Kenza eBookz

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 17

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 17

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 17: Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 17. Dagowa sultan yayi da fararen idanuwansa da…

4,427 words

Dagowa sultan yayi da fararen idanuwansa da sukai wani haske da kwarjini sbd yanayin dayake ciki a yau din zai kalli fetto sbd lokacin data fada cewan an haifi ASIM ALMAZZ tabbas kenan ya riga NUAB fadowa duniya sedai kuma NUAB ne Wanda ya fara shiga hannuwansa, NUAB ne Wanda ya fara cike zuciyarsa da yanayin dabai taba shiga ba na samun magaji, NUAB ne Wanda labarin haihuwansa ya fara ratsa kunnuwansa da kunnuwan duk Wanda yake BOYEM da zagayenta, NUAB shine Wanda ya fara dagawa duniya ya ambacesa da LEUL BOYEM…..

Ganin tinanin da sultan yayi shiga Akan tsakanin ‘yaya biyun waye magajin gasken ya tenya zubewa qasa da Wani irin saurin gaske tana daga NUAB da ladabin gaske ta bude Baki tace

‘Allah ya qarawa jini da ruhinka tsarki sultan me BOYEM uban LEUL BOYEM,uban magajin BOYEM,uban NUAB ALMAZZ Zakin boyem,

Ayau magajinka daya ne da duniya zata sani wato Wanda ya fara haskaka zuciyarka da hasken da aka dade Ana jira, Li’ul ASIM zakinmu ne shima da babu tamkar sa, Shi din haske ne dazai haske masarautarmu da Zuwan LEUL NUAB ya fara haska mana, Jini daya ne yake gudana a jikinsu biyun Wanda yake asalin jinin boyem me tsarki da karfin iko da adalci,

A tarihin boyem mai daraja data kafu Wanda ina saka ran jakadiya fetto ta manta dashi shine……..

Kaman daga sama aka rangado sanarwar isowan Queen Haile da kanta.

Gabaki daya duk namijin dayake fatar qasa yayi da idanunwansa cikeda girmamawa da bin al’adar Qin sauke ido ga mace me daraja a BOYEM wato uwargidan sultan YASAR BOYEM.

Bayi da fadanni kuwa qasa suka zube a lokaci guda gabaki dayansu suna qasa da kansu.

Aslam da Meryam ne ‘yayanta biyu suke tareda ita a gefe da gefenta tana tsakiyar su Akan kujera me kyau dr na turota.

Aslam da meryam sanye suke cikin shigar sarautarsu dogayen riguna masu tsananin kyau da suka dan Kama daga sama suka baje sosai daga qasan har suna dan ja da qasa koina na jikin Kayan qyallin stones da bead harma crystal sukeyi,

Aslam dark purple ce a jikinta sai meryam kuma black kowacensu da qaramar rufa a kanta zuwa saman idanuwansu dan basa bude fuskokinsu sosai a bainar mutane dan ba kowane yakeda iko ko damar ganin fuskokinsu masu daraja ba kasancewan su jinin sarautar boyem.

Zuba musu manyan fararen idanuwansa sultan yayi da mamakin zuwansu fada a wannan lokacin batareda ya buqaci hakan ba ya aika musu gayyata dan kuwa kowa yasan iyalan sarautar a killace ganinsu tamkar wata qaramar haramun ne, amma ganin halinda HAILE take ciki da kuma abinda yake gabansu na waye magajinsa ya sakasa kallansu a natse cikeda iko dayake yawo a jininsa ya tsayar da kallansa kan Haile da tana farfadowa kasa nutsuwa tayi Jin takeyi kaman zata rasa ranta sbd tafarfasa da qunar dayake komai baya iya gani daidai sbd asalin baqin cikin daya gauraye kowane jini dake zagayawa cikin jijiyoyin jikinta da zuciyarta dan haka idan bata iso ba bazata ita ji tana gani ba a bawa ‘dan imebeti sunan magajin qasar boyem ba dan kuwa sunansa matacce har shi har uwar tasa dan kuwa bazata taba sauke Numfashi da shaqar iska me albarka ba matiqar ba ganin sun bar duniya tayi ba dan kuwa karshen tozarci ne a gareta macen da ake ganin yafi kowace mace daraja a qasar ace rana tsaka sultan yayi wishmah wadda hakan na nuna alamar SO ne kuma duniya zata sani gabaki daya hakama shikenan matsayinsu daya cif da ita. #MAMUH

HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070

Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali*_HAYATEEM_* Mamuhgee

40 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291

******* Duk yanda yayanta da dr suka nuna kulawa da kaunarsu sosai akanta ta hanyar hanata zuwan hakan Sam bai samu ba dan kuwa ta gwammaci ta mutu a hanyar zuwa tasan tayi kokarin isa ranta ya bar jikinta Akan tana kwance a bawa ‘dan mistress matsayin ‘danta da babu kalar shirkar da bataiba akansa da kisa,

Itama doguwar riga me adon gaske ce a jikinta da kawai aka goge jikinta ya sanyo sai mayafi mai adon sarka data Zaune a fuskarta ta rufe rabin fuskarta,

Cikin nutsuwa da kamewa tareda iko mai tsanani daya sirka da kulawa ya kalleta ya bude baki da zallan mulki yace

‘Ina taya queen HAILE murnar haifowa boyem sanyin idaniya jarumin boyem kuma jinin me boyem ina miki fatan samun lafiya da wadattacen farin ciki me dorewa, Wane irin tukuici kike buqata daya kawo ki da kansa?.

Ajiyan zuciya me zafi mara sauti dake sake yunquro da mummunan baqin cikin datake ciki ta sauke a cikin mayafinta kafin ta bude Baki a hankali tana Hana tsananin weak din datai sbd azabar data sha kuma take ciki bayyana cikin sautin dazai isa kunnuwan manyan fadar dake fadar suma suna cikin tsimayi da mamaki tareda jiran menene yake shirin faruwa dan kuwa tabbas fetto ta fada magana.

‘Allah ya qarawa sultan me boyem tsawon rai da tsarki tareda karfin iko uban LEUL ASIM ALMAZZ magajin boyem, A tarihi da dokar Masarauta me girman daraja da iko ta boyem ‘dan imebeti bai taba zama magajin LEUL BOYEM ba matiqar a kawai ‘dan da Matar sunnah ta Haifa, Ayau ni HAILE YASAR BOYEM na haifo jinin sultan YASAR Wanda Koda imebetin sultan ta riga haihuwa to babu ikon danta ya zama LEUL sbd ni Matar sultan na Haihu a qarqashin igiyoyin aure dan haka sultan da manyan masarautar BOYEM duka gakunan a Zaune nake Neman Adalcin bin doka da kaidar BOYEM tin asalin tarihinta a bawa ASIM matsayinsa.’

Tana gama fadar hakan Aslam da meryam suka zube qasa cikeda girmamawa kansu a qasa da sauti me bada girma sosai suka hada Baki suna cewa

‘Allah ya qara maka tsawon rai da lafiya tareda iko ya Abbi me BOYEM muma muna son Ayi adalci ga kowa a bawa me matsayi matsayinsa’

Tsit fadar ta dauka sbd wani girmammen lamari daya ratsa,

Manyan fada kuwa kowa maganarta ta shige sa sbd abinda ta fada haka yake babu gargada babu shakka,

Haile data ga maganarta ta shiga manyan fada wani Numfashi me sanyi da rashin sauti tana Jin sassaucin muguwar azabar datake ji a kirjinta na zallar baqin ciki da tashin hankali hakama abinda ya sa ta zabi maganar anan gaban manyan fada sbd sunada iko me karfi ta wannan bangaren da duk zai shafi goben Masarauta da ikonta da kaidojinta dan haka tasan dole ya yanzu basai gaba ba zaa bawa danta magajin sultan tasan shine tin yanzu me jiran gado.

Sultan idanuwansa ya zubawa HAILE yana ankarewa da abinda tayi din na zuwa fada ta fada adalci take nema wa ‘danta,

Bai taba tinanin zaa fara samun jayayyar matsayin magaji ba da wuri hakan Wanda fara faruwan hakan na nuni ne da zazzafan hadarin da zai biyo Bayan rayuwar mutane da yawa Akan matsayin da rayuwar magajin BOYEM koma wanenen, Masana sun sanar da duk magadan suka fara jayayyar matsayi a masarautar BOYEM fitina ce da zazzafan hadari yake tafe a cikin Neman mulkin kota yaya dan haka take yaji wani yanayi na tinanin taka tsantsan yabi komai a natse da lissafi dan bada kariya ga Wanda yasan zasu cutu a yaqin mulkin amma ita HAILE a bayyane ya gane me takeson yi na Neman matsayin wa danta ta hanyar ikon manyan fada wainda zasu iya yanke hukuncin waye magajin BOYEM,

Juyar da idanuwansa yayi ga tenya Wadda idanuwanta suke a qasa amma irin riqon datai wa NUAB ba Wanda zata iya shiru bane a bakin rai take da tsayuwa Akan lamarinsa dana uwarsa da batada kowa a duniya tinda baiwa ce da aka saka kudi aka siyo.

Numfashi mai nuna isa da iko ya sauke yana komawa sultan dinsa dan tabbatarda girman matsayin da tenya zata iya zuwa Akan Ayanah ghaz da ‘danta ya bude Baki batareda ya kallo kowa ba idonsa Akan ASIM yace

‘Tabbas Li’ul ASIM ALMAZ BOYEM ‘dan queen Haile Wanda…….

Da karfin gaske cikin tsananin girmamawa tareda gitta rayuwarta tenya tayi saurin daga NUAB tace

‘Allah ya qara maka daraja me BOYEM ina Neman gafarar sauke kalaman da ake nemarwa Magaji na biyu adalci sbd a yanda tarihi da dokar Masarauta me karfi ta tabbatar shine matsayin Matar dake dauke da igigoyin auren sultan takeda shi to dukkanin wannan cikakken matsayin da iko wishmah tana dauke dashi hakama a doka mai kakkaifan karfi ta Masarauta idan har wishmah ce ta haihu ba imebeti ba to tabbas ‘danta nada cikakken iko da matsayin da ‘dan matar sunnah take dashi……

Cikin murya me amsa Amon mulki da iko HAAT(wazirin Sultan da shine mai riqon qasa idan sultan baya nan kuma sune masu hukunci yace

‘Ki bude bayaninki Kai tsaye Maleketenya dan kuwa cikakken bayani zai qaddamar da waye zai yi riqon magaji a cikinsu’

Da gwiwowinta ta juyo bangaren da Haat din yake ta sauke kanta qasa cikin tabbatarda son karban matsayin NUAB daga hannun kowa tace

‘Da daaham din shedar zamowanta cikakkiyar wishmah imebēti AYANAH GHAZ ta fara naqudar magaji na daya dake hannuna a yanzu Wanda hakan ya tabbatarda babu kowane iko ko jinin dayake yawo jikin mai girma ASIM dayafi na LEUL mai jiran boyem, Zamtowan mahaifiyarsa wishmah kafin ta diresa a duniya ya wanke tareda tsaftace masa kowace irin hanya data Halasta masa cikakken ikon BOYEM gabaki dayanta da zagayenta…..’

Tsit fadar ta kuma dauka mai karfin gaske wadda ta saka HAILE fara jiqe wa da wani mummunan zufan daya daga jininta ya fara hayewa take dan kuwa ta manta da Ayanah ghaz ta zama wishmah kafin fara naqudarta Wanda tabbas hakan ya halastawa ‘dan ta komai.

Saukar idanuwan sultan Akan tenya yayi mata kallo daya ya maida kallansa kan haat Wanda take ya karbi NUAB daga hannun tenya ya nunosa gabansa ya ambacesa da magajin sultan YASAR ALMAZ BOYEM, Matiqar sultan yana raye shine yakeda ikon hawa mulkin BOYEM sbd ‘dan kwarkwara ce ta haifeka bakada cikakken gado dan haka idan sultan ya rasu kafin saukarsa mulki bai doraka ba to tabbas bazaka hau karagar mulki ba.

Da sanin wannan sharadin ne wani mafi girman burin Dora NUAB ALMAZ Akan kujeran mulkin BOYEM ya tsiru a zuciyar sultan YASAR sbd zamowan ‘danta Akan mulkin BOYEM ko baya raye zata kasance macen datafi kowace mace power da tsaro a boyem.

Tenya cikin tsananin farin cikin gaske ta ringa zuba godiyarta ta miqe ta fice dan Kai NUAB ga mahaifiyarsa da kuma yi masa wankan al’adah da baayi masa ba.

******a daidai wannan lokacin Ayanah ce riqe da hannun sakinah gam suka riqe juna sbd kukan da Ayanah keyi zuciyarta kaman zata Dena bugawa sbd tsabar gajiya da baqin ciki da damuwan da itace take yawo a kowane gaba na jini da jikinta,

Duk Wanda yake masarautar ko a wane lungu me nisa kake labarin haihuwan magajin BOYEM ya isar maka tareda sunan wadda ta haifesa dan haka babu shakka tasan zuhranta taji haihuwan kuma tana can cikin tsananin kadaici da tsantsan buqatan zuwa gareta kaman yanda a yanzu babu abinda take tsananin so da buqata irin saka Zuhrah a idanunwata su rungume juna tareda rungume abinda ta haifar musu a tare sbd yanda take Jinta Bayan haihuwan kaman bazata Kai labari ba,

Cikin tsananin rashin karfi da mutuwar jiki tareda damuwan datake bayyanar da quncin dayake ranta ta Lumshe idanuwanta tareda bude su Akan sakinah tace

‘Ina tsananin buqatar ganin Zuhrahta kafin rayuwata tabar jikina, Ina son haduwa da ita koda hakan na nufin rasa rayuwata tinda inada jinin dazan bari a duniya, Zuhrah na cikin halin da Bansaniba na qunci da azaba Bayan ni ina nan cikin wata rayuwar ta daula daban, Bazan taba farin ciki ba har qarshen rayuwata matiqar Zuhrah tana cikin wannan ukubar, Duk tsananin son da zanyi wa abinda na Haifa son danake wa ‘yar uwata uwa daya uba daya bazai taba rayuwar da har zan iya farin ciki dan na haihu na manta da azabar data zaba dan bani rayuwa me…..

Tenya data kusan kifewa qasa sbd rawar da kafafunta suka dauka da abinda kunnuwanta suka jiyo mata cewan Zuhrah da Ayanah uwa daya uba daya saurin riqe babyn hannunta tayi tana tsatsafo zufa a rikice tana kasa yadda da abinda taji ya saka sakinah ma Miqewa a rikice jikinta na daukan wata irin rawa cikin mummunan tashin hankali tana kallan tenya dataji abinda suke boyo tin shekaran da suka sako kafa a BOYEM dan tsiratar da rayukansu daga zazzafan hukuncin BOYEM da baa taba dagawa ko takewa. #MAMUH

HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070

Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali*_HAYATEEM_* Mamuhgee

41 *_MAMAN YUSUF LIKITAR MATA_* 07069711327 GYARA SHINE MACE *_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻

-Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata -Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi, -Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji, -Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki, -Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ba, -Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki, -Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso,

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻

Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi

Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi

Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra

Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers 07069711327 Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata.

************ Tenya data kasa yadda da fahimtar zancen komai a kwakwalwanta Wani irin tsoro da firgici taji tana shiga sbd abinda taji wani gagarumin sabo ma ne da zai iya daukan rayukan mutane da dama a ciki harda su dukan da ita da kunnuwanta suka Ji,rai daya ne zai tsira a cikinsu shine babyn dayake hannunta amma Bayan shi wannan mummunan masifar da kunnuwanta suka ji mata hukuncinta Kai tsaye shine sauke kan kowane me rai daga kafadarsa dayake bangaren AYANAH GHAZ gabaki dayansu sai ita da kila matsayinta na wishmah dazai ceta rayuwarta ta fita a lissafi,

Idan bata manta Zuhrah Ghaz ba itace wadda ko ita ta tambaya alaqar sunan daya zo iri daya suka sake bata tabbacin ba alaqar komai ta jini sai sunan gari daya, Zuhrah itace wadda ta raunana kanta taso daukan rayuwarta Akan zama imebēti, Zuhrah itace wadda aka yankewa hukuncin qarasa rayuwa a gidan yari har abada, Wannan zuhrahn itace wadda kunnuwanta ke Jin cewa uwa daya uba daya take da wishmah, Jini daya ne yake gudana a jininsu? Jinin mahaifiyar LEUL ne yake yawo a jikinta itama, Kanwar mahaifiyar LEUL kenan??

Wani irin mummunan zufa mai Zafin gaske ne ya gangaro mata ta qaraso tsakiyar dakin kafafunta a sanyaye batada karfin jiki ko kadan idanuwanta na sauyawa jajir dan shikenan ta shiga masifar da batasan Yaushe suka qulla abar su ba,

Dagowa tayi ta kalli Sakinah da duka jikinta ke tsananin rawa da fizga idonta jajir hawaye ma sun qafe mata sbd tashin hankali tana kallan tenya din da tinani Kala Kala a ranta na yanda tenya zata dauka lamarin nan me girma,

Dawo da idanuwanta tayi Akan Ayanah da bata damu da rasa rayuwarta da zatai ba kuka takeyi sosai mara sauti sbd zata rasa ranta ne batareda ta ceto yar uwarta ba zata tafi ta barta a qangin bautar da kila zatai har qarshen rayuwarta.

Kukan Ayanah dake saka har jikinta jijjiga ahankali ya saka tenya kasa cewa komai saima miqa mata NUAB a hankali jikinta a sanyaye yana dan rawar tashin hankali itama dan kuwa ita datake masarautar tafi su sanin girman tsantsar hadarin abinda suka aikatawa masarautar.

A hannuwan Ayanah din ta Dora NUAB daka motsa ahankali cikin showel dinsa ita kuwa Ayanah tsayawa kukanta yayi cak jinsa a cikin hannuwanta ta bude idanuwanta da sukai jajir akansa ta zuba masa ido tana kallan fuskarsa me kyau da daukan Idon da babu abinda ya Bari a cikin kamanninta se gurbin mahaifinsa daya dauko,

Kammanin duka yan uwanta dasuke Kama guda daya da ita da mahaifinsu ya dauko tinda komai nata irin na yan uwanta ne musamman Nurat da Abaas sunfi Kama sabanin Zuhrah da Ammansu tafi Kama da ita dan haka fuskokin yan uwanta da mahaifinta take gani suna yi mata yawo a fuskarsa zuciyarta na Wani irin shiga radadin rashinsu a tareda da ita Ayau data haifar musu ‘dan kanta,

Wasu hawaye masu radadi da sanyi ne suka gangaro mata ahankali suka sauka Akan gefen fuskarsa ta rufe ido tana sake fasa sabon kuka Mara sauti tana dagosa jikinta ta saka a kirjinta ta rungume tsananin radadin rashin Abaas na dawo mata sabo a zuci da ruhi sbd shine Wanda a duniya yafi kowa fata da son ganin wannan rayuwar a rayuwarsa wato ranar da zata haifar masa ‘dan zai dauka ya rungume a matsayin nata sbd irin tsananin son dayake mata,

A koyaushe ya aurar da ita ta Haifa zuriar da zata hadu da tasa shine adduarsa da fata da burinsa tin yanada qananun shekaru gashi Ayau Allah ya raba rayuwarsu da basusan ko iyaka cin rayuwar da zasuyi kenanba,

Tsima zuciyarta kukanta keyi ta sake qanqame NUAB kirjinta tana adduar ‘Ya Allah kada ya dauki ranta sai ta hadu da ‘dan uwanta rabin jikinta hasken idaniyarta Abaas, Ya Allah kada ya dauki ran Abaas batareda burinsa ya cika ba na ganin zuriarta data haifa a duniya.’

Sakinah dataji adduar da Ayanah ke yi a bayyane zubewa tayi qasa kan gwiwoyinta tana fidda hawaye masu tsananin Sosa zuciya itama tana sunkuyar da kanta qasa tana Jin radadin rashin Abaas din itama yana dawo mata sabo tareda wargajewan ahalin GHAZ din da basuda burin daya wuce ganin wannan rana ta ganin jinin da Ayanah zata haifa dan Bayan Abaas Nurat ce me tsananin son ganin jinin Ayanah na farko sbd tace itace zata zama uwarsa duniya da lahira Ashe itama bazata gani ba tabar duniyar gabaki daya a cikin Hali mafi muni da har su mutu bazasu dena tinawa ba.,

Irin kukan da Ayanah ke yi tana sake qanqame ‘danta da yanda ke buga kanta a qasa itama tana yi da sauti me kashe jiki da tsima zuciya ya saka tenya jikinta mutuwa tsoronta da fargabanta na komawa tausayi da fatar rage radadin dayake zukatansu da babu komai a cikin rayuwarsu tin farko da kunci da damuwan da bata taba ganin ta gushe daga idanuwa da zukatansu ba.

Tsawon lokaci suka dauka suna kukan qunci da ciwon rayuwarsu daya dawo musu sabo kafin sakinah ta rarrafo ahankali batareda ta dago ba kanta a qasa ta miqa hannuwanta biyu ta Dora a kafafun tenya dake tsaye a kansu ta rintse idonta dake jajir hawaye masu dumi suka gangaro mata tareda sauka Akan babban yatsar kafar tenya din ta bude Baki cikin mafi karyewan sauti tace

‘Kinji sirrin da muka dauki lokaci muna karewa da rayuwarmu Wanda kuma muke da niyar cigaba da karewa har karshen rayuwar tamu dan kawai mu tsira mu rayu ko baa tare ba,

Har abada Ayanah bazata taba rayuwar farin ciki ba duk duniyar da zata samu kuwa sbd ta rasa duka abinda yake bawa rayuwa farin ciki ta hanyoyi mafi ciwo da kasa fincikewa….’

Dago kanta tayi da idanunwata da sukai jajir ta kalli tenya tace,

Ni baiwa ce matsayina be kaiba Banda yanci da ikon rokon kowace irin alfarma ce koda ta numfashin da zan shaqa ne kuwa amma ina rokonki alfarmar da zata hana LEUL tashi maraya babu uwa dan kuwa bayyanar gaskiar alaqar dake tsakanin Zuhrah da wishmah zai iya yin iyakacin ranta dan kuwa ko baa rabata da ranta ba ita ta tsira aka kashe Zuhrah to tabbas zaa iya rasata itama har abada dan haka dan nake bada rayuwata ki rufa mana wannan asirin alfarmar wannan jaririn dayake hannunta ki badan a matsayin wadda take yar uwa ga Zuhrah ni a dauki rayuwata na sadaukar da ita dan bada kariya ga duka su biyun.,

Wani kallan sabon zallan mamaki da shiga matsanancin tsoron dake tada gashin jikinta tenya ke kallan sakinah sbd alamu dai sun sunma tabbatarda ita kanta sakinah duka sunada alaqa kenan Wanda Masifafen hadarin hakan yafi rikitar da tinaninta dan kuwa tana isar da wannan sakon babu Wanda zai kara ko awa daya a duniya cikinsu,

Babban tashin hankalin dake sake jijjigata zufanta na sake jiqata tsoronta na bayyana shine itama hukuncin bazai wuce kanta ba sbd tsawon fiyeda shekara tana tareda su suna qarqashin kulawa da saka idonta amma ace ta kasa gane akwai alaqa a tsakaninsu Wanda hakan shine ya gama tabbatar da hukunci daya akansu da ita dan hakan take Jin hankalinta na tsananta tashi,

Fadar laifin hukuncin barin duniya,boye laifin tareda su kuma duk ranar daya fita kaf zuriarta ne zasu amsa hukuncin kisar tareda su masu laifin dan hak taji kafafunta na silalewa qasa tana zame wa qasa Zaune,

Dago idanuwanta da sukai ja tayi itama ta zubawa Ayanah ido wadda kwata kwata bata cikin firgici ko tashin hankali na bayyanar zancen alamar kowane lokaci bata tsoron fuskantar mutuwa kamanma duniyar ta isheta mutuwar kawai take nema ta dauketa ta huta sbd qunci ne a dabaibaye a rayuwarta duk Wanda ya kalleta zai iya ganin hakan, Dawo da idanunwata tayi Akan sakinah ta bude Baki muryanta na rawa tace

‘Kunsan me hakan ke nufi kuma kuka aikata? Kina maganar a sauya ki a maimakon wishmah shin Kinsan ba iya ke kadaice zaki rasa ranki ba hadda Zuhrah din a tare zaku rasa ranku gabaki daya dan a tare kuka aikata laifin da………

Bata qarasa ba Ayanah ta ajiye babyn hannunta ya sauko gadon babu kuzari a jikinta ko kadan koina na jikinta rawa yakeyi ta zube gaban tenya taba dago idanunwata da suka saka gaban tenya faduwa ta bude Baki cikin ficewa hayyaci tafara rokonta kada ta Bari Zuhrah dinta ta rasu tana mata Wani irin roko hayyacinta baa jikinta ba wata rawan daya saka tenya sake shiga tashin hankali jikinta keyi.

Yanda Ayanah ke yi kaman hankalinta ya gushe jikinta gabaki daya yana rawa tana yiwa tenya Wani irin rokon ta cetan mata zuhrah ya saka tenya riqeta da hannuwanta biyu tana kokarin mata magana Ayanah din ta fasa wani irin kuka mai qarfi da taba zuciyan daya saka sakinah ma fara kukan mai sanyi tana dagowa ta kalli tenya batareda tsoro ko shakkar abinda zai iya biyowa baya ba ta fara bata asalin labarin komai na abinda ya faru a rayuwarsu tin kafin watsewan ANJOM GHAZ dan kuwa a daidai wannan gaban data tabbatarda qarshen rayuwarsu Yazo gwara asan waye su da kaddarorin da suka fuskanta sbd Bayan barinsu duniya Ayanaah bazata taba dawowa hayyacinta ba da zata iya tina ko waye ita bare tina labarinta. #MAMUH

HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070

Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali*_HAYATEEM_* Mamuhgee

Readers Also Read