Kenza eBookz

Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 68

Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 68

Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 68: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 68. Ai tun mummy bata kammala dasa aya a zancen nata ba Sarina ta mi?e rai a…

3,276 words

Ai tun mummy bata kammala dasa aya a zancen nata ba Sarina ta mi?e rai a matu?ar ?ace tana wani uban tur?une fuska ta nufi waje, a ranta tunanin yadda zata yi da guy ?in idan ya zo kawai take yi, dan wlh ita ba wanda take so face babban yayansu kamar yadda mamminta ta kwa?aita mata aurensa, in bashi ba ba ita ba aure a duniya, saboda shi take koran samari in suka zo, shi da bai san da zamanta a duniya ba amma ta mallaka mashi kanta gaba?aya. Zan so ganin wannan cakwakiya wlh, mammie wlh muguwar silent killer ce ta ?arshe ma kuwa, ta iya ha?a boma bomai.

Fanan ce ta rufa mata baya ita ma rai a ?ace, dan ita idan baku manta ba Jaish take jira ya dawo su yi aure kamar yadda mammiesu ta tsara mata, tashin hankali akwai fa kura. Anya Fanan zata yarda da wannan yariman kuwa? Shin Mammie zata yarda? Zata kar?i sabbin surakanen nata kuwa?.

Aneesa and Chuchu ne suka rufa masu baya, auta kuma uncle Jahiz ne ya mi?e tare da ri?e hannunta ya ce su je, dan shi ba zai tsaya jin wannan kayan haushin ba, yana ?ata rai a kan za'ayi wa su Sarina auren wuri, ashe bai sani ba ga kayan haushi kam na Auta.

Kallon Mommyn King ya yi. "Sai ki shirya masu komai, na basu izinin zuwa wajen Sarina Fanan and Aneesa, ban da Auta, dan bata kai aure ba".

Guyson ne ya ce. "Dad koma ta isa aure ita ba zata yi ba, dan ba wani katon da ya isa ya zo ya rabani da ita, su kara gaba, Auta tana nan tare da ni".

Ba ?aramin dariya ya basu ba, sai dai King ?an siririn murmushi ka?an kawai ya yi tare da mai do da kallonsa a kan Akka, Allah sarki lallai ba shakka duk yadda aka yi Spender yana da matu?ar girma da amfani a tattare da su, dan kuwa abin da zai sanya Akka yin laushi haka a gaskiya ba karamin abu bane, ?atar Spender ya jefata cikin tunani da damuwa, yanzu tsabar tunanin da take duk hiran da suka yi a saman table ?in nan bata jinsu.

Allah sarki ita ta san babban ha?arin da yake tare da Spender shiyasa ta damu, addu'a take yi kada Allah yasa ya fa?a a hannun azzalumai wa?an da suka san amfaninsa, idan hakan ya faru za'a samu gagarumin matsala, ta yi wa King Abdul Malik alkawarin ba zata ta?a barin ya shiga hannun mutanen kirki ba ma bare azzalumai, domin cika alkawarinta da ta ?auka yasa ta bawa King Zuhair dan ya ?oye shi, rana tsaka kawai ace babu shi ai dole ta shiga tashin hankali, ha?arinsa ya wuce duk yadda kuke tunani.

Idan yana hannun mutun su kansu aljanu tsoron isa in da kake zasu yi, ba abin wasa bane, King Abdul Malik ?in ma mahaifinsa ne ya ainahin kirkireta domin karin karfin ikonsa a mulki a zamaninsa, abin dai a takaice ba abu bane da zasu yi wasa da shi.

A sa?on da aka turo domin neman auren su Sarina har da Chuchu a ciki, ita Chuchu da Auta ma wajen yarimomu daban daban har sama da biyar ne suke neman aurensu, amma King bai bayyana har da Chuchu a