Kaddarar ramlah book 2 complete - Chapter 40
Kaddarar ramlah book 2 complete Chapter 40: Kaddarar ramlah book 2 complete Chapter 40. Tallafaffen bodyguard ɗinsa biyu a bayansa.
4,496 words
Tallafaffen bodyguard ɗinsa biyu a bayansa.
Ayshatu ta daidaita tsayuwarta. Ta ɗan daga hannu kamar mai gaisuwa, tana fadin “Ranka ya dade… barka da fitowa?” Ta yi murya mai sanyi, mai ƙoƙarin shiga kunne. Asad bai ko tsaya ba. Bai kalleta ba. Bai amsa ba. Hatta idonsa bai matsa gefe ya dube ta ba. Ya wuce tamkar iska ta busa labule. Kamar babu kowa. Bodyguard ɗinsa ma basu tsaya ba sai ɗaya daga cikinsu ya ce “Barka.”
kamar don ladabi kawai.
Ayshatu tayi sum da tsantsar kunya. Zuciyarta ta doka Hawaye suka haɗa idonta. Ta ruga gefe, ta dafe bango saboda kunyar da ta sha.
Numfashinta yana rawa. Ta furta cikin haushin zuciya “Wannan yarinyar da ba ta gama wayo ba zata kwace shi daga hannuna?
Innalillahi… bani da nasara ba.”Ta zauna ƙasa tana maida numfashi.
*******
Nta shiga ɗakin Asad cikin doguwar rigar barcina mai launin rose-gold satin. Gadon kuwa ya cika da turare masu kamshi a burning oil ɗin da ta shafa.
Na yi sallah, Na kwanta, amma kwanciyar bata kamani ssai ba Zuciyata na ta juyi kamar tana so ta tuna wani abu…
Sai na tuna darasin matan aure da Nawal tasaka ni na shiga marriage counselling class ɗinsu. Na ɗauki wayata a hankali, na shiga chat ɗin class group ɗin, ina karanta maganganun manyan matan aure game da romance, kulawa, da yadda mace take zama sashen nutsuwar mijinta. yadda mace ke nuna soyayya
✔ yadda take bayyana damuwa ko sha’awar kusanci
✔ yadda ake rungumar juna a matsayin ma’aurata
✔ yadda kalaman kirki ke gina aure
✔ yadda mace ke cire kunya wajen nuna kulawa kissing yana saukar da sha'awa kuma taba breast haka rungumar juna.
_ki iya tattaba kan breast din mijinki yana daga cikin gurin dake firgitar dasu yana daga cikin gurin dake haukata su idan kika fara taba masa nasa kema ki dora hannunsa akan breast ya tattaba miki wannan kan breast naki da zai saka hannu biyu ya murza mikishi shine gurin da ke saukar miki da ni'ima kice ashhh ka shafamin a hankali please babyna please kasha min nifa in kana tabamin breast ni'imata sauka takeyi._
_Bafa shan maganin mata bani ba kawai ba hajiyata ki iya tattaba miji wato romacing ki iya kissing a tsotso bakin miji sosai a zura harshe cikin baƙin miji a karkada kudanyi ko saƙanni kuna kissing din junanku._
WASU MAZAN KINA FARAWA ZASUCE INA KIKA KOYA WANI MA ZAIYI MIKI BANZA AMMA KINA CIGABA ZAKIGA YA WARE YAFARA TAYAKI.
MAZA KALA KALA NE WANI YANA DA KARFIN SHA'AWA KINA MASA ZANCEN BATSA DAYA ZATA MOTSA
09030569336
NANA HADIZA
[29/11, 1:18 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH
BOOK 2
SHAFI NA ƊARI DA BAKWAI
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
ArewaPEN @nanadiso10
https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5
*********
WALLAHI MAZA NASON KALMAR BATSA TANA GYARA AURE
(Na yi wannan rubutun ne saboda mata masu aure musamman waɗanda suke da duhun kai game da soyayya da kula da mijin su. Ku waye ku gyara! Wallahi duk abin kirki da kika yi wa mijinki ko hidima, ko kulawa, ko ƙoƙarin faranta masa rai lada da soyayya za ki samu. Wannan sirri ne da mata da yawa basu fahimta ba. Yanzu akwai mata da zasu kwanta da mijinsu amma ko nishi guda ba zasu yi ba. Ba su iya sarrafa mijinsu, ba su iya yi masa magana mai nutsar da zuciya, balle su rikita shi da kalaman soyayya.
Amma fa a waje akwai mata da suke iya batsa kala-kala, suna ruɗe maza da magana har ya manta damuwarsa.
Ke kuwa? Sai korafi. Sai gunaguni. Sai kaurin rai.
Gaskiya lokaci ya yi mu gyara halayenmu. Aure ibada ne, kuma mace tana da rawar da za ta taka wajen gina farin ciki da soyayya a gida.
Wannan shine dalilin da ya sa na rubuta wannan bayanin, don ya zama darasi da faɗakarwa.
In shaa Allahu, a littafina na gaba zan taɓo wannan matsalar sosai ta yanda kowace mace za ta fahimci muhimmancin soyayya, kulawa, da sadarwa tsakanin ma'aurata.)
Sai na sauke wayar a kirjina Zuciyarta ta yi wani irin sanyi da kunya lokaci ɗaya. “Ni fa?” na furta da rauni. “Zan iya yin wannan dukka? Da wace murya zan gaya masa kalmar da ke gina aure ba tare da jin kunya ba…?”
Na juya gefe ina rufe fuska da bargo Sai kuma na murmusa da ƙaramin kunya, saboda inaa tunanin Asad…
Yadda yake kallona…
Yanda murya tasa ke narke mini jiki…
Yadda idanunshi ke sauya mini yanayi…
Sai zuciyata ta fdi “Amma ai mijina ne… halali na ne… Ina da hakkin in nuna masa soyayya ba haram ba ne, ba zunubi ba. Kuma shi yake gaya min kullum cewa ina masa ina saka masa nutsuwa…”Na yi shiru, Ina lumshe ido.Sai kawai wayata ta yi vibration calling…
Zuciyataa ta buga da ƙarfi Na juyo Na dafa screen ɗin da sauri, na ɗaga da rauni. Acikim daren asad bai dawo ba saboda basu gama ba sai gobe duk da naji babu dadi kamar nayi kuka wallahi
My Lah-Lah… kinyi bacci?” Muryarsa ta fito a hankali, mai laushi.. Na jawo bargo Na rufe fuskata gaba ɗaya. Cikin ƙasa-ƙasan murya na ce“A’a… ban kwanta ba…”
Asad ya yi dariyar nan da take sa zuciyata ta yi wani irin lumshe “muryarki tayi sanyi har tasanya jikina ya tashi..”
Na ciji lebena cikin kunya. Kalaman da na karanta a darasin matan aure suka dinga dawowa min kamar waka. Ban san me yasa baya buƙatar ya gan ni don ya fahimci tunanina ba muryata da numfashina kawai suke gaya masa komai.
Ya ce da murya mai zurfin da yake hura min zuciya “ ko kema missing din nawa kike ko? Naji kina hura numfashi kamar kina boye magana… kina tunanin me?”
Na ji sanyi ya ratsa jijiyoyin wuyana saboda kunya. Na haɗiye numfashi na ce cikin muryar da take rawa “Bana tunanin komai… just… kai.” Shiru ya ɗan yi tsakaninmu. Na ji kamar zuciyata ta tsaya tsayin daƙiƙa biyu. Sai kawai ya ce da muryar da ke narkar da zuciyata “Da ace ina gida yau… na zauna kusa dake. Naji muryarki ba ta waya ba na rungumeki ajikina nayi wasa da breast dinki na lashi lips dinki...”
Na runtse ido, na ce masa cikin natsuwa ina jin wata kunya “Ni ma…”
Ya tambaye ni cikin sanyin murya “Kin kwanta a kan gadona? Kin lullube kanki da bargon ko? Wanne kaya kikasaka?”
Na gyara kwanciya kamar yana kallona.“Eh…” Yayi murmushi “Good. Ki lumshe ido yanzu, ki kwantar da kan ki a pillow ɗina… ki yi addua inshaa Allahu gobe muna tare.”
Na bi umarninsa kamar karamar yarinya. Kamshin bargonsa ya gauraya da muryarsa a cikin kunne na. Sai na ce masa cikin rauni“Ranka ya daɗe…”Ya ce:
“Na’am, masoyiyata?” Na kasa ma cewa komai, sai jin zuciyata tana narkewa.Na furta cikin sanyi “…na gode.”Ya yi min shiru kamar yana jiran ƙarin magana.
“Me kike godiya a kai?” Na ji hawaye suna taruwa min “…komai da kake min… komai da kake bani…” Sai muryarsa ta yi sanyi “Ramlah… yau kalamanki sun wuce duk kyautatawa.”Na yi masa magana cikin rauni “Ka cika mani gida da murmushi.”Ya ce“And you… kin cike min zuciya da natsuwa.” “Allah Ya tsare min kai. Ya dawo da kai lafiya. Ya tsare min kai.” Shirunsa ya narke min cikin kunne. Sai ya faɗa a hankali:“I love you, Ramlah… kinji?”Na ce cikin numfashi mai nauyi “…na ji.” “Say it back.”
Kunya ta cika ni gaba ɗaya. Sai na furta cikin muryar mace mai jin soyayyar mijinta
“…ina sonka.”
Ya sauke wani numfashi mai ɗumi
“Good night, My Peace.”
Na kwanta ina jin hawaye masu daɗin soyayya suna gangarowa min. Ciwon ƙan da nakeji muryarsa ta kwantar min da komai…
Washegari, misalin ƙarfe goma sha ɗaya da safe, ina zaune a babban falo ina karanta Qur’ani. Sai wani irin ƙamshi ya shigo cikin falon Black Oud ɗin Asad. Ni kadai zan gane shi ko cikin darare ne.
Kafin in ɗago idanuna, zuciyata ta sani… ya dawo.
Na ɗago da sauri.
Ya tsaya a ƙofar. A cikin rigar sports blue & black, fuskarsa cike da murmushi da nutsuwar da nake so sosai. Ya kalle ni kamar hoton da ya jima yana nema.
Ya ce cikin rauni “My Lah-Lah… kin yi kyau fiye da tunanina can you hug me and a light kiss.”
Na sunkuyar da kai cikin kunya, zuciyata kamar zata fado masa a hannu. Ya zo kusa da ni, ya riƙe hannuna cikin rawar jiki.
“Hajiyata tace kin warke. Ina so mu fita yau mu yi day-out ɗin masoya. Zan sa a gyara ball court ɗin masarauta… mu je mu yi wasa.”
Na ɗago da mamaki:
“Ni? Ball?”
Yayi murmushi da nake jin zuciyata tana narkewa “Ni da ke. Bansan dalili ba, amma yau ina so ki kasance tare da ni… duk inda zan je.”
Asad ya kamo hannuna gaba ɗaya, ya ce.
“Ki tashi ki shirya. Ina so ki saka rigar sports… wacce zata sa ki kyau..Ba wanda zan kalleki naji dadi..Zuciyata tayi sanyi..
Uwar amarya ta shiga da ma’aikata suka buda babban wardrobe ɗinta. An fitar da sabuwar sports set fitted trouser mai launin mint green,top ɗin sports mai launin white silk,hijab mai launin ice-blue, takalman Nike masu tsada da turaren da Asad ya fi so Pure Rose.
“Ranki ya daɗe… ki tabbatar kin tsaya a gaban yarima ki masa kallon da zai rikita shi.”
Nayi murmushi ina kallonta.
Da na shiga harabar Royal Ball Court, sai Na tsaya cak. An kawata komai kamar bikin love anniversary fresh roses a ko’ina golden lights a saman katafaren filin ma’aikatan masarauta tsaye a layi suna girmamawa , Asad tsaye a tsakiyar filin yana jirana. Yayi kyau cikin white polo da black joggers, ya kama kwallon tennis yana jifa sama yana dariya. Ya tsaya. Kwallon ta faɗo ƙasa.
Ya furta cikin murmushin sa dake sacemun zuciyatq “Subhanallah…”
“Ni ne kam na mallaki wannan halittar?” Ya yi min hannu na zo. Nakaraso a hankali Ya matsa kusa, ya gyara min mini hijabi kadan.
“Ke dai… kin zama bala’in natsuwata.”
Sai ya kama hannunaya kai tsakiyar filin. “Mu yi wasa… idan kin doke ni, zan baki duk abinda kika nema.”
Na yi dariya, ta ɗan buga kwallon. Yana kallona ba kwallo yake gani ba ni yake gani gaba ɗaya. Mun fara wasa. Nayi wani bugu, kwallon ta tashi sosai. Asad ya jahowani cikin dariya, ya sake mayar minj “Good! Haka nake so my champion!” Na tsaya ina dariya, shi yana tsokanata…
Ayshatu tun safe ta shirya cikin kwalliya, zuciyarta ta cika da masifar son ganin Asad yau. Tana wucewa a harabar masarauta, ta jiyo sautin dariyar Asad wadda ta saba jin shi ne a kanta da. Sai ta tsaya ta leƙa katan filin wasa. Ta ga Asad ya kama Ramlah daga baya yana gyara mata yadda zata riƙe kwallo, suna dariya sannan ya jiyo da’ita yayi mata wani deep kiss… Ramlah na kallonsa, shi kuma yana kallon ta kamar babu wata mace a duniya face ita.
Ayshatu ta sa hannu ta rufe baki
ta fashe da kuka. “Ina laifina?
Me take da shi dani bani dashi?”
09030569336
NANA HADIZA
[29/11, 1:18 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH
BOOK 2
SHAFI NA ƊARI DA TAKWAS
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
ArewaPEN @nanadiso10
https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5
*********
Kuka ya gagara fita saboda tsananin bakin ciki. Ta ja hijab dinta ta juya da gudu.
**
Haneefah wadda ke wucewa zuwa bangaren uwargida,ta tsaya ganin kwalliya da romantics da suke yi. Sai ta ga Asad ya ɗaga Ramlah sama saboda kwallo ta ci, yana juyawa da ita cikin dariya.
Haneefah ta ce “Innalillahi… Nashiga uku shikenan narasa shi nima ?” Hawaye suka zubo mata saboda haushi da hassada. Ta juya a guje, zuciyarta kamar zata fashe.
**
Dukansu basu san asad yana kallonsu ba yana ganin motsin kowacce har ma da gudunsu..
Bayan wasan da mukayi ya rukunku mini yana mun kalaman da suka kusan sakani kuma saboda soyayya. ya karaso ya ɗora hannunsa a fuskarta ya gyara min gashin da ya fito na kaina. Ya ja numfashi yana kallon idona “Ramlah…
ki sani… babu wata mace a wannan masarauta da zata taɓa maye gurbin ki.” Na runtse ido, zuciyata ta yi rauni.
Sai ya ce “Kizo mu tafi… na huta, na ji natsuwa.. atare dake ina bukatarki wallahi karfin hali ga nakeyi my baby..Ke kawai nake so a kusa dani yau.” Ya kama hannuna muka nufi palace.
DA DADDARE…
Na fito daga bathroom cikin rigar bacci na silk mai launin champagne. Rigata tana lumshewa a jikina kamar ruwa mai laushi. Gashina yana sako kan kafada, sannan jikina yana kamshi da birthning-oil da na shafa.Sai da natsaya abakin gadon na zuba turaruka kala kala mumy ce ta siyomun hadaddun khumrah da body oil agurin sadiya collection (08122872443) tunda nafara shafa khumrar ta bantaɓa jin mai daɗinta ba..
Da na fara takawa zuwa gado zuciyata tana bugawa cike da tsoro, sai naga Asad yana kwance can gefe yana kallona kamar wanda ya hango wata sabuwar duniya.
“My Lah-Lah… zo nan.” Yadda ya faɗa kalmar nan… wallahi sai da gabana ya yi wani irin mugun faduwa. Na hau gefen gadon, na ɗaura kaina a ƙirjinsa a hankali, kamar zan ji bugun zuciyarsa ta ratsa ni.
Shi kansa ya tsuke numfashi ya jawoni gaba ɗaya, ya kunshe ni cikin hannunsa kamar zai ɓoye ni.
“Na sha wahala ban kwana da ke ba kwanakin.” Ya furta a kunne na da sanyi.
Na lumshe ido ina jin yadda numfashinsa ke motsi a saman gashina. Ni ma na ce masa cikin shagwaba, “Tun da ka tafi kamar ka tafi da rabin zuciyata.” Ya yi murmushi ya ɗaga fuskata yana kallona da wata nutsuwa da bata da misali. “Shagwabar nan… taki tana riketamun kaina. To kiss me” Na turo baki.
“Ban yi ba.” Ya murza hancina da yatsa..to ni na koya miki? Sai na sake shagwaba, na jingina jikina da shi sosai har numfashinmu ya gaurayawa. Sai ya ce da wani irin sanyi da ya narkar da zuciyata “Gobe 10:00am… Zamu tafi honey moon.” na ɗago kai ina kallonsa.
“Ina zamuje?” Nafaɗa cikin farin ciki Ya lumshe ido ya buɗe yana murmushi.“Bora Bora.” Na kama fuskar sa da hannu biyu, hannuna har rawa suke. “Ni? Kai da ni? Honey moon? A can?” Ya gyara min gashin da ya faɗo a fuskata. “Eh, ke da mijinki
Na shirya tun kina asibiti. Ina so ki huta a wurin da ruwa yake kamar madubi.
Wurin da babu wanda ya ganki sai ni.”
Na ƙara lafewa a jikinsa. “Allah… zan iya shige cikin wuyanka na zauna?”
Ya yi dariya mai laushi, ya jawoni ya rungume ni sosai, yana sakin numfashin da ke ƙona zuciya ta da kauna. “Shigo nan… ki kwanta a jikina. Haka nake son ki.” Na shiga sosai a jikinsa, kamar ni da shi abu ɗaya ne. Na fara wasa da zoben hannunsa ina murmushi.“Ka gaya min abu kafin na yi barci.” “Me kike so in faɗa?” “kace zaka soni har karshen rayuwarka.” Ya yi shiru ya saka hannunshi a kaina, ya shafa gashin kaina a hankali kamar yana karanta addu’a. Sai ya raɗa min a kunne cikin murya mai laushi “Ramlah…
My only… duk inda na tafi, kece hanya ta.
Kisani Da yardar Allah mutuwa ce kaɗai zata rabamu ...” Na lumshe ido ina murmushi, zuciyata ta cika da salama. “Allah ya Amsa… mijina.”Ya ce “Ameen… my lah lah.”
Na kwanta a ƙirjinsa cikin nutsuwa kamar wacce ta kai ga wurin da jikinta ya fi so. Numfashinsa mai zafi yana bugun gefen fuskata, hakan ne ya sa idona suka rufe a hankali barci ya fara ɗaukata.
Ban dade ba sai na ji kamar yana jan ni kusa da shi, jikinsa ya manne da nawa cikin wata irin kulawa da ta sa jikina ya yi sanyi. Wani yanayi mai daɗi ya riske ni a cikin baccin jin yadda yake taɓa breast dina ga nishinsa da ya cike ko’ina, wanda har ya sa na motsa na ƙara shiga jikinsa tamkar wata ’yar jaririya da take neman kariya. shigewa jiƙinsa duk da bansan me yakeyi ba a hankali naji anciremun sleeping dress dina ina bude ido naga daƙin babu haske.. Ya matso da kansa har numfashinsa ya tsaya a kunnena, ya radamin cikin muryarsa mai nauyi wacce ta sa jikina ya yi sanyi gaba ɗaya dan kowanne harafi nasa rawa yakeyi jiƙinsa ma rawa yakeyi sosai..
“Karki ja da baya… ki bar ni a tare da ke. Ki kwantar da hankalin ki am in need of you please.., don bana son komai da zai katse wannan kusancin karkisa na zauce please….”
Kalaman nasa sun zame min kamar wani abu mai narkar da zuciya. Ba tare da niyyar yin magana ba, sai kawai na yi wata ’yar amsa cikin shagwaba da ya fito daga zuciya “Uhm… a’a ni ka kyaleni...”
Na ji ya yi murmushi mai zurfi, sannan ya ɗan daga haɓata ya kai bakinsa ga nawa. Sumbatar da ya bani ba ta da zafi sai taushi ta shige ni cikin wata irin nutsuwa da ta sa jikina ya fara rawa a hankali.
Yadda ya rungume ni ya ƙara bayyana irin yadda yake sarrafa yanayin sosai ba tare da karfi ba. Na ji kamar hankalina yana yawo, zuciyata tana neman fita daga kirji saboda yadda kusancinsa ya mamaye ni gaba ɗaya.
A hankali ya kwantar da ni a ƙirjinsa, kamar yana son ya tabbatar min da cewa ni ce ganininsa a wannan lokacin. Wannan salon nasa ya rikitar da ni sosai, har sai da jikina ya kasa boye yadda na amsa shi. Karatun group din mu ne kawai yafamun yawo aciƙin kaina..yadda yake mitsika halittar kirjina yasanyani jin kamar zanyi fitsari..
Cikin muryarsa da ta karye, na ji kamar numfashinsa ya tsaya cak. Hannunsa ya kama nawa da wani irin zafi da bai taɓa nuna min ba, kamar wanda yake tsoron in kau da shi.
Jikinsa yana rawa, ba wai saboda sanyi ba, sai saboda yadda zuciyarsa ta cika da yanayin da ya kasa rike wa. Idanunsa sun cika da wani irin haske mai ɗaukar hankali, kamar wacce zuciya ke magana ta hanyar ido.
Ya matsa kusan lafiyayyen kirjina zuwa fuskata, ya ce a hankali “Ramie… please… kar ki bar ni cikin wannan yanayin ni kaɗai.”
Muryarsa ta shiga zuciyata ta girgiza saboda ba karfi bane a cikin kalamansa gaskiya ne.
“Ki taɓa zuciyata ko da da kalma ɗaya,” ya ci gaba da cewa, muryar sa rauni tayi kamar yaro da ya rasa wani abu mai tsada.
Ya jingina goshinsa da nawa, jin zafin numfashinsa akan fuskata yasa duk jikina ya saki kamar wanda aka narkar da shi cikin zuma.
“Kin san yadda nake kallonki?” Ya tambaya cikin rauni.
Na girgiza kai a hankali, jikina fariƙi saboda yadda yake rike hannuna tamkar ya haɗa da zuciyarsa.
Ya furta cikin muryar da ta iya karya karfe
“I can’t even pretend… You shake every part of me. Ki rikita jikina ko da da motsi ɗaya ne. Please… just… do something.”
Sai ya ɗaga hannuna ya sa a kirjinshi, inda bugun zuciyarsa ke tsalle ba tare da kunya ba.
“Ki ji yadda kike yi min.”
Ina taɓa shi haka, sai na ji jikinsa ya fadi…
Na ɗaga murya a hankali cikin shagwaba, “Ni ma… ban san me zanyi maka ba.”
Wannan kalmar ta sake bashi rauni, ya lumshe idanu kamar zai zubar da hawaye saboda daɗin abin da ya ji.
Na matsa kusa da shi cikin nutsuwa, zuciyata na bugawa a hankali. Na ɗaga kaina kadan na kai bakina gefen kunnensa, na hura masa iska mai sanyi cikin wasa. Wannan shine karatun da malamar mu tafara yimana a cikin class din danake ciki..
09030569336
NANA HADIZA
[29/11, 1:18 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH
BOOK 2
SHAFI NA ƊARI DA TARA
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
ArewaPEN @nanadiso10
https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5
*********
A hankali na zura harshena gefen kunnensa ina taɓa shi cikin ladabi, kamar wacce ke jan hankalinsa ne da wasa.
Nan da nan na ji jikinsa ya kirkiro, ya yi wani nishin da ya fito daga zuciyarsa. Hanyar da ya amsa kusancina ta sa ni jin wani irin dari-darin da ban iya bayyana ba.
Ya buɗe ido cikin tsananin so da nutsuwa, ya ce a hankali
“Ramie… you’re taking over everything.”
Na ɗaga hannuna a hankali na kai shi wuyansa, ina shafa gefen wuyar a hankali kamar ina lissafa bugun zuciyarsa da yatsuna. Da yadda jikinsa ya amsa, sai na ci gaba da zame yatsuna zuwa kirjinsa cikin salon da ya sa numfashinsa ya tsaya cak.
Na matsa da fuska ta, har hancina ya taɓi nasa, sannan a hankali na sauke bakina kan nasa.
Bai shigo baki na ba, bai kuma matsa min ba ni ce kawai na kusanci leɓensa har suka haɗu cikin wata irin sumbata mai taushi wacce ba ta buƙatar bayani amma ta cika da motsi da nutsuwa nake janyo harshensa haɗe da lebansa.
Na ji hannunsa ya kai bayana, yana ƙoƙarin janyeni kusa ganin yadda numfashinsa ya yi nauyi. Sumbatar tamu ta koma wasa mai taushi ba da harshe amma da lallashi da nishaɗi. Wannan yasa jikinsa ya yi wani irin kakkarfan rawa, kamar wanda ba ya son mu rabu ko na daƙile shi.
Na shafa bayan wuyansa da ɗayan hannuna cikin sanyi, ina zame yatsuna daga gefen kunnensa zuwa ga ƙasan wuyansa. Wannan motsin ya sa ya sauke numfashi mai nauyi kamar wanda yake cikin wani yanayi da ya fi ƙarfin magana.
Yadda jikinsa ya amsa wannan lallashin da nake masa ya sa ya matso sosai, yana furta a hankali cikin nutsuwa:
“Ramie… please… kada ki tsaya… kina rikita ni.”
Kallon da ya bani ba shi da kalma. Ya cika da wani irin sha’awa mai tsabta, irin wacce take fitowa daga zuciya ba daga jiki kawai ba.
Na sake lumshe ido saboda yadda yanayin ya tsinke zuciyata, kafin ya jawoni ya rungume ni sosai har na ji bugun zuciyarsa yana dokawa da sauƙin karfi a ƙirjinsa.
Kwallah ya taru a idanuna kafin ma in fahimci abin da yake shirin yi ganin yayi cilli da komai na jiƙinsa.. Na daburce na ce cikin murya mai rawa“Ka tsaya… don Allah… ina jin tsoro.”
Amma kamar yadda nake gani, ba tsoro ya gani a jikina ba rashin amincewa ne saboda rauni da na sha a baya. Wannan ne ma yasa kuka ya rufeni, zuciyata ta tsinke kamar ta yăna neman tserewa daga kirji. Ya tsaya cak. Sai na ji numfashinsa ya canza, ya yi nauyi, kamar wanda zuciyarsa ta cika da damuwa da soyayya lokaci ɗaya.
Ya daga hannuna cikin taushi, ya manna shi a kirjinshi, yana nuna min bugun zuciyarsa kamar yana so in ji gaskiyar kalamansa.
Ya ce cikin muryar da ta raunana har ta karya zuciya:
“Ba zan cutar da ke ba, Ramie… ba zan ma kuskure ba. Ki bari in yi a hankali. Ki bari in tsaya a inda ba zai taba miki ciwo ba.”
Muryarsa ta yi kamar wacce take neman kuka, saboda yadda ya kasa jure ganin hawaye a idona.
Na sake kuka kadan saboda yadda kalamansa suka shiga zuciyata fiye da zafin da nake tsoron ji.
Ya share hawayena da yatsunsa, ya ce cikin kuka mai nauyi “Ki duba ni… don Allah… ki amince min. Ba zan yi miki komai da zai sake raunata ki ba. Wallahi zan yi a hankali sosai.”
Wannan furucin nasa ya sa jikina ya saki a hankali. Tsoron da ya kama ni ya fara raguwa, saboda yadda ya tsaya yana jiran amincewata ba ikonshi ba.
Ya jawoni a jikinsa, ya rungume ni kamar zai narke.“Ki tsaya… ki bari in faranta miki… ba zan taba ji miki ciwo ba,” ya ƙara furtawa cikin sanyi kamar wanda yake rarrashin jaririya.
Zafin da na ji ya ratsa zuciyata fiye da jikina, sai saboda yadda yanayin ya yi nauyi ba tare da na shiryaba wata azaba tashigeni sosai... Gaba ɗaya jikinsa yana motsi da irin rawar da ba ta bar mutum cikin natsuwa.
Wannan motsin nasa ne ya sa hawaye suka zubo min ba tare da niyyata ba. Nashiga dukan sa amma nakasa gaba daya na kasa sarrafa tsoron da ya taso min daga abin da na taba gani a baya.
Amma duk da kukana, sai na ji hannunsa yana nemana, yana ƙoƙarin rungumeni tamkar wanda yake tserewa daga kansa.
Ya jawoni cikin ƙirjinsa da wani irin rauni da ban saba gani a tare da shi ba. Muryarsa ta rikice, ta yi sanyi amma tana da nauyin da ya tsaya a zuciya.
Na ji yana furtawa wasu kalmomi cikin sauri, kamar wanda ba ya iya sarrafa yadda zuciyarsa ke bugawa.
Wasu maganganu ne marasa tsari, kalaman da ba niyyar faɗa ya yi ba amma kalmomin da suka fito daga ƙarshen zuciya
“Ramie… Ramie… please… ki tsaya… ki saurare ni…”
Yana ambaton sunana ba kamar mutum ba kamar wanda ya rikice, kamar wanda ya rasa fahimtar kansa saboda yadda ya cika da son kusanci da ni.
Hannunsa ya kama gefen fuskata da wata irin rawar da ta tabbatar min cewa shima yana cikin halin da ya fi iya bayyana.
Ya sake rada sunana cikin murya mai karyewa, kamar wanda hawaye suka tsaya masa a makoshi
“Ramie… don Allah… ki dubeni…”
Kuka nakeyi kamar raina zai fita banji dadi ba sai tsananin azabar da banzan iya misiltawa ba.. Wannan yanayin nasa yadda ya rikice, yadda ya kasa ma rike sunana shi ne ya tabbatar min cewa a wannan lokacin ba ciwo nake ji ba, soyayya ce ta cika mu duka biyu har ta gagari magana.
A cikin wannan ruɗanin da muka shiga, sai kawai na ji hannunsa ya tashi ya kama gashin kaina a hankali.Ba da karfi ba,Ba da zafi ba.
Sai dai irin kamun da yake magana da zuciya fiye da harshe. Yadda ya kama gashin kaina ya saka jikina ya tsaya cik, zuciyata ta yi wani irin bugun da ban iya dakatarwa.
.Sannan cikin rawar murya, “Wayyo… Allah na… yar albarkata…”
Hannunsa ya ci gaba da shafa gefen kaina cikin taushi mai rikitarwa, yana sauke numfashi da wahala kamar wanda zuciyarsa ta cika har ta kasa iya ɗauka.
Ya rufe idanunsa na ɗan lokaci, aikin da ya kara masa kama da wanda ya kamu da soyayyar da ta wuce misali.
Sannan ya buɗe su a hankali, ya ce cikin muryar da ta yi sanyi amma cike da gaskiya
“Yar aljannata… me kike yi min haka?”
Yadda ya kira ni haka ya saka jikina ya yi wani irin rawa mai taushi.
Cikin rikitacciyar murya ya sake maimaitawa, kamar mai rokon zuciyata ta tsaya
“Ramie… Na gode nagode.”