Kaddarar ramlah book 2 complete - Chapter 42
Kaddarar ramlah book 2 complete Chapter 42: Kaddarar ramlah book 2 complete Chapter 42. “Ina yi miki kallon… da ba zan iya yiwa kowace mace ba. Kallon mace…
4,477 words
“Ina yi miki kallon… da ba zan iya yiwa kowace mace ba. Kallon mace da ta mallaki zuciya tun kafin ni da kaina in gane hakan.”
Wani abu ya tsaya a makogorona.
Na lumshe ido. “… don Allah ka bari.”
Ya ɗaga hannayensa sama kamar wanda ya mika wuya “Ni? Ni tun safe nake da yunwar kewarki?” Sai ya rage murya har ni kaɗai nake ji, soft, deep, kamar raɗa “Na duba ki a jirgi kina bacci… na ji zuciyata tanata godewa Allah saboda Yabani ke.” Na yi ihu a zuciya, ba a fili ba. Asad dai… romantic ne. Very romantic.
Boat ɗin da aka kawo mana glass ne gaba ɗaya kasa duk gilashi, ruwa yana motsawa a ƙasa kamar blue silk fabric. Iska mai sanyi, tsuntsaye masu cin gashin tekuAsad ya zaunar dani kusa da shi, kamar yana kare ni daga iska ma. Na kalle shi, domin kallonsa yana bani nutsuwa. Yayi murmushi murmushin da na saba gani amma yau ya fito da asalin shi real. sincere. deep.
“Ramlah, ki daina kallona haka.”
Ya furta da murya mai sanyi. “Wane kallo?” na tambaye shi. “Kallo da yake rikitar min zuciya.
Kallo da yake gaya min… if I lose you, everything else becomes useless.” Na yi shiru. Even the ocean seemed to pause. Villa ɗin… ba villa bace. Aljanna ce a duniya. Bangon gilashi daga sama zuwa ƙasa, Ocean view mai kyalli, Hasken blue reflection yana rawa a bango, Ɗakin barci king-size yana kallon teku, Jacuzzi cike da rose petals,Feathers & gold accents a ko’ina,Private chefs biyu suna tsaye suna jiran orders. Kafin in yi ihu saboda mamaki,
na ji Asad a bayana, yana kama hannuna a hankali. Numfashinsa ya sauka a wuyana, mai zafi, mai taushi “Stop, My Lah-Lah…
Ki bari na kalle ki Kin yi kyau sosai...”Ya janyo hannuna ya ɗora a kirjinsa. Zuciyarsa tana bugawa da sauri,kamar bata shirya ganin ni ba.“Kin ji wannan?” Zuciyarsa tana tsalle tamkar tana rawa. “Wannan bugun…
Naki ne.” Na rufe ido saboda radadin soyayya. “Kayi haƙuri” na ce da rauni.
Ya yi murmushi mai sanyi, murmushin da yake da kaifi da laushi lokaci guda “Ni zan nemi haƙuri saboda zuciyata ta rikice saboda ke?” Ya ɗaga hannuna ya sumbata,
kiss ɗin da bai yi sauti ba amma ya yi magana da zuciyata kai tsaye. Sannan ya ce,
“Ramlah… gobe 10am… we start day one of our honeymoon. Are you ready?” Na yi ajiyar zuciya. “bea… I’m always ready. As long as it’s you.” Ya jingina goshinsa da nawa,
yana sauke numfashi kamar wanda ya sami natsuwa mai zurfi. “Kin kashe ni, Ramlah.
Wallahi kin kashe ni.” Ya rungume ni kamar kar ya sakeni sannan bacci ya ɗauke ni a jikinsa, hannunsa har yanzu yana rike da nawa.
6:12 AM
Na farka a hankali saboda wani irin sanyi mai daɗi daga AC. Ina buɗe ido… sai na ji hannunsa a jikina ya zagaye ni gaba ɗaya daga baya, kamar wani garkuwa.
Na tsaya na saurari numfashinsa Deep,Slow,Calm,Mai sa zuciya ta yi laushi.
Ina motsi kaɗan…Sai ya ɗan murɗe yatsuna a bayana, kamar wanda baya son in motsa ko kuma in tashi daga jikinsa.
