Kenza eBookz

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 56

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 56

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 56: Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 56. 146 Cikin wuyanta yake qarasa shigar da…

4,421 words

146 Cikin wuyanta yake qarasa shigar da hannuwansa yana matsota sosai bakinsu na haduwa da shiga cikin na juna dakyau yaci gaba da mata tsotsan data saka idanuwanta rufewa a cikin sanyi tana jin wata irin kewansa datake hana kanta yadda da ita sbd kawai fushin Ammi akanta.

Shi kuwa qamshinta ne yake shiga hancinsa a lokacinda yake tsotsan bakinta yana kissing yana jin dukkanin iyakarsa tana yankewa dan kuwa so ce me zafi da kewa tareda kaunar da bai taba yiwa halitta ba suna bayyana ya gangaro da hannunsa daya zuwa gefen cikinta ya zagayo bayanta ahankali tareda mannota kirjinta ya hade da nasa da karfi suka sauke wata bayyananniyar ajiyan zuciya me sanyi a tare data sakasu bude ido a tare suka kalli juna take ya sake kutsa harshensa cikin bakinta yana kamo harshenta da tsotsa yana sake mannuwa da ita.

Ahankali hannuwanta sauka tsakiyar bayansa tana dan rungumesa cikeda zazzafan son da itama yake fin karfinta tana sauke numfashi me sanyi tana karban dik wani sakonsa dayake isa a jikinta.

Jin rungumar datai masa ya sakasa dakatawa yana dagowa yana binta da kallo mamakinta ayau zasu kashesa...

Kasa motsawa yayi sbd kada ya raba hannuwanta daga rungumar datai masa din ya goga gefen fuskansa cikin sanyi a lips dinta yana lumshe ido sbd fatar lips dinsa datake saka temperature dinsa hawa,

Juyowa yayi da dayan gefen fuskansa ya sake gogawa a lips dinta yana jan wani numfashin da iskansa ya fita ya sauka akan kunnanta ta sake rungumesa da dan karfi tana jan numfashi tareda rufe ido.

Hancinsa yakai ahankali shima akan lips dinta ya goga ahankali wanda ba tsammani yaji saukan kiss dinta akan hancin nasa wata vibration ce me karfi ta saukar masa ya bude idanuwa daqyar akanta sun sauya sunyi ciki cikin shauqi da shock ya kalleta,

Bude hannuwanta tayi daga bayansa zata sakesa ya rungumeta da karfi yana dora lips dinsa a fatar kunnenta yafara sakar mata lafiyayyan kiss kafin ya bude baki cikin tsakiyar kunnen yace

'AYANAH BAHARRR'

Yarrr tsigar jikinta ta tashi gavaki daya sbd yanda ya ambaci suna a cikin kunnenta ta sake rungumesa da karfi tana kasa ko iya amsawa sbd maqoshinta daya bushe daqyar ta iya furta 'water'

Saida numfashinsa dayake yankewa ya dan daidaita daga rungumar datai masa me karfi ya iya sakinta a karan farko da wani ya sakasa aiki ko ya aikesa a rayuwansa tinda yazo duniya kuwa dan kuwa ko da yana yaro matsayin da aka haifesa akai na LEUL boyem babu wanda ya taba sakasa aiki koda kuwa mahaifiyar data haifesa ne sai ayau.

Akwai fridge a palon nasa dan haka shi ya nufa ya bude ya dauko mata ruwa mara sanyi sbd ba barinsa kunne koda yaushe sbd baya wani shan ruwan sanyi sosai.

Ruwan ba sanyi sosai daidai yana da zata iya sha dan haka ya dawo yana binta da kallo a natse ya zauna gabanta kan table din dayake gaban nata suna facing juna kafafunsu na gogan na juna ya daga ruwan ahankali ya bude mata da kansa ya nufi bakinta da roban ruwan yana kallan bakinta.

Bude baki tayi ahankali ta kurba ruwan kadan sukabi maqoshinta suka wuce suna jiqasa da bushewan da yayi take.

