Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 63
Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 63: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 63. Ko tsoro bata ji, ga shi dare ne, bata ji tsoron ko wani zai iya biyo bayanta…
3,368 words
Ko tsoro bata ji, ga shi dare ne, bata ji tsoron ko wani zai iya biyo bayanta ba. Kai tsaye wani sassa tangameme mai girman gaske a cikin gidan ta nufa, tana tafiya tana ?an waige waige, duk in ta ga wani daga cikin maya?a zai gifta sai ta la?e a wani wajen har sai ya wuce, sannan ta fito ta cigaba da tafiya.
Bata kai ga shiga cikin part ?in ba, tana a tsakiya tsakanin part ?in uncle Abbas da in da zata je ?in, dai'dai wajen wasu flowers masu kyau da aka shuga, wajen akwai ?an duhu duhu sakamakon bishiyoyin mangoro guda uku dake jere a wajen. Tana ta zuba uban sauri kwatsam ta ji an toshe mata baki ta baya an kuma jata an nufi wata hanya ta daban da ita.
Ga shi an rufe mata baki ba halin yin ihu.......,. To fa wanenen da wannan aiki kuma? Sannan ita Auta me ya kaita fitowa waje da middle night ?in nan? Ina zata je?.
_____________________________???????
Chuchu kuwa, hira ta biyewa Yah Rizwan suna yi, daga karshe ma sai ya kirata suka cigaba da zuba soyayya, ya ce yana son ganinta dan yau gaba?aya bai ganta ba, shi ma dai bai zauna ba, amma idan ba damuwa zasu iya ha?uwa yanzu.
?an juya idanu ta yi da nufin ta bashi amsa, kwatsam idanun nata suka sau?a a kansa. Yana tsaye a bakin kofar shigowa ya har?e hannayensa a saman kirjinsa.
Kayan barci ne a jikinsa shi ma, ya yi ta kiran layinta ne yana nuna mashi busy shiyasa ya tako da kafafunsa ya zo ya ganta, ya je room nata a part ?in momma bata nan, yasan tabbas tana nan, shi ne ya zo.
A fujaje ta cire wayar daga kunnenta tare da mi?ewa zaune, sai a lokacin kuma ta tuna ashe shi take so ba Yah Rizwan ba. A gaskiya wautar Chuchu na dayawa wlh, kuruci dangin hauka.
Shi dai bai ce mata ko uppan ba ya tsareta da idanun, nan take ta tsargu ta kuma shiga ru?u, ?an kame kame ta fara yi kamar zata yi kuka.
My people's me kuke tunani? Shin Jawad ya ji hiran da take yi da Rizwan ko bai ji ba? Idan ya ji me zai faru? Tun wani lokaci yake tsaye a bakin kofar tata? Shin da gaske Jawad ?in take so ko Rizwan?. Akwai bada?ala a cikin kingdom ?in nan, ni dai bari na le?a Black Tiger kafin na dawo wata kila Jawad zai iya ?arisawa ciki mu ji da me ya zo?.
______________________________????
BLACK WORLD??????
Wasu irin jiga jigan jirage wa?an da suka amsa sunansu jirage ne suke shawagi a sararin samaniyarsu, jirage ne masu kirar Mirage 2000, A400M Atlas, suna da matu?ar girma fiye da tunaninku.
Kowani jirgi kansa na tambarin bakar damisa ce, sannan a jelarsu ma akwai tambarin black tiger, sun kai su 20 a sararin samaniyar suna shawagi, ba jiragen ko'ina bane face na Black Tiger, mallakin black tiger ne dukkansu, idan baku manta ba na gaya mu shi fa kowace ci gaba yana kawowa birninsa, baya wasa, dan burinsa ya zama number ?aya a duniya, dan haka ya mallakawa birnin tasa jirage dayawa wanda suma zasu goga da kowace ?asa, ma?udan dukiya yasa ya sayi jiragen, in dai dukiya ce Allah ya mallakawa Black Tiger, yana amfani da ita ta hanya mai kyau kuma, matsalarsa ?aya shi ne wannan burin nasa na son ya mallaki duniya, wannan ita ta ri?i?ar da shi izuwa ba?in azzalumi, yana nemanta ne a fujajan, hakan yasa yake taka kowace irin doka.
