Kenza eBookz

Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) - Chapter 20

Complete book: Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy)Chapter 20 of 21FantasyBy Mamy Kabir (aunty Maamy)

Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) - Chapter 20

Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) Chapter 20: Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) Chapter 20. What !!! Doctor ta fada arazane ,kamar ya…

3,374 words

What !!! Doctor ta fada arazane ,kamar ya bakigansu ba suna ina waya daukesu. Ta tambaya cikin rikicewa.

Cikin kuka mommy tace wllh bansan waya daukesuba ,suna dakina kuma duk bayan minti ashirin saina lekosu amma koda na koma yanzu basa nan doctor ki taimakeni.mommy ta fada cikin kuka sosai .

Kan kice meye wanan labari ya bazu anrasa jarirai tashin hankali wanda ba'asa maka rana, Gaba daya hankalin kowa ya tashi . Maijego na dakin batasan me ake cikiba .saiga inna lami ta shigo tana ihu tana kuka . Wayyo khadeeja ansace yara ba'agansu ba shikenan kilama anyanke musu kai wayyo Allahna.ta karasa tana zubewa agurin tana ihu.

Zunbur khadeeja ta mike tsaye cikin rudu da razani takejin lalaman inna lami ,kamar ya ansace yarirai ,

Fitowa tayi falo aguje ta iske su mommy nata kuka dan anduba gidan kaff ba alamarsu.

Kallonta sukayi cikin kuka mommy tacw shikenan anfada mata munshiga uku.

"da gaske mommy ansacemin yarana "khadeeja ta fada cikin wani irin nunfashi mai wahalar ja Kuka kawai su mommy keyi sun rasa abinyi gashi ankira no kameel bai dagaba.

Wani kara khadeeja ta saki mai sauti ,

Ahhhhhh!!!ta tafi luuuuuuu ta zube ba nunfashi atare da ita......

Toh masu karatu saikun jini dan na tafi taya khadeeja jimami,.

Taku anty mammmyn🙏

mrs babi 💘💘

share and comment please

More comment more typing. [12/7, 10:31 AM] Saratu Kabir: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

GIDAN AIKINA🍒🍒

Na mammy kabeer (anty mammy)

ELEGANT ONLINE WRITER 'S.

Page 69/70

Gaisuwa ta musamman ga masoyana .

Hadiza tela Aisha baba jinjiri Gidan aikina garoup 1 Gidan aikina group 2 Elegant online writers Hausa novels group Secrect ladies.

Ina godiya da yadda kuke kaunar book dina ,Allah ya bar kauna 🥰🥰.

Zubewa khadeeja tayi ba alamun numfashi tare da ita,

Da gudu sukayo kanta suna kiran sunanta, Khadeeja!khadeeja!! Amma ina ko motsi batayi nan hanklai ya kara tashi sosai,daki suka kaita ,doctor ta fara kokarin daidaita nunfashinta .

Kuka sosai mommy keyi tana cewa"wllh bani da laifi akan satar yaran nan Allah kafitar dani ka bayya wanda ya sace yaran nan.

Hankalin kowa dake gidan ya tashi matuka ,yaza'ayi ace ansace yara har uku lokaci daya ? Kuma duk uban mutanen dake cikin gidan ?

Saida doctor ta kwashe kusan awa guda tana faa da khadeeja kafin ta samu numfashinta ya daidaita ,allurar barci tayi mata dan tana tsoron tashinta ,tasan muddin khadeeja ta tashi akwai matsala ,bazata iya jurar wannan tashin hankalinba ,kar taje ta hadiye zuciya ta mutu.

Doctor ma kuka take sosai tana mai jin matukar tausayin khadeejan ,Allah ka taimaki rayuwar maraininyar nan ka bayyana yaran nan kafin tashinta ,yarinyar nan tagamu da kalubalen rayuwa kala kala,Allah ka hutar da zuciya da gangar jikinta.

Islam ce ta shigo dakin tana kuka sosai ,tana zuwa ta rungume uwar tana kuka , "mommy suwaye suka sacewa sister yaranta? Metayi musu haka arayuwa? Meyasa mutane ke son cutarda zuciyar khadeeja mommy? Khadeeja baiwar Allah ce bata damu da kowaba ,amma kowa ya damu da ita ,burin wasu su cutar da ita .

