L u'u l u'u book 3 complete by huguma - Chapter 74
L u'u l u'u book 3 complete by huguma Chapter 74: L u'u l u'u book 3 complete by huguma Chapter 74. Already ya gama kashe wayoyinsa. No business. No…
3,354 words
Already ya gama kashe wayoyinsa. No business. No meetings. No politics. Tonight.....attention dinsa gaba daya yana kanta. Ya zare jubah din jikinsa a hankali,wanda sai a sannan taji motsinsa. Qirjinta ya sake bugawa,ta maze kamar bata jishi ba tana ci gaba da ware gashin nata. Sanda ya fara takowa inda take zaune hannunta sai ya fara rawa kad'an,ya qaraso kusa da ita da wani tarin nutsuwa,wani irin shauqi na fusgarsa.
Tsaiwa yayi kaman wani gunki yana kallonta na wasu seconds ba tare da magana ba. Sai ya miqa hannunsa ya kunna makunni d'aya,take haske ya gauraye dakin. Ta bayyana tarwai a gabansa.
Idanunta ta runtse,tana jin wani fargaba yana kamata. Mutuwar tsaye yayi kawai,yana qare mata kallo. Tun daga tafin qafarta har zuwa saman kanta inda take ci gabada ware gashinta,saida hannuwanta dake rawa sun fallasata.
“You look peaceful.”
"You look dangerous habibti......oya come" Ya kirata yana komawa baya saman sofa yadda zai samu ganinta sosai ya zauna abinsa.
"Come.....please" Ya sake fadi yana bajewa sosai saman sofa din. Ba abinda idanunsa ke buqata yanzu sai ganin wannan Kyakkyawar surar......da kyakkyawar siffar cikin kyawawan kayan baccin jikinta.
"Kije.....lada zaki samu.....ya cancanci komai" Wani sashe na zuciyarta ke rad'a mata.
Miqewa tayi a hankali ta jefa gashinta baya. Da wani irin taku da a yau tana sane ta sake qawatashi da wani irin yanayi da ita kanta batasan ta iya ba ta soma takawa zuwa gareshi.
"Ya salaaamm" Ya fadi yana miqewa zumbur kaman wanda aka cijeshi. Ya kasa jira ta qaraso,ya fara takawa sai suka hade a tsakiya,ya kamota sosai yana ajiyeta cikin jikinsa ya mata wata zazzafar runguma yana hade bakinsa da nata.
Sai daya zare mata duk wani saitinta da nutsuwar kanta......jikinsa da nata dukkaninsu sukayi wani irin laushi,ya zare bakin nasa a hankali,numfashinsa na fita da sauri kamar wanda yayi tseren gudu.
"You can’t just appear looking like that.” ya fada yana girgiza mata kai.
"Kina haukatamin qwaqwalwa......ke me kyau ce.....giiftii......me kyau ce ke ko babu kwalliya" Ya fada yana dora yatsansa saman zara zaran eyelashes dinta zuciyarsa na bugawa da sauri da sauri.
"Looking like what?” ta tambaya yana juya fararen idanunta dake dauke da blue din qwayar idanu. Kanshi ya girgiza,yana sakejin kwadayin kasancewarsu a guri guda da kusancin da yafi wannan zurfi.
"Beautiful enough to distract me from breathing.” kanta ta langabar gefe,murmushi yana kubce mata.
"You exaggerate too much.” tattausan murmushi me cike da kasala da tarin feeling ya subuce masa.
"I actually think I’m underselling it.” ta sauke idanunta cikin kunya,ta motsa da nufin kubce masa,sai yayi hanzarin riqota,baiyi qasa a gwiwa ba ya sake marabtarta cikin jikinsa,sannan ya fara takawa da ita zuwa faffadan gadon dake killace da wasu lausasan shimfidu.
"You don’t even know what you do to me.” kunya ta sake kamata,ta cusa fuskarta a qirjinsa tana jin hannuwansa suna yawo a bayan ta.....saman kanta.....cikin lallausan sumarta da mazaunanta.
"And what do I do to you?” ta tambayeshi sanda yake sauketa saman gadon,ta bude idanunta tar a kansa tana kallon tarin fitinar dake ciki.
"You make difficult days feel easy.”
“You make silence feel warm.” sai ya sunkuyo yana mata rumfa da faffadan qirjinsa.
" And somehow…”
“…you walk into a room and suddenly nothing else matters.” muryarsa can qasa da wani irin nauyi da saqo me zurfin gaske.
"You stare too much" Ta fada tana dora yatsanta saman lips dinsa....wadannan lips din dake tafiya da ita. Qarasa zamewa yayi samanta,ya aza mata dukka nauyinsa,ta yadda bazai dameta da yawa ba. Idanusa cikin nata da wani irin kusanci da suke musayar numfashi.
*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875* *Safiya musa abdullahi* *Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261* *Safiya musa abdullahi* *NITA* *CFA 1,000*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
08187255862
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA* 09166221261
*SHAIDAR BIYA* 08187255862
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U* *_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 134* ___________________________ *_Amintaccen gurin siyayya_*
*_ingantattun kaya akan ingantaccen farashin da ba irinsa a kasuwa_*
*_BONONZA DA PROMO akai akai_*
*dukka sai a HUGUMA CLOSET*
*Duniyar kayan yara,mata,maza,dukka*
*shaddodi,atamfofi,laces,abayas,jakankuna,takalma,agogo,sarqoqi,English wears,night wears,under wears,da duk wani nau'in sutura babba da qarami*
*_Karki yadda ayi babu ke.....leqa kiga yadda closet din HUGUMA kullum ke cike da kaya akan farashi me kama da KYAUTA_*
*_YAN SARI....YAN REPOSTING.....DA SARAKAN ADO MASU SIYA DON KANSU....DUKKA INA MUKU MARABA_*🤝🤝🤝🤝
https://chat.whatsapp.com/FrqgC0YmUWP4FPmUzYuLJX ___________________________
"That sounds like your problem now.” tayi dariya da wani irin laushi,ta juyo da fuskarta sanda yake dagata.
" Minti daya....zanzo yanzu nayi maganin......" Bata bashi dama ya qarasa ba,saiji yayi ta fusgoshi jikinta. Ta sanya hannuwanta duka biyun tana riqe fuskarsa a cikin su,irin yadda yake mata,kafin yace komai....kafin ya sake kowanne motsi ta manne bakinsu guri daya tana cusa harshenta cikin bakinsa da wani irin salo.
Wani irin saqo ta soma aike masa.....saqon daya gigitashi ya kuma fiddashi daga duniyar da yake ciki zuwa wata duniya ta daban. Ita kanta batasan a inda ta samo wannan qarfin halin ba. Batasan inda ta samo qarfin halin iya sarrafa miji da zurfi har haka ba. Tuni ta kaishi qololuwa,ta ingixashi,ta kuma azashi a muhallin daya sanya ya qarasa susucewa gaba daya.
Muhallin daya sanyashi manta waye shi,ya manta matsayin nan nasa......tarin mulki.....sarauta dama qasaitarsa gaba daya. Tasa ya manta wayeshi.....wannan malamin.....wannan billionaire din.....wannan qasaitaccen dan binciken sirri dake hana manyan qasurgumayen masu laifi sukuni.
Amma koda ya karbi ragamar....koda ya fara aike mata da nasa saqonnin saita fahimci girman tazarar dake tsakaninsu.....saita Fahimci nisan da yayi mata a wannan fagen da yawan tazarar daya bata.
Sai daya sanya ta manta komai da kowa nata.....sai data daina gane komai da kowa sai haisam dinta. Wannan haisam din da takejin dukka duniyarta ta rataya a wuyansa......ta rataya a tafin hannunsa.....ta rataya tsakanin qirjinsa da hannuwansa.
Basu sararawa juna ba.....saida dukkaninsu suka cimma gaci. Shi da ita sai da sukakai wannan bigiren da dukka zuciyoyi da rayukan ma'aurata ke fatan kaiwa. A lokaci guda....kuma a tare,abinda ya haifar da harbawar wata matsananciyar soyayya a jiki zuciya da gangar jikkunansu gaba daya.
Ta dauka shikenan......ta dauka komai ya qare,saidai kuma wani sabon shauqin ya sake tashi dab da sallar asuba tsakaninsu. Wata sabuwar rayuwa ce da yanzu ta farata,wani baqon lamari ne a gurinta,don haka sanda komai ya sake kammala sukayi wanka da sallar asuba,komawa tayi saman gado ta nade ta soma baccin gajiya.
Da qyar ta tashi tayi sallar azahar,ya bude mata abincin da yasa aka kawo sukaci tare,kafin ya fita ya dawo bacci ya sake daukarta.
Can cikin baccinta ta jishi a jikinta da wani irin yanayi daya tilastata watsakewa daga baccin.
"Please.....guda daya" Ya fada yana kanainayeta cikin jikinsa yana wani narke mata kamar qaramin jinjiri.
Narke masa tayi cikin tsoro tana narkar da wuya. Bata saba ba.....a karon farko ta bashi har sau biyu,ace yanzun wani dadin yake nema.
"Haisamm mana.......bacci" Ta fada tana ture hannunsa.
"Giiftii......please habibty" Ya fada yana kanainayeta ta yadda ba zata samu hanyar tsira ba.
Ba yadda ta iya.....haka ya cikata da soyayya da dadin baki. Sanda suka fito a wanka ta shirya tana kumburo fuska da wadannan lips din nata da suka karbi kalolin kisses da a yau batasan adadinsu ba,sai tayi zaune saman sofa bed tana sake tura baki gaba. A iya haka kawai ta soma fahimtar inda maganganun nanay suka sanya gaba a zaman lecture din data mata a jimma.
Tana zaune daga gefe,hannunta harde a qirjinta. Ya gani.....kuma ya sani....clearly fushi takeyi dashi. Tun dazun take qoqarin ignoring dinsa. Taqi yarda ko idanu su hada. Da gaske ta d'anji jiki.......har tana tunanin ta samu small bruises a gurin.
Ya rufe wayarsa a nutse,ya soma takowa inda take zaune. Saman qafafunsa ya durqusa,sannan ya kama kunnuwansa biyu ya riqe,kaman yadda dalibin da yayi laifi wa malaminsa yakeyi a yayin da malamin yaso horashi. Sau daya ta kalleshi saita dauke idanunta tana maidashi wani sashen. Minti daya.....minti biyu.....minti uku,ta dauka zai tashi daga gurin,amma sai taga kaman a sannan ya fara zama ma. Sau uku tana juyawa tana satar kallonsa,saisu hada idanu,sai ita kuma tayi saurin kauda kanta.
Sanda ya cika mintuna ashirin har cikin ranta taji ha zata iya ci gaba da ganinsa durqushe haka a gabanta ba. Wannan yarima haisam din da zai iya yaqar duk duniya?,amma gashi a daki durqushe a gabanta?. Kamar ta taba martabarsa haka ta dinga ji.
"Ni ka tashi" Ta fada a narke tana tureshi kadan.
"Ni bazan tashi ba.....har sai matata ta fahimceni" Ya qarasa maganan yana komawa ya zauna sosai a gabanta yana tanqwashe qafafu kaman me neman gafara.
"Haisammm mana" Ta fadi tana kallon yadda wayarsa ke haske da numbers na mutane masu muhimmanci dake kiransa.
Wani murmushi ya saki.....lallausan murmushi yana duban tsakiyar idanunta daya gama karantar komai.
"Yarima haisam?.....business tycoon?......shugaba a national intelligence security service?" Ya fada dukka yana d'age girarsa.
"Dukka wadannan basu da amfani a tattare dashi idan babu ke.....ke khadeejatu" Ya fada yana nunata da yatsarsa.
"Zan iya tsayawa na yaqi duniya.....zan iya fuskantar kowanne namiji nayi fito na fito dashi.....amma kekam...." Ya fada yana sake dubanta sosai.
".....bani da wannan juriyar" Ya qarashe fadi muryarsa can qasan maqoshinsa.
"Come" Ya fada a tausashe yana mata nuni da gabansa.
A nutse ta sauko a hankali tana zama a gaban nasa,itama ta tanqwashe qafarta kamar yadda taga yayi. Hannunsa ya miqa ya riqo nata a tausashe yana duban idanunta.
"You’re cute when you’re angry.” mele baki tayi irin na yaron dake shirin sakin kuka a gaban mahaifiyarsa.
"I’m still upset.” ta fada da wata yarinta tana harbawa cikin idanunta. Yau lumshe idanunsa yana budesu a kanta.
"Okay...."
".....then stay upset beside me" Ya fada yana runtse hannun nata sosai a cikin nasa.
Murmushi ne yaso qwace mata,da kalan kallon da yake mata kawai ya sanya zuciyarta wani irin sanyi.
"Giiftii.....ni maraya ne" Ya furta a nutse. Da sauri ta daga kanta tana kallonsa.
"Yes.....maraya ne ni......matatace itace gata na" Ya fada da wani irin tausayi da narkewa.
"Kiyi haquri da yadda nazo miki......ya kamata ace yana d'aya daga cikin abubuwan da kika sani abubuwan dana gaya miki tun kafin zuwan yanzu.....tuzuru ne ni" Kalmar ta sanya dariya qwace mata,amma sai ta cusa kanta tsakanin hannuwanta tana boyewa.
"Na jima ina tsare idanuna da kunnuwana dama dukkan gabbaina.......duk da irin yanayin halittata....."
".....giftii" Ya kirata a tausashe. Idanu ta zuba masa itama a tausashe. Sai ya matse hannunta cikin nasa,da alama maganan yana da muhimmanci me tarin gaske.
(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)
"Ina da buqata sosai giiftii.....ina da buqata amma ta matata kawai.....zaki taimakamin......ki fahimceni a yadda nake?.....ki kuma tayani ci gaba da kare kaina?". Maganan ta mata nauyi da yawa,kuma tayi daidai da maganar nanay. Sai tayi qasa da kanta tana jin rashin dacewar nuna fushinta. Ya kamata ace ta fahimceshi daga kalaman mahaifiyarsa kad'ai.....bawai ta hukuntashi ba.
"Kayi haquri" Ta fada muryarta ta cika da wani irin laushi.
Murza tafin hannunta yayi cikin nasa.
"No need giiftii.....no need ki bani haquri,ni yafi kamata nace kiyi haquri,don kin auri miji me nauyin buqata....but...." Ya fada yana hadiye yawu a hankali.
"Indai zaki kasance a gefena.....komai zaizomin da sauqi....zan sabar dake.....zan koya miki yadda zaki......"
"Noooo....don Allah" Ta fada tana noqe kanta kunya tana cikata kaman zata nutse. Murmushi ya sauke,wani murmushi me sauti.
"......da gaske.....zan maidaki irina.....zan koya miki k......" Bata shirya ba.....sai ganinta tayi a gabansa. Ta sanya dukka hannuwanta tana toshe masa baki. Ya saki dariya yana riqe hannun nata gami da saukeshi daga bakinsa. Ya miqe da wani irin zafin nama ya dauketa cak yana maidata gadon..
"Ka bari don Allah" Take fada tana qyalqyala dariya,saboda yadda ya danneta yana gaya mata maganganun da takejin sunfi qarfin kunnuwanta dama shekarunta gaba daya.
Kafin barinsu makka.....batasan adadin dawafi da addu'ar data yiwa aurensu ba. Wani lokaci ma haisam baisan ta tafi ba. Mamminta kuwa batasan sau nawa ta ambaceta ta nema mata rahamar Allah ba. Addu'ar data yiwa sultane kuwa ta dabance. Komai ta samu....take kuma samu game da alfanun nagartaccen miji sultane ne sila. Shine ya mata hanyar data mallaki wannan LU'U LU'U din me tsada kamar yadda take kiran haisam a can birnin zuciyarta kadai. Don yaqi yarda......yana mutuwar son tace HAISAM da wannan basarakiyar muryar tata.
Da gaske ne abinda suka gaya mata shi da nanay. Yana da buqata akan d'iya mace. Ta gani ta kuma shaida hakan,saidai bai qyaleta ta jigata ba. Da dukkan qoqarin bata support yake komai,inda daga qarshe dole suka kira nanay.
"Ka gama sace sacen matar taka?,wai nikam haisam.....tunda akhnan taka ce....waye ya baka labarin za'a dauketa ko a rabaku?" Murmushi yake cike da kunya,wayar tana handfree a gefansu. Sumarsa kawai yake shafawa wadda ta qara cika baqi da santsi,idanunsa akan akhnan dake zaune kamar ruwa ya cinyeta.
Batasan abinda ake kira da haqiqanin AMINCI KAUNA da shaquwa irin na d'a da uwa ba......sai da taga yadda nanay ta dago bayanasa ba tare daya zurfafa magana ko ya sauka daga hanya ba.
"Bamu guri" Kawai tace masa,sai ya zame hannunsa daga cikin nata yadan matsa gefe amma bai tashi ba. Yaja bakinsa yayi shuru,yadda nanay zata dauka ya tashin....baya gurin. Da idanu take masa alamu....alamun ka tashi gaba daya ko na gayawa nanay. Yana dariya qasa qasa ya miqe ya bar musu gurin,ya koma can bakin window view na ka'aba yayi zamansa a can.
Ta godewa Allah da nanay ta buqaci haisam ya matsa a gurin. Itakam ko tsakaninta da morsa safiyya kunya da maganganu irin wadannan bata taba jinta ba.
Saidai ta samu fa'ida da dabaru masu yawan gaske da suka sanyata ta sake sosai da nanay.
"Idan kun iso jimma.....akwai gyaran da zan miki idan ma akwai ragowar irin wadannan damuwan,komai naki da nashi zai daidaita in sha Allah" Rasa me zatace mata tayi.....rasa da bakin da zata gode mata tayi. Lallai ba shakka.....UWA Allah ya bata ita,wata uwa ta daban bayan morsa safiyya.
*_MADEENA_*
Gari ne da dukkan musulmi ke shauqinsa.....wanzuwa cikinsa kadai kuma yake bawa zuciya da ruhi nutsuwa da salama me yawan gaske.
Isarsu madeena din ta sake bude wani sabon shafi a rayuwarsu. Ibada bata rinjayi bawa zuciya da ruhi hutu ba. Kalar ziyarce ziyarce iri daban daban da suka banbanta da na waccan tafiyar tasu ta farko.
A yanzun....bawai iya guraren da suke da alaqa da tarihin addini kawai suka je ba. Aah....harda guraren da aka tanada kawai saboda ma'aurata irin ita da haisam. Social farm.....suka wuce kana mirror,gurin da taji kamar kada ta fita a cikinsa. Ya mata....ya gama yi mata,sannan ya sanya wata nutsuwa me yawa a zuciyarta da tarin qaunar haisam. Shi kansa yaga hakan a fuskarta da yanayinta gaba daya. A daren kuma ya samu kyakkyawan tukuici daga gareta,wanda ya sanyashi ya dinga murmushi shi kadai yinin washegari gaba daya. Ya kuma tsaya cikin haram na madeena bayan sun fito daga raudha ita dashi,ya mata addu'o'i masu tarin yawa da suka saka hawaye zuba a idanunta.
Ita kanta ta sani.....yadda mijinta yake na daban.....haka soyayyarsu take ta daban ita dashi. Kaman daban aka halicci soyayyarta a zuciyarsa......da tashi soyayyar a zuciyarta.
Sati biyu sukayi a madeena din,suka hada komai nasu da wata irin nutsuwar zuciya data ruhi da suka samu. Rayuwarsu ta koma kan saiti da wata irin nutsuwa da tarin fahimtar juna.
*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875* *Safiya musa abdullahi* *Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261* *Safiya musa abdullahi* *NITA* *CFA 1,000*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
08187255862
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA* 09166221261
*SHAIDAR BIYA* 08187255862
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽💎 *L U'U L U'U* *_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 135* __________________________ https://chat.whatsapp.com/BkfPzSEDhnsIwyCD8LNGkm?s=cl&p=a&mlu=0
*IDAN KINSAN BA ORDER DIN KAYA ZAKI DINGA SAKAWA BA*
*IDAN KINSAN BA BUSINESS KIKE DA NIYYAN YI NA KAWO KAYA DAGA CHINA BA KARKI SHIGA*
*_DON ALLAH KARKI BATAWA KANKI LOKACI_*
*_Assalamu alaikum my loyal people_*
*_Barkanmu da wannan lokaci,kuma barkanmu da warhaka_*
*_akwai da dama cikin mata wadanda suke sha'awar yin order kaya daga CHINA zuwa NIGERIA,NIJER,CAMERON,CHAD da GHANA_*
*_Amma rashin samun amintaccen company....ko hannun wanda zasu dinga siyan kaya ta hannunsu cikin aminci ya hanasu_*
*_To a yau addu'ar da yawa daga cikinku ta amsu,don nayo muku tsarabar kamfanin da zakuyi siyayya ta hannunsu su kuma dora muku kayanku har qasarku cikin aminci ba tare da fargaba ko d'ar d'ar ba_*
*_kunsan komai nawa TASTED AND TRUSTED ne,to wannan kamfanin idan akwai abinda yafi TASTED AND TRUSTED ma shine_*
*_Baki da fargaba kota sisin kwabo,ni SAFIYYA HUGUMA na tabbatar da hakan_*
*_Zaki iya kasancewa dasu group nasu,inda a nan zaki hadu da agent dinsu da CEO nasu gaba daya ta wannan link din,zaki samu bayanansu da komai da ya shafi mu'amala dasu_*
*INA ME BAKU TABBACIN AMINCI DA INGANCI DA SAUQIN MU'AMALA DASU DA IZININ ALLAH,BAN TALLATA MUKU SU BA SAI DANA GWADA*
*Allah ya dafa mana,yasa mana albarka a nemanmu,ya albarkaci halal dinmu ameen summa amee* _____________________________
★★★
*_UNITED STATE U SA_*
*_AMANGIRI RESORT UTAH_*
Batasan daga madeena ina suka nufa ba.....don bai gaya mata ba,saidai kawai ya ware mata wasu kaya da tayi wata shiga data rufe jikinta.....amma kuma ta dace sosai da zamani.
Idanunta akan allon da rubuce rubucen dake fadi mata cewa,sun sauka ne a canyonlands regional Airport.
Idanunta a kansa time to time kamar me tuhumarsa inda zai kaita,saidai kuma ya basar,yayi kamar bai gani ba da wannan attitude din nasa.
"Ina zaka kaini ne?" Ta tambayeshi tana gaza jurewa. Sau daya ya kalleta,ya sauke mata murmushin nan nasa,sannan ya taka yana bude mata murfin baqar motar dake ta sheqi dake tsaye a gabansu. Shiga tayi a nutse,ya matsa yana tattare mata rigarta cikin girmamawa,sannan ya daga idanu yana dafe hannuwansa a saman motar.
"Kin tsorata ne?" Ya tambaya da tsokana fal muryarsa. Kai ta girgixa a hankali.
"Kai din amintacce ne....wani ami tacce da bani da irinsa" Murmushi ya qwace masa yana jin taushin maganarta har tsakiyar zuciyarsa.
"Akwai wuraren da sai mutum ya gani kafin ya fahimta.”
".....wannan yana d'aya daga ciki" Ya furta cikin kulawar dake nunawa ta cikin idanunsa.
"Na kawo ki wajen da duniya ba zata damemu ba.” ya sake amsa mata har yanzu idanunsu kulle cikin na juna,kamar aikin da ya ragema rayuwarsu kenan.
Ta dan murmusa,duk da qoqarin da take yi na boye curiosity dinta amma sai da tace
“To idan ban son wajen fa?” A karon farko sai ya yi dan guntun dariya.
“Impossible.”
“Confidence kenan?”
“A’a.” ya fada yana girgiza kai,ya jingina da murfin motar ya zamana yana tsaye opposite nata yana kallonta kai tsaye.
“Na riga na san me yake kwace miki hankali.”
“Really?" Ta tamabaya da kwantaccen murmushi akan labbanta tana d'age masa dukka girarta.
“Silence… beauty… da kuma wajen da babu mutane masu damunki.” Ta kasa musa maganarsa. Sai ya kara da
“Kuma idan kika gani…” Ya d'an tsaya yana kallon reaction d'inta.
“Zaki manta kin taba tambayata inda zamu.” kai take jinjinawa da wani yanayi me nutsuwa a tare da ita.
"Allah yasa" Ta furta sanda yake zagayowa ta daya side din saboda isowar driver din.
Hannunsa na cikin nata sanda motar ta fara motsawa. Ya zame masa kusan al'ada,muddin suna kusa da juna baya gajiya da riqe hannunta. Har kunya takeji saboda baya ganin kowa sai ita a irin wannan lokacin.
Ta sanshi.....yana daga cikin halayyarsa dabi'ar ban mamaki,sai ta samu kanta da zumudin ganin gurin da yace mata zasuje din,kuma a USA,to wanne irin guri ne haka da batasan dashi ba?.
A hankali taga sun dauki wata hanya.....wata hanya da sam batayi kama da hanyoyin da dan adam yake yawan zirga zirga ta gurin ba. Sannu a hankali sai gasu sun fara ratsawa sahara da hamada sosai,mamaki ya sanya kanta kullewa qwarai.