Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 68

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 68

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 68: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 68. Gyaran murya mahaifin nasa yay yafara magana tare da…

3,351 words

Gyaran murya mahaifin nasa yay yafara magana tare da fadakar dasu akan lamarin jarabawa da kuma rayuwar gabaki daya, dan tun bayan rabuwarsu da meenal bai taba magana akan su saiyau daya tarasu wani sassnyar nasiha me shiga jiki ya musu me nauyi akan tarbiyan yayan su, ya kuma ja kunnensu akan irin soyayyar da zasu nuna musu, cewarsa meenal ma soyayyar uwace ya fara lalata mata rayuwarta gabaki daya ba talauci ko kiyayya ko maraici ba.

Sabida soyayyan iyayen yakan kasu kashi biyu ne, akwai soyayya me tsafta wanda iyaye zasu rufe idonsu subi da yaransu akan daidai koda duniya zata nunasusda yatsa snn akwai soyayya gurbarciya da wasu iyayen zasu bawa yayansu ta hanyar nuna musu duniya a sigar da hajya nadiya ta nuna ma meenal. Ginshikin kowani alumma tagari ingantacen uwa ta gari ce me tarbiya da ilimi dan haka, ya gargadesu da subawa yayansu tarbiya da ilimin addini ingantacen dana bokon shima ingantace sabida musulunci ya bamu dama munemi ilimi komin yawansa komin nisan sa inde me amfani ne kuma me albarka ce. Shawararri game da rayuwa tare da zaman aure duk sun sake nanata musu.

Musammn ma yanayin zaman yau da gobe,yace musu akwai gajiya akwai sabani, akwai jarabawa masu yawa da suke tafe acikin rayuwar aure dan haka su shirya na wann lkcin, suyi imani, su rike Allah snn su yawaita yin wa junansu uzuri tare da tuna alherin junansu aduk lkcin da rai ya baci sutuna cewa su ajizai ne dolene akwai yau da gobe acikin aure...

Game da dukiyarsu da zuriarsu yace musu su kasance masu tafiya da halal da kaucewa haram Sabida samun albarka snn sukasance masu hidima ma addinninsu da da yan uwansu da kuma marayu domin samun wadata da haske...

Bayan nan kowa yay musu fatan alheri cikin godiya, wasa da dariya aka watse a falon, wajajen karfe 8.30pm aka rakosu har haraban gidan tare da twins dinsu ana ce musu _Azrah da Azaad_ kakansu kamar bazata rabu dasu dan bakaramin ji dasu takeyi ba.

Dake suna da child comforter abayn motar haka aka sankaya jariran ajiki suka kwanta damas, khaleel na tuki da hannu daya,dayan hannun shi na rike dana matarsa yana murzawa stirinng ahnkli Babu abunda ke tashi a motar face kira'ar karatun qur'ani.

Ahnkli ya tukosu har suka kawo gidansa daya gina musu na asali ann ikoyi wanda anan ne aka yi jerenta tun shigowarsu suketa kalle kallen kayan da nata iyayen suka mata dan duk gidajen da suke zama aciki bayan aurensu basuga gida wanda aka xuba naira aka kyafeshi da kayan zamani yakai wann din tsaruwa da kyau ba.

Daki biyu ne a gidan dan haka dakinta ta wuce da yaranta ta shayar dasu sukayi bacci snn ta fada wanka ta fito jikinta na zuba uban qamshi still ta kunna kaskon wuta ta zuba wani shuumar turaren sirace da mummyn khaleel din ta bata ta rufa kanta akai hayakin gamshi ya gama kama mata jiki after like 15 minute ta kashe snn tayi yan shafe shafenta agaban madubi ta bude sabbin kayanta dake shake agidan ta ciro wani pure white riga me spagheti hand duk jikinshi net ne me sharara tana zurawa yabi ya tamtame hadadden shape din dirinta barin ma da shayarwan yasaka nononwarta ya kara cikawa tam tam daga ita sai Wann rigar ta fito daga dakin ta shiga kitchen jim kadan ta fito ta haura sama can inda master bedroom dinsu yake..

Around 9:30 khaleel ya shigo neman matarsa ya shigayi har dakinta babu ita banda qamshinta sai kyawawan yaransu dake famar bacci anan ya zauna agefensu yanata kallonsu suna bacci har karfe goma ya cika, Jin shirun yyi yawa yasa ya shiga kirar wayarta a bugun farko ta dauka.

Sassanyar Muryanta ne ya fara dokan kunnenssa sai da yaji faduwn gaba Tace champ where are you? yace mata yana tare da yaransa tana murmushi me sanyi tace masa yazo dayan dakin ya sameta yanxu.

Aje wayar yayi cike da mamaki ya haura sama a babban master room din gidan ya sameta ta baje kolinta koda suka hade idanunsu waje guda yaga irin shigar dke jikintan saida yaji wani yarrr na bin jikinshi kirjinsa na bugu kamr nunfashinsa zai dauke....

Tin daga kofa inda yake takawa yafara kallon red flakes of rose flowers din dake zube akasa yana takasu ahankli har ya daga ido ya kalle yadda ta barbaje su akan gadonsu dayasha wata arniyar white bedsheet bakaramin kawata gadon roses din sukayi ba...

The entire atmospher of the room is extremely romantic shikasan baisan yana maseifar son suprises ba sai yanxu daya shigo yaga abunda yake gani..

Wani iri dadi da zumudi ya dinga ji aransa yana taka roses din dake zube a kasa yana karasowa.

Akan lallausar turkish mat yaganta tay xaman diris ajikin wann kayan nata me masifar daukar hankli tana dada dada kawata decorated huge huge flickering candles da sukenan red and white kusan guda hudu a asakiyar wani hadadden flower bonquet.

Agabansa kuma madaidicin driping chokolate cake ne tare da wasu irin foreing chesee,Chokolates da mouth watering milk shakes masu topings din red beries.

har Khaleel ya karaso kusa bai daina kallonta ba dan banda qamshin turare da ababen dadin dake wajen ba abunda ya ke tashi, yana matsowa daf ta daga sexy eyes dinta ta kalleshi in a way that almost melt him down.

wani irin gingimammen tsumayi yaji dan Baisan sanda yasaka hanunsa ya jawota sama kan kirjinshi cikn saurin tay juyi tadafe kan faffdan kirjinshi tareda gsping air cikin lumshe ido da budewa ganin karuwar kallon dayabi jikinta dashi kamr wanda zai mayen hadiyeta.

He feels like she is driving him crazy hasken candles din sun kawata wajen yana wani irin reflecting din kyakwan fuskokinsu duka daga inda suke..

Sweetly smiling at her cikin nunfashi ya dage gira yace Hey babie gal Sanda ta lumshe ido ta bude snn tace hey barbie boy wani irin sassnyr dariya sukayi atare

..sake juyi da ita ahankli har suka zame akan mat din rungume da juna, kallon kwayar idaninta yake kamr zai hadiyeta ya saka hannu ya zare rose daya ajikin boquet din ya fara bin smooth kan fuskarta dashi tun daga fuskan yasako kan lips dinsa izuwa wuyanta yabi dashi yanamata ziriya har akan nononta da suke kallonshi ji yay kamr gabansa zai balle waje tsabar tsumayi, kasabhakuri yay zai taba kan nonon kenan ta rike mishi hannu snn ta dora kansa akai yay lumui ya kai hancinshi yana mgun shakar qamshin dake fita tsakanin nonon nata yana murmushi baice komai ba Abubuwan dake gabansun ya gama kallo yana murmushi caraf yaji muryamta tana cewa time to eat yana daga kansa tay kissing dinsa snn ya Zaunar da ita kusa da shi Ya kama hannunta suka yanka cake din ya deba ya bata abaki. Ta dale kan cinyar shi ya tallafo ta da duka hannun shi suna kallon juna kamar wanda xasu hadiye kansu slowly ta furta "Are u Happy??? Lips din ta ya kama ya ciza kadan kafin yace "Ure my happiness baby so how can i not be in my life tinda kina cikinshi..? Milk shake me uban dadi ta dauko ta debo ta kai mishi abaki shima ya karba ya sa mata cikin sanyin murya yana furta i aprciate the way you love me bbygirl, ure everything i ve ever prayed about ya kara stressing word din yace "evrything!!

tana hadiyan shake din slowly nunfashin ta na sauka bisa lips dinsa tace we will created our own happy life and happy home yeah???Murmushi yay yace "you dont even know how much i love you Yet but i wll show u till whenever we reach forever,...Inason kullum ace ina gwada miki i want You to have the best marriad life than ever with me and alwys me..har abada u will stay as my queen my wife my life, my babygal, my babies mama har tsufa har mutuwa yana fada ya dagota gaba daya suka mike tsaye wani irin matsota jikinshi yayi sosai ya rungumeta sai da suka dulmuye a duniyan da basu tunanin fita acikinshi yanxu.

Dan wani irin romancing inta ya dingayi suna daga tsaye yana tattaba kowani sassa na jikinta whith passion and fire dats running tru his veins

Kan kace kobo ta raba shi da kayan jikinshi ya dawo daga shi sai guntun wandonsa ta ciki

Saida suka sha romance dinsu me isarsu snn ya jawota tsakiyar dakin yana sauke numfashi cikin ramin kunnenta yace Lets paint the room chilli red dama baki taba yimin twerking ba.. dariya tayi tare da tureshi akan gadon slowly and seducively har ya zauna idonshi na kan hadadden shape din kugunta da buut dinta dake rawa..

Daga nan abubuwan suka fara canza salo dan Tsabar yadda ta karkada mai albarkatun hips dinta da nononwrta a duka ilahirin jikinshi tun daga fuskansa har kan jikinshi izuwa kan mararshi babu waka ko kidi amma yadda ta nunamai tasan kanta da jikinta is sumting dat har ya mutu yanajin bazai iya cirewa a idanunsa ba sabida bakaramin dadi yaji ba.

Dama he want Their bedroom life to alwys be spicy and hot with new new things na salo salon wasanni tsakanin miji da mata wanda zai sakasu suna dada shakuwa da juna.

Wani irin passionate sex and erotic sukayi a daren yana shigarta da karfi tana ashsshhh ashh washss yana cewa bazai Bar bugun ba untill her legs are shaking and the neigbors knws his name

Yau din itace ta mugun garuwa a hannunsa bana wasa ba, dan gyaran da aka kara mata kmar zaki da danko aka kara mata Shikansa baisan styles nawa yay a wnn daren ba.

********** Rayuwa me ciki da soyayya tare da mutunta juna suke kwasa kamar babu gobe. Watan ta daya da haihuwa tafara fita office dinta na nan lagos sabida tana duba wasu abubuwan dakanta

Sun tsara rayuwarsu cikin yardan Allah ita da mijinta cikin sauki komin soyayyar da aka kwasha cikin dare bashi yake hanasu saka hankali akan koyon ilimin addinita ba, musmmn ma yanxu da ta fara fita Sai ya zamo karatunta na islamiyar akowani bangare yana dada zafafa. By weknds uztax zai kaita gidan su khaleel ta dau karatunta acan, ga kuma wanda takeyi a online wanda har exams tana yi akai dan shi kamar makarnta ne

Simple chic rayuwa takeyi me aji agidan mijinta wanda in zataje aiki kamilallun kaya abayas, gowns, da kimonos da first lady suites designer masu kyau wanda ko basuda kwalliya kana ganinsu kasan kayane nagani na fadi saidai bazaka taba ganin tay kwalliya a fusknta ba..

Tun da aka aurensu khaleel tafara fita office da natural beautynta take zuwa bata kuma sakewa tay muamala kamr hira me tsayi da maza yanxu

Kota ma mijinta kwalliya da safe in zata je aikin gogewa takeyi, ta killace koinanta hakama bata saka turare me tashi awaje sosai ta rike Addinin kuma take amfamin da duk wani ilimin datake koyowa.

Saidai daga zarar ta dawo gidanta bakaramin cakarewa da holewa takeyi da kayan gayu ba wanda shikansa mijin wata rama rudewa yakeyi inyaga ta dau wanka taci make up, saikuma in zasu fita tare, ko zasuje cikin dangi da yan uwa.

Bakaramin ji da ita khaleel yakeyi ba musmn yadda take rike addininta dan wasu abubuwan ma itace yanxu take saka shi yayi..

Acikin kwanankin nan babu abunda ya faru face auren fadila da shuiab acan paris simple and quiet weding akayi, sai haihuwa da jasmine tay ana daf za'a fara azumi halisan taje tay mata kwana biyu a abuja akayi suna ta dawo.

Most atimes idan aiki ya dan mata yawa khaleel shikadai zaije shi saudi ya dawo, inkuma they are both okay zakaga tare zasu wuce suyi watnni acan. Her first ramadan gabaki daya acan saudin sukaje sukayi sabida yanason ta dada ganin beauty of islam acan wajajen da ake fi daukar addinin da daraja da kuma muhimmaci..

It was one of the wildest and best moment of her life sabida shaukin addini tare da kusanci data samu da Allah fiye dana kowani lokaci, A nigeria sukazo sukayi hiidiman sallah da duka familynsu cikin annashuwa da jin dadi. Wann lkcin ne dukansu sukaje aikin hajji, halisa, khaleel, Aliyu da mum dinsu da dad dinsu, including uztaz and his family tare suka dawo bayan sallan lahiya

Bayan sallahn ne baifi da kwana biyar ba Wani mutum ya kawo aika ma halisa a office dinta.

Takarda ne ta bude ta karanta taga sakon hjya nadiya ne inda ta rubuta mata wasika me ban tausayi tanamai bata hakuri akan yanayin rayuwa tare da damka mata amanan rayuwar yarta meenal, content din lettern ya dame halisa aranta yahanata bacci, tasan kuma inta gayawa khaleel ba lallai ne ya kula ba..

Dan haka ta tura utaz yajeshi asibitin da aka turo letter snn Ya mata bincike shine yake gaya mata cewa ai ashe ma hjya nadiya ta rasu tun bata gama cika wata takwas da kaisu can ba.

She died with hiv aids and some weird spritual sickness acewarsa meenal bata sani ba, amma yaji labarin ance itama babu lafya saidai ba a barin kowa yaganta yanxu.

Halisa ta tausaya ma hjya nadiya duk dama bata taba zame mata uwar arziki ba, daga baya ta nuna ma khaleel takardan shi ko krantawa ma baiyi ba amma dayake yana sonta sosai bai mata fada ba, yace mata shi baxai hanata yin duk abinda take son tay ba sharadinsa daya ne yace bazai amince ta sake kulla kawance da meenal talba ba. Batace musunta masa akan haka ban tunda itama bata da niyyar hakan aranta, itakadai Haka ta dinga bibiyar case din meenal din tana sakawa ana bincika mata komi dake gudana..time to time tana duba letter hjy nadiya tana daukar address na kawunanta Tana turawa hadiza ana nema mata adress dinsu sabida tana son ganawa da su.

Da kyar acikinsu ta samu ta shawo kan mutum daya wanda shine a saman babanta sunansa alhaji suleiman talba shidin ma da kyar ya fahimce halisa yaje ya duba meenal a gidan yari mutumin yaji tausayin meenal bana wasa ba musmn ma daya gaya mata mahfyarta ta rasu yaga kalar rikicewa da kukan datay, yaso neman alfarma ma case din meenal akace musu dolene sai ta kammala.

shiya gayama halisa kome daya faru tace masa karya damu zatai iya bakin kkrinta ita dama tanaso ne idan meenal ta samu fitowa ace dai tasamu wanda zasu riketa da amana tinda ita mijinta bai wani amince mata tay hulda da ita sosai ba.

with this alliance da suka kulla da alhj suleiman talba she bcm relive akan case din meenal duk dama bata taba zuwa wajenta face to face ba.

Bayan nan shine yake dan zagowa yana duba meenal din jefa jefa ahankli harya fata janyo hanklin sauran yan uwansa sabida meenal din abar atausayace sosai.

Zuwa dubata da sukeyi shine kadai abunda inta duba sai taji sanyi..

Banda ma da Allah yasaka ta hadu da mutanen kirki a inda take bata sha wahala sosai ba dan kamar yadda ta taimaka ta cire halisa a damuwa at some point wann alherin ne ya dawo mata tagamu da mutane na kwarai wanda data basu labarinta sun mata karatun rayuwa sosai

**** Bayan shekara guda

Fannin shema Rayuwarta gabaki daya yasauya ta dawo bata da wata babban kawa a duniya face mahaifyarta, dake ma bauchi garin addini ne bai musu wuya wajen bude islamiyar matan aure ba. Kai kanka me karatu Zaka sha dumbin mamakin tarin ilimin addini dake kan shema datake karantarwa matan aure, kafin kace wani abu cikin shekara mahaifinta ya fara sauka daga fushin dayakey da ita, har yafara sake mata fuska suka fara saka ma rayuwanta albarka.

Yanzu duk wani abinda zai sakasu suyi farinciki shi takeyi babu ruwanta da abun duniya zaka rantse ba ita bace wata ce daban.

Akarshen shekaran ne mahmud da ahalinsa sukazo bauchin dubasu aikuwa bataji kunya ba ta nemi gafarar kowa har da na hafsa jininta yazo ya hadu sosai da dansu Ameer yaron ma yana sonta bana wasa ba har suke mata alkwarin inya girma zaina zuwa mata hutu.

Yanzu tsakaninta da kawayenta saidai gaisuwa dan bayan haihuwar halisa ne ma sukazosu dukansu uku garin bauchin suka gaisheta da iyayenta, ita dakanta tace musu ita yanxu bazata iya wani rayuwa inba karkashin iyayenta ba, kowa ta masa murnan sabuwar rayuwarsa snn kuma duk wani abu na zumunci da mutunci suna kan gudanarwa tsakaninsu ta waya saidai ba kamar dacan ba. Sede dukansu basu taba kyaleta ta nemi ko asi ba, hadiza ta nema mata aiki a kotun sharia a bauchi, halisa da vicky sun bata isasshen kudadade sedai duk aikin neman lada kawai takeyi dasu yanxu tana kuma kulawa da iyayenta sosai shemau tay hankli.

Shudewar shekara guda dinnan ne Labari ya zo ma halisa cewa meenal ma zaa fito da ita izuwa asibiti sabida sanyi ga chronic depression dinta yanason ya zamo mata kamar terminal tabon hankli, akace in dare yay sanyi ya buga mata brain ihu takeyi tana buge buge tana maganganu tana wasu abubuwn da ba aganewa

Tunda aka fito da meenal asibiti jinya halisa tay ruwa tay tsaki tare da taimakon Allah ta samu jajitacun lawyers harta samu nasara aka rufe case din meenal da sunan tana da tabin hankali.

Tun Daga wann lokcin halisa tasaka aka kaita Kasar waje jinya kusan wata uku kenan kafin meenal ta dawo cikin hayyacinta ta dawo shiru shiru bata son magana

Kawunta alhj suleiman ne ya gaya mata duk abunda ya afku da yadda halisa ta kubutar da ita tay Allah Allah su hadu da halisan amma hakan baiyu ba har kawun nata ya dauketa ya dawo da ita gidansa tana zama acikin ahalinsa tankar yar cikinsa.

Duk fargaba da tsoron datakeji amma sai taga abun ba haka bane sam.

kawai mamanta ne ta cuceta ta rabata dasu amma bakaramin son jininsu suke yi ba, dan kamar su suka haifeta Haka suka dauketa agidan komi ana mata cikin aminci. Bata da wani abokin hira face doguwar wasikan mummyntan datake yawan karantawa har Saida tay fiye da watanni hudu acikin wani yanayi kafin ta fara tunanin rayuwanta itama, babu laifi kawunta ya dorata akan hanya musmmn daya sakata a makrntar islamiya, tana zuwa babban dansa Ashraf dake da mata shine yake kaita yana dawowa da ita

sosai tazo ga saba da matarsa me suna halima kyakkwar mace me ilimi da sanin yakamata Wasa wasa tafara sakewa dasu tana humbling kanta dan rayuwa yay mata sauki. Abune me wuya Awajenta amma with time sai taga hakan ma yafi sauki, ahankli tazo ta saba da kowa da kowa tana gudanar da rayuwanta tare da kkri wajen gane asalin meyake mata ciwo yanxu. Kullum tana tunanin yaushe zataga halisa amma sai shiru danko kawu yaki bata lambar wayarta bare.

Kwata kwata watanta takwas da zuwa gabansu wasu yan uwan suka matsa har saida aka ce za'a aurar da ita ma ashraf din tana ta jin nauyin matarsa halima sai taga abun be dame haliman bama ita ta kara mata karfin giwa itade Batasan ma ko zata iya zaman auren ba amma haka ta Amince.

Ana daf bikin auren nata ranar ta dawo daga islamiya kenan tazo ta tarar da Uztaz a kofar gidansu yana tsaye agaban mota yana latsa wayarsa, tunda tagansa gabanta ya dinga faduwa tana zuwa ta wajensa ya gaisheta idonta cike da ruwa ta amsa tace mishi ina halisa, tunda yace mata tana ciki tay sauri ta shigo ciki halisa na dan fama da lauyinta taji an rungumeta ta baya kamar za'a ballata .

Tana juyowa taga meenal suka rungume juna kowaccensu tana hawaye, ranar sunfi awa uku a dakin meenal din suna magana, meenal ta gode ma halisa akan neman mata freedom tare da ingataccen jinyar da aka mata ajikinta dan harta warke tana period dinta normally kamar kowacce ya mace yanxu Hakama depression dinta ji take kamr ma ta rabu dashi kwata kwata

Babu irin labarin canzawar datay da bata ma halisa ba, cikinsu duk halisan tafi yin kuka saboda yadda taga meenal kamar ba meenal ba. Anan ne ma meenal tasan cewa halisa ta gamu da familynta kawunta na benue kuma ya rasu.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull