Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 6

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 6

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 6: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 6. Already yay ma uztaz umarnin cewa yakai masa ita gidansa ta…

3,327 words

Already yay ma uztaz umarnin cewa yakai masa ita gidansa ta zauna tare da matarsa meenal na dan wani lkci da zimman cewar bazasu sake kyaleta ta zauna ita kadaiba harsai ta samu cikakken sauki. babu tantama uztaz ya amince masa sosai.

Daga fannin meenal da halisan gabaki dayansu babu wanda yake da masaniya akan hukuncin daya yanke musu.... #SURAYYAHMS NOT A FREE NOVEL.. 08060712446

#Tuesday SURAYYAHMS ▶️1️⃣4️⃣

Tsayawa yayy acikin ruwan batare da ya dora komi ajikinshi ba yabi ya kure kofar shigowa da idanunshi domin yaga wayene zai shigo masa har cikin bathrum nan kuwa saiga meenal ta shigo ciki daga ita sai yar rigar baccinta red colour tana tafiya kamr bazatayi ba.

Batare da jin ko dar dar aranta ba fuskarta a mugun dore ta tunkaro sa tanajin bazata ma iya jiransa ya kammala wankan ya fito ya sameta ba, tsabar buhun tambayoyi ne aranta, ita zaman halisa agidanta bai wani dameta aranta ba sede ayadda takejin gidan nata ne tafiso ace itace ta kawota gidan bashi ba.

A dan fixge da kuma tsabagen giggiwa ayanayinta tace.."Khaleel wai bakaji inata kiranka bane pls pls i want to talk to u ryt now..tafada a matse sosai fuskarta ba asake ba.

Tana faɗin hakan sai kuma ta daga idanuwan ta sama ta saukeshi akanshi gabaki daya

kallo daya ta kare masa daga sama har kasa wani irin feeling mai tsananin karfi ya dasar da ita yahanata motsi.

Ruwan showern ne ke zubowa a bare skin dinshi dats so sexy and fresh ruwan yana zubowa slowly dan tun da soma maganan baice mata uffan ba ya kureta da mayun idanuwanshi yadda zakasan ma hanklinsa sam baya kan abunda take furtawa ko motsawa baiyi ba.

Tun da suke bata taɓa bata lkcinta ta kalle tsiraicin mijin nata ba sai ayau dayamata kamr bashi ba musmmn yadda tagan jikinshin damn hot and sexy tama rasa yadda zata misaltashi dan yana da wani irin sexy body structure ne wanda akai tsaye bazaka kirasa da irin huge din nan ba amma kuma ya wuce madaidaici, tun daga tone din damtsen hannunsa har ixuwa na kan kafarsa a murde suke gabaki daya six packs din nan nasa sun bayyana suna wani irin nunawa yabi kan cikinshi dats so flat and wingy wanda ya bada kofa wa cikakkiyr halittarsa na ɗa namiji data hatgitso take doka reto a tsakanin kafafuwarsa tsayinta da kaurinta zai iya kaiwa 11.

Kasa dauke idanun nata tayi akansa zuciyatta na wani irin racing sama da kasa ta xuba mai idanun ta kamar taga mutumin da bata taɓa ganinsa ba,

Dan karfin gwiwar masifar data xo dashi ta nema ta rasashi atake msnm ma ganin yadda ruwan ke zubowa yarrrr akan fresh skin dinsa yana sauka bisa dogayen kafafunsa numfashin sa ahankli ahankli yake fitowa.

Cikin lumshe ido da budewa ya kalleta lkci guda ya gane yanayin daya jefata aciki ahnkli cikin kasalallen murya yace what?.girarsa na sama a dage yace u want to see me, and ure already seeing me cikin sauke ajiyar zuciya yace taho mana...Cikin basarwa tace ohhh pleaseee ni ba wannn ne ya kawoni ba,nide Ka gama ka sameni awahje.

Baice mata komi ba harta juya zata bar wajen kenan ta kuma tsinkayo muryansa akanta yanamai cewa 'Dont u wanna join me for a bit????...batare da ta juyo ta kalleshi ba tace "no"..sann ta fice a bathrum tabi ta mannu da kofar jin konina ajikinta ya dauka da wata iriyar azazzbiyar feelings na jaraba.

Tsam tay ajikin kofar tana sauke wata balaman numfashi mai masifar nauyi dan tasan haka zata sameshi da bata yi gigin shigewa ciki ba.

Ahnkli ta mannu da bayan kofar Idaunta a lumshe ba abinda take ganin face siffar khaleel ayanayin data gansa awani duniyar ta tsinci kanta har ya gama wankan ya kashe shower din da sauri ya jawo towel dinsa baikai ga gama dorawa a kungunsa duka ba ya bude kofar ahankli batare da ta lura ba, kusan firgita tay zata Bar wajen ji tay ya jawota jikinshi abazata ya manneta sosai...

Wani numfashi mai zafi ya sauke mata a wuya saida taji tsigar jikin ta ya jarabbaiyar tashi,.. Kasalallen muryansa cikin kunnenta acikin sauke mata nannauyar numfashi mai nauyi acikin ramin kunnenta yace im here..i am here..whaat, meenal ta dauke wuta cakk jin kafafunta suna kkrin kasa daukarta tsabar shock din muryansa dataji ya gauraye mata gabobinta yanamai kashe mata gangan jikinta atake.

wata muguwar jarabbabiyar sha'awar sa takeji duk wani gaba ajikin ta yayi alert jikin ta ya mugun daukar zafi kasa hakura tayi tadago suka hade idanunsu waje guda sai taji kamar dukkan abubuwaan da shemau take furtawa akanta kusan gaskiyane.

She do love khaleel uncotrollably and unconditionally irin son nan da itakanta batasan kalarsa ba cos is mad and crzy babu tantama duk sanda tagansa kusa da wata ya mace koda uwarsace sai taji kamar kwacesa zaayi daganan saitaji kamr tarasa nitsuwartane ma gabaki daya. Sede a zahiri bata taɓa amince da shimfida hakan acikin ranta tafi amincewa da cewa bata bukatar ta so namiji ko ta nuna masa yawan son datake masa sabida Wann extreme feminism din da kuma murdadun halayyarta na asali data shimfida tsarukan rayuwarta akai take tafiyar dashi.

Duk sanda ya nemeta kusan Jin shi kawai take don Itakam abun sam bai damun har cikin zucyrta ta cos hankalin ta yafi tafiya kan harkokin ta business sede tasani sarai a yadda ya manne mata yanzu bazai kyale ta ba sai ta bashi hakkin sa cikin daren nan..

Kissing dinshi tafarayi dan ta ragewa kanta zafi kusan haukace ta manna masa Wani hot and sensual dinsa kamar wanda zata zuge masa kurwansa daga jikinshi ya sake nishi mai karfi yana jin yadda abun ke bin brain dinsa ya dada jawo ta yana shafata so hard itama tana mayar masa ya shiga binta da kisses din shima har suka haura kan gado.

baiyi wata wata ba ya ware kafafun ta baima iya kama abun nasa yau ba a xauce ya tura mata shi yana neman hanya dan yay relieving kansa duminshi dataji ne ya dauke duk wani zafin datakeji dan kullum ya shigeta sai tajishi yadda yakamata sabida yafita karfin sha'awa nesa ba kusa ba, nan da nan ta shiga mimikewa tana kwakwalo masa kuka,"

So yake yaji dumin mace a yau amma sai yaji yakasa jin abunda yake muradin jin ajikinta sam

Hannunsa ya maisho sama kan dukiyar fulanin ta Nan ya kafesu da rikitattun idanushi kodama zaiji dama dama Ahankali Yashiga kokuwa da numfashinsa dake neman tsayawa jiyake iskar Ac dake aiki dakin tayi masa kadan gabadaya mood din jikinsan ne ya sauya tsintar kansa yayi da soma wasa da albarkatun kirjinta

...sosai yake shashafa su ya hade da murzasu cikin dauriya itakam enjoying takeyi dan batasan a wani duniyar datake ba Sai wani kamkame shi take batare da saninta ba

..'cikin wani yanayi jikinta yasoma rawa batare da ta bude idanunta ba tsintar hannunta yayi ajikinshi tana mayarsa masa da martani cikin wani irin salo gabadaya yagama fita haiyacinsa tunda takai hannuta jikinsan ya sake rudewa tamkar yadda shima ya fiddata cikin hankankalinta

Haka ya daure ya koma mata badon yanajin dadin cikin ba sedan ganin tanacikin matsatsin bukatarsa tun daya soma durjanta wani irin azaba ta dinga ji ajikinta wanda bata taba jin irinsa ba dan radadin ya ratsata fiyye da fahimtar brain din ta..

with each push tanaji kamar ana zare ranta daga jikinta sanda yaga ta kwallara kara duk jikin ta na rawa sannan ya dakata na 2mnt ganin ta koma tayi shiru ne yasa shi sakin numfashi da karfin gaske ya soma sarrafa ta iya son ransa

Wani irin gurnani takeyi Na azaba Haka ya rinka shigarta yana durxnta

Kwata kwata bai mata da wasa ba har saida bacci ya kwaceta ahannunsa ya kyaleta, acikin baccin ma mafarkinsa kawai takeyi har garin Allah ya waye bata sani ba.

Dagata dayan bangaren kuwa da misalin ƙarfe shida saura kwata shemau ta fito daga dakin hotel din tana taƙunta a hnkli all fashioned up tayi wani irin kwalliya da launin jan jan baki tasaka wata hadaɗɗiyar valentino lady suite baki mai bajajjen wando da dogowar jacket hannunta riƙe da clucht bag na fendi,sai bi da kafafunta gently take cikin catwk takalman malone soulviers ne masu tsini akafafunta,inta aje daya agaba sann tabishi da daya,cos bakaramin tsini takalmi yake dashi ba.

Ta gama sakawa aranta inta isa Abuja koma yayane yau zasu hadu da sabon boyfirnd dinta su gaisa dan already ta sanar dashi zatazo Abuja sama sama amma bata gaya masa asalin dalilin zuwantan ba.

Yau ana neman kusan kwana biyar kenan amma bata taɓa tsayawa ta nemi mahmud awaya ta masa kayakkwar gaisuwa da jikinshi ba. Inma abun ya dan fado matane sai ta rubutamai tex already ta gaya masa cewa halisa bata da lafya tana ta tsammanin ko zaice mata ya hakuta kawai tazauna kartazo amma kuma sai baice mata komi ba.

Jikinshi yay sanyi matuka dan agaban mahaifyarsa kusan kullum tazo dubashi sai sunyi muhawara akan rashin zuwanta. Zucyarsa sam bai masa dadi dan Kusan kullum sai mahaifyarsa tayi masa tambaya akanta wanda gabaki daya aransa shikansa yasan baida bakin amsawa amma hakan yake daurewa ya kareta.

Harma dai tazo ta gaji ta dena tambayarsa ta zuba masa idanu, sede tsakanin uwa da danta duk sanda ta kalleshi sai tanajin baqqin cikin irin rayuwar auren dayakeyi wanda sam bataga amfaninsa ba.

Dan gani take inbadan suna son dansu kuma suna darajashi ba da tuni ta sakashi agaba ya sake shemau, har cikin ranta taji aurensa da shema ya fice mata akai, mata babu haihuwa sann ga nan danta bayya cikin kwanciyar hankli da jin dadin aure tarasa da wanne zataji.

Da can tana tinanin hafsa tay karatu sosai kafin ta tare dashi sede aynxu abubuwa dayawa suna neman su sauya daga cikin shawarwarin data zantar a zucyarta game da ita.

Musamman ma data lura kamar danta yana cikin bukatar mace atare dashi wanda dabiarta na zaman aure ba kamar irinna shema'u ba.

Zullumin yadda zatay tasoma zantar da hakan shiyafi komi mata nauyi aranta acikin salon ta yasaka kowani rana takan aika masa hafsa din dakinsa domin takai masa Abinci safe da rana kuma tabi ta saka ido tana lura da yanayin mauamalrsun sosai

dan zaman sa agidan kuwa sosai jikin nashi ya warware dan 24/7 yana room dinsa yana hutawa gashi basu gajiyawa wajen kulawa dashi da abinci kala kala inka gansa ma bazakace shine jiri ya debesa ya fadi aranan ba.

Yau Da sassafe hafsat tana idar da sallah taji ana daka mata knocking fitowarta ke da wuya anne mai aikin su tace taje surkuwan ta ne take kiran ta a daki.

Batayi wata wata ba ta mike Da hijabin ajikin ta ta fito har zuwa dakin mahaifiyar mahmud din.

Da sanyin murya tace,salamu alaikum. ta furta bata saurari amsawar tan ba tuni hankalinta yayi saurin komawa kan wata wayayya kuma Hamshakiyar Mace wacce bataza wuce kimanin shekara 51yr da haihuwa sai dai duk da hakan kallo daya ya ishe ka kasan irin siffan creme de'la creme ce.

She's fucking classy and untop of her shelve tana wani matsanancin kama da mahmud din ne kamar tasu harya baci.

Akan tsadadden red oily material ta sanya Abaya golden colour irin na matan shuwa arab na maiduguri ta zagaye jikin ta da su..

Tana da dogon hancii da hasken fata da ya boye tsufan ta sosai...

Ko ina fresh ne ajikin ta barin ma hannun ta da yaji wasu mahaukatan jan kunshi da jeweries.

A cikin nitsuwa take latsa wayar alaman Bata ma san ma har hafsat din ta iso ba dan dama itace ta matsawa yar uwartata cewa tanason ta tantance yarinyar da aka dorawa mahmud dinta aure dashi a matsayinta na god mother don mahmud din bakaramin ji dashi take ba, shiyasa ma da suka masa auren acan basu saurin gaya mata har saida ta zo Abujan yau da safe.

"she's so ambitous shiyasa take da karfin kwarjini a wajen harkokin ta She is a top fashion designer and cosmetics suplier cross boaders a kasar turkey take zama tare da nata familyn acan. Kusan ita kadai ce suke uwa daya uba daya da mahaifyar mahmud amma kuma sai mahmud din yafi daukan kamaninta a fuskansa.

kusan komai tare suke yi da yar uwarta har sun saba da hakan sosai..

Tun kafin isowarta hajya badiatun ta kammala gaya mata kusan dukkan abubuwan dayake faruwa musammn na wanda takeji a fannin shemau. da can dai taso auren mahmud da shemau har cikin ranta sabida tanason gayu arayuwarta kuma taga shemaun cikakkiyar yar gayu ce sede korafin yar uwarta aynxu sai yabi ya kashe mta jikinta akan shemaun gabaki daya.

Gashi sam hanklinta bai kwanta dataji cewa sun aura ma mahmud wata random girl daga kauyen kayau ba.

Hafsa tagama kare ma matar kallo jin gabanta na faduwa yasaka ta sunkuyar dakanta can kasa ta kuma yi musu sallama da dan karfi kusan atare dukansu suka daga kai suka kalleta..

Cikin sanyin jiki ta taho cikin ladabi ta rusuna agabnsu da sanyin murya sosai tace mama ina kwana? Yanayin Hjya Badiatu da fara'a tace lfya kalau hafsatu.

Kasa amsawa tay bakinta na rawa rawa dan Wani irin kallon kurilla da matar take mata yasaka mata jin faduwar gaba me tsanani...ba acikin hayyacinta sosai ba tace 'Hajya sannu da zuwa ina kwana???? Matar Bata amsa ba saida ta kalle yar uwata sukai exchanging glances sann tace lafiya hafsat ko?? Hafsa ta gyada kanta ahankli snn tace eh

Matar tace toh Toh ya hakuri

Cikin sanyin murya tace Alhamdullahi.

Cikin katsesu hjya badiatu tace Yawwa dama kununkin nn ne na daka nake so yauma ki dama mana..kinsanshi yanxu yana farkawa daga barci zaiso ya saka abu me ruwa ruwa acikinshi kuma kinga ai yanashan kunun naki sosai sai kuyi aikin tare da Anne, niyau yar uwata tazo bazan samu na fito ba.

Kanta akasa cikin jin kunyar irin kallon da suke mata tace toh mama bari naje nayi yanxu.

Tana fadin hakan ta mike a nitse sosai batare da ta sake hade ido dasu ba ta fita.. sanyin kunyarnta sosai ya burge zucyar matar sai dai haryanzu da ta tarin tambayoyi abakinta game da hafsa.

Dagata fannin shemau kuwa kusan a hnkli ta iso ta kofar hotel din tana gab da shiga motarta wayarta yahau ringing data duba taga waye ne kawai taja doguwar tsaki ta kwaryo kwana daga wajen tafito waje.

Babu Abunda take muradin son gani a abuja face sabon saurayinta datafi son wato Alhaj shafi'u amma tarasa mesa mahmud ya damu yaketa kiranta da sassafe.

Ata fanninsa kuwa yasani sarai yar uwar mahaifyartasa ce last hope dinsa akn shemau dan itane ma tafi bashi goyon baya har sukayi aure, gani yake inhar ta iso gareshi da tambayoyi irrinna mahaifyarsa hala Bazai iya boye mata komi ba shiyasa ya damu da zuwan shemaun akan llci koda ma zata ganta tare dashi ayau din sai kawai maganan ya kare ahaka basaima ta tuhumeshi ba.

hadaddiyar motarta ta bude shige ciki ta hakimce a gidan baya, driver ne zai kaita, aiport direct ta nufa, wani tafkaken spec ta maka akan fuskartan tana tajan tsaki ita kadai dan tunda ta shiga motar babu abinda takeyi sai kokontor kirar mahmd din awaya..

duk iya cijewarta tayi a kwana biyun nan Sabida masifar mahaifyarta ne and riight now data fito zata tafin ma harji take kamar ana kada mata jarma acikin hnjin cikinta, she is soo damn scared of her dan haka zata daure dai ta isa Abujan yau kowa ma sai ya huta maransa. #SURAYYAHMS NOT A FREE BOOK 500 VIA 08060712446 CHATS ONLY.

#FRIDAY POST ▶️1️⃣7️⃣ SURAYYAHMS.

Hannu uztaz ya mika domin ya amshi wayar da khaleel yamiƙa masa tareda yin kifi kifi da idanunsa akan halinsan ganin har ta dauke kanta tay dashi can gefene wanda hakan ne ya sakashi samin karfin gwiwar amsar wayar daga hannun Dr khaleel din snn ya juyo dashi yana kallonta cikin rasa na cewa...

Ahnkli yay mata magana yace Mm..a...mm its ur call. shiru tay kamar bata wajen ta sharesa. Aka bar uztaz da waya a hannunsa yana satar kallonta ahankli can cikin yanayin magiya yace... "ma'am pls.. nan ya matso daf da kunnenta kome ya gaya mata oho.

"Fuskarta a mugun dore Ta juyo ta kallesa tace wae meye wann din ne kake damuna akai ehhh? "Yace ma'am pls you need to take the call.

Cikin kyabe baki tace "Is dis even my phone.

"Yace no ma'am.

Taja tsaki ahnkli tace "Then its not my call, End it...and lets move.

Cikin sauke ajiyar zuciya khaleel ya amshi wayar sa kai tsaye ya sakashi a handsfree da muryansa mai dadi da taushi yace salam alaikum sir..

Daga dayan bangaren Muryan Dr asim ne ya bayyana yace wa alaika- ssalam Khaleel.

Khaleel bai barsa ya dora da wata kalma ba cikin harshen indiyanci yace:

" Sir, _Main yahaan rogi ke saath hoon, Kya aap use se baat kar sakte hain? ._ (Sir, ina tare da marar lafyar yanxu ko zaka iya mata magana dakanka?

Atake Dr asim yace sure sure.. _Haan, mujhe ummeed hai koi samasya nahi hai_ (eh, ina fatan ba wata matsala bace.)

Yace _no koi samasya nahi hai sar, lekin mujhe nahi pata kya aap use samjha pa rahe hain ki use upchar ke liye nazarband rahna chahiye....._( a'a, babu wata matsala sir, sedei bansani ba ko kaidin zaka iya mata magana domin ta amince ta zauna under watch sabida jinyarta yay kyau).

Dr asim Yace _Haan, vahaan hai kahan, kripya mujhse baat karne dijiye_ (Eh, tana ina ne ? Ka hadani da ita inason nayi magana da ita ynxu.

Khaleel yace okay sir..she can hear u.....

Halisa was dump founded for a moment musmmn ma datajishi yana tuka harshen indiyancin sosai babu wata gargada, aduk tunaninta ma hala zagin ta yakeyi koyana kulla mata wani sharrin awajen Dr asim.

Gyaran muryan Dr Asim din ne ya katse mata tunani..a tausashe sosai da tsufaffen muryansa na dattijan dasuka kwan biyu a duniya yace Hello beautiful Dear? Kina jina kuwa.

Cikin lumshe ido da budewa Badon taso ba tay calming kanta cikin sauke ajiyar zcya ta karbe wayar a hannunsa ta cire a handsfree din snn tace Hello sir..gud morning i can hear u.

Kyakkyawar gaisuwa sukayi ma junansu cikin mutuntawa da girmamawa khaleel na gefe yanata kallonta babu kiftawa ganin kamr ba itace ta kammala masa tsiwa ba.

kafin kace wani abu har Dr asim yajawo ta acikin hira,acikin dabararsa na kwararren likita kuma wanda yake da ilimin karanto emotions da kuma halayyar dan Adam acikin sauki, gashi jininsu ya mugun haduwa da halisa dan tamkar shiya haifeta hakanan yake biye mata cikin lallami da kwantar da murya kasa kasa yanamai tambayarta abubuwan datake so anata tsarin.

Kallon da khaleel yake mata yasakata ta Dan ja gefe kadan.

Duk wani bayanin da uztaz da khaleel suka mata gameda jinyar nata bai shige kunnenta kamar yadda Dr aseem ya fahintar da ita sosai kuma acikin saukakken kalamai ba.

Itàkanta ta fahimce shi yanason ayi mata jinyane wanda zai rabata da cutar a brain dinta gabaki daya..sede gani take kamar bazata iya samun warkewa agidan da meenal da mijinta suke tare da ita kullum ba.

Gashi batasan taya zata soma gaya masa cewa bata kaunar zama da wayannn mutane biyun ba musmmn ma da khaleel ya riga ya gaya masa cewa ai itadin ma aminiyar matarsa ce snn relship dinsu kamar na yan uwan jinine bana kawaye ba.

Dr Asim ya riga da yasaka aransa cewa zamanta tare da meenal din ai tamkar zamanta a gida ne inda zatafi samun nitsuwa da kwancyar hankli sosai fiye da zamanta acan ita kadai.

Tun halisa tana masa bayani harta dawo rokonsa, sir, I promise u sir... zan yi duk wani abunda kace nayi amma karkace na zauna anan cos i don't even like the atmospher of the house it annoys me it makes me sad. Tafada mashi hakan acikin tsananin matsi da sanyin jiki.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull