Kenza eBookz

Kaddarar ramlah book 2 complete - Chapter 30

Kaddarar ramlah book 2 complete - Chapter 30

Kaddarar ramlah book 2 complete Chapter 30: Kaddarar ramlah book 2 complete Chapter 30. Na tsaya na ɗan tsaya kafin na dawo kusa da shi, zuciyata tana…

4,441 words

Na tsaya na ɗan tsaya kafin na dawo kusa da shi, zuciyata tana tsalle. Na ce a hankali, “Na rufe.” Ya ɗago kai, idanunsa suka haɗu da nawa, “Zo kusa dani,” ya ce a hankali, muryarsa ta faɗi kamar ruwa mai sanyi yana bubbudemun kirjinsa alamun nashiga. Na ɗan yi shiru, zuciyata na duka, sai na ce da murya mai rauni, “Amma… ai nan nake, ranka ya daɗe.” Ya murmusa, “Not there. Here. Near me.”Zuciyata ta buga kamar ana kirga sautin sa. Na matsa a hankali, na tsaya kusa da gadon. Ya ɗaga hannunsa kadan yana nuna kujerar da ke kusa da gefen sa. “Zauna, kin ji?” Na zauna a hankali, sai shiru ya ratsa dakin. Na ji ƙarar injin numfashi yana aiki a hankali, sai numfashin sa kawai da nawa.

Ya juyo gare ni, idonsa cike da natsuwa da tunani. “Kin san me?,” ya fara da sanyi, “ i just what to hug you wallahi i want to kiss you.. atake na rufe idanuna, Na kasa magana.

Na lumshe ido, sai kawai na ce cikin sanyi, Sai ya yi shiru na ɗan lokaci, yana kallona da irin kallo mai cike da tambayoyi da godiya lokaci guda. “Kin yi min abu da ba zan iya biya ba, Ramlah.” Na ce cikin kunya, “Ni fa ban yi komai ba.” Ya murmusa, “Ke baki sani ba. Amma Allah ya sani.” Sai ya ɗan kalli hannunsa, ya motsa kadan, ya ce, “Give me your hand.” Na ɗan yi shiru, zuciyata na rawa, amma a hankali na mika hannuna.

Ya riƙe yatsuna cikin nasa, hannunsa mai ɗumi,

Kallon da yake min a lokacin ba sai ya faɗa kalma ba idonsa sun faɗi abin da zuciyarsa ta kasa fassara. “Na rasa kalmar da ta dace,” ya furta a hankali. “ i really want you ajikina inason nakasance dake sosai. Na ji hawaye suna cika idona, amma na kasa bari su zubo.

Sai ya murmusa, ya matso da hannuna kusa da ƙirjinsa, ya ɗan dafa shi da laushi kamar mai tsoron karya abu. “Zan iya sake barci yanzu,” ya ce da sanyi. “Saboda yanzu ina da nutsuwa.”

Na kasa cewa komai.

Na tsaya ina kallonsa, yana lumshe ido, numfashinsa yana daidaita, kamar jariri da ya samu natsuwa bayan kuka.

Ya buɗe ido kadan, ya ce da muryar da ke raguwa saboda bacci,

“Ramlah…”

Na ce cikin sanyi, “Naam?”

“Don’t leave….”

Na zauna, zuciyata cike da wani irin nutsuwa mai daɗi. Ya lumshe ido gaba ɗaya.

Na zauna ina kallonsa har bacci ya ɗauke shi.

Wani sanyi ya ratsa jikina. Ina zaune a gefensa, hannuna na kan nasa, ina shafawa a hankali. Muryarsa ta fito cikin nutsuwa, yana ce min in ba shi labari. Na fara magana da sanyi, kuma kamar yadda kalmomina ke fita, jikinsa ya fara saki. Idanunsa suka fara lumshewa, har bacci ya ɗauke shi.

Na tsaya ina kallon fuskarsa kyakkyawa, mai nutsuwa, da wani abu da ke sa zuciyata bugawa ba kamar yadda take ba. Tsigar jikina ta miƙe gaba ɗaya, kamar wuta ta ratsa ni. Na ji hawaye na son taruwa a idanuna. A hankali na tashi daga kusa da shi, na nufi toilet.

