Kenza eBookz

Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 27

Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 27

Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 27: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 27. Yana shiga ya samu Obaid yasa jami'an Swat guda biyu sun ?aure mashi…

3,329 words

Yana shiga ya samu Obaid yasa jami'an Swat guda biyu sun ?aure mashi criminals ?in a jikin wasu kujeru da suke ?aure masu laifi su yi masu tambayoyi, yasa an ?aure mashi su kamar wani babban mutun ya ?auko chair ya zauna a gabansu, kai daga ganin yadda ya zauna a gabansu zaka fahimci lallai suna samun horo a makaranta yadda ya kamata, wa?an nan yara wlh idan aka yi wasa sai sun fi Ramish ?in da ya kaisu school ?in ma sanin aiki yadda yakamata, dan su baiwarsu ta musamman daga Allah ce, idan suna yi abu sai ka rantse da Allah sun haura shekaru 25, suna karatu ne yadda yakamata, duk wani dabaru da zasu yi wa mai laifi ya fa?i gaskiya sun san shi, gasu da iya za?ulo mai laifi a cikin dubban jama'a, da ido idan suka ga maras gaskiya suna iya ganesa, kai yaran Momma ba dai ?wa?walwa ba, sun gada baiwa daga iyaye, kada kuso ku ki ganin Guyson a class, bai ta?a tsalleke first class ba, gaba?aya ?a?an Momma a school ?insu da su ake kwantance ta kowace halaiya, idan karatu ne da su akeyiwa sauran student kwatance, idan ma da rashin ji ne da su ake kwantance, mugunta da su ake kwantance, kyan zuciya da iya kyauta dukka dai su ne, su fa ba abin da basu iya ba idan sun ga damar yi, in basu ga dama ba ba uncle ba ko uban waye a school ?in nan bai isa ya sakasu yi ba, ga su kuma tun daga farkonsu har zuwa kan Auta Zunaira shegen mugun shiga rai ne da su, ga ?an banzan farinjini kamar su suka bawa kansu, komai muguntar da yaran momma zasu yi maka ba zaka dai'na sonsu ba, saboda shegen shiga ransu, kamar ba lafiya ba, haka ita ma Mommar take.

Tambayarsu Obaid yake yi a kan waye ya turosu su kashe masu yayansu? Yadda kuka san da gaske kaunar Ramish ?in suke yi, kawai tsabar iya mugunta ne, amma ba wani kaunar Ramish da suke yi, hasali ma haushinsa suke ji, dan yana takura masu.

Chair shi ma Omaid ya ?auko ya zauna, jami'an swat dake gadin room ?in sun zuba idanu suna kallo yara masu aiki da cikawa, gani suke yarannan kamar sun fi su sanin aikinsu wlh, abin har mamaki yake basu, yadda kuka san wasu manya general's na ?asa baki ?aya.

Shiru criminals ?in suka yi suka ki amsa masu tambayarsu, sake maimaita masu tambayar Obaid ya yi a karo na uku yanzu kenan. Habawa Omaid da ya kwaso ?acin rai daga cikin gida ne ya mi?e tsaye tare da sanya kafarsa da karfi ya ta?a ?ayan criminal ?in a kirjinsa, ai kuwa baya baya ya yi shi da kujerar tasa suka zube ?asa, wani irin belt na kaca ya ?auko, jikin belt ?in duk kifitoyi masu zafi.

Kansu ya yi da belt ?in, cikin fusata ya fara zabga masu shi a jiki, ba bu imani bare tausayi, yadda kuka san su fa aka kawowa su hukuntasu, duk in ya zabga masu wannan belt ?in sai wa?an nan kifiyoyi sun caku har cikin namar jikinsu, amma duk da hakan bai sa tausayi ko mai kankantar ta bayyana a saman face ?insu ba, sai ma mi?ewa da Obaid ?in ma ya yi ya je ya tattaro wasu kayan hukunta masu laifin da ya yi.

Jami'an dake wajen ne suke fa?i a ransu cewa zaku yi ku gaji ne dan har shi kansa Bilal ya yi iya yinsa criminals ?in su bu?i baki su yi magana amma sun ki, da alama irin criminals masu sayar da rayukansu a kan aiki ne, kun san akwai wa?an da su idan kuka ?aukesu su yi maku aiki to fa idan aka kamasu asirinsu ta tonu ko kashesu za'ayi ba zasu bu?i baki ba bare ma har su tonawa wanda ya sanyasu aikin asiri, su sai dai a kashesu, amma ba tona asiri, to irinsu ne wa?an nan, daren jiya saura ka?an Bilal ya harbesu da bindiga saboda bakincikin sun ki yin magana.

Sosai Omaid ya farfashe masu jiki jini yana ta zuba, sun galabaita iya galabaita, sun wahala, amma duk da haka babu alamun zasu bu?i baki su yi magana.

Sai da ya ji ya gaji ne ya rabu da su ya koma saman chair ?insa ya zauna yana mayar da numfashi, shi kuma Obaid cewa da jami'an dake wajen ya yi su zo su ?aga masu criminals ?in su mayar da su su zaunar da su.

Ba musu suka zo suka ?aga masu su tare da kujerar tasu suka zaunar da su. Zama suka yi suna fuskantar juna, sai wani irin numfashin azaba sama sama criminals ?in suke yi tamkar ba zasu rayu ba, sun ci bakar wahala ?an banza, daren jiya Bilal ya jibgesu, sassafe kuma su twin's su ?aura nasu.

Plastic and cotton Obaid ya ?auko, mi?ewa ya yi ya koma ta bayansu, da karfi ya damki gashin kan ?aya, jan gashin ya yi baya da karfi dan dole guy ?in ya ?aga kansa sama, babu alamar tausayi ko ka?an a saman face ?in yaran nan, yadda kuka san ba rai suke azabtarwa har haka ba. Cutton ?in ta cusa mashi a baki kafin ya bi da plastic ?in ya manne mashi baki, shi ma ?ayan haka ya yi mashi.

Bayan ya kammala ya koma saman chair ?insa ya zauna, yana zama ya dubi Omaid ya ce. "Me and you zamu ga waye zai fara sanya nasa criminal ?in ya bu?e baki ya yi jawabi". Yana kai karshen maganar ya sanya hannunsa ya fara fito da wasu mugayen makamai daga cikin box ?in da ya ?auko.

Small silent pistol gun Obaid ?in ya ?auko, saita babban yatsar criminal dake gabansa na kafa ya yi, fasa mashi yatsar da bulle ya yi ko a jikinsa, sai gani kake jini ya tallatsa. Wani irin sama da kai criminal ?in ya yi yana son ya yi ihu ba hali, dan bakar muguntar Obaid ya toshe mashi bakin nasa ba halin yin ihun.

Bai kula shi ba, sai ma sake fasa ?ayar babban yatsar na kafar hagu ya sake yi. Wannan mai laifi dai yau ya ji azaba, girgiza kai ya fara yi idanunsa sun yi jajir kamar jan gauta, alama ce ta yana cikin azaba. Tsabar mugunta irin na Obaid sai ya ?auko chimical mai suna plutonium-239 ?aya daga cikin wanda ake ha?a atomic booms da shi, chemical ne mai bala'in zafi, ko da yake ku daga jin boom ai kun san wuta ce, ba chemical ce ta wasa ba, haka ya ?auko chemical nan ya zuba mashi a kafar tasa, dai'dai in da ya fasa da bindiga.

Azaba kan azaba, wannan mutumin kamar zai mutu, idanunsa sai sun baka tsoro saboda yadda suka yi ja sosai. Kallonsa cikin ido ya yi tare da cewa. "Zaka bada bayanai ko dai har yanzu baka niku ba?". Girgiza kai mutumin ya yi alamar a'a shi ba wani bayanai da zai bada sai dai ya mutu.

Omaid da ke binsu da kallo ne ya ce. "Kai Obaid matsalata da kai baka iya bada punishment ba". Yana kai karshen maganar ya sanya hannu ya ?auko wata ?atuwar almakashi daga cikim box ?in........... Ni kam nace duk wannan bakar azabar da Obaid ya gana mashi Omaid ya ce wai bai iya horarwa ba? To ya yake son ya yi kenan? Wa?an nan yara da abin al'ajabi suke, tun basu kai ko'ina bama kenan, wa?an nan idan suka girma a school na swat wlh ba kananan muguye kuma jami'ai mafi haza?a kuma mafi ha?ari za'ayi ba, idan suka kama mai laifi wannan gara ya kashe kansa a kan hukuncinsu, kun ga wata lukutar masifa tun suna yara, ga babu tausayi ko ka?an, Leesharh Allah ya hanaki kara fa?awa hannun wa?an nan yara.

Sanya almakashi Omaid ya yi ya fara yanka short ?in jikin criminal ?insa dake gabansa, dama tun jiya Bilal ya cire masu kayan jikinsu kafin ya basu a jikinsu, so yanzu iya short ce kawai a jikinsu. Yanka short ?in gaba?aya ya yi, ya yi wa mutumin zindir.

Bayan ya yanketa sai ya dubi jami'an da suka saki baki suna ganin ikon Allah, ce masu ya yi su sauyawa criminal ?in kujera, tun da suka ga ya fa?i haka suka gane nufinsa, dan haka sai suka kawo wata kujera wandda tsakiyarta a fafake babu komai take, a nan suka ?aura shi suka ?aure hannunsa da kafafunsa, sai dai fa wlh jami'an da kansu jikinsu ya yi sanyi da ganin irin hukuncin da Omaid yake son yi wa wannan mai laifin, su kansu sau ?aya suka ta?a ganin Ramish ya yi wa wani irin wannan hukunci, ko a ina Omaid ya koyo irin wannan mugunta? Dama na gaya maku Omaid ya fi Obaid iya mutunta sosai, shi idan zai yi nashi muguntar wlh sai ya tayarwa da kowa dake wajen hankali, baya nuna kamar yasan me imani da tausayin ma, gara Obaid sau dubu a kansa.

?auko wata igiya mai karfin balai ?ar siririya ya yi tare da ?aukar hands gloves. Sake baki Obaid ya yi yana kallonsa, suma jami'an nan dai bakin suka sake suna kallonsa.

Bayan ya sanya hands gloves ?in ya ?auki wannan igiyar ya ?aurewa criminals ?in a gabansa, daga farkon tushen bananarsa ya ?aure, sannan ya ?auko wata ?ar kwallo ya ?aure a karshen jelar igiyar ya saki tana lilo ta ?asar kujerar, idan baku manta ba dama tsakiyar kujerar a rarake take babu komai.

Kafarsa ya sanya a ta ?asar kujerar ya kama wannan igiya tare da sanyata a tsakanin yatsun ?afafunsa, da karfi ya ja igiyar ?asa kamar zai tsinkewa guy ?in bananarsa. Wani irin ?aga kai sama guy ?in ya yi tsabar azaba har sai da wasu jijiyoyi zara zara suka fito ?aro ?aro a wuyansa kamar zasu fito waje, idanunsa wlh zaku ce jini ne a ciki saboda ja, azaba ta yi azaba bai san lokacin da ya fara girgiza kujerar da yake zaune a kanta ba, alamar yana son ya yi magana.

Sarai Omaid ?in ya fahimci criminal ?in yana son ya yi magana, amma da yake mugunta ta yi mashi yawa sai bai kula shi ba, ya cigaba da jan wannan igiyar kamar zai tsinke mashi banana. Obaid dai yau yaga abin da bai ta?a gani ba, zaro idanu ya yi yana kallon ?an uwan nasa da ko a jikinsa yana ta janwa mutumin abarsa.

Su kansu jami'an nan Allah sai da suka tsorata, sai da jikinsu ya yi sanyi, wlh matasan nan sun basu tausayi, sun yi masu jajen shiga hannunsu Obaid, ?ayan jami'in kam ma har sai da idanunsa suka cika da kwallah, ya sanya hannunsa ya tallabo bananarsa, ji yake kamar bananar tasa Omaid yake fincika haka, yau sun ga rashin imani zallarta babu mix, anya Obaid da Omaid lafiya suke kuwa? Ni dai PRINCESS TEEMA na saka ayar tambaya a kan irin rashin imanin da suke da shi tun suna yara, anya ba'a samu wani da ya sanya zu?atan yaran nan ya bushe haka ba?.

Sai da ya ji jinin bananar guy ?in ta fara ?iga mashi a saman kafafunasa sannan ya saki igiyar tare da komawa ya jingina bayansa a jikin kujeran da yake zaune ?in, duk tsoratar da Obaid ya yi bai sa ya ce ?an uwan nasa ya rabu da mutumin ba tsabar shi ma ba tausayin ne da shi ba.... Ko da yake ba su da a laifi irin hukuncin da suka yi wa criminals ?in, saboda kashe mutun ai criminals ?in suka yi ?o?arin yi, da an barsu suma kisa zasu yi babu tausayi, to kunga kuwa su Obaid basu da laifi, sun yi dai'dai, kawai tsantsar madarar rashin tausayin nasu ne dole ya girgiza bawa.

Omaid shiru ya yi tare da zubawa criminal ?in idanu yana masa wani irin ?as?antacen kallo, sai girgiza kai guy ?in yake irin azaba tana kara ratsa shi, Omaid ?in ya kusa tsinke mashi bananarsa, ya datse idanu gam kamar zai fasasu.

"Zaka gaya mun gaskiya ko kuma na mayar da kafata na tsinketa mai gaba?aya?". Cewar Omaid ?in, cikin kwanciyar hankali ya yi maganar, word ?insa na fita one by one kamar ba shi ya yi wannan azabar yanzu ba, cikin nutsuwa sosai yake abinsa............ Yaseen Omaid shegen kaya ne na karshe, wato hankalinsa a kwance? Ni dai yana burgeni ato.........????

A hanzarce criminal ?in ya gya?a mashi kai sama alamar wlh zai basu amsa zai bu?e baki. Zaro idanu Obaid ha?e da jami'an dake wajen suka yi, su dai jami'an nan sun san irin jibgar criminals ?in nan da Bilal ya yi jiya amma suka ki bu?e baki, yanzu dai ga shi da suka shiga cikin azabar Omaid and Obaid ai sun bu?e baki ?an banza.

Ba ?aramin jinjinawa twins ?in nan jami'an suka yi ba, sun sara masu, yara masu aikin manyan kai.

Hannu yasa ya cire mashi plastic dake bakinsa tare da cutoon dake cikin bakinsa dan ya bashi damar yin magana.

Wani irin numfashi guy ?in ya ja kafin ya fara ?o?arin bu?e bakinsa, jikinsa sai kerma yake yi kamar mazari,....... Lallai ?an ta'addan nan suna da taurin zuciya, ko da yake dama ai dole su yi jarumta shegu, saboda zuciya babu imani, su yi kisa ko a jikinsu, sun ga abubuwa kala kala dole, sun saba da azaba kala kala shiyasa dole su koyi dauriya.

"Give me your phone Obaid". Cewar Omaid ?in, dan shi ya baro wayarsa a ?akin da Ramish yake kwance.

A hanzarce ya ciro wayar daga aljihunsa ya mi?a mashi. Video recorder ya kunna tare da mi?awa ?aya daga cikin Jami'an a kan ya ri?e ya ?aukesu bari ya yi mashi tambayoyi tun da ya aminta zai bu?e baki.

Kar?a jami'in ya yi tare da fara ?aukarsu kamar yadda ya bukata. A tsanake ya fara jera mashi tambayoyin da yake da bu?atar amsarsu. Haba my people's yau sai ga ?an ta'addan da ko za'a kasheshi baya tona asiri yau sai gashi da ya ji azabar Omaid ya bu?e baki tiryan tiryan yana zuba jawabi kamar wani computer.

Ha?i?a jami'an nan sun sha madarar mamaki da ganin wannan al'amari, su ma yau sun samu ?arin haske wajen horarwa, Omaid ya basu caurse yau.

Tiryan tiryan wannan criminal ?in ya fa?i duk wani abin da ya sani ba tare da ?arya ko ?oye ?oye ba. Shiru suka yi suna sauraronsa har ya kai aya, mi?ewa Omaid ya yi tare da cewa. "?ananan ?an iska, ina kuka ce baku ji? Ashe dai ku karnukar farauta ne ma na tsaya ?ata lokacina a kanku". Ya kai karshen maganar tare da jan siririrn tsaki sannan ya sanya kai ya nufi kofar fita daga wajen.

Sai da ya ?arisa wajen jami'an sannan ya ce. "Mun yi namu aikin, saura naku, idan kun gama abin da zaku yi ku bawa Obaid wayarsa". Yana kai karshen maganar ya fice waje abinsa.

Shi kuwa Obaid ko da ya mi?e sai da ya dallawa wanda ya yi jawaban mari mai rai da lafiya sannan ya ce. "?an iskan banza, ashe kana son shegiyar taka, to wlh sai na yanketa, tun da Omaid bai guntuleta ba, ni ka jira dawowata da yamma zaku gane annabi Isa ba ?an Allah bane manzon Allah ne, duk sai na cire maku shegiyar taku na bawa karnukan Yah Ramish ?in tun da dama shi kuka kar?i kwangilar kashewa, dan haka karnukansa sai su yi party da ayabar taku". Yana kai karshe maganar ya kara masu marika tas tas a saman kumatunsu kafin ya bi bayan ?an uwansa zuwa cikin gida.

Suna shiga cikin gida wanka suka yi tare da fara shirin wucewa gidam King Badeen dan su wuce school, cikin nutsuwa ha?e da wasa da juna suke shirinsu, tamkar basu suka gama tsala mugunta tsala tsala yanzun nan ba.

Guyson ne ya shigo cikin ?akin nasu hannunsa ri?e da wayar Omaid da ya baro a A and E room ?insu.

Omaid ne ya ce "What happened Yah Omar i saw you like you aren't happy?".

Yana ?an turo baki ya amsa mashi da cewa. "Akka said that she wants to see everyone at home today, that we all need to go home". Ya kai karshen maganar tare da hayewa saman bed ?insu ya kwanta.

Obaid ne ya tari numfashinsa da cewa. "But she's calling only her own children right? Dan ni dai i can't go anywhere".

"Wait mana Obaid, ka cika gaggawa fa, first of all Yah Omar a kan me take nemanmu? For what reason? Shin akwai wanda ya yi mata wani abin ne da zata nemi ta takurawa rayuwarmu?". Cewar Omaid sarkin iya tsari a magana.

Siririn tsaki Obaid ya ja kafin ya ce. "Wlh Akka she's totally bad old woman".

Shi dai Omar bai sake yi masu magana ba, ya kwanta shiru tare da binsu da kallo kawai, dan yasan fin haka ma yaran nan zasu fa?a a kan Akka, saboda bata shiri da su, ita take sanya Ramish ya saka masu ido sosai, shiyasa suka fi kowa tsanarta, basu shiri ko ka?an, kun dai ji dalilin da yasa basu son Akka su kuma yau kam, kowa da dalilin da yasa suke rikici da tsohuwar nan, duk ta bi ta takura masu, ga uncle Jahiz uncle nasu mai shekaru 38 yanzu a duniya bai yi aure ba, kuma tana ganinsa bata ce komai ba, amma ta takurawa Jaish and Jawad wai su yi aure, kuma fa iya su ta takurawa ?in, bata maganar su Ramish sam, mancewa ma da su take yi, Jaish da Jawad ne suka tsole mata ido, su ta saka a gaba take gasawa aya a hannu ta hanyar ha?asu da iyayensu ta ja King da uncle Abbas su yi ta yi masu fa?a ba gaira ba dalili.

"Obaid ai ka rage mata ma idan kace bad old woman, Akka she's like nuclear, duk in da ta nufa sai ta banbanme wajen, i don't like her, wai meyasa nema bata mutu ba tun kafin mu girma ba?". Ya kai karshen maganar yana jan tsaki.

"Do you know something blood?". Obaid ya tambaya. Girgiza mashi kai Omaid ?in ya yi alamar a'a bai sani ba.

"At all ban so ace Akka ce kakarmu ba, because she's to stubborn, and then dad and uncle Abbas har uncle Jahiz sai su rin?a biye mata, bamu yi abu ba ta yi mana sharri a wajensu a kan mun yi, su kuma su yarda da ita like they don't know us or they're not the one who give birth to us, sometimes ji nake kamar kada na je gida hutu, but if I remember that I missed my momma and that mama is there sai na ji i want to go even dan na yi punishing na mama if she did something wrong to our Momma".

"Kurin?a sassautawa dai, ni dai kam na wuce, kuma daga nan sai ?asar Tunisia, dad yana bu?atata a kusa da shi, and lastly Akka dai dama bata ce ku take son gani ba, a wa?an da ta lissafama babu ku a ciki saboda ita da kanta ba kaunarku take yi ba". Cewat Guyson, yana kai karshen maganar ya mi?e tare da ajiyewa Omaid ?in wayarsa ya nufi waje, zai je ya shirya Abbie ya yarda ya koma kingdom of power ya cigaba da karatunsa.

Suma ?arisa shirinsu suka yi suka je suka yi wa uncle ?in nasu tare da ?an uwansu sallama, daga nan sai gidan King Badeen............

Leesharh and Sharifat Abbie ya ce yanzu ?aki ?aya zasu rin?a kwana sun zama ?an uwan, tuni Sharifat ta jata suka tafi ?akin nata sai murna take yi ta samu ?ar uwa.

Rizwan ma ya tafi yana shiri dan yana son shima a satin nan ya dira kingdom of power saboda aurensa da Gimbiya Chuchu..... Akwai cakwakiya sosai, to ni dai bari na le?a Dark world.

_______________________????

DARK WORLD??????

Bayan Delisha Ronnie ya bi, jikinsa duk a mace kamar wanda aka yi wa dukar tsiya, da kyar yake iya jan kafarsa ya nufi sama.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull