Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 66
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 66: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 66. agwggwame hajya nadia ta dau hanyar medugurin jikinta babu…
3,346 words
agwggwame hajya nadia ta dau hanyar medugurin jikinta babu dadi sabida tunda taje lagos yau sati uku kenan tana ciwo musiba ajikinta kala kala ajikinta ta kasa gane kanta gabaki daya ga wasu jajayen kurajen da suka fetso mata ajiki sai dan uban zawo daya sakota agaba.
Ranar da zata iso medugurin kusaan kasa zama meenal tay duk ta jeme ta rame kowani rana akan saka mata ruwa ga karin jini akai kakai, yau ko baqin cikin hakan bataji da tunanin dik wani matsalar ta zai kare in mummynta ta iso.
tasha jira amma shiru dake motar haya tabiyo sai can Cikin dare polisawan dake monitoring calls dinta suka kirata awaya aka sanar da ita cewa an kawo hajya nadiyan ruwa ruwa sabida zawo am bata gadon asibiti aka lankaya mata drip itama..
Meenal ta kasa samun nitsuwa sai jeka ka dawo take da canula ahannunta ga uban pampers datake sawa yanxu sabida jinin haryanzu be yanke ba kawai dai baizubowa da uban yawa sosaine yanxu, but still a sanitary pad cannot contain it.
Duk buhun maasifarta datake saukewa agidan idonta nakan irin rayuwar da khaleel yake bawa halisa me daraja and each time tagansu acikin wani yanayi na soyayya bakaramin birkicewa saitin kwakwarta yakeyi ba.
Abubuwan dayawa ta gani wanda halisa takeyi ma mijinta kamar ladabi, biyayya, tattausar lafazi, girke girke, zumunci da yan uwansa, ladabi wa iyayensa da girmama su da yin duk wani abunda zai burgeshi yaji dadi wanda har ga Allah tasan bazata iya yinsu ba wasu kuma tasan batama iyasu ba.
Wanda sune suke dada karya mata zuciyarta bana wasa ba.
Duk wannn hudubar shaidan din datake rike aranta akan namiji saitaga duk ashe hauka da wauta takeyi namiji ba amasa gadara da iko gani take kamar acikin ruwan sanyi halisa ta ke malallake rayuwar khaleel bada irin nata salon ba. Duk haukarta da borinta tana lura da su sosai tanaganin komi kawai karayace bazata iyayi ta zubda makaman yakinta ba sabida tana tsoron taje jail..kuma tana da yaqinin cewa inta dage ai Allah zai bata nasara akan qudirinta na kwace mijinta tare da yin waje road da halisa mansa agidanta.
Washe gari ana saura kwana shida aje kotu Meenal ta dena kula maganan lawyernsu ganin cewa ga babban nasara yazo mata wanda basai tasha wahala ba bukatarta zai biya cikin sauki.
Sassafe sukayi waya da mummynta saikuma taji muryam mumynta bakanta, amma tsabar rashin nitsuwa bata tambayrta jikinta ba tafara maganan maganin boka..
Hjua nadiya dake cikin wani mayuwacin hali ta mata fada akan hakan amma meenal ko ajikinta haka ta hakura Ta tura mata list tace mata cheque din kudin da halisa ta bata ta yananan suyi amfani dashi... ...meenal tasaka mata ihu tace sam bazata taba amfano da kudin halisa na tafi karfin wncn kudin
Haka dai suka gamaay hayanyansu tace sam zata amso kudade wajen khaleel, dama Alfah ya hadasu da wani mutim wanda zai nemo musu ingredient amma kuma kudin aikim nemo fresh mahaifa placenta alone is 10 million saura kuma yace zai samo musu me kyau a 6million harda kudim wahalansa 20 million dan acewarsa in aka kamasa prison zaije
meenal bata damu ba sabida taga uban kudin da khaleel yake dashi yanxu tasan intaje ta kirkiro wani abun tagaya ma likitanta suka gaya ma halisa zai iya nada kudin akan lokci dan dik jinyar datay haka sukeyi
Zata yanka kudi ma likita ita kuma ta gaya ma halisa ahaka suke samun kudin jinya daga wajensa cikin sauki dan shi tunda tafara jinin bai sake zuwa ta wajenta ba.
Bayan sun gama lisafin kudi meenal ta rubuta a paper tay list din wasu abubuwa da zaa mata na jinya ta harhada da karya tama kasa hakura likitan taxo tace zatakai ma halisan dakanta fa daddare sabida gobe da safe takeson ta samu kudin dan bata son abata mata lkci
Can saida ta bari daren yay lokacin data san halisa na yawan yin ma khaleel hadadden shayi ta fito da papern a hannu dan tazo ta tsareta.
sabani sukayi Halisa data fito daga kitchen din ma bata ma lura da ita ba ta wuce abunta ha saida tay nisa snn meenal din ta hangota sai tafara binta abaya.
Amma bata wani damu ba dake taga halisan tabar wutar kitchen a kunne sabamin yadda taga ta saba kasheshi kowani dare.
halisa na shiga dakinta bata wani ja kofar dakyau ba ta same khaleel shi har ya shiryawa bacci acikin ranshi yana so ya tsayar mata akan baiyason muamalar ta likitan Meenal din, da ita meenal din daya ga har tana bata damar shigo musu dakinsu anyhow amma sai yaji baida lokacin yin hakan yanxu.
halisa Ta zauna kusa da shi zata bashi shayin sanda ta rusuna gaban sa aladabce ta mika mashi ya karba yana murmushi even after all this time she is beinh so respectful komin ta na burge shi, zama tay agefensa tana masa hira kadan kadan gameda zuwan iyalan uztaz da zasuyi shima anan yake gaya mata cewa su kawunta leut abbkar zaizo dan haka gobe zaije lagos ya tarbeshi acan gameda maganan seach dinsu akan uztaz
Tunda yafadi hakan sai taji gabanta yafara faduwa dan babban abunda ke keeping mind inta at ease kenan sumtime is the little hope that she have nacewa tunda ba'a same gawarsa be he might be alive..
kwanciya tay ajikinshi da wann tunanin aranta Yana gama zukar shayin ya kashe musu kwan wutar dakin, wani janyota jikinsa yayi ya matse ta hannun shi bibiyu akan lallausar ass din ta yana wani irin massaging dinsu kamar ya samu pillow me laushi he is feeling soo hot yanason yaji dumin matarsa kafin nam gobe sassafe yaje lagos dan baisan me zaije ya tarar acan ba gashi lawyernsu yace masa nan da kwana uku zasu fara amfani da cameran da yasaka a gidan dan su cire abunda zasu cire su kai kotu.
Khaleel Yafara shafota kenan tace mai zatay fitsari saita ta tura shi kadan ya saketa ta sauka ta shiga bathrum din bata fito ba sanda ta fidda aman dake dan damunta tay sabuwar wanka duk qamshin sabulai da man wanka datayi using ya gama bule mata jiki tabi tay alwala dan tun zuwansu mahaifin khaleel ya ke nanata mata fa'idar zama cikin alwala alwys.
Shigarta bada jimawa ba meenal tafara kncking a bakin door din khaleel naji ya dago kai yaga kofar be wani ruhu ba ya dau security lock dinsu ya danna sound proof najikin kofar yadda ko an buga sudake ciki baza suji bugun daga nan ba dan jikinshi yariga yabashi yasan kowace ce sai ya basar.
after sumtime halisa ta fito da dan karamin towel wanda bai gama rufe ass din ta ba ta fito ta zauna kusa da shi ta jawo mayukan da aka hada mata shi da datake son qamshinsu ta shiga gogawa ajikin ta cikin saibi lungu da sako ta shiga gogawa ajikin ta kafin tabi da turarenta me sanyin qamshi kamar man shafawa tana feeling skin din dayay laushi sosai, lokcin khaleel har wani Allah Allah yake ta zo gare shi, wuyarsa ya karkace yafi sau a kirga gashi yasan meenal na waje shi sam baison wani abu yyi interupting dinsu dis nite,
bai bari ta saka nityn ba ya jawota jikinshi ya matseta sounding soo mushy ya ficike towl din ya watsar atake yafara da shunshuno qamshin ta yana shaqar qamshin dake wuyan ta gashi yau wani karfin shaawa takeji dashi.
Meenal tay bugun har ranta ya fara baci tayi zirya da list a hannun ta har tagaji ta shiga jeka ka dawo a kofar dakin dan alokacin batajin komai aranta ta dauka ko halisa zata fito yanxu tunda ai bata kashe wutar kitchen din ba.
