Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) - Chapter 9
Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) Chapter 9: Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) Chapter 9. Duka tayi ta koma bandakin ta sanya kayan ,sai dai…
3,351 words
Duka tayi ta koma bandakin ta sanya kayan ,sai dai gaba daya surar jikinta ta fito ,kayan sunyi matuqar kama jikinta ,hips dinan kamar zasu yaga wandon danma rigar ta sauqo mata sama mazaunanta kadan ,amma rigarma ta kamata kyam ajikinta kamar zata yage,
Kallon kanta tayi ajikin madubin toilet din,
Anya zan iya fita da kayan nab kuwa ? [12/7, 10:31 AM] Saratu Kabir: Kai gaskiya saina sanya hijabina ,ina zan iya fita gabansa kamar wata yar iska ?
Hijabinta ta dauko ta danya ,amma duk da haka gani take kamar yana kallon yadda kayan sukayi mata ,dan hijabin iyakarshi gwuiwa baikai har qasa ba,
Tsayawa tayi tana tunanin fita ,dan ita wanna shine karo na farko data taba sanya wando ,daga zani sai zani,toh inama taga wandon bare tasanya?
Kameel kuwa yana zaune yana aikinsa ,jin shiru shiru bata fito ba yasanya shi dan daga murya yace "wai bazaki fito bane ko a nan zaki kwana "?
Toh ! zai fara fadan nashi ta fada tana qara jan hijabin nata ,ko tayaya zai sauqa malama khadeeja,
Fita tayi tana wani bin bango kamar qadanqaruwa,
Dan dagowa yayi ya kalli yadda take wani mats jiki abango ,
Karki sake ki qarasomin nan da wannan baun ajikinki ,ke kenan kullum cikin hijabi saikace wadda za'a cinye ya fada yana dan hararrarta ,
Ni gaskiya bazan iya cire hijabina ba kayan fa sun matsmin jiki ta fada cikin kwabe fuska kamar zatayi kuka,
Ke kika sani kuma dai ,nace ki cire tun kafin raina ya baci ,ya fada fuska ahade .
Cire hijabin tayi amma ta kare qirjinta dashi ,dan botir din gaban rigar qin rufuwa yayi ,hakan yasa qirjinta ya bayyana ,kamr ado tayi dasu,
Kallonta yayi yga yadda taci uabn daurin qirji da hijabin ,cikin jin haushi ya taso ,sai ganinsa tayi agabanta, Bai tsyaa wata wata ba kawai ya fizge hijabin ya cillashi can gefe,
Da sauri ta sanya hannunta ta kare qirjinta tare da rufe idonta,dan wata irin kunya ce ta kamata ,ji take kamar tsirara take wllh.
Shi kuwa kameel tundaga qafarta ya fara kallonta har yazo saitin manyan hips dinta da mazaunanta ,ai wani irin harbawa da hajiya babba tayi saida yadan saki qara ,wayyo ahankali, Yana dafeta dan tana son bashi kunya ,ci gaba yayi da binta da kallo har zuwa qirjinta data sanya hannu ta kare, Hannu na rawa ya sanya nashi hannun ya cire nata daga kan qirjinta ,yabisu da kallon , Muquut !!!ya hadiye wani kakkauran yawu ,amaqogaransa ,
Wayyo Allah help me ,ya fada yana lumshe ido ganin cikakkun na shanunta atsaye gashi sun dan leqo suna tsokanarshi ,
Nunfashi kawai yake sauqewa cikin wahala,yana kallon baiwar Allah Ajikin khadeeja,
Ai da abin yayi gaba janyota yayi da sauri ya rungumeta ajikinsa tsam ,yana shafa bayanta ,har zuwa mazaunanta,
Tsikar jikin khadeejace ta zuba jarrrrr,saboda yadda yake yawo da hannunsa ajikinta,lunshe ido tayi itana cikin wani baqon yanayi,
Kameel kuwa dago kansa yayi yana kallon lips dinta jikinsa sai rawa yake ,kamar yadda na khadeejan ke rawa shima ,hade bakinsu yayi cikin sauri ya fara tsotsa ,da azama .