Na yi alwala, na dawo na yi sallar isha. Bayan haka na samu kujerar gefe, na kwanta cikin duƙunkune jikina saboda sanyi ya ratsa ɗakin. Na rufe idanuna, zuciyata har yanzu tana ɗauke da hoton fuskarsa.

Ban san lokacin da na yi bacci ba, sai kawai na ji wani taɓa leɓe na a hankali,ana shashafashi kamar mafarki. Na buɗe ido, ɗakin duhu, yaciremun jacket dina sai ƴar armless rigar dake jikina ga breast dina da suka cika taf ajiki jin rungumar da yayimun yana wani sauke numfashi sai ya ratsa ni. A dan firgice nace wanene dan Allah saboda duhun da dakin asubutin yayi Sai na ji muryarsa, mai taushi da ɗumi, tana faɗin

“Is me…”Na tsaya, idanuwana a buɗe cikin duhun ɗakin, numfashinsa yana sauka a hankali kusa da fuskata. Murmushi mai ɓoyayyen ma’ana ya bayyana a laɓɓansa yayin da ya sake faɗin “It’s me… don’t be scared.” Sai naga yakara motso dani jiƙinsa yana shafa saman breast dina yana wani kalar nunfashi kamar naciwo.tsigar jikina gaba daya ta mike tana wani tashi sosai kakkarwa jikina yafarayi alokacin danaji yana kokarin ciro breast dina daga cikin rigar. Nayi saurin rike hannunsa ina faɗin “ please please am scared numfashinka zai dauke bakada lafiya Dan..Allah..” “ Am sick of thi yafaɗa yana cake breast dina sosai. Muryarsa ta shiga kunne na kamar waƙa mai sanyi, amma mai nauyi, tana motsa wani abu a cikin zuciyata da ban iya bayyana ba. Hannunsa ya sake taɓa fuskata, yatsunsa suna bi a hankali kamar yana nazarin kowace layi. “But but muna asubuti fa..you.. nace wayyo Allah na jin yadda ya aza bakinsa gaba daya jikinsa na wani irin rawa hatta kujerar sai data motsa,” ya ce da muryar da ta yi laushi sosai, amma tana da ɗan ɗumi kamar wuta. “Kina tunanin ban sani ba?”

Na kasa magana. Na ji jikina yana amsawa kafin zuciyata ta shirya. Numfashina ya rikice, zuciyata tana bugu kamar tana neman fitar da wani abu da ta ɓoye. “Ba dole ba ne ki ce komai,” ya faɗa, yana matsawa kusa. “Just… breathe.” Numfashinsa ya gauraye da nawa. Ƙamshin jikinsa ya mamaye sararin. Na runtse ido, tsakanin tsoro da nishaɗi, kamar zuciyata tana taƙaitawa a ɗaki mai duhu, cike da shiru mai magana. “Kin bar min labarinki da dare, yanzu bari ni ma in gaya miki nawa wannan shine labarina am sick for long danAllah kitaɓani nima…”

Na kasa motsi. Muryarsa ta sake dawo da ni daga cikin tunanin da nake ɓuya a ciki.

“Taɓawa daya daga gareki please,” ya faɗa a hankali, “ya isa ya sa ni rasa natsuwa.” Ya yi shiru na ɗan lokaci. Sai na ji hannunsa ya sauka a kan ƙirjina ba da ƙarfi ba, amma da wata nutsuwa da ke kawo tsoro da daɗi lokaci guda. “i want to feel you mana please touch me banason rasa control dina..” kuka nasaka masa sosai ina kokarin jan hannunsa daga kirjina kuka sosai fiye da zatona ina zuba masa shagwaba. To ba dole ba wannan abun kunya har ina? Saboda Allah fa asubuti muke.. “You want to punish me ko…Ban iya magana ba. Kalmar da nake son furtawa ta makale a maƙogorona. Sai kawai na ɗan jinjina kai, idanuwana suka haɗu da nasa a duhu, masu zurfin da ya fi nisan dazuzzuka.