“Ramlah…?” Muryarsa raɗa ce mai nauyi, mai kauri, wacce ke fuzgar zuciyata tamkar iska.
Na juya a hankali, na dora hannuna a ƙirjinsa.
Ya lumshe ido, yana riƙe hannuna da laushi. “Kin tashi?” ya tambaya cikin sanyi. Na gyara kaina a kan ƙasan kirjinsa, na ce “Ina ji kamar zan sake komawa baccin bai isheni ba.” Ya saki wani murmushi irin wanda yake yi idan yana cikin nutsuwa sosai. “Ki koma. Ba inda zaki je.Bari in riƙe ki sosai.” Ya kamo ni ya ɗaura ni a kansa, ya rungume ni a faffaɗan kirjinsa, yana shafa gefen bayana da hannu ɗaya a hankali naji yanason ya cazamun kaina cikin yanayi da ke rikitar mun da tunani cikin bukatuwa yafara sumbatar bakina yana kissing ta ko’ina ganin yana kokarin fita hankalinsa nayi saurin shagwabe masa nace ..bea..please.. please.. let me sleep..” Cikin rawar murya yace but can i touch your breast let me pleasee…”shagwaba nakara yimasa nace” no please..” “ Okay okay to sleep..
Rana ta fara fitowa a waje. Haske ya buga gilashin gaban gado, ya faɗo a fuskar Asad Already na farka daga baccin cikin salo nace masa “… ka tashi ka kalla mana. Har hasken rana ya fito fa.Ya buɗe ido, ya kalle ni. “Ke ce hasken ranata yau, Ramlah.” Na yi dariya, zuciyata tana sake narkewa. Ya ɗago hannunsa ya shafi gefen fuskata, da yatsunsa masu laushi. “Ki dawo nan.” ya furta a hankali.
Ya jawo ni gaba, ya manna goshinsa da nawa forehead-to-forehead wannan kusancin ya sa gabana faduwa. “Na taɓa breast?” ya ce. Nayi saurin rufe fuskata nace “ please mana kadaina mun wannan maganganun am shy.” “Am your husband please duk abunda zamuyi lada ne so please feel free with me..?”Na gyada kai, na ce cikin shagwaɓa “Nace kayi hakuri...” Sai ya saki wani murmushi lokaci guda. “Na ce miki tun jiya… idan kina gabana, zuciyata tana samun nutsuwar da ban saba da ita ba.”Yana magana yana shafa dogayen yatsunsa a gefen kunci na da taushi sosai, kamar yana gogawa da hanci. Ban kai ga cewa komai ba sai kawai na ji ya tallabo fuskata da yatsunsa biyu, ya yi wani soft peck a goshina Ba wani mai tsayi ba.Sai dai kiss ɗin goshinsa kawai ya isa ya girgiza ni har ƙasa.Na dafe wuyan rigarsa cikin kunya, na rufe ido. Ya ɗan matsa gefen leɓena da yatsansa, ba tare da kissing ba amma wannan taɓawar kaɗai ta isa ta girgiza zuciyata. “Ki ce sunana da shagwaba… da .”
Na yi murmushi, na ce “As..a..d.” Ya saki numfashi mai zurfi. “Kawai haka nake so.”
Ya ja ni a ƙirjinsa, ya manna fuskarsa a gashina, yana shafa ƙuguna da kyau sosai ba tare muje muyi wanka ko? Ya furta bansan ta yadda nashiga bandakin ba nidai saboda gaba daya narasa controll dina koina tabawa yakeyi jiƙina tundaga tafin kafata zuwa kain wani salo nakeji da bantaɓaji ba ko a bandakin ma ruwa guda yayi mana tare muka shiga yaa Allahu kuzo kuga soyayya zata ƙarni.. ahaka muka gama wankan muka fito shima yace shine zai shafamun lotion din inatajin kunya ina nuƙewa amma yace sai yayi duk wani touch daga hannunsa sai naji kamar ansaka mun maganaɗisun dadi
7:00 AM
Chef ya kawo mana breakfast French pastry, Coconut cream pancakes,Mango & dragon fruit,Cappuccino,Honey syrup Asad ya ɗaga kai ya ce da chef ɗin “Leave everything here.
And close the door.” Yana dawowa ya sauko kusa da ni a gado. Ya ɗauki strawberry ɗaya, ya ɗaura a bakina. “wai yaya naga ƙinyi sanyi my lah lah??” Na ce cikin shagwaɓa“Na gaji. Kai ne ka...” Ya kwaikwayi murya ta: “Ni da na rungume ki kema kinaso jiya kika dinga yimhun magagim bacci kina in rungumeki in taba miki nan’?” Na yi ihu cikin kunya. “bea…please..” Ya rufe bakina da yatsunsa. “Shhhh… ki ci abinci. Domin yau zamu fita.Mu fara daga beach. Idan kin gaji sai mu koma Jacuzzi.”Na ɗago kai ina kallonsa hankali-hankali. “bea…” “Na’am?”“Ina godiya.”
[30/11, 10:59 am] Nd: ƘADDARAR RAMLAH
BOOK 2
SHAFI NA ƊARI DA SHA UKU
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
ArewaPEN @nanadiso10
https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5
*********
Ya tsaya. Ya kasa motsi tsawon seconds biyar. “Ramlah…” ya ce cikin kulawa “Don Allah kar ki kara gode min. Ni ne yakamata nayi godiya saboda kina mini company a zuciya tun kafin na mallake ki.” Ya ɗaga hannuna, ya yi light kiss a bayan hannun. “Come here, My Lah-Lah.” Na tashi na zauna kusa da shi, jikina a jikinsa. Shi da ƙansa ya zabarmun shigar da zanyi da ƙansa ya nunamun yadda yakeso. Da muka isa bakin rairayin Matira Beach, wanda ya shahara wajen fitattun mashahuran duniya, iska mai sanyi ta buga min fuska, tana ɗauke da ƙamshin coconut da vanilla. Na tsaya, na ɗaga hannuna ina rufe idona saboda hasken rana, ina jin ruwan tekun yana faman bugawa kamar kiɗa. Asad ya tsaya a gefena yana kallona kamar yana kallon wata halitta da bai taɓa gani ba. Ya matsa a hankali yana cewa cikin murya mai raɗaɗin lallashi “Don Allah Ramlah… kada kikara yin kyau haka a waje.”
Sai na yi dariya kaɗan. “Me nayi?”“Kin sani, banason kina saka komai in zaki fito ko powder ballantana lipstick”. Silently nace sorry. Sai baturen beach staff (tanƙarar mutum, dogo, blond) ya ƙaraso yana murmushi. “Ma’am… you look absolutely stunning. Welcome to Matira Beach. You smell wonderful.” Asad ya tsaya cak. Ni kuwa zuciyata ta doka saboda ban saba bature ya yaba min kai tsaye ba. Na yi murmushi cikin ladabi, “Thank you.” Kafin na ƙara magana, kwatsam sai Asad ya matsa kusa sosai ya tsaya dab da jikina kamar yana ɗaukar iskar da nake sha. Ya damƙe hannu na cikin nasa, ya haɗa yatsunsa da nawa tightly kamar zai narke su wuri guda.
“excuse us..,” Asad ya ce wa mutumin, cikinsanyi amma deep, irin murya da ba.
Mutumin ya dan ja baya. “Ah— sorry, sir… I didn’t mean”
“I know.” Asad ya katseshi, sannan ya ɗaga haɓata ya gyara min gashin gefen fuska kamar yana nuna haƙƙinsa a fili. Sai ya yi murmushi wanda ya fi cutarwa fiye da fushi.
“My wife appreciates the welcome. We’re fine now.” Na rufe fuska saboda kunya.
Baturen ya yi murmushi ya bar wurin. na ce cikin shagwaba. “Ka tsoratar da shi.”“Good.” “Why??”Ya matsa bakin sa zuwa kunnena ya radada a hankali,“Because he looked at you longer than one second.”
Na yi murmushi zan yi masa dariya, sai ya ce,
“Don Allah Ramlah, kar ki yi dariya. Inada kishi sosai.” Muna tafiya a kan deck ɗin katakon beach ɗin, har sun tuƙa jet-skis a gefe, sai wani bature ɗin mai ɗaukar hoto (photographer) ya ɗaga camera ya so ya ɗauke mu hoto. “Excuse me can I take a shot of you two?” Kafin ya ƙarasa maganar, Asad ya juyo a hankali. Ya ɗan ja ni gaba kadan, yana sanya ni gaba, shi a baya kamar garkuwa. “She’s mine,” Asad ya ce da nutsuwa mara annuri. “No photos.”Photographer ɗin ya zaro ido.
“Oh okay no problem, sir sorry!” Ya juya da zarar yaga murya ta canza. Ni kuwa na durƙusa da fuska cikin kirjinsa saboda kunya.
“don Allah…” na fadi cikin jin nauyin abin.
Ya ɗaga haɓata a hankali.“Look at me, My Lah-lah.” Na ɗago a hankali.
Idanuwansa sun yi duhu irin kishin da yake daɗi amma yake ɗan ɗaci. “Ba zan bari kowa ya ɗauki hotonki ba.Ba zan bari kowa ya tsare ki da ido ba. Ni kadai nake ɗaukar fuskarki a zuciya ta.” Na runtse ido. Sai ya ɗauke harshensa ya ɗan lashe leɓensa kafin ya ce “Ke tawa ce, Ramlah Ko ina.” Sai kuma ya yi murmushi ɗan taushi, ya zagayo dab da ni ya rungume ni da hannunsa daya a wuya, ɗayan kuma a bayana. “Now… kina so mu ci gelato?” Na yi dariya ina buga kirjinsa da yatsuna.Na murguɗa baki. “tashi.”“Zo mu tafi.”
Ya kama hannuna ya ja ni.
Cabana ɗin ya cika da farin labule masu lilo, hasken rana na wucewa ta cikin su ya haska jikin Asad. Na tsaya ina kallon tekun mai launin turquoise, ina jin kamar zuciyata tana narkewa a hankali.
Sai kawai na ji hannunsa ya zagayo daga baya ya rungume ni full back hug, ya daura habarsa a kafaɗata.
“My Lah-lah…” muryarsa ta yi laushi sosai, har sai da jikina ya ɗan rawa.
“Ba zan iya jure zama nesa dake ba.”Na juya a hankali. Da zarar idona ya haɗu da nasa ya tsaya cak. Kamar ya manta da numfashi. Ya ɗan daga hannuna ya sa a kirjinsa.
“Kin ji? Wannan bugun zuciyar… naki ne.”
Ban ce komai ba. Na rufe idona saboda nauyin kallonsa. Sai kawai ya kamo fuskata cikin tafukan hannunsa biyu ya ɗaga hancina sama kadan, yana kallona da wani irin tsantsan so da kishin da ya kama harshensa. “Ramlah…” ya furta kamar addu’a.“I swear… you’re the only woman my eyes can see.” Yanayinsa ya canza. Ya ja ni gaba ɗaya zuwa jikinsa full tight hug har sai da numfashinmu ya gauraye wuri guda. Hannunsa ya rufe bayana gaba ɗaya, ya manne ni kamar zai ɓoye ni a cikin zuciyarsa. “Don Allah… ki dinga kula dani inason kulawa,” ya faɗa a kunnena cikin murya mai dumi. “Kina tsoratar dani idan kina nuna kunyar nan.” Na ji jikina ya saki, daga kunya da soyayya.Na ɗaga hannaye na na na zagaye wuyansa a hankali wani irin shagwaba da nake yi masa da baya iya jurewa. Sai kawai na ji ya ja numfashi sosai, ya ɗaga fuskata da yatsunsa.Ya sumbace ni.Ba da gaggawa ba,Ba da tashin hankali ba. Deep, slow, gentle kiss. Kamar dai shi ne kalmar da ya kasa furtawa tun zuwanmu beach ɗin, kuma ya fitar da ita ta hanya ɗaya da ya fahimta. Ya manna bakinsa a kan nawa a hankali, yana ja da gajeren numfashi hannunsa ya dafa gefen kaina yana tsare ni kamar kar in juya. Na ji gwiwowina sun yi rauni. Ya ɗan janye kaɗan amma bai bar fuskata ba. Ya lumshe ido yana cewa cikin raɗa “Kin balle min duk wata nutsuwa, Ramlah.Kina da wayo sosai… kina sani kin ɗauke hankalina. Don me kike yi min haka?”
Sai ya murmusa kaɗan ya matsa hancinsa da nawa.“My wife… my only peace.” Na ji hawaye na farin ciki suka taru a idona. Na jingina da kirjinsa sosai deep chest hug yana shafa bayana a hankali kamar yana rarrashin jaririya. “
Ya ɗan tsunkule hancina yana murmushi.
“Yes, my Lah-lah.Na yi masa hugging cikin nishadi, ina wasa da rigarsa.Shi kuma sai ya tallabi bayana sosai yana cewa“I love when you do that… wannan shagwabar taki zan iya mutuwa akanta.” Ya ɗaga ni sama kamar jaririya, ina dariya.Ya ce“Let’s go inside, my love. Before I lose control.” Muna shiga daƙin ya kashe light din yashiga cire rigata da sauri sauri.. Asad ya tsaya a gabana kamar wanda zuciyarsa ta yi nauyi fiye da jikinsa.
Muryarsa ta karye, ba kamar ta jarumi ba
kamar ta namiji da ya kasa rike abin da yake ji. Ya ɗaga hannunsa ya riƙe fuska ta da duka hannayensa biyu,
yatsunsa suna rawa kamar wanda ya sha gudu. “My… Lah… Lah…”
Ya furta sunan kamar addu’a, ba kamar kira ba. Idanunsa sun cika da wani irin hasken soyayya da ba na saba gani ba.
Wani abu ya motsa a zuciyarsa har ya kasa ɓoyewa. “Please…” muryarsa ta yi sanyi sosai har zuciyata ta tsaya. “Don’t stand like this. Ki yi wani abu… ki rarrashe ni… ki dawo dani daga inda zuciyata ta kai ni.” Ya sauke numfashi mai nauyi, yana matsowa kusa kamar wanda ya kasa dogaro da kafafunsa:
“You don’t understand…Your silence is killing me Ki tattabani Ramlah...” Hannunsa ya sauka a wuyana a hankali, ba da hanzari ba
a slow-motion kamar yadda ake gani a Indiya lokacin da soyayya ta yi yawa.Ya ce cikin murya mai girgiza“Ramie…
You make me feel things that are too much for me.Ki ce wani abu.Ki motsa.Ki bani ko ƙananan murya..ko kuma ki tabamun abuna please…kafin zuciyata ta yi rauni saboda kina gaba da ni haka.” Wani kamshi mai sanyi ya mamaye ni. Ya sume da kallon nan na deep intensity sai na ji jikina ya yi nauyi sosai. Na kasa motsawa. Na kasa magana.Idanuna suka taru da hawaye saboda yadda tsananin soyayyarsa ya tsare ni. Sai ya dafa kafadata da hannu daya, yana furta cikin murya da take neman karyewa “Please, Lah-Lah… don’t freeze.Kin rikita min zuciya…fiye da yadda na taba tunani.” Na lumshe ido, hawaye suka sauko kamar ruwan sanyi.Ban iya cewa komai ba. Sai Asad ya yi wani murmushi mai rauni, mai zafi, mai cike da soyayya da jinƙai“Look at me… even your silence is powerful.” Lokacin da Asad ya matsa sosai kusa da ni,
numfashinsa ya daki fata ta kamar wutar lantarki mai laushi. Hannayensa sun tsaya a kan breast dina da wani irin nauyi, kamar yana roƙon duniya ta tsaya mana mu biyu kaɗai. Na ji jikina ya tsaya,ba saboda tsoro ba amma saboda shock ɗin soyayyar da ta yi min yawa fiye da yadda na shirya. Na kama hannuwansa da saurii jin yadda ya aza baƙinsa akan daya dayan kuma yana wasa dashi ba don in ture shi ba sai don zafin yanayin da zuciyata ta shiga ya mamaye ni ya hana ni sarrafa jikina. A hankali na ce cikin muryar da bata fita sosai “Asad… please… ka tsaya… I… I can’t…” Jikina ya shiga rawa,
kamar wanda aka saka cikin ruwan sanyi,
[01/12, 8:08 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH
BOOK 2
SHAFI NA ƊARI DA SHA HUDU
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
ArewaPEN @nanadiso10
https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5
*********
ba don wani abu ya cutar da ni ba
sai don yadda hannunsa ke taɓa wani sassan jikina da kemun daɗi over sosai .ga ƙamshin jikinsa da kusancinsa suka yi nauyi sama da karfin mace daya. Na nemi barin wurin daidai wannan dakika ba domin gudu ba domin zuciyata ta yi nauyi sosai da yanayin da ya rinjaye ni gaba ɗaya. Sai ya kama hannuna cikin sauri, amma ba da karfi ba da taushi mai girgiza zuciya, ya ce cikin muryarsa mai rauni“Ramie… look at me. Ki barni in fahimci abin da ke faruwa a jikin ki.” Idanunsa sun yi duhu,ba na sha’awa kawai ba na damuwa, na kulawa, na tsantsar soyayya.Na kasa kallonsa sosai.Idona ya cika da hawaye saboda jiki na ya kasa rike nauyin wannan kusanci.Na furta a hankali, muryata tana karyewa “Asad… I’m overwhelmed…I didn’t expect… this… feeling.” Ya lumshe ido a hankali,
ya matsa ya rungume ni a kirjinshi,
yana sauke numfashi mai zafi a saman gashin kaina“Shhh… it’s okay.Ki tsaya a jikina.Ni ba zan cutar da ke ba…I’ll hold you until you calm
Asad yana rike da ni kamar wacce ta yi wata tafiya mai nisa sannan ta dawo masa.
Na kasa magana, jikina yana rawa da irin ruɗanin da bashi da suna. Hannunsa ya yi ƙasa daga baya na ya kawo ni gabansa,
ya tsaya yana kallona kamar yana nazarin kowane motsi na zuciyata.“Ramie…”
Muryarsa ta yi ƙasa sosai.“Come here.”
Ya ɗauko hannuna ya kai kan abarsa, zuciyarsa ke tsalle kamar karamin gangar da ake bugawa da wasa. “Kin ji wannan…?” ya tambaya.Na lumshe ido saboda rawar jikina.
Ya ce“Ke kika yi masa haka.” Ya rike gefen kaina da yatsunsa goma kamar zai gyara ni kada in fadowa daga natsuwa.“Karki ji tsoro.
Karki ji nauyi.Ki tsaya a jikina.Let me feel you breathe.”Na yi ajiyar zuciya mai nauyi,
amma jikina bai daina rawa baruwan sanyi da zafi suna haduwa a zuciyata lokaci daya.
Na ce cikin muryar da ta karye
“Asad… I don’t understand this. I don’t understand what’s happening to me. Ina kokarin ture hannunsa dake kokarin sarrafa wani sassan jikina”
Ya matsa kusa da fuska tasa zuwa fuska ta.
Idanunsa sun yi duhuda kulawa,deep love,
tsantsar damuwa.
“Ramie,” ya kira sunana cikin salon kamar kiɗa, “kamar haka ake ji idan zuciyar ki ta daina yakita miƙa wuya ga soyayya.”
Na ji wani zafi mai laushi ya ratsa bayana.
Na numfasa ba tare da niyya ba.“Asad…” na kira sunansa cikin rauni.
Ya kama shinfidar gashin kaina da hannunsa,
yana shafa ta kamar yana rarrashin jaririya“Look at me, Lah-Lah.”Na bude ido a hankali. “Kin rikita kanki ne… saboda kin rikita ni.Ko ke baki gane ba, babu wani abu da ya fi karfi a duniya irin yadda kike shafar zuciyata.”
Na sauke numfashi, hawaye masu sanyi suka fara sauka. Ya sa yatsunsa a hannuna yana share su,ba da hanzari baa slow motion, kamar romantic.. mai kyau.“Don’t cry…”
muryarsa ta yi sanyi sosai,kamar wacce ta fito daga zuciyar da ta yi rauni saboda masoyiya.
“Kina nan lafiya.Zan rarrashe ki har sai kin dawo da natsuwarki.Ba lallai ki yi komai ba.
Just stay with me.”
Ya jawoni a jikinsa a hankali,yana lullube ni kamar ana nannade silkin Hannunsa ɗaya a gefen kaina, ɗaya a bayana, yana motsa bayana a hankali domin in nutsu.Numfashinmu suka gauraya. Jikina ya fara dawowa daidai.Na ce cikin ƙasa da murya,kamar wadda ta dawo daga ruɗani “Asad… ka rike ni… kada ka barni.”
Ya ɗan saki dariya mai zafi, mai soyayya, mai natsuwa“I’m here, my moon. Ba inda zan je.” gabadaya jikina yasaki zan iya cewa tunda nake a rayuwata banta jin dadi iein wanda naji sosai ba sai kuma kunya duk ta kamani. Haka yashiga yamutsa mun kirjina yana fitar da dukkan wani sautin dake tabbatar da rashin nutsuwarsa gabadaya kowanne suna na inaji yakirawo babu adadi sannan yashiga sarrafa kansa cikin yanayi mafi tsada gareni dayimun adduoi..ban ankaraba naji yana rikemun gashina na ɗan dasakar masa kara sai ya cika yana rungumeni ahade dayimun godiya da Addu’oi.. “ Gabadaya jikina ya saki,
kamar wani abu ya zare karfina daga ciki.
Wani irin dadi mai sanyi, mai nauyi,
mai kama da nutsuwar da ban taba ji ba,
ya mamaye zuciyata gaba ɗaya. Na lumshe ido saboda kunya ta fi ƙarfin magana.
Numfashina ya rikice,hannuwana suna rawa a hankali kamar ruwan sanyi ya biyo ni.Asad ya lura da komai.Ya kama gefen kaina da hannayensa biyu,yana kallona tamkar yana ganin abu mafi tsada a duniya.“Ramie… what’s this?Me yasa jikinki ya saki haka?”
Muryarsa tana girgiza.Na kasa magana.
Kunya ta mamaye ni,zuciyata na rawar jin dadi da tsoro lokaci guda.Sai ya sauke hannunshi a kan kirjinaba don ya taba wani wuri ba,amma don ya ji numfashina da bugun zuciya. Bugun zuciyata ya yi tsalle a yatsunsa.Ya runtse ido,ya ɗan matsa kusan kai da ni“Don’t hide from me…
I want to know everything you feel.” Na ɗan yi kara mai sanyi saboda yadda ya tsaya kusa da ni. Tsananin kunya ya saka ni shigewa jikinsa sosai, kamar ina neman in ɓoye kaina a ramin zuciyarsa. Ya rike min gashi a baya da laushi, ya ce cikin murya mai raɗa “Lah-Lah…this is the first time you reacted like this…”Ya ɗan janye kadan,
yana kallona da ido “Are you telling me…
babu wanda ya taɓa sa ki ji haka?
Not even once?”Idona ya cicciko da kunya.
Na kasa magana.Na girgiza kai a hankali,
na sake shiga jikinsa saboda tsananin kunyar.
Ya tsaya cak.Idanunsa suka yi kyaufi Ya ɗaga fuskata da yatsunsa biyu“Talk to me, baby girl…ki bani amsar da nake nema…
is it true?”Na kasa kallo.Na rufe fuska da hannuna.Ya cire hannuna da laushi,
bai yi gaggawa baya yi shi kamar yana tsare wani abu mai tsada. “Ramie… don’t hide from me.”Na lumshe ido sosai.Na ce da muryar da ta fita kamar iska“Babu wanda ya taba sakani jin hakan…wallahi babu.” Asad ya tsaya kamar an dakatar da numfashinsa.Ya jawoni da karfi ya rungume ni gaba daya,
yana furta kalmomi marasa tsari saboda yadda ya rikice“Ya Allah…kin rikita ni…
Me kike yi min haka?”Ya matsa ni a kirjinshi sosai,yana rike da bayana.Ya furta da murya mai karyewa“You’re mine…kawai naki…
duk kin wargaza min zuciya da wannan amsar.”Ya kama hannuwana cikin nasa,
yatsunsa suna rawa da gaske rawar da ba karfi ba,rawar namiji da zuciyarsa ta yi nauyi fiye da jikinsa.Cikin sauri amma da tsabta,
ya jawoni ya rungume ni gaba ɗaya,
yana nannade ni tamkar zai boye ni Na yi wani very soft nishi,Saboda yadda hannayensa suka tsare jikin cikin wata irin laushi da zafi a lokaci guda.Wannan ƙaramar muryar nan ta fito daga ni ba da niyya ba
sai kawai jikina ya amsa yanayin sosai.
Asad ya rikice.Gaskiya ya rikice.Ya kama bayana sosai da hannuwansa,yana jawo ni har jikinsa ya yi nauyi akaina.“Ramie… don’t do that…karki sake yin wannan kara… don Allah.”Muryarsa ta yi raɗa,ta yi zafi,ta yi sanyi the perfect mix of romantic overwhelm.Na matsa jikina cikin nashi saboda kunya…
amma hakan ya ƙara dagula shi.Sai ya haɗe lips ɗinsa,yana k’okarin rike numfashinsa,
ya ce da ƙasa da murya“Ki daina motsawa haka…I’m trying to breathe…
and you’re not helping.”Na ji zafin jikinsa ya hau ta cikin kamshin turarensa,tamkar wani yanayi ya lullube mu biyu.Ya kama gashin kaina ya jiƙe cikin yatsunsa,yana jawo ni sosai a kirjinshi.Na iya jin bugun zuciyarsa yana rawar gaske.Na yi ƙaramar muryar kunya + pleasure + shock a lokaci guda.Asad ya yi ajiyar zuciya kamar wanda aka yi wa rauni“Ramie…stop…before I lose myself wallahi.”Ya jingina goshinsa da gashin kaina,
yana sauke numfashi mai zafi akan cikin kunne na.Na gigice sosai saboda yadda zafin numfashinsa ya ratsa ni.Sai ya riƙeni ya saka ni cikin jikinsa kamar blanket,yana dagani kadan ya lullube ni da hannayensa biyu“Come here.Ki yi min cuddle.Ki manne min sosai. Inason in ji jikinki a jikina.”Na shiga jikinsa kamar zuma.Na kwanta a ƙirjinsa,
inaso in ɓoye cikin zuciyarsa sabida kunya + dadi.Asad ya yi wani irin murmushi na ruɗani,
ba da dariya ba murmushin namiji da ya karaya saboda mace.“Ya Allah…kin kashe min zuciya…ban taba ganin yarinya mai tasiri haka ba.”Sai ya jawo blanket ya lulluɓe mu biyu,yana riƙe da bayana tare da shafa shi a hankali,yana kukan da ba hawaye ba
kukan numfashi.“Don’t move…stay in my arms…I need you…more than I can explain.”
Na ji jikina ya kara saki tamkar ruwa.
Na ce cikin rauniu“Asad… I can’t… I feel strange…”Ya murmusa yana rike min kaina a kirjinsa “Na sani.Ki bari na rarrashe ki.
Ki yi cuddling da ni sosai.”Sai ya matse ni sosai cikin hannayensa biyu.“My Lah-lah…
this is the best I can handle.Your closeness.”
.**
[01/12, 8:08 pm] Nd: ƘADDARAR RAMLAH
BOOK 2
SHAFI NA ƊARI DA SHA BIYAR
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
ArewaPEN @nanadiso10
https://www.arewapen.com/book?id=6883f9e574b8ea03fba06ae5
*********
A gaskiya… ban taɓa zato ba cewa zuciyata zata iya sabawa soyayya cikin sauri haka ba.
Amma bayan kwanakinmu a Bora Bora, wanda ya koma tamkar fadojin sarauta a zuciyata, soyayyarmu ta ɗauki sabon girma
girma irin na masarauta, mai nauyi, mai tsarki, mai cike da natsuwa da zafi lokaci guda.
Har yanzu idan na lumshe ido,
sai na ji tamkar hasken fitilun villa ɗinmu na haska fuskarsa,
kamar yadda ake yin wa babban sarki lokacin da ya shigo fadar masarautarsa.
Numfashina kan tsaya,
zuciyata ta yi wani irin bugawa.Asad ya koya min sabuwar ma’ana ta aureba kawai aure ba,
royal partnership. Kallon da yake min ba na maza ba ne kawai, kallon ne irin na maharajin da ya samu gadonsa na gaskiya. Kallon wanda yake ji dukkan bugun zuciyarki
kafin ke ma ki gane abin da jikinki ke ji.
A cikin fadar soyayyarsa,
na gane cewa aure ba alkawari ba ne kawai