Idan kaya ya gaji book book 4 - Chapter 20
Idan kaya ya gaji book book 4 Chapter 20: Idan kaya ya gaji book book 4 Chapter 20. Ajjiyar zuchiya na sauke. Gidanmu gidan daru yanzu ita Rakiya akan…
4,040 words
Ajjiyar zuchiya na sauke. Gidanmu gidan daru yanzu ita Rakiya akan Uzairu zuchiyata take wannan faɗan? Mu da a gidanmu mace ma sai tayi Sati bata gida inta dawo ba'a sanin inda taje. Su Gaza, magazin sai sufi wata biyu a gidan yari babu wanda ya sani babu kuma wanda ya ke son sani. Sai Uzairu zuchiyata dan dai kawai ya dawo Kano mutumin da ƙasarma zai bari kwana nawa ma ya rage mishi? Kai Rakiya fitinarta ta wuce yadda kuke tunani wallahi. Komawa nayi ɗakin asibitin Nan dangin Alhaji Zaidu sukaita tururuwar zuwa gungu _gungu har saida likitoci suka koremu duk muka fito muka zazzauna. Hajiya Gadoce kawai a ciki a lokacin ma Hajiya ta farka. Kuka take son yi sannun dana yi mata ne ta ganni na ganta shine ta fasa yin kukan ta haɗiye abunta. Tare da Hajara muka ci abinci na ɗanfi sakewa da'ita dake tana da bala'in fara'a. Harma take faɗamun akwai suna a Abuja yau ɗinnan akayi haihuwar ai zanje dai ko? E nace mata. Sannan ga wani sunan nan da kwana uku za'ayishi shi kuma a Rano. Anan mukai la'asar sai ga Alhaji Zaidu da abokinshi da matar abokinshi sun zo duba Hajiya. Ana gaisawa shi kuma yana ta kallona yana lumshe idanu. Hannu ya miƙo ma Hajara suka gaisa nima ya miƙo mun dake naga ya miƙama kab ƙanne da yayyin nashi hannu sun gaisa saina miƙa mishi nawa dake naga kamar ɗabi'ar gidansu ce matan duk saida muka gaisa hannu da hannu. Yatsanshi babba yasa ya karji tsakiyar hannuna. Ni nasan nufinshi sarai saina basar dan nifa a matse nake gam. "Zara'u na haɗaki ƙawance da Shalele. Sauran tunda duk ƴan ɗakin Hajiya ne." Duk sai suka saka dariya suka shige aka barsu da musu ni dai sai murmishi nake yi. Alhaji ya jima a ciki abokin nashi da matarshi dasu Hajiya Gado duk sun fito sun basu waje. Yafi awa ɗaya da rabi a ciki kafin ya leƙo ya kirawoni na miƙe kusa da matar abokin nashi da take nuna mun samfurin ɗinke ɗinke a waya ita telace tana da kamfanin ɗinki da ma'aikata masu yawa a ƙarƙashinta. Ina Shiga na samu Hajiya na kwance Alhaji na zaune a bakin gadon hannunsu a cikin na juna. Yaya ƙarfin jikin Hajiya? " Murmushi tayi tace. "Jiki sai adda'a Amarya ki fa yi haƙuri na ƙwace miki ango yauma nan zai kwana ki yi haƙuri babu mamaki ma gobe a sallamemu" Murmushi kawai nayi muka haɗa idanu da Alhaji. Ai babu komai sai da lafiya ake komai a rayuwa. Inma yaje gidan me zaiyi? Ai zaifi kyau ya zauna dake koma kwana nawa ne a asibiti. In dan tanine babu damuwa wallahi ko kwana nawa zaki yi. Ke da kike fama da ciwo. Nima a asibitin nake ganin zan kwana tare daku" Murmushin jinjina mun yayi yace. "Ai na faɗa miki ƙanwar taki tana da matuƙar hankali. Yanzu dai zanje in kaita gida sai in dawo ko? Kuma zan tawo da abinci, Shalele likitoci ba zasu barmu mu biyu muyi zaman jinyar ba, mutum ɗaya kaɗai suke da buƙata kiyi haƙuri in kai ki gida." To kai ba sai ka tafi gida ba ni in zauna da'ita ba?" Ai kafin yayi magana ta soma nishi da dafe kai taji inason in koreshi. Dubanta nayi kawai nayi murmushi a zuchiyata Sallama nayi mata ya tusani gaba muka fito ina mamakin halinta. Sallama nayi ma danginshi muka fita tare da abokinshi da matarshi. Suka shiga motarsu muma muka shiga tamu. Muna tafe muna soyayyarmu katsaham sai ga wayar Hajiya Gado yana ɗagawa tace wai jikin Hajiya ya rincaɓe duk sai ya birkice. Yana ajjiyeni mai gadi ya sake buɗe mishi get ya fice ko abincin ma bai ɗauka ba. Murmushi nayi kawai tare da girgiza kai na shiga ciki Hauwa tana ta hidima. Sai turowa akayi aka kai abincin. Ni dai Labbai na kira naso muyi hira wai basanan sun tafi Abuja ta raka Cicib biki ina jin tashin kiɗama. Kashewa nayi na kira su Rahama mukaita hira da ƴan gida harda su Gaza magazin dasu Sama. "Sabuwa eh zamu fa tawo gidanki da eh jibi. To Dattijo ya kira yace jibi eh zai kawo ma su Rakiya Amarya su ganta ko zuwa gata wallahi kinji abinda eh yasa muka ɗaga sai sunzo sun tafi zamu eh tawo duk ayi zumunci. Shi kuma Uzairu zuchiyata ni dai eh na roƙi rabin raina ta barshi ta fita sha'aninshi munafukine uwarka ai uwarkace eh duk da babu wanda yaƙi daɗi da eh sauyi. Ni eh mijinki yasa mun rana yace inzo zamu eh tattauna to ko menene sai in nazo" Mun jima munata hirarmu kafin na kashe wayata baki ɗaya nayi kwanciyata. Washegari kuma muka wayi gari da ƴan Rano Bus guda sun zo dubiya. Zagewa nayi duk yawansu ni kaɗai sai wasu ƴan mata da suka taya ni ɓare Maggi muka yi girkinnan. Hauwa tazo tazo ta taya mu, hankalinane bai kwanta da'itaba sam wallahi. Na kawo musu cincin mai yawa da abubuwan sha. Suna kan cin abinci ina cikinsu Alhaji Zaidu ya shigo. Dake harda tsofaffi ina bamu samu damar keɓewa tare ba ma aka rankaya zuwa asibitin. Ni kuma ina sane naƙi yadda mu keɓe shi yana ta son hakan ni kuma nayi kamar ban ganshi ba. Da ƴan Rano muka dawo suka kwana sassafe suka kama hanyarsu. Suna ta yabon yadda na saki jikina dasu inata musu hidima Ina tsaye a Kitchen ina wanke_wanke naji an kama ƙuguna ta baya. Alhaji Zaidune dan na jiyo ƙamshinshi. Juyo dani yayi muka fuskanci juna" "Lefin mena aikata aka kashe mun waya aka kasa bani ko wanne irin agaji, kuma kika ƙi bari mu keɓe uhm me nayi mai zafi matar so?" Kafin nayi magana yayi ma bakin riƙon alawar yara. Mun daɗe sosai yana ta bidirinshi, ni dai ban hanashi ba. Kuma ba fishi nayi ba kawai dai na barshi yaji da marar lafiyane. Shima wani salon bada ƙafane, kawai bazan iya kwana a asibitin bane ma, ga ƴan uwanta ƴan ƙarya da wasan gwala_gwalai ni tsoro ma suke bani wallahi, ko wuni a daddafe nake yi a cikinsu. Hannuna ya riƙo muka isa falo muka zube a doguwar kujera duk muka birkice. Ni jina nake yi wani bawai tunda a gidan aure ban taɓa samun makamancin wannan lelen ba. A barikinma ban samu irin wannan Dattijon kirkin ba. Ƙwanƙwasa ƙofata da akeyi ne yasa dole ya janye jikinshi a nawa yana ta mayar da numfashi. Miƙewa nayi na gyaggyara jikina na fita. Hauwa ce riƙe da tire shaƙe da kayan abinci. "Dama abincin Alhajine nace bari in kawo mishi naga bai fito ba" "Ki koma dashi Hauwa. Zaici anan. " "Ai Amarya ba komai yake ci ba musamman da safe" Murmushi nayi na buɗe kular naga farfesun kayan cikin saniyane, sai biredi da filas na shayi. Babu damuwa a mayar" Ina gama faɗan haka na koma ciki. Baya falon ya haura sama. Abin kari na haɗa mishi na ɗauka a tire na shiga mishi dashi. Yana kwance yana ta lumshe idanu. "Shalele nagaji sosai bacci nake ji dake a asibitin bana samun bacci gaskiya" Tausayinshi naji. Na kai hannu na shafi kanshi mai furfura ya lumshe idanu. Sannu ka daure ka tashi ka karya to, in yaso saika watsa ruwa mu koma asibitin ko? " "A_a yau za'a sallamota na barsu ma suna harhaɗa kaya ne. In na karya zaki mun wankan a banɗakinki da sabulunki uhm? " Yadda yayi maganar ma dole in ƙara sonshi. Bansan sanda na soma bashi abinci a baki ba, ina bashi yana bani har muka kammala. Kafin akai ga wankan su Hajiya suka dawo daga asibiti. Sai kawai ya mayar da kayanshi muka sakko tare. Hajiya tana falonta a zaune da ƙawayenta marasa fara'a da kallon raini. Ciki_ ciki suka amsa gaisuwata suka fi mayar da hankalinsu kan Alhaji da Hajiya. Ban jima ba nayi fitowata na koma ɓarayina. Alhaji bai jima ba ya shigo tare da wata dattijuwa haka. "Ga mai aiki Hajiya ta samo miki Shalele sai ki kwatanta mata duk abinda ya dace ko? " Kai na girgiza nace. Ba'a buƙatar duk wannan ai ranka shi daɗe. Ni kaɗai yanzu har sai an samamun mai aiki. To ni meye aikina a gidan kenan? A_a wallahi a mayar da Baba zan iya aikina da kaina" "Zauna Baba muna zuwa" Zama tayi shi kuma ya ja hannuna muka yi sama a bango ya maƙaleni tsam "Aikin ki ai kinsan girma gareshi yau ai zaki ci gidanku ne yarinya. Amman Shalele ki barta ko da wanke_ wanke ne ta riƙa miki da shara babu damuwa kinga itama an taimaketa" Bani da buƙatar hakanne kaga ƴar aiki bana ra'ayintane sam kuma ni ba fita nake yi ba" "To ai jibi tare zamu tafi office Shalele kin fasa aiki a ƙarƙashinane? " A_a ban fasa ba ranka shi daɗe." "To kinga in muka fita sai yamma wataran ma sai dare to ya zaki yi da aikace_aikacen gida musamman ranar girkinki uhm? " Murmushi nayi daɗi ya kamani nace. Zanji da wannan kada ka damu" Dole muka sakko yace taje za'a nemeta tukunna. Shiryawa yayi ya fita ni kuma na tambayeshi mai zan girka mishi tunda dai yau nice ai da turaka. Yace ya ban zaɓi yau in mishi abinda raina yake so. Sannan in yi da Hajiya in kai mata ko zata iya ci. Ai kuwa bai daɗe da fita ba saiga kayan cefanen su nama, kaza, kifi, attarihu albasa da dai sauran kayayyakin buƙata. Shinkafar tuwo na wanke na ɗaura na mulla tuwon shinkafa da miyar kuɓewa bushasshiya nasa kifi, nasa nama amman kifin fulebo ɗinshi kawai nake buƙata dan burgeshi nayi a cikin miyar. Dama da man shanu na tawo tafi da gidanka. Na jera komai a ƙasa na ɗauki na Hajiya na kuwa sameta a falonta ita da ƙawayenta sunyi ɗaiɗai suna ɓarin zance. Ga tuwo Hajiya ko zaki ci ƙila kiji daɗinshi" "To Amarya har kin shiga Kitchen ne ko Tani ce har ta soma aikin nata? " Ni nayi da kaina Tani kam na sallameta ma ta tafi ai" Na ƙarashe ina ƴar gajerar dariya, ina ƙare musu kallo domin karantar yanayinsu duka. Fuska ta ɗan gimtse ni kuwa ina karance da yanayinta fes dan a fice nake. Mai ta tuno kuma oho sai tayi saurin sakin fuska ta gyara zamanta. "Me yasa zaki sallameta King bai faɗa miki ni na ɗakko miki ita bane? Ni zan dinga biyanta domin a taimaka mata. Ahh ina bari maza insa ta dawo so kike a zageni ace na barki kina shan wahalane, ai bazai yiwu kina aure a irin wannan gidan ace baki da hadima ba." Wayarta ta ciro a jaka. Ƙawarta har tana cewa. "Da irin wannan ɗaukar ma'aikatan ake taimaka musu. Yanzu dai jibi Hauwa da kuka ɗauketa shekara nawa taci tasha mijinta yayi gadi suna zaune cikin rufin asirinsu ga muhalli sun samu kuma suci abinda masu gida suke ci, hala a gidan mijinki na baya duk wata wahala kin saba da'itane ko? " Wallahi kuwa nasaba, kuma kinsan duk macen dake son rabauta saita zama hadima a gidanta kan jiki kan ƙarfi, aljannah bata rago bace." Na faɗa ina murmushi, na dubi Hajiya nace. Ai da kin barta wallahi bana buƙatar ƴar aiki bana ra'ayi sam" Cikin umarni tace. "Dole kina auren King fa ki yi ƴar aiki. King ai bazai barki ki dinga zaman kashe zani ba dole zai sama miki abun yi. Shi haka yake ai to kuma in bakya nan waye zai miki aikin ko in anyi baƙi dayawa yadda gidannan baya rabo da ƴan Rano" Murmushi kawai nayi na fice abuna ina jujjuya maganar zaman kashe zani. Zaman auren shine zaman kashe zani kenan? Turƙashi lallai akwaifa ɓoyayyen lamari tattare da Hajiya sosai jikina yana bani da matsala wallahi. Amman nasan sannu kan hankali lokaci zai bayyana komai. A gurguje nayo wanka na cancaɗa kwalliya da sabuwar atampa. Ɗan kunne da sarƙar azurfa da goggo Amfana ta bani ita na saka na fito shar inata zuga ƙamshin humrorin manyan mata na wajen Mrs Bukhari. Turara ɓarayina nayi tsab kana na fito babban falo na tadda Hajiya tana magana da Hauwa. Sannu da hutawa Hajiya. "Yauwa Amarya kin fito shar dake" Murmushi nayi kawai na nufi ƙafar benen turaka hannuna ɗauke da burner da haɗaɗɗiyar kwalbar turaren wuta mai ɗauke da sirrin matan Kanuri wanda ɗakin maigida kawai ake turarawa da bargon maigida ko zanin gado, ( wannan turaren na musamman ne wanda yasha haɗi na musamman). Ga jakar ƙaton fari sol ɗin zanin gadona mai laushin gaske dana turareshi da turaren turaka ( wallahi ki daure ki mallaki wannan sirrin Hajiya turarene mai tasiri da sirri na musamman. In kina amfani dashi zaki yi zarra a wajen miji wallahi. in kishiya gareki zaki fita a wajen miji zaki ga har Allah Allah yake yi kwananki ya zagayo) "Gyaran turaka wai zaki yi ne? " Na jiyo muryarta a shaƙe. E Hajiya" "Sabuwa hoo ai Hauwa nasa ta gyara miki ɗakin tun ɗazu ta turareshi da turaren wuta kuma akwai zannuwan gado a ciki inaga sunyi ashirin da manya da ƙananu ko Hauwa? " "Ai sunfi ma Hajiya kin mance Alhaji ya ƙaro biyar kafin Amarya ta tare" "To kinji ma ko? " Illahirin mamakin wai ƴar aiki da gyaran turaka, kuma da'ita ake lissafa zannuwan gadon turaka. Lallai Alhaji baya samun kulawar data dace. Yanzu kuwa zai gane akwai mata akwai muna mata,akwai waɗanda suka rako mata, akwai mata maza. Duk wani gogewana na bariki da salon sarrafa maza akan Alhaji zan juye wallahi Allah yau saina sa Allah yace wayyo zan mutu yayi bada_bada da baki. To nagode sosai Hajiya" Nayi haurawata sama ina mamaki ni dai. A gurguje dan naga magriba tayi na yaye zanin gadon dana tadda a gadon na ninke na buɗe durowa na saka na yage nawa na shinfiɗa. A taƙaice saida nayi ma ɗakin aiki na tsanaki na turareshi da turaren turaka na saki ac na wanke banɗakin tas yadda ni yayi mun Na kulle ɗakin na sakko. Ina komawa ɗaki kunsan wata zuchiyar sai tace in koma ɗakin. Hijabina da wayata na ɗakko na kulle ɓarayina na koma saman Alhaji lokacin dana sakko Hajiya bata falo. Sai Hauwa kurum daidai zan fito hauwa ita kuma ta shige falon Hajiya kenan. Ina zaune a kujera na buɗe labulen ɗakin ina hango gidajen jama'a da yanayin tsarin gidaje a cikin estate ɗin sai naji ƙat_ƙat ana buɗe ƙofar ɗakin murmushi nayi kawai Hajiya na buɗewa muka haɗa idanu da'ita. Sai ta tsuma haka har tana yin baya. Sai tayi maza ta saki fuskarta. "Ashe kina nan? Ai na leƙa ɓarayinki inata bugawa shiru shi yasa nace tunda kika zo ciwo bai bari mun zauna ba ko zamu zauna ko a falon King ne mu tattauna a tsakaninmu mata? " Murmushi nima na mayar mata kafin na miƙe tsaye. Nace da'ita. Ai babu damuwa nima zanso hakan ta hakanne zamu sake fahimtar juna" Sai kallon ɗakin da gadon take yi kamar baƙinta. Juyawa tayi na rufa mata baya zuwa falon Alhaji da duk ko'ina ya ɗauki ƙamshi. "Uhm wannan turarukan a saudiyya kika siyosune ko ko Dubai suma akwai turare gaskiya? " Saida na nisa har cikin raina bana son tasan ina na samu wannan sirrin nawa naga itama ai tana da nata ko? Kuna ganin in faɗa mata a inda na sai kayana? Ni da nake son zama tauraruwa a wajen mijina?. "Nace ba Alhaji yace mun a Canada kuka haɗu ko ince a Lagos dake da wanki da mahaifinku? " Ajjiyar zuchiya na sauke da naga ta bagarar da batun ƙamshin. E hakane a Lagos muka haɗu muka hau jirgi ɗaya zuwa Canada dashi in sha Allah" "Allah sarki sannan ya faɗamun kinyi aure a wani gidan harda yaranki huɗu ko, to dukka a hannun Babansu zaki barsu ne mu da bamu da yara ba zaki bamu ɗaya mu riƙe ba? Duk da muna fatan mu samu ƙaruwa ta wajenki. Dake bai taɓa Auren bazawaraba sai ƴan mata. To su kuma kinsan basu da haƙuri da sunga shekara biyu uku sai su tayar mishi da hankali dole ya sauwaƙe musu ya huta. Amman dake haihuwar muke nema haka zamu sake nemo wata a aura itama abu yaƙi daɗi. Ina fatan zaki daure mu zauna ko tunda kina da yara a wani gidan? " Tana magana tana kakkafeni da idanu tana karantar yanayina da duk motsina. Kafin ma in bata amsa sai muka jiyo takun Alhaji yana haurowa. Da sallama ɗauke a bakinshi da gani a mugun gajiye yake. Ga kuma ledoji manya a hannunshi. Da saurina naje nasa hannu na amso ledar na dubeshi da kulawa nace. Barka da dawowa." Har a fuska jin daɗin abinda nayi ya bayyana. Saida ya zauna kana ya amsa sannun da nayi mishi yana ta sakarmun wani kallo. "Hajiya kuna nan abinku. Amman a gaskiya naji daɗin ganinku a zaune a falona kuna hirarku. To ya ƙarfin jikin kuma, da fatan kinci dai abinci ko? " Saida ta yatsine tace. "Amarya ta bani tuwo naci kuma naji daɗinshi dan Abincin da Hauwa ta dafa ma sai su Hajiya ne suka ci. Amman ka daɗe kaida kake da sabuwar Amarya yau ne fa daren angwancinku" Dariya yayi ya kalleni. "Kinji abinda yarki take faɗa uhm tana son haɗa faɗa" Ai gaskiya ta faɗa fa" Baki ya buɗe yana dariya. "To shikenan aimun afuwa. Hajiya sannu Allah ya ƙara sauƙi ya shago da harkar kasuwa, Aminu yake faɗamun nan da sati biyu komawarku Dubai sari ko? " "E hakane akwai wasu riguna sababbin fitowa su nake son in soma shigo dasu ina fatan in zama mace ta farko data soma kawosu kafin wata ƴar kasuwa. Kaga in Sabuwa ta gama amarcinta itama sai ta nemi wata sana'ar ko Sabuwa? " Ta ƙareshe zancan tana kakkafeni da idanu. Alhaji ya miƙe tsaye yace . "Ai ta riga ta samu ma abun yi jibinnan zata soma aiki in sha Allah? " Sai tayi saurin kallona, ta kuma mayar da kanta ƙasa can ta ɗago tace dashi. "Wacce sana'ar ta zaɓa Alhaji? " "Zaki ji Hajiya zuwa gobe yanzu duk a gajiye nake sosai wallahi. " Miƙewa tayi ta dubeni tace. "To Amarya Asuba tagari zanje in watsa magani in kwanta. Alhaji sai ka shigo ko? " Kafin yayi magana ta fice. Tana fita ya jawoni jikinshi muka ƙanƙame juna muna sauke ajjiyar zuchiya ya kai minti kusan minti uku yana shan wuyana tare da shaƙar ƙamshin humrar matan Auren dana shafa. Idanu a lumshe na ɗagoshi muka haɗa idanu Wallahi idanunshi yayi ja yau mai ƙwatata sai Allah. Yanzu ka daure abinci da wanka na jiranka kaima ka sani" "Kece duk kika susutamun kuzarina Shalele irin wannan kwalliya da ƙamshi da kike zubawa haka. Wannan wanne turarene mai wani irin sanyi da taushin ƙamshi? Ki faɗa mun sunanshi in siyo miki da yawa kiyta shafawa ina morewa bazanso ya yanke mana ba." Miƙewa nayi na kama hannunshi muka shiga ciki. Daya shaƙi ƙamshin ɗakin da yau ɗaya ya sake sai ya jawo numfashi daga huhunshi ya fesar ta hanci zallah. Banɗakima daya shiga na tara mishi ruwa a bokiti na zuba mishi turaren wanka na wajen mrs BUKHARI ƙamshi ya gauraye banɗakin baki ɗaya "Yau an haramtamun wankan shawa kenan uhm Shalelena? Murmushi nayi mishi kawai na rufo mishi ƙofar na dawo ɗakina na faɗa wanka idanuna a lumshe ina jin wani irin yanayi da zan iya kiranshi sabo fil. Na tsarkake ƙasana da sabulun tsarki na kamfanin Oriflame wanda likitoci suka amince da ingancinshi a hannun sister khadija maidoki na siya. Naji ma Mrs BUKHARI gidan ƙamshi ta sanar a group ɗinta na adashe ga masu adashen zallah cewar duk wacce tasai kayan dubu tamanin za'a saka mata sabulun tsarkin kyauta wallahi, wannan garaɓasane mai girma. Ina fitowa a wanka na ɓare sabuwar rigar bacci jajawur mai raga_ raga da ɗan ƙaramin wandonta. Na cakuɗe jikina da haɗin Mrs BUKHARI gidan ƙamshi. Na buɗe jakata na ciro namijin goro na gutsura na tauna na zubar da tuƙar ruwan kuma na gaurayeshi a bakina na tabbatar ya taɓa ko'ina. Hijabi har ƙasa na zura na fita zuwa sama. Amman ban tarar dashi ba a saman naga babu leda ɗaya dai. Abinci na shiga jejjera mishi na dawo na zauna. Sai na buɗe ledar kaza ce banƙararru guda biyu masu manyan cinya ga gurasa ga masar Bauchi. Murmushi nayi ikon Allah ashe zanci kazar amarci ni Sabuwa? Rayuwa shirin Allah. Yadda ya shirya haka zata tafi. Ina dai zaune sai na jiyo takunshi ya hauro. Da yaga kayan abinci sai yayi murmushi ya zauna kusa dani muna gugar juna. "Naje munyi sallama da Hajiyane na kuma tabbatar tasha magani dan da kike ganinta in ba tsayawa nayi ba bafa zata sha maganin ba. Zubamun abincin inci, ke kuma ga kazar amarci kici in fanshe kuɗina inji fa samari ƴan bana bakwai haka suke cewa a daren farko. Ƙuruci dangin hauka." Murmushi muka yi duka na zuba abincin na ajjiye a gabanshi, muna ci yana kama hannuna a cikin miya har muka gama. Kazarma mun ci amman ba mai yawa ba dai. Ya ja hannuna muka shige ciki. Alwala ya umarceni da inyi, shima yayo muka gabatar da nafila. Nan yaimun ƴan tambayoyi marasa yawa sai ya barni dai. Hijabin jikina na cire na ninke na saka a durowa yana kwance yana kallona harna hayo gadon ina tafe irin na mage a durƙushe jawoni yayi da ƙarfin mamaki ya haye bisa kaina. Idanu a lumshe yace. "Yau gaki a hannuna Allah yayi Shalelena. Saina kaiki duniyar da baki taɓa zuwa ba. Yau zaki shiga ƙaramar landan." Bakina ya haɗe da nashi, naima harshenshi riƙon alewar yara. Wani irin ajjiyar zuchiya muka sauke. Al'amura sukaita miƙewa abu mafi daɗi da burgewa yadda yake komai a tsanake abun dole ya tsaya a rai. Ni da Babangida ya saba yarwa a gado ya haye ruwan cikina yaita duduma. Sai gashi yau na samu wanda ya kai minti talatin cib yana tura ɗan aikenshi har saida ya kaini wani irin wuyan da ban taɓa kaiwa ba. Da dai naga jan ran yayi yawa sai ya dawo ƙasa ni na haye. Ai duk wani esfiriyans na bariki ranar saida yayi aiki Alhamdulillah wallahi Alhaji Zaidu gwarzone a cikin gwaraza samu jini a jikanma wallahi ba ko wanne kai ba. Ya tsiyayemun man kaina nima na tsiyaye mishi nashi tas wallahi. Cike da soyayya muka tsarkake jukunanmu a lokacin biyu na dare. "Wazirat al sa'ada zo ki zauna bari in kawo miki shayi mai zafi ki sha sai mu kwanta ko? " Kaina na lankwashe mishi, ya fita yana murmushi niko na faɗa gado ta baya na wauware hannayena. Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mamallakin komai. Allah ya ƙara ma daɗi daɗi ya Allah" Naji Alhaji Zaidu ya kirani da wani irin suna mai sanyaya rai koma menene ma'anarshi sunan yayi mun. Lallai na sake kutsawa cikin rayuwar wannan bawan Allah nima na gani wallahi. Shigowa yayi da tire ɗauke da kofuna biyu akai cike da shayi mai madara. A hankali na isa gareshi na karɓa na ajjiye a kan teburin dake gaban babbar kujerar ɗakin. Hannuna ya riƙe muka zauna ya ɗaurani bisa cinyarshi. Wallahi da gaske sai naji kunya ta kamani dan baƙaramin abu nayi ba wallahi a shimfiɗa sai yanzu ma abun yake dawo mun. "Wazirat al sa'ada. Yau kin mayar dani ɗan saurayi jagab uhm wazirat al sa'ada?. Bazan ɓoye miki ba nayi farin cikin aurenki. Na shiga wata sabuwar duniyar ta musamman. Ina roƙonki kada ki dinga hanani kanki duk rintse in dai kwananki ne in ba dai haila kike yi ba. Sannan inaso in faɗa miki wasu abubuwa. Na yaba da salonki Na yaba da sirrin ƙamshinki Na yaba da wannan shagwaɓar taki ta shinfiɗa wannan shagwaɓa ta tsaya mun a raina musamman yadda kike yarfe hannayenkinnan uhm" Hancina ya lakace cikin sigar ƙauna. Kwanyar da kaina nayi a ɓarayin ƙirjinshi muna dariya ƙasa_ƙasa ni dashi. A kunnena ya ƙarashe fayyacemun sirrin zuchiyarshi. A cikin maganganun yaita jaddadamun yawan ƙaunata da kuma yawan farashin da ya sake hauhawa a dare ɗaya kawai. Mrs BUKHARI [10/7, 9:31 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI 21