“Na ce miki,” ya ƙara faɗi, “ba sai kin ce komai ba.” Sai ya matsa kusa, numfashinsa yana fita kamar me gaba daya ya giggice yadda Naga yana jan numfashi yasanya kukana tsayawa..A hankali yace stop crying lokacin sallah yayi tashi kije kiyi…mikewa nayi atake ina jin wani sanyi haka na cire kayan jikina nashiga yin wanka.

Nana hadiza

09030569336

[07/11, 8:20 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH

BOOK 2

SHAFI NA TAMANIN

Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!

Domin biyan kuɗi:

Acc Name: Bilkisu Sani Kaura

Acc Number: 7040402435 (OPAY)

Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:

09030569336 ko 07040402435

Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a

ArewaPEN @nanadiso10

https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5

*********

Na shiga bandakin a hankali kamar wacce ta kutsa cikin wani gurin datake tsoro.Wurin ya yi tsit, sai ƙarar ruwan da yake gangarawa daga golden shower head mai kyau wai wannan fa asubuti ne kai Allah karabamu da talaucu na tsinci bakina ina faɗa. Bangon bandakin fari tas ne nan fa ma shashen masu kudin kasar ne ohh Allah wani abun kmar ma baza’a mutu ba idan kana gani. farare tas, suna ɗaukar hasken fitila mai launin gari tas.

Towels masu taushi sun ajiye a gefe, an naɗe su cikin tsari, sai daukar ido sukeyi. Na shaƙi ƙamshin turaren Oud & Amber da ke fita daga sabon sabulun nasa da aka ajiye akan shelf mai gilashi. Kowane abu a wurin yana kyalli daga mirror mai zagaye da hasken LED, har zuwa sink ɗin da ke walƙiya kamar madubi.

Na taka ƙasan tiles masu sanyi, sai na ji wani sanyi mai daɗi ya ratsa tafin ƙafata. Ruwan da ke fita daga shower yana da daidaitaccen zafi, ba sanyi sosai ba, ba kuma zafi kamar an auna shi. Na sa hannuna ƙarƙashin ruwa, na ji yadda yake shafan jikina cikin taushi, yana bi ta wuya zuwa bayana kamar yana wanke damuwa da tsoro da suka cika zuciyata Ayau mutane sunamun kallon bazawara dan wannan shine kalmar da momy ta gayamun..

Na tsaya ƙarƙashin shower na ɗan jima jikina yana shan ruwa, zuciyata kuma tana rikicewa. Kamar yadda ruwan ke zuba, haka tunani na ke zuba game da shi, game da idon da yake kallona da safiya, game da yadda zuciyata ke bugawa idan na ji muryarsa.

Pant ɗina da ya ɓaci na wanke, amma ban iya shanya ba. Na matse shi da hannu, na saka ashara cikin sauri. Na kalli kaina a madubi gashin kaina ya ɗan lulluɓe fuskata, kuma rigar jikina ta manne da fata, tana sa numfashina ya yi nauyi. Na kasa kallon kaina sosai saboda kunya da wani irin sanyi da nake ji daga zuciyata.

Da na gama, na ɗauki white towel, na share jikina cikin natsuwa, sannan na saka rigar silk nightwear mai taushi, wacce take santsi kamar ruwa. Na fesa ɗan turare a wuya da hannuwa, na ji ƙamshi ya gauraye da nayi na bandakin amber, rose, da sandalwood sai kuma nafasa fita ahaka dan gani nakeyi kiris yake jira akaina na dauki armless dita da skirt na dora jacket na fita nayi rolling kasancewa sun rufe jikina ruf..