So a takaice dai gaba?aya jiragensa ne, bayansu ma yana da wasu, ita kanta dukiya idan ta gansa sai ta dur?usa mashi.
Kai tsaye katafaren airport ?insu suka nufa, shi kansa airport ?in sunan Black Tiger ne a manne a jikinsa, sannan ko'ina jikin bango akwai zanen bakar damisa, hakan zai kara tabbatar maku da karfin ikon da yake ji da shi.
Abin da wa?an nan jirage suka ?auko zai baku mamaki sosai, ba komai bane face robbot da ya saya daga ?asar China, duk dan shirin yakar duniya. Robbot guda 500 daidai ya sawo abinsa, kada kuso ku ji ma?udan ku?a?en da yake zubawa wajen sayan Robbot ?in nan, billions of dollars ake maku magana, amma haka yake zube ku?in ya sayesu, kuma ko jijjiga bai yi, da yake kullum suna kan ha?ar ?anyar gold, ga kuma ?anyar mai da sauransu.
Master Devil ne ya jagoranci zuwa sayan wa?an nan Robbot ?in, ya tabbatar da ingancinsu, haka shi ya jagorancesu izuwa cikin Black Tiger empire.
Gaba?aya Robbot ?in kuma mazane, an zuba masu kirar karfi kamar samudawa, ga su da tsawo, sai sun baka tsoro idan ka gansu, da alama Black Tiger ya gama shirinsa na fita yaki Spender kawai ta dakatar da shi.
After some minutes.
Kwance yake a saman katafaren bed ?insa, ya yi shirun yana fuskantar celling, da alama wani tunanin yake yi, pajama ce milk color a jikinsa, da ganin face ?in nan nasa zaka fahimci yana cikin damuwa sosai, tun jiya da ya rufe kansa a ?aki yaki bu?ewa, da yunwa ya kwana, ba yadda Floris bata yi ba a kan ya bu?e kofa amma yaki, ta buga har ta gaji, yaki kulata, kuma yana jinta, daga karshe ita ma a bakin kofar tasa zaune ta kwana, dan bai ta?a yi mata irin hakan ba, yau ne farko kuma ta kasa jurar hakan.
Ta saba kafin su yi barci sai sun sha hira, wani lokaci sai su kai karfe 2 na dare suna hira, kuma shi yake rakata room nata, ya yi mata abin da ya saba wato sumbata, sannan ya rufa mata barko tare da kashe mata wutar ?akin kafin ya wuce nasa ?akin, amma yau shiru, ko abinci ta gagara ci, dan shi ma bai ci ba, Allah sarki sabo fa wani lokaci bashi da da?i, dan idan anzo rabuwa ko wani abin ya faru akwai wahalar iya jurewa, to ita dai Floris ta gaza jurewa, babban matsalar ma shi ne bata san me yake damunsa ba.
Yana jin sai kiran wayarsa ake yi amma ko kallon wayar yaki yi, kansa ce take ?an sara mashi ka?an ka?an saboda yunwa, yau yana da buga wasa, amma ya sanya a ransa ba zai je ba, dan ya yi alkawarin matsawar yayan nan nasa bai dawo mashi da Sweetie ba sai dai ya mutu a cikin wannan ?akin, sai dai kuma yana son ya fita ya je ya samu master Devil.