Duk wani abunda halisa takeyi agidan tana luraG da ita der is no single thing da bata sani ba a tunaninta inta gama da chapter halisa itama salon da zatabi kenan ta kama zuciyar mijinta da dukiyarsa inta asirce shi.
Waje ta nema ta tsaya ta hade rai tana kan jira aranta tace ko karfe nawa halisan zata fito ai zata jira...
Daga cikin dakin kuwa Motsa juna suka farayi yau halisa bata barshi ya shigeta da wuri ba ta karbe ragamar wasan tana yadda taso dashi
Wani erotic blow job take yimishi yana nishi yana mimmikewa yadda take lugwuitashi tana shan tip din zuwa sama yanajin dumin bakinta har tsakar kansa....
Kofar baifa wani rufun azo agani ba amma meenal ta bugashi da karfi basu ji ba..
Wasanni masu shiga rai takeyi dashi harsan da taji yana nishi alaman ya kusa kawowa ta rungemeshi kam kam ta manna masa kirjinta yadda yakejin komin ta enough ta shiga shafa masa kai tana sosa keyansa tareda sakin masa wasu dadadan kalamai a kunnen shi tana yi tana cixan labban ta hade da matsewa har cikin tsakar kansa yake jin dirin nunfashin ta na ratsa shi gabaki daya ji yayi kamar zai mutu dan dadi.
Ahankli ta zamo ta shiga wasa da nippls dinsa tana zamarwa har ta kai kan mararsa tana kai hannu kan two balls dinsa ya dauke wuta sosai kan dick dinsa dan bakin ramin dake fidda ruwan takai yatsarta ta danna akai, bazata ya jawota da wani iriin jarabbiyar zaucewa yafara smooching dinta so hard yana wasa da dukanonuwar a bakinshi ta kama balls dinsa tana wasa dasu wanda atake yasaka numfashinsu ya fara fita harta waje..
Meenal dake tsaye a kofar firgit ta kalle kofar jin tunaninta ya cirke sai can snn tafara ganowa kirjin meenal na bugawa tay kamar zata fadi kasa Tabi ta rike bango tayy tsammm tanason ta dada tabbatarwa..
jim kadan taji nishi nishin na karuwa alaman yafara shigarta wani riirikeshi halisa ta shigayi tana cije baki tana dan ihun dadi a kasale mai kuma shiga rai Assshh washhh tana yarfa hannu cikin wata muguwar shagwaba tana dada rirrike shi, shikuwa tsaban dadinta dayakeji sakewa yake yana sumbatu bai damu da komai ba mafi yawanci shiyake kara mata jin abun zafi zafi aranta da gurnanin shi mai xugi a kunne.
Meenal tuni ta sauka taje kitchen ta fara birkita waje koda zataga petrol ko kerosine dan ta kone gidan inyaso kowa ya mutu dan kasa daurewa tay tanajin wani abu me zafi na yawo ajikinta da bazata iya control nashi ba.
Da bata samu ba wani ihu tay ta rusuna kan gwiwarta tana ihu tana kuka tana cewa ta shiga uku mijinta mijinta..
khaleel yana gama round din farko yaki yabarta saida yay nayi biyu da suka gama mai gaba daya ajikinshi ta kwanta tayi lamo tanajin yadda hannunshi ke yawo a kan lallaussr gadon bayanta bata wani jima ba suka kimtsa kansu bacci ne ya dauketa.
khaleel na kwance sai can snn u ya tuno da meenal nan ya jawo Agogon shi ya duba yaga 1:am na dare kawai ya mayar da wayar ya aje ya koma baccin shi abunshi
Sanyin asubahi ya tashi meenal anan kitchen din jikinta na rawa rawa ta koma dakinta ta kwanta Ta runtse ido kenan bata wani jima da baccin ba sai ga hjya nadiya tazo gidan...
A harabar gidan taci karo da khaleel tare da halisa ta rakosa har gaban motarsa zai wuce airpot daganan zai sauka a lagos. Aliyu ne gefensu yana tsaye khaleel na gaya masa cewa ya kula masa da halisan sosai .....
koda hajy nadiyan taxo acikinsu halisan ce kawai ta gaisheta batama amsata ba tanata kallon khaleel duk da batajin dadin jikinta amma ta kara sauri ta shiga ciki danta tambaye meenal ko har ta amshe kudin aiki ganin da alaman fita zaiyi.
Tana shiga room din ta samu meenal na sharar baccin jikinta yabi ya dau zafi sosai ta tafata tashinta tana magana tana haki, ke Amina kin karbi kudin ne mutumin fa yazo ynxun ma fa shiya ya dauko ni daga asibiti kibani kudin na bashi yaje aikin nan fa babu lkci..
Da kyar meenal ta bude idanunta da suka kumbura suna hade ido da hjya nadiya gabanta yay mummunan fadi tace Aah me ya sameki haka ya naga fuskanki ya kunbura haka dan bura uban dukanki yay?....
Meenal kamar jira take amata tambayar ta barke da kuka tafara zubo mata labarin duk abunda tayi experincing jiya da dare LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY
COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN
*_"MUFTARIQ"_* BY SURAYYAHMS. ®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August* Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️
SURAYYAHMS PAID BOOK 08060712446
Kuka take tana jajjan zuciyarta sama bayan ta gama gaya mata iya abunda taji sunayi ajiyan cikim dare, cikin tsananin kishi takecewa mummy wallh jinayi kamar zan mutu khaleel baiya kaunata halisa ta mallakeshi gara na kashesu mummy kawai gara uban kowa ya mutu inhuta dan banda mugun walakanci da cin fuska babu abinda nakesha anan gidan i cant take it anymore nide nagaji nagaji nagaji..
Rungumarta hajya nadiya tay ta dinga rarrashinta har saida tay shiru kafin nan suka fara magana a nitse tace mata yanxun nan tagansa zai fita amma tunda ba'a samu kudin awajensa gara suyi amfani da wanda yake hannunsu
Meenal tace mata ai baya jimawa awaje yana dawowa da wuri hjya nadiya tace mata sam Inde tanason ta fita cikin wann halin baqin cikn acikin gaggawa dolene suyi amfani da kudin da halisa ta bata su bayar kawai aje a nemo musu kayan aikin asirin nan.
Da kyar meenal ta amince out of babu yadda zatayi, hjya nadiya ta fice agidan ta wuce banki tabi layin da zata samu ta cire 25million acikin kudin wanda zai ishesu harda na rikewa a hannu dake tsabar cheque na million dari halisan ta bata sauran 75 din bata tababa.
A bankin ta wuni sabida formalities saida aka hada da police report sabida movement din meenal is restricted haryanzu da tracker ajikinta bata fita ko gate na gidan saida izinin hukuma ko in zaa akaita asibiti da security.
Tun safe sai wajen yamma kafin hajiya nadiya ta samu kudin Lkcin gayen harya gaji da jiransu ya shiga wata tsbgarsa haka ta koma hotel da kudin akan zata kirashi da daddare tayi wanka kenan tana kwance sai ga result din test dinta daga asibiti an tura mata awaya tana budewa taga cewa ashe wai cutar HIV ne da ita...take taji zufa ya rufeta, tun tana dauka wasa har abun ya zama mata gaske gabaki daya sai taji hanklinta ya mugun tashi ta kasa samun nitsuwa.
a rikice ta kira menal awaya tagaya mata meenal najin hakan sai kawai ta kashe wayarta me gabaki daya,duk ta dauka ko shock ne batasan kyama da Tsoro bane ya kamata gashi ranta a mugun dagule yake dan yau har dare ya rufa bataga dawowar khaleel gidan ba.
yau kusan yadda hajya nadiya taga rana haka taga dare acikin tashin hankli da matsncin dmwr wnn cuta daya kamata.
Washe gari sassafe karfe shida ta tazo gidan ta samu meenal adaki da tunanin meenal yartace she wll pacify her acikin damuwar data shiga ciki amma da mamakinta sai taga meenal ce mutum na farko data fara gudunta tanamai kyamarta mummy dan Allah ni karki tabani karki shafamin wann cutar aikece baki aje gindinki waje guda yau kina tare da wnn gobe wnan nide wallh kidena zuwa kusa dani karki shafa min cuta
Hjya nadiya sam bataji dadin yadda meenal ta nuna mata babu amana ba. Abun nan ya mata ciwo da zafi fiye da komi jin meenal nace mata bata da amfani yanxu tunda mutuwa zatayi.
Haka ta bar gidan da tulin baqin ciki aranta sabida ko cup ta taba haka menal zata saka likitan ta jefar da cup din a dustbin.
Tun da tabar gidan da wann baqin cikin sai zazzabi me yawa ya rufeta tay tunanin duniyan nan harta gaji
saidai duk dama meenal din ta gujeta akan ciwo amma bai hanata bada mutumin Kudaden aikin ba tace masa inya samu kawai yakai ma meenal din dakansa ita tay zuciya bazata sake zuwa wajenta ba.
tunda mutumim ya amshe kudi basu kara jinsa ba har yau Ana saura kwana hudu a shiga court jikin hjy nadiya ya zamo babu kanta gashi babu lbrin mutumin da suka bawa aiki babu labarin inda yaje ga dan banzan mafarkai datakeyi masu tsoratarwa...
haka ta danne zucyarta ta dinga kiran meenal awaya amma har ana saura kwana biyu shiga kotu haryau meenal bata daga wayarta ko sau daya ba.
Abunda meenal tamata bakaramim girgizata tay ba, da baqin ciki me yawa aranta ta zauna, wani Doguwar wasika tay ma meenal din ta aje akasar pillonta ta gaggaya mata duk wani abunda zata gaya mata incase in har rai yay halinsa dan ita kadai tasan metakeji ajiknta na ciwo da baqin cikin meenal din yanxu .
Dagata fanninsu khaleel ranar daya isa lagos ya gamu da kawun halisa suka kama hanya suka wuce wani kauye inda aka basu lambar wani informat kusan kwanansu biyu awajen kafin nan ya kaisu wani gida da aka samu wani matukin jirgin ruwa tare da uztaz da fasasshen wayar meenal Da suka tsinta sun dauka wayar uztax dinne ma, anata jinyarsa da maganin gargajiya for like gud 2 months amma kamar baya raye kuma shi be mutu ba...
Duk yadda khaleel yaso ya gayama halisa abunda yake tafe amma haka kawunta yahanasa cewa komi, they spend another 1 day awajen kafin nan suka fito dashi a emergency truck aka kaisa asibiti discretely aka dorasa a icu snn aka mika ma laywr wayar meenal din aka bada police suka bude aka fara printing concrete evidences out of it harda call recordings...
hatta fadila basu san da ansamo uztaz ba amma samun wayar meenal yasaka aka karfafa mata reinforcement akan bincikenta ana saura kwana biyu shiga court aka kamo gayun da meenal tay aikin tare dasu dukansu biyu.
Ana saura kwana biyu shiga kotu daga can meduguri hanklin meenal ya makurar tashi bataga gaye me kawo kayan aikin sihiri ba bataji wani labari ba sabida bata harka da mummynta yanxu.
Tana zaune agidan akazo ranar da sassafe aka tafi da halisa da aliyu can lagos aka barta agidan daga ita sai security...
har saida taga waje yay waje snn tay ta kiran lawyernsu shima bai daga ba ta kira sauran baristers din da suka biya akan case din suma duk basu daga ba.
Da yamma lisss tana zaune a daki sai ga mai gadi yazo Yace mata ana nemanta awaje, kusan ma dirowa tay akaan gadon harda bangajeshi ta fito da tunanin me kawo musu aika ne yazo tana fita taci karo da polisawan meduguri mota guda sunxo
arazane take kallonsu tafara tambaya ko lfya, ana bude mata kofar gaban motar Gabanta ya mugun fadi ganin an kama mutumin alfah da danyen jinin jariri da kuma fresh mahaifa dumu dumu..
Kafin kace wani abu aka danna mata handcuffs a hannu lefi akan lefi na batun satar placenta.
nan idonta ya fara raina fata ganin bakowa atare da ita, Case me zafi aka bude akanta a meduguri tanaji tana gani aka registern lefinsu da lefin satar mahaifa gashi masu mahaifa sunce basu yarda ba sabida a zamanin yanxu ana blood money ne da destynn jarirai wasu kuma daka mahaifan suke suyi sabulun tsafi bayan kwana biyu aga jariri ya mutu anyi blood money dashi, wasu kuma dafawa suke suci dan wani bukatarsu ta duniya depending on bukatar mutum, shiyasa yana da matukar alfanu ga mace ta tabbata da cewa bayan ta haihu yan uwanta ne ko ita dakanta suka binne mahaifarta batare da ta barshi ya shiga hannun bata gari ba dan hatta maikatan lafiya acikinsu akwai bata garin da zasu iya sayarwa.