Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 41
Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 41: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 41. Idanunta sun yi jajir gwanin ban tausayi, bayan ta gama wanke face ?in nata,…
3,335 words
Idanunta sun yi jajir gwanin ban tausayi, bayan ta gama wanke face ?in nata, dafa jikin base ?in da hannu ?aya ta yi, ta sanya ?ayan hannu nata kuma ta dafe cikinta dai'dai saitin mararta. A hankali ta motsa bakinta wajen furta. "Allah shi ka?ai ne zai iya saka mun, In Sha Allah ba zan ta?a zubar da cikin nan ba, sai ya zo duniya, kuma Allah sai ya saka mashi shi ma"............. Tab zance dai ya tabbata, Khadeejerh da ciki? To cikin waye? Waye kuma take cewa Allah zai saka mata abin da ta yi mata? Da alama macece ta cutar da ita! To wacece? Akwai matsala babba kuwa! Innalilahi.
Ta jima a tsaye a wajen tana surutai kafin ta lalla?a ta dawo cikin ?akin nasu, har lokacin Zee tana barci bata motsa ba, a gefenta ta zo ta raku?e ta kwanta tare da janyo bargo ta shige ciki ta ?udundune kanta.
Haka rayuwa ta cigaban masu cikin ?unci da halin ko in kula, sun zama marasa gata karfi da ya ji, Hauwa tana rayuwarta suma suna yin nasu, maman Haidar time to time tana shiga harkarsu, Khadeejerh ta ?oye cikinta tana renonsa, ko Zainab bata bari ta gane ba.
Haidar kuwa a binciken da ?an'sanda suka gudanar a kansa an go cewa babban mai laifi ne da ake nema dama, ashe tafiyar da ya ce sun yi na wata biyun nan fashin banki suka je suka yi, dama ana nemansu ruwa a jallo sai ga shi Allah yasa mamarsa bisa rashin sani ta mi?a shi ga hukumar, yanzu haka case ?in an mi?a shi sama, sai ta Allah shi kam. Mamarsa ta yi kuka har ta godewa Allah, yanzu tsawon wata biyu kenan ko in da yake bata sani ba, ance manya ?arayi ne su ?in ba za'a bar kowa ya gansu ba har sai an gama bincike a kansu dan a san matsayin da suke, dan fa har mutane uku suka kashe a bank ?in lokacin da suka yi fashin..... Tashin sense.
Yanzu a kallah cikin Khadeejerh yana cikin wata na hu?u, ta canza sosai kamar ba ita ba, ku?in da suka bata ma tun ranar da ta je saya masu kayan tea ta ha?u da malaminsu, tun daga lokacin ta ?oye ku?in a bayan gado bata sake fitarwa ba, wani lokaci haka suke wuni da yunwa ba mai basu abinci, ta mance ma tana da ku?in, sun kira number Sadiq har sun gaji a kashe, sun kira number maman Sadiq ?in ma a kashe, da yake basu san gidan kakan nasu a Kadunar ba sai kawai suka hakura suka cigaba da zama cikin ?uncin rayuwar.
Malamin islamiyyan nasu ya zo wajenta yafi kafa hamshin, ko sau ?aya taki yarda su ha?u da shi, abin ma kamar ba lafiya ba yanzu sai cincirindon lafiyayyun samari masu ji da ku?i suke yi masu a kofar gida, kowa sai ya ce ya zo neman auren Khadeejerh, ita kuwa tana can tana fama da bakin zaluncin da aka yi mata, dan ma Allah ya taimaketa cikin nata ba laulaui kuma bai da girma, hakan yasa har wata uku ba wanda ya gane.
Mamarsu kuwa shiru kake ji tamkar an shuka dusa. Idan muka koma kingdom of power kuwa.
___________________??????
KINGDOM OF POWER.
Abubuwa ne ta ko'ina suka ?auki zafi
??KADA KU MANTA WANNAN DADDA?AR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE????
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH ????
??RAWANIN ?? ZALINCI ????
????????????????
FATEEMA ZAHRA MUSA ????? ??A-K-A ???????????????? ????????????
?????????? 18/10/2024.....??????
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
?????????? ????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ???????? ?????????? ??????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ?????????
??ZANGO NA BIYU....??????
E24
Commander ransa ya ?aci iya ?aci, hankalinsa a matu?ar tashe na rashin ganin Hoorain, ya shiga damuwa, baya tunanin ko an cutar mashi da ?an nasa ne, dan already ya san cutar da Hoorain a ?an?anin lokaci irin haka ba zai yiwu ba, da alama ya yi wa ?an nasa kyakkyawar shaida saboda renonsa ne.
Ji yake yi tamkar ya tafi nemansa, dan yana kyautata zaton akwai abu mai matu?ar muhimmanci da ta ri?esa ne, yasan halin kayansa sosai.
Haka suka kacame da yaki tamkar ba za'a mutu a bar duniya ba, maza sai zubewa suke yi kamar menene, maya?an commander Zafar fa ba wasa ba, suna zuba jarunta sosai da sosai. Maya?an Queen Zarina da suka fito da nasu salon yakin ta hanyar amfani da zaratan takuba ne ya bawa commander mamaki, dama ya yi tunanin akwai abin da suka taka da yasa har suka iya karya ka'idoji da dokokin yaki suka kawo masu hari unexpect, dole da man sun taki wani abin ne, ashe kuwa hakan ne, sabon za?wa?wurin commander suka samu wanda ya kwashi watanni 6 yana horar da su.
Shi commander Zafar ma duk ba wannan ne ya fi ?aga mashi hankali, yadd� aka yi suka iya keto cikin masarautar nasu har suka san lagonsu ne ya ?aure mashi kai, yasan da cewa a dokokin yaki, a shekaru 30 zuwa 35 da ya kwashe yana shiga filin daga ya san cewa irin wannan farmaki da suka kawo masu unexpect dole sai da ?wa?waran information da suka samu, dole suna da ?an le?en asirin a cikin kingdom ?in wanda yake le?an masu abin da yake faruwa, kuma duk yadda aka yi ?an le?en asirin nasu na jikin su commander Zafar ?in ne sosai, dole na kusa amintacensu ne, to waye kenan?.
Wannan ya fi komai ?agawa commander hankali, dan kuwa akwai matu?ar ciwo irin wannan abin, addu'a yake yi Allah yasa ba na jikinsa wanda suka saba sosai ba ne ya ci amarsu, dan in kuwa aka samu hakan yana iya ha?iyar tafasashiyar zuciyar nan tasa ya mutu gaskiya........ Tir?ashi!!.
A farkon ya?in ha?i?a kingdom of power bata ?auki zafi sosai ba, suna yin yakin ne bisa bin dokokin yaki, kun san fa ko hari aka kawo maku to in dai kuna san zaman lafiya kuma kun san me kuke yi to dole ku bi dokar yaki, sai dai idan abin ya fi karfinku ne, nan ne ake iya baku duk wata dama na ?aukar kowace irin mataki domin kare kai da kuma duniya.
So a farko dai'dai wa daida suke yakin, dama jikin commander a mace yake sosai, saboda ba Hoorain, yana fafatawa yana waige waige ta ina zai ga zakin ?ansa, sun saba idan zasu yi yaki Hoorain ?in yana gefensa ta dama, kamar wasu tagwaye haka suke gwabzawa, yau kuma babu shi ai dole hankalinsa ya tashi sosai. Shi kuwa Yah Jawad lokacin da ya fito shi da Gimbiya Chuchu neman Hoorain sai hanya ya kwace masu, saboda maya?an da suka kewaye masarautar sun shigo ta baya ba tare da sanin su commander ba, su suna waje suna gwabzawa basu san maya?an sun yi kwantan ?auna sun shammaci sauran maya?ansu dake cikin kingdom ?in sun shigo ciki ba.
King Zuhair kawai mayakan suka fara neman ko da suka shigo, hakan yasa sauran maya?an kingdom of powern da commander ya shirya su ne suka fara fafatawa da su ba tare da jiran umarnin commander ba, kacamewa da yakin da suka yi ne ya ja Yah Jawad da chuchun hanyar komawa cikin family part ya kwace masu. Lokaci da King ya fuskanci lallai an shammacesu an yi masu kwamtan ?auna, sai ya bu?aci fitowa waje. A nan ne ya fahimci Yah Jawad bai aiwatar mashi da abin da ya sanya shi na saukar fa su Mummy underground ba, rai a ?ace ya nufi part ?in Akkar kafin ya fita.
A zazzaune ya samesu a saman sofa, cikin magana ?aya ya tambayi mummy ina Jawad ya nufa?.
Kafin mummy ta bu?e baki ta ce zata bada samsa tuni Mammiensa ta ce. "Waye ya san mashi ina ya tafi! Tun ?azun shi muke jira". Ta yi maganar tana ?aure fuska.
Dukkansu dawo da kallonsu a kanta suka yi, dan yadda ta yi maganar kamar dama jira take yi a tambaya ta bada amsa, sannan kuma da alama ta manta waye ya yi tambayar, a tsarin Kingdom of power ba ya ta?a yiwuwa King ya yi magana da wani wani can daban ya amsa, idan hakan ta faru to fa mutun yana fuskantar hukuncin mai tsanani, na gaya maku su suna da tsari sosai, kalma ?aya ke garesu.
Ko kallon in da take King bai yi ba, ya zubawa mummy da ya tambayaya idanu alamar yana jiran amsarsa. A sanyayye ta amsa mashi da cewa. "Ya fita duba Zunaira ce, dan bata nan".
Ai a dubu ?ari ya juyo da kallonsa a kan Momma dake tsaye a bayansa. Alama da idanu ya yi mata a kan abin da ya ji gaskiya ce?.
?an yin ?asa da kanta ta yi cikin girmamawa ta amsa mashi da. "Nima yanzu nake jin hakan kamar yadda kaji ranka ya dade".
Dawo da kallonsa a kan Akka dake zaune a gefe guda saman sofa ya yi, yana son ya yi magana sai sautin karan tashin egwa suka fara ji, hakan yasa a matsayinsa na commander maya?a a lokacin da mahaifinsa King Abdul Malik yake kan mulki, sannan a matsayinsa na King a yanzu ya san cewa karar makaman egwa a yaki hakan yana nuni da an rikita mayakan masarautar an kuma kusa yin galaba a kansu ne hakan yasa dole su fara fito da manya manyan makamansu dan su ceci kansu dukiyarsu, da kuma al'ummarsu, abin da ba'a ta?a yi ba a Kingdom ?in ko da sunan wasa, a ko da yaushe suka gwabza yaki sune da nasara, to how cames yau abin ya juye?......... Bai san yau a tsananin shirya Queen Zarina ta nufesu ba, ga shi ta shammacesu ne.
Ai fasa maganar ya yi, duk yadda ya kai ga kaunar Auta haka ya ja baki dan dole ya yi shiru a in da ya sanya kansa a ?ari ya nufi waje, yana tafiya cike da jarumta sosai. Ya kai dab da kofar fita room ?in ya juyo ya kalli Momma, da yake shi da itan sai Allah kawai, da idanu ya yi mata magana alamar ta aiwatar da abin da ya sanya Yah Jawad, wato ta ha?a kan su Mummy su sau?a kasan kenan, yasan ita ka?ai ce zata iya yin hakan, dan jaruma ce!!.
Waje ya nufa yana tunanin kala kala, kansa har sara mashi take yi a kan batun Auta, duk sai ya ji jikinsa ya mutu, ba dan ?arar egwa da suke ji bama da a kan Zunaira zai fasa fita ya tafi nemanta, amma ba yadda zai yi, dole ya kaiwa jama'arsa ?auki dan cikar tabbacin adalin sarki!!.
Ha?e kansu Momma ta yi suka nufi in da ya bu?ata ?in.
A ?angaren Chuchu da Yah Jawad kuwa, dan dole Jawad ya goyata a bayansa ya shiga fa?a dan ya ceci rayuwarsu su rayu, dan kuwa maya?an Zarina sun bazu a cikin kingdom ?in ta ko'ina, so yana tafiya dan neman hanya suna shan gabansa tare da kawo mashi hari, hakan yasa dole ya fafata ya kwace takwabin hannunsu dan cetan kansa. Kuka sosai chuchu take yi mashi, bata ta?a zaton yana da taurin zuciyar iya kashe mutun ba, dan kuwa ita a mai raunin zuciya take ganinsa, bata san ba haka abin yake ba, hmmmm ba'a shiga fili bane kawai, amma ai a yaran King ba rago, dukkansu masu iya ?are kansu ne har ma su tsayawa wasu.
Tsabar fafatawa yaki har Jawad ya fita daga cikin masarautar ba tare da ya ankara ba, fa?a kawai yake........... Fatana dai Allah ya maku ikon kare kanku ku rayu!.
A ?angaren Hoorain kuwa, tamkar zai yi hauka, ga Auta a gefe tana ?ara mashi ciwon kai ta hanyar kukan da take yi mashi na cewa ya mayar da ita wajen ?an uwanta, tana son ganin Aunty Chuchunta, tun safe basu ha?u ba, wlh ba zata kara hakura ba kawai ya mayar da ita. Da kyar ya shawo kanta ta yi shiru.
Daga karshe bashi da za?in da ya wuce dole ya goyata su haura katanga, hakan ce kawai zata taimaka mashi, a lokacin kuma har an ci rabin yakin, ba karya a wannan karon wa?an can mayaka sun yi masu muguwar ?arna, dama ance ba kullum ake kwana a gado ba, kullum su suke yin nasara, to yau dai sai shiru, dan kuwa ta kansu abin ya juye. Kum san ba ta yadda za'ayi ace kullum su suke nasara, ina hakan ba zai ta?a yiwuwa ba, akwai jarabawa da sauransu ai!!.
"Ranki ya da?e ki hau bayana ki ri?e ni da kyau kin ji?". Ya fa?a yana sakin hannun nata da yake ri?e da shi. "Me zaka yi idan na hau bayan naka?". Cikin muryar kuka ta yi maganar.
"Hawa saman katanga zan yi mu dira ta baya tun da babu hanya". Zaro idanu waje sosai ta yi. "Hoorain ni tsoro nake ji, idan muka dira muka ji ciwo fa?........" Bata iya ?arisa maganar ba saboda yadda ya ?ago idanu ya tsareta da kallo, ya kalleta ido cikin ido, hakan yasa dan dole ta yi shiru tana kallonsa.
?an kawar da kallonsa ya yi, a hankali ya ce. "Duk wanda zai yarda da ni a cikin kingdom ?in nan ina tunanin bayan Abbona babu wanda zai kai rabinki a yarda dani, amma meyasa a nan kike ganin kamar zan gaza?". Shiru ta yi tana ?an kame kame, hakika ta yarda da shi fiye da tunaninku, tasan shi ?in jajirtatcene mai aiki da cikawa, amma haka kawai sai ta tsinci kanta da jin karayar zuciga a kan bin nasa su dira ta saman katanga, gani take yi kamar zata karye.
"Kina tunani akwai abin da zan iya bari ya cutar dake ne?". Kai ta girgiza mashi alamar a'a. "Ko kina tunanin zan iya wahalar da ke ce?". Nan ma kai ta girgiza mashi alamar a'a.
Tafin hannunsa ya bu?e tare da mi?o mata. "Trust me babu abin da zai faru In Sha Allah........". ?an hannunta ta ?aura a saman nasan alamar ta yarda da shi, ta yi hakan tana ?an murmushi fuska duk hawaye.
A dubu ?ari cikin tafasar jini ya ?agata sama tare da kaucewa gefe da ita, yana ?agata kifiyar da aka harbo da nufin a harbeta ?in ne ya wuce fiw da karfi ya caki itacen da yake bayansu. A dubu ya juyo yana kallon kifiyar kafin ya dawo da kallonsa a kan bujumin mayakin da yake tsaye a can ?an nesa da su. Tamkar a mafarki Hoorain ?in ya hangosa lokacin da ya ja kifiyarsa ya saita Zunairan zai harbeta, hakan yasa bai san lokacin da ya ?agata sama suka kauce ba!!.
Kafin su yi wani yunkuri mayaka ne suke tururuwar haurowa saman katangar wajen suka fara dirowa cikin gonar. Wani irin ?aure fuska sosai ya yi, sauketa ?asa ya yi, jikinsa har wani tsuma yake yi, ransa idan ya yi dubu ya ?aci, dan kuwa tun da yaga maya?an har cikin gonar nan hakan na bashi tabbacin an cisu da yaki kenan? Abin ya yi bala'in ?aga mashi hankali, tunaninsa ?aya ina Abbonsa da ya yi saken hakan ta faru?.
Kewaye shi mayankan suka yi, a kallah sun kai su 20, gasu bujumaye da su, sun horo iya horuwa, tamkar wasu dodanni masu cin ?anyar namar ?an adam, sam basu da kyan gani, suna da muni sosai.
Tamkar ba za?a?uran dodannin mayaka ne suka kewayesu ba, sam babu alamar tsoro a idanunsa, sai ma tafasa da jikin jikinsa yake yi mashi, jikinsa na tsuma, burinsa kawai su zo ya sauke zafin da zuciyarsa take yi mashi a kansu, dan shi gani ma yake wa?an nan ai ?ananan kwari ne, matsalarsa ?aya Autace, ita ce zata iya sanyawa a ci nasara a kansa, da dai zata tsaya shiru a gefensa shi kuma zai tsaya mata da izinin Allah zai ceceta.
Gadan gadan mayakan suka tunkaresa, bayansa ya mayar da Auta tare da ce mata kada ta matsa daga in da take kome zai faru, sannan ta dubi girman Allah kada ta yi mashi kuka. Ina tuni jikinta ya fara kerman tsoro, hawaye ta fara yi tun ma bai gama cewa kada ta yi kuka ba, tuni face ?inta ya wanke da hawaye, ha?i?a ta yi matukar tsorata da ganin wa?an nan dodannin, zufar tsoro ta fara ha?awa.
Bashi da mafitar da ya wuce ya kawar da kai kawai, hakan kuwa ya yi ya kawar da kansa yana ?o?arin ciro takwabinsa, dan wa?an nan dodannin ba zasu saurara mashi ba, hakan shi ma ba zai saurara masu ba.
Ri?o hannunsa da yake ?o?arin zaro takwabinsa dake manne a ?ugunsa ta yi tare da sanya mashi kuka tana fa?in tsoro take ji, dan Allah ya mayar da ita cikin gida, wa?an nan mutanen abin tsoro ne sosai...........
Bata idasa maganganun nata ba ?aya daga cikin mayakan da suka iso ne yasa kafa ya take Hoorain ?in a dai'dai shouldersa sai da ya tafi luuuuu ya kifa a ?asa.
A wani irin ?ari ya ?ago kansa tare da buga ?asa da hannunsa ?aya kafin ya mi?e tsaye a kan ?afafunsa. Nan take ransa ya kai kololuwa wajen ?aci, har wani huci yake yi, zuciya na tafasa, har wani tashi tsikar jikinsa yake. Duk da bata ta?a ganin face ?insa a zahiri ba, bata san yana murmushi ko baya yi ba, bata san ya yake ba, amma a wannan lokacin sai da ya yi mugun bata tsoro, dan kuwa har idanunsa sai da suka yi wani irin sauyawa lokaci guda, jikinsa nan gaba?aya wani irin kerma yake yi saboda ?acin rai, ya zama tamkar zakin gaske kamar yadda Abbonsa yake kiransa, ashe zakin ne da gaske.
Zaro takwabin nasa ya yi, sabuwa dal da ita, tsabar kyallin da take yi har mutun ya kan iya kallon kansa a jikinta, gata da kaifin bala'i. Cikin nuna tsantsar jarumta ya nufosu, a dai'dai lokacin mayakin da ya taka shi ?in ya sanya hannu zai kama Autar. Ai kuwa a tsananin fusace yana zuwa ya datse mashi hannun nasa daga saman wajen shoulder ?insa, pit hannun ta fita daga jikinsa, wage baki ya yi da wani irin katuwar murya ya kurma kururuwa mai saurin gaske, ga muryar nasa ?ato babu da?in ji ko ka?an, sautinsa mai do?e sautin ji.
Haba ai a dubu sauran suka afka mashi da fa?a, fafatawa suka fara yi babu kama hannun yaro, sai ?o?arin kashe shi suke yi ko su kama shi, sai dai ya fisu sanin dabarun yaki, da alama su horon kawai aka basu ba'a koya masu dabarun yakin ba, gina masu jiki da horo kawai aka yi dan su razana zu?atan mutane a gani da ido, sai dai ko a gani da idon ma basu razana zaki Hoorain ba kam, sai ma haushi da suka bashi suka sa ya ji tamkar zai ha?iyi zuciya saboda bakin ciki......... Auta kam ta gama tsorata a in da ta kame kam waje guda ta kasa motsawa, sai ruwan hawaye dake tsere a saman face ?inta, tamkar wadda ta yi tsumar tsaye.
After some hours
Idan muka koma wajen su commander Zafar kuwa, ha?i?a sun jigata sosai, sun wahala, commander ma baka iya ganesa, saboda jinin da ya wanke mashi jiki daga sama har ?asa, fuskar nan tasa jinin jama'a ne kala kala da ya yi ta datsewa wuya, an kashe masu mayaka a kallah zasu kai 100, sannan wasu sun jigata sosai an rautasu.
Raga irin na kama zakin nan suka jefawa commander suka kama shi, dan kuwa sun kasa kama shi da hannu, shi ne kuma har yanzu yake da kuzari sosai a cikin maya?an, sannan shi ya tsaya tsayin daka a bakin gate na farko na kingdom ?in ya hana kowa wucewa, shiyasa suke son kama shi dan su sami hanyar wucewa ciki su ha?u da sauran ?an uwansu da suke ciki su ?arisa kashe kowa a tunaninsu.
Commander ba zai kamun masu da hannu ba, dan shi ?in bujumin zaki ne a cikin zakuna, namijin gaske ne.