Bin maqoshin nata yayi da ido lokacinda wasu ruwan suka zubo daga roban zuwa bakinta suka zuba suna bin maqoshinta da wuyanta ahankali suna gangarawa cikin hijabinta daya rufe fiyeda rabin wuyan,

Jin tayi bata dena jin bushewan maqoshin ba ta sake kurban ruwan da yawa wanda suka zuba a hijabinta ya dakata da janye roban daga bakinta yana ajiyewa gefe a natse ya kama hijabinta ya zare ma ya ajiye a gefe tareda yiwa kayan jikinta kallo daya ya dago ya kalli cikin idanuwanta data dauke daga kansa tana daukan ruwan da kanta takai bakinta sbd jin ta sake shiga faduwan gaban dake busar da maqoshinta.

Shan ruwan takeyi da sauri hannuwanta na dan rawa shi kuwa yana kallan yanda suke zuba kadan suna bin wuyanta dan haka ba tsammani taji saukan bakinsa a maqoshinta cikin sanyi yana lashe ruwan dake gangarowan da harshensa take roban ta subuce daga hannunta tana zubewa a jikinta gabaki daya harma da fuskarsa dake wuyanta.

Saurin dauke roban ruwan tayi ta ajiye tana kokarin miqa hannu a tissues dake kan table din ya riqe hannunta da hannunsa daya yana girgiza mata kai ahankali kafin yakai bakinsa a fatar maqoshin wuyanta ya fiddo harshensa ya lasa ruwan ya lumshe ido ita kuwa wata numfashi taja da karfi tana damqesa sa hannunta daya tana qanqamesa.

Lasarta yakeyi a natse cikin salon sanyi yana bin fatar maqoshin daki daki tin daga farko har karshensa inda ya isa kirjinta ya dakata yana kafe kirjinta da ido inda ruwan suka gangara har cikin rigarta duka jiqa rigar wadda ta lafe a fatarta mudamman shatin kirjinta da shape dinsa tas ya fito ya hadiye wani mayen yawu yana kai bakinsa a natse kan botir na gaban tigarta ya kama na farkon da bakinsa ya ba zaresa yayiba hakorinda ya saka ya masa tauna daya take ya rabe biyu ya furxo sa waje a hankali ya jefar ya sake maida bakinsa a na biyun shima ya ballosa ya jefar yana isa ana ukun yana dora bakinsa idanuwansa suka sauka cikin rigar take wani yawu masu karfi suka wuce maqoshinsa ya tauna botirin da karfin daya sakata sake matsesa ya furzosa da karfi yana saka harshensa akan fatar tsakiyar kirjinta data raba kirjinta ya lasa yana saka hannuwansa biyu ya qarasa bude rigar gabaki tana rasa botiranta da suka ringa fixgewa suna sama suna gadowa qasa.

Bude rigar da zareta a lokaci daya yayisu yana dora tafin hannunsa a fatan bayanta ya matso da ita jikinsa sosai tareda rankwafowa akanta daga xaunen datake yana saukan da kansa zuwa cikinta yana baya da ita kadan ya dora lips dinsa akan Cibiyarta ta sake qamqamesa zata ambaci Amminta a rikice sai hannunsa ya dauka a bakinta ya hanata furta komai yana gangaro da bakinsa mararta ta sauke kiss me sanyi ya sake gangaro da kansa qasanta ya shaqi wani qamshin dayake fitowa ya lumshe ido yana ambatar sunan Allah a zuciyarsa sbd jin kaman ze bar duniya da abinda yake ji.

Bakinsa yakai akan robar wandon baccin dayake jikinta yajasa qasa ahankali yana dora tafin hannunsa akan kirjinta duka biyun yana jero mata numfashi masu dumin zafi a fatar mararta da hancinsa yake seti da gurin.

Da bakinsa ya qarasa zare mata shi tas kafin ya zare rigar jikinsa yana saketa anan qasa ya dagota ya hadesu dakyau hannunsa daya na bin fatar jikinta ya sake hade bakinsa da zazzafan soyayya da shauqi yafara kissing nata zuqar yawun bakinta yana tsotsanta dakyau kafin ya dagata batareda ya raba jikinsu ko bakinsu ba ya nufi bedroom dinsa dasu a hakan suna shiga bai tsaya koinaba sai a tsakiyar gadonsa dayake tsakiyar dakin zagaye da wata lafiyayya kyawawar luxury net datake zagaye da royal bed din dakin da tsari da haduwansa babu irinsa a kaf cikin masaurautar.

Tinda lumtse cikin gadon da ita suka shige cikin lafiyayyun luxury beddinga masu laushin dake gadon wani numfashinsu ne ke fitowa ahankali yana gauraya dakin yana tada tsigar dakin dayake tsit numfashin kadai yake fitowa yana qaruwa yana yawa.

Lafiyayyan haduwa sukai wadda ta basa abinda bai taba jiba sbd ayau din ta kasa danne shauqinta duka ta basa damar samunta cikin kauna da soyayyar da suke tabbatarwa me karfin gaske.

Ya jima da ita a jikinsa yana making love da ita kafin suka samu nutswan daya rungumeta a jikinsa suna samun bacci jiki a mace cikin juna rungume tattare da manta duniya da kowa na cikinta.

Asubar fari ma haka suka sake sauya niimar dakin da numfashinsu me karfi da shauqi da tada hankali har tsawon lokaci kafin sukai wanka sukai sallah suna gama addua ta daga masa hankali da kansa ya sako mata kayan sanyinsa a jikinta kafin ya saka mata hijabinta ya rakota batareda da kowa ya biyosa ba har kofar dakinta ta shige batareda kowa ya tashi ba sbd akwai duhun asuba har lokacin.

Dazai fice ne motsinsu daya saka maa sakinah fitowa tayi arba dashi kafin ta tabbatarda shine ta shiga mamaki harya gaidata ya saka kai ya fice kaman ba shine sultan dayake mulkin qasa guda ba.

Yana komawa shirin geamin yayi ya nufi geamin room dinsa ya fara daidai nan aleey ya shigo shima yana joining dinsa batareda kowannesu yayi magana ba bayan gaidasa da aleey yayi yana satar kallansa.

Itama tana shiga hijabinta kawai ta zare ta haye gadonta ta shige bargo take bacci me nauyi da nutsuwa ya dauketa.

Bacci na dauketa Maa sakinah dake tsaye palo bata gama futa mamakin abinda idanuwanta suka ganiba saiga leylah da Asim sun shigo palon suma yana riqe da hannunta tana jikinsa kwance sanye da kayan sanyinsa itama.

Suna ganin maa sakinah din wadda ta sake baki tsoro na kamata da abinda yake faruwa a daren sukai saurin sakin juna yana gaidata ya juya shima ya fice,

Cikin tsananin jin nauyi da wata irin kunya me girma leylah ta gaida Maa din ta sulale ta wuce sum sum zuwa ciki.

Dakin Bahar ta nufa tana shiga Bahar data fara bacci ta tashi da dan sauri cikin fargaban dauka Ammi ce ko Maa ganin Leylah ya sakata sauke ajiyan zuciya suka kalli juna leylah ta qaraso tana dan basarwa suka gaisa bata tsaya komai ba tafara cire kayan jikinta zata ajiye idanuwanta suka sauk akan kayan NUAB me boyem dake ajiye a kan sofa sai a lokacin ma taji dakin na kamshin kayan dan haka ta juyo ta kalli Bahar wadda ta kalleta ta kalli kayan.

Saukowa gadon tayi ta dauki kayan ta nufi closet dinta ta saka ta dawo ta haye gadon tana fuskewa ta kwanta.

Leylah datake mamaki ta tabbatar da ba shine yaxo ba Bahar ce kwana acan sbd gashinan ya sako mata kayan sanyin asubar me karfi batace komaiba murmushi kawai tayi sbd ita kanta tasan wane feelings ne ahakan tinda itama a cikin yanayin take.

Kwantawa tayi a gefen gadon daya itama tana shigewa bargo ta rufe idanuwanta.

Maa sakinah still tana gurin tsaye Ammi ta dawo itama kai tsaye a natse suka gaisa ta wuce bedroom dinta dole maa sakinah tayi dakinta tana ganin gwara taje ta kwanta dan bazatai shedun kowaba a wannan lamarin idan aka tashi rikicewa. #MAMUH 09033181070

PLS INA ROKON ALFARMAR KWANA BIYUN NAN INADA BIKIN BROTHER NAMU DA AKEYI DAGA YAU WEDNESDAY ZUWA SATURDAY INSHA ALLAH ZAMU KAMMALA DAN HAKA PLS ZAA RIQA UZURI KAFIN KAMMALA BIKIN DUK DA INSHA ALLAH MUNA KAN HANYAR KAMMALA BOOK DIN DA YARDAR ALLAH. THANK YOU

HAYATEEM Mamuhgee

147 Bacci me nisa da karfi dukansu suka samu sukai har rana ta fito ba wanda ya fito dan haka bangaren yake shiru ba hayaniya sosai dan kuwa ko su maa basu wani fito ba suna dakunansu kowa da abinda yakeyi.

Karfe goma sha daya saura Ammi ce tafara fitowa Maa sakinah na kitchen tareda su naima suna kokarin shirya table da breakfast sbd tasan kowane lokacin yanzu kowa zai iya fitowa.

Tana zaunawa palon da wayarta a hannunta tana duba sakon Sultan daya shigo mata fuskanta tana hana murmushinta bayyana sbd abinda ta karanta tenya ta fito tana waya da Fatee yarta ta bawa Ammin waya ta gaidata sbd tayita kiran wayarta tin jiya bata samu.

Da sakewa da kulawa Ammin ta gaisa da fateen tana tambayarta yara da sauran abubuwa cikin sabo sbd akwai sabo da kauna sosai a tsakaninsu.

Suna gama wayar tenya ta kalleta tana jero mata labarin abinda fateen ta fada mata suna dariya hankali kwance.

Maa sakinah ce ta iso suka gaisa tana wucewa dining ta jere abinda ta dauko tana dawowa gurinsu bata zauna ba take shiga zancen nasu.

Su naima ne suka qarasa shirya dining din kafin suka taho a jere kansu a qasa suka gaida Ammi ta amsa suka fice daga palon gabaki daya suna komawa kitchen dan basu daman breakfast a natse.

Leylah ce ta fara fitowa a shirye cikin doguwan riga black datai mata kyau sosai gashinta a daure tsakiyan kanta yana lilo sbd dan qaramin mayafin rigar data dauro a kanta is transparent kuma a gefe ta dauro sa.

Qamshi me sanyi take fitarwa ta qaraso ta zauna gefen Ammi tana gaidasu cikeda girmamawa da dan jin nauyi duk da babu wanda yasan ba anan ta kwana ba sai Maa sakinah kuma bata nuna komaiba cikeda kulawa ma take amsata tana tambayarta ya karfin jikin nata.

Dining suka nufa suka zauna sukai breakfast dinsu sbd Bahar bata tashi ba har lokacin.

Suna gamawa suka zauna a palo suna fira sai ga Zuhrah ta iso da wasu daga kayan Leylah bayinta na dauke dasu dan daman batason zamanta acan din gwara anan Amminsu zatai mata nasiha da fada ta sakata tattarawa ta koma bangaren mijinta.

Suna cikin fira Sai ga Bahar ta fito sanye da wando na dior masu fadi da sukai mata kyau sosai musamman dayake kalan black ne gashinta a sake yana daukan ido duk da ba wani gyara sosai yasha ba sama sama ta gyarasa.

Fuskanta tayi wani irin fresh tana glowing tamkar ba wadda suka taho da ita a cikin matsananciyar damuwa ba, Qamshinta me sanyi da shiga zuciya ne ya shiga hancinsu suka juyo suna kallanta tana tahowa a natse hannunta riqe da wayarta tana duba sakon Neesah dake tambayarta yaya ta hadu da sultan kuwa.

Qarasowa tayi ta zauna gefen Mum zuhrah tana kallan Amminta cikeda kunya da tsananin kewanta datake jin tanayi ta gaidata.

Dagowa Ammin tayi ta zuba mata ido tana kallanta cikeda kauna da kewa itama ta sauke ajiyan zuciya ta amsa tana miqa mata hannu da sauri ta tashi ta kama tana komawa gefenta ta rungumeta tana ciko idanuwanta da hawaye da sautin sanyi tace

'Ammi kiyi hakuri'

Shafa kanta Ammin tayi tana cewa

'Ya wuce amma duk da hakan zanyi magana dashi zaiga bacin raina'

Shiru bahar tayi tana kasa cewa komai gabanta na dan faduwa.

Salmah ce ta kawo mata breakfast a jere cikin wata lafiyayyar tr3y ta ajiye akan table dake gabanta tana juyawa takawo mata madara din da maa sakinah ta dafa mata tinda safe bayan ta sake zafafa shi yana tiriri ta ajiye mata tabar gurin.

Chips ne da kebab na qoda dayaji carrots da peas sai ketchup da fresh fruits masu sanyi harma da kusan kankara a cikin glass bowl da small fork na ci a ciki soke.

Madaranta ta fara dauka tana sha ahankali tana jin zuciyarta fes Amminta ta dena fushi da ita hakama hakanan ganinta zagaye da iyayenta ya saka zuciyarta jin nutsuwa da farin ciki.

Tana shanye madarar ta ajiye cup din ta dauki fork tafara cin chips din a natse tana sauraron firar su Ammin tana dan chat da Neesah data kasa barinta ta zauna kalau.

Shigowan qamshinsa ne daya ratso palon a natse cikin sanyi yana ratsa hancinsu da gauraya numfashin niimar gurin ya saka dukkaninsu yin shiru suna sanin shine ya shigo bangaren,

Bayi fara ficewa sukai tas dan haka koda ya qarasa isowa palon iyayen nasa ne kadai a zaune dukansu kallo daya sukai masa suka dauke idanuwansu sbd kwarjininsa da haibarsa data cika idanuwansu.

Qarasowa yayi a natse idanuwansa suna kan Amminsa wadda itama shi take kalla.

Gefenta daya Leylah ce a zaune daga ciki kenan sai dayan gefen nata na kusa Bahar ce a zaune kusa da ita sosai dan haka yana qarasawo gefenta da Bahar din ke zaune ya iso a natse ya zauna cikeda kamewa sa ikon dayake yawo a jininsa.

Dago idanuwansa masu haske da kyau yayi ya gaida iyayen nasa daya bayan yana amsa tasu gaisuwan kafin ya tsayar da idanuwansa akan Amminsa wadda kewanta ce tafi komai ya yawa a tattare dashi yanxu sbd ya dade sosai bai sakata a idanuwansa ba tinda tabar boyem a baya sai yau din dan haka numfashi me sanyi da nutsuwa ya sauke yana gaidata cikeda kulawa da kauna.

Amsawa tayi a daidai lokacin su maa suka miqe suka bar gurin hakama leylah aka bar Zuhrah da Ammin sai Bahar wadda ta kasa motsawa sbd tsakiyar da suka sakata qamshinsa na shigarta da kyau yana kashe duk wani kuzarin jikinta.

Jin tayi maqoshinta da cikinta sun cushe da abincin datake cusawa dan haka ta ajiye plate din a hankali tana kasa juyawa ta kallesa ta dauki bowl din fruit dayake gabanta koda su idan taci zasu iya wucewa tunda basuda karfi.

Magana yafara yi da Ammi a natse idanuwansa na kan yatsun hannunta farare tas masu tsayi dasuke daukan idanuwansa tana sakawa a cikin bowl din ta dauko water melon jajir da ira datai sanyi yankan cubes ta nufo bakinta da ita ta bude baki ta saka tana taunawa ahankali.

Kasa hadiyewa tayi sbd jin idanuwansa akanta tsaye tsaf.

Motsawa tayi a hankali tana son miqewa tabar gurin taji saukan tafin hannunsa akan nata daya data dafa zata tashi.

Sarqewa tayi da wani irin karfi sbd rikicewa me karfi ta kasa juyowa ta kallesa bare hannuwan nasu da suka hadu sbd su Ammi dake zaune sunata magana batareda sun san meyake faruwa ba.

Ammi ce ta dan juyo ta kalleta cikin kulawa tana mata sannu Daqyar ta hadiye abinda ke bakinta tana gyadawa Ammi kai ahankali cikin fargaba.

Zare hannunta zatai Amma jin ya juyo da hannunta ahankali ya hade tafin hannuwansu ya sakata faduwan gaba me karfi tana kokarin sake sarkewa Ammi ta juyo gabaki daya tana kallanta tace

'Yayi miki sanyi da yawa ki ajiye tinda kinsan kina fama da zazzabi kwanakin nan'

Ajiye bowl din tayi da hannu daya tana dagowa a natse cikin sanyi ta kallesa shima idanuwansa ita suka kalla a natse da kamewansa batareda shakkar komaiba.

Wani irin taji na mutuwan jiki da irin kallan da yayi mata ta sauke idanuwanta tana zame hannunta da dan sauri tana kallan Ammi wadda idanuwanta suka kan Zuhrah kafin ta dawo dasu akan NUAB wanda ya dago idanuwansa a natse daga kan Bahar din yana dawo dasu akan Amminsa wadda ta dan kame fuska sosai sbd kaman taga Bahar yake kalla.

Bahar na ganin hakan itama ta miqe a natse cikin sanyi tabar gurin tana qin juyowa sbd jin kaman idanuwansa akanta.

Tana barin gurin shima bai wani tsaya magana dasu Ammin ba musamman tinda ba ita kadai bace mum zuhrah na gurin magana bazata yiyuba a tsakaninsu dan haka ya bar bangaren.

Yana fita wayarta date hannunsa ya sake riqewa a natse sbd a tsakiyarsu wayan take dan haka ya dauko.

Office dinsa ya nufa na cikin masarautar tinda ya wuni ya kwana be leqa ba.

Itama bahar tana barin palon dakin maa ta nufa acan ta shige mata maa din na biye mata cikeda kauna da kulawa.

Bata ankara da wayarta bata nan ba saida tai kusan rabin wuni a dakin maa ta fito ta duba wayarta koina bata ganta ba ta nufi har dakinta ta duba bata ganta ba dan haka taje ta karbi wayar maa ta kira tata wayar.

Kira kusan uku bata ji ringin nata koina ba dan haka ta bari sai kowa ya watse idan koina yayi tsit zuwa koda yamma ne ko irin bayan magrib haka kowa ya shige zata iya jin ringing nata idan ta kira.

Dakinta ta koma ta janyo laptop dinta tana duba abubuwa na classes nata da sauransu.

Leylah ma data zo ta zauna kusa da ita tana waya daqyar ta gama wayar tana jin zazzabi da kaman amai yana taso mata tana gamawa toilet ta fada ta dade sosai a ciki tana amai kafin taji sauki sauki tayi wanka ta fito jikinta da zazzabi sosai.

Shiryawa tayi lokacin magrib ma ta riga tayi tana yin sallah ta zube a gurin tana dunqulewa.

