Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 29
Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 29: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 29. Kafin wani lokaci komai na gold parlourn ya koma normal in da yake. Ita kuwa…
3,374 words
Kafin wani lokaci komai na gold parlourn ya koma normal in da yake. Ita kuwa sai farkawa ta yi ta ganta a saman wani ha?a??en bed cikin wani irin ha?a??en ?aki wanda ya fi ?aki na farko da aka kaita kyau, ko kamshin dake tashi a cikin ?akin na musamman ne, bata ta?a jin irinsa ba a duniya, kamshi ne mai kwantar da hankalin mai sha?a!!.
A hankali ta waro idanunta da suka yi mata matu?ar nauyi waje, gaba?aya jikinta ciwo yake yi mata, yadda kuka san wadda aka yi wa duka da itace, gashin kan nan nata a watse kamar na mahaukaciya, olive eyes ?in nan nata har sun kumbura saboda kuka.
Yunkurawa ta yi zata mi?e saboda ta tuna da sallah. Kasa mikewar ta yi, saboda tsami da jikinta ya yi mata, kuka ta fara yi tana ji kamar ta gaya masu cewa Spender yana hannu Pretty su ?aukota ta zo ta basu sai su sakesu su koma wajen zamansu, dan ba zata iya jurar wannan azabar ba, amma da ta tuna mum ?inta ta ce in dai ta bada Spender ?in nan to tabbas ta sadaukar da rayuwar babanta da kanta ne, to me ha?in ran babanta da spender? Akwai rina a gaba sosai ma kuwa. Tuna hakan yasa ta ji ba zata iya gaya masu ba, zata ha?ura ta jure azaban!!.
Ajiyar zuciya ta sauke ta rasa mafita, sake yunkurawa ta yi cikin dabara, da kyar ta iya mi?ewa zaune, ?an kafafunta ta zuro ?asan gadon, tsabar yadda gadon yake sama kafafunta basu iya ta?a kasa ba, mattress na bed ?in ?aton ?osasshe da dollof ne sosai, ga shi gadon bango ne guda, tsab zai kwashi mutane 10 manya ba yara ba, har filli ta rage, king bed ne na musamman.
Dirowa ta yi ?asa, wani irin zafi ta ji ga??an jikinta suna yi mata. A hankali ta mi?e ta nufi kofar da take zaton toilet ne, kirjinta sai dukan uku uku yake yi, fargaba kamar zai kasheta.
A guje ta fito daga cikin toilet ?in, saboda irin abin da ya faro a toilet ?inta na farko ne ya sake faruwa a nan ma. A tsakiyar ?akin ta tsaya, wasu irin siraran hawaye masu zafin gaske ne suka fara bin ?uncinta, ta rasa me abin yi.
Turo kofar ?akin aka yi aka shigo. A ?ari ta kai kallonta wajen. Har?e hannunsa ya yi a saman faffa?ar kirjinsa tare da zuba mata idanu, ya yi matu?ar kyau a cikin dressing ?in nasa, hoodie ce a jikinsa, ya sanya hular kayan a kansa, ya yi matukar kyau, daga school ya dawo, yau yana da class, da yake ?akunan cikin daular rana bata ratsa har ciki sai ba zaka iya sanin shin dare ne ko rana ba, yanzu haka almost karfe ?aya na rana, tun jiya bata samu ta yi sallah ba, dan bata san time ba.
Ganinsa yasa ta sauke nannauyar ajiyar zuciya, shi da Floris kawai take son rin?a gani a cikin empeirn nan, bayan su bata kaunar ganin kowa, dan duk wanda zata gani bayansu bala'i ce a gareta.
Wani irin ha?a??en murmushi ya sakar mata kafin ya tako ya ?ariso cikin ?akin, tana tsaye bata motsa ba har ya ?ariso in da take tsaye.
Yana zuwa ya kyasta mata yatsunsa a saitin face ?inta, dan ya kalli ta tsaresa da ido tun da ya shigo bata iya kawar da kallonta ba har ya iso wajenta, shiyasa ya kyasta mata yatsunsa.
Ajiyar zuciya ta sauke, taga kyau iya kyau shi ne ta tsare shi da kallo, ta shagala da kallon nasa har bata san ya iso gababta ba sai da ta ji kyas ?in yatsunsa.
"Mekike yi a nan?". Ya tambayeta cikin sanyin murya.
Da kyar ta iya kawar da kallonta daga kansa, sannan ta amsa mashi da. "Ina son ne na yi alwala na yi sallah amma ina tsoron wajen da ruwan alwalan yake".
Ba abin da ya gane tsakanin alwala da sallan, dan haka sai ya yi tunanin ko dai wani al'ada ne nasu na daban? Tuna hakan yasa ya ce mata. "Ruwa kenan kike so yanzu?".
A hanzarce ta gya?a mashi kai. "To ki shiga cikin toilet akwai ruwa, ko dai ruwan sha kike so?".
Girgiza kai ta yi tare da cewa. "A'a ba ruwan sha ba ruwan alwala dai". "Menene alwalar?". Ya gefa mata tambayar idanunsa na'a kan face ?inta, tana matu?ar yi mashi kyau ha?e da burgesa.
"Alwala da ake yi kafin ayi sallah mana". Sanin cewa bai gane ina ta dosa bane yasa ya ce. "Ruwa mai kyau dai kike so ko idan na fahimta?". Ya ce mata hakan ne kuma dan baya son wahalar da kansa wajen tsayawa sai ya gane nufinta, dan yasan ba wani ganewa zai yi ba tun da ita ba ?ar cikin birnin nace bare ya ce al'adunsu iri ?aya, shi bai ta?a ?auka ma akwai wasu al'adu a duniya da suka sha banban da al'adun su na birnin ba, shi ya ?auka kowa ma christian ne kawai kamar su.
Toilet ya nuna mata. "Akwai ruwa mai tsabta a ciki". Girgiza kai ta fara yi mashi, tsoro ne bayyane karara a saman face ?inta. Ya lura da hakan, ya lura a tsorace sosai take, dan haka sai ya ce su je ya rakata.
Ba musu ta yarda, ya wuce gaba ta bi bayansa. Har cikin toilet ?in ya rakata, sai da ta shiga ya juya ya fita. Yana fita bai kai ga karasawa tsakiyar ?akin bama ta fito a guje, saboda ta je neman kwano ta ?ebi ruwa a cikin bokitin da ta gani a wajen pampom kusa da wash hand base, tana zuwa kusa da wajen ?in wata ?ar baby dake wajen ta ce mata welcome to wash hand base side, wannan ne abin da ya ru?ata ya ja ta fita a dubu, dama idan ba ka saba da su ba dole ka rin?a tsorata, unexpect ka ji an yi maka magana a cikin toilet kuma kasan kai ka?ai ne a ciki ai dole mutun ya razana tun da ba ya saba bane, da ta saba ne lafiya lou...... Gaskiya Daular Black Tiger duniya ne, wato duk in da zaka je a cikin toilet ma akwai na'ura mai yi maka welcome ha?e da gaya maka side ?in da kake a cikin toilet ?in, wannan ko baka san komai dan gane da toilet ?in ba kamar dai Sweetien ba sai ka nemo mai yi maka bayanin komai ba, na'urorin cikin toilet ?in zasu gaya maka komai, kuma idan ka ta?a abu a toilet ?in ka tambayi menene wannan menene kuma amfaninsa tsab zasu yi maku bayani menene da kuma amfaninsu, ba a iya yiwa mutun welcome na'urorin suka tsaya ba, har da yiwa wanda ya shigo bayanin komai idan ma bai sani ba. Kowa ni side da na'urorinsa har da wc.
A guje ta fito waje, jin motsin ta fito waje yasa ya juya, yana juyowa ta fa?a jikinsa bata ankara ba. Wani irin shock ya ji tun daga tafin kafarunsa har tsakiyar kai, ha?i?a yana rungumar ?an'mata da dama, su Floris duk yana rungumarsu, dan su basu ?auki hakan a bakin komai ba, amma bai ta?a jin abin da ya ji yanzu da Sweetie ta fa?a jikinsa ba, duk sai ya ji kasala ta sauko mashi a jikinsa.
Ita kuwa a hanzarce ta raba jikinta da nasa tare da komawa gefe ta tsaya tana zare idanun kamar ball, ita wannan Daula masifa ce a gareta, ta gaji da fargaba da faduwar gaba, tashin hankali ne zai kasheta, ita ko da iya wa?an nan ?an iskan na'urorin dake cikin toilet ?in aka barta mutuwa zata yi da tsoronsu, ba sai an kara mata wani azaban ba, gida ne babu setting a ganinta, wai na'urorin dake magana ne yasa take ganin gidan babu setting, a haka ma bata ta?a cin karo da robot na gidan ba, da sai yaya kenan? Da kila cewa zata yi bata duniya, ko da yake yanzu ma bata yarda a duniya take ba, dan ita rayuwar Forest kawai ta sani.
"What happened kika fito a guje haka?". Da kyar ya iya tambayarta, cikin kasalalliyar murya ya yi maganar.
"I am very afraid of going to the toilet" "afraid of what your feeling?". Kamar baya son motsa baki yake maganar, dan ta kashe mashi jiki fa?awa jikinsa da ta yi.
"There is something in the toilet that talks, I'm afraid of that". Ya fahimci me take tsoro a yanzu, dama kuma yasan in dai baka saba da wa?an nan na'urorin ba dole ka tsorata idan sun yi magana, dan magana suke yi unexpect, da zarar ka doshi waje zasu yi maka welcome tare da ambatar sunan wajen, kunga ai dole bawa ya tsorata.
"Okay, let's go, I'll accompany you, then do what you have to do and we'll come back".
Kasancewar tasan iya alwala zata yi sai ta aminta da ya rakata ?in. Haka suka juya a tare tana gaba yana biye da ita izuwa cikin toilet ?in, yana tafiy a kasale. Tsayuwa ta yi a cikin bata san komai ba, ko iya kunna ruwa a panpo bata yi ba, roba ma ta fara nema ta yi alwalar.
Ganin haka yasa ya tambayeta me take nema?.
Abin da zata saka ruwa a ciki ta bashi amsa, ?arisowa cikin ya yi, panpon dake dai'dai da tsawonta wajen kusa da bath pan ya kunna mata tare da cewa ta matso taga yadda ake kunnawa ko dan anjuma. ?arisawa wajen ta yi, tana zuwa sai da wannan na'ura ya yi mata welcome, a yanzu kam bata tsorata ba, dan yanzu tasan akwai su a wannan toilet ?in ma, dama ?azun rashin sanin suna nan ne yasa ta tsorata.
Kunna mata ya yi tare da ?an jan gefe ya bata waje, tsayuwa yayi ya tsareta idanu, komai nata makurar burgesa yake yi. Ai ba batun tsarki kawai ta hau yin alwala, da kallo ya bita yana mamakin abin da take yi ?in.
Bayan ta kammala ta ce mashi su tafi. Kaman zai tambayeta me ta yi kenan, sai kuma ya ce bari ya zuba ido ya gani, dan yawan tambaya ya kansa mutun baya cin moriyar gani ko kuma jin labari, dan haka bari dai ya bita ya ga me zata aikata.
Cikin room ?in suka koma, saman bakin bed ya zauna ya tsareta da ido, ita kuma ta tsaya turus kamar wata sakarya. Sai da ya tambayeta me ya tsayar da ita ne ta gaya mashi kaya wanda zasu kai mata har ?asa sosai da kuma abin rufe kai take so. Dressing room na ?akin ya nuna mata, dan kuwa yasan tun da aka kawota wannan ?akin to ba makawa akwai abubuwan da zata iya yin amfani da su.
Cikin ta nufa, duk wasu drawers dake cikin ?akin akwai na'urar da zata gaya maka wani irin kaya ne a cikin drawers ?in bayan ta yi maka welcome, ba sai ka sha wahalar bu?e drawers ?in ba na'urar zata gaya maka kaya iri kaza ne a ciki, kana dosowa wajen zata yi maka welcome sannan ta sanar da kai.
Sam a wannan karon bata tsorata da jin maganar na'urar ba, dan ta fara sabawa da abubuwan al'ajabin dake cikin wannan Daula. Duba abin da zai yi mata dai'dai ta yi sallah ta fara yi, da kyar ta iya samun doguwar rigar da zata kai mata har ?asa, ta lalu?i hijabi har ta gaji bata samu ba, ko gyale ma babu a wajen bare hijabi, kaya ne kawai da suka sa?a da addinin musulunci cike a wajen shagon kayayyaki, ganin babu hijabi ko gyalene yasa ta lalu?i wata doguwar riga ta ?an lullu?a ta fito cikin ?akin.
?an waro idanu waje ya yi yana kallonta, bata san ina ne gabas ba, dan haka sai ta tambayesa ina ne east? Da hannu ya nuna mata a tunaninsa wani abin take nema, bai san ma sallah ba bare yasan gabas ake duba ayita. Gyara tsayuwarta ta yi ta fiskanci gabas ?in.
Mamaki ne ya bayyana a kan fuskarsa na ganin ta tada kabbara ta fara sallan da ita kanta bata san na wani lokaci take yi ba a yanzu. Shiru ya bita da kallo har ta idar da raka'a hu?u ta sake mi?ewa ta fara wani, shima raka'a hu?un ta yi ta sallame, a lissafinta azahar da la'asar na jiya kenan, haka ta yi mangariba da isha, sannan ta yi asubar yau, bata san azahar ta sake yi ba, da ta sallame asuban sai kawai ta yi addu'oi tare da rokan Ubangiji da ya yafe mata jinkirta sallah da ta yi da kuma ha?esu da tayi. Bayan ta shafa addu'ar ne ta mi?e ta nufesa, sam bata jin tsoronsa shi kam, dan shi da Floris ne kawai masu sakar mata fuska.
Gefensa ya nuna mata a kan ta zauna, cikin ?ari ?arin jiki ta zauna, sai binta da kallon mamaki yake yi. Kasa hakura ya yi har sai da ya tambayeta me ta yi yanzun nan kenan?.
Sallah ta bashi amsa a takaice. "Sallah?". Ya mainaita kalmar mai ha?e da alamar tambaya.
Kai ta gya?a mashi tare da cewa e. "Menene shi sallah ?in?". "Gaishe da ubangijinmu". Ta bashi amsa a nutse
Ubangiji ya maimaita kalmar. "To ai mu ba haka muke gaishe da Ubangijinmu ba".
Cikin nuna halin ko in kula ta ce. "To ya kuke yi kenan?". Shiru ya ?an yi kafin ya ce. "Anjuma zamu je church ai, idan mun je zakiga yadda muke yi, zan roki yaya ya bari mu je tare da ke sai ki gani, ko da yake ma ai dole ki je tun da kike nan, dole ki girmama ubangijinmu ki je church".
A takaice ta ce mashi. "Mu bama zuwa church, a gida muke sallah, ni musulma ce ba Christa ba". "Musulma kuma? Menene musulman?". Ya tambaya yana ?an kai kallonsa saman room ?in.
Bata san ta yaya zata bashi amsa ba sai kawai ta yi shiru. Shi ma kawar da zancen ya yi da cewa. "In ba damuwa zaki iya bani storynki? Ina son sanin wacece ke?"
Tunani ita kuma take yi a kan maganar da ya yi na cewa dole ta je church, kuma haka zancensa yake, in dai tana cikin birnin nan to fa dole ta zayarci church ?insu yau da yamma, wannan dokace, suna da ranakun yin ibadunsu, a sati sau uku suke ibadan nasu, ranar Wednesday, Friday da kuma Sunday, a cikin wa?an nan ranaku suke ibada, Friday da Wednesday da yamma suke ziyartar church ?in, Sunday kuma da safe. So yau zasu je da yamma kenan, lallai akwai kura, Sweetie ta zuwa church, kuma ya zame mata dole yin hakan ba yadda zata yi, tab?ijam!!
Kai ta gya?a mashi a kan babu damuwa zata bashi labarin nata. Go ahead ya bata a kan ta fara bashi ?in, yanzu fa ya dawo daga school ko abinci bai ci ba ya tare a wajenta, to Allah dai yasa da gaske har cikin zuciyarsa yake tausaya mata ba ha?a baki aka yi da shi za'ayi mata wayo ba, kafin ta gama bashi labarin nata bari mu le?a wani ?angaren mu gani...
______________________????
PARIS____________FRANCE
55 RUE DU FAUBOURG SAINT-HONIRE
_______ELYSEE PALACE????
Elysee palace wato president house ne na kasar Faransa, kun dai san yadda gidan shugaban ?asa yake ba sai na tsaya ?ata lokaci na wajen yi maku bayani ba, Daula ce guda, duniya ce guda, to mu shiga cikin gidan ba ?ata lokaci.
Ta ko'ina jami'ai ne uniform kala daban daban ke gadin gidan, rike suke da manya manyan bindigu, sai muzurai suke yi, suna ta kewaye a tsakiyar harabar gidan, yadda suke ?in nan bana jin ko tsuntsuwa zasu iya bari ta iya giftawa ta tsararin samaniyar tsakar gidan, duk da cewa akwai satellite dake ?auko rahoton duk wani abin da zai gifta ta sararin samaniyar gaba?aya arear gidan, komai kankantar abu bai isa ya gifta ta arear ba tare da wannan satellite ?in ta zakulo shi ta turawa na'urorin dake cikin gida bayanai ba, amma duk da haka wa?an nan jiga jigan turawan jami'an ri?e suke da bindigu suna wani kewaye suna ganin sama da ?asa, kunsan dai yadda ake jibge jami'ai a gidan shugaban ?asa, to suma hakan ce.
Daga kilometer biyu da gidan jami'ai ne jibge ta ko'ina, kai daga gani ?asan ka doso gidan shugaban ?asa.
Elysee palace ya kasance hawa uku ne kuma duniya guda, mu haura hawa na biyu kai tsaye ba ?ata lokaci.
Wani irin................????
??KADA KU MANTA WANNAN DADDA?AR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE????
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH ????
??RAWANIN ?? ZALINCI ????
????????????????
FATEEMA ZAHRA MUSA ????? ??A-K-A ???????????????? ????????????
?????????? 10/10/2024.....??????
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
?????????? ????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ???????? ?????????? ??????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ?????????
??ZANGO NA BIYU....??????
E19
Elysee palace ya kasance hawa uku ne kuma duniya guda, mu haura hawa na biyu kai tsaye ba ?ata lokaci.
Wani irin babban parlour ne sosai mai matu?ar kyau da ?aukar hankali. Daga yanayin design ?in jikin parlourn ka?ai ya isa ya kashe idan mutum, ga wasu manya manya chenese chairs da sukayi matu?ar ?awata parlourn.
Daga gefen hagu wasu irin set ?in kujerun Dubai set ne a wajan kalar milk da sukayi matu?ar dacewa da parlourn. Babban main parlourn na ?asa dai parlours ne four in one, saura na sama kuma parlours ne three three in one. Sofa set kala hu?u aka yi amfani da su, akwai milk color, coffee color, ash color sai white colors. So na parlour hawa na biyu akwai milk color set uku, sai parlors dake gefe cikon three in one ?in su kuma akwai mai sofa set coffee set biyu, ?ayan kuma white color shi ma set biyu. Hmmmmm gidan nan ba'a magana sam sam.
Komai na cikin ya yi matu?ar dacewa da yanayin tsaruwar parlourn. Ga wani irin London carfet mai matu?ar laushin a tsakiyar ko wana sets ?in kujerun parlourn. Daga gefen hagu wani babban glass ne mai ?auke da manyan abubuwan masu matu?ar tsada a cikinsa. Babbar plasma ?in parlourn sosai yake da girma, ta ko ina sanyin Ac ne yake tashi saboda manya manya A� da suke cikin parlourn. Wani irin haske ne yake tashi a cikin saboda yadda manya manyan chandeliers ?in cikin parlourn suka haska ko ina da hasken su. Daga ?angaran dama wani irin dining room ne a wajan, mai ?auke da step hu?u da zai kai ka zuwa inda dinning ?in yake. Sosai dinning room ?in yake da girma, ga kujeru na set ?in dinning ?in yayi matu?ar dacewa da yanayin tsaruwar wajan. Daga saman dinning ?in wani farar mini chandelier ce a wajan me ?auke da zagayayyun fitulu ?an ?anana, sai mirror ?in dinning da aka ?awata shi da wasu manya manyan warmers, a jikinsa a wajan show class me ?auke da cups da mini plate a ciki, sai wasu irin chocolate da cookies da aka saka ko wannan cikin mahallin da ya dace. A cikin wajan dinning ?in akwai mini plasma ita ma mai matu?ar kyau na kallan labarai, sa cuttons ?in labule white colours ne, ga babbar Acn wajan da take faman hura sanyi ta ko ina a cikin dining room ?in.
Iya ha?uwa da tsaruwa parlourn yayi sama da tunanin mai tunani. Ta ko wani ?angare idan mutum ya kalli parlourn sai ya sake ?agowa ya kallesa.
Akwai elevator a gidan, sannan akwai stair case mai design of fish da yake da matu?ar ?aukar hankali. Kun dai san duk wani ginin zamani ya ?are wajen masu jajayen kunnuwar nan, daga wajensu ake ?aukar designs.
Wasu kyawawan stage ne guda uku a kusa da dining room ?in, wata ?ar siririyar corridor ce a wajen.
Tafiya ka?an zaka yi ka shiga wata ha?a??iyar parlourn na wani part wadda komai na cikinsa milk and white ne, daga gani wannan part ?in zaku san na ganiyar na musamman ne a cikin gidan, daga gani mai wannan part ?in one in million ne, ya ji komai da komai na more rayuwa bawa, komai burinka ba zaka kure part ?in nan ba, kana shigowa cikinta zaka ce baka da sauran buri kuma.