Nida malamata complete - Chapter 3
Nida malamata complete Chapter 3: Nida malamata complete Chapter 3. Murmushin ƙeta haulat ɗin tayi ta ce"Ke ma kin san hali na ba zan raga mata ba,ko kaɗan"
4,475 words
Murmushin ƙeta haulat ɗin tayi ta ce"Ke ma kin san hali na ba zan raga mata ba,ko kaɗan"
Dariya suka yi,nidai ce kin ɓuture Sabreen ko wani sharrin zata miki kuma? Ance ramin mugunta gina shi daidai kai dan haka sai ki bi ahankali Haulat ko ta kife da ke.
~~~~~~~~~~~~~
"Hajiyata"
"Na'am ƴar aljanna yadai
"Ina son zuwa yawo ne,
"To wa kike so ya kaiki?
"Ya Naufal a'a direba
"Direba ko Naufal"
"Naufal.
"je ki shirya bari na ƙirashi|
Tashi tayi ta hau sama,gurin kayanta ta nufa tana tunanin wani iri zata sa,tamfa ta ɗauko me ruwan maron da Ash da pink da brown a jikinta amma brown din yafi yawa.
kayan sun mata kyau ainun ga mayafinta brown tayi kyau kamar saman alale.
~~~~~~~~~~~~~
Kasan cewa Naufal bai sama kanshi son Aure a ranshi ba yasa har yaje india ya dawo bai taɓa sex da wata ba,amma tunda ya fara mafarkin yana saduwa da wata wacce bai san ko ita waye ba ya fara son aure kamar tsiya yanzu ko kiss yaga anyi sai yayi wanka.
Ita kama Haulat macce ce mai mugun sha'awa duk kawaicin Naufal saida ta sa ya fara biye mata suna taɓe taɓe da lashe-lashe yana jin sauƙi sosai idan ya je gurinta.
Kamar dai yadda ya saba yin mafarkin saduwa da wata yau ma hakan ne,jikin shi har ɓari yake yi ɗan tsabar sha'awa,cikin hanzari ya tashi yayi toilet wankan tsarki yayi,ya fito wayarshi ya ɗauka number Haulat ya shiga kira ringin ɗaya yayi ta ɗauka shi ya fara magana cikin wata irin murya
"Hello dear!
Saida tsikar jikinta ya tashi dan jin irin muryar da yayi maganar da ita.
Ita ma cikin irin muryar ta ce" my kana buƙata ne ka zo ni a shirye nake daman kai ne ka ƙi yarda"
Saida sparm ya fito mishi dan tsabar sha'awa cikin harɗaɗiyar murya ya ce mata "No Haulat mu ƙara hakuri har lokaci yayi zan zo yanzu"
Haulat bata ji ɗaɗin maganar shi ba,dan yadda take jin sha'awarshi shi baya jin sha'awarta duk wani jan hankali da dubara tana mishi akan ya yarda amma yaƙi daga yaji yana kokarin biye mata sai ya tureta ya ja motar shi ya dawo gidan,dan Naufal yana jin tsoran zina a rayuwarshi baya son ya aikata ta.
Cikin ɗauki da zumuɗi ya fara shiri saida ya ƙara yin wanka sanan,wasu ƙananan ƙaya ya ɗauko masu kyawun gaske ash colour sun mishi kyau yana cikin saka takalmi wayar shi tayi ƙara jin ringin ɗin dadyn shi yasa ya ɗau wayar da sauri haɗe faɗin "Assalamu alaikum"
"wa'alaikai sallam Naufal yi sauri yanzun nan ka je gidan hajia zasu fita kai so ke son ka kai su kayi sauri sun shirya kai suke jira"
Bai tsaya jiran amsar shi ba ya katse wayar.
Jifa yayi da wayar yana jin wani irin mugun takaici a fili ya ce "Wani irin abu ne wanan kuma duk wanan mara kunyar yarinyar nan ce Sabreen ita zata ce ni take son na kai su dan ta raina ni"
Hhhh allah sarki yana sauri yaje ya rage zafi gurin Haulat Sabreen zata hanashi.
Ranshi a ɓace ya tashi ya ya ɗau key ɗin motarshi rai a ɓace sai hura hanci yake yi ,a ranshi ya ce "Zan gyara miki zama Sabreen sai kin yi dana sanin cewa ni zan kaiki"...
wai ke kuwa sabreen kin ɓuture kowa yana son ɗaukar fansa a kanki.
Idan kuma ta afka da su shikenan.
Ranshi a ɓace ya isa Gidan,yana shiga falon ya hangota da irin kalar kayan shi ranshi ya ƙara ɓace,ji yake yi kamar ya janyota yayi mata mugun duka.
"Sai dai ka mutu dan baƙin ciki amma ni ba zan chanja kaya ba,kuma sai ka kaimu yawo"
Sabreen ta faɗa a zuciyarta tana watsa mishi harara ta gefan ido.
Hajiya ta kalle shi ta ga yana ɓata rai ta ce mishi"Kai Naufal nifa ban san irin haka idan ba zaka kai mu ba,ai da ka gayama wanda ya turoka ,ka zo kana baɗa rai kamar wanda aka yima wani laifi"
Banza yayi da ita,shi a tunanin shi bata sonshi ko kaɗan,dan kullum cikin tsungama da faɗa take mishi
Jiri Sabreen ta fara ji amma dan tsabar ƙarfin hali haka suka fito ita ce a gaba ma,duk dan ta bashi haushi yasa ta hau gaban motor tana murmushin ƙarfin hali.
Har sun fita daga layin su,cikin Sabreen ya fara murɗawa tun tana daurewa har ta kasa wani rikitaccen ihu ta sake.
"Innalilahi wa'inna ilairaji'um shi ta fara faɗa. "Waiyo allah na hajiata faɗawa kan jikin Naufal tayi da sauri ya taka burkin motar ya tsaya a ruɗe.
Hajia kuwa har ta fara kuka tsabar ruɗewa.
Ai motor ta musu ƙarama dan yadda Sabreen ki juyi tana birgema a ruɗe Naufal ya ɗauko ta kamar ƙaramar yarinya suka fito waje,ƙanƙame shi tayi tana ihu mai ratsa zuciya.
Gaba ɗaya ta kashe mishi jiki dan yadda ta maƙalƙale shi gaba ɗayan ƙirjin ta manne su a nashi ƙirjin.
Ganin ta fara ɗauke numfashi ya ƙara ruɗa su,cikin azama da zafin nama ya sunkuce ta,bayan motar yasaka ta hajia ta shiga,a kiɗime yake jan motar da gudu.
Allah yasa basu da nisa da Special Hospital,suna zuwa likita suka amshe ta da gaggawa aka kaita emergency.
Gaba ɗaya hajia ta ruɗe sai kuka take yi "Waiyo allah na Sabreen karki barni dan allah da me xanji ga rashin mahaifin ga naki"
Naufal ya janyota jikin shi a hankali cikin sigar lallashi ya ce mata "Kiyi shiru hajia ba abinda zai sameta kiyi hakuri"
Duk irin lallashin da Naufal yayiwa hajia taƙi hakuri,sai yanzun ne yaƙe ƙara tabbatar da mugun son da hajia ke mata.
Bayan minti talatin likitan ya fito,hajia tana ganin ya fito ya nufe shi da sauri tana kuka ,cikin kukan ta ce"Liki...likita ƴar...
"Zamu iya ganinta,Naufal y faɗa ganin hajia ta ƙasa magana.
"Eh zaku iya ganinta ,yaew ka same ni a office"
"okk tnx"
Tun kafin su gama magana hajia ta shige,tana shiga ta ganta a kwance an saka mata drip da alamun barci take yi,kusa da ita hajia ta je tana kuka ta shafa kanta ta ƙasa magana.
Kallonta Naufal yayi tundaga ƴan yatsun ƙafarta har zuwa fuskarta,ɗan guntun murmushi yayi ganin fuskar ta ɗauke da annuri duk da kasancewar barci take yi,tsintar kanshi da jin mugun tausayinta yayi,tuno yadda take da tsiwa da ƙarfin hali amma gata kwance," hmm banda ciwo da yaushe yarinyar nan zata ƙanƙame ni kamar zata haɗe jikinta da nawa guri ɗaya" ya faɗa a zuciyarshi cike da jin tausayinta.
"To meke damunta?
Wanan tambayar da yayi wa kanshi ita ta tuno mishi da kiran da likitan ke mishi.
"Hajia bari naje gurin likitan ,bai tsaya jin cewarta ba ya wuce.
Zaune yake a cikin office ɗin likitan bayan sun ƙara gaisawa likitan ya jefu mishi tambaya" Kwana nawa take yi idan tana al-ada kuma duk bayan wata nawa take yi"
Zare ido Naufal yayi dan bai san ta inda zai fara bashi amsa ba.
Murmushi likitan yayi ganin halin da yake ciki,sanan ya ce "ba kaine mijinta ba"
Da sauri ya ce"A'a ni yayan ta ne"
"ok to ina mahaifiyarta"
"Mahaifiya ya faɗa a hankali cikin rashin sanin amsar da zai bada.
"A gurin wa take zaune" likitan ya ƙara jefo mishi wanan tambayar.
"Hajia bari na kirata"Naufal ya faɗa y miƙe tsaye ya fita jiki a mace"
Yana zuwa ya ga hajia zaune kusa da Sabreen ɗin tana kuka,tausayin sabreen ya ƙara ji.
Sai yanzu ya tuno da bai gayama su momy ba,wayar shi ya ɗauko ya kira momyn ringin ɗaya tayi momy ta ɗau wayar.
"Hello momy muna asibiti fa Sabreen bata da lafiya"
"innalilah wa'inna ilairaji'un momy ta faɗa a ruɗe.
"Wani asibitin?
"Special hospital.
Yana faɗa ta katse wayar.
A tare suka zo asibitin ita da Farrah,har lokacin sabreen bata tashi ba.
Har gurin ƙarfe goma na dare,Naufal ya so ta farka yana nan,amma taƙi haka nan suka dawo gida,Haulat ta kira shi yafi sau biyar bai ɗauka ba ,bai ma ga kiran ba dan a motor yabar motar.
Yana isa ɗakinshi ya kirata ya sanar da ita abinda ke faruwa,bata ji daɗi ba,shi kanshi ya nuna mata bai ji daɗi ba.
Ƙarfe goma sha ɗaya Sabreen ta farka,ta ganta a gadon asibiti tuno abinda ya faru tayi tsaki ta ja tuno yadda tayi wa Naufal ranta ta ce"Yanzu zai raina ni" 🤣ji bala'i irin na Sabreen.
~~~~~~~~~~~~~
Tunda sassafe Naufal ya tashi kamar yarda ya saba dai mafarkin nan yau ma hakan,wanka yayi sanan ya shirya,zama yayi yana duba computer tarshi.
kiran Dady ne ya shigo da sauri ya ɗauka haɗe da sallama,faɗa dadyn ya fara mishi mai yasa bai gaya mishi Ankai Sabreen asibiti ba.
Naufal yayi mamaki irin son da suke yiwa Sabreen.
Ƙarfe tara suka shirya suka tafi asibitin har lokacin Sabreen bata tashi ba,dady ya ruɗe ganin halin da Sabreen ke cike.
Shi da hajia suka je gurin likitan tambayar hajia yayi awata nawa take al-ada,Hajiar ta ce mishi"takan kai wata uku ko huɗu ko biyar bata yi bayi ba,amma idan ta fara takan yi kwana bakwai"
Likitan ya ce "To gskeyi dole idan har ana son ta daina wanan matsanaicin ciwon ciki a mata aure.
"Aure! hajiar ta furta a hankali.
Alhaji ya kalli likitan ya ce "to mun gode sosai ya miƙa mishi hannu,sanan suka fito jiki ba ƙwari kowanne da abinda yake tunani a ranshi.
Har lokacin Sallah Sabreen bata tashi ba,Naufal bai so ba,bayan sun tafi sallah ta farka da ƙyar ta samu ta ci abinci sanan tasha magani ta ƙara kwanciya.
Kwana nan Sabreen Ukku a asibiti aka sallame su,har lokacin ba su haɗu ba,Kuma dady ne yakai su gida.
~~~~~~~~~~~~~
Cikin sky blue ɗin material riga da sikit sun mata kyau matuƙa,tafiya take yi tana yanga kamar zata ƙarye dan yadda ta ke rangwaɗa ga dugun takalmi ta saka a bakin glass,tana isa cikin glass ɗin ɗaliban suka tashi tsaye.
"Goodmorning Aunty Haulat!
Saida ta zauna ta gama iyayinta da yamutsa fuska sanan ta amsa musu.
Kamar yadda ta saba koyar da su cikin iyayi da kilibibi yau ma hakan tayi.
Tunda ta shigo cikn ajin ta ke wurga ido ko zata ga Sabreen amma bata ganta ba,tayi mamaki da bata ganta ba,har ta fara tunanin ko latti zata zo nan ma shiru ba amo ba labarin Sabreen a makaranta.
~~~~~~~~~~~
kwance take akan cinyar hajia ,kallon film ɗin idia take yi ,ita kuma hajiar tana shafa mata kai.
"Kitsonki ya tsufa Ƴar aljanna"
"Uhmm nifa bana son kitson nan,hajia gobe zanje makaranta"
"Me? bazan barki ba sai kin ƙara jin sauƙi haka kawai
Hankalinta ya karkata ga film ɗin da take kallo,dariya ta fashe da ita.
Daidai lokacin ya sako kai cikin falon" Kin samu lafiya kenan" ya faɗa a ranshi a fili kuwa cewa yayi "Assalamu alaikum" cikin muryar shi wacce ya saba magana da ita.
ƙamshin turaran shi taji da sauri ta ɓata rai kamar ba wacce ta gama yin dariya ba.
Hajiya ce a amsa mishi fuska ɗauke da annuri.
Saida ya zaunan sanan ya ce "Ina kwana hajia ya me jikin?
bai jira amsawar hajia ba kalli Sabreen yadda yaga tasha guno ya bashi dariya aran shi ya ce "yarinya ce ke" a fili kuwa ya ce "Sabreen ya jikin? yana wani yatsina fuska kamar yadda ya saba.
Hajiar ta ce "Lafiya lau mutan india ya kokari"
"Alhamdullah!
Ganin Sabreen bata da niyyar amsawa yasa hajia ta ce mata"Ƴar aljanna yana miki ya jiki,baki ga ɗawainiyar da yayi ba yayi kokari sosai"
"Da sauki ta faɗa ko kallan inda yake bata yi ba"
Shima bai bi ta kanta ya tashi haushin kanshi ya fara da haushinta ta samu yana gaishe ta amma zata mishi haka.
"Hajia bari na tafi momy tana gaida ku,tana faɗa ya bar falon a fusace da ƙudirar ba zai ƙara mata magana ba.
~~~~~~~~~~~~~
Hau ma haka Malama Haulat ta isa cikin ajin bata ga Sabreen ba.
Bayan an tashi har mutane sun fara watsewa ita tana nan daman jira take yi a watse ɗin.
Wani ɗan matashi ne da dukkan alamun ma'aikaci ne a makarantar,kusa da ita ya matso wani ƙazamin kallo tai mishi sanan ta ce "Yau ma bata zo ba,amma nasan zata zo,ka tabbatar da kayi yadda na faɗa maka kana ji na ko
Murmushi yayi ya ce" Ai ko fyaɗen kike son nayi mata zanyi ni ba abinda ba zan iya ba akan kuɗi"
"No idan kai mata fyaɗe asirin mu sai tuno za'a gane dan iyayenta manyan mutane ne ba zamu iya ja da su,kawai kayi yadda na ce ma,ina son ta tozarta ta wulaƙanta gaban mutane a nan kuma nasan kurar ta za'ayi a makarantar,ta ƙarasa maganar tana murmushin mugunta.
"Waw kanki na ja Haulat"
~~~~~~~~~~~~~
Kissing ɗin juna suke yi cikin zaƙuwa da ɗauki ta ko ina a jikinta yake kissing wanda ita ta bashi damar hakan dan ita ta cire rigar jikinta,ƙokari take yi ta cire mishi wandon jikin shi,cikin mugun zafin nama ya tureta da ƙarfi har saida ta ɗan bugu ta murfin kofar.
Gaba ɗayan ilahirin jikin shi rawa yake yi ga idanuwan shi sun chanja kala a yadda yake ji ba zai iya tabuka komai ba,amma da yake zuciyar na buguwa da ƙarfin tsoro ta haddasa mishi ƙarfi,wanda hakan yasa ya maida rigarshi ya kuma gyara wandon daya kusa fita daga jikin shi.
buɗe motar yayi ya turata ta fita,kai ka ce ba zata ƙara kula shi ba,dan yadda ya turota ɗin duk wacce ke da zuciya a ƙirjinta kuma tana bugawa ba zata ƙara kula shi ba,amma kasan cewar anyi hakan yafi a ƙirga yasa nasan sai ta ƙara kula shi.
Jan motor shi yayi da ƙarfin gaske yabar nan a kasa.
~~~~~~~~~~~~~
Da Sauri ta tashi a firgici sakamokon mafarkin ta tayi Naufal ya tsareta da idanowan shi yana mata wani mugun kallo.
A fili ta ce "ta allah ba taka ba kurwata tafi ƙarfin ka" kamar yana ganin tayi maganar haɗa murguɗa baki da harara.
Zaukowa tayi jikinta duk ya mutu toilet ta shiga ta watsawa kanta ruwan sanyi.
Bayan ta fito da saka kaya mara nauyi duguwar riga ce baƙa tayi mata kyau sosai ko mai bata tsaya shafawa ba ta sauko ƙasa.......
..................................................................... [12/9, 1:11 PM] 🅰° 🅰 D°🅱⭕Y🔛🔝: _ 🇵σѕт 🇧у 🇬яσυρ 🇴 🇫 🇭уρє 🇭αυѕα 🇳σνєℓѕ 🇧σσк 🇼нαтѕαρρ 08064400100_ 📚📚 [12/9, 1:13 PM] 🅰° 🅰 D°🅱⭕Y🔛🔝: 🌹 *NI* *DA* *MALAMA* *TA*🌹
*By* *fatima* *Batula*
*Dedicated*
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* _________ Page 6 _________
_*Manzon Allaah(ﷺ)* *ya ce;{IDAN KANA DA HALAYE HU'DU, TO KAR KA DAMU DON KA RASA WANI ABU NA DUNIYA; TSARE AMANA, GASKIYAR MAGANA, KYAWUN HALI, SASSAUCI A CIN ABINCI.}*_
```[Sahihut Targib;1718]```
_Duk wanda Allaah Ya azurta da Wa'yannan halayen guda hudu to ya samu arzikin Duniya da Lahira, kada ya damu don ya rasa wani abu na Duniya, don ya riga ya samu abubuwan da suka fi alkhairi. Allaah Ya azurta mu da su. Allaahu a'alam._
```Allah ta'ala yasa mudace```
Na gode na gode sosai da sosai allah yabar kauna ke ɗin dai ta hannun daman batula. .
Ba kowa a falon,daman tayi tunanin hakan dan tasan lokacin da Hajia ke zama a falon,zama tayi akan kujera ta kunna tibi,gaba ɗaya hankalin ta ya koma akan film ɗin da ake yi.
"Ƴar Aljanna" da ƙarfi Hajiya ta kirata.
A tsorace ta juyo "Na'am Hajiya ta"
"Sai kiran ki nake yi,ki zo na baki abinci"
cikin shagwaɓa ta ce"Na ci da kai na,yanzu na girma ba sai kin ɗinga bani abinci ba"
"To ni baki girma a guri na ba"
Dariya tayi sosai sanan ta ce" na sani ni yarinya ce a gurikin ki,kuma bana son na girma a gurinki , amma a idanan wasu kallon yarinya suke min,kuma ni na girma,a zuciyarta ta ce "Irin su Naufal"
Cikin shagwaɓa ta kwanta jikin Hajiar ta ce"Hajia gobe ina son zuwa makaranta"
"To Ƴar aljanna allah yakai mu da rai da lafiya"
"Amin hajiyata"
~~~~~~~~~~~~~
Ko da ya isa gidan nasu ba kowa falon yaji daɗin hakan dan duk wanda ya ganshi a irin wanan halin yai yayi zargin wani abu.
Yana shiga ɗakin shi ya faɗa bayi ya shiga ya daɗe a bayin yana zubawa kanshi ruwa kafin ya fito daga bakin.
Kan gadu ya faɗa yana kallon sama a hankali yake lumshe idanuwan shi haɗe da sauke wata irin ajiyar zuciya ,a hankali ya buɗe baki ya ce" Why! Why Haulat idan kina min hakan wata rana ba zan iya control ɗin kai na ba"Runtse ido yayi,ya san halin mahaifin shi,da irin tarbiyar daya bashi.
Ya daɗe a hakan kafin barci yai awan gaba da shi.
Duniyar mafarki ya faɗa,bari na bishi na ɗauko mana rahuto..⛹♀
Wani guri ne mai mugun kyau wanda tsayawa rubuta yadda tsaruwar shi take faɗa lokaci ne.
"Meye sa kike tafiya ki barni bayan kin ɗanɗana min zumarki wacce ki sa na fita haiya shi na"
Murmushi naga tayi sanan ta ce "Kai ne baka shirya zama da ni ba"
Idanuwan shi suka kaɗa sukai ja,ilahirin jikin shi ya mutu,yanyo ta yayi jiki ba ƙwari ya shiga kissing ɗinta " uhmm....huuum.. na shirya zama da ke,ki zauna da ni ba zan iya rabuwa da ke ba....sanbato yai tayi kamar sabon kamu.
Sunyi nisa sosai har ya fara gigicewa,ta fara jan jikinta tana faɗin "Kabar ni" ita kanta da ƙyar tayi maganar.
"kar...k..kar...min..h..hak.. kasa yin maganar yy dan numfashin shi yana kokarin ɗaukewa,hawaye ne ya fara bin kyakyyawar fuskarshi har sautin kukan yana fiɗa.
Ita kuwa ƙara janye jikinta take yi daga na shi,faɗa ya fara yi da numfashin shi yana faɗin"karki min haka!!!!!
Da sauri ya farka da kalmar "Karki min haka" ga numfashin shi yana harɗewa,kokarin daidaita numfashin ya fara yi,ya daɗe kafin ya samu numfashin ya daidaita,wata irin nannauyar ajiyar numfashi ya fara yi,dafe kanshi yayi haɗe da runtse idanuwanshi.
Yana jin wani irin abu yana yawa a zuciyarshi,ko kaɗan bai ji daɗin mafarkin ba.
Ya ɗau sama da minti talatin yana sauke ajiyar zuciya kafin ya samu ya shiga toilet nan ma ya daɗe yana watsa ma jikin shi ruwan sanyi kafin yayi wankar tsarki ya fito.
Yana fitowa kiran Haulat ya shigo wayarshi har ta kusa katse sannan ya ɗauka shiru dukkan su suka yi,daga bisani ta ce mishi a hankali cikin wata irin murya wacce tasan tana kashe mishi jiki"Naufal dear!
Saida ya runtse ido sanan ya ce mata shi ma a hankali "Yess dear! Kina son mu faɗa halaka koh?
Taɓe baki tayi kamar tana kallon shi"Ba halaka ba ne ,kawai dai muna ɗan rage zafi ne,kuma ai aure zamu yi to meye"
Hura hanci yayi a ranshi ya ce"Ban san da wani yare zan fahimtar da ke ba Haulat"
A fili ya ce"Haulat mu manya ne kuma muna da addini ya hana mu zina,wanan abun da kike kokarin ki ga munyi zina ce"
Taɓe baki take yi ,ta tsana wanan wa'azin da yake mata,dan ma karya ishe ta ce "Eh gani nan,dear momy tana kira na later" tana faɗa ta kashe wayar haɗe da jan tsaki a fili ta ce "Ni ban taɓa ganin handsome guy kamar ka ba,gashi a india kayi karatu amma duk a banza tunda baka waye ba"
To idan baka mutu ba zaka ga abubuwa wai yanzu fa idan mutum mai aikata zina bai waye ba tirrr allah ya tsare ya tsare zuciyar mu amin ya rahimm.
~~~~~~~~~~~~~
Duk da kasancewar ta tashi jikinta ba ƙwari amma haka nan ta fara shirin makaranta,bayan ta shirya tsabb na kafa mata ido wata ba ƙaramin kyau kayan suke mata be.
Ƙasa ta sauko tana saukowa taga hajia ɗauke da plate a hannun ta murmushi Sabreen tayi,saida ta ƙaraso sanan ta ce "Ni da kaina zan ci "
Murmushi hajiar tayi "inah ni zan baki"
Zama tayi a hannun kujera dan ta san halin hajiar.
"Yauwo ko kefa ƴar aljanna" hajiyar ta faɗa sanan ta fara bata abincin ta shi kaɗan sanan hajiyar tai mata rakiya har gurin motar.
Tun kafin su isa makarantar gaban Sabreen ya fara faɗuwa bata kawo komai a ranta kuma bata ba abin wani muhimmanci ba balle tayi zargin wani abu.
Kasancewar ta je da wuri ba mutane sosai yasa ta zama ita kaɗai a class,rubutun malam Haulat da ta gani a jikin allon ne yasa ta tuno da ita,dan Sabreen bata da riƙo ko kaɗan shi yasa ɗuk abinda aka mata sai ta rama dan karta riƙe mutum.
Murmushi tayi a filli ta ce"Su malama Haulat ƴan kilibibi manya,ina fah kika iya kilibibi ai kilibibi sai Ya Naufal" Dariya tayi tuno yadda yake gudanar da al-amuranshi. Tana cikin tunani ƴan ajin suka fara isowa kowa tambayarta ya ke yi lafiya ,suna son Sabreen dan ta iya abin dariya gashi bata gani ta ƙyalle sai ta tanka.
Cikin ƴanga da iyayi da kilibibi Haulat ta shigo ajin,gaba ɗayan su suka miƙe tsaye suka gaida ita harda Sabreen dan yanzu bata riƙeta ba.
Kamar yadda suka saba gani sai ta gaya abinda ta ga dama sannan ta amsa musu gaisuwa yanzu ma hakan ne,har Sabreen zata zauna dan ta gaji da tsayuwar Haulat ta ce su zauna.
Haulat na miƙewa ta hango Sabreen wani daɗi taji murmushi tayi ta taka har gurin Sabreen ɗin ta ce"Sabreen ya ƙafar ko ita ce ta hanaki zuwa makaranta kwana biyu"
Ita ma murmushi tayi ta ce"No kike cewa ko?
"to No ba ita ba ce"
Murmushi Haulat tayi a ranta ta ce"Yarinya kenan wai da ni zaki ja" A fili ta ce"Okkk
Tana faɗa ta juyo gurin allon kamar yadda ta saba karantar da su haka yau ma tayi,bayan ta gama ta fita tana murmushin mugunta.
"Hello kana ji na yau ta zo,ka shirya lokacin break ni kuma zan san yarda zanyi ta fito.
"Okk baki da matsala Haulat"
Ana kaɗa musu ball masu fita suka fara fita dan Sabreen ita bata zuwa break.
Tana Zaune tana fira da ƙawayanta wata yarinya ta shigo ta ce "Ina Sabreen muha'd mai taƙama?
kallon yarinyar tayi ta ce " gani wake naima na,wani uncle ɗin ku ne yana waje" yarinyar tana gama faɗa ta fita daga ajin.
"Toh gani nan zuwa"ta faɗa bin bayan yarinyar tayi ,tana fita bata ga yarinyar ba,tafiya ta fara yi tana waige-waige.
Yana ganinta ya nufu ta,ga gurin ba mutane sosai,bata lura da zuwan shi ba,kawai sai taji ya bangaje ta,wani abu ja me irin jan jini ya watsa mata.
"Innalilahi wa'inna ilairaji'um Sabreen ta faɗa tana kallon jikin ta.
"Subhnanllah! yi hakuri ban kula ba,mu je dan allah ki wanke kar ya kama uniform ɗinki.
Ba musu kuwa ta bishi har wani ɗaki me kama da office,suna shiga ta tsaya mamaki ya kamata ganin yana cire rigar jikin shi,wani irin nishi ya fara yi.
Gaba ɗaya Kan Sabreen ya ɗaure bata gane abinda yake yi ko nufi ba,shi kaɗai yake wani irin abu,dan akwai tazara a tsakanin su da shi ma.
ƙwanƙwasa ƙoka aka fara yi,kallon kofar take yi tana kallon shi,da ƙarfi aka buɗe kofar aka shigo wani uncle ne mara mutunci wani irin kallon mamaki yake mata"Me zan gani daman haka kike"
Cikin rashin fahimtar inda zancen shi ya nufa ta ce"Haka nake kamar ya"
"Rufe min baki ƴar iska kawai daman haka kike"ya daka mata tsawa.
"Iskanci!" ta faɗa cikin rashin sanin inda zance ya nufa.
"Dallah karki wani nuna baki san komai ba yau asirin ku ya tuno"
"Waiyo allah na shiga ukku wllh yau ne kawai kuma yau ɗin ma ba muyi koma....
Tsalla rufe min baki yau sai kun bar makarantar nan.
Gaba ɗaya kan Sabreen ya ɗaure ta kasa gane abinda suke nufi kalmar iskanci ya duki zuciyarta.
jiki ba ƙwari kamar wacce aka yiwa dukan tsiya ta ce "Ƴau ne kawai ku....
Tun kafin ta ƙarasa maganar taji zaukan Wani wawan mari wanda ƙarar saukar shi ya tsayar mata da jin magana,ga hawaye ya ƙasa xubuwa.
Hannunta ya ja har office ɗin principal ɗin,har suka isa bata jin abinda suke cewa.
Suna shiga daman su huɗe ne malama suka gaya wanan mara mutunci ne ya ce mishi "A ɗakin sani naani su ka kama su suna iskanci"
Wanan kalmar ita ta duki kunnan Sabreen zuciyarta ta buga ta karfin haske sai yanzu hawaye suka samu damar zubuwa.
A ruɗe principal ya ce "What! yana kallon ta no it c...
"Ya isa haka ki kwantar da hankalin ki Naufal ya zama naki"
A zuciyarta ta ce" Hmm Malama Haulat kenan ba kin ce naje na aure jahili ɗan ƙauye iri na ba,to zaki ga jahili ɗan ƙauyen,zan iya yin komai dan ɗaukar fansa akan ki,dole na aure miki shi kuma ya zauna da ni"
"Ƴar Aljanna ya isa haka bana son jin kukan ki,kiyi shiru kinji"
"To Hajiyata zanyi shiru"
"Yawwa ko kefa"
"Hm Malama Haulat sai kinga ramuwar gaiya,wacce zata tsorata ki ,ta ɗaga miki hankali" a zuciyarta take wanan maganar.
Sun daɗe a ɗakin kafin suka fito falo suka zauna,hajiyar ta kalleta ta ce"Bari naje na kira Alhaji"
"Toh kawai ta ce mata. can ƙasan zuciyarta tana jin tsoro ya Naufal zai ɗauke maganar tasan baya sonta ita ma bata son shi ko kaɗan hali da ra'ayin su ba ɗaya ba,amma guguwar ɗaukar fansa ta hana ta yarda da jin tsoran yadda abuvuwa zasu kasance,ta ɗaukar wa kanta komai rintsi komai wuya sai ta ɗau fansa.
~~~~~~~~~~~~~
Xaune yake a cikin office ɗin shi yana duba wasu muhimman takardu,kiran hajia ya shigo wayar shi,da sauri ya ɗauka haɗe da tattara dukkan hankalin shi,cikin girmamawa da biyayya yai mata sallama.
"Wa'alaikum salam"
"Hajia ya gidan ya Sabreen?
"Muna lafiya
"Ya jikin na ta?
"Jiki yayi sauki,ina son muyi wata muhimmiyar magana da kai idan ka tashi ka biyo"
"To shikenan zan biyo insha allah!
"Yawwa allah ya kawo ka lafiya
"Amin. ita ta fara katse wayar.
~~~~~~~~~~~~~
Cikin sigar jan hankali take mishi magana"Dear meyasa kake min haka ne,kasan irin son da kishin da nake maka kuwa,kasan yadda naji da ka katsi min waya kuwa"
Kamar wanda ke koyan magana ya ce"Haba haulat meyasa kike da zargi ne,na kaya miki wata ƙan wata ce ta ɗau wayar ,kuma bata iya amfani da wayar ba shiyasa ta katse"
"To bata iya amfani da waya ba kuma"
"yes village girl ce ya fada had'e da ta'be baki.
"me ya haɗa ka da wata village girl kuma? ba wanan ba yaushe zaka zo?
numshe idanuwan shi yayi ,yana son zuwa gurinta tunda yana sonta,amma yana jin tsoran abin..
"Wai meyasa kake gudu na ne,ta katse mishi tunani.
"Ba gudunki nake yi ba dear ,ina son na yiwa zuciya faɗa ne"
Ɗan guntun tsaki ta ja"Kana ɗai gudu na kamar wata maiya anya kana sona kuwa"
"ina sonki Haulat"
Saida tsigar jikinta ya tashi dan yadda yayi maganar gaba ɗaya feeling ɗinta ya tashi.
Cikin sigar da tasan zata ja hankalin shi ta ce"prove it!