Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 61
Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 61: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 61. Da yatsa ta nuna Prince dake zaune yana binta da kallon mahaukaciya, cikin…
3,362 words
Da yatsa ta nuna Prince dake zaune yana binta da kallon mahaukaciya, cikin tsawa ta fara da fuck kafin ta ?arisa da tun kafin ta rufe idanu ta bu?e su tabbatar sun bar gidan nan, har da wani cewa kada su yarda su bari ta sake ganin wa?an nan dattin kafafun nasu a ?asar nan ma bare gidan nan.
Nasan yadda take surfa masifar nan zaku yi tunanin ko dai ubanta wani hege ne a ?asar ko, to ubanta ba kowan komai bane, duk ta?amarta dai mu?amin daddyn Smart ne da kuma shi Smart ?in, hasalima iyayenta bayi ne a ?ar?ashin masarautar England ?in suke, a can suke da zama, amma sai shegen baki gareta da gadarar tsiya.
Ku dai kunsan jinin sarauta basu ?aukar wargi komai ?an?antarta, dan haka Prince bai yi wata wata ba ya mi?e ya ?auketa da wani irin kafirin mari mara mix, sai da ta yi wani irin tangal tangal kamar wadda ta yi tatil da wine ta bugu. Har wani gaba ta yi kamar zata kifa a kansa, sannan ta ?an yi baya.
Da farko ma shi Prince da ya shigo ya ganta har ya ji ya fara kamuwa da sonta, dan fa wlh ba karya kyakkyawa ce sosai, sai bala'in rashin kunya da masifa ga iya makirci.
A fujaje dad ya mi?e tsaye, ita ma mom mi?ewa ta yi suna jinjinawa karfin hali irin na wannan Prince ?in, kazo gidansu yarinya neman alfarma kuma ka mareta a gaban iyayenta?! lallai ka kai ?an duniya.
Iyayen Heleenar kuwa suna zaune sun yi shiru, dan kuwa su sunsan ya karfin iko England kingdom yake, basu isa su ce zasu ja da su ba, shi dai dad yana da damar iya yin magana a matsayinsa na mai ri?e da mu?amin president, amma su sai dai shiru da ido kawai.
Dad ne ya dakawa Prince ?in tsawa a kan meyasa zai maran masa yarinya a kan dan ta ?an yi wa?an nan maganganu?.
Rai a da?ile ya ce shi ba zai iya ?aukar rainin nan ba, dama shi bai so zuwa ba, saboda takurawa mahaifinsu da kanwar tasu ta yi ne yasa aka wakilta shi dan dole, su basa ?aukar wala?anci.
Tsawa mai sauti dad ya sake daka mashi a kan dan baya ?aukar wala?anci sai ya dakar mashi yarinya a gabansa ne? Ai tun da su suka zo neman alfarma har gidansu sai su yi hakuri da duk abin da zasu gani.
"I can't tolerate nonsense you already knew that!!". Cewar Prince, ya yi maganar yana nuna dad da yatsa!.
Mom ce ta tari zancen daddy da yake ?o?arin fa?a da cewa. "It's okay, please and please we're so sorry for all...........".
Katse mata maganar dad ya yi da cewa. "Which kind sorry are you talking about? Shin mun yi masu something wrong ne?".
Lumshe idanun ta yi ta sake warosu a kansa, tasan halin daddyn dama, shi ma dai yadda kukan san jinin sarauta haka yake da kafiya, zafin rai, izza da rashin yafiya cikin sauri.
Baiwar Allah ta so ta kashe wutar tun bai yi nisa ba, amma haka daddy ya murje idanu, cikin ?acin rai ya kira securitys a waya, tana ce mashi a'a, dan ita tana son zaman lafiya da kowa, idan ma rabuwa ne su rabu da kowa lafiya cikin mutunta juna dan baka san me gobe zata haifar ba. Tana hana shi amma yaki kulata ya damka Prince ga securitys, ya ce maza aje a ladaftar mashi da shi.
Mom kamar zata yi kuka, tana a'a yana yi. Cikin ?acin rai yayar Prince ?in ta fita daga parlourn, mom na kiranta tana tafiya.
Wajen jerin gwanon dallah dallah motocin da ya kawosu gidan ta nufa, kai tsaye ta bu?aci da su mayar da ita airport, abin ya kwa?e masu, dole ta isar da labarin ga mahaifinsu cewa an rufe yarima da hanzari.
Sai magiya Mom take yi mashi a kan yasa a saki yarima ya koma kasarsu please, ina ya ce sai ya ?an?ana ku?arsa, zai san cewa shi ba sa'ansa bane da zai zo har cikin gidansa ya marar mashi ?a.
Hajiya Heleena kuwa sai cika take tana ?atsewa, rarrashin ta dad ya rin?a yi, da alama shi mutum ne mai shagwa?a yara sosai.
Cikin fushi fuuuu ta wuce room ?inta ta barosu a parlour, da wani shegen takalmarta masu uban tsini. Da sauri mum ?inta and mom Smart suka bi bayanta dan su je su rarrasheta. Zama dad ya yi a saman sofa yana sauke ajiyar zuciya. Shi kuwa daddyn Heleenar ya yi shiru yana ganin ikon god kamar wanda ruwa ya cinye.
Duk wannan abin da yake faruwa Smart yana zuba barcinsa cikin kwanciyar hankali da nutsuwa su suna nan suna fa?a a kansa.
_______________________????
KINGDOM OF POWER ??????
JAWAD AND RIZWAN.
"Jawad what's going on? Your face looks like you're hiding something for me". Cewar Rizwan, ya yi maganar yana ?o?arin zama a saman visitor's chair.
"Kai yaya Rizwan zaka fara ko? Ni babu wani abin da nake ?oye maka".
"To why ka tafi baka mun sallama ba? And where's Jaish? Nasan dai kullum kuna tare, but tun da nazo ban gansa ba".
Nan take face ?insa ta sauya, ya sosa mashi in da yake matu?ar yi mashi kaikayi, dama da kyar ya iya danne tashin hankalinsa yana ?a?alo walwala da farincikin dole.
Kasancewar yasan Chuchu tana cikin office ?in sai ya ce. "Jaish yana nan, abubuwa ne suka sha kansa yasa baka ganinsa". Idan baku manta ba Momma ta ce kada ya yarda ya fitar da zancen ?atar Jaish ?in, da ace shi da Rizwan ?in ne kawai a office ?in, to da zai iya gaya mashi gaskiya, amma Chuchu tana ?ar?ashin table.
"Jawad seriously you're not okey". Ya fa?a yana kare mashi kallo, sai wani sunkuyar da kansa ?asa yake yi, yau dai ya dawo kamar Jaish, kunya yake ji.
"Me ka gani da kace am not okey?". Ya yi maganar dai still bai ?ago ba.
"Abin ne da mamaki, yau na zo office ?inka ko ruwa baka bani ba bare black coffee, sai wani sunkuyar da kai kake yi abin da ban ta?a gani ba".
Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa. "Am so sorry aiki ne suka mun yawa yasa na manta, amma bari na ?auko maka".
Yana ?o?arin mi?e ya yi saurin ce mashi. "No, go back and sit down to continue doing your work, ni tafiya ma zan yi, i want to go to the supermarket, there is something I want to buy for your Aunty".".
?an zaro idanu ya yi. "Yah Rizwan kana bani mamaki fa! Wai yanzu da gaske kai ne kake batun aure? Ni ban ma ga wacece Aunty tawa ba, baka nuna mun ita ba".
Cool murmushi ya saki. "Ba dole na yi batun aure ba, Auntyn taka special ce, ta ru?ar dani sosai, a duk time da na kalli face ?inta bana iya rintsawa a wannan daren ranar, kwana tunaninta nake yi, she is different from everyone else, ban ma san ta ya zan gaya maka yadda take a raina ba, abin ya wuci tunaninka, and babu wasu kalmomi da zasu iya zayyana yadda nake jinta a rai'na, amma dai bari na je na dawo zamu ha?u a gida in gaya maka yadda nake sonta".
Jawad since he started talking, he was silent and listened to him while smiling, and he noticed that they're in the same situation, because he also don't have the words that he could describe how's he love his chuchu.
Sai da ya kai aya ne ya ce. "Yah Rizwan now ka zama ?an love wlh, seriously zaka yi kyau da aure sosai wlh". Yana magana yana murmushi.
Murmushi shi ma ya yi tare da mi?ewa tsaye. "Idan na biye maka tabbas ba zan yi abin da zan yi ba, dama kewarka yasa na fara zuwa dubaka". Ya yi maganar cikin tsantsar kaunar ?an uwan nasa.
Mi?ewa Jawad ?in ma ya yi tare da mi?a mashi hannu suka yi musabaha, sannan Rizwan ?in ya nufi waje, Allah ya tsare ya yi mashi, da amin ya amsa tare da ficewa waje.
Komawa ya yi ya zauna yana sauke ajiyar zuciya. Duk abin da suka fa?a tana jinsu, haka kawai ta ji Yah Rizwan ?in nan ya kara burgeta saboda yadda yake nuna kauna da kulawa ga Yah Jawad ?inta...... To fah e lallai Chuchu ta yi nisa.
Tana tsaka da tunani sai ji ta yi ya shafa face ?inta tare da cewa. "What are u thinking?".
?ar firgita ta yi, da sauri ta ?ago da kallonta izuwa kansa, lokacin guda suka sakarwa da juna cool murmushi, sai kuma ta ?an shagwa?e fuska. "Yah Jawad ni matsa na fito zafi nake ji".
?asa ?asa ya furta. "Da gaske?".
Gya?a mashi kai ta yi alamar e da gaske. A maimaikon ya matsa ?in sai ya kara matsowa kusa da ita. ?ara turo baki ta yi. "Yah Jawad zafi fa nace maka nake ji".
Kumatunta ya sumbata tare da ?an yin baya ya mi?ar da jikin nasa, ya koma ya jingina da jikin chair ?in nasa.
Fitowa ta yi tana fa?in. "Sai na gayawa Yah Rizwan cewa lokacin da ya zo office naka ka sakani ?asan table wai dan kada ya ganni, bari kaga mu koma gida". Tana magana tana kwa?e fuska irin ita a dole zata yi mashi barazanar nan.
Ri?ota ya yi, da murya kamar mai jin barci ya fara fa?in. "Da gaske zaki iya tona mun asiri?".
Kai ta gya?a alamar e. "Okey bari dai na yi maki wani abin ma dan idan mun koma ki ha?a har da shi ki fa?a mashi".
"Wani abin kuma?". Ta tambaya tana ?an zaro idanu, addu'a take Allah yasa ba zaneta zai yi ba.
Matso da face ?insa dab da nata ya yi, kamar zai ha?e fuskokinsu waje guda, in a whisper ya ce. "Rufe idanunki ki gani".
?an siririn ha?a??en hararar wasa ta wurga mashi kafin ta ce. "Yah Jawad to wai ina budurwar taka ne?".
Yadda kuka san wanda yake cikin maye haka ya zama, kamar ya sha wine. A kasalance ya ce. "Jannat wai meyasa kika damu da zancen budurwa ta ?in nan ne? Ko dai kishina kike ji?".
Da sauri ta girgiza kai. "A'a ni bana kishi, kawai ina son in ganta ta fini kyau ne ko na fita?".
"Are you sure that's all?". A hanzarce ta gya?a kai.
"Okey yanzu kuwa ba sai anjuma ba zan gaya maki wacece ita, amma kafin nan rufe idanunki".
Kamar dai bata yarda da shi ba, kamar tana ?an tsoron wani abin haka ta ?an datse idanun nata. Kara matso da face ?insa dab da tata ya ha?esu, suna iya jiyo sautin numfashin juna suna kuma iya sha?a. A hankali ya........
___________________??
Sautin tashin ki?a ne ya kara?e gaba?aya kingdom ?in, an gama shirya komai, an ?awata komai yadda ya dace, dukiya ta yi kuka a wannan party da aka shirya, daga walima mummy ta mayar da shi yazama party, dan an ha?a ne da na murnar cin nasara da suka yi a yaki.
Sai neman Chuchu Auta take yi bata ganta ba, dukka princess sun ci kwalliya na gani a sake kallah, sun fito reras da su, komai cikin tsari da nuna tsantsar mulki ake gudanar da shi, zakarun maya?an da suka fi kowa a cikin kingdom ?in ne suka kewaye hall ?in da ake gudanar da partyn, Hoorain yana tsaye daga bakin kofa shigowa cikin tsantsar jarumta,
Auta dake zaune saman stage, ta tsantsara kwalliya, ta fito a ainahin jinin sarautarta kuma princess, in ma mace ko namiji duk wanda ya kalleta sai ya juyo ya sake kallonta, kai kace ba ita bace, tana zaune kusa da Guyson ?inta, ga Gimbiya Aneesa na zaune a gefenta.
A gaba?aya taron jama'ar dake cikin hall ?in nan ba wanda ta kurawa idanu sai shi, ga Guyson ?in nata ma yau yana kusa da ita yadda take damunsa a waya a kan ya dawo amma bata mayar da hankali a kansa ba.
So take ta kar?i single ?insa da ya ?aure mata hannu da shi ranar, amma bata san ta ya zata sake samun damar ke?ewa da shi su biyu a ke?a??en waje ba, ranar ma Allah ya tsare zasu samu wannan damar ne, tana da bu?atar sake ha?uwar nasu kuma, to me yakamata ta yi? Dole ta nemowa kanta mafita.
Shi ma ?in dai tun da ya har?e hannayensa a saman lion chest ?in nan nasa ita ya zubawa idanu, ba zaka ta?a iya famintar cewa yana kallonta ba har sai idan kana tare kusa sosai da shi.
Baiwar Allah yau ko damar yi mashi magana bata da shi, idan tana son zamansa lafiya to kada ta kula shi, dan kuwa dai yau idan ta ce zata kula shi zata ja mashi wani bala'in ne, barema yadda uncle Taheer yake wajen ai ba zai bari ba.
Tunanin yadda zata yi ta fara yi. Can sai wani tunani ya fa?o mata. Da sauri ta mi?e tsaye, sai sakin wani irin murmushi take yi ta samu mafita.
"Where are you going?". Guyson da wanka ta bi jiki ne ya yi magana, guy ?in nan yau ha?uwa ta musamman ya yi, shigar henley shirt and cargo trouser ya yi, kaya sun bi jiki Masha Allah.
"Yah Omar zan je duba Aunty Chuchu ne, kaga bata zo ba".
?an wawwaigawa ya yi domin duba Chuchun, a nan yaga tabbas bata a wajen. "Okey sit down let me look at her". Ya fa?a a tsanake.
Tamkar zata sa ihu ta ce. "No Yah Omar, ka zauna kawai kada ka wahala bari ni na dubata by my self ka ji?".
Da yake basa son ?acin ran juna sai ya yi na'am da zancen nata, amma sai ya ce ta samu ?an rakiya.
Rai a farance ta amsa da. "Already ni ina da ?an rakiya ai, Hoorain zai rakani".
Ya yi mamakin ganin karuwar farinciki a tattare da ita lokaci guda, amma bai kawo komai a ransa ba ya amsa mata da to kada ta jima.
A hanzarce ta nufi step na sauka daga wajen, da ido uncle Taheer dake zaune kusa da mama suna hira ?asa ?asa ya bita, yadda kuka san son Autar nan yake, ya cika nuna kishi da kulawa a kanta, da yanzu zai ganta a tare da Hoorain ba ?aramin fa?a zai yi mata ba, kuma zai ce sai ya hukunta Hoorain ?in, yana ?aya daga cikin wa?an da suka hanata yiwa Hoorain magana bayan Jaish kenan.
Mi?ewa ya yi da nufin ya bita dan ya ji ina zata je ?an uwa dukka suna nan? A lokacin King bai kai ga shigowa cikin wajen ba, babu tabbacin ma zai halarci taron, dan yana can suna zama ta tattaunawa da dattawan fada, duk zama ce a kan Spender, duk wani amintaccen dattijo na fadan ya halarci tattaunawar, commander Zafar kam shi ne ma a kan gaba.
"Koma ka zauna ai bamu gama maganar ba". Cewar mama.
Ba dan ya so ba ya koma ya zauna dan su kammala maganar, ya so bin bayanta yaga ina zata je sai ya rakata, amma ya kudurci niyar in har bata dawo ba suka kammala magana sai ya bi bayanta.
Ita kuwa cikin nutsuwa tana taku wanda ya ja hankulan jama'a da dama a kanta, da yake takalma high ta sanya, kuma ?asar wajen tiles ne, sai yake bada sauti duk in ta yi one step, ga manya manyan ?a?an sarakuna, ?a?an shuwagabannin ?asashe da dama, baki dai iya baki sun halarci wannan taro na mummy.
Yadda take tafiya suna binta da kallo hakan ba ?aramin ?ona ran Hoorain ya yi ba, ya ji babu da?i, haushin takalmar nata ne ma suka kama shi, kamar ya je ya ciresu ya jefar, amma bai isa ba, bashi da damar yin hakan.
Ya lulu?a duniyar tunanin ha?e da bakincikin yadda maza suke binta da kallo, bai ankara ba sai jin sautin ?an siririn muryarta ya yi tana fa?in. "Hoorain mu je ka rakani garden ?in babban yaya". Ta kai karshen maganar tare da wucewa gaba.
Bayanta ya bi, yana taku cike da tsantsar jarumta sosai.
Suna fita daga hall ?in ta fara fa?in. "Hoorain yanzu haka zamu iya samun gonar daddy a bu?e?".
Yadda suke tafiya gwanin birgewa, gata ?ar karama a gabansa, dan Hoorain yana da tsawo da cikar halitta sosai, ya tasata gaba, ita kuma ta ja mashi tafiya irin na mata, dan kuwa yadda take tafiya a hankali hankali sai ya ji kamar ya ?agata sama kawai sai ya fi mashi, yana da zafin nama, ba zai iya jurar irin wannan tafiya tata ba, tafiyar tata kayan haushi ne a wajensa, dan bata sauri.
Shiru ya yi tamkar ba zai amsa ba, sai da ta dakata daga tafiyar da take yi ta juyo da kallonta a kansa, sannan ne ya ?an kawar da kansa tare da bu?e baki zai amsa mata kenan suka ji sallamar wani ta bayansu.
A tare suka kai kallonsu kansa. Wani matashin balarabe ne da ba zai wuci 23 years ba, ?a ne ga sarki Egypt.
Hoorain ne ya amsa mashi sallamar. Wani irin ?as?antacen kallo ya wurgawa Hoorain ?in, a gadarance ya ce. "Bada kai nake yi ba malam bodyguard, ko an gaya maka prince kamar ni ina magana da irinku ne? Ni idan ina waje ma wa?an da suka fiku ma basa magana bare ire irenka".
?aure fuska sosai ta yi, maganar ta mata zafi, ta ji babu da?i sosai, a kan me wannan ?azamin zai ce wa Hoorain ?inta bodyguard ya kuma yi mashi magana a gatse haka?.
?arisowa wajensu ya yi yana sakin murmushi, ita ya nufa da nufin ya yi mata magana. Gabansa Hoorain ?in ya tare ba tare da ya yi mashi magana ba, ya dai hanasa isa gareta ne kawai.
Hannu yasa da karfi zai hanka?e Hoorain ?in, ya turesa ya wuce ya isa gareta, sai dai ina ko motsa Lion chest ?insa ya kasa, kamar dutse haka ya jisa.
"Hoorain ka kyale wannan mu tafi da wuri ka ji? Dan bai san ciwon kansa ba da alama". Ta fa tana ?ara ?aure fuska sosai.
Dan jinjina mata kai ya yi tare da juyawa, ta wuce gaba ya rufa mata baya. Da sauri wannan guy ?in ya sake shan gabanta yana fa?in. "Magana nake son yi dake".
"Bani da lokacin yin magana da ire irenku da basu san darajar ?an adam ba, Hoorain ka ce ya tashi mun daga hanya na wuce". A dake irin babu wasa a tattare da itan nan ta yi maganar.
Aikuwa da hannu ?aya Hoorain ya cakumosa ya watsar gefe guda, dama ga shi kamar bulala ?an siriri.
Cigaba da tafiya suka yi tana tambayarsa ina wancan single ?in da ya ?aure mata hannun da shi ?in nan ranar.
Shiru ya yi, har ga Allah baya son bata single ?in, dan haka sai ya ce mata ya jefar, dai'dai lokacin kuma suka shiga cikin garden ?in.
Kuka tasa tana fa?in dole ya je ya ?auko mata, wato dama kyamarta yake ji da dan jininta ya ta?a rigarsa shi ne zai jefar ko?. Rarrashinta ya fara yi tare da ce mata ta bashi daga nan zuwa dare tabbas zai nemo mata.
Da kyar ya samu ta yi shiru, bayan ta yi shirun ne ta zauna saman sofa tana aikin binsa da kallo, ya yi ?asa da kai kamar mai tunanin wani abin.
Sai da Guyson ya kira wayarta dake hannunta ne ta ce su koma, tana son yin hira da shi, shi kuma bai iya surutu ba, sai dai ya tsaya shiru kamar mutum mutumi.
Suna a hanyar komawa suka ci karo da uncle Taheer, cikin ?acin rai ya fara tambayar ina suka je, ita ce nan ta bashi amsa.
A takaice ya ce ba da ita yake magana ba, da Hoorain yake yi.
Murya a sanyaye ya maimaita abin da ta fa?a na in da suka je. Cikin bada umarni ya ce daga yau ma kada ya sake jin ta yi wa Hoorain magana, zai yi magana da dad ma a kan yanzu bata bu?atar mai kareta ko kula da lafiyarta, gasu a cikin kingdom ?in me amfaninsu? Dan haka ya haramta sake ganinsu a tare.