Karuwar gida Complete - Chapter 9
Karuwar gida Complete Chapter 9: Karuwar gida Complete Chapter 9. Sai da Daddy ya kwashe awani biyu cur sannan ya farka,ɗakin da aka shimfiɗar da Mimi ya…
4,360 words
Sai da Daddy ya kwashe awani biyu cur sannan ya farka,ɗakin da aka shimfiɗar da Mimi ya shiga. Kwance ta ne ta na sharar barci fuskarta tayi fyau ta na ƙyalli na amare,hannunta da ƙafafu sun sha zanen jan lalle yayinda gashin kanta kuma ya ke ɗauke da kitson Bugaje. Ajiyar zuciya ya sauke bayan ya ƙare mata kallo a tsanake,ɗaga ƙafarsa yayi ya taka har zuwa gadon da ta ke kwance,leɓanta wanda ya bushe ya shafa kafin ya duƙa ya kai bakin shi ya kamosa ya fara tsutsa a hankali. Kamar a mafarki naji hakan kawai sai na sake turo leɓan,cire bakinsa yayi ya tsaya kallonta. Miƙa nayi ina mai ɗauke da tasbihi a baki,tarau na ware idona kan sanyin idaniyata a shagwaɓe na turo baki ba tare da sanin rigimar da zan ƙyarƙyaro ba. Murmushi Daddy yayi yace"Mimina ?"na tashi zaune ina mai ƙarewa ɗakin kallo,ƙafafuna na sauko suna shillo kafin ba kwaɓe baki nace "Daddy yunwa ni ke ji"kujera ya jawo ya kawota gabana ya zauna ya na mai kamo yatsun hannuna yace "mi za ki ci Mimin Daddy?" "Ayaba da exotic"na bashi amsa,wayar shi ya fiddo ya danna kira ban san da wa ya ke waya ba kawai dai naji ya faɗi saƙona. Tafukan hannuna ya ke matsawa a hankali ni kuwa na ƙure sa da ido ina kallo,mamaki ni ke yadda zuciyarsa ba ta buga ba lokacin da asirin Mami ya tonu na cin amanarsa da ta ke. Murmushi nayi nace "wai Daddy yanzu nan gobe auren za'a ɗaura?"ya ɗago ya kalle ni yace "sosai in shaa Allah ko ko a ɗaga ne?"kai na girgiza dan wlh a matse na ke naji ni a jikin Daddyna musamman a wani yanayi na daban ba wai dan yi barci ba ko sex a'a kawai ace ga shi mun samu kusanci sosai kamar muna romance ko kiss.
Dr Ma'aruf ne ya shigo Abu Maleek da Ameera na take masa baya,leda Ameera ta aje gefena ta na mai kallon Daddy wanda ya kawar da kai dan shi yanzu ya tsani duk abinda ya shafi Mami ko Dr Ibrah.
"Daddy kayi haƙuri"Ameera ta faɗa sai kuma ta fashe da kuka rumtse ido yayi ya na jin kukanta har cikin ransa tabbas ba zai ce bai son Ameera da twins ba saboda shi ya raine su tun haihuwar su har izuwa yanzu ɗaukar ƴaƴan cikinsa yayi masu ba tare da sanin ba nashi ba ne.
"Ya isa haka Ameera "Daddy ya faɗa ya na mai jawota jikin sa,ya na bubuga bayanta murmurshi duk mu kayi na jin daɗi. Ayabata na fara ci ina jinjina kai alamun ta na min daɗi,na miƙawa Ameera wacce ta bar kuka ta koma gefen Abu Maleek suna hira kai ta girgiza alamun ba ta ci. Na taɓe baki nace "wa kike ji ma kunya a nan?"Abu Maleek yace "a'a fah ta ci nata tun a mota saura ce mu ka kawo maki"waro ido nayi nace "iyeee ashe yau Ameera an samu abinda ake so,cin ayaba kamar biri🐒 na san yau babu maganar cin abinci"dariya Abu Maleek yayi yace "kai haba?shiyasa na ga ta ɓoye biyu bayan kujera ashe cimar ta ce"Dr Ma'aruf ya girgiza kai ya fita,su Ameera ma fita suka yi.
Guntsurowa nayi kamar yadda yara ke bada abu in ka roƙe su na miƙawa Daddy ganin ya na kallona,da mamaki kuwa sai na ga ya miƙo ya amsa ya saka bakinsa sai kawai na miƙa masa guda wacce ban ɓare ba. Kai ya girgiza yace "wannan ma dan ta taɓa yawun ki ne na ci"sunne kai nayi saboda irin kallon da ya ke min,turo ƙofa aka yi Momy ce da Abba. Cike da kunya Daddy ya ja kujerar sa baya ya na gaishe su yayinda su kuma su ke tambayar jikin mu yace "alhamdullah"ya na mai miƙewa zai fita a shagwaɓe nace "Daddyyy?"ya juyo "zan dawo mana"ya faɗa ya na mai ficewa.
***
Shaƙuwa mai ƙarfi ta shiga tsakanin Nabee da Alhaji Waleed,ya tambayeta game da aurensu ya fi sau ɗari amman sai ta watsar da zancen dan ita a cewarta sai ta tara kuɗi sosai yadda za tayi kayan ɗaki masu kyau na faɗa sai ta samu saurayi ta aura. Cikin murya kamar wanda zai kuka Alhaji Waleed yace "please babyna kiyi haƙuri na kawo kuɗin auren sai ayi bikin mu nan da ko wata ɗaya ne wlh na matsu mu kasance tare"numfashi Nabee ta ja tace "alhajina wai ba ka na da mata ba to kawai kaje gareta ai ita ma mace ce"cikin zaucewa Alhaji Waleed ya ƙara gyara kwanci ya na kallon Nabee ta appel video ɗin da suke yace "baby ba za ki gane ba ne shi lamarin sha'awa ba wai yin sex ba ne kawai a'a samun wanda kake sha'awar ne ko nayi da matata ai ba zan samu nutsuwa ba tunda ƙishin na sarauniyata ne"ya ida maganar ya na ɗaga mata gira. Neera wacce ke sauraren hirar ta su tace "ƙawata sam ba ki da tausayi wlh tun ɗazu ya na roƙon ki akan abu guda to in ba ki shirya auren ba sai ki je ki rage masa zafi"Alhaji da yaji abinda Neera tace ne yayi saurin cewa "yauwa ƙawar mu dan Allah ki taya ni neman kai"Nabee tayi murmurshi tace "kaji wai na rage ma zafi haka tace "Alhaji yace "eh to ko hakan na samu ai yafi babu,yanzu ki na ina?" "Ina nan gida Neera ko zuwa za ka yi?" "Eh jira ni gani nan zuwa"ya faɗa ya kashe wayar.
Ihu Nabee tayi tace "ya shigo hannu yanzu zan fara tatsar sa ina amshe kuɗaɗen sa"Neera tace "ai sosai za ki ci kuɗi dan ma dai kin ce ke ba ki iya yin sex"Nabee ta ɓata rai tace "haba kamar ƴar iska naje na baiwa ƙaton banza kaina,in nayi aure mi zan baiwa mijina Gift wanda ya wuce budurcina"Neera ta bushe da dariya tace "au wai tattalin budurci ne kike?kenan ki na son yin aure?"ba ta kai ga bata amsa ba motar Alhaji Waleed ta shigo harabar gidan...... [16/12 à 09:22] Cham~rose💞: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI🤷🏻♀️ mai son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822
*Page 47-48*
Brush Nabee tayi ta shafa man leɓe gami da turare,zaman sket ɗinta ta gyara wanda ya matseta sosai sannan ta fita ta na tafiya ɗaiɗaya. Wani irin bugawa zuciyar Alhaji Waleed tayi da ya tsinkaye ta tunda ya ke bai taɓa ganinta babu hijab ba sai yau,tuni mayyatar sa ta motsa ya na jin wata guguwa na taso masa dan shi irin Mazan nan ne masu sha'awa kusa ko bra suka gani hankalin su sai ya tashi😹. Seat ɗin gaba ta buɗe ta shigo a shagwaɓe sai wani kwaɓe fuska take ta na turo pink ɗin lips ɗin ta wanda yasa lipstick,ajiyar zuciya Alhaji ya sauke ya na mai ƙura mata jajayen idon shi masu cike da zallar haɗama. Hannun shi ta riƙo tace "my sugar wannan kallon fah?kamar yau ka fara gani na"ɗauke huta Alhaji yayi jin yau hatta yanayin maganarta ya canza,"baby ke ɗin ce kika zo min da wani irin salo ji ni ke kamar zan yi fitsari marata har rawa ta ke"cewar Alhaji muryar shi a shaƙe,cike da duniyanci Nabee ta ɗaga rigar sa sama kasancewar yau shigar ƙananun kaya yayi marar shi ta ɗan shafa tana mai ɗan dannawa da sauri ya sauke numfashin wahala ya na mai ɗora nashi kan nata da yaji ta na ƙoƙarin janyewa. Danna hannun nata ya ke ɗumin tafinta na kai mashi har cikin ɓargon zuciyarsa bai sani ba ko dan ya daɗe da hutar sha'awarta ne yasa shi jin babu wani yanayi da ya taɓa shiga mai daɗi kamar na yanzu?
A hankali Nabee ta duƙa ta na mai kai bakinta saitin cibiyarsa ta na mai dire halshenta,wani ɗan ihu Alhaji yayi ya jima cikin duniyar kwarata amman har yau bai ji salo irin kwatankwacin na Nabee ba. Zip ɗin gaban rigarta ta ja ƙasa wanda haka ya baiwa tawayenta damar bayyana,da sauri da sauri ya fara sauke numfashi lokacin da ya kai hannun shi a kai. Saurin haɗe bakinsu Nabee tayi tare da dubarar zuge zip ɗin wandonsa🙆🏻♀️🏃🏻♀️🏃🏻♀️🏃🏻♀️🏃🏻♀️
Cikin fitar hayyaci Alhaji ya riƙe kan Nabee gam wacce ke fafutukar biya masa buƙata da bakinta,sai da taji liquide ɗin sa ya cika mata baki sannan ta janye ta zubda saura sauran kuma doli ta haɗe shi.Tissu ta jawo ta goge bakinta tamkar wacce ta ci abinci kafin ta jawo wani ta miƙawa Alhaji wanda ya zama tamkar wawa,cikin kujera ta shige ta lumshe ido ta na fitar da numfashi.
Sai da ya dawo hayyacin sa yace "thank You bbyta amarya gun Alhaji Waleed,na san duk ranar da kika shigo gidana sai dai Hajiya tayi haƙuri irin wannan shagali ai zai fi daɗi a gado"ya kashe mata ido a zuci tace "shege ɗan iska dama na san ɗan hannu ne kai irin wannan jaraba da mayyatar mata ai dama sai mazinaci"a fili kuwa murmusawa kawai tayi . Kuɗi ya ɗauko ƴan goma-goma ras ya bata 100mill babu wata kunya a wannan karon ta karɓe tare da yi mashi sallama ta fita shi kuwa ya yiwa mota key.
"Yo ina Alhajin?"cewar Neera wacce ta fito daga kitchen ganin Nabee ta shigo ita ɗaya,ta yamutsa fuska tace "ya tafi mana"harara ta watsa mata tace "shine dan baƙin ciki kika ƙi shigowa da shi nima na samu kaso na?"Nabee ta sheƙe da dariya tace "ƴar iska ko ni 100mill ne kawai ya bani"Neera ta taɓe baki tace "ai ya ma yi ƙoƙari daga romance ya bada dubu ɗari ina ga sex?na san mota zai baki"Nabee ta ɓata fuska tace "Ni ko duniya zai bani wlh ba zan iya bashi budurcina ba saboda mijina na yiwa tanadin sa"Neera ta murmusa tace "ina son ganin wannan miji wanda duk magana ɗaya da biyu sai an sako shi" Nabee tayi tsalle tace "Allah kuwa ba ƙaramin tanadi nayi masa ba na san ranar da aka kai ni babu shi babu kwana sai kashin arna"Neera tace "tunda mahaukaci ne ba sai ya tsaya yin abu ɗaya kamar doki"Nabee tace "sosai kuwa ai kin san abu da ƙasungurumin TUZURU(next book ɗina na 2022 in shaa Allah) an daɗe ana kwaɗayi hummm"ta lashe baki Neera ta kai mata dukan wasa.
Miƙewa tayi ta ɗauki bag ɗinta ta baiwa Neera dubu biyar kafin ta saka hijab ta fice zuwa gida. Ta na shigowa ta toshe hancinta ta na kallon Fauziya wacce ke kwance ta na barci duk ta jiƙe shimfiɗar da fitsari. "Miye kika wani tsaya sai kace wacce ta ga wani mugun abu?"cewar Iyani,Nabee ta turo baki tace "haba Iyani wannan zarni sai kace masu yaran goye gaskiya na fara gajiya da jin wannan kayan tashin zuciyar"cikin lalaɓata Iyani tace "kiyi haƙuri ai nan gaba couche za ta rinƙa sawa dan nima na fara gajiya"Nabee ta zunɓure baki tace "ko kuma kawai a laƙa mata tiyon fitsari can ledar ta cika sai ta juye"ta ida maganar ta na hararen Fauziya sai ta miƙawa Iyani ledar naman da ta sawo. Cike da jin daɗi Iyani tace "Nabeela kice yau jar miya za mu sha?da shinkafa za'a yi koko da taliyar leda?" "Duk yadda kika yi daidai ne" "To madalla bari na tashi na yo cefane"cewar Iyani ta na mai tashi tsaye.
***
Banda kuka babu abinda na ke,wanda kuma in za'a tambaye ni na minene ba zan faɗa ba dan ban sani ba tunda dai ba zan ce saboda sabon da nayi da ahalina ne ni ke kukan rabuwa da su ba. Ameera da Fatima kawai aka bari duk sauran ƴan rakiya sun tafiyar su,dirar motar shi cikin gidan yasa su miƙewa za su fita da sauri na riƙe su ina ƙara sautin kuka. Da sallama suka shigo,Dr Ma'aruf da Daddy duk suka gaishe su banda ni da ke kuka na ririƙe su kamar wanda suka yi laifi. "Fadimatu sake su za mu wuce gida gobe zan maido maki su kin ga dare yayi"cewar Dr Ma'aruf wanda ya ke mahaifi ga Fatima ni kuwa babban Yaya. Kamar wata yarinya haka na maƙe kafaɗa, murmurshi yayi ya tako ya ɓanɓare su daga hannuna su kuwa suka fice "sai da safe"Dr Ma'aruf ɗin ya faɗa ya na mai fita Daddy ya aje ledodin hannunsa ya bi bayansa dan rakasu.
Sai da ya kai su har bakin ƙofa sannan ya shigo ciki tare da umarta mai gadi ya rufe gate,tsayawa yayi a falo ya na nazari da tunanin shin mi zai fara cewa Mimi in ya shiga?bai taɓa sanin ya na jin nauyin ta ba sai yau da aka kawo masa ita matsayin mata. Rufe ido yayi kamar wani ƙaramin yaro ya na mai jin kunyar ta yadda zai kasance Ƴar riƙonsa, bedroom ɗin ya wuce kayan jikinsa ya rage ya shiga toilet sai a lokacin ma ya ƙara décourager😹 a zuci ya ke cewa "sam Mimi ba za ta iya ɗaukar kwaramniyata ba ina za ta kai ni a haka?"ya faɗa ya na kallon kansa alwala yayi ya ɗauro towel. Sai da ya shirya cikin doguwar riga ta barci irin mai igiyar nan sannan ya feshe jikin sa da turare,a hankali ya fara takawa zuwa ɗakinta ƙarar ruwa yaji a toilet wanda hakan ya tabbatar masa ta na ciki. Fitowa nayi ina goge ruwan da suka ɗan jiƙa min gashina,turo baki nayi ganin shi zaune bakin bed ya na latsa waya. Ban wani ji kunyarsa ba dan ya ganni da towel dan ba yau ne karon farko ba,valise ɗin da Hajiya Babba ta aiko min na buɗe na jawo doguwar rigar barci na saka sannan na jawo dogon hijab na shimfiɗa tafi na ƙabarta sallah isha wacce ban yi ba. Sai a lokacin Daddy ya ɗaga kai ya kalleta jin ta na karatu cikin siririyar muyar ta,lumshe ido yayi ya na mai godewa Allah da ya bashi ikon tarbiyyantar da ita ya kuma bata ilimi na addini. Banda turo baki babu abinda na ke bayan na gama sallah,ni a doli fushi ni ke an tafi da su Ameera .Gyaran murya yayi na ɗan juyo sai ya sakar min murmurshi yace "tashi za mu yi sallah ne"miƙewa nayi tsaye ina mai ɗaukar wani tapis na shimfiɗa daga baya ya ja mu Sallah. Addu'o'i sosai Daddy yayi mana sannan ya jawo leda,zan tashi ya zaunar da ni "plate zan ɗauko fah"na faɗa a shagwaɓe ya girgiza min kai ya na mai fara bani gasashen naman kaza har sai da na ƙoshi na hauda madara. Brush nayi na haye gado ina sauke ajiyar zuciya,sai a lokacin Daddy ya ci da ya gama ya wanke hannu da baki.Hasken ɗakin ya rage ya hauro gadon zumbur na miƙe ina ƙoƙarin sauka ya kamo ni "Teddyna zan ɗauko Momy tace suna cikin drower"jawo ni yayi na faɗa ƙirjinsa. Wutsilniya na fara na ƙoƙarin tashi saboda matse ni da yayi "shuuut !ki nutsu ki kwanta daga yau babu Teddyn da zaki sake runguma"Daddy ya faɗa cikin wata irin murya da ta saukar min da kasa. Tsit nayi na lafe sai kuma ya ɗan kwantar da ni gefe ya na mai tattaro hijab ɗina ya cire ya bar ni da rigar barci,wani sanyi ne naji ya ɗan bugi fatar jikina da sauri nace "Daddy sanyi"drap ya jawo ya luluɓe mana ƙafuwa sai ya ja ƙullin rigar barcinsa ya kwnce wanda hakan ya baiwa fafaɗen ƙirjinsa damar bayyana,cikin ɗan hasken ɗakin da ya rage ni ke tsinkayen gargasar ƙirjinsa baƙa siɗik sai ƙyalli ta ke. Kwantawa yayi ya miƙe hannunsa na dama da sauri na matso gare shi na ɗora kaina a kai ina mai shigewa ƙirjin sa,"Hummm"a tare mu ka sauke ajiyar zuciya tuni na fara jin wata nutsuwa na shigata yayinda idona suka fara lumshewa sai barci. Daddy kuwa wani abu ne ke tsirta mashi na masifa sha'awa sai dai ko kaɗan zuciyarsa ta ƙi ba gangar jikinsa haɗin kai balle ya kusanci Mimi..... [17/12 à 13:26] Cham~rose💞: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI🤷🏻♀️ mai son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822
*Page 49-50*,
Shiru yayi ya na sauraren bugun zuciyarta sai kuma tokare shi da breast ɗinta suke sai duk hakan ya takura shi ya na ƙara saka shi cikin wani hali.Drap ya ja ya rufe masu kai sannan ya tallabo gaɓar ta ya na mai kai bakinsa kan lips ɗin ta,cikin barci ta ɗan yamutsa fuska jin kamar an hanata sheɗa da kyau sai ta fara mutsu-mutsu da sauri ya janye bakin sa ya jawota da kyau ya ɗora hannunsa ɗaya daidai ƙugunta ita kuwa Mimi ƙafarta ɗaya ta ɗora saman jikinsa ta na mai runƙunƙume sa. A wahalce barci ya ɗauke Daddy cike da bege da muradin gangar jiki.
Da asubah shi ya fara farkawa,a hankali ya fara zameta daga jikinsa ya miƙe ya shiga toilet. Doguwar riga jallabiya ya saka sannan ya wuce masjid,bai dawo ba sai da gari yayi haske sosai.
A kwance ya tarar da Mimi bisa tapis ta na barci ƙaton Teddyn ta a hannu,sungumarta yayi ya maida kan bed sannan ya wuce ɗakin shi. Wanka yayi ya shirya cikin ƙananan kaya na ƴan ball,ɗakin sport ya wuce ya fara motsa jiki.Kusan awa biyu yayi sannan ya fito,jin motsi yasa ni juyowa da sauri na miƙe na nufe shi ba tare da wani tunani ba na faɗa jikinsa "Daddyyy"na furta a shagwaɓe kamar zan yi kuka dan tun ɗazu ni ke neman sa. Daidai wuyana ya sumbata yace "Mimin Daddy minene?kin tashi lafiya?"kai na girgiza nace "shine ka bar ni ina ta neman ka"hannuna ya ja zuwa ɗakinsa ya ce "ina motsa jiki ne so na ke na ɗan rame kafin na fara cin abinci amarya na zama ɗan lukuti"dariya na sheƙe da ita har da ƙyarƙyatawa nace "ai kuwa za ka fi kyau a haka ɗin,kam na so na ga Daddy da tumbi🤣"fuska ya ɓata ya na mai zama bakin bed yace "a'a ban son kyawun indai na zama ɗan lukuti ne sai dai ke ki zama ƴar lukuta ta yadda zan rinƙa tsokanar ki in kin samu ciki"ƙugu na riƙe ina kallon shi ya na cire takalmin ƙafar sa sosai ya yi min kyau ko dan shine karon farko da na gan shi a haka? Santala-santala jambes ɗin shi na kalla uwanda gashi yayi buzubuzu akai,yammm haka naji da sauri na janye idona nace "ni fah ba zan haihu ba "tasowa yayi ya tsaya gabana ya ɗaga gira yace "dalili fah?"na turo baki nace "ni tsoron haihuwa ni ke kuma nayi ƙanƙanta da zama uwa"murmurshi kawai Daddy yayi ya girgiza kai ya na mai nufar toilet "Daddyyy?"na furta da ɗan ƙarfi. Waigowa yayi ya kalle ni "yunwa ni ke ji"na faɗa ina mai ƙarasawa gun sa.Cike da tsokana yace "ki shiga kitchen ki dafa mana"rau-rau nayi da ido kafin nayi magana mu kaji ƙarar belt da gudu na fita daga ɗakinsa naje na buɗe tsalle nayi na rungume Fatima wacce ke gaba sannan na basu hanya suka shigo Ameera ta aje basket ɗin hannun ta.
Gaisawa mu ka shiga yi kafin na buɗe abincin ina cewa "wa yayi wannan girkin?" "Lami ce mai aikin Hajiya Babba"Ameera ta bani amsa Fatima kuma ta ƙarasa ta kunna tv. "Kenan can kuka kwana?"na tambayi Ameera ɗaga min kai tayi tace "eh dama tun a jiya tace na koma gidanta da zama"ban ce komi ba na wuce kitchen na ɗauko plate biyu da spon. Couscous ne da miyar kaji na zubawa Daddy na rufe da ɗayan plate ɗin sannan na nufi ɗakin sa,mai na tarar ya na shafawa saurin ɗauke idona nayi daga kallon ƙaton ƙirjinsa mai maƙamaƙai manya. "Ga abinci nan Daddy Hajiya Babba ta aiko su Ameera su kawo ma ni"Na faɗa ina sakin ɗan murmushi,"a kawo maki?koko a kawo ma mu?"Daddy ya tambaya,ficewa nayi ina dariya na koma falo. Saurar kazar jiya na cewa Fatima ta ɗauko,da murna suka fara ci kun san kazar amarya da farin jini😹 ni kuwa wani plate na ɗauko na zuba abincina na fara ci sai da na ƙoshi na buɗe frigo na ɗauko exotic sai a lokacin na tuna ban kaiwa Daddy ruwa abu ga sabon shiga😹 Ruwan faro da jus da kofi na ɗora a tray na nufi ɗakinsa,a zaune ya ke ya na cin abinci gyaran murya yayi ya nuna min ruwa na tsugunna na ɓalle murfin na tsiyaya masa karɓa yayi ya shanye ruwan ya na sauke ajiyar zuciya. "In tafi?"Na faɗa ganin bai ce komi ba kai ya gyaɗa min alamar eh da saurina na fita na koma cikin ƴan uwana mu na kallo mu na hira. Daddy ya fito hannunsa riƙe da waya gaishe sa suka yi kafin ya nufi ƙofar fita,har ya kai bakin motar shi na ɗan leƙo nace "Daddyyy?"waigowa yayi ya na kallona hannu na ɗaga masa nace "Allah tsare a dawo lafiya"murmurshi ya yi yace "amen"ya na mai shigewa mota.
Gyaran gida su Fatima suka taya ni,da kaina na gyara ɗakina da nashi sannan mu ka shiga kitchen Fatima na nuna min yadda ake girki dan dai ni ban iya ba dan a gida ba kullum ni ke shiga kitchen ba. Sai da mu ka yi abincin dare sannan suka tafiyar su duk da irin magiyar da nayi tayi masu kar su bar ni kamar mayya ni ɗaya😰 Ina gama sallah isha'i na tsantsara kwalliya cikin riga da sket na atamfa ban ɗaura ɗan kwali ba hakan ya baiwa tsoron kitsona damar bin bayana. Da sallamar shi ya shigo gidan,da gudu naje na faɗa ƙirjin sa har sai da kaina ya daki ƙirjinsa. Kamar zan yi kuka nayi mashi sannu da zuwa ya amsa ni kuma na fara ƙorafin ya daɗe sannan tunda ya tafi bai kira ni ba.
"Sorry bbna na shiga busy sosai ne nan gaba zan rinƙa kiran ki har sai kin gaji"cewar Daddy ya na ja na zuwa cikin ainahin tsakiyar falo,zama yayi ya ɗora ni a cinyarsa. Na ce "ya aiki to?" "Alhamdullah"ya bani amsa sai na tashi na ɗauko masa ruwan sanyi,ya na gama sha ya miƙe tsaye yace "wanka "murmurshi na sakar mashi.
Ko kafin ya fito na gama shirya dining,ya na zaunawa nayi servir ɗin sa "zo ki bani a baki"ya faɗa ya ƙure ni da ido.Kujera na matso dab da shi na ɗauki spon sai ya girgiza kai yace "no hannun ki za ki sa"babu yadda na iya doli na saka hannuna ina bashi duk loma ɗaya sai ya suɗe min hannu a haka har mu ka gama mu ka koma salon mu na kallo a ƙarshe naji wayata na ringing a ɗaki na tashi da gudu Daddy ya girgiza kai. Momy ce nasiha tayi ta min kafin ta baiwa Yayata wayar wato Tantie Sharifa "ki nutsu ki aje sakarci gefe yanzu kin zama babbar mace tunda igiyoyin aure suka hau kan ki,ki rinƙa yiwa mijin ki biyaya sannan ki kula da cikin sa da shimfiɗar sa"nan dai tayi ta wasu zantukan da suka sa ni jin kunya sai sirrin zama da miji ta ke koya min da yadda zan jawo hankalin sa. Mu gama wayar nayi lamo kan bed ina tunanin ta yadda zan jawo ra'ayin Daddy duk da ina jin tsoro amman ya zama doli ai na bashi haƙin sa. Wanka na shiga na cuɗe jikina da sabulu kafin na cika bawon wanka na zuba maganin da kullum ake sa ni tsarki da shi. Zama nayi na wasu ƴan mintina kafin na fita na ɗaura towel.
Mai na shafa mai ƙamshi na baɗe jikina da humra,sannan na fiddo wata riga barci shara-shara na saka mai wando string sai da nayi dariya na saka sa dan kusan da shi da babu duk ɗaya. Wata kwalbar turare na buɗe na shafa a goshi sannan na rufe na maida,ina nan tsaye Daddy ya turo ƙofa da sauri na juyo yau ma irin rigar jiya ce sai dai wannan ruwan madara ce. Suman tsaye yayi ya na ƙare min kallo,da sauri ba sunne kai ina wasa da yatsun hannuna.Ban san zuwan sa ba sai da naji hucin numfashin sa kusa na,wani irin jawo ni yayi ya gama jikina da nashi ya na sauke huci kamar kumurcin zaki. Ƙamshin turaren goshinta da ya bugi hancinsa shi ya sake dagula masa lissafi,tun daga wuyana har izuwa ƙirjina ya fara lasa ya na bin sa da kiss kafin ya ɗauke ni cak ya ɗora a bed tuni dama ya cire ƴar rigar da na saka. Jikina ne ya fara kyarma jin yadda ya ke fitar da numfashi kamar zai mutu,hasken ɗakin ya kashe ya na mai jan pant ɗina ya cire. Da sauri na ƙanƙamesa jin wani sabon yanayi,skin ɗin mu sun haɗe waje ɗaya body to body babu kaya a jikin mu. Jiƙaƙun lips ɗina ya ƙara kaiwa cabka bayan ya gama karanta addu'a dakyal,"ya Salam!"ya furta can ƙasan maƙoshi jin sam babu hanya🏃🏻♀️
Cikin azaba na sake ƙanƙamesa ina son yin kuka sai dai babu dama dan ya haɗe bakin mu numfashi ma ta hancin kawai na ke yi,banda tsiyaya babu abinda idona ke yi am sam Daddy bai tausaya min ba kusan ma kamar ya samu maƙiyiyarsa babu sassauci cikin lamarin. Ya ɗauki lokaci sosai kafin ya rabu da ni,cikin jikinsa na shige ina mai fashewa da kuka bayana ya shiga bubugawa da ban haƙuri. Da asubah da taimakon sa nayi wanka na gasa jikina,sai dai fah sam na kasa tafiya sai yarfe hannuwa na ke ina kuka. Ɗauko ni yayi ya shimfiɗa min tafi tare da saka min hijab,a zaune nayi sallah shi kuma ya wuce masjid. Bayan ya dawo ya rasa yadda zai yi ko kuma wanda zai kira,har ya nemo lambar Dr Ma'aruf sai kuma yayi saurin girgiza kai ya danna kiran Hajiya Babba. Daburcewa yayi ya kasa ko gaisheta "lafiyar ka kuwa?"Hajiya Babba ta tambaya "lafiya am Mimi ce dama.dama..."sai kuma ya ƙyale ya na saurin kashe wayar baki ɗaya.