Kaddarar ramlah book 2 complete - Chapter 34
Kaddarar ramlah book 2 complete Chapter 34: Kaddarar ramlah book 2 complete Chapter 34. Mun nufi Masarautar wato babban gidan mai martaba. Kofar shiga ta…
4,494 words
Mun nufi Masarautar wato babban gidan mai martaba. Kofar shiga ta yi fadi kamar wani kofa na gidan tarihi, mai rubutun “Bismillahi Rahmanir Rahim” a sama. guards suna tsaye cikin kakkarfar girmamawa, wasu mata masu ado cikin kayan royal khimar suna tsaye suna jiranmu. Cikin zuciyata nake faɗi “Subhanallah, Allah ya isar da ni zuwa inda ban taɓa zato ba.”
Motar ta tsaya a harabar fada.
Na sauka cikin natsuwa, ƙamshin oudh da amber na tashi daga duk inda na juya. Wata baiwar Allah ta ruga ta karɓi jakata tana cewa ” Barkan ki da dawowa, matar Yarima.” Na ɗan yi murmushi cikin kunya, “Shukran.”
Sai da na tsaya a ƙofar babban falon, na ɗan gyara mayafina kafin na shiga.
Fuskar kowa cike da annuri, falon ɗauke da ƙamshin turare mai Na nufi inda Mai Martaba yake zaune, cikin kunya da ladabi.
Na durƙusa kadan, na ce cikin ladabi, “Ranka ya daɗe, barkan ka da hutawa.” Ya ɗaga kai yana murmushi, “Ramlatu, kun dawo lafiya?”
Na ce, “Lafiya lau, ranka ya daɗe. Ya gyada kai, yana kallona cikin natsuwa.“Allah ya sanya dawowar alheri. Yaya iyayenki?”
Na ce,“Suna lafiya, sun aiko gaisuwa.”
“Allah ya jiƙan iyaye. Ki huta da kyau.”
Na yi masa sallama cikin girmamawa, sannan na juya na nufi sashen matan fada.
Da na shiga cikin falonsu, sai na tarar da su zaune suna hira cikin natsuwa kowacce da ado da kwalliyarta,Na zauna a gefe, na gaishe su da ladabi. “Assalamu alaikum, sannu da hutawa.” Uwargida ta ce cikin murmushi“Wa alaikumus salam, amarya! Kin dawo lafiya?”
Na ce, “Lafiya lau. Allah ya kara lafiya.”
Wata daga cikin matan ta ce,“Mun ji labarin tafiyarki, Allah ya karbi ibadarki.”Na ce cikin kunya, “Amin, nagode sosai.”
Hirar ta ci gaba mai natsuwa, babu hayaniya sai kamshin oudh da rose da suka cika ɗakin.
Na tsaya ina kallon su a hankali, ina jin darajar su da tsarinsu. “Irin wannan nutsuwar ce nake so in koya,” na faɗa a raina
Daga nan na nufi sashina. Da na buɗe ƙofa, sai iska mai daɗi ta buge ni komai tsaf tsaf!
Labule sabbi, furanni a vase, kujeru suna sheƙi. Hadimai na suka fito suka yi tsugunnawa suna gaishe ni.
“Uwargida, barkan da dawowa.”
Na ce cikin nutsuwa, “Barkanku da aiki.”
Na tsaya ina kallonsu, zuciyata na cike da godiya. Daga nan na shiga ɗakina, na cire mayafi, na wuce bandaki. Na tsaftace jikina, nayi wanka da sabulun amber musk, na fito cikin light red gown.Na ji jikina ya natsu, kamar an wanke gajiya da damuwata duka.
Sai kawai na ji muryar Uwar Amarya daga waje tana cewa “Ranki yadade, abinci ya shiryu. Kuma Yarima yana kasar yau, yana sashensa.” Na ɗan daga kai cikin mamaki, “Ai bansan yana nan ba.” Ta ɗan murmusa, ta ce cikin nutsuwar manya, “To, ai yakamata kina tambayar ko yana nan ko bai dawo ba.
Matar Yarima ba ta jira sai a sanar da ita ita kanta tana da damuwa da nasa.” Na sunkuyar da kai cikin ladabi, na ce,“Gaskiya ne, Uwar Amarya. Na fahimta.”
Na tsaya a gaban madubi ina shafa lipgloss, inata kallon kaina ba don kwalliya ba, sai don ganin yadda zuciyata ke rawa. A raina kalma ɗaya ce ta tsaya “Zan je gurinsa?”Na kasa tsayar da tunani Gaskiya, ina missing ɗinsa fiye da yadda kalma za ta iya bayyanawa Duk da haka, akwai wani ɗan tsoro a zuciyata tsoron yadda nake ji idan idanunsa suka sauka a kaina.
Na juyo gefe ina gyara mayafi, sai kawai na ji ƙarar takalmi daga nesa irin sautin da ke nuna girmamawa da iko. Na tsaya cak, zuciyata ta buga. “Shi ne?” na tambayi kaina cikin sirri.
Sai kuma muryarsa ta iso cikin natsuwa “Assalamu alaikum…” Sallamar tasa kamar iska ta shigo ɗakina. Na ɗan juya kai, amma jikina ya tsaya, saboda zuciyata ta riga ta gane Asad ne. Kafin na iya amsawa, na ji ƙamshinsa oudh mai kamshi, wanda ko da ba ya kusa, yake cika gurin. Ya tsaya a ƙofar, sanye da light blue yard, fuskar sa cike da annuri da natsuwa. Wani irin kyan da yake da shi yau ya fi kowane lokaci, har numfashina ya tsaya na ɗan lokaci.
Na kasa cewa komai, sai bayan ƴan daƙiƙu da na daure na ce cikin muryar da ta kasa ɓoye rawar zuciya “Good morning…” Ya tsaya yana kallona, idanunsa na tattare da nutsuwa amma suna da ƙarfi irin kallon da baya buƙatar kalma. Ya ɗan ɗaga gira, yana faɗin da wata murya mai sanyi amma mai ɗan dariya “Anan? Kina nan za ki gaisheni?”
Na ɗan tsaya, na kasa cewa komai.
Zuciyata ta ce in tafi kusa, amma wani sashe na raina yana cewa in tsaya.Sai kawai na ɗan matsa kadan kamar wadda ke tafiya a mafarki. Ya ɗan yi murmushi,Ya janyo ni kusa da shi da sauri, kamar wanda ya dade yana rike numfashin da yanzu yake son sakinsa.Kin yi kyau sosai,” ya ce cikin murya mai laushi da natsuwa.
Na lumshe ido saboda yadda kalmarsa ta shiga zuciyata kai tsaye.“Zuciyata tana tsoro,” na furta cikin muryar da ta fi sauƙin numfashi.
Ya murmusa, yana kallona cikin ido. “Karki ji tsoro. Ni ma nake tsoro… saboda ina son ki sosai.”
Wannan kalmar tasa ta narkar da wani ɓangare na cikin raina. Na ji hawaye masu dumi suna taruwa a idanuna, amma na yi ƙoƙarin dariya don na ɓoye su.
Ya ɗaga hannunsa, ya share hawayen kafin su zubo. “Ba sai kin ɓoye komai ba,” ya ce. “A yau, zuciyarki da tawa zasu fara koyi da juna.”
Idanunsa suka sauka a fuskata, cike da zafi da ƙauna iri biyu wanda ya haɗa son da tsoron rasa. Na kasa motsawa, numfashina ya tsaya na ɗan lokaci.“Kin san me nake ji?” ya tambaye ni.
Na girgiza kai a hankali, ban iya magana ba.
Ya ce, “Ina jin cewa duniya ta tsaya. Kamar babu wani abu da ya rage face mu biyu.”
“My lah lah,” ya kira cikin sautin da ya motsa ni har cikin ƙashi, “ki kalleni.”
Da murya mai sanyi ya ce, “Kin san rabona da ke ya fi nisa fiye da tazarar ƙasa?”
Na kasa amsawa. Na ji hannunsa a kuncina, yana ratsa min sanyi da tsoro lokaci guda.
Sai numfashina ya rikice, ina jin yadda jikina yake amsa kiran ƙauna.
Ya ɗaga hannuna, ya haɗa da nasa. Hannunsa mai dumi, kamar yana so ya shanye tsoron da nake ciki.
“Ki daina jin tsoro,” ya furta cikin murya mai sanyi.
“Na dawo ne saboda ke.”
Lokacin da ya matsa kusa, sai kamshin jikinsa ya cika sarari.
Na lumshe ido, zuciyata ta kasa tsayawa da bugawa.
Kamar iska ta haskaka tsakaninmu irin wacce ke cike da shauƙi amma mai tsarki.
Ya ɗan jingina goshinsa a nawa, ya ce cikin rauni,
“Na dade ina mafarkin wannan lokacin.
Ki bari in tuna yadda ƙaunarki take ji.”
A lokacin, lokaci ya tsaya.
Duk abin da na ji shine numfashinsa, da yadda hannunsa ke dafa bayana cikin taushi.
Zuciyata tana jin kamar zata tashi sama saboda yadda ƙauna take mamaye ni gaba ɗaya. Ba kalmomi suke magana ba, zuciyoyi ne. Wani irin sanyi ya lullube ni, amma sai gumin tsoro da shauƙi ya haɗu waje guda.
Na buɗe ido, sai idanunsa suka haɗu da nawa.
A cikinsu akwai so, kulawa, da tambayar da bata buƙatar magana.“Kin yi shiru?” ya tambaya cikin sanyi.
Na iya jin kalmarsa tana shafar numfashina.
“Ban san me zan ce ba,” na furta da rauni.
Sai ya murmusa, murmushi mai taushi.
“Ki bar kalma, bari zuciyata ta faɗa miki.”Cikin sanyi, amma da nauyin murya, ya ce “Kinsan nayi missing dinki?” Ban amsa ba, amma idanuna sun faɗi abin da zuciyata ke ɓoye.
Ya ɗan saki ajiyar zuciya, ya kamo hannuna, yana jin jikina yana rawa.
Kusan da ƙarfi ya janyo ni gare shi, amma ba don rauni ba don ƙauna. Zuciyata ta cika da wani irin sanyi mai daɗi irin wanda ba tsoro bane, sai jin daɗin kusanci. A wannan lokacin ban ga wani abu a duniya ba sai ni da shi, da natsuwar soyayya mai gaskiya. “Yana nuna min yadda kauna zata iya zama kamar addu’a mai daɗi amma mai nauyi.” Na ji kalmarsa ta ƙare a kunnena, amma sautin zuciyarsa yana ci gaba da magana: “Ki daina jin tsoro, Zee’ameerah, soyayyarki ta bani natsuwa.”
“Ya riƙe ni da gashina, ya fara sumbatata da ƙarfi, amma abin yana bani tsoro yadda yake kissing dina sosai kamar zai ciremun baƙina.a take yajawoni sosai ya daga hips dina yasanyani jiƙin mirrior din yana kallona kamar zai cinyeni…wani numfashi muke saukeyi da yasanya jiƙina rawa sosai kissing dina yakeyi har sai danafara jikin tsoro ganin jiƙinsa yafara rawa. Ya tsaya ya nufi gefen hagu na wuyana kai tsaye, ya fara tsotsa, latsa da sumbatar wurin. Nake ta ihu ina roƙonsa da ya daina, don Allah.Bai tsaya ba, ya ci gaba yana matso da ni kusa, yana riƙe ni da ƙarfi a jikinsa, ɗayan hannunsa kuma yana riƙe da kaina a hankali.”
Nana hadiza
09030569336
[17/11, 3:00 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH
BOOK 2
SHAFI NA CASA'IN DA DAYA
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
ArewaPEN @nanadiso10
https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5
*********
Yadda yake sumbatata, ya firgita dukkan tunani.Motsin jikinsa, yadda jikinsa ke gab-gab, Lokacin da ya sake kallona, zuciyata ta kasa tsayawa da bugawa. Dakin ya yi shiru, amma shiru mai magana.Na ji ƙamshin jikinsa yana gauraye da na turaren wutar da ke ƙonewa.yadda nake jin nawa jikin yana ƙonewa, mai cike da zafi dake shiga jikina.
Wayyo! Na dafa, ina ƙoƙarin turashe, amma ko motsawa bai yi ba. Harshena na min wani zafi ganin yadda yake tsaf-koshi. Dawo da bakinsa kunnena yayi, ya shiga lasa, yana tsotsa. A take, na ji jikina gaba ɗaya ya sake, idona sai saukar da ruwan da bansan dalilinsa ba yake yi.A wannan lokacin, ban san ko numfashina ne yake magana da nasa ba, sai zuciyata da ta kasa boye abin da take ji.Cikin rawar murya nace masa, “Zan mutu, ka daina please… I’m losing myself.”
Cikin muryarsa, da in banda yana kusa da ni, da ba zan taba fahimtar me yace ba.
“I want you… I’m crazy about you! Are you feeling the same?”
“Wayyo Allah na,” na fada lokacin da na ga yana kokarin saukar da hannayensa kan kirjina.
Sai kawai wayarsa ta fara ringing babu kakkautawa.
Hakan yasa ya sake ni.
Idanunsa gaba ɗaya sun canza daga yadda suke, ni kuma sai na kara jin tsoro.
I don’t know me nake ji, but… but I’m not okay, I’m not… okay.”Dakin ya yi shiru, sai numfashinmu kawai ke gauraye da iska mai ɗauke da kamshin turarensa.
Hasken fitila yana ratsa fuskarsa, yana barin inuwa a bango.
Na kasa gane ko tsoro nake ji ko wani abu mai zafi da ba zan iya fassara ba.
Numfashinsa yana bugawa a kunnena, zuciyata tana bin sautin nan kamar tana so ta tsaya.
Kawai na ji yace cikin wayar, sannan ya kalleni, “I have a meeting zuwa yamma. I’ll be back. Ba kya bukatar in ce kizo palace din, kin ji?
Na gaya miki, learn how to be dirty in my bed, that’s how I want you to be.”
Kuka na saka masa.
Ya dago idanun nan nasa da ke firgitani ya kalleni, ya ce, “Crying? Zan fasa meeting din fa.”
Toshe bakina nayi nace, “Sorry, na daina please.”
Kallon rigarsa naga yayi, sannan yace, “I have to change kenan.”
Sai ya sanya kai ya fita.
Bansan sanda na banko kofar na rufe ba.
Jikina na rawa sosai, hayyacina na neman fita.
Wallahi tsoronsa nake ji.
I’m afraid… I don’t like it.Bayan ya fita, dakin ya sake yin shiru.
Na tsaya na jingina da ƙofa, hannuna yana rawa.
Kalmar da ya faɗa tana yawo a kunne na kamar bugun ganguna.
“Learn how to be dirty…”
Na maimaita a hankali, hawaye na zubo min saboda ban gane me yasa zuciyata ke jin zafi da fargaba lokaci guda ba.
Wani sashi na raina yana son sa, amma wani sashin kuma yana gudu daga gare shi.“Me yasa yake bani tsoro haka?” na tambayi kaina.
“Me yasa nake jin so da fargaba a lokaci guda?”
Na tuna da yadda ya kalleni, yadda idanunsa suka canza.
Wannan kallo yana bin ni har cikin numfashi.
Na rufe ido da ƙarfi, ina ƙoƙarin share hotonsa.
**
Sai da ya shiga bangarensa, ya sake wanka cikin natsuwa, sannan ya fito sanye da suit mai duhu, kamshin turarensa ya gauraye duk inda ya gifta.A lokacin da ya fice daga masarauta tare da direbansa, kallo ɗaya kawai na masa ya ishe ni in fahimci cewa yau ma bai da natsuwa.
Bayan fitar sa, na shiga bandaki cikin shirin wanka. Ruwan dumi da ya sauka a jikina ya sanyaya gajiyar zuciyata, yana min wani irin natsuwa mai daɗi. Na jingina da bango ina lumshe ido, kamar ina jin sautin ruwan yana wanke duk wani tunanin da ke cike da kai.
Ban san sanda bacci ya ɗauke ni ba baccin da bai da nauyi amma cike da mafarkin sa.
Sai bayan ƙarfe biyu na rana na farka, hasken rana yana ratsa labulen ɗakin cikin launin zinariya mai taushi. Na miƙe cikin kasala, na yi sallah da natsuwa kamar wadda take neman kwanciyar rai.
Bayan sallar, na fito zuwa falona.
Abincin da aka jera a kan tebur ya ƙamshi sosai. Na zauna, na ɗan zuba kadan cikin faranti, na ci cikin natsuwa, amma duk da haka zuciyata tana yawo tana neman nutsuwa da bata samu ba.
Bayan na gama, na mayar da kwano gefe, na jingina da kujera ina kallon sama.
Wata irin gajiya ta lullube ni, jikina yana jin nauyi, amma tunanina bai huta ba.
Sai kawai na koma na kwanta, ina jin dumin gadona yana lullube ni, kamar wani sanyi da ke ƙoƙarin rarrashin zuciya da ta gaji.
Dakin ya yi shiru, sai ƙarar iska tana motsa labulen cikin sanyi.Kamshin turarensa har yanzu yana yawo a sararin dakin yana tunatar da ni cewa ko da yana nesa, ƙamshin sa yana nan kusa da zuciyata.
A hankali idona suka lumshe, zuciyata na faɗin addu’a ɗaya “Ya Allah, ka bani natsuwa a cikin wannan soyayya.”
Da daddare, gidan ya yi shiru sosai, sai ƙarar agogo kawai ke tashi daga bango.
Ina kwance a kan gadona, wayata a hannuna, ina duba jadawalin makaranta.
Yau sati biyu kenan kafin mu koma, zuciyata tana cike da tunanin karatu bana son wani abu ya shagaltar da ni yanzu, tunda wannan ne shekarata ta ƙarshe (final year).
Duk da haka, tunanina yana yawo ko da na ɗan rufe ido, sai fuskarsa ta bayyana.
Na girgiza kai cikin gajiya, ina ƙoƙarin kawar da hoton nasa daga raina, lokacin da na ji ƙaramar ƙarar ƙofa.
Uwar Amarya ce ta leƙo cikin dakin da murmushi a fuskarta.
“Ranki ya daɗe, lafiya kuwa? Tun safe baki fito ba,” ta ce cikin kulawa.
Na ɗaga kai da kasala, na ce mata, “Kaina ke ciwo, shiyasa.”
Tace, “Toh, Allah ya ƙara lafiya.”
Ta juyo ta fita a hankali.
Bayan mintuna kaɗan, sai ga ta dawo da tray a hannunta farfesun kifi, shinkafa, da ’ya’yan itatuwa.
A gefe kuma akwai magani cikin kofi.
“Ranki ya daɗe, kidan ci abinci, sai ki sha maganin ki kwanta. Kinga har tara ta kusa, kuma Yarima yana sashensa,” ta faɗa cikin ladabi.
Na ɗan murmusa kadan, na ce, “Toh, nagode.”
Da ta juya ta fita, sai na bi bayanta da kallo.
A raina kuma na ce cikin haushi:
“Banzuwa haka kawai yayita tattabeni yana tsotsemun bakina .” Na fitar da ajiyar zuciya, na ɗaga baki cikin da ɓacin rai.
Duk da haka, na zauna a hankali, na ci abincin da ta kawo. Maganin na sha bayan na gama, sannan na ɗauki key ɗin ƙofa na rufe.
Na shiga bandaki na ɗan watsa ruwa, sanyi ya ratsa jikina. Na fito na shafa cream mai ƙamshi, sannan na ɗauko light pink night gown ɗina mai laushi, mai natsuwa na saka.
Bayan haka, na shimfiɗa dardumata, na yi addu’a da natsuwa, na roƙi Allah Ya bani nutsuwa da kariya.
Na koma na kwanta, hasken fitilar dakin yana da laushi, yana sa komai ya zama kamar mafarki. Wani sanyi ya lullube ni, sai na ji jikina ya sake, zuciyata na faɗin“Allah ka bani ƙarfin gwiwa, kada in zama mai rauni a wannan gidan.”
A hankali idona suka lumshe, numfashina ya daidaita.
***
Tun da Yarima ya dawo daga taro, yake ta zirga-zirga a cikin babban sashensa.
Ransa a ɓace yake zuciyarsa na cike da tambayoyi da ba ta da amsa.
Duba da cewa yau ce daren da ake tsammanin Ramlah za ta zo amma har yanzu shiru, hakan ya ɗan girgiza masa natsuwa.
Ko da yake sauran matansa suna yi masa girmamawa, wannan ƙaramar yarinyar ta zo da wani abu daban ta sake masa lissafi gaba ɗaya. Bayan ya yi wanka, ya sha lemon water, ya kwanta da niyyar samun natsuwa.
Amma zuciyarsa ta kasa kwanciya.
Ya yi ƙoƙarin kiran wayarta sau biyu babu amsa.
Uwar Amarya da kanta ta kira ta faɗa masa
“Yallabai, tana shirin zuwa, ranka ya daɗe.”
Amma lokaci na wucewa, har dare ya yi zurfi, babu motsinta.
Ko da ya kwanta, juyin duniya ya ke yi, amma bacci ya ƙi zuwa masa.
A ƙarshe ma sai ya ji mararsa ta kulle masa sosai.
Wani jan numfashi yayi, yana ambaton Allah.
Ganin yadda zuciyarsa ke tashin hankali, sai ya shiga wani hali na rashin natsuwa.
Mikewa yayi, ya ɗauki mukullin ƙofar sashensa.Haka ya huce kowace haraba ta cikin masarauta, hasken dim light na rataye a bango yana ba sararin haske.
Har sai da ya isa ƙofar babban ɗakinta.
Ya tsaya na ɗan lokaci, zuciyarsa na bugawa kamar gangar faɗa.
A hankali ya murɗa ƙofar amma kuma arufe take.
Ya ɗauko mukullin da ke a hannunsa, ya saka cikin kulle, ya buɗe.
Cikin nutsuwa, ya shiga.
Dakin cike yake da kamshin turaren oudh da hasken fitilar bango.
A bisa gadon, ta ke kwance cikin nutsuwa, rigarta ta laushi, gashin kanta ya watse a filo kamar ruwa.Numfashinta yana tashi cikin natsuwa, fuskarta cike da kwanciyar hankali. ta baje kafafuwan rabin hips dinta gaba ɗaya a bayyane, gashi ko bra bata saka ba.
Jan numfashinsa ya fara, sannan ya maida ƙofar, ya rufe, ya saka key.
Bayan nan, jikin light ya danna, gaba ɗaya dakin ya koma duhu.
Ya tsaya cak, yana kallonta, idanunsa suka yi wani irin launi mai nauyin tunani.
Sai ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi, yana jan numfashi a hankali.
Nana hadiza
09030569336
[18/11, 10:32 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH
BOOK 2
SHAFI NA CASA'IN DA BIYU
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
ArewaPEN @nanadiso10
https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5
*********
A cikin baccina, na fara jin wani sanyi mai daɗi yana yawo a jikina.
Zuciyata ta fara bugawa da sauri, kamar tana amsa kiran wani yanayi da ban saba da shi ba.A hankali, wannan jin ya fara karuwa, yana ɗaukar numfashina gaba ɗaya.Na buɗe idona a hankali, amma dakin ya cika da duhu.
Sai kamshin turare da sautin numfashi kawai nake ji mai nauyi, mai sanyi, mai cike da wani irin natsuwa da tashin hankali lokaci guda.
Na yi ƙoƙarin magana, amma muryata ta kasa fita.Numfashina ya fara sauti, jikina kuma yana rawa. Wani abu a zuciyata yana faɗa min in tashi, wani kuma yana cewa in tsaya.
Tsoro da wani irin sanyi suka gauraye ni, zuciyata ta rikice.A hankali, na ji hannuwa suna shafani sosai gaba daya na.
Ahankali sai kuma daɗin ya shiga karuwa jin wani sanyi ajikin breast dina ya sanyani bude idanuwa na, amma banga komai ba sai hucin numfashi hade da dahu..wayoo Allah na Nafada ina kokarin mikewa,amma kamin na mike yadannene yana shinshinar wuyana hannuwansa guda biyu yana murza ƙan breast dina gaba daya na sukurkuce ina gaya masa yadaina Amma ko saurarata bayayi sautin numfashinsa kawai ke tashi. Sai naga yashiga kissing dina sosai da sosai ta ko’ina kissing dina yakeyi ga uban gurnani da rawar jikin da yaƙeyi cikin zafin nama yaraba rigata biyu. Zafin jikinsa ya gauraye da nawa, yana ƙara ɗaga numfashina.Na ji kamar iska ta tsaya, dakin ya cika da shiru mai nauyi. Wani irin sanyi da zafi suka haɗu lokaci guda, suka sa jikina ya kasa kwanciya. Numfashinsa yana busa kan fuskata, yana motsa min tunani fiye da kowace kalma. Wani numfashi yaja yana zare jillabiyar dake jiķinsa ya cillar ya hade jikinmu sannan yakara jan numfashi sosai. Ahankali yashiga kissing din kowane shashi na jikina. Hannunsa da naji a inda bantaBa tsammani ba ya sanyani tureshi amma ko gizau baiyi innalillahi Na faɗa jiƙina yanayin rawa sosai…Na fara magana cikin muryar da ke rawa, kalmomin suna fitowa da kyar.“Ka bari… don Allah,” na ce, amma numfashina ya kasa daidaituwa.Wani sanyi da zafi suka gauraye ni lokaci guda, zuciyata ta rikice.Na ji jikina ya daina bin umarnin kaina, tsoro da wani yanayi mai wuyar fassara suka haɗu. Numfashi ya rikice, sautin zuciyata kawai nake ji yana bugawa cikin sararin dakin.
Ban san ko tsoro nake ji ba ko wani abu dabam, amma zuciyata ta fi ƙarfina.Na rufe ido, hawaye suka gangaro a hankali ba saboda ciwo ba, sai don rikicewar ji. Nafara furta masa kalmar kabari banaso banaso nafada inajin wani kalar dadin da bantabaji ba gaba daya na ya cafkeni tas ya hau dani gefen bed din ganin yadda jiƙinsa ke kakkarwa har wani bangaren na gadon na motsawa hakan yasanya hankalina neman tashi bayajin sautina bayajin maganata sai wasu numfarfashi da yanayi da yake fitarwa. Ya rungume ni a hankali, yana furta cikin muryarsa mai sanyi “Ramlah… my lah-lah, my Ramie… I love you.” Kalmomin nasa suka daki kunnuwana kamar iska mai ɗauke da zafi da sanyi lokaci guda. Zuciyata ta rikice, jikina ya tsaya cak. Ban san ko numfashi nake ba ko a’a kawai na ji kalmomin suna zagaye ni kamar turare.Muryarsa ta dushe, sai numfashinsa da ke fita da sauri.
Na iya jin yadda jikinsa ke motsawa kamar wanda yake ƙoƙarin daidaita numfashi.
Hannayensa suna rawar sanyi da wani yanayi mai zurfi, kamar zuciyarsa ta kasa tsayawa da natsuwa. Kamar yadda iska ke girgiza furanni a lokacin sanyi, haka jikinsa ke nuna tashin hankali mai ɗauke da soyayya da tsoro lokaci guda. Wannan yanayin ya sa na kasa gane ko zafi nake ji, ko sanyi, ko kuma duka biyun.Bayan na saki ihun nan, komai ya tsaya shiru. Iska ta daina motsi, sai bugun zuciyata kawai da ke tashi cikin ƙirji kamar karar ganga. Na ji jikina ya yi sanyi, amma zuciyata tana da zafi wani zafi da ban san asalinsa ba.Hawaye suka gangaro a hankali, ba saboda ciwo kawai ba, sai don wani nauyi da ke cikin raina. Yadda yakara cakamun abu aciƙin gabana Na rufe ido, ina ƙoƙarin daidaita numfashina. Amma nakasa.
Zafi… azaba… radadi bansan wanne nake ji ba. Ihu kawai nake iya yi, ina neman taimako da kalmomi da ba sa fita daga bakina. Na ji kamar duniya ta tsaya cak. Zuciyata ta yi nauyi, numfashina yana fita da ƙyar. Ya shiga yana kara rungumeni sosai yana kissing dina sunaye yake fadi yare yakeyi bansaniba? Nidai na jini acikin wata duniya ta radadi da azaba ina kokarin jan kafata ya fizgota ya hada kafata da bangon jikin gadon sannan nakara jin yadanna mun wani azababben abu mai zafin gaske wayoo wayoo wayyo Numfashina bansan inda hankalina yashiga ba tunda lokacin numfashina yadinga barazana dani.
Gaba daya Asad baya hankalinsa baya tunaninsa baya cikin hayyacinsa kalmomi yake furtawa dadi yakeji wanda baisan yanaji ba yanayi yake da bazai iya misaltawa ba “I couldn’t get enough of you. I am not tired and i want more... I didn’t want to sleep. I wanted toooo....Even in your silence, you’re the loudest sound in my soul.
Kin ji? Ko bacci kike yi, har yanzu kina magana da zuciyata“You are my heartbeat, my Ramlah the gentle mai natsuwa..
You came into my life like light through darkness. You burned me, but I don’t even want to heal.”My Lah-lah, my moon ….haka kalamai ke fita daga bakinsa kamar zautacce yashiga maganganu kamar ya zauce bakajin karar komai sai gadon da maganganunsa da karar ac dake daƙin yadda ya fizge kafarta ya kara danna mata. Ya sanya shi shiga wata duniyar da masu yi kadai ke fahimtar dadinta. Ina kaunarki my lah lah Allahumma barik my lah lah ina sonki yafada ƙansa na mugun sara masa ko da ya kwanta hankalinsa gaba daya ya gushe….
Matsanancin ciwon kai ne ya saukar masa, kamar duniyar ta tattare masa a cikin kwakwalwa.
Sautin kiran sallah na “Assalatu khayrun minan nawm” yana tashi daga kowanne sashe na masarauta, yana gauraye da karar shiru mai nauyi a cikin dakin.
A hankali ya juyo da idanunsa, yana kallonta.
Fuskar Ramlah ta yi fari, kamar ta rasa launi gaba ɗaya. Ya riƙe kansa, yana ƙoƙarin tabbatar da abin da yake gani.
“Ramlah…” ya kira da ƙasa-ƙasa, amma babu amsa. Hannunsa ya miƙa, ya taɓa fuskarta cikin tsoro sanyi, babu motsi.
Numfashinsa ya tsaya na ɗan lokaci, idonsa suka cika da wani irin haske na firgici.
Ya miƙe cikin hanzari, yana kiran sunanta,
“Ramlah! My Lah-lah, wake up… please wake up.” Ya tsaya cak, yana kallon jikinta da ya saki kamar mara nauyi. Idanunsa sun yi ja, numfashinsa ya rikice, kalmomin bakinsa sun daina daidaito.
“Ramlah… Ramlah! Oh my God, wake up… please, don’t do this to me!”
Ya durƙusa kusa da ita, yana girgiza kanta da hannayensa. “Talk to me, my Lah-lah… open your eyes, please… I can’t lose you.”
Sai ya sake ja da baya, yana rike kansa da hannuwa biyu. “What have I done? Ya Allah, what did I do?”
Idanunsa suka cika da hawaye, amma kalmomin suna fita daga bakinsa ba tare da natsuwa ba“I love you… do you hear me? I love you like a madman!
You’re my heartbeat, my pain, my everything…”
Ya kwanta a gefenta, yana kallonta cikin rashin natsuwa, yana magana kamar wanda ya zauce.
“Please breathe… I can’t breathe if you don’t.
You’re my air, my life… all at once.”
Shiru. Sai karar numfashinsa da ƙarar zuciyarsa da ke bugawa da sauri.
Fitilun gefen gadon ya kunna, hasken ya cika dakin da inuwa.Amma ita, kamar dai an ɗora ta cikin bacci mai nauyi ko kuma fiye da bacci.
Ya zube kan kafet ɗin yana rike da kansa da hannuwa biyu.
“Yaa Allahu… Yaa Rahmanu… Yaa Rahim,” ya furta cikin kaduwa da rawar murya.
Wayarsa dake gefen gado ya miƙa da hannun da ke rawa. Ya shiga kiran Hajja.
Kira ɗaya… biyu… uku babu amsa.
Sai a karo na huɗu ta ɗaga, muryarta cike da kasala da mamaki.
“Lafiya, Asad? Da asubar nan?”
Ya runtse ido, yana fitar da numfashi a hankali.
“Hajja… dan Allah, ki zo.