Da na fito daga bandakin, ɗakin shima ya yi shiru. Kamar ana sauraron numfashina. Kunya ta mamaye ni, ban iya haɗa ido da shi ba. Sai kawai na juya, na koma daga bangaren carpet ɗinsa, zuciyata na bugawa sanyi, AC tana aiki cikin nutsuwa, tana sa labulen gilashi su ɗan motsa a hankali kamar ana rawa da iska. Fitilar dakin tana launin warm gold, tana haskaka sofa set da carpet mai launin toka wanda yake da taushi kamar me. Baice mun komai ba yashiga ciƙin bandakin bai daɗe ba shima yafito. Yana tsaye gaban mirror , sanye da white thobe mai sheƙi, sabo, ɗinki kamar an auna shi da jikinsa. Gashin kansa har yanzu akwai ɗan jikewa, sai ƙamshin turarensa mai ƙarfi amma mai sanyi ya gauraye da nawa da na fesa a bandaki.

Na ji jikina ya yi rauni, zuciyata na bugawa da sauri. Ban iya haɗa ido da shi ba, saboda idan na yi, sai na tsinci kaina ina nutsuwa a cikin kallo ɗaya. Don haka na juya, na zauna a gefe, a kan carpet ɗinsa.

Na ɗauki sajadah, na shimfiɗa, na yi sallah da nutsuwa amma zuciyata ba ta iya natsuwa gaba ɗaya ba. Kamar duk lokacin da na yi sujada, zuciyata tana tsalle kamar tana ji da numfashinsa a gefe. Bayan na gama, na shiga azkar da sauri, don kada ma ya yi tunanin ina neman magana.

Na ji motsinsa alamar ya zauna, sannan ya kunna laptop ɗinsa. Yagama sallarsa shima ina gani yayi azkar yadan karanta Al qur’an. Karar notification ya cika dakin, sannan ya ɗan ɗaga kai ya kalle ni.“Ina kwana,” na faɗa cikin murya ƙasa, kamar wacce ke faɗin sirri. Ya amsa da sautin muryarsa mai taushi amma mai zurfi

“Morning.” Bayan haka ya ɗan ɗaga ƙafarsa ya nufi table ɗin dakin, ya shiga meeting ɗinsa. Muryarsa tana ta fita a hankali ta cikin headset, yana magana da wata irin nutsuwa da ƙarfin hali da ba kowanne namiji yake da shi ba. Ni kuma sai na kasa bacci zuciyata tana tsalle kamar ana kirga ta ganj nakeyi inayin bacci zaizo gareni shiyasa nakasa kuma baccin nakeji..

Kowane lokaci idan na ɗaga ido, sai in tsinci kaina ina kallonsa kuma ina ganinsa shima yana satar kallona, kamar zuciyarmu biyu suna magana da juna cikin shiru.

A duk lokacin da hannunsa ya motsa ko ya gyara headset, sai jikina ya amsa, kamar ina jin sa daga nesa.

Bayan kusan awa biyu da yake cikin meeting, sai aka buga ƙofa a hankali.

Na ji muryar mai aiki a waje, tana faɗin, “Sir, breakfast is ready.”

Bai kalle ni ba, kawai ya ce cikin nutsuwa, “Let it in.” An shigo da tray mai kyau a jikin silver stand, akwai croissant, scrambled eggs, da fresh juice. Ƙamshin coffee ya cika ɗakin, ya gauraye da turaren da yake jikinsa.

Na ji kamar numfashina ya tsaya, saboda mazaunin ɗakin ya zama kamar wani luxury hotel suite, amma cike da sirrin da ni da shi kaɗai muka sani.

Bayan ƴan mintuna, ƙofa ta sake buɗewa.

“Good morning, Papa!”

Muryar Nawal ce ta cika ɗakin da farin ciki, tana shigowa cikin ɗan gudu, ita da Ameenatu a bayanta.

Suka rungume shi, suna dariya, suna tambayar, “How was your night?”

Shi kuma, da murmushi mai taushi, yace, “I’m fine, my daughters. How are you?”

Sannan ya shafi gashin Nawal, yana kallonsu da idanun da suka cika da ƙauna da kulawa.

Na zauna gefe cikin nutsuwa, nayi ƙoƙarin kau da kaina daga kallonsa, sai Hajja ta shigo daga baya, tana ɗauke da ƙamshin attar musk da ɗan sautin takalminta masu ƙarfi.

