Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 51
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 51: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 51. After few days kamar sati aka sallamesu suka koma gida,…
3,371 words
After few days kamar sati aka sallamesu suka koma gida, jasmine ne kawai ta komo tare da ita,sai maryam datake zuwa akai akai tana dubasu, Tunda mahaifin khaleel ya dan mata nasiha a asibiti ta dan samu nitsuwar zuci saita dena kukan saidai gabaki daya ta zama shiru shiru Ta rasa wani irin hukunci zata yanke akan meenal dan haryau fadila ta kasa zuwa ta fuskance ta
She knws she is afraid but she cant forgive the fact that she hide alot frm her, Sam ba haka suka saba gudanar da rayuwansu da uztaz ba.
Dan ba a gina alaka me nagarta batare da rikon Amana da gaskiya ba. It feels like she used her to take revenge on meenal which is so gross and betraying. Bataso da fadila ta mata haka ba sam hakan yana daya daga cikin abunda yake sakata yin shuru shiru.
Ata bangaren meenal kuwa wahalar data sha a wann yanayin na guje guje da boye boyen kanta a jeji bazai fasaltu ba
Gashi the more suna buya the more matsncin tsoro da fargaba na rufeta,.....DONT SHARE PAID NOVEL 08060712446 COMPLETE NEW NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN.....
*_"MUFTARIQ"_* BY SURAYYAHMS. ®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare daV banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *25th August* Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️ She is already worn out kaya tun wanda ta saka ranar ajikinta bata samu sararin sauya shi ba ga kwanciya akasa Babu irin ciwon da bataji akfafunta agarin gudu ba.
Tun akwanar su na hudu hajya nadiya taji gabaki daya hanklinta yakasa nitsuwa duk inda tayi motsi kuma tasan ana hankare da su, she cant use her phone haka suka amshi aron wayar me aikin gidan kawartata Ta saka lambar Alfa ta sanar dashi komi.
Baice mata komu ba har saida meenal ta cika kwana bakwai sann ya kirata yace da dare karfe sha biyu kartay bacci ta jirashi zaizo da sprit dinsa zasu daauko meenal daga duk inda take but she shud be ready to pay a higher price, out of desperation tace masa ehh ta amince
Itade babban burinta shine ta samu meenal dinta, dan ganin yadda akayi ca akan case din ana nemanta wanted yasaka gabaki daya zuciyarta ya karaya da lamarin sosai.
Da dare wajajen karfe sha biyu ta shirya tsaf kamar yadda Alfahnta yace mata cewa ta zauna a daki ta rufe kofa snn ta kashe wuta ta kunna kendir guda uku ta kure agogo da ido sha biyu na cikawa kuwa sai gashi nan yay appearing a dakin a mugun firgice ta mike tsaye jikinta na bari ganin inda Alfah ya diro kamar an jefosa daga sama waje ya nema ta zaauna agaban candle din..kafun nan itama ta zauna agabansa tana gaishesa, bai amsa ba kai tsaye yace "zai kubutar dasu izuwa duk kasar da suke son zuwa yanxu batare da bata lkci ba amma price din shine sai ta kwana da shi na tsawon kwana uku snn duk manniyin da zai fitar zata hadiyeshi.
Abun be wani mata ba amma da ta rasa yarta meenal gara komi ma ya faru da ita...haka ta amince masa yay amfani da ita sosai a wann daren ko Wani wahalan sa bataji ba dake a matse take da jaraba yau kusan kwananta bakwai kenan anan kulle.
Suna gamawa yace mata ta kama hannunsa duka tsuguna agaban candle din bayan yay wasu maganganu da yare suka bace battt..
Basu tashi sauka ba sai gaban meenal lkci har asuba yay kusa meenal tana kan bacci taji kamr an tabata, da wani irin ihu tare da firgita ta tashi zata arce da gudu hajy nadiya ta fixgota tare da rufa mata baki. Tana hade ido da hjya nadiyar ta wani irin daka tsalle ta rungumota tafara kukan da batasan daga ina ya fito ba. Bata taba jin tsoron dayakai wann a rayuwanta ba. hawayen hjya nadiya na zuba ta rikota tace mata basuda time dolene su tafi kafin asuba ya gushe tsafin bazai yuwa ba in safiya yay. Ko wani maganan kirki basu yi ba, alfah ya tambayesu inda zasuje hajya nadiya tace masa suje Uk cikin yankin bronx akwai tsohon anguwa da babu wanda ya damu da kowa, haka ya saka suka rike hannu su ukunsu a tsugune snn yay wasu incantations jim kadan suka bace battt after a while suka sauka akan wani yashi kusa da ruwan teku wanda daga jin atmspher wajen kasan ba nigeria bace...
Tunda suka ga hakan hanklinsu sai ya dawo jikinsu, meenal na jinjina ma aikin ALFAN nan ganin wann abun dayay Is a almost a 3rd grade witchcraft bata damu ba tunda dai ya kubutar da su, she can finnally breath.
Sede anan wajen din babu wani hotel me kyau dan haka suka kama local wanda yake dan dama dama hakama da kudin alfah aka kama duk dama komi zai musu da doka yakeyi ba free ba.
Ababu ababu saida ya zamo hajya nadiya zata na kwana da shi tsawon kwana bakwai sabida biyan bashin kudin hotel dana abinci dana sutura dan duk da kudinsa suke wann. Ranar farko suka jimanta wa juna amma bayan nan kullum sai sunyi hatsaniya akan lamarin kowa na ganin lefin kowa.
Ata dayan bangaren kuwa awajen Mr shuiab umar Fadila take zuwa domin neman shawara akan abunda tay ma Halisa dan Sosai fadila take bashi tausay dake bata boye masa komi ba sabida irin shakuwar da sukayi da juna a spain acan mutane dayawa sun dauka ko mijinta ne amma sabida condition dinta na ciwo yasaka sam bata bashi fuskan akan hakan sosai ba.
It was not hard for her ta gaya masa abunda yasaka tay ma Meenal haka duk dama nadaman yi abayan idon halisan yafi tsorata yanxu. Kum bat gay masa cewa hiv take dashi ba, but he can feel it cewa abun ba kadan yaay mata ciwo ba Dan tun da aka fara yawo da case din shine yake dn kwantar mata da hankli tare da rike mata sirrinta hade da bata karfin gwiwar cewa komi zai daidaita karta damu.
Ranar da halisa ta dawo gida washe gari da asuba ta idda sallahnta kenan bayan sun gama waya da khaleel da mum dinsa saiga nan fadilan ta shigo lkcin jasmine na kwance tana latsa waya bayan ta musu sallama jikinta a mugun sanyaye Ta tsuguna kasa gaban Halisa tafara bata hakuri kan kace wani abu idonta ta ya tara rwa sosai musmn ganin irin kallon da Halisa take mata na bacin rai...
Hawayenta na zuba muryanta na fita ahankli tace i trusted you fadila, i even tot we r helping each oda..kin bani mamaki, i dont why did u do this to me fadila Meyesa? mena miki ? why did u feel u can use me to avenge meenal bakiy tunanin abunda zaije ya dawo ba, bakiyi tunanin yadda meenal zata daukeni ba, i gave u all the power bcos i trust u..but ur selfish intrest is wat kill uztaz..it was asif u killed my own brother and render his child an orphan. Wato Inda hakan bai faru ba kenan da bazaki taba gayamin ba..
Wani irin kuka me tsuma fadila ta fashe dashi cikin yanayin jin babu dadi aranta taahau girgiza kai tana cewa Am sorry i am sorry maa am soo sorry daan Allah kiyi hakuri..i knw i am wrong Pls purnish me do wat eva u feel i dersve it..i cudnt control my anger I am soo sorry..
fushi ya rufe ma Halisa ido tana hawaye ta daka ma fadila tsawa tare da nuna mata hanyar waje.
Wani irin kuka fadila takey tana bata hakuri
jasmine ta sauko ta riki fadilan snn ta zaunar da ita tace musu dukkansu su nitsu su saurari juna tukuna, halisa tace sam ita batason ta sake jin wani bayani daga baakin fadila. Jasmine ta kalle fadilan ta mata fada sosai sann ta tanbayeta meye na asali ya hadata da meenal talba har take son ta kasheta.
Cikin kuka da damuwar ganin irin fushin da halisa tay da ita yasaka fadila yasaka fadila ta kwashe kaf tarihin rayuwarta frm A-z ta gaya musu dalla dalla.
They both looked at her in shock kaf dinsu basu iya cewa komi ba.
fadila na kuka ta kama kafafun Halisa tanata rokonta tana gaya mata cewa zafin abunda ya faru da ita akarkashin meenal din shine yasaka ta qudurci daukar fansa a sigar hakan aranta amma yanxu ta gane kuskurenta koda bazata maidata kan aiki ba ta yafe mata koda hanklnta zai kwanta..and she promise to dedicate her life to uztaz family duk dama Halisa ta saka an fitar dasu waje.
iya Saukin data samu shine da matar uztaz ta zamo me tsananin tawakkli, duk hakuri da kukan da halisa tay musu ce mata tay kawai takeyi tay hakuri sudau qaddara dan kuwa mutum baya wuce qaddarsa ta mutuwa snn bbu wanda yake iko da yanayin mutuwarsa dan haka bazata laka ma kowa ba.
tawakkli da saukin kan Matar uztaz yana daya daga cikin dalilin dayasa damuwa da nauyi ya ragu sosai aranta harta samu sauki akan lkci.
Immidietly bayan kwana biyar da rasuwar jasmine tasaka aka futar dasu kasar waje ana basu kulawa ta musmmn ita danta acan kafin halisa ta samu cikakken sauki
tunda Fadila ta fara rokonta bata iya motsi ba, she wonder wat more infidelity zaataji akan meenal dan akoyaushe magana ya tashi sai taji sabbin abubuwa akan ta da bata sani ba taji kamar zuciyarta na narkewa da wuta ta ciki, hawayen da ke zuba a idonta ta share jin kanta na juyawa sai kawai tabar musu dakin ta fita waje tanata kuka me sanyi ita kadai adede inda suke yawan hira da uztaz idan yazo.
Har ji take inama ace tana da raunin zuciya irinna fadila da itama sai taga karshen meenal amma kuma every revenge game has a price...khaleel ne kawai ya rage mata abunda zata kalla taji sanyi, she cant begin to imagine her self loosing him due to revenge dan haka tafara kkrin cire abun aranta amma inaa, bakaramin zafi da haushin meenal takeji ba..
Jasmine ta tausaya ma fadila sosai dan haka ta rarrashe fadilan snn tace mata taje gidan iyayenta kawai ita zatay magana da Halisa Bayan ta huce she wll get feed back frm them.
Fadila ta mata godiya sosai snn ta fito ta samu mr shuiab yana tsaye a kofa ata dayan bangaren cak ta tsaya tana kallon sa da tunanin yaji duk wani sirrinta da bata gaya masa ba. Musmmn na cewa tana da HIV kuma da irin rayuwar da meenal ta jefata aciki, bayan sun jima suna kallon juna hawaye ya sauka mata ta share jiki a sanyaye.
wuceshi tay batace masa komi ba ya biyota abaya har suka kai bakin motarsa dake shine ya kawota domin ta bada hakuri, isarsu gaban motar ke da wuya ya fixgota baya, suna kare hada ido ta fashe masa da matsanancin kuka mai tsuma shima idonsa ya ciko da ruwa sosai
Ciki kukan ce masa takeyi she is not a good person ta cutar da halusa Kuma she is hiv positive bai kamata su cigaba da abokantaka da juna ba, now that he knws all her secret da irin backgrnd din data taso aciki da irin ciwon dake jikinta is best kawai su rabu ita zata koma gidan mahaifyrta ta zauna acan.
Baice mata komi ba harta gama kukan tay shiru, cikin tausaya sosai ya riko hannunta ya sakata a motarsa suka nufi wani wajen hutawa da babu kowa sai su kadai. Duk kanta ya daure bata san mesa sukazo ba, da kyar ta amince ta zauna iska me sanyi na kadasu snn shima ya soma bata labarin nashi rayuwar wanda acikin abunda ya faru da ita kadan ne bai faru dashi ba. Kusan ma ince mutane biyu ne suke rayuwa iri daya ata fanni daban daban, the law of phsychology says dats how soulmates meets.
Similar life experience, energy, trust at first sight wanda duk sunnaji akan junansu.. hanklin fadila saiya kwanta data ji labarin shuaib kusan irin nata ne, sunfi awa hudu anan azaune suna hirar rayuwarsu shakuwa da amana na ginuwa a zukatansu sosai duba da cewa dukkansu suna fama da matsala iri dayane a rayuwa.
Ana daf za'ayi sallahn zuhr ya kaita gida dan ta huta shikuma ya cigaba da kulawa da harkokin Halisa duba da uztaz baya nan yanxu.
Bayan kwana biyu jasmine batace ma Halisa komi akan fadila ba harsaida taga Ta samu nitsuwa sosai.
Altho bawai matsalar fadilan yasaka ta mance alherinta bane, kawai dai taji ciwon boye mata komi datayi ne dan batason zama da selfish mutum wanda zaina amfani da ita for his personal interest duk dama bayanan fadilan yasaka ta gane desperation dinta ta kuma tausaya mata amma dai still batasan ko zata iya cigaba da zama da ita ko bazata iya ba.
Yanxu so take ta tursasa kanta neman ilimin addini dan ta samu abun da zata dogara dashi itama. They spend the last day discusing abt that with jasmine da yamma can mijun jasmine din ya kira akan cewa zaizo lagos gobe da safe sau wuce gida tare. She wanted to stay few more daya har sai ankamu meenal amma halisa tace maata aa dake ma khaleel da su maryam suna kulawa da ita sosai. Washe gari jasmine ta gama tattara kayanta suka zauna abakin gado suna yar magana akan lamarin fadila da abubuwan da zata sako agaba.
Halisa is planning to move on and take bold steps.
Jasmine kuwa taji dadi sosai dataga wann karon Halisa is not sounding too nice akan meenal altho vicky contibuted so much to the whole thing duk dan sanda ta kirasu awaya saita jadda ma Halisa cewa meenal was neva a friend frm d begining kawai ta rabu da ita for good and justice must be served for uztaz sake.
Itade halisa bata ce musu komi amma kusan abunda ke ranta kenan, tasan zata iya hakura da komi amma batajin zata iya hakura akan mutuwar uztaz, so for sure dolene tsakaninta da meenal ya zamo babu sani babu sabo.
Duk anata bincikn nan ne amma har yanxu Dukan su basu san cewa dalilin meenal yasha bambam da nasu ba.
Kowa ya dauka akan fadarsu da fadila ne yasaka tay wann abun sabida ankwace kanfaninta na talba da kuma haushin faduwarta kasa a buziness gabaki daya babu wanda yasan cewa akan mijinta tay deciding ta kashe fadila dan alkcin gani take kamr zata kashe tsuntsu biyu ne da dutsi daya.
jasmine ta mata nasiha akan yanayin rayuar fadilan tanamai gaya mata yadda fadilan take kirarsu awaya kullum danta ji lafayrta and how remorseful she was tun suna asibiti. Acewarta bakowane yake da karfin xuciyan da zai yafe irin wnn abun ba, saidai kawai a dauki hakan a matsayin qaddara da kuma sanadin daya jawo musu ganin mutuwar uztaz da ya girgiza kowa.
jasmine insist that fadila must be brough back to her position koda bazata sake mata fuska sosai ba, amma dai karta koreta ko ta rabu da ita akan wann abunda ta aikata. Halisa batace komi akan haka ba har saida suka kawo maganan shirinta na zuwa wajen mahaifin khaleel domin sanar dashi ta sauya addini
And one other surprise Data boye aranta bata gayawa jasmine din ba har saida mijin jasmine yazo ta rakasu airpot suka ma juna sallama ta dawo gida.
jasmine na shiga jirgi kenan ta bude jakarta sai taga post card daga wajen halisa da mamaki ta bude ciki ta hau karantawa taga sakon godiya and also to tell her she is going to propose to khaleel and live their happy life insted of wasting it on looking for meenal. Tsabar murnan da jasmine taji aranta hawaye ne suka fara sauka a idonta mijinta ya amshe katun ya gani shima yana murmushoi suka rungume juna cikin muryan kuka tace mishi Awwwn Halisa just made the best decision of her life today Alokcn har Allah Allah take taga sun sauka ajirgi domin ta kira ta awaya she kept staring at the card and smilling.
Halisa na komawa gida ta kashe wyarta tasha maganin da khaleel ya bata tadan samu waje tay bacci cos the house feels quiet gashi tana yawan mafarkin yadda abubuwa suka faru tun ranar bata samun baccin sosai.
Can da yamma Ta farka ta kunna wayar text din jasmine dana vicky dana khaleel din duk ta gani amma bata kula ba ta kira shuaib tace masa tanason ganinsa cikin gaggawa. while she sleeps She just rember dat sun rabu da uztaz ne ayayinda zaijeshi ganin ACP akan maganan kawunta. Dan haka takira shuaib tace masa ya kira fadila yace mata taje wajen tay confirming snn su sameta duka agida.
Jikinshi na bari bari yaje gidansu fadilan da murna a yanayinsa ya sanar da ita cewa da ala Halisa ta dawo da ita bakin aiki..Tun anan fadila ta share hawayen farinciki dan harta cire rai gani take kamar bazata yafe mata akan mutuwar uztaz ba.
Da wani irin azama ta shirya suka wuce wajen acp din dan yanxu she is more than ready taga ta yi wani abunda zai dan faranta ma Halisa rai ko da duka farin cikin rayuwarta zata bayar kuwa.
suna isa wajen AcP suka gaya mai abunda ya same uztaz Din haryace musu ai shima yaji labari case din meenal na hannunsu shiyasa ma bai dame familynsa ba yace har sai angama makoki.
atake yay ma fadila duk wani bayanin abunda ake ciki Game da kawun Halisan Bayan sun gama da nan ita da shuaib din suka nufi wajen halisa agida suka sameta tay wanka ta saka wani riga da skirt Mai bazuwa dogu tay rolling aknta da smll veil Duk dama bata shafa komi a fuskanta amma bakaramin kyau tay ba
Tun isowarsu gidan gaban fadila yake faduwa sosai, Halisa ta karbesu normally suka zazzauna akan chair after a while ta dan musu magana akan abunda ya faru snn ta ma Fadilan fada tare da jan kunne.
bayan haka fadila ta dada bata hakuri snn ta dada bada tabbacin cewa zata jajirce kodan uztaz she wll double her effort to compensate him. Halisa ta kara raba musu shugabanci dan su cike inda uztaz yake tabawa..
File din dake kumshe da bayani akan kawunta suka mika mata snn fadila ta mata bayanai kadan snn ta sallemesu suka tafi, tun ranar da uztaz ya rasu fadila bata ji sanyi aranta ba saidai taga alamar kmr halisa ta sauko.
Bayan tafiyarsu ta bude file din ta dudduba taga cewa tabbas bayanan da fadilan ta maata gaskiya ne kawunta might be alive, an samu mutane kamar takwas da suka bada sheda akan wani homeless mutum dake yawan kwana agefen kabarin babanta a benue amma kafin akamasa sai ya gudu in zaa shigo da gawa next sai ya dawo ya kwana reports ya nuna cewa mutumin ya jima yana haka amma ba aci nasarar kamasa ba haryanxu ba.
So ppl think he might be her uncle datake neman ruwa a jallo..hawayen da ya zubo mata ta share cikin sauke ajiyan zuciya ta tarkata report din ta aje gefe snn ta fada sabon wanka sabida tanaso su hadu da khaleel ta riga ta gaya ma maryam sakon ta gaya masa dazu datazo dubata....Paid book.. COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN *_"MUFTARIQ"_* BY SURAYYAHMS. ®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare daV banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *25th August* Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...