Kenza eBookz

Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 42

Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 42

Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 42: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 42. Ko da suka kama shi maya?a shidda ne suka ri?osa, sannan maya?a biyu suka…

3,375 words

Ko da suka kama shi maya?a shidda ne suka ri?osa, sannan maya?a biyu suka cire mashi ragar da suka sanya suka kama shi ?in. ?o?arin azabtar da shi su kashesa suka fara yi, bawan Allah ya jigata ya wahala. Wani warriors maras imani ne ya ciro takwabinsa zai datsewa commandern kai.

Yana ?arisawa ya ?aga takobin kenan tamkar daga sama suka ga an fille mashi wuya. Yana datse mashi wuyar kuma dokin da Hoorain ?in yake kai ta ?aga kafafunta sama tare da yin haniniya da karfin gaske........ Tab ta ina Hoorain ya bi ya fito har yazo cetan babansa?.

Kafin sauran warriors dake ri?a da commandern su yi wani yunkuri tuni Hoorain ?in ya datsewa uku daga cikinsu kai, cikin zafa ya diro ?asa daga saman dokin nasa, fafatawa suka fara yi da su, duk ya kashe banza, sannan ya rungumi Abbon nasa yana mai bashi hakuri.

Uban tulin mayakan da suke bayansa Abbon yake gani. Kasa iya hakura ya yi har sai da ya ce. "Hoorain wa?an nan warriors ?in fa? Kai ka jagorancesu kuka fito ne?".

A takaice ya ce. "Abbo ba lokacin yin magana bane a yanzu". Ya kai karshen maganar tare da juyo da kallonsa a kan mayakan da ya fito tare dasu daga cikin kingdom ?in, fafata yaki suka yi, ya gwabza da mayakan da suka yi masu kwantan ?auna suka shiga cikin, da ya shigo cikin kingdom ?in bayan ya fito daga cikin gonar ne, da yaga abin da yake faruwa na galaba a kansu da ake ?o?ari yi, ransa idan ya kai dubu saba'in to ya ?aci a lokacin, shi ne ya ?aga murya a in da ya fara yi wa maya?ansu fa?a a kan ta ya za'ayi su bar hakan ya faru? Daga nan ya ?ara masu kwarin gwiwa a in da suka ji sabon jarunta ya diro masu, suka ji jinin jikinsu na tafarfasa tamkar an ?aura dalma a saman wuta, hakan yasa suka ji wani irin karfi ya zo masu, gadan gadan suka mi?e suka tunkari maya?an, Allah ya basu nasara suka cinmasu, kisan wala?anci suka rin?a yi masu bisa umarnin Hoorain ?in, a tare aka gwabza da shi, kafin wani lokaci sai ga mayakan suna gudu suna ihu ancisu da yaki, kaf suka bisu suka kashe shegu, shi ne Hoorain ?in ya yi masu umarni a kan su fito waje su taya su comments.

Ko da suka fito da yanayin bu?a??iyar jikin Abbon nasa ya iya ganesa, ba dan haka ba da ba zai ganesa ba, dan na gaya maku jini ya wanke ko'ina na jikinsa, baka iya ganesa, shi kansa Hoorain ?in jini ne ta ko'ina a jikinsa, ya yi wanka har face ?insa dukka, ya gwabza ba ka?an ba, amma har yanzu jininsa a tafashe yake, ji yake yi tamkar yanzu zasu fara yakin ma, tsabar taurin zuciyar irin nasa sam bai ji kamar ma ya fara yakin ba, sai tsuma jikinsa yake yi, jarumin jarumai ba!!.

Ha?i?a commander ya ji matu?ar da?in ganin ?an nasa, rungumesa ya yi tamkar zai mayar da shi cikin cikinsa, wani irin annashuwa na musamman ne ya bayyana a saman face ?insa, haka suka cigaba da gwabza yaki a tare kamar wasu yaya da kani.