Yau sai ya ji dalilin da yasa master zai shiga rayuwarsa, a kan me zai wani cewa yayansa ai shi ya gaya mashi yana son Sweetie? Duk dan mugunta, dan yana son a rabasu, da yake shi kansa Black Tiger yana zargin hakan, saboda yana ganinsu, yana ganin dik abin da suke yi, hakan yasa ya fara zargin cewa akwai wata a tsakaninsu, shi kuwa master ya tabbatar mashi da hakan, har da karyar cewa wai Ronnie ne ya gaya mashi yana sonta, gaskiya master bakin mugu ne, ya iya shirya kutunguila.
Daga karshe da kiran wayar ma ta dame shi sai ya ?auketa ya makata da jikin banko yana huci kamar wani tiger. Watsa watsa wayar ta tarwatse.
Yana maka wayar da bango ya yi dai'dai da fara cirewar password ?in door room ?in nasa. Abin mamaki ga wa?an da basu san Dark world ba, amma shi a wajensa hakan ba komai bane, dan yasan yayan nasa ba abin da ba zai iya ba, password na kofarsa dai shi ka?ai yasan kayansa, ko Floris bata sani ba.
Yana ji aka bu?e password ?in ?akin nasa. Wata iriyar iska mai karfin gaske ce ta banko kofar ta shigo, duk yana ji ?an tahali?in nan ko motsawa bai yi ba.
Komai da kuka sani na cikin wannan ha?a??en luxurious bedroom ?in nasa sai da wannan iska ta kifar da shi saboda karfinta, yadda kuka san wani walkiya haka iskan ta shigo.
Wani irin haske na ban mamaki ne ya bayyana a cikin wannan iska mai kama da guguwar, gaba?aya glasses na cikin ?akin sai da suka tarwatse, show glass dake kusa da bed ?in mai shake da Bibles kala kala ma haka ta jijjigo ta fa?i ?asa, gaba?aya glass ?in ya tarwatse ya Bibles suka fara watse ?asa.
Dressing mirrorsa ma ya tarwatse watsa watsa, chandelier ?akin ma jijjigowa ya yi da karfi ya yo ?asa zai fa?i, in kuma ya fa?o to fa a tsakiyar cikin Ronnien ?in zai fa?i, in kuma ya fa?i a kansa to fa da wuya ya rayu, dan chandelier tana da girma sosai.
Aikuwa yana kwance yana fuskantar sama, dan haka yana ganin yadda chandelier nan ta jijjigo ta yo kansa, amma ina ko motsawa bai yi ba, tamkar babu shi a ?akin.
My people's wani irin iska ce wannan? Su ba'a cikin daji suke na! Sannan ba lokacin iska ba! Anya lafiya kuwa? .
Amin afuwa yau bana jin da?i ne, zazza?i da ciwon kai, amma duk da haka nace bari na ?okarta kada na barku a cikin kewa, shiyasa kuka ga short page, da babu gara ba da?i, sai mun ha?u on Monday In Sha Allah, idan kun ban hot comments na yi maku weekend.
??KADA KU MANTA WANNAN DADDA?AR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE????
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH ????
??RAWANIN ?? ZALINCI ????
????????????????
FATEEMA ZAHRA MUSA ????? ??A-K-A ???????????????? ????????????
?????????? 4/11/2024.....??????
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
?????????? ????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ???????? ?????????? ??????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ?????????
??ZANGO NA BIYU....??????
34
Aikuwa yana kwance yana fuskantar sama, dan haka yana ganin yadda chandelier nan ta jijjigo ta yo kansa a dubu, amma ina ko motsawa bai yi ba, tamkar babu shi a cikin ?akin.
A fujaje chandelier tayo kansa, ko datse idanu irin tsoron nan bai yi ba, idanunsa kar a kanta, yadda kuka san wanda ya yi suman kwance.
Dai'dai saitin daf zata sauka a cikin nasa ne sai kuma ta tsaya cak tamkar wadda aka ri?e, babu kuma wanda ya ri?eta.
?an Lumshe idanu ya yi tare da sake warosu, a hankali ya mi?e zaune yana fuskantar wannan haske da yake ?o?arin ri?i?ewa alamar halittar ?an adam yana bayyana a cikinsa.
Abin gwanin ban mamaki da ban tsoro, haka ya zuba idanu yana kallo daga wannan haske har ya ri?i?e ya zama complete halittar ?an Adam. Babban mutum ne sosai ya bayyana, sai dai yana da karfi da kwarin jiki sosai, baka iya ganin face ?insa bare ka iya tantance wanenen?.
Ya fito cikin wata iriyar dressing wanda kai daga gani kasan dukiya tana cin ?aniyarta a wannan Daula. Hannunsa na ri?e da irin sandar nan na sarauta mai tambarin kan bakar damusa ta wage baki, ga garma garman hakwara tamkar zata cinye ni.
Takalmar dake kafafunsa sun kasance covers ne masu bala'in kyalli kashe ganin idanu, na zallar madarar gold ce, doguwar alkyabbar jikinsa ta sauka har tana ja a ?asa ta rufe takalmar tasa, kansa na sanye da hular alkyabbar tasa, from up to down ?insa komai na jikinsa fararene ?al except takalmarsa da suka kasance gold, ya rufe komai na jikinsa, ko kalar fatarsa ba zaka iya ganewa ba.
Baka iya ganin face ?insa sakamakon wannan haske da ta fara bayyana a farko ta tattaru ta koma saitin face ?in nasa ta rufeta, hakan ya hana damar ganinsa.
Abin dai ba'a magana.
Wace iriyar haske ce mai karfin kashe idanun gani ta bayyana a bayansa, idanun bawa ba zai iya kurawa wannan haske idanu ba, sai kashe mashi karfin gani da kwarin idanun.
A hankali hasken ya fara ri?i?ewa yana komawa golden color. Babu ko alamar mamaki da al'ajabin abin a face ?in Ronnien, da alama ya saba da ganin fin hakan ma, hankalinsa a kwance, shi sai yunwar dake damunsa ne ma take mur?a mashi ciki.
A hankali wannan farin haske ta ri?i?e ta koma wani irin dandatsetsen katafaren the most powerful seat of king in the world da ba'a ta?a yin irinsa a duniya ba, kujerace wadda aka ?awata ta musamman, gaba?ayanta da zallar madarar gold aka yita, sannan gaba?aya jikinta an yi mata kwalliya ne da wasu irin wu?a?e masu bala'in kaifi ta bayanta kenan ba ta wajen zama ba, ta jikinta kenan, wu?a?en ma na zallar madarar gold ne, kujerar tana da tsawon kai sosai, koda an zauna a kanta, duk tsawon mutum kansa ba zata yi dai'dai da kanta ba, sai dai ya lume a cikinta, daga can karshen kayinta kuwa an yi shi ne design of black tiger, shegen damisa mai ha?arin gaske kenan, yafi jar damisa ha?ari, shi yana iya kashe zaki har lahira idan ya fusata.
Design ?in damisan ya fita sosai, a takaice dai kujerar nan ya wuce tunaninku a ?awatuwa, ga wasu duwasun zinari masu haske tas dake manne a jikinsa ta ko'ina, abin dai sai wanda ya gani, bana jin a duniya ma akwai ku?in da zai iya sayan wannan gold kujerar. Tana da girmar two seater wajen zama, kyallinta sai ?aukar idanu yake yi.
Cikin wata iriyar ?asaita ya zauna a samanta, duk tsawon kan da kujerar take da shi sai da kansa ya kusa kai tsawonta da ya zauna, saboda tsawonsa dogo ne sosai, duk da yake babban mutum yana da wani irin jiki tamkar wani tsohon ?an Wrestling ?in da ya shafe tsawon shekaru ana gwabzawa da shi a fili, a mur?e yake sosai.
Yana zama ya ?aga wannan scepter king ?in nasa ya fara nunnuna dukkan wasu kayan da suke cikin room ?in.
Abin al'ajabi baya ?arewa a duniya matu?ar kana raye, gaba?aya kayan da suka fashe a ?akin ne suka fara komawa da kansu yadda suke. Duk abin da ya nuna da wannan scepter king ?in nasa sai ta koma yadda take kamar bata ta?a tarwatsewa ba, gaba?aya glasses ?in sun koma, Bibles da suka zube a ?asa duk sun koma cikin glass ?in da kansu, a hankali chandelier ma ta bar saitin kan Ronnien ta koma sama mazauninta.
Wani irin fitinannen kamshi mai kwantar da hankalin mai sha?a da ban ta?a jin da?in kamshi irinsa bane ya gauraye gaba?aya ?akin, sai wani irin iska from nowhere mai da?in gaske ne ya fara ka?awa a hankali hankali, kofofi da winduna fa a rufe, sai Allah ka?ai yasan daga ina Black Tiger ya ?a?alo wannan dadda?ar iska dake ?a?awa gwanin birgewa da sanya zu?ata nisha?i musamman ga masoya, sai dai kash su dai yaya ne da kaninsa ba masoya ba!.
Har lokacin idanun Ronnie yana a kansa babu ko kyaftawa, duk kaifin ganin wani idanu ba zai iya ganin cikin wannan haske ba, amma shi Ronnie ya sanya kwayar nasa a ciki ba tare da ya ji komai ba, da alama dai kaifin ganinsa daban yake da sauran mutane, ga shi babu alamar tsoro a cikinsu ko ?igo.
Aka ce kowa a duniyar nan in ma mutun ko aljani yana da weakness ?insa, dole akwai in da ake gazawa, babu wanda yake dai'dai sai Allah, to hakance, shi ma Black Tiger dai Ronnie ne weakness ?insa a duniya, ya ?asa jurar halin da Ronnie ?in ya shiga ne yasa ya taso da kansa ya zo in da yake. Tun da yake a rayuwarsa a empeir ?in nan bai ta?a fitowa daga wannan room ?in nasa ba sai yau, kuma duk a dalilin Ronnie ya fito, to why Ronnien ya samu wannan matsayi haka? Kome ala?arsu? Meyasa duk wannan zafin nasa, zalincinsa! Muguntarsa! Karfin ikonsa! Ronnie ya zama shi ne rauninsa? Me dalili? Komai dai dole yana da dalili! Dan haka suma dai akwai dalili.
Kuma shi Black Tiger tabbas bashi da ?an uwa kamar yadda yan cikin birnin suke fa?a, hakance, Ronnie ba ?an uwansa bane, shi shi?a?ai yake tun bayan ?acewar mahaifinsa a doron duniya, a idanun mutane mahaifinsa ?acewa ya yi, a idanunsa kuma mutuwa baban nasa ya yi, abin da yasa mutane suke cewa ?acewa babansa ya yi ba mutuwa ba shi ne, ranar da baban ya mutu, insect of a sanya shi a akwati a kaisa kabarinsa sai suka ga gawar ta ?ace ?at daga saman gado mulki da yake kwance. Ranar Black World sunga tashin hankalin da basu ta?a zatan zasu gani ba!!. Sai dai kuma tun ranar da ya bar duniya ya bar cikin kwakwalen mutanen birnin, tamkar an shafe masu saninsa, shiyasa suke cewa basu ta?a ganin wani ?an uwan Black Tiger ?in ba a duniya!.
A lokacin da baban nasa yake raye shi ne yake zaune a kujerar da Black Tiger ?in ya zauna a yau, shi baya ?oye kansa, kowa ya san shi a birnin, sai dai kuma shi yake ?oye Black Tiger tun yana ?arami hakan yasa ya taso a mai ?oye kansa, shi ka?ai yasan dalilinsa na yin haka.
My people's izuwa yanzu me kuka fara tunani a kan wannan Daula ta Black Tiger? Alamu dai sun nuna mutanen birnin suna da gaskiya na cewa Black Tiger ba mutum bane kenan?.
?a?an daga cikin labarinsa kenan, shi ya ?ir?iro birnin Dark world, bayan ya gama ?awatata ne ya ?auko dattijon mahaifinsa wanda a lokacin bai wani tsufa ba, to daman tun kafin zuwan Black Tiger kirkirar Dark world mahaifin nasa yana ?oyesa, shi ya kasance ?oyayye ne, a cewar baban nasa shi ?an baiwa ne na musamman wanda abin bautarsu ya sa mashi albarka, kun ji dalilin fara ?uyarsa har lokacin da ya ?ara girma sosai, babansa ya mulki Dark world cikin zalunci da azabtar da bayin Allah, ga tsafin bala'i, kome suke yi a tafin hannunsa suke na tsawon shekaru, ya ?ata tsawon shekarunsa kuma a kan neman Spender dan yunwar mulki da suke da shi!! Haka ya mulki mutane yana azabtar dasu a kan Spender kafin tsufa ya cin masa, Black Tiger ya kar?esa, shi ma cikin zalunci ya cigaba da gudanar da mulkinsa yana neman Spender kamar hauka dan ya cika burin mahaifinsa, yanzu ita ka?aice a gabansa, kunga kuwa ai dole ya ?aga hankali yana nemanta, ace warsa dan ruhin babansa ya samu salama dole ya nemota ya cika mashi burinsa!.
Tun da ya mutu kuma babu wani mahaluki da ya yi gigin zama a wannan kujerar tasa sai yau da Black Tiger ?in ya fito da ita ya zauna, wannan shi ne ka?an daga labarinsa, saura bayanai zasu biyo daga baya.
To wanenen Ronnien? Ina iyayensa? Ya aka yi suka ha?u da Black Tiger da ya kasance ?oyayyen mutum tun tale tale? Akwai dai bada?ala a gaba, ku shirya!!.
STORY?????
Cikin wani irin yare Ronnien ya fara yi mashi magana kamar haka. "Hyeongnim hwan yeonghaeyo, dangsin- i anjeon hagil balabnida nae hyeong".
(To ni dai ba abin da na iya ganewa a wanann yare nasu face nae hyeong wato ?an uwana kenan, my people's ina kuke masu jin yaren Koreans? Maza ku zo ku fassara mana me suke fa?e? Dan ni ina son jin abin da suke fa?a gaskiya kada a barni a baya.???? Su maman Yasmin ku zo ku fassara mana, ina mumcy, Sumy kin dai san Ronnien naki ne, maza zo ki fassara mana wannan yaren Korean nasu, zo ki gaya mana me suke cewa, dan nasan bani ka?ai ba har da my people's ma suna son jin wannan tattaunawa na tsakanin babban yaya da kaninsa, kada su je su sayar mana da Sweetienmu da wannan yaren nasu ba tare da mun sani ba, gara a fassara mana.???? Ko da yake maganar sirri ce tsakaninsu?????)
Sun yi magana mai ?an tsawo ko kuma in ce Ronnie ya yi magana mai ?an tsawo wannan dakakken namijin yana zaune, kamar wani jarumin bujumin mayaki, ga shi dai da alamar dattaku wato manyanta a tattare da shi, ba yaro bane, amma yadda kuka san wani dakakken namiji ?an shekaru 23 zuwa da 25, ga shi da kirar ?an Wrestling, kai abin dai sai wanda ya gani. Yana zaune kamar gunki bai furta kalma ba!.
Sun tattauna sosai a in da daga karshe Ronnien ya ce. "naneun geunyeoleul nae hyeongjeleul salanghaji anhgo danji geunyeoleul dongjeonghago ma-eum sog-eulo geunyeoga nae dongsaengcheoleom neukkyeojibnida. naleul geunyeowa hamkke namgyeodueoseo eolmana mianhanji"