Ita ma bahar din ajiyewa tayi tayo alwala tayi sallah tana idarwa ta miqe tabar dakin ta tafi dakin Ammi.

Acan takai har ishai sukai tareda Ammin ta dawo daki tayi wanka tai shirin bacci har zata fita cin abinci zuwa dining ta tina wayarta bata hannunta har lokacin dan haka ta sake komawa dakin Ammi ta dauko wayar Ammin ta fito da ita tana sake kiran wayarta. #MAMUH 09033181070HAYATEEM Mamuhgee

148 Ko data fito da wayar Ammin dakinta tafara nufa dan kiran wayar tata tana shiga ta tadda Leylah na toilet ta zauna bakin sofa tana saka kiran wayarta,

Ringing tayi harta yanke bataji komaiba ta sake saka kiran ga mamakinta sai taga an dauka dan daka takai wayar kunnenta ta dora tareda bude baki da muryanta ne dadi tace

"Maa kece??

Shiru akai mata wanda ya saka dago wayar ta kalla taga tata dince dai ta kira dan haka ta sake kai wayar kunnenta zatai magana sautin numfashinsa daya fitar ya sauka a kunnenta ta dakata cak tana kasa cewa komai tareda kasa yadda wayarta a hannunsa tayaya?

Yunqurin Aman Leylah me karfi ne ya sakata kallan kofar toilet din tana kashe wayar hannunta datake neman rikitata sbd jinsa,

Kuka leylah keyi a toilet din tana sake feso amai me karfin daya saka bahar miqewa ta nufi toilet din da sauri tayi knocking kafin ta bude ta shiga kai tsaye tana nufar leylan wadda take kuka sosai sbd azabar aman datake ji.

Taimaka mata bahar tayi ta riqeta tana share mata fuska da towel tana mata sannu harta kammala.

Wanke fuskanta tayi bahar ba riqeda ita har lokacin sbd karfinta daya qare da jiri me karfi.

Fitowa sukai toilet bata iya tsayuwa kafafunta da jikinta na wata irin kakkarwan daya saka Bahar jin tsoro tace

'A fadawa Ammi sbd a kira dr kina buqatan ganin likita da gaggawa'

Riqeta Leylah tayi da hannunta dake dan rawa ta girgiza mata kai tana cewa

'No taimakamun kawai na kira Asim zanga likita acan banason tashin hankalinsu Ammi.'

Batai mamaki ba sbd mijinta tace a kira mata ba wani ba dan haka wayarta taje ta dauko mata a gefen gado kafin ta kawo mata ta miqa mata.

Daqyar ta iya saka numbern kiran Asim din wanda bata jima tana ringing ba ya daga a natse.

'Banajin dadi sosai pls ina buqatan dr'

Abinda tafada masa kenan ta ajiye wayar tana dafe numfashinta da kaman zai dauke.

Ita kanta Bahar wayar hannunta ce ta Ammi ta sake kalla tana son sake kiran tata amma zata bari sai Leylah ta samu kanta tukuna.

Zaunawa tayi gefen Leylah din tana bude mata ruwan roba tana miqa mata ta girgiza kai ahankali sbd tana sha zata sake Amai.

Mintina ko bakwai basu bata ba saiga kiran Asim a wayar Leylah din wanda sai daya kusa tsinkewa ta ita dauka takai kunnenta.

'Ki fito ina kofa' ya fada kai tsaye yana kashe wayar.

Itama tana jin hakan numfashi ta sauke me zafi tana dan tattaro karfin hali ta miqe Bahar ta kamata suka fito.

Koda suka fito Ammi na fitowa daga dakin Tenya zata nufi nata suna ganinta Leylah ta dan kama jikinta cikin karfin hali.

Kallansu Ammin tayi itama tace

'lafiya dai na ganku a haka, Ina zaku?

Bahar bata iya cewa komaiba sbd batasan me zata ce ba sedai Leylah ce ta bude baki da karfin hali tace

'Zamuje bangaren Mum ne amma zamu dawo yanxu insha Allah.'

Batace musu komaiba suka fice tana wucewa ciki itama sbd shirin kwanciya.

Suna fitowa a natse tana riqe da Leylah a kanta idanuwan Asim dake kallan kofar suka sauka kirjinsa ya tsaya cak da bugawa yana jin kansa na sarawa dan haka ya dauke idanuwansa ahankali daga kanta yana mayarwa akan leylah wadda take kallansa da idanuwanta da suka galabaita tana fahimtar halin daya shiga sbd hannuwansa take suka fara rawa dan haka ta dauke kallanta daga kansa itama tana kallan gabanta suna tinkaro sa.

Kokarin isa inda yake sukeyi hankalin Bahar a kwance batareda tinanin komaiba sbd sam bata tinanin ma akwai komai a tsakaninsu musamman yanzu dayake auren leylah bayan haka ko acan baya ita batasan cewa son soyayya yake mata ba daukanta kawai tsautsayi ne da kaddara ya tashi sakata zamowa imebētinsa amma bawai dan soyayyar ba.

Aleey ne ya iso gurin daidai lokacin dasuke isowa gaban Asim din wanda yake jin kaman ya juya yabar gurin amma sbd leylah bazai iya ba dan haka yake a tsaye dake.

Aleey na isowa gurin Bahar din ya kalla cikeda girmamawa da kulawa ya sanar da ita aikosa akai ya rakata karban wayarta.

Da mamaki ta kallesa ta kalli hannuwansa duka biyu bataga komaiba sbd kawai taje da kanta amsa yaqi bawa Aleey din wayar.

Kallan Asim Aleey yayi cikin girmamawa ya gaidasa kafin ya kalli leylah itama ya gaidata duka sbd sunada jinin sarautar boyem ne.

Amsawa Asim yayi a natse da taqaitawa tareda miqa hannunsa a hankali ya kama na Leylah yajisa da zafi sosai ya kalleta yana janta a natse suna barin gurin yace

'Tin yaushe wannan zazzabin me karfi haka? Da yamman nan??

Gyada masa kai kawai ta iya yi tana godewa Allah daya saka Bahar bazata bisu ba duk da damab bahar din batada niyar binta koina iyakarta rakota kofa sbd ganin halinda take ciki.

Suna barin gurin juyawa tayi ta kalli Aleey zatai magana sai kuma ta fasa ta kalli time na wayar Ammi dake hannunta ta wuce gaba yabi bayanta.

Hanyar office dinsa suke kokarin nufa sakon keelah ya shigo wayar Aleey cewan Sultan din ya baro office yana bangarensa sun iso tareda shi.

Bangarensa suka nufa din yana bayanta tana gaba a natse an dakatar da kowace sahu a bangaren ba kowa sai iska me nutsuwa da dadi dake kadawa ba bayaniyar ko kukan komai.

Suna isowa tin kafin ta iso kofar aka wangale mata ita securities din dake kwana kofar suna miqewa tsaye dukansu kansu a qasa cikeda girmamawa suna mata gaisuwan da batama iya amsawa ba da sauti sedai ta amsa a ciki ta wuce.

Tana shiga aka rufe kofar ruf sai kuma idan ta fito.

Aleey ne ya bude mata kofar palon ta shige ya rufe mata ya juya yabar gurin zuwa dakinsa sai kuma gobe ya shige idan ba wani aikin ya taso ba.

Ko data shiga tasan bazata taddasa a palo ba musamman palon farko dan haka kai tsaye hanyar palonsa na ciki ta nufa ta shiga a natse nan ba baya nan.

Bedroom dinsa ta nufa tana jin yar faduwan gaba sbd batason tsayawa komawa zatai,

Bude dakin tayi ta saka kai a natse qamshinsa ya shiga hancinta yana dukan fuskanta tareda sanyi me dadi.

Ba wani haske sosai a dakin amma kana iya ganin komai da komai dakyau,

Readers Also Read