Bayan ta gaishe da shi,Nima na sauka na gaisheta ta amsa tana shimun Albarka, abunnan yana bani mamaki wato su nawal hajja batayi musu sarauta ko kadan babu wannan izzar amma a masarauta magana ma sai da dalili akeyi ni kaina nafijin dadin zama gurin su nawal wallahi. ta kalle ni da idanu ta ce“Asad, ka takure yarinyar nan. Ji yadda ta zauna kamar ba ta da nutsuwa.”

Shi kuwa ya ɗago idanunsa, waɗanda suka yi duhu kamar ruwa a dare, ya kalle ni.

Muryarsa ta fita a hankali, amma akwai ƙarfin da yake shiga jiki“Nayi miki wani abu ne?”

Na girgiza kai cikin sauri, na ce, “Aa.”

Amma Nawal ta yi dariya, tana kallona, ni kuma idona suka cika da hawaye saboda kunya.

Sai Hajja ta ce, tana jingina da kujera,

“Daman zan gaya maka, mai martaba yace harda ita za a tafi Umrah ɗin nan. Kai kuma kamim nan ka warware. Sai mu haɗu a masarauta.”

Ya kalleta da natsuwa, amma a cikin idanunsa akwai wani abu haɗin gwiwar ƙin amincewa da tsoro.

Ya ce a hankali “Ammā, Hajja… ina bukatar mai taimaka min kusa da ni. Daga baya idan na warke, sai mu tafi tare da ita. Amma yanzu, ba zan iya zama ba tare da ita kusa dani ba.”

Nawal ta matsa kusa da shi, ta marairaice

“Haba Dady, please…”

Hajja ta ɗaga hannunta, ta ce “Ba sai kin ce please ba. Umarnin mahaifinka ne. Idan kuma Asad ya fara jayayya da maganarsa, to sai na sanar masa abin.”

Ya dan ja numfashi mai nauyi, ya ɗan juya kai gefe.

“Ni ba haka nake nufi ba,” ya faɗa da murya mai laushi, amma akwai wani abu mai zafi a ciki. “Naga dai ina bukatar wani kusa dani.”

Hajja ta ɗan tabe baki ta ce,

“Baga Umar ba? Asad, dan Allah, ka bar ta taje ta yi ibadarta.”

Da wannan kalmar, ɗakin ya yi shiru.

Na kasa motsi. Gabana na faduwa kamar ana bugunsa da ganguna, amma wani sashi na zuciyata na cike da sanyi da farin ciki mai haɗe da tsoro. Na san idan aka bar ni kusa da shi, ba zan tsira ba jiya kawai nipples dina da yadan tattabamun duk sun canza sai zafi sukemun. Mutum kamar farin kura ne idan ya so abu, sai ya rasa natsuwa, kuma duk wanda yake kusa da shi yana jin daɗi da tsoronsa lokaci guda.

Batare da wata damuwa ba, Hajja ta miƙe cikin natsuwa, tana faɗin,

“Zamu tafi mu siya trolley ɗinmu da hijjabai, idan mungama sai mu biyo mu tafi daita ko ta zauna ta huta dai.”

Ya ɗan kalli Hajja daga inda yake zaune, ya ce kawai, “Okay.”

Muryarsa ba ta da ƙarfi, amma tana da nauyi irin muryar mutum mai iko da kwanciyar hankali.

Nana hadiza

09030569336

[07/11, 10:46 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH

BOOK 2

SHAFI NA TAMANIN DA DAYA

Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!

Domin biyan kuɗi:

Acc Name: Bilkisu Sani Kaura

Acc Number: 7040402435 (OPAY)

Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:

09030569336 ko 07040402435

Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a

ArewaPEN @nanadiso10

https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5

*********

Ni kuma, da na ji haka, na mike cikin sauri kamar wacce ke son tserewa wani abu Sai kawai na ji muryarsa daga bayan kujera

“Back to your seat.”

Muryarsa ta fita da sanyi, amma akwai umarni a cikinta. Na tsaya cak, zuciyata na bugawa.

Cikin wata shagwabar da ban taɓa yin irinta ba, nace cikin murya mai rauni

“Dan…Allah… ka bar ni, zan bisu ne.”

Amina ta juya, ta kalle ni tana murmushi.

Ta ce, “But small mom, kamar kina jin bacci. Ki zauna ki huta kawai, zamu siyomiki komai.”

Na dan sake fuska na ce, “To…” Duk da cewa ba haka nake so ba, na zauna saboda babu abin da zan iya cewa.

Shi kuwa bai ce komai ba. Sai kawai ya tashi da natsuwa, ya nufi bedroom ɗinsa, da alama kaya zai canza. Ƙamshin turarensa ya biyo bayansa, ya cika dakin kamar iska mai daɗi.

Cikin ɗan lokaci, sai na ji wayarsa tana ringing sautin iPhone tone mai laushi.

Sai muryarsa ta fito daga cikin ɗakin, mai sanyi da natsuwa “Bring the phone to me.”

Na ɗauki wayar a hankali, hannuna yana rawa, Na taka a hankali, heels ɗina suna ɗan yin ƙara a kan tiles mai sheƙi, na ƙarasa ƙofar bedroom ɗinsa.

Sai muryarsa ta sake fitowa cikin natsuwa,

“Bring it closer.” Na yi hakan cikin tausasawa, zuciyata na tafarfasa. A lokacin da na mika masa wayar, yatsunsa suka shafi hannuna da ba a shirya ba. Na ji kamar wutar lantarki ta ratsa jikina. Ransa a bayyane yake ya yi mugun ɓaci, ko da bai faɗa da baki ba.ya cire rigarsa sai boxers ne kawai a jikinsa.

Wani ƙamshi mai daɗi ya cika ɗakin gaba ɗaya haɗin turaren Oud, vanilla, da ɗan mint mai sanyi. Tsigar jikina ta miƙe, zuciyata ta tsaya. Na ji kamar numfashina ya makale a ƙirji. Subhanallah, irin wannan jikin da nake gani a waya ko a fina-finai, yau gashi a gabana, cikin dakin da muke mu biyu kaɗai.

Muryarsa ta fito cikin sanyi, amma tana da wani nauyi da ke shiga jiki. sai kawai na ji ya fizgoni da sauri. Yatsunsa suka rufe wuyan rigata, ba da ƙarfi ba, amma da isa. Muryarsa ta sauya daga sanyi zuwa ɗan zafi mai zurfi“Shine zakice zaki bisu? Ko ki bar ni nikadai a nan? Waye zai kula da ni?”

Na kasa magana, numfashina na rawa.

Zuciyata ta shiga bugawa kamar ana kirga ta.

Na haɗiye yawu a hankali, sannan cikin murya mai sanyi na ce,

“DanAllah, kayi hakuri… ni bance ba.”

Ya kalle ni, idanunsa suka yi duhu.

Ya ce da wata murya da ta cika da iko amma da taushi“But me… isa bakice bazaki ba?”

Na saki numfashi cikin rashin natsuwa.

Kalmarsa ta zame min kamar dumi a cikin sanyi. Na kasa amsawa sai idona kawai da suka fara cika da hawaye suka nuna masa cewa na fahimci abin da yake nufi.

Na turo baki nace cikin shagwaba,

“Ni bazan iya ba… kuma tsoro nake ji.”

Ya tsaya na ɗan lokaci yana kallona.

Sai muryarsa ta fito da sanyi amma da wani zafi a ciki “Okay… bakyasona, ko Ramlah?”

Na ɗago kai a hankali, na kalle shi.

Idanunsa suka yi duhu, suka cika da tambaya da wani abu da ban iya fassara ba.

Kafin na iya cewa komai, sai ya matso kusa, jikinmu ya haɗu.

Ƙamshin turarensa da dumin jikinsa suka gauraye da nawa.

Yadda ya rungume ni, sai na ji kamar duniya ta tsaya.

Numfashinsa yana bugawa a kunne na, sai na kasa gane me nake so in yi gudu, ko tsaya.

Ya ɗaga fuskata da hannunsa cikin taushi, yana kallon idanuna kamar yana karanta zuciyata.

Wata kalma kawai ta fito daga bakinsa cikin rawar murya

“Please… karki bisu. Just stay.”

Ya tsaya yana kallona da idanuwan da ke cike da wuta da ƙauna lokaci guda.

Ransa yana ɓaci, amma yadda yake kallona, sai na ji kamar zuciyarsa ce ta fi magana.

Muryarsa ta fita da sanyi amma akwai ƙarfi a cikinta irin murya da ke shiga jiki

“Ramlah, me yasa kike min haka? Kin san bana son kije To me yasa? Me yasa kike so ki saka ni cikin wannan halin?”

Na kasa kallonsa kai tsaye. Na sunkuyar da kaina, hannuna yana rawa.

Na san ya fusata, amma muryarsa tana ƙara narkar da zuciyata fiye da tsorata ni.

Ya matso kadan, idonsa yana cike da dumin da yake ɓoye a bayan fushinsa.

“Na faɗa miki, idan kika fita, zuciyata bata samun natsuwa. Kina so ki ga yadda nake zama? Duk abin da nake tunani ke ce kawai.”

Na ɗago kai a hankali, murya na rawa

“Na san kayi fushi, amma danAllah kayi hakuri nafasa tunda bakaso kayi .. hakuri..”

Ya ɗan ɗaga hannunsa yana katse ni,

“To me isa kike gujemun. Kina jin tsorona, ko?” Na yi shiru, zuciyata ta tsaya.

Ya ƙarasa da muryarsa mai sanyi amma mai nauyi “Idan kin san irin yadda nake ji game da ke, da baki taɓa wasa da natsuwata haka ba. Ina iya jure komai, amma ba rashin ki kusa da ni ba.” Na ɗaga kai kadan, idanunmu suka haɗu a cikin kallo ɗaya, abubuwa dubu suka faru fushi, ƙauna, tsoro, da farin ciki duka a lokaci guda. “Ka sakeni..,” na ce cikin raɗaɗin murya, “Ina son jin dumin ki.”

A lokacin da ya rungumeni sosai, sai na ji kamar duniya ta tsaya. Babu kalma, babu magana sai shiru mai cike da ma’ana, inda zuciya ke magana maimakon harshe.

Dumin jikinsa, ƙamshin turarensa, da natsuwarsa suka cika ta da yanayin da babu wata kalma da zata iya kwatanta shi.

A hankali na lumshe ido, na bar kaina cikin rungumarsa, ina jin kamar na dawo gida bayan dogon tafiya. “ To kicewa hajja bazaki ba.” Turo baki nayi nace “ Ni bazan iyaba kuma tsoro nakeji.” Sai yaɗan lumshe idanunsa Okay bakyasona ko ramlah? Dagowa nayi na kalleshi matso dani jiķinsa yayi yashiga kisssing dina wani irin hot hot kissess da suka nemi sawa na zube amma yadda ya rungumeni ajikinsa yasanya shima yakusan rasa control kokarin tureshi nakeyi amma ko gizaau bayayi. Nace “DanAllah kabari..” “i want you so bad sooo much please karki bisu please.” ya faɗa yana kokarin ciremun jacket bakinsa yana azawa anawa. Wani kalar sumbata yakeyi mun data kusan sanya nasaka ihu harshena kawai yake cafkowa.. jiƙinsa ya dauki rawa sosai Wannan kalar numfashin mai firgitarwa yashiga fitq ta baƙinsa, jin yana kokarin ciremun riga yana sarrafa breast dina nayi saurin sunkuya kasa ina mai ajiyar zuciya gaba daya jikina yasaki gaba daya banda nutsuwa wani iri nakeji dadi ne mai haɗe da firgici lokaci guda. Jin muryar umar yana waya yashigo main palour din yasanyashi sakina yana dan tari nikam kunya takamani sai na rabe agurin. Inajiyo umar yana “ dady am going to print ragowar yanzu i will be back.” “Okay” kawai naji yace nikuma nayi kokarin tashi na bar dakin amma nakasa gabadaya jikina yayi weak.Ganin zai iya kara danneni yasanya nafi karfin jikina namiki nafita kamar anciremun laka.Kalmarsa ta zama kamar sanyi a cikin zuciyata, tana narkar da ƙarfin da nake ƙoƙarin tarawa. Na ji hawaye sun taho, ba saboda tsoro kawai ba, amma saboda yadda yake kallona kamar duniya ta tsaya a tsakaninmu biyu. Na tsaya a bakin ƙofa, numfashina yana hawa da sauka kamar mai gudu. Dakin a baya ya yi tsit, sai sautin AC da ɗan ƙarar numfashin Asad da har yanzu nake ji kamar yana a kunnena. Na riƙe ƙirjina, zuciyata na bugawa cikin wani irin salo da ban taɓa sani ba.

Ina jin ƙamshin turarensa har yanzu yana manne da ni, yana ratsawa ta cikin numfashi.

Na rasa ko tsoro nake ji ne, ko soyayya, ko kuma haɗin duka biyun. Kallon da yake min kafin na fita yana yawo a cikin tunanina idanunsa masu duhu, muryarsa mai sanyi amma mai iko, yadda ya furta “karki bisu” kamar kalmar addu’a.

Na jingina da bango a falo, na lumshe ido.

Wani sashi na zuciyata yana son komawa dakin, wani kuma yana roƙon natsuwa.

“Ya Allah, ka bani ƙarfi,” na furta a hankali.

“Ka kiyaye natsuwata da soyayyata.”

A wannan lokacin, na ji ƙarar ƙofar bedroom ɗinsa ta buɗe a hankali. Sai na ji muryarsa, ba kamar da ba ta yi sanyi, tana cike da rauni.

“Ramlah…” Ban juya ba, amma numfashina ya tsaya. “Kiyi hakuri,” ya faɗa. “Ba nufina bane in firgita ki. Wallahi ba haka nake so ba.”

Na ji kalmarsa ta shiga zuciyata kamar iska mai ɗumi. Na juya a hankali, na kalle shi daga nesa ya canza rigarsa, amma idanunsa har yanzu suna da launin dare. Ba tare da cewa komai ba, ya matso kadan. “Bansan me ke faruwa dani ba idan kina kusa da ni,” ya ce da murya mai rauni. “Kamar dukkan abin da ke cikin zuciyata yana rikicewa.” Na kasa magana. Sai kawai na ɗaga kaina.

Nana hadiza

09030569336

[09/11, 8:11 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH

BOOK 2

SHAFI NA TAMANIN DA BIYU

Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!

Domin biyan kuɗi:

Acc Name: Bilkisu Sani Kaura

Acc Number: 7040402435 (OPAY)

Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:

09030569336 ko 07040402435

Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a

ArewaPEN @nanadiso10

https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5

*********

Bayan ya gama magana, ya ɗan yi shiru na sakanni. Idanunsa suna yawo a fuskata kamar yana karanta wani abu da ni kaina ban sani ba. “Give me your phone,” ya ce cikin muryarsa mai sanyi amma cike da umarni.

Na ɗan yi murmushi na amsa a hankali, “Ban zo da ita ba… tana gurin Nawal.”

Ya gyara zamansa, idonsa bai daina kallona ba. “Okay,” kawai ya ce, amma murya kamar tana ɓoye wani abu.

Na lura yana waya, amma gaba ɗaya hankalinsa yana kaina. Idanunsa suna bin motsina kamar zai iya gani cikin zuciyata.

Zuciyata ta buga. Wani abu ya motsa cikin kirji tsoro ne ko soyayya? Ban sani ba.

Kafin na ankara, sai na ganshi ya taso yana nufo inda nake zaune.

Zazzare idanuwa nayi, na mike da sauri ina nufar karshen gadon da aka manna masa drip.Amma bai tsaya ba. Da hannu daya ya janyoni ya rungumeni da wata irin natsuwa da karfi a lokaci guda. Numfashinsa yana bugawa a saman wuyana, yana fitar da kalmomi cikin sirri kamar wanda yake cikin mafarki “Ni bana gajiya dake… please, kice musu bazakije ba. Kin ji? Please. Am in need of you Am serious kamar Nayi hauka inason samun nutsuwa dake please!!! Yakarasa yana lasar gefen kunnena.”

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull