa akan sabuwar Addini data karba. Gashi tana son ita da khaleel yau sukai ga wani matsayi a soyayyarsu ta riga ta shirya kalamai da wajen da zasu hadu domin ta kawo karshen komi dayake barzanar hanasu kasancewa tare.
Sun jima Anan sosai har kusan karfe biyu na rana ita kanta halisan tana matsatsin son taga sun gama sabida tana son taga ta fi bada hanklinta akan addini dake hadiza ta gaya mata cewa in baka neme ilimin addinin dakyau ba bazaka ga saukinsa da dadinsa ba, hakama bazaka samu rahmarsa da dadin yinshi sosai ba. A wani fannin kuma tana mugun tausaya ma uztaz sosai, dan kuwa tun data amshe addinin musulunci salon yanayin shi ya sauya, he start to double his kindness for her, wani abun in yay har abun yana taɓa mata zuciya tana jin matukar tausayi da nauyin yadda yake daukrta da muhimmanci arayuwarsa sosai kamar dan uwanta na jini...
arnd 3clk na yamma suna daf zasu gama meeting dn tace masa daga sun tashi yaje gida kawai ya duba matarsa da yaronsa, she wants to spend time with khaleel da dare, amma sai in ita kadai zataje wajen dad din khaleel din ta dawo, dan aganinta uztaz need some rest with his family shiyasa take kkrin ta fitar dasu kasar waje hutun haihuwa in visan su ya iso zuwa gobe, shikuma harga Allah yafi jin dadi yaga yana tare da ita in all her important steps tunda taki tagayawa khaleel komi akan addini data karba, badon yaso haka ba amma ya amince mata.
Wajejen karfe biyu saura meenal ta isa wajen da gayen yake,witot wasting time yace mata gaskiya sai ta kara bashi kudi snn ya bata abun sabida akan binciken ta jawo masa asara dayawa kiris ya rage akamasa shiyasa ma ta jima tana nemansa a waya bata samesa ba.
Ko sauraransa batay ba zumudi yasaka ta kasa hakura agabansa ta bude files din tagggani dan tsabar notinan kanta sun kunce take taji numfashinta yana nenan daukewa cikin karfin hali da rudewa ta hau wani irin busashiyar dariyan mahakaukata da ta farayi da karfi ta fara musu hauka saida gayen ya tsorata ya riketa.
ba acikin hayyacinta ba take cewa take zata yi kisa yau dinnan she must kill sumone daga yadda take ma kasan she cant take it anymore.
Tafi awa awjen bata ckin hayyacinta tay kuka tay buge buge, kafin nan can gayen yace mata zai iya mata aikin kisan inzata biyashi..
She have no choice dan kudin dake acct dinta daya rage din beifi milliyan ashirin da bakwai ba wanda duk khaleel ne ya tura mata, haka ta tura masa fiye da half ahaka ma yanata mita saida ta bashi agogonta tace ya bita bashin millyan goma sabida aikin express ne dolene yaja kudi gashi tace masa ita yau yau yanxu yanzu take son akashe mata matar she dont care kawai batason ace wann Maciya amanar ta kwana a duniya yau....NA KUDINE 08060712446 CHATS ONLY Bayan faruwar hakan Da kamar wasu awanni labarin neman da akewa meenal talba ya dada baza gari, lungu da sako aka baza polisawa suna nemanta, Ata bangaren meenal din kuwa tun ahanya suka bar motarsu suka sauka akan titi da kyar da gudu ajeji suka samu suka haye wata iyakar ruwa akabi dasu wata karamar kauye ta fake awani waje, gabaki daya jikinta rawa yake dan har saida abun ya faru snn ta dawo cikin hayyacinta anan take taji wani matsanancin tsoro ya rufeta.
Bata tashi jin matsancin tashin hankli baa har saida ta nemi wayarta ta rasashi batama san ko a motarsun ta bari ba ko ya fadi ahanya, tsabar kanta ya dau cagi jeka ka dawo kawai takeyi duk ta rasa abunda yake mata dadi jikinta yadau wani irin zafu yana rawa rawa gashi anan din kusan kowannensu takanshi kawai yakeyi bamai kulata tana musu ihu cewa bomb dinsu baiyi aikin daya dace akan lokci ba suma suna mata ihun cewa ita ta jawo musu aka ganesu data dauka tana harbe harbe.
Awani boyayyen uncompleted building suka zauna kamar yan gudun hijira ga ruwa fa sauro ga azaban tsoron sanin cewa halisa ta ganta ido da ido daya gama gigita mata hankli
Bayan wasu awani khaleel ya farfado lkcin an riga an bashi sedative baijin karfi ajikinshi an yi dressing masa head wound dinsa da white bandages. Yana bude idonsa dake kallon ta window nan ya hango mahaifinsa yana magana da police da alama security aka sa awajen sosai, juyowa yay ahankli yana kallon cikin room dindishi dishi dan ɗan uwanshi Aliyu baya gari dan haka mahaifyarsa da yar uwarsa maryam kawai ya gani zaune kusa dashi. Kare musu kallo yay ganin bakinsu na motsi amma baijin komi da suke fada, tun da aka masa alluran cikin ruwan da aka lankaaya masa sai kawai yaji ya birkce gabaki daya, sama sama yakejin yadda mahaifyarsa taie jera masa sannu sannu shidai banda tuna abubuwanda ya faru bai iyayin komi ba ahnkki ya dan rike kansa hayaniya da ihun halisa shine yafara cika masa brain dinsa...kkri yake dan ya kwace kansa acikin tunanin amma ina, the more yana tuna abubuwan da ya faru sai yanajin kamar mafarki yayi,amon kukan Halisa dayaketaji na yawo a brain dinsa yasashi yin yunkuri me karfi cikin sakin nishi me tattare da sunanta aciki. kkrin mikewa yake zai balle drip din muryansa kasa kasa yana fruta halisa ..mum dinsa ne ta rikesa sosai with care snn tace Ibrahim kayi ahnkli jikinka babu karfi dago idonsa dake kkrin rurrufewa dakansa yay ya kalleta yace maa? maa ina halisa take Maryam ta dafa kafadun shi gently yanajin saukat hannunta ya lunshe ido Cikin sanyin murya tace khaleel pls calm down doc yace ka dan buga kanka..and halisa is safe yanxu baba suka wuce wajenta da security. nan takeya juyo ya daga idonsa ahankli snn ya kalleta ya jima yana kallonta harsaida taji gabanta na faduwa
Tana shirin budan baki zatay maganan cikin katseta da dan karfin hali yace "Maryam,.tana daga kai suka hade ido cikin na juna" ajiyar zcuya ce ta kufce masa snn yace "Ashe daama kinsan gaskiya kema kika boyemin? Kanta a daure tace gaskiya?? Wani gaskiya...kallonsu mahaifiyarsu tay duka
Sai kuma khaleel ya sake nunfasawa ya riko hannun maryam dake dafe akafadunsa muryansa na fita cikin zafin ciwon kai yace i tot ure ny sistrr, amma wai abu zaina faruwa kina boyemin, tell me what happen in paris wani labari halisa ta gaya muku akan Amina ni gaskiya kawai zaki gayamin yanxu i just cundt belive she is this cruel. Gaban maryam ya dada faduwa tay shiru for a while ..snn ta dawo gefensa ta dan zauna kadan muryanta kasa kasa tace "i am sorry khaleel dan Allah karka dauki hakan da wtaa manufa amma koma miye ya faru a ranar dats her personal life kuma ta rokeni karna gayawa kowa.
Batare da ya kalleta ba hawaye masu dumi suka ciko idanunsa sosai muryansa karsashe yace "her life is in danger now, pls just tell me, im begging u..ta riga ta gayamin komi, i just want to confirm sumting dan i knw halisa will not tell me everyting...
dede nan mum dinsu ta katsesu da wani irin kallo snn tace bangane me kuke cewa Maryam menene yafaru Is it linked to this accident?
jikin maryam a sanyaye tace mama nifa ban sani ba..kuma ai ban boye masa komi ba. Kawai dai Ranar a paris....nan ta fara basu labarin abunda jasmine ta mayar musu Duka bata rage ko daya ba. Bayan ta gama ne khaleel ya basu labarin cewa "meenal was the one that attacked them Kuma yanaganin kamar ta kashe uztaz..
Sunji tausayin Halisa bana kadan ba dan Itakanta mahaifiyar tasa saida taji ta mugun tsorota da lamarin meenal Dakyar suka convincing dinsa cewa she wll be fine ahakama saida ta daddafa sukaje dashi ya hangota tana kwance dake ita bata farka ba tukuna.
Ansaka musu tight security dan haka babu masu shigowa wajen sosai. Acikin yanayin rudani da tunani me yawa khaleel ya kasance musammn akan lamarin meenal, now dat his family knw how she is yasan bazai yu yay wani doguwar zama da ita ba Amma baison ya yanke mata hukunci har sai ta fito ta amsa lefinta dan gudun karyaya mata rashin adalci.
awajen da abun ya faru kuwa all they cud find is uztaz's blood and ashes duk bincikensu ba a iya samo gawarsa a motar ba sabida konewar da motar yay kurmus..
Kusan kwana uku kenan da faruwar abun Fadila tuni ta farka a kwana na biyun duk hanklinta ya mugun tashi banda kuka bata komi duk Ta rasa meke mata dadi dan gani take kamr itace ta jawowa halisa faruwar komi musmmn data karbe kamfanin Amina, Dama can saida mamanta ta gaya mata cewa revenge has a price. But she cant belueve uztaz was the price she can only inaginr how hakisa will feel dan tasan dolene Mutuwar uztaz ya girgiza mata duniyarta gabaki daya
Bincike ake akan Ameenal talba babu kakkautawa, dan a statemt din data bawa polisawa masu bincike ta gaya musu cewa karshen magananta da meenal ce mata tay zata kasheta
All evidences an samu cewa meenal was der yanxu halisa kawai ake jira ta farka, khaleel da familynsa are alwys arond them to support Duk dama ransa acike yake da son yaga an kama Amina talba an hukuntata ynxu dan iyakar wann lkcin kadai baisan yawan tsanarta dayaji aransa ba
sumtime he even feels ashame to be call her husband tunda aka fara case din ake masa tambayoyi kala kala akanta, fadila ce asalin target dan haka bincike yafi tsauri akan fadila akan alakarta da meenal domin agane gaskiya da manufar meenal, ita kuwa fadila bata boye musu komi akan meenal talba ba face cutar HIV datay mata sanadiyar samun shi.
anan ne ma khaleel yafara gane cewa matsalar da meenal ta samu a kamfanintan babba ne and its connected to a third a party, kuma yana jin fadila daa masu binciken suna zancen caca tayi da kudin mutane da ta kwashe and its just down to him dat babu abunda hakan yake kara masa face nadamar saninta a rayuwarsa gabaki daya.
After 3 days yafarajin kamar he cant wait anymore haka ya soma fita yana neman meenal din shima dan ji yake kamar inhar baa hukuntata ba hanklinsu bazai kwanta ba..
Ranar asabar da yamma lokcin wajen babu hayaniyar masu binicke sosai cikin kawayen halisa jasmine ce ta fara zuwa dubata duk dama vicky tana kan kiran khaleel akai akai yace musu basai sunzo ba shi zai iya bakin kkrnsa yaga ya kareta dakanshi.
She try to reach Hadiza amma bata sameta ba sabida jinyar da sukeyi and probably abunda shema ta musu yasaka sunason sudan samu hutu da kuma lkcin juna
Bayan farkawan Halisa babu abunda take sai hawaye, kallo daya zaka mata kasan cewa Ta riga ta fara sakawaa aranta cewa she can neva have a family, na jinin sun mutu wanda tay creating makanta ma gashi ya xo ya mutu yabarta itakadai
she already tot she is alone godiyar Allah tana bude ido taga mahaifiyar khaleel da maryam da jasmine duk suna zagaye da ita duk jikinsu yay sanyi. Ganinsun kadai shi ya dan rage ma zuciyarta rauni da damuwa, amma kukan ne bazata iya denawa ba ta jima da idanunta dake zubda ruwan hawaye na kallon kofa so fixed da tunanin cewa ko uztaz zai leko amma sai shiru.
Babu kalar rarrashin da basu mata ba amma bata iya cewa komi ba sai kuka,sosai ta basu tausayi. musmn ma mahaifyr khaleel da yanxu ne labarin lamarin halisa da meenal din yake nan fresh a mind inta hausawa sukace da mugun aboki gara zama da maqiyi. Tunda ta farka they keep assuring her that she is not alone, da kyar har hanklinta ya dan kwanta tafara amsa su.
Koda akazo mata questions da yamma tana amsawa bakaramin hawayen baqin ciki da rudani tay ba, bata san cewa kamfanin meenal din fadila ta saya ba sai abakin yan sanda and she can't believe meenal can Do dis this har yanxu
babban ciwon datake ji aranta baifi mutuwar uztaz ba. Each time she rembers he is not here anymore sai taji inama ace mafarki kawai takeyi.
Kowani lkci ta tuna kalamansa da last moment dinsu sai tay hawaye masu yawa duk dama bata iya yawan magana yanxu
..condtion din datake ciki na matsanacin damuwa da kuka yasaka khaleel kasa samun kwanciyar hankli anashi rayuwar.
Dan In kowa yana tunanin cewa meenal fadila kadai ta biyo, shi a lissafinsa shine tunda ba akamata ba Zata iya biyo Halisa and he knws he cant wait for that to happen dolene shima ya fita yaga abunda zai iya dan ganin ankamo meenal din akan lkci duk dama duk bincike duk tsanantawa ba asameta ba bare uwarta haryanxu
it was not easy for her to stand firm duk dama tanata kkrin ganin ta tsaya akan addua da yin sallah kamr yadda taga hadiza tay alkcin datake cikin damuwa duk dama agaban jasmine kawai takeyi bata nuna masu maryam ba dake tunda jasmine taxo itace tafi su kasancewa tare da ita sosai 247 tana gefenta.