Duk yawani rude yama rasa ina zai taba ajikinta ,wayyo Allah na kawia yake fada bakinsa na rawa ",please.. Baby hold me tite " Ya fada yaa rungumeta ajikinsa ,
Khadeeja ma fa ankamu dan bata san sanda ta rungumeshi ba itama dan salon dayake mata yau ya ratsata sosai ,idonta alunshe tana karbar saqo, Tuni kameel ya sami nasarar cire mata riga yana wasa da albarkatun qirjinta ,gaba daya sun rikicewa juna sai nunfashinsu kakeji ,dan tuni sun sami matsugunni aqasan tyles ,ana ta karbar kidan janaral.lol
Kameel sai wani irin gurnani yake kamar zaki duk ya susuce ya rikice ,romancin din khadeeja kawai yake ido rufe ,gaba daya kanshi ya kwance,
Cikin rawar hannu ya kamo hannunta ya dora akan hajiya babba ,murya asarqe yake cewa,
Baby s... Asqueeze it, baby squeeze,
Khadeeja kuwa jin qaton abu ahannunta kamar itace yasata sanya qara da sauri tana tureshi daga jikinta ,dan ba qaramin tsorata tayi ba na shiga uku ,maciji macijine ,take fada ,danjin yadda take nunfashi ahannuta,
Da sauri ta tureshi gefe ta matsa jikinta na karkarwa sosai ,ta dauki rigarta ta sanya tana muzurai.
Kameel kuwa ayanayin dayake ciki gani yake idan bata taimaka masaba zai iya mutuwa, dan wani irin murdawa mararsa take jikinsa sai rawa yake gaba daya ya fita daga hayyacinsa ,
Miqo mata hannu yake cikin neman dauki dan yakai qololuwar buqatauwa.
Khadeeja kuwa na can gefe tana kallon yadda yake murqususuwa,
Tsorone ya kamata ganin yadda jikinsa ke wata irin kgarma bakinsa na rawa kamar mai zazzabi ,
Ashiga uku karya mutu fa ,ta fada tana rarrafawa qurinsa ,tana zuwa ya janyota ya rungume ,cikin muryar fita hayyaci yace "please help me i need help "ya qrasa dagyar,
Me zanyi maka toh ,ni wllh tsoro nkeji ,ta fada cikin kuka,
Kamo hannjnta yayi ya dora akan hajiya babba ,yana matsawa ,cikin sauri, Do like this ya fada ,yana ci gaba da abinda yake yi,
Cikin tsoro khadeeja take yi masa abinda yace ,din dan ta tsorata karyaje ya mutu ta shiga uku
Su kameel kuwa inbanda sanbatu ba abinda yake ,
Baby you are best ,in the hole world ,ahhhh i enjoyed do it fast ,faster baby , i like it wooooh so sweet ,haka yake ta fada kafin yayi wani qara yana karkarwa ,gaba daya ya zubowa khadeeja maliya ahannunta .
Cikin tsoro da tashin hankali khadeeja ta fashe da kuka ,menene wannan din haka ,ta fada tana kallon hannunta,
Kameel kuwa wani irin masifaffen dadine yake ratsa kowacce gaba tajikinsa ,wayyo Allah dama haka mata suke sanya mutum nishadi ,ya fada cikin. Jin dadi dakuma murmushi,
Tashi khadeeja tayi ta nufi bandaki ta wanke hannunta ,ta tsaya gaban mudubi ,na shiga ukuna ni khadeeja ,yanzu yazanyi ? Me zance masa ? Wayyo Allahna ,ta fada tana hawaye ,
Kawia dai ganin mutum tayi ya shigo toilet din kanshi tsaye dagashi sai dogon wando ajikinsa,
Ya wani hade rai ,irin ba wasannan ,
Hahhhha malam kameel zancen hade raikuma ai bai taso ba ,anyi walqiya munganka ,sai haquri ,
Ai dasauri harda gudu khadeeja ta bar toilet din taba zuwa ta kwanta akan gadon tare da runtse ido ,fatanta daya Allah ya kawo mata barci yayi gaba da ita,
Kameel kuwa shima wata irin kunyace ta kamashi wayyo ,amma ya kwafsa ,wllh tayaya ya kasa riqe kansa hakane har yayi wanann abin kunyar,
Dan ya kawar mata da wani tuannai yasa shi biyo toilet din ,yna musurai ,amma tana fita ya sauqe ajiyar zuciya yana murmushi ,
Dan yariga ya gano kansa wato yana da rauni ta wajen boye buqatar sa,dike yayi taka tsantsan .
Wanka yayi ya sauya kaya yazo ya kwanta shima ya juya mata baya,itama can ta kalla kowa da abinda yake tunani,
Da asuba khadeeja ta farka danyin alwala ,saidai me ? Jinta tayi akanainaye ajikin mutum da sauri ta bude idonta ,aikuwa kwance take jikin kameel ya rungumeta ,suna barci ,
Da sauri tayi wani tsalle ta matsa can gefe ,wanda har saida kameel ya farka daga barcinsa dayake mai dadi,danshi ya matso ya rungumeta ,ji yayi bazai iya barcin ba idan bai riqeta ajikinsa ba,
Ke lpy kuwa kike neman faduwa ,? Bakomai salla zanyi, Ki tabbatar kinyi wanka kafin kiyi salla ya fada yana komawa barcinsa ,
Kutt me nayi dazanyi wankan ,ta fada cikin fitar maganar batare da tashiryawa hakan ba,
Juyowa yayi yana kallonta ,ok haka zakice bayan dadin da kisha jiya ,kinata wani nishi da suruatai shine ,yanzu zakice haka ,karkiyi wanka ,baruwana ,ya fada yana komawa abinsa ,yana murmushi dan yasan ba haka abin yake ba,
Zaro ido khadeeja tayi kuji sharri ko yaushe nayi hakan bayan kaine kayita ihunka ni ina ruwana,ta fada tana shiga bayin , Dariya kameel yayi yace qaramar marar wayo kawai.
Bayan ta idar da sallarne shima ta tasheshi ,
Menene kuma? Ya tambaya idonsa arufe ,
Salla "tace masa tana komawa gefe,
Jimmm yayi kafin kuma ya tsashi yana turo baki kamar wani yaro .
Yau kimanin watan khadeeja daya da sati daya agidansu kameel ,abubuwa dayawa sun faru ,sosai suke mutunci da mryam suna zama su dan taba hira kadan kadan , Kameel kuwa yanzu baida aiki sai satar kallon khadeeja dasun hada ido yace meye take kallonsa ,yanzu sun saba kwanciya agado daya ,saidai tundaga wancan lokacin bata qara yarda an maiamata abin ranar ba , Daya zo kusa daita zata gudu ,shima baya takura mata sam ,kullum saita tashehi da sauba yayi salla yayai ta mitarsa ,
Yau khadeeja tana zaune agarden bakin swimming poll tana dan tunane tunanenta ,kawai ba sani ba sabo taji an hankadata cikin ruwannan ,gashi sam bata iya ruwa ba ,
Daga nesa kameel ya hango lokacin da aisha ke sanda ta tura khadeeja cikin ruwan dan zuwa yayi ya ga bata dakin shine ya tahonan,
Da qarfi ya kwalla kiran khadeeja!!!! Ya nufi gurin da mugun gudu......
Toh fa masu karatu ,sai mun hade ,
Taku anty mamy🙏
Mrs babi💘💘
share and comment please. [12/7, 10:31 AM] Saratu Kabir: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
GIDAN AIKINA 🍒🍒
Na mammy kabeer (anty mammy)
ELEGANT ONLINE WRITER 'S
Page. 39 /40
Bude baki khadeeja tayi cikin nutsuwa,tace,
Maganin ko wace damuwa aduniyar nan Allah, Kada kayi qoqarin kawar da damuwarka ta hanyar shan kayan maye ,bazasu kawar maka da damuwa ,saidai su cutar da kai,
Duk wani musulmin kwarai idan yana cikin damuwa komawa yake ga Allah ,domin shine mai yaye damuwa ,yawaita fafin innalillahi wa inna ilaihir raji'un ! Magani ga dukkan damuwa ,
Dan Allah kadaina shaye shaye babu kyau sannan yana cutar da lafiyar maiyin sa, Ta qarasa cikin fafuwar gaba ,dan atsorace take wannan maganar dan tasan tayi masa shishshigi,
Amma ga mamakinta ,sai taji ya qara janyota ya rungumeta ajikinsa tsam yana sauqe ajiyar xuciya , Ahankali yake fadin ,innalillahi'wa'inna ilaihir raji'un yana qara matseta ajikinsa. Wani sanyi yakeji yana ratsa zuciya da gangar jikinsa ,
Ahankali cikin rawar hannu khadeeja ta dora hannun nata akanshi tana shafawa ahankali cikin nutsuwa ,
Qara lunshe ido kameel yayi cikin jin wani irin dadi da kuma farin ciki na ratsashi ,
Dagoda kanta yayi ya hade goshinsu guri daya ,yana kallon lips dinta ,tana zaune akan cinyarsa.
Gabanta sai bugawa yake kamar yadda nashi ke bugawa,
Bakinsa ya matsar saitin nata ahanakali ya hade giri daya ya fara kissing dinta ,
Luf khadeeja tayi dan ba qarya tana karbar sakon kameel sosai idonta arufe ruf .
Kusan minti biyar kafin da sauri ta bude idonta tana qoqarin janye bakinta daga nashi, Ba komai ta tuna illa kalaman mommy ,
Shikuwa bai hanata ba ya cire bakinsa daga nata yana maida nunfashi , Khadeeja kuwa daki ta nufa dan anfara kiran sallah,
Tana shiga ta dafe qirjinta ,dayake barazanar fashewa , Na shigesu ni khadeeja ,wai meyasa nake biyewa mutumin nan ? Yayi ta tsosteni yana shafawa ,bayan nasan badan Allah ya aureni ba ? Saidai kuma Allah shine yake kareni daga sharrinsu gaba daya, Murmushi tayi amma fa wataran yana da kirki sosai ,ya kula da mutum ,sannan idan yana taba ...tayi shiru tana kallon qirjinta ,hmmmmm duk lokacin daya dora hannunsa akanku ji nake kamar nayi ihu dan yadda nakejin dadin hakan ,😳😳 Da sauri ta rufe bakinta ,wai kar wani yajita ,tayi shigewarta bayin ,koda taje yin fitsari ,sosai tayi mamakin yadda ta jiqe gaba daya da sauri ta cire fant dinta tayi floshing dinsa ,tana dafe qirji ,tare da turo baki Allah ni ba yar iska bace, Ta fada ,so childish
Bayan tayi sallah ne ta fito falon yana nan zaune ya jingina kanshi da kujera idonshi alumshe kamar mai barci,
Saidai ba barcin yake ba yana ta faman tunanin khadeeja ne yarinya qarama amma Allah ya hore mata baiwar iya fadakar da mutum ,shi kansa yasan shaye shaye ba abu bane mai kyau ,
Kuma yanaso ya daina amma ya kasa sam ,sannan kuma gashi koya ta kusanceshi gaba daya rasa nutsuwarshi yake ,kullum so yake yajita ajikinsa ,yana son laushin skin dinta ga santsi ,komai nata is perfect ,
Lokacin sallah yana qurewa ,ta fada tana zama aqasa ,
Bude idonsa yayi ya kalleta kadan ya koma ya rufe idonsa ,sannan yace,
Yanzu zan tashi nayi amma sinayi wanka,
Wanka kuma ? Amma fa baka jima dayin wankan ba ,ta fada tana dan kallonsa ,
Bude ifo yayi ya kalleta,anfada miki ni mai raunin lafiyane ,da zaki zauna akan cinyata sannan kina shafani kika tsotsemin baki ,hakan yasa na kasa shiga yanayin da sai nayi wanka ? Ya fada yana kallonta , Cikin zaro ido da muguwar kunya Khadeeja ta turo baki tana kawar da kanta , Ni wllh banyi maka komai ba bayan kaine kace nazo ,kuma ai kai kadorani acinyar taka ,ta fada tana qoqarin kare kanta,
Iyye lallai yarinyar nan dan kinsamu ina kulaki inajin tausayinki dan naga kincika jaraba ,ko ba komai idan nadan rage miki zafi na taimaka shine zakiyimin sharri? Gobema zaki dawo ne ,ya fada yana tashi tsaye cikin son yin dariya ganin yadda take ta girgiza kai tana tabe fuska,
Ni wllh ba ruwana karka qara taimakamin dinto dama ai bani nace ina soba ta fada tana hawaye n jin haushinsa ,
Shikuwa dariya ce ta kamashi ,yana son yayi ta tsokanarta ,tana sashi nishadi ,sai yansu ya fahimci kadaici baiyi ba koba komai idan kana tare da wani zaka sami nutsuwar zuciya,sannan zai dauke maka kewa.
Oho dai wllh gara ma ki kama kanki dan naga alama so kikeki koyamin wanan. Tsotse tsotsen haka kawai ,kiyi ta tunguma ta kina sani wanka ,ya fada yana shigewa dakin dan dariyace ta kamashi sosai jin yadda take kuka tsakaninta da Allah.
Yana shiga dakin yayi dariya sosai ,yace so funny baby, Wankan yayi dan dagaske yana buqatar wankan ,canza kaya yayi sannan yayi sallar magrib lokacin ana kiran ishsha dan haka sallar yayi ,ya fito falon ,
Tana kitchen dan yi musu abinci ,yana zaune ,afalon ,ya tashi yashiga kitchen din ta juya baya tana girki , Tsayawa yayi ya zubawa bayanta ido ,wow cubby girl ,ya fada yana mai jin wata kasala na sauqar masa, Qarasawa yayi ya tsaya abayanta yana kallon bombom dinta ,sun masifar tafiya da imaninsa , Jin kamar mutum abayanta yasa ta juyo da dan sauri,kawai ta fada jikinsa ,dan suna da kusanci sosai a yadda ya tsaya abayanta,
Rungumeta yayi cikin jin dadi yana lunshe ido tare da shinahinar wuyanta , Ahhhhh,khadeeja ta saki dan qara saboda wani abu daya tsirga mata ,
Cikin kunneta ya rada mata ,wai yanzunma so kike ki tsotsenin kome? Daga shigowata shan ruwa shine harda wani rungumeni,toh kiyi sauri dan fita zanyi , ya fada yana mai hura mata iska akunne,
Gaba daya tsikar jikinta saida ta zuba wani irin yanayi ta tsinci kanta mai wuyar fassarawa ,jin yadda yake mata magana akunne ,yana wani hura mata iska ,
Cikin wani irin yanayi ta qanqamwshi ajikinta tana sauqe nunfashi sama sama ,dan gaba daya tashiga wani irin yanayi jitayi inbata qanqameshinba zata iya faduwa,
Shima cikin lulawa duniyar sama ya qara rungumota ,wato itama ta fara jin irin abinda yakeji kenan?
Qara nufar kunneta yayi cikin halin shauqi yace mekike buqata ne yan mata ,uhmmm,yawani ja nunfashi ,
Wayyo Allah na khadeeja ta fada ahankali dan abin na neman fin qarfinta ,jikinta har wani rawa yake tana qara qwaqumeshi ,tama rasa me take buqata ayanzu,
Hannunsa ya fara yawo dashi ajikinta ,cikin rawar kiji yake shafata sai yamutsa yar mutane yake kamar burodi,lol,
ita kanta fa khadeeja wannan lokacin bata da mafita daya wuce biye masa dan haka itama shafa bayansa take cikin wani irin salo da rudewa,
nunfashinsu kawai kakeji akitchen din ,amma kameel harda dan ihu yake saki idan abin ya ratsashi ,yau khadeeja da kanta ta kamo fuskar kameel tayi dage tare da hade bakinsu ,
Cilak ya dauketa ya dora akan sink ,suka fara kissing din juna cikin salo da daukar hankali , Khadeeja fa andage sai wani juya harsheta take tana tsotse bakin kameel shi kuwa sai gurnani yake mata makar zaki ,sosai suke ta farantawa junansu rai ,Sunma manta da kosu waye su tuni akayi watsi da riguna anata faman aiki ,
Ba abinda kameel ke buqata awanan lokacin daya wuce kasancewa da khadeeja ,
Cikin rawar murya ,yace "can ...i...have you now baby"? Ya fada cikin rawar jiki da murya ,
ai tuni khadeeja ta dawo cikin hayyacinta jin yadda yake goga mata hajiya babba ,taji abu kamar qarfe tsabar tauri,ai da sauri ta duro qasa cikin sauri ta zari rigarta zata gudu,
Da sauri ya kamo hannunta ,ya riqe cikin nashi yana girgiza mata kai please dont leave me,ya fada idonsa kamar gauta tsabar jaaa,
Ni kasakemin hannu bana so ni ta fada tana qoqarin yi masa kuka,sakin hannun nata yayi ,tare da zamewa agurin ya zauna ,yana riqe da mararsa,
Khadeeja kuwa da gudu ta shige daki sai toilet tana shiga ta kulle qofar harda sa key.
😳😳na shiga ukuna ni khadeeja ,me nayi hakan ? Wayyo Allah na shikenan yanzu gani zaiyi kamar dama so nake , Wayyo ni khadeeja ta fada tana zama akan wani stoll dake bayin , Kallon jikinta tayi ko riga babu ajikinta bare su bra ,yanzu haka ma da kaina na cire rigar ,ta fada tana hararar qirjinta ,duk laifinkune ,idan an tabaku dole sai kunji dadi ,ta fada kamar ta dakesu,
Zaman tayi tana kuka sosai saikace wacce tayi wani gagarumin laifi,ita babbar damuwarta ,yanzu shikenan zai rinqa mata kallon yar iska ,
Shikuwa kameel ya jima yana zaune riqe da marar sa ciwo take masa sosai , Meyasa taqi yarda ne? Bayan kuma itama tana buqata? Kodai tsoro takeji ?to menene bin tsoron ? kallon abokiyar kwarai yayi yaga yadda take ta hanqoro awando ya dan harareta kadan ,ai saikiyi haquri tunda kin tsorata mai baki abincin ,,haka yayi ta yan tunane tunanensa ,kafin ya dogara ya tashi ya nufi dakin kota kan kayansa baibi ba ,
Tura qofar bayin yayi amma yajita arufe gam,kwankwasawa yayi ,kina cikine?ya tambaya da muryatsa da har yanzu bata dawo daidai ba,
Zabura khadeeja tayi da sauri ta boye abayan kwabar da kayan wanka suke ciki ,na shiga uku ,ya shigo wayyo Allah na ya zanyi ,ta fada tana yarfe hannu,
Kee ki fito mana wanka nake sonyi ,ya fada yana dafe da qofar,
Shiru khadeeja tayi sai yarfe hannu take,
Ajiyar zuciya kameel yayi sannna ya danna wasu nunbobi ajikin bangon bandakin ,aikuwa saiga qofa ta bude ,
Wayyo 😳😳ya bude qofar ,wllh ya bude tayaya?kuma ya bude ,na shigesu,ta fada tana qara buya ajikin kwabar,
Kallon bayin yayi sosai baiganta ba shigowa yayi ciki shikena tunda tare kike so muyi wanka bari na cire saiki fito ki cudani ,ya fada yana qoqarin cire wandonshi,
Wayyo Zan fito dan Allah karka cire kayanka,ta fada tana fitowa daga maboyarta, Kallonta yayi yana murmushi ,wai kunya takeji ,shi wllh baiga wani abin kunya ba, sufa mutane ne ,dole dama wataran zasuji suna buqatar junansu , to meye kuma na buyan?
ya fada yana kallon yadda take wani maqale jikinta,
Turo baki tayi ,toh ni fita zanyi ai,
aa ki tsaya dai muyi wankan tare tunda tare mukaji dadin koya fada yana leqa fuskarta,
Tabe baki tayi ni wllh baruwa ni banji wani dadiba ,ai duk kaine kajawo komai,ta fada cikin shagwaba.
Dariya yayi lalli yarinyar nan ke yar rainin hankalice wllh ,ki zauna kina ta maqaleni kina kukan dadi ,sanna kice wai bakiji dadiba,har nunamin inda zan taba fa kikeyi ,dan tabamin nan wayyo yallabai nan,ya fada yana kwaikwayon kuryarta,
Ihu tasa tare da ficewa aguje, Wannan mutumin dan duniyane wllh ,shikenan na shiga uku ,ta fada tana hawaye,koma na fada waya sani, Toh ai abunne dole kayi ta surutai baka sani ba ,duk dadi ya isheka,ta fada tana turo baki . , Sai lokacin ta tuno da ta dora girki, Wayyo na dora girki fa ta fada tana fita da sauri ,
ina abinci kam saidia wani dan wancan kam ya qone rumus,