Mommy anya ba sa hannun mommyn kameel asatar yaran nan? Islam ta karasa zancenta cikin kuka.

Dagota doctor tayi tana share mata hawayen itama duk da kukan take"aa islam karkiyi zargin hajiya domin Allah shine mafi sanin gaibu ,meye ribarta idan ta sa ansace jikokinta? Muyi ta addu'a fatanmu dai shine Allah ya bayyana yaran aduk inda suke. Ameen mommy islam ta fada cikin kuka tana kallon khadeejan da wani irin mugun tausayinta.

Mommy kuka take kamar ranta zai fita ,yanzu waye zai yarda da ita ?waye zai yarda bada sa hannunta aka sace yaran nan ba? Idan kameel yaji wannan zancen mai zai faru? Zai yarda dani ? Allah ka fitar dani daga wannan tsaka mai wuyar ta fada tana kuka.

Jitayi andafa kafadarta da sauri ta juyo tana kallon wanda ya dafatan ,maryam ce itama tana kuka ,

Kallonta mommy take ido jajur dashi tsabar kuka da tashin hankali"wllh maryam banida hannu asatar jarirannan bansan waya daukesuba ,danAllah karku zargeni nayi nadama da zuciya daya bazan sake cutar da kowaba arayuwata.mommy ta karasa tana fashewa da wani sabon kukan.

Rungume uwarta maryam tayi cikin kuka da tausayin mommyn nata ,ita shaidace akan mommy ta tuba tsakaninta da Allah ,kuma tasan bata da hannu akan batan jariran ,amma Allah shine kadai zai fitar da ita daga zargi.

na sani mommy na yarda dake nasan baki da hannu cikin batan yaran nan kuma insha Allahu ko waye ya sacesj sai Allah ya tona masa asiri ,ki kwantar da hankalinki mommy .amma maryam yayanku ta yaya zai yarda dani ? Cewar mommy cikin kuka, Karki damu mommy zai yarda dake domin yasan kinyi nadama akan abubuwan da kika aikata. Ummice ta karaso gurin itama cikin kuka ,yanzu shikenan ansace mana yaranmu? Mommy ina Abba yake afada mas tunda ankasa masun yaya awaya.ta fada tana dafa uwar.

Ku kirashi ku sanar dashi ,amma ina tsoron hukumcin da alhaji zai yanke akaina ,tunda yaran adakina suka bace ohh Allah gani gareka.ta fada tana kuka wiwi.

Koda aka sanar da abba ba karamin tashin hankali ya shiga ba domin shima yana matuakar kaunar yaran hadda ragon sunansu shanaye goma aka yanka banda raguna kusan sha biyar kaji kuwa ba'a magana ,yanzu haka yana can suna walima da abokansa ta murnar samun yan uku agidansa da akayi wannan labarin ya riskeshi.

Kai tsaye no dpo ya kira yayi report kafin ya karaso zuwa gidan.

Ai mommy na ganinsa hankalinta ya kara tashi yana kuka har ba hawaye adonta sai kukan , alhaji ka yarda dani wllh bansan suwaye suka dauke yaran nan ba bani da hannu cikin satar yaran nan dan Allah ka yarda dani ,ta fada tana dafa kafarsa.

Dagota Abba yayi yana kallonta ,hakika zuciyarshi na zarginta sosai amma kuma bashi da hujjar da zai ce itace ki tsaye ,kuma ganin halin da take ciki saiya kara kryar masa da zuciya ,yana tunanin anya da sa hannunta kuwa? Dan yau kam mommy ta bawa Abba tausayi sosai ,rungumeta yayi yana shafa kanta ,"ya isa haka hajiya kiyi shiru in sha Allah gaskiya zata bayyana kuma bamu zargeki da komai ba ,Allah yana kallon duk wanda ke son tarwatsamin farin cikin gida ,kiyi shiru.ya fada yana shafa kanta. Dadi mommy taji sosai tunda yan gidan dayawa basa zarginta.

Ina khadeeja? Abba ya tambaya Tana bangaren doctor cewar maryam .

Can suka nufa gaba dayansu ,doctor nazaune ita da islam kusa da khadeeja ,duk da allurar barcin dake jikinta hakan bai hana hawaye zubowa daga idonta ba ,sai juya kanta take tana dan zabura,

kowa dake gurin ya tausayawa khadeeja ,yarinya karama marainiya ,tana ta haduwa da kalu balen rayuwa daga wanann sai wannan ya Allah ka bata ikon cin jarabawar nan.

Abba kansa saida yaji idonsa ya ciko da kwallah ganin halin da yar kanwar tasa ke ciki.

Wata zabura da khadeejan tayi ta tashi zaune tana salati saida gaba dayansu suka tsorata. Kallonsu take daya bayan daya tana son tuno abinda ya faru da ita,can dai ta bi gadon da yaranta ke kwanciya aciki da kallo. Kafin da sauri ta diro daga kan gadon da take kwance tayi wajen gadon yaran .

Duk binta sukayi da kallon sun kasa koda yi mata maganane kuka kawai suke cike da tausayinta ,durkusawa tayi agaban gadon yaran ta dauko bargonsu tana kallo kafin ta rungumeahi ajikinta tare da sakin wani irin kuka mai bantausayi ,duk wani mai imani saiya tausaya mata idan yaji yanayin yadda take kukan . "ya Allah kaine ka halicceni kaika tsaramin yadda rayuwata zata kasance,Allah ni baiwarka ce mai matukar rauni ,ya Allah bani da karfin gwuiwar jurar wannan kaddarar ,Allah ka kawomin mafita nayi tawassali da sunayenka tsarkaka , aduk inda yarana suke ka tsaremin su ka basu kariya,karka bawa kowa ikon cutar min dasu, Ya Allah ya bani juriya ka sanyaya min zuciyata ya Allah ka.....ta kasa karasawa saboda da kukandaya cinkarfinta tana wani jan nunfashi da sauri da sauri idonta na kakkafewa. Da sauri doctor ta dauko inhelarta ta matsa mata abakinta ,ajiyar zucoya ta sauke ahankali tana kallon yan dakin .

Wayyo yau kam ahalin nan sun bani matukar tausayi kowa ka gani kuka yake da rsabar tausayon khadeeja aransa ,wanda ya sauke jariran nan ya cika azzalumi , Islam ce tazo gaban khadeejan dasu ummi suka zauna suna riketa kowa ya kasa magana sai kuka,

Kallonsu tayi cikin kuka tace ,"yan uwana ku daina kuka komai mujaddarine daga Allah wannan otace jarrabawata ,haka Allah y tsaramin , tayi shiru tana shre hawayen idonta,

"islam sun sacemin yarana sun rabani da su wayyo Allah na ta fada tana dafe kanta dake barazamar tarwatsewa.

Abba kan ficewa yayi dan bazai iya kallon wananna kayan tausayin ba ,wllh yayi alkawarin wanna karon duk wanda ya samu da laifi akan wannan abin ba zai barshiba .

Mommy ce ta mazo kusa da khadeeja ta rike hannunta tana kuka sosai tama kasa magana tsabar kuka.

Kallonta khadeeja tayi kafin ta bude baki tace"mommy bana zarginki nasan bazaki tana yin wannan aikinba na yarda dake mommy " ta fada tana share mata hawaye.

Wllh bani bace khadeeja ,mommy ta fada cikin fizgo maganar muryarta har tadisashe.

Bude kofar akayi da karfi , Gaba dayansu juyawa sukayi dan ganin waye ya shigo cikin dakin.

Kameel ne tsaye fuskar nan babu alamun rahama ko kadan ,kana ganinsa zuciyarka zata cinke yau kam duk wanda yayi wanan aikin kasan yana cikin matsala,

Da gudu khadeeja taje gareshi ta fada jikinta cikin wani sabon kuka da karayar zuciya , Yaya sun dauke mana yaranmu yaya sunn....... Kawai ta kara langabewa ta sume . Da mugun sauri kameel ya tarota zuwa jikinsa ,idonsa yayi jajur kumatunsa har rawa yake.....

Manage please am busy sai anjima . Anty mammynku🙏

Mrs babi💘💘

share and comment please.

more commen more typing. [12/7, 10:31 AM] Saratu Kabir: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

GIDAN AIKINA🍒🍒

Na mammy kabeer (anty mammy)

ELEGANT ONLINE WRITER'S

Page. 71/72

Naji dadin comment dinku reader's, yadda kuka nuna damuwarku akan batan yaran khadeeja da kameel abin yaburgeni sosai🥰🥰🥰.

Da mugun sauri kameel ya tarota zuwa jikinsa,idon nan yayi jajur kumatunsa har rawa yake tsabar bacin rai .

"khadeeja!!! Ya kira sunanta yana jijjigata,amma ina ta sake sumewa, Daukarta yayi cilak ya dorata akan gado,yana dan buga fuskarta tare da kiran sunanta ,ruwa islam ta kawo ya karba yana shafa mata ,ahankali ta bude idonta bakinta dauke da salati.

Kallon kameel tayi idonta na tsoyayar da hawaye kamar fanfo ,hannunta ya kamo yarike cikin nashi yana girgiza mata kai alamun tayi shiru.

Gaba dayansu kuka suke cike datashin hankali tausayi dakuma jimami.

"yaya sun dauke mana yaranmu sun rabamu dasu ,menayi musu? Meyasa sukeson zuciyata ta buga ne ?wllh yaya ji nake kamar na mutu na huta wayyo Allah yarana "! Ta fada tana kuka wiwi.

Kukan suma sukeyi gaba daya mommy tafi kowashiga tashin hankali kamar zata shide tsabar kuka.

"khadeeja ki kwantar da hankalinki yaranki suna nan cikin koshin lpy ba abinda ya samesu kinji"kameel ya fada yana kallonta .

Cike da mamaki dakuma wata irin zabura khadeeja ta yunkura zata tashi zaune,kamo hannunta yayi ya taimaka mata ta zauna sosai . "me kake nufi da yarana suna nan lafiya ka gansu ne? Suna ina ?ta fada tana waige waige. Kowa yayi kasake yana jiran abinda kameel din zai fada musu ,shin yaran suna wajensa ne ko kuma yaya?

Kameel kayi mana bayani dan Allah muna cikin tashin hankali fa, mommy ta fada cike da zakuwa da kuma fatan Allah yasa yaran suna tare dashi ko ankama barayin yaran.

Ajiyar zuciya yayi kafin ya fara magana kamar haka"mommy lokacin da kika koreni daga dakin nan nazone na sanya cctv cemera batare da sanin kowaba kamar yadda na sanya ako ina na gidan .

Dan ganin mutanen dake gidan nan hankalina bai kwanta ba shiyasa nayi wannan tunanin,sannnan na sanya guard din gidan nan akan su zageye gidan ta ko ina su bada tsaro mai kyau ,sukula da masu shiga da fita duk wanda basu yarda dashiba suyi bincike mai kyau akanshi.

Nikuma na tafi can dayan bangaren da bakowa na zauna ina kallon duk abinda ke faruwa agidan tundaga waje har cikin gidan ,

Lokacin da mommy ta kai yaran dakinta ,dakuma yawan dubasu datakeyi duk ina kallo. Bayan fitowarta na karshe ne saiga wasu mata kusan su shida sun faka motarsu akofar gida, Hankalinane yahi kansu ganin sun tsaya suna dan maganganu atsakaninsu ,hakan sai ya sanya min zargi akansu.

Guda biyar suka shigo yayi da daya ta zauna cikin mota ,suna sanyene da hijabai har kasa sannnan sun rufe fuskarsu da nikabi, koda zasu shigo gidan sun bada tazara ta yadda bazakayi tunanin tare suka shigo gidan ba .

Sam basu da wata alama ta rashin gaskiya atare dasu dan haka guard basu wani tsaya bata lokaciba suka barsu suka shigo cikin gidan .biyu daga cikinsu suka shigo falo yayinda ukun suka zagaya gurin masu girki suka shiga ta kofar baya ,kai tsaye dakin mommy suka nufa.

Hakan ya sanya zargina tabbata akansu dan nasancewa dole akwai wadanda zasu bibiyi rayuwar yarana .

Koda suke shigo dakin da mommy ke ajiye da yaran sai suka shige batare da sun bari angansu ba ,suna shiga suka shafama yaran wani dan kyalle akan fuskarsu .tuni jikinsu ya saki alamar dai sun sumar da yaran ".

Kuka gaba daya yan dakin suka dauka innalinnahi wa' inna ialihir riji'un,wannan wane irin bala'ine ?yara kanana za'ayiwa wannan muguntar asanya musu maganin da zai sumar dasu ? duniya ta zama abinda ta zama.

Ci gaba kameel yayi "lokacin danaga abinda sukeyiwa yaran ba karamin tashi hankalina yayi ba ,dan haka na kira guard na sanar dasu akwai suspect amma karsuyi wani yunkuri yanzu sainayi musu magana.dan ina son sanin wacece shugabarsu data zauna acikin mota bata shigoba?

Daukar yaran sukayi suka goya dan dama da goyon yar baby suka shigo gidan ta yadda ba mai tambayarsu idan angansu da goyo. fitowa sukayi kumahar sallama sukayiwa mommy amma bata ganr nufinsuba dan sun daga nikabin nasu kuma ta inda suka shiga dakin ba tanan suka fitoba.

Bayan sun fitone sukayiwa sauran waya dan hakasuka dunguma suka fice daga gidan ,tuni dama nayiwa police waya na sanar dasu abinda ke faruwa kuma sunzo ,dan haka bin sawun motar sukeyi tare da guard dina . Nima binsu nayi cikin wata motar hankalina amatukar tashe ina tunanin halin da yarana suke ciki. Binsu muke ta yadda bazasu kawo ana binsu ba .

Abin mamaki inda naga motar ta tsaya,ba ko ina bane face gidan hajiya talatu yar uwar mommyna."

Shiru dakin yayi tsitt kamar ba kowa aciki mamaki da al'ajabi ya gama daskarar dasu yanzu dama hajiya talatu bata rabu dasuba ?

"koda suka shiga gidan muna biye dasu batare da sun sani ba yan sanda suka zagaye gidan ,dayar matar dana ke son sanin ko wacece ba kowa bace face aisha,

Yan sanda sun tsara sai sunga abinda suke son aikatawa akan yaran saisuyi musu dirar mikiya,amma ni nakasa barin hakan dan koda suka hanani shiga gidan saida na shiga,

Ina shiga banyi wata wata ba na danki aisha ,dukan danayi mata dai bansani ba ko tana da rai ahalin yanzu ko ta mutu dan ni kaina bansa ta yaya nake dukanta. Koda yan sanda suka karbeta kan hajiya talatu na koma saida nayi mata dukan kawo wuka kafin yan sanda suka sami nasarar karbarta sukayi asibiti dasu .

"ina yarana yaya?ko sun kashesu? Khadeeja ta tambaya cikin kuka.

Ki kwantar da hankalinki yaranki suna cikin koshin lafiya basuyi musu komai ba ,mun kaisu asibiti suna karkashin kulawar liktoci.

Hamdala kowa yayi dake cikin dakin suna tsinewa hajiya talatu da mugun nifinta.

Mommy dan fatin ciki harda dariya ,Allah ya fitar da ita daga zargi son karka sake ka nuna musu sanayya lallai ka tabbatar andauki mummunan mataki akansu.cewar momy kenan .

Fita sukayi gaba dayansu daga dakin dan bawa kameel damar rarrashin matarsa.

Ko gama fita basuyiba ya janyota jikinsa ya rungume tsamtsam ajikinsa yana mai jin mugun tausayinta [12/7, 10:31 AM] Saratu Kabir: Kiyi hakuri deejena yaranki na cikin koshin lafiya ,muddin ina raye ba abinda zai sameku da yar dar Allah ,zan zame muku garkuwa zan kulada ku fiye dayadda zn kulada kaina.ina sonki khadeeja ina son yaranmu da duk wani abu daya kusanceki ina sonshi ".ya fada yana kallon cikin idanunta bayan ya dago fuskarta.

"nima ina sonka mijina ka zame mini garkuwa ,nasan dama idan kana duniya in sha Allah bawanda zai cutar damu, Yaya dan Allah ka kaini inga yaran ko zuciyata zata samu gamsashshiyar nutsuwa".

Kissing din goshinta yayi yana mai shafa fuskarta,karki damu khadeeja yanzu jikinki ba kwari bari na nuna miki su ki gansu hankalinki ya kwanta.ya fada yana dauko wayarsa yayi kiran doctorn dake kula da yaran ,bayan ya daukane yace ya sanya masa video call zai ga yaran .hakan kuwa akayi ya juya masa video call din saiga yaran akwance da wasu na'urori ajikinsu suna ta barci.

Kukan farin ciki khadeeja ta sanya tana kallon yaranta ,ji take kamar ta shige cikin wayar ta rungume abinta.sai dai badamar hakan,kawai saita rungume ubansu tana kuka. Shimakashe wayar yayi tare da rungumarta ajikinsa. Yayita rarrashinta amma ta kasa daina kukan ,dan haka kawai saiya hade bakinsu guri daya ya fara tsotsa cikin salo da kwantar da hankali .aikuwa diff kakeji kukan khadeeja ya dauke sai wani lunshe ido take tana kara narkewa ajikinsa.

Shikuwa sai romancing dinta yake yana jagwalgwalata, tuni sukayi nisa da romancing din junansu ,kan kice tuni kameel ya rikice ya wani rude sai nunfarfashk yake sauke mata ,ganin haka yasa khadeeja yi masa yan dubaru da ha?unta har saida yayi release kafin suka kwanta lamo suna maida nunfashi. Kameela ta samu nutsuwa saidai tayi kewar asalin nutsuwar tata,yana rungume da khadeeja ajikinsa idonsu arufe ,kusan mintuna goma kafin ya tashi ya zauna ,yana kallon Khadeeja,yace "ohhh wannan yarinyar da fitina kike yanzu kina jego amma kinzo kin kankane miji ko kunya adakin mommy ko? Ya fada cikin sigar tsokana , Bude ido khadeeja tayi tana zarosu "lallai ma wato nice ma na kankaneka ko ?shikenan wllh zaka kara dawowa nebazan tausaya maka ba ehe"ta fada tana turo baki cikin shagwaba.

Dariya kameel yayi yace "afuwan sahiba ni na isaidan aka daina kula kameela kuma ai ba magana ,sorry maman ukj,nifa so nake da kin sami tsarki mukara yin cikin wasu ukun"ya fada cike da zolaya.

"wllh yaya baka tausayina uku fa kace ?nikam ma bazan sakr haihuwaba wadan nan dinma sun isheni ta fada tana shigewa toilet din dakin .biyota yayi shima cikin bayin ,yana kokarinbshiga bahon wankan data tara ruwa acikinsa.

"ya haka kuma malam"?ta fada tana turo baki,

"nima wankan zanyi" mana ?ya bata amsa shima yana murguda baki

"ayya mana yaya ka tafi can bangarenmu kayi dan Allah kagani wankanaba irin naka bane please abu mama"ta fada tana marairaicewa.

Murmushi yayi danyaji dajin suna datafada masa,hannunsa ya kai cikin bahon wanka ,ai bashiri yaciro hannun yana yarfewa , "Gaskiya wannan ruwan yayi zafi dayawa khadeeja haka kike wanka dashi? Eh mana yaya ai wannan zan shigane ciki ta fada tana kallonsa .

Daukar rigarsa yayi ya maida yace"tabb wllh bazanyi wankan nan anan ba haka kawai azo agona mutum da ruwan zafi kuma kema wannan ruwan yayi miki zafi sai ankara na sanyi gaskiya.

Yaya nikam ka barmin kayana ahaka idan banna shiga ta yaya zan warke da wuri indawo gurin kameelata?

Murmushi yayi yes kuma fa hakane ni wllh na gaji dama gaskiya ana gama wannna abin zamu koma gidanmu. Ya fada yana ficewa.

******************

Bayan wasu shekaru da bazasu gazawa uku zuwa hudu ba ,wani rantsatsen gida nagani wanda tsarin gidan ko aturai sai anbincika ,gidane katon gaske mai kawa irin gidan nan da akewa lakabi da aljannanar duniya,

Tsayawa ma fadin haduwar gidan bata lokacine dan saimu kwana mu wuni bamu gama zayyano tsarin gidan ba.

Wata kyakykyawar matashiyace wadda bazata wuce 25yrs,na gani zaune tana danne danne a alaptop da alama wani aikin take mai muhimmanci ,taci uban ado kamar wata sarauniya.

Wasu yarane su uku kansu daya masu matukar kyau da burgewa suka shigo gidan da gudunsu ,oyoyo mommy!!! Suka fada suna rige rigen zuwa gareta.kayansu irin daya saidai na macen ne kwalliyarsa daban.

Readers Also Read