Cikin ikon Allah, Allah ya basu nasara suka kashe maya?a da dama, sauran da suka ga abin ya juyo ta kansu ne sai suka fara artawa a guje, da gudun gaske warrios na kingdom of power suka rakasu. Hoorain ya kama babansa suka nufi ciki, mayakan da suka saura a cikin kingdom ?in ne suka firfito domin kwasan wa?an da suka jigata izuwa ciki........... To fah a nan ne kuma matsalar take, ina Yah Jawad da chuchu? Ina King Zuhair da ya fito domin jama'arsa? Ina Auta? Hoorain ta yaya ya iya fitowa daga cikin gonar har ya zo ya taimakawa mahaifinsa? Wacece Queen Zarina?. Amsoshinku suna cikin al?alamina, mu dai je zuwa.

______________________ ?????? ----------------------------------?????? ______________________??????

DARK WORLD????

Ko da Ronnie ya je ?aukarta Black Tiger ya hana shi, bai ?ata rai ba ya dawo wajen rawar tasu. A daren ranar dai sun cashe iya cashewarsu, anci an sha, anyi rawa sosai, masu buguwa sun bugu matu?a, abin dai ba'a magana.

Sai around karfe ?aya da rabi na dare kowa ya watse, room ?insa Ronnie ya nufa. Wanka ya je ya tsala tare da shiri cikin kayan barcinsa masu tsada, riga mai kajeran hannu ne sai dogon wando black color, saboda hasken fatarsa sai ya yi wa kayan kyau matu?a, sai zuba ha?a??en kamshi yake yi, handout ?insa ya kwasa tare da pen and phone ?insa mai shegiyar tsada ya nufi waje.

Babu kowa a parlour, Floris ma ta yi barci. Dining room ya nufa, abinci ya ?eba daidai yadda yake ganin zai ishesu, da kansa ya zuba abincin ma tare da ?auka ya fito. Kai tsaye ?akin Sweetie ya nufa, fuskarsa sai kyalli take yi alamar yana cikin annashuwa.

Tana zaune a tsakiyar gado, sam babu alamar barci a tattare da ita, tana dai zaune shiru ta buga uban tagumi, da alama tunani take yi, ga kuma tarin damuwa a saman face ?inta!. Turo kofar ya yi tare da shigowa. Su fa da alama basu san cewa dare mahutar bawa bane, dan wani lokaci sai su kai asuba suna party abinsu, kamar wasu ?a?an aljanu basa barci.

Ganin shi ne yasa ta sauke ajiyar zuciya tare da fara binsa da kallo, ya yi matu?ar yi mata kyau sosai. Ita tana ganin shi ne karshen ha?uwa a kyau tsabta da komai, shi ma kuma yana ganin itace karshen ha?uwa, magana ta gaskiya shi Ronnie kyanta ne yake ru?arsa, bai ta?a yin soyayya bama, bai ma santa ba, shi dai duk macen da ta burgeshi sai ya sanya a ?auko mashi ita ya kawota cikin empeir ?in su yi rayuwa a tare, misali kamar Floris kenan, so a zuciyarsa babu banbancin a tsakanin Floris da Sweetie face kyanta, tsantsar kyan Sweetien kawai ya ja sa har yasa ya fara bawa ta hankalinsa da komai da komai nasa fiye da Floris, idan har akwai wani abin dan gane da ita ma a zuciyarsa to bai wuce sha'awar surar jikinta ha?e da kyanta ba, sai kuma batun Spender, bayan wannan babu komai.

And one thing about him, shi fa bai ta?a yin zina ba, amma su master Devil suna yi, kun san waje idan ba addini ba abin da ba zaku samu a wajen ba, to bai ta?a yin zina ba gaskiya, shi dai yana son ganin ?an'matan kyawawan fararen tattabaru a kusa da shi, ya yi ta rungumarsu yana gaya masu kalamai masu da?i suna murmushi yana ?aukarsu hoto, shi ne kawai bu?atarsa, amma ko da sunan wasa bai ta?a kwatanta zina ba, haka zalika ko kiss bai ta?a yi wa mace ba, a kyaleshi dai idan ta yi mashi kyau ya bata sumbata, yana son yawo da kyawawan mata a gefensa, shiyasa zaku gansa tare da Floris and Delisha kullum, dan kyawawane suma, yanzu kuma ya samu Sweetie da ta ninnikasu a kyau, da alama ya fara mancewa da su, ba wanda yake gani yanzu sai Sweetie............. Ni kam nace Allah ya kamaka yasa sonta na gaskiya ya shigeka in ga ta tsiya, yaro sai iyashege kala kala, kawai kai ka tattaro kyawawan ?a?an mutane ka tarasu a gefenka dan ka yi ta kallonsu kawai? Wlh ana tsiya a Dark world, Ronnie ?an duniya ne, wato shi baya son munana sai kyawawa, justice for kyan Sweetie!!. A gaskiya yana kaunar kyau ne sosai!!.

Sai ka rasa ganewa guy ?in nan, komai nashi sai shi ka?ai, shi ka?ai yasan me a cikin ?ar?ashin zuciyarsa.

A gefen bed ?in ya zauna tare da ?aura kayan abincin a saman side drawers. Cool murmushi ya sakar mata kafin ya ce. "What are you thinking queen of beauty?".

?ara ru?ewa ta yi da ya yi murmushi, dan kuwa wani irin sihirtatcen kyau ne ya sake bayyana, ga dimples ?in nan nasa masha Allah.

Jin bata amsa mashi bane yasa ya ?an kwanto da kansa ka?an ya le?a face ?inta. "Ko dai barci kike yi a zaune ne?". Ajiyar zuciya ta sauke. "A'a idanuna biyu, kawai ina ganinka ne?".

"Na yi maki kyau ne?". Cikin wani irin murya ya yi maganar tamkar mai jin barci, bayan kuma yanzu ya gama tikar rawansa. Kai ta gya?a mashi tare da cewa. "Sosai ma, kana da kyau matu?a". ?an matsowa kusa da ita sosai ya yi. "Na kai ki kyau ne?". Kamar mai ra?a ya yi maganar.

"Har ma ka fini". Siririn murmushi mai ?ayatar da mai kallonsa ya saki. "To taso ki bani abinci a baki, daga nan sai na gaya maki gaskiyar cewa kin fini kyau na kuma tabbatar maki da hakan". ?an zaro idanu ta yi. "Abinci a baki kuma? Ka zama Pretty ne? Ni gaskiya ba zan iya baka abincin a baki ba ka yi girma, kawai ka ci da kanka".

Ma?e mata shoulder ?insa ya yi tare da shogwa?e fuska sosai, kamar zai sa mata kuka ya ce. "Ni bana iya cin abinci har sai idan ?an'matan kyawawa kamar kece suka bani a baki"........... Wlh Ronnie yana iyashegensa son ransa, sai kyawawan tattabaru ne zasu bashi abinci ya ci.

Aikuwa sake baki ta yi tana binsa da kallom mamaki, wani irin kyau na musamman ya yi mata da ya yi shagwa?ar nan, ashe ya iya shagwa?a kamar Pretty?....... Ni kam na ce menene ma Ronnie bai iya ba, ai wannan ku gansa ne kawai ku barsa.

Sai ya tuna mata da Pretty sarkin shiririta da shagwa?ar, nan take face ?inta ya sauya na tuna ?ar uwar tata da ta yi.

"Haba mana queen of beauty, ba zaki bani a baki ba? Ko kina son na zauna da yunwa ne?". Ya fa?a a shagwa?e har da turo baki....... "Idan fa ina jin yunwa bana iya yin komai, kuma kuka nake yi, idan na yi kuka kuma Floris ba zata barki ba, dan kin saka mata beb ?inta kuka! Sai ta zaneki, yaya ma ba zai barki ba". Omg yadda ya yi maganar sai wanda ya gani!!.

?ara zaro idanu ta yi, bata ki ya yi ta yin magana cikin shagwa?ar nan kada ya dai'na ba, ya tashi kanta matu?a.

Ganin sai kallonsa take yi babu ko kyaftawa kuma ta ki ta yi magana ne yasa ya kai hannu ya kyasta mata yatsunsa a saitin fuska. Lumshe idanunta ta yi tare da sake bu?e su, sai ta sakar mashi cool murmushin da ya sanya shi lumshe idanu shi ma, ta tafi da imaninsa, yatsa ya sanya mata a dimple ?inta yana fa?in. "Like mine". Jinjina mashi kai ta yi alamar e haka kamar dimple ?insa.

"Will you going to give me the food or zaki barni da yunwa na kwana". Kai ta fara girgizawa. "A'a i will, ba zan barka ka kwana da yunwa ba". Jan karan dogon hancinta ya yi tare da ?auko trayn abincin ya ?aura a saman gadon.

"On bed kuma? Why not mu sau?a ?asa?". Cewarta. Girgiza kai ya yi ba tare da ya yi magana ba ya fara bubbu?e abincin.

Da mamaki take ganin irin abincin nasu, nama ya sanya wu?a ya yanko mata jajir ya ji kayan ha?i sai zuba kamshi yake yi. Saitin ?an bakinta ya kawo mata namar alamar ta bu?e baki ta kar?a. Har zata bu?i bakin sai kuma ta ce mashi. "Namar menene wannan?". Ba komai yasa ta tambaye shi ba face ?azun ya gaya mata shi christian ne, annabi isa suke bautawa, shi bai san wani Allah ba bayan Jesus, wannan dalilin yasa ta tambayesa.

A takaice ya ce mata namar ?awisuce da na jimmina. Nannauyar ajiyar zuciya ta sauke wanda yasa sai da ya kura mata idanu. "Lafiya kike sau?e ajiyar zuciya haka?". "Nagodewa Ubangijinmu da yasa ba namar pig bane, shi ne yasa na sauke ajiyar zuciya".

"Baki cin namar pig ?in ne?". "Allah ya haramta kai kana ci ne?" Kai ya fara girgizawa tare da fa?in. "No am not, kai ni kwata kwata ma bana cin nama idan bana ?awisu ba, shiyasa kika ga shi ne kawai a cikin abincin nawa".

Jinjina kai ta yi alamar ta ji da?i a ranta, daga nan ta fara bu?e baki yana bata abincin yana zuba mata hira mai da?i. Sam bata san lokacin da ta ci abincin mai yawa ba, tun da ta zo gidan dama ban da ruwa babu abin da take sha, sai ta ?an tsakuri abincin ta bari, to yau dai ya ?ebe mata kewa ta hanyar da?a?an kalamansa, sai ka rasa a ina yake koyo kalamai masu kwantar da hankali, wanda zasu sanya mutun yin abu ko bai yi niya ba.

Sai da ya tabbatar ya cika mata ciki tab, sannan ya bata izinin ta bashi a baki. Ba musu ta kar?i spoon ?in ta fara ciyar da shi. Tun da ?an'matan nasa wato su Floris suke ciyar da shi a baki bai ta?a jin da?in da ya ji a yanzu da ta fara bashi ba, har wani lumshe idanu yake yi idan zai kar?i abincin. Yau yawan abincin da ya ci wlh a iya saninsa bai ta?a cin abinci mai yawan shi ba, abin ya bashi mamaki.

Bayan sun kammala cin abincin ne ya bu?e takardunsa da ya zo da su ya fara karatu, sun kusa fara Exams na karshe, duk tsiyar da yake yi baya wasa da karatu, dan in ya sauka daga kan turbar first class ya yi alkawarin ba zai yafewa kansa ba, shiyasa yake warewa karatun lokacinsa baya ha?a shi da komai saboda sanin mahimmancinsa.

Shiru ta zuba mashi idanu tana ta kallonsa har misalin karfe 3 na dare, a nan ne barci ?arawo ya fara ?ebarta, gyangya?i ta fara yi ta zo zata kifa a kan gadon kamar wani walkiya ya tareta da hannunsa, tun ?azun rubutu yake yi tamkar baya kallonta, ashe dai yana kallon duk abin da take yi, sai da ta zo zata fa?i ne ya nuna yes yana kallonta. Tarota ya yi a in da ya kwantar da ita a saman laps ?insa ya cigaba da abin da yake yi. Sai misalin karfe 4:30 sannan ya kammala, a hankali ya jawo pillow ya kwantar mata da kanta tare da mi?ewa da nufin ya fice, du?awa a kanta ya yi tare da manna mata sumbata a goshi kafin ya nufi waje.

Abin mamakin kuma shi ne yana fita ?akin Black Tiger ya nufa a wannan tsohon daren, koma ace gari ya kusa wayewa, to me zai je yi a can?............... PRINCESS TEEMA TAKU CE TA AMANA. ________________________????

JIMETA..............NIGERIA

After some times. (Bayan wani lokaci)

Sosai Jaish ya yi sabo da Bappa, sai dai har yau har gobe yana nan da wannan balai'n kunyar tasa, a tsawon zaman da suka yi da Bappan bai ta?a ?ago idanu ya kalli cikin idanun Bappan ba, wani irin azabbabben kunyarsa yake ji, a tare suke zuwa kiwo, yana rakasa, amma ko Bappa zai yi yaya ba zai ta?a yarda su ci abinci a tare ba, idan Mahreen ta kawo masu abinci a wajen kiwon kwanika biyu take zuwa da shi, Bappan ya zuba mashi namarsa daban ya zauna a gefe can ya ci, har yau har gobe kuma bai ta?a kwatanta ?an?ana irin abincinsu ba, ko kallon abincin ma baya son yi, sai dai kuma a yanzu ko magana da fillanci Bappa ya yi wa su Mahreen yana iya gane me yake nufi duk da baya magana. Kun san yaran Momma fa da shegen kaifin basira, to tsab yake gane duk abin da zasu fa?a, magana ne dai shiru har yanzu baya yi, Bappan ya yi iyaka yinsa amma har yanzu Allah bai bu?e mashi bakin nasa ba.

Mahnoor yanzu ta rage tsoronsa sosai, ita kuwa Nenne har yau har gobe tsoronsa take ji sosai, dan kuwa yanzu ne ma yake bawa jama'a tsoro, idan yana tsaye sai su ga ya ?ara kyau sosai, bare kuma idan ya ?ago idanu ya kalli mutun, ya ilahi sai mutun ya ji kamar ya yi ta kallonsa a sace ba tare da sun ha?a idanu ba. Har yanzu kuma idanunsa suna nan jajir da su, da alama dai akwai abin da ya ?ata mashi idanu, bappa ya yi zaton a haka idanunsa suke shiyasa bai yi ?o?arin nema mashi magani ba!.

Mahreen kuwa iyashege da fa?a sai abin da ya cigaba, baka isa ka ta?ota ka kwana lafiya ba, bare ma yanzu da ake bala'in jin tsoron gidansu saboda Jaish ?in, ai sai iyashegen nata ya ?ara gaba da lasisinta, idan ka yi mata abu sai ta ce wlh sai ta gayawa Hammanta aljani ya zo wa mutun da daddare ya sumar da shi ko ya kashe, in takaice maku yanzu ko manya basu dukanta, Allah sarki Inna Rabi, tana ji tana gani Mahreen zata daki ?a?an mutane a islamiya amma saboda tsoron Hammanta aljani bata hukuntata, duk yarinyar nan Mahreen ta gama baza sunan Jaish a kauyen nasu da sunan ya ce zai ramata duk wanda ya ta?ata, shi kuwa bai ma san tana yi ba, dan shi ko kallonsu ma baya son yi, saboda tsoronsa da suke nunawa a filli yana mugun ?ata mashi rai......... Mahreen fa da alama zuwan aljani Jaish gidan nan nasu gaba ya kaita, ga shi yanzu har respect ake bata a kauyen gaba?aya dan tana da Hamma Alhaji..........??

Kamar kullun Bappan ya ka?o shanayensa zasu dawo gida, dabbobin suna gaba shi da Jaish kuma suna baya, Jaish baya ta?a yarda ya jera kafa?a da shi, dan kunyarsa da yake ji.

Tun daga nesa suka hango cincirindon matasa da ?anmata. A takaice Bappa ya ce. "Na tabbata da Mahreen a wannan wajen".

Ai kuwa bai gama rufe baki ba ya hangota Mahnoor da wata ?ar budurwa ta wajen Inna Rabi sun ri?eta suna bawa wani matashin bafulatani hakuri, ita kuwa sai surfa mashifa take yi a kan wlh ba zata barshi ba.

?aga kafa da sauri Bappa ya yi domin ya isa garesu, ganin yana sauri yasa Jaish ma yin saurin bin bayansa.

Ko da suka isa wajen Bappa ya tambayi me yake faruwa? A gefe guda Jaish ya tsaya tare da juyawa yana kallon dabbobin nasu yadda suke tafiya. Mahnoor ne ta ce. "Bappa muna tafiya ne wannan yaron Inna Rabin ya cewa Mahreen ta yi kwalliyar aljanu, shi ne ta zagesa shi kuma ya mareta". Sai ta ce ba zata barsa ba, tun ?azun muke bata hakuri taki hakura, shi kuma ya ce mu saketa ta zo sai ya yi mata ?an banzan duka. Bawan Allah bai san wacece Mahreen a kauyen ba, bai san tana da Hamma aljani ba, yau ya dawo daga wajen kiwo, ya tafi bayan dutse ne na tsawon shekaru da dama!.

Hakuri Bappa ya fara bata tare da lallashi yana cewa tazo su tafi gida ta bar yaron, ina ai kafewa ta yi a kan ba zata zo ba sai ta rama marinta, anyi juyin duniyar nan taki, daga karshe ma ihu ta fara kurmawa tana fa?in Bappan ya kyaleta ta rama marinta.

Da yake shi Jaish yana ganin yadda bappa yake fama wajen rabon fa?arta kullum, idan ba'a barta ta rama abin da aka yi mata ba fa?ar bata karewa, ko an rabasu anjuma sai ta koma, dan haka sai ya juyo yana kallon Bappan. Ha?i?a ya tausayawa dattijon nan yadda yake ta faman rarrashinta tana tirjewa. Hakan yasa ya matso in da suke tare da dallawa yaron da ya mareta ?in mari a matsayin ya ramata dan fa?ar ta mutu kawai.

Haba bawan Allah ya ji hannun maza sai zubewa ?asa ya yi, ko kallon in da yaron yake bai yi ba yasa hannu ?aya ya ?auki Mahreen ?in sai saman shoulder ?insa ya nufi hanyar gida da ita ya baro su bappa a wajen........ Ai wani musulmin nutsuwa a jikinsa ta yi, dan tana bala'in shakkarsa.

A guje matasan wajen suka watse yau aljani ya mari wani ya suma............. Nima tsabar tsorata na ha?a kayana sai gidanmu har ina jefar da camerata na ?auko maku rahoto........

??KADA KU MANTA WANNAN DADDA?AR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE????

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH ????

??RAWANIN ?? ZALINCI ????

????????????????

FATEEMA ZAHRA MUSA ????? ??A-K-A ???????????????? ????????????

?????????? 21/10/2024.....??????

For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull