Kenza eBookz

Dingishin kwado Book 3 & 4 complete - Chapter 6

Dingishin kwado Book 3 & 4 complete - Chapter 6

Dingishin kwado Book 3 & 4 complete Chapter 6: Dingishin kwado Book 3 & 4 complete Chapter 6. Deenah cakes and more -Kano 09038055790 IG @Deenah cakes and…

4,463 words

Deenah cakes and more -Kano 09038055790 IG @Deenah cakes and more Snacks such as : Birthday cakes Cupcakes Samosa Springrolls Meatpie Frozen snacks Event snacks.

Sai azahar sannan suka kama hanyar Abuja bayan Yaya Faruku ya azalzale su. Shi Yaya Faruku har yanzu ba wanda yake fishi da shi tunda dama tun filazal na kowa ne. Sai dare sosai suka isa gida. Kushen Yaya Hamida akan Asad ya sake tsananta kinsa a zuciyarta sai dai ba zata iya ce wa ta fasa ba tunda ta ce ta amince, amma gabad'aya abin ya sake fita a ranta. A daren ya k'irata yafi sau biyar bata daga ba ya damu k'warai. Haka da safe. Yayin da ita kuma zuciyarta ce ke ta yi mata rawa tare da wasiwasin ta zazzage shi kawia ta yadda zai hak'ura da kansa. Amma ko kusa ba zata iya yin haka ba tunda ta samu tarbiyar girmama babba tunda ga tushe.

Washegari k'arfe sha d'ayan safiya a gidan ta yi masa. Sanye yake cikin tsadadden farin yadin filtex. Ya shiga falon ciki ya gaisa da iyayensa suka dan taɓa hira akan tafiyarsa Lagos. Bai wani jima ba ya fito ya dawo falon farko ya zauna. Daidai lokacin Amal da Noor tare da Farha suka fito suka nufe shi suna yi masa oyoyo. Ya d'an biye musu ya basu alawowi da cookies kowa ledarsa daban. Noor ta ce "Dady yaushe zaka d'auke mu koma gidanmu?" Ya jata jikinsa ya ce ki k'ara hak'uri, ba na ce miki yanzu Mahmah itace mominku ba?" Ta daga kai. "Good idan muka yi tafiya muka dawo zamu zo ni da ita mu d'auke ku har da Farha mu koma gidanmu gabadaya ". Amal da tafi wayo ta ce"Shi ke nan sun zama y'an gidanmu?" Ya ce "Haka nake nufi my Amal". "To amma Dady Ammie da junior fa?". Ya ce "Su anan zasu zauna kafin dadynsa ya dawo ya dauke su suma. Murna ta kama Farha jin zasu koma tsalelen gidansu Noor ya zama nasu. Ya ce "To ku je ku shirya yanzu lesson teacher dinku zai iso. Ku faɗawa Mahma ta zo ta karbi sweet dinta tunda Ammi na hospital." Suka tafi da sauri dan faɗawa Bilki sak'onsa da kuma dauko jakunkunan karatunsu. Ya jima a zuane yana dakonta. Amma bai kosa ba mussaman da yake ta amsa waya daban daban. Can ya ji fitowar yaransu suka wuce shi suna fad'in bye dad don suna ganin kafin Su kammala ya tafi. Sun jima da fita kafin ya jiyo takunta hadi da k'amshin turarenta. Cikin nutsuwa ta zauna a kujerar da take fuskantar wacce yake zaune. Kanta na k'asa ta ce "Ina yini?" Ya amsa da fad'in lafiya but not fine! Kin rikita mini tunanina Maigado! Me na yi miki, me ya faru kika daina daukar wayata sannan komai ya zo bakinki sai ki fad'a mini kai tsaye. What's going on?" Ya tambaya a rude. Kanta na k'asa bata yi magana ba. Ya zuba mata ido ya ga gabad'aya ta yi wani iri babu kuzari a tare da ita. Ya tabbatar zuwanta Katsina na kan gaba wajen sauyawarta. Ya tausasa harshe ya ce "Maigado! Bata motsa ba bare ta amsa. Ya numfasa ya ce "Ya su Faruk junior?" Murya ba amo ta ce "Suna lafiya Alhamdulillah! Ya gyara zama ya ce "Ki ba ni lambar Babansu na roke shi ya ba ni su na sanya su makaranta a nan". Ta d'ago a hanzarce don maganar ta zo mata a bazata, har cikin zuciyarta kuma ta ji dad'in hakan. Save Restricted Contents Bot, [Sep 12, 2025 at 22:19] A sanyaye ta ce "Na gode sosai amma Babansu ba zai bada su ba, suna karatun ma a can". Ya dan ji dad'in ganin yadda ta dan fara warewa. Ya ce"To kuwa da zarar sun kammala sakandire dolensa ya bada su don su shiga manyan jami'o'i. Babbar ta kusa kammalawa ne?" "A a da saura yanzu ma shiga aji biyar(s.s.2)." "To ai kamar yanzu ne". Faruk so nake ya yi b'angaren likitanci. Ai yana da kokari ko?" Ta murmusa tare da fad'in "Wannan Yayan nawa ai sai a hankali ban san zuwa gaba ba. Amrah ce hazik'a irin Abida! Ya yi maza ya ce"Ma sha Allah! Da ikon Allah kuwa zata yi karatu a d'aya cikin best universities da ake ji da su a duniya". Da walwala a fuskarta ta ce"Allah ya ida nufi". Haka ya dinga yi mata hirar yaranta nan da nan ta warware suka yi hira irin wacce basu taba yi ba. Ganin ya shawo kanta ta ware ya sanya ya yi mata sallama ya tafi bai yi mata maganar soyayya ko aure ba. Sai da daddare suna waya ta ce "Baban Bilkisu ko za'a bari auren nan sai ka dawo daga tafiyar da zaka yi don gaskiya ni bana son tafiyar". Zullimi ya yiwa zuciyarsa k'awanya ya ce"Ki yi hakuri kin ji ai ba dadewa zamu yi ba." Ta yi shiru tabbacin bata yarda ba. Ya ce "za'a daura auren juma'a mai zuwa ba za'a sauya ba. Zan nemi wajen aiki su tura wani zuwa kwas din, gwara na rasa k'arin girman da na rasa ki Maigado ". Murya a mak'oshinta ta ce"Ni gaskiya ka tafi, idan ka dawo a daura. Tsakanina da Allah jibi ya yi mini kusa da yawa" Yana kwance ya zabura ya zauna a tsakiyar gadon. A kidime ya ce "Saboda me Maigado, me ya faru, me ya canja miki shawara haka? Dan Allah kada ki zama mai yin magana biyu. Allah ne shaidar yadda nake son ki nake tsananin son na aure ki, ba kya jin tausayin zamana haka Maigado? Fad'a mini me na yi miki da ya sanya kika sake shawara?" Ya yi mata tambayar cikin rarrashi da kwantar da harshe. Ya bata tausayi ainun. Amma duk da haka ta ce "Gaskiya Baban Bilkisu baka son y'anuwana duk cikinmu da ni kawai kake yin mu'amala mun sake gane hakan ne da Mami ta rasu ba ka zo mana ta'aziya ba sai ta waya, wayar ma a layin Baba ka k'ira aka hadaka da ku, idan ma baka k'asar da gaske me ya hana da ka dawo baka zo mana ba?" Sannan a matsayinka na babba baka tsawatarwa Abida ta koma d'akinta ta zuaan da mijinta lafiya tunda bai yi mata komai ba, sai ka zuba mata ido saboda kawai baka son Yaya Sulaiman ".

Ya yi shiru ya kasa ce mata komai amma gabad'aya kansa ya kulle. Ya nisa ya kasa furta kalma ko guda don ya tabbatar zuwanta Kano Hamida da sauran suka soki lamarin aurensu tare da gabatar mata da hujjar da ita a da bata gano su ba. Ya yi imanin kitsa mata wadannan kalaman aka yi don da ta k'ulla ce ba zata zo masa ta'aziyar Rukayya ba, tunda kaf ya'yan Baba k'arami ita kad'ai ce ta zo masa ta'aziyar Sai Saddiqa Wanda ya tabbatar ita ta matsa mata suka taho tare, amma ko Ansari waya ya yi masa duk da shi su na d'an gaisawa jifa jifa. Murya ba amo ya ce "Wallahi Billahi Maigado bana k'asar nan mami ta rasu. Sai da aka yi watanni biyu da rasuwar kafin na dawo. Ba wai dan ina jin haushinta ko dan ina fishi da ku ba ne. Dan Allah ki yarda da ni. Batun Abida kuma kowa da nasa kason na laifi da mu, da ita, da shi Sualiman din da ya gudu. Shi ma da ace Baba k'arami na da rai bai isa ya yiwa Baba Babba fishi irin haka ba. Ni yanzu ba tone tone zamu yi ba. Don kuwa Abidan da kuke ganin mun zuba mata ido ai a cikin nadama take mai tsananin gaske. Kada mu saka matsalolin gidanmu akan lamarinmu Balkees pls. So nake al'amarinmu ya yi tasirin da zai zama tsananin sulhu da afuwa a tsakaninmu. Yanzu ba kya tunanin irin murna da farincikin da Baba Babba yake ciki a kanmu, kin ce masa kin amince sai kuma ki dawo ki ce kin fasa? Yayanki Faruku yana ta rawar jiki da farincikin kin yarda ya isa da ke, sai kuma ki watsa masa k'asa a ido ki kunyata shi? Ki yi hakuri, in sha Allah sai na zame miki alheri, sai gidanmu ya dawo tamkar yadda muka taso muka ga iyayenmu sun kafa Shi, hakan kuma ba zai yiwu ba sai kin ba ni hadin kai, kin yi hak'uri kin jure duk wata gutsuri tsoma. Save Restricted Contents Bot, [Sep 12, 2025 at 22:22] Sannan duk inda Sualiman yake da ikon Allah zai dawo cikinmu ya rayu da mu, zan yi kokarina ya dawo gida, don kuwa tabbas ban ji a jikina ya rasu ba." Jikinta ya yi sanyi ainun. Ta rasa yadda zata yi a kan dole ta ce "To". Ya dinga yi mata godiya har ta ji wani iri. Don sai ya bata tausayi yadda ya kwantar mata da kai tamkar ba babban dan sanda ba. Ganin ya shawo kanta ya sanya ya ce "Bari na bar ki, ki yi barci Maigadona, zamu yi magana da asuba in sha Allah stay blessed and I do luv you my dear. Save Restricted Contents Bot, [Sep 13, 2025 at 12:55] Daga haka ya katse wayar ba tare da ya jira amsawarta ba. Sai da ya yi matuk'ar tura sako mai nauyi a zuciyarta kalaman nasa sun saka ta cikin nishadi da nutsuwar hakura ta karbe shi a matsayin mijinta. Ta yi shiru tana tunanin yadda zata kasance a matsayin matarsa. Yayin da shi kuma ya kasa kwanciya. Tabbas da aiki a gabansa tunda a bayyane k'arara iyalin Baba k'arami suke gaba da shi. Sannan dukkan fishinsu akansa suka d'ora. Zai yi komai dan ya auri Bilkisu don hakan ne kad'ai hanyar da zai daidaita Shi da su dari Bisa dari don Idan tana hannunsa dolensu su yi mu'amala da gidansa sabanin Idan watace ko da sun shirya ba lallai su zo gidansa ba, sai da kwakkwaran dalili. Da k'yar barci ya sure shi. Da asuba yana idar da salla ya k'ira ya dinga tarayyarta da rarrashi da maganganu masu nauyi kafin ya k'yale ta bayan ya tabbatar jikinta ya tsumu da manyan kalamansa.

A daren ranar Baba ya sake zama da Asad tare da Farouku. Ya kaurara murya ya ce "Na yi magana da Bilkisu ta kuma ba ni tabbacin ta amince da batun aurenku! Amma ka saurare ni da kyau. Duk cikinku kai ne babba, ba sai na maimaita abin da ya faru na rikicin da ya gitta a tsakaninmu ba. Na yi faricinciki da Ubangiji ya k'ulla wannan alherin a tsakaninka da kuwa a duniya ba abin yake saurin yafe gaba irin auratayya. Yana daga cikin dalilan da Annabin Rahma ya auri mata daban daban daga kabilu mabanbanta, duk kuma kabilar da ya auri y'arsu gab'ar da suke yi da musulunci tana zagwanyewa. Dan haka ka yi iya k'ok'arinka ka daidaita zumuncinku da ya yi rauni da y'anuwan Bilki. Ka buda musu k'ofar da zasu zo gidanka su sake, haka nan ka yi atiya kokarinka wajen ganin kun sake hadewa kuna zumunci ko da bana raye. Sannan ka cigaba da bincike akan Sulaiman. Kana ganin dai yadda Abida take zaune bata kaunar ayi mata maganar ko zata yi gaiba, a haka ta kwashe shekaru kusan hud'u babu shi, babu alamarsa ga ya'yansa nan basu san shi ba! Baba ya yi shiru a dalilin kuka na neman kubuce masa. Sai da Asad ya dinga ba shi hak'uri sannan ya dan nutsu. Ya numfasa ya ce "Bilkisu ta ce 'Na sanar maka da d'iyarta d'aya zata zo gidanka da kuma Alti.

Mamaki ya kama shi ya murmusa ya ce "Baba ka fad'a mata idan wad'anccan na Katsina ma Babansu zai ba ni to ta zo mini da su zan rikesu gabad'aya".

Sai Monday Kuma in sha Allah. *Surayya Dee,* [10/3, 4:03 PM] Mrs awwal 🫶💍💛: [Sep 15, 2025 at 09:44] Yake furzarwar da k'arfin gaske wanda ya ja hankalin Hawwa da take samanta wanda itama ta ga sanarwa tunda ya koya mata kallon labaran k'asa. Amma Amrah da Faruk tuni suka yi barci dan haka basu ji hirjinsa ba. Gulma da son ganin halin da yake ciki ya sanya Hawwah gangarowa a sukwane. Sai dai yanayin da ta ganshi yana ta sa'a'i tare da suratai ya yi matuk'ar sanyaya mata jiki don kuwa muraran tashin hankali da yake zuciyarsa ne ya bayyana masa a gangar jikinsa. A sanyaye ta ce "Baban Amrah nutsu ka zauna mana kada ka fadi ka hadu, da jinya fa". A matuƙar gigice ya ce "Idan har irin wannan suyar mata suke ji idan mijinsu zai ƙara aure to la shakka sun cancanci a yi hak'uri da su a kuma rarrashe su iyakacin rarrashi. Hawwah so nake na mutu ko na huta da azabar ciwon da k'irjina yake yi mini. Da ace nasan haka Bilina ta dinga jin radadin aurenki da na yi a zuciyarta da ban auro ki ba, bare ki zama sanadin rabuwata da masoyiyyita ta gaskiya ".

*Ina tallata muku plastic passion plates masu kyau da aminci* *Plates da ba ko Ina ake ganinsu ba sai a kicin uwargida Mai kafaciti ko amarya mai authority* *Da gaske nake yi plates din masu kyau ne da ban sha'awa* *Ku tuntubi wannan lambar da ganin sampur da Kuma price Dai da ba zai zarta aljihunku na*. 08109544470

A zafafe Hawwah ta ce "Hala dai bayan kishi da yake yagalgalaka har kanka ne ya tab'u? Menene nawa a cikin rabuwarku? Wuka na saka maka ko bakin bindiga akan sai ka sake ta?" Cikin fitar hayyaci ya ce ", Aurenki ne dai sila. Kullum zuciyarta na zafi da turiri amma ban kula ba, ban rarrashe ta ba, Sai ma danne mata hak'kinta tare da fifita ki a kanta da ya'yanta. Ga shi na rabu da lu'ulu'u na kama azurfa". Bak'in ciki mai tsananin gaske ya shak'e Hawwah da muryar kuka ta ce "Ni ka misalta da azurfa ka kwatanta wacce take shirin zama matar gabjejen jarumin d'an'sanda irin Asad Funtua da lu'ulu'u? Ta nisa ta had'iye kukan ta ce "Ina tabbatar maka sai Anty Bilki ta ga banbancinka da sabon angonta fiye da banbancin da ka ga ni a tsakanina da ita. Don kuwa shi ba zai yi mata butulci ya yaudari budurwa da dukiyar da take mallakinta ce ba, don kuwa shi gabjejen attajirine ba da kudin mace ya yake tutiya ba. Bak'in ciki kan bak'in cike ne ya dinga k'wamushe shi. Ga wani irin azabben ciwon da yake barazanar fasa masa k'irjinsa ya yi masa k'awanya. Take jiri ya kwashe shi ya fadi yaraf kan kujera. Yayin da Hawwa ta ja tsakai mai tsananin gaske ta wuce zuwa samanta tana fad'in "Idan aka wayi gari da kai lafiya to tabbas soyayyarka bata cika ba, don kuwa kamata ya yi ka bak'unci lahira kafin wani ya fara sukuwa a kan matar da kake ƙirarin kana sonta". A wannan dare Sahal ya gane me kira da nisan dare don kuwa ya Ga tsayinsa matuk'a gaya. Sannan shine dare Mafi tsaurin a dukkan rayuwarsa. Wani irin Kishin Asad da tsanarsa ne suke ta walagigi da shi. Ya dinga addu'ar Allah ya gajartawa Asad kwana Bilki ta yi masa takaba ta dawo masa shi da Ya'yansa.

A masallacin juma'a na k'asa na birnin tarayyar Nigeria aka sake daura auren Bilkisu a karo na biyu da sadaki mai k'ololuwar daraja. A lokacin da ta ga alert din kudi mai nauyi a asusunta daga kuma Yaya Farouku. Murmushin da babu nishadi ya k'wace mata domin so ta yi ace shine da kansa ya bata sadakin ba waninsa ya biyawa ba. Bata ce komai ba don sosai alhini ya kutso mata.

Abida ta dinga yi mata d'an bikin ta yi daraja da yawa. Ba wani shiri Bilki take yi ba Abida ce ta ce sai sun yi walima ta kuma karbi kudade a hannun Ango, na kwalliya da gyaran jiki, masu nauyi. Ango kuma bakin shi har kunne a wajen yin hoto yana ta kama Balki tana bige masa hannu amma shi bai damu ba, a ransa yake fad'in an daura dai hankalina ya kwanta. An sha walima a gidan zuwa biyar aka kai Amarya kayattacen gidan Ya Asad bayan Baba Babba ya yi mata nasiha sannan ya damkawa Baba Faruku ita ya ce ya kai ta gidan mijinta, tare da fad'in "ko na mutu ka tsaya mata Farouku!. Abida da Saddiqa da Momi, da matar Ansari suka bisu a baya. , [Sep 15, 2025 at 09:52] Yaya Hamida dai ta ce zata zo bayan biki, don kuwa ta ji haushi da Bilki ta auri Asad mutumin da bai zo musu gaisuwar mami ba. Ba su wani jima ba suka tafi bayan Abida ta yiwa Bilki raɗa. "Saura ki matsewa yayana cinya". Bilki ta ture ta tare da fad'in "Abin da yake ranki ke nan ko?" Abida ta kyalkyale da dariya tare da fad'in "ke kika koya mini irin wadannan zantukan, dan haka gobe da azahar zan zo na ji bayani". Bilki ta yi mata k'aramin tsaki tare da fad'in ki zo sassafe ma Abida ". Ta yi dariya ta fice ta samu sauran a falo suka tafi suka bar amarya ita kad'ai. Tana tunanin yadda zasu kwashe da angon nata da yake ta rawar jiki tamkar ya yi shekaru goma babu mace tare da shi. Tasan yau dai kam ba zai daga mata k'afa ba Rawar k'afar da yake yi kadai ya isa ya nuna ya matsu.

Kuma da gaske ne tun mangariba ya shigo gidan, ta dauka lamarin sai dare za a fara amma ina bai jira ba, mangariba kawai ya ja su jam'i ya ciyar da su kaza da madaran da ya shigo da shi, ita ba ta wani ci sosai ba, amma duk da haka bai saurara mata ba. Sallar nafilar ma sai ta ga a gaggauce ya ja suka yi. Suna idarwa ya juyo ya rungume ta gabad'aya. Jikinta sai b'ari yake yi yayin da zuciyarta take bugawa da k'arfi sosai tamkar yaune karon farko da namiji ya bak'unci gangar jikinta. Ya dafa goshinta ya yi addu'a, sannan ya mikar da ita tsaye, yana rungumarta sosai. Hannayensa na kai komo a bayanta har zuwa mazaunanta da suke matuƙar tafiya da imaninsa. Yadda yake rawar jiki ne yasa ta sakar masa jiki, kai yaya Asad namiji ne ba ta taba tunanin za ta iya samun bambamci mai yawa tsakanisa da Sahal ba, mussaman da ta ga ya girmi sahal din sosai, sai ga shi a bugu daya ta fahimci ya yiwa Sahal nisan da har abada ba zai kamo shi ba. Ga shi itama ta sha gyara da saiwowin asali marasa illa na Surayya Halin yau ta hade tamkar bata haihu ba. Nan fa ya susuce ya yi ta sambatu Allah yasa ma su kad'ai ne a gidan. Ita ma sai dai ta ki fada amma ta samu gamsuwar zuciya da gangar jikin da ta dade ba ta samu ba, bata san ta ba shi goyon baya sosai ba, sai da suka natsa ta fahimci ta saki jiki da yawa ta dawo tana jin kunya. Shi dai godiya kawai yake yi mata domin ta ba shi mamaki sosai, yadda ta sakar masa jiki ya yi abin da yake so. Sai ta ji tausayinsa ganin yadda gabadaya ya rude a kanta. K'arfe takwas din dare suka samu nutsuwa, sannan suka yi wanka don sallatar Isha. Daga haka suka kwanta yana rungume da ita tamkar zata gudu ta bar shi. Bakinsa daidai saitin kunnenta ya numfasa murya ba amo ya ce "Maigado kin san na sha yin mafarkin wannan al'amarin da ke? Daga baya har tsoron lamarin ya dinga ba ni, na dage da addu'a akan Allah yaye mini tare da yawaita addu'ar tsari daga shaidanun aljanu don har na a fara tunanin ko wata aljana ce zata shige ni take zuwa mini a siffarki! Ashe akwai lokacin da Allah zai tabbatar mini da faruwarsa a zahiri bayan na cire rai da samunki na hak'ura gabad'aya".. "Uhum".

Kawai ta ce don ita gabad'aya kunyarsa ce ta takure ta. Yaya Asad din nan da take jin tsoronsa kamar me wai shine suke kwance gado d'aya? Shine suka yi tarayya? Ikon Allah yafi ga haka. Ya dinga yi mata hira yana shafa gashin kanta, yayin da ta yi luf a k'irjinsa har cikin zuciyarta irin haka take fatan ace mijinta na yi mata. Ya sumbaci kunnenta ya ce. "A yi barci lafiya Maigadona. Yau Allah ya cika mini burina na mayar da ke Maigadona ta gaske." Ta yi murmushi kad'a ta ce "Dama manufar sunan a zuciyarka kenan?" Ya yi murmushi mai sauti ya re da ce wa "Har cikin zuciyata". "Hmm" Kawai ta ce don abin ya yi mata nauyi. Sai me wajen karfe d'ayan dare ta ji yana lalubarta hakan ya sanya ta farka, gane da ta yi maimai zai yi, ya sanya ta ce "fitsari zata yi. Ta shiga bayi ta wanke baki ta dawo. Al'amarin da ya shayar da ita ba mai saukin bayyanawa bane kawai dai a ranar ta samu nutsuwar da bata san da ita ba. Hatta abubuwan da ya yi mata bata taba tunanin ana yinsu ba don ita bata same su ba.

Da asuba ma sai da ya sake komawa bayan ya tambaye ta idan ya sake babu takura? Ta fahimci ya yi hakuri tsawon lokaci bai jefa kansa a tsila tsillar mazan yau ba, shi yasa ba ta yi masa gaddama ba, ta ba shi hadin kai, suka biyawa kansu bukata kuma dukkansu suka samu gamsuwa. Wani irin amarci suke barjewa don babu kakkautawa. Da alamu tafiyarsu ta zo d'aya don duk yadda take fad'in bata sonsa to bata yi masa k'wange kanta, kuma tana matuƙar enjoying al'amarin. A kwana na uku Abida ta zo gidan maigidan na nan tunda baya fita ko ina, yana hutun angwanci, itama hutun take yi, ba zata koma aiki ba sai sun dawo daga tafiya. A lokacin da zata fita zuwa wajen Abida. Tana daf da bude kofar ya isa ya rungume ta tsamtsam yana shinshinar gashinta da ya sha gyara. K'amshinta yake shaka, yayin da ta yi lamo a jikinsa. A duk sadda ya rungume ta gabad'aya gangar jikinta take karɓarsa, haka nan har kan yatsun kafarta take jin shauki na binta A kunnenta ya yi mata magana a hankali. "Kinsan dai autar momi yarinyace mai giggiwa da son jin abin da bai shafe ta ba. Kada ki sake ki yi hirata da ita. Bana son raini". Ta kalle shi ta gefen ido a hankali itama ta ce "Tunda ka ke tubewa a gabana, sannan kake yi mini abin da ban yi zatonsu ba ai ka ajiye batun wani girma a gefe kawai". Ya cizar mata kunne ta shige jikinsa tana zillon ya sakar mata kunnenta. Ya saki din amma sai ya ce "Maimaita me kike ce?" Tana jikinsa cikin shagwaba ta ce "Haka kawai ka samu yarinya kana caje ta, kana neman mayar da ita chopping the rice sannan ka ce wai ba zata bawa kawarta labarin yadda ake gurzarta ba?". Dariya ta k'wace masa sosai. Ya nisa cikin kwantar da harshe ya ce "Amma dai kinsan raini za ki janyo mini ko?" A hankali ta ce "Ba wani raini. Nima ta ba ni labarin yadda Yaya Sulaiman yake take ta amma hakan bai saka na raina shi ba". Ya ce ",Waton dai sai kin cire mini rigar girma ko?" Kanta na k'irjinsa ta ce "Ba zan fad'a mata komai ba, amma idan ka yi alk'awarin yau barci zan yi tunda ga farkon dare har k'arshensa." "Ya sumbaci goshinta tare da ce wa "Ban yi alk'awarin haka ba. Amma na yarda sau d'aya zamu yi sai da asuba kuma". Ta d'ag fuskarta tana yi masa wani irin kallo mai d'auke da anya kuwa? Ya yi murmushi ya ce "Maigado da gaske nake yi mana, amma idan kika ga an yi to ke ce kika rikita ni ". Ta zame ta ce"To bari na tafi kada ta ce na yi mata wulakanci." Ta isa falon da Abida take zaune tsuru ita kad'ai sai k'arar a.c da babatun tafkekekiyar talabijin. Abida ta mike tana k'ure ta da kallo. K'warai ta ga Bilki ta k'ara kyau. Dankararen leshin da yake jikinta ya yi matuk'ar yi mata kyau ga shi an zuba masa dinki na gaske. Ta isa kusa da ita tana fad'in "Abida na dauka fa sara mini za ki yi da kika zabura kika mik'e din nan?" Abida ta yi maza ta ce "Saboda kin zama matar d'ansanda ai dole a dinga kame miki Haj Maigado Mrs Asad Musa Funtua." Bilki ta murmusa don tasan gatse ta yi mata. "To zo mu shiga ciki ". Bilki ta fad'a tana nufar k'afar benen da yake falon. Hawan farko suka shiga falo sannan suka shiga katafaren d'aki. Basu zauna ba sai da Bilki ta cika gaban Abida da kayan ciyeciye da na shaye shaye. A hankali Abida ta ce "Kin ga wani ja da fresh da kika yi Sola?" Bilki ta d'aka mata duka a cinya tana fad'in "Na raba ki da sunan nan kada ki hadu da fishin kwamishina fa". Abida ta ce"Na hadu da shi din. Yanzu Bilki me kike ci kika yi wannan uban canjawa cikin kwanaki uku kacal, me yake ba ki anan wanda mu bai ajiye mana b?" Cikin iyashege Bilki ta ce "Vitamin A-z nake sha kinsan shine sinadarin gyaran fatar mace lamba d'aya. Abin da nake ci da sha anan ya banbanta da na gida mana Abida.". Abida ta kasa ce wa komai amma kallo kawai take bin ta da shi tare da tausayin kanta. Ita kam da tasan hukuncin da Sulaiman zai yi mata ke nan da bata taho Abuja ba, tunda sai da ya ce mata bai barta ba. Ga shi yanzu ya yi mata nisan da bata san inda zata gan shi, don kuwa ita jikinta bai bata ya mutu ba. Ga wata irin matsananciyar soyayyarsa da take yi mata mahangurba.

Kan dole ta sanya jarumta ta danne kukan da yake neman kubuce mata. Bilki ta je ta rufe kofar d'akin Har da murza mukulli. Ta dawo ta ce "Magana zamu yi heart to heart Dr Abida." Ta zauna daf da Abida har jikinsu na gogayya, ta yi k'asa da murya ta ce "Ba da shakiyanci ba Abida! Fad'a mini a likitance akwai illa ne idan ana yin harkar na ta baki?" "Abida ta kalle ta da dukkan nutsuwarta amma sai ta shiga rudu tare da kasa gane manufar Bilki kaitsaye. Murya ba amo ta ce "D'an sake bude maganar ta yadda zan fahimta har na yi miki bayanin da zai gamsar da ke." Kan Bilki na k'asa ta ce "Ba'a ance miji ya zowa matarsa duk ta inda yake so ban da ta bayanta da kuma idan tana jinin al'ada ba?" Abida ta ce "Hakane ".

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull