Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 12
Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 12: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 12. Turo kofar ?akin aka yi, a hankali ya sako kafarsa a cikin ?akin, gently yake…
3,367 words
Turo kofar ?akin aka yi, a hankali ya sako kafarsa a cikin ?akin, gently yake tafiya kamar baya son ta?a ?asa. Kyakkyawan matashi ne da ba zai wuci 19 to 20 years ba, kyakkyawan gaske ne sosai, idan ka gansa ba tambaya kasan koreans guy ne, sam babu zanen black Tiger a face ?insa, jikinsa kamar madara, ga idanu manya manya farare kal kal, soft skin ?insa har wani sheki yake yana glowing kamar mirror, shi ma ya bar dogon ga shi kamar dai sauran gaba?aya mutanen cikin birnin DARK WORLD, na gaya maku su ?in Christians ne masu koyi da Annabi Isa, ga su da shegen tsauri a addinin nasu, wa?an nan zasu yi wuyar musulta over, dan su ?in tsauri garesu sosai fiye da tunaninku, kun san dama akwai Christians masu tsauri sosai da sosai haka, to haka suke, kun san Annabi isa yana barin dogon gashi sosai, so shi ne suke koyi da shi, kuma gaba?aya mutanen birnin haka suke, basu da wani addini face wannan ?in, duk abu ?aya suke bautawa wato Annabi Isa. Sai dai launin kalar gashin kan nasa fa up white ne ba baki ba ko wata kala daban, up white ce.
Sanye yake da three cuter jeans baka and shirt blue, da yake yana da haske sosai sai ya yi wa kayan kyau matu?a, hannunsa na ?aure da wani gold chains mai tambarin Black Tiger, duk yadda aka yi shi ?in maraya ne ?aya daga cikin marayun da Black Tiger ya rena, dan na gaya maraku in dai kai maraya ne to tabbas kafi ?a?an sarakuna gata a wannan Daular, zaka taso tamkar wani yarima, ko tambarin Black Tiger baka sanyawa a fuska, saboda darajarka, kuma marayu basa zuwa yaki, and kuma akwai wani mask na ?anyar gold da Daular suke da shi, matasansu suke sanyata idan za'ayi gasa, da ?anyar gold aka yi ta, design of black Tiger face ce, idan sun sanya fuskokin bakar damisa fuskokinsu yake komawa. To marayu basa saka ko shi wannan mai daraja mai tsada na gold ?in. Sai Allah ka?ai sai kuma alkalamina ne zai warware maku dalilin Black Tiger na ririta marayu tamkar jinin jikinsa.
Gefen bed ?in ya zauna, cikin Korean language ya fara magana, sai kuma ya ?an shafa white hair ?insa tare da juya yare zuwa English, da alama yasan Sweetie bata jin Koreans language.
"Sorry beautiful Queen, ki nutsu ki daina kuka kin ji? Ba zamu cutar da ke ba, kina bamu Spender zamu sake ki, ba da nufin komai muka ?aukoki ba kin ji? Ki dai'na kuka yanzu ki kwanta ki huta za'a kawo maki abinci ki ci, sai ki yi wanka ki kwanta ki huta, kin ga tun safe kuka kike yi ko? Zaki jawa kanki wani ciwon da zaki wahalar da jikinki". Cikin wani irin sanyin murya da sigar jan hankali ha?e da rarrashi ya yi maganar, da alama sam bashi da bakar zuciya, da alama zuciyarsa fara ce tas, ko da yake su renon ?an gata ?a?an sarakuna aka yi masu, shiyasa bai san zalinci ba bawan Allah, zuciyar zinari da azurfa ke garesa. Ha?i?a yana da?in murya da sanyi sosai.
"But Ronnie why? Why zaka tausasa murya a gareta bayan kuma kasan komai, kasanta tana da taurin kai? Dole sai an tursasata zata fa?i gaskiya, idan ta kama ma sai mu daka mata wutar azaba da sai ta bu?i baki, idan ta ji barbalin wutar azaba zata yi bayani ma ba wanda ya sani, mu da muke saka kurma ma yin maganar dole idan ya ji azaba bare kuma wannan ?aramar kwaruwar? In taki sai mu bawa karnika ita su yi watandarta, su lamusheta ni na je na nemo Spender da kai'na".
Juyo da kallonsa a kanta ya yi, cikin harshen Korean ya fara yi mata magana. "Why Delisha? Meyasa kika cika zafi ne har haka? Abin da hankali bai bada shi ba tashin hankali ba zai bada shi ba, tashin hankali sai dai ma ya lalata komai".
Da alama Black Tiger yana da matu?ar wayo over, yasan idan suka bita a hankali suka lalla?ata da wuya ta iya ketare tarkonsu ba tare da ta biya masu bu?atarsu ba, shege Black Tiger ya san kan duniya, ko da yake mutumin da yake haukar neman ta yadda zai yi ya mulki duniya ai fin haka ma zai sani.
"Ni bana son ?ata lokaci a kan abu ne ka sani Ronnie". Cewar Delisha. Jan dogon hancinta ya yi kafin ya furta. "Sarkin gaggawa ba? To sai a yi hakuri a kan wannan case ?in kam".
Kallon Sweetie ta yi. "?ago ido ki kalleni da kyau! Bani da wasa kuma bana ?aukar wasa, bana son wargi da rainin wayo, yanzun nan zan sa?a maki kamanni ta yadda ke da kanki ba zaki iya gane kanki ba, kada ki bari mu yi ha?uwa ta biyu baki sanya a ranki zaki gaya mun gaskiya ba!!". Ta kai karshen maganar cikin kaifin harshe tare da mi?ewa tsaye.
Janyo hannunta Ronnie ya yi a kan ta koma ta zauna yana fa?in. "My Delisha ita fa wannan yaya (Black Tiger) ya ce bata gani, so ki dai'na wahalar da kanki wajen fa?in ta ?ago ta kalle ki".
Wani ?an iskar kallo ta wurga mata kafin ta sanya kai fuuuuu kamar kunfar teku ta wuce ba tare da ta yi magana ba. Da kallo ya bita har ta fice waje, da alama yana da sanyi hali over.
Shesshekar kukan Sweetien ne ya dawo da kallonsa izuwa kanta daga kallon fusatatciya Delisha mai kan giginya............????
Ita a dole mai fusatatciyar zuciya, da katon katakon hannunta kamar katako ko todi za'a ce ne, goshi kamar durom, amma ba laifi dai akwai ta da madarar kyau, wlh na ce maku mutanen garin yanda kuka san su suka yi kansu saboda kyau. Ni kam na ce bari na bawa Delisha shawara, ta fita harkar Sweetie kafin Kamran Allah ya ?aura shi a kan mamma ya samu ya gudo ya zo cetarta, idan bata yi sa'a ba a cikin masai zai jefata ta mutu........(??) Kun san Kamran namu ba wasa ba.........????
?an rungumota Ronnie ya yi a jikinsa tare da fara bubbuga bayanta ya hau yin rarrashi, sai yi mata tausasan kalamai yake yi masu tausasa zuciya, ya nuna yana kaunarta, tsantsar tausayinta ya bayyana a saman face ?insa...... To Allah yasa ba basaja kake yi mana ba Ronnie, Allah yasa ba dan ka yaudareta ta gaya maku in da spender yake kake yi ba ato, dan ku ?in ba abin yarda bane.
Cigaba da shesshekar kukanta ta yi bata iya amsa mashi maganar tasa ba..........
??KADA KU MANTA WANNAN DADDA?AR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE????
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH ????
????RAWANIN ?? ZALINCI ????
????????????????
FATEEMA ZAHRA MUSA ????? ??A-K-A ???????????????? ????????????
?????????? 27/9/2024.....??????
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
?????????? ????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ???????? ?????????? ??????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ?????????
??STEP TWO....??????
Cigaba da shesshekar kukanta ta yi bata iya amsa mashi maganar tasa ba. Shi kuwa bai rabata da jikinsa ba har sai da ta dai'na kuka, ya tabbatar da zuciyarta ta ?an yi sanyi, ba karya ya lafazata da kalamai masu tsayawa a rai, ya rarrasheta tamkar wata ?ar baby.
Bayan ta yi shiru ne ya rabata da jikin nasa, sannan ya ce ta kwanta ta ?an huta bari ya kawo mata abinci da kansa.
Ya kai karshen maganar tare da janyo ?aya daga cikin luntsuma luntsuman pillows ?in dake saman bed ?in ya matso mata da shi izuwa tsakiyar gadon, sannan ya kwantar da ita, sai hamma take yi alamar barci da yunwa take ji. Bayan ta kwanta sai ya mi?e da nufin zai fita.
Tattare up white hairn nasa ya yi ya watsa shi baya har tsakiyar bayansa, nan take wasu ?an kananan kyawawan diamond earrings suka bayyana a kunensa, ya huda kunne har huji shidda, ya zuba diamond earrings masu bala'in tsada da kyau a kunnen, sai ?aukar idanu suke yi, a sama ta kusa da kunnen waje da gashin sage yake zama amma ta sama kusa da kunne ya kuda wajen ma tare da zuba diamond pin a wajen, harta tsakiyar harshensa akwai wannan pin ?in ya sanya, and one thing yana da zanen tattoo a tsakiyar bayansa, sannan yana da shi a saman hannunsa wajen damatsansa...... Ni kam ina son sanin waye Ronnie gaskiya!.
Har ya kama hanyar fita sai ya lura da tana rawan sanyi, alamar karfin gudun Ac ?akin ya yi mata yawa. Juyowa ya yi tare da rage mata gudun, sannan ya rufeta da duv kafin ya sanya kai ya wuce. Tana kwanciya ba jimawa barci ya yi awon gaba da ita, dan ta ci kuka ne over, sannan kuma ta gaji ga yunwa and barcin dukka sun ha?e mata. Sai ajiyar zuciya take saukewa a cikin barci.
Yana fitowa ya nufi electric stair case ?in dan ya yi ?asa, sai wai sai?i yake yi a tafiya kamar wata mace, da alama hutu ce ta yi mashi yawa. A main parlourn ya isko Delisha dake zaune gabanta da uban kayan motsa baki tana aikin ci.
Kashe mata ido ?aya ya yi tare da wucewa ya nufi wani katafaren dining room wanda girmansa ya wuci tunaninku, ya ha?u sosai, ya ji komai na more rayuwa, ai bama sai na tsaya ?ata lokacina wajen fa?a maku ha?uwarsa ba, domin komai na cikin Daular Black Tiger fa kun san ya amsa sunansa, dan kuwa daloli ne suke kuka a Daular bama Nairori ba, dukiya ta yi mubaya'a har ?asa ta kwanta a wannan masarauta, sun ji?u da ?inbin arzi?i daga Ubangijin, dan Allah ne kawai mai bada arziki musamman ma na ?ar?ashin ?asa dana cikin ruwa. So sun cika sun batse shiyasa suke tunanin mulkar duniya. Sai dai da ni da ku dukka mun san babu wani mutun ?aya da Ubangiji ya ambata wanda zai mulki duniya, ace duniya ta zama shugaban ?asa guda ?aya gareta? Ina ba zai yiwu ba, wane mutun, sai dai mahdi da zai bayyana a gaba wanda shi kuma zai zo ya cika duniya ne da adalci a lokacin da zalunci ya yi ci karfin bayin Allah, Allah ka iya mana, wlh Ubangiji yana sonmu, kullum yana cikin kawo mana mafita a lokacin da abubuwa suka yi mana tsanani, Allah ka bamu ikon yin bautarka yadda ka umarcemu......... ????
(Amma ni tambayata ma a nan wai ko ta ya Black Tiger zai iya rike duniyar idan ya samu karfin ikon mulkin??? Yanzu ma kowacce ?asa da shugabanta, governors, ministar's, hukuma, kai da dai sauransu ma ya aka kare? Bare kuma ace shi ka?ai yake mulkar ko'ina? To ko dai zai gina mana ?asa kuda ?aya ne ya ha?emu waje guda????? Is just a jock.)
Saman ?aya daga cikin wani gold chair of gold dining table dake dining room ?in Ronnie ya zauna, sai wani lumshe ido yake yi kamar mai jin barci, kayan abinci iya kayan abinci ne a saman table ?in, suna ma?are, table ne mai girman gaske, dan chairs dake ta side ?aya kawai sun kai 28, ?ayan side ?in ma haka, gaba da baya kuma two two chairs ne a wajen.
Kai my people's naso ace kunga ha?uwar wannan dining table ?in, wayyo duniya Allah ka yi mana arziki mai albarka wanda zamu taimaki bayinka mu yi wa addinin musulunci hidima Amin. Wato chairs na dining ?in nan sun rikitani a wajen kallon, sai ka wuni wajen sakin baki kana kallon ha?uwarsu, komai na girma na manyan kai ne a cikin wannan Daula, komai wayewarka idan ka shigo wannan Daula fa sai ka zama ?an kauye, abin ya wuci tunaninku, ha?uwa iya ha?uwa!!.
Wasu irin sa?aguna ne tsaye a gaban table ?in, su shidda ne cif, gaba?ayansu kuma robot ne ba mutane ba, da naura suke aiki, kuma chajinsu ake yi, sai dai kirar mutane ke garesu, idan ka gansu ma ba zaka ta?a zaton ba mutane bane, sai in suna tafiya ko suna yin wani abin zaka ga sun banbanta maka da mutane. Akwai irinsu sosai a cikin Daular, daga ?asar China Black Tiger ya sayosu da ?inbin dukiya mai yawa, duk ya sayosu ne dan ya kara karfin wajen tara uban yawan warriors ta yadda zai cigaba da karin samun karfin iko ya mulki duniya, burinsa dai mulkar duniya, kamar hauka haka yake farautar wannan matsayin, shiyasa ya sayo robot guda ?ari biyar, suna ?aya daga cikin abin da yasa ba'a cin nasara a kansa a yaki, dan mafiya yawan lokuta idan za'a tafi yaki robot ?in sune a kan gaba, duk da cewa a yanzu ba'a gama shigarwa da robot ?in dukkanin horon yaki ba, basu wuci guda ?ari aka shigarwa da horon yaki a cikin jadawalin naurar ?wa?walwar kansu ba, saura suna nan a killace cikin wani ?aki ana basu horo, duk wanda horon ya shiga jadawalinsa sai a fitar da shi izuwa cikin sauran warriors na mutane shi ya yi free, so Black Tiger ya ware robot guda 30 yasa an basu horon yi mashi hidima a cikin Daular tasa, su suke share ko'ina su goge ko'ina, sannan na wajen dining table dan serving abinci suma ya ware guda shidda, so a takaice dai haka suke a cikin Daular..... Wai akwai karfin iko iya karfin iko kam a DARK WORLD, ai dole a rin?a jin tsoron Black Tiger, dan shi ?in wuta ne mai balbali, gobara daga kogi kasheka sai dai lillahi, dole duk sauran masarautu su ja baya!.
Ni kam nace ba? Anya za'a iya samun wanda zai yaki Black Tiger kuwa? Irin wannan warriors da ya tara majiya karfi! Kuma harda robot da bindiga bata fasasu bare wuka? Ta yaya za'ayi nasara a kansu a fagen yaki? Hmmmm akwai cakwakiya, zan so naga karshen wannan game ?in. Yanzu su kuma nasu wasan zai fara, fata na dai shi ne Allah yasa kada Sweetie ta yi masu taurin kai daga lalla?awa su juya su fara azabtar da ita idan taki basu ha?in kai su samu Spender! My people's ku ce amin, dan Sweetie ba zata iya ?aukar azabtarwan wa?an nan masu Black heart ?in ba, Black Tiger with black heart gaskiya abin ya munana kam, ya ha?e ya yi mashi yawa idan ma mutun ne!!.
Ronnie
Da yaren English ya yi wa robot ?in magana a kan su ha?a mashi abinci mai rai da lafiya bari ya kaiwa bakuwarsu, da alama ba'a shigar masu da jadawalin yarika dayawa a cikin head ?insu ba, dan kuwa Ronnie ya fi iya yaren Korean akan English, amma haka yake yin magana da su da English ?in dan su fahimce shi sosai kada su yi mashi shirme, kum san sufa robot ba wani hankalin azo a gani ne da su na, yanzu zasu tabka maka ba dai'dai ba.
Zuba mashi abincin suka fara yi, wani katafaren luxury glass try suka ?auko daga wajen makeken drawer dake cikin dining room ?in, glass drawer ne na shirya kananan kwanikan da ake amfani da su a cikin room ?in, irinsu cup's, spoons, small plates, and tray's different types, design, and colors, dan kaiwa wanda bai fito cin abinci ba nasa ?aki aka ajiye tray's din, kai ai na gaya maku dining room ?in nan duniya ne, baki bai isa ya fa?i ha?uwarsa ba, wane mutun!.
Abinci suka hau shirya mashi lafiyayyu kala kala, da yake tray ?in yana da girma sai ya kwashe abincin da ya bu?atar kaf a ciki, wajen kala biyar suka sanya mashi, amma tas ta ?auke, sun kuma sanya wasu irin fresh kayan marmari masu kyau da ?aukar ido, har tissue basu bari ba sai da suka sanya mashi, sun dai ha?a komai normal da yake umarni suke bi su kam, kana bada umarni zasu aikata dai'dai abin da kace masu, basu kara komai kuma basu ragewa.
Yana zaune har suka gama, sannan ya mi?e ya ?auka tare da nufar hanyar fita. Still Delisha tana zaune a parlour tana cika tana bashewa. Sake kashe mata ido ?aya ya yi, harara ta wurga mashi irin ta ji haushi ya shiga mata cikin aikinta, ya hanata sumar da Sweetie da mari. Shi kuwa bawan Allah ko da ta hararesa ?in ma sake kashe mata ido ?aya ya yi tare da sakin murmushin da sai da ya kusa sakani suma saboda kyan da ya ?ara, ban ta?a sanin dimple na yi wa namiji kyau ba sai a kansa.
Wucewa ya yi saman stair case ?in ba tare da ya ce mata uppan ba, harara ta cigaba da binsa da shi har ya wuce abinsa.
Kai tsaye ?akin Sweetie ya nufa. Sai dai ko da ya je har barci ya ?auketa, ajiye mata kayan abincin ya yi a saman ha?a??en luxury glass table dake saman carpet dake gaban bed ?in nata, sannan ya nufi waje.
Da fitarsa ba'afi minti 2 ba sai ga wata kyakkyawar farar matashiyar budurwa ta shigo cikin ?akin, shigar jikinta sak na ?a?an sarakuna, a gefen bed ?in ta zauna tare da zubawa Sweetie idanu, da alama ita ce zata kula da ita har izuwa lokacin da zata basu abin da suke da bu?ata su saketa ta tafi.
MY PEOPLE'S NA CE BA? WAI IDAN BLACK TIGER ZAI MULKEMU YA ZAKI YI? AKWAI TARIN ARZIKI KAM, SAI MUN ?OSHI DA ?INBIN DUKIYA, AMMA ZAMU ?AN?ANI KU?ARMU FA.
??????????????????????????????????????
JIMETA............ NIGERIA??
Mahreen????
Bayan ta kammala cin abincinta tana dai ta kunkuni bata dai na ba, ita a dole bata son zuwa wajen mahaifiyarta. Mahnoor dai bata sake bi ta kanta ba, ta cigaba da yin abin da yake gabanta.
Wanka ta je ta yi ita ma, ta zo ta yi zaman ?an bori a tsakiyar katifa ta hau yin wannan mahaukaciyar kwalliyar tata, shiyasa fa kwata kwata powder baya jima masu idan bappa ya sayo masu, saboda Mahreen ke karar da shi a face ?inta, dam?arashi take yi kamar an aikota, ga power irin jajayen powder nan ne, wlh sai fuskarta ya tashi daga farar fata izuwa jan ?oshe, abin dai sai wanda ya gani, kuma a haka take hauka da fa?a idan aka yi wa kwalliyar tata dariya, wannan yarinya ni dai in ce sai shirin Allah.
Yau dai sai sauri take yi tana son ta gama da wuri ta je ta cigaba da ta?a kumatun aljanin nan da bappa ya kawo, tana son ta je ta yi ta mulmula mashi ne kafin Mahnoor ta gama kwashe tuwo su tafi.
Kaya irin na jikin Mahnoor ?in ta sanya a jikinta, da alama bappansu ?inki iri ?aya yake yi masu, duk abin da Mahnoor take da shi ita ma Mahreen tana da shi.
A hankali ta gama ta mi?e tare da tattare komai ta mayar mazauninsa, ba karya suna da tsabta kam, basu son datti, komai nasu tsab tsab. A ?ari ta fito ta afka cikin ?akin bappa dan ta fara aikin mulmula mashi kumatu..... Ni kam na ce su Mahreen an samu sabon business, Allah ya fitar da kai Our Jaish.
A gabansa ta zauna, ta kura mashi idanu kamar mai nazarin wani abin, yadda kuka san itace likita an kawo mata mai jinya tana nazarin yanayin jikin nasa, haka ta nutsu tana kare mashi kallo, ita dai a duniya Jaish ya yi mata, bata ki a barta ta mayar da shi Tv ta yi ta kallo ba.
Ta ?auki tsawo lokaci a haka tana ta kallonsa, jin sautin muryar Mahnoor na kiranta tazo su tafi ne yasa ta yi saurin kai hannunta saman jajir ?in lallausan kumatun nasa ta fara shafasa a hankali kafin daga baya ta fara mulmula mashi kamar wadda take mulmula gullinsuwa.
"Wai Mahreen ba zaki fito mu tafiya ba?". Mahnoor ta fa?a daga waje, tsoro ya hanata shigowa ta janyo Mahreen ?in.
"Ni fa Adda Mahnoor ban fa gaji da ta?a kumatunsa ba, kizo kema ki ta?a jiki akwai da?i".
"Allah ki fito daga cikin ?akin nan tun kafin in shigo".
Da yake kwararriya ce a iyashege sai ta ce. "Idan kina son na fito muje gidan Ar?o to fa sai kin shigo kin kama hannuna, idan ba haka ba ni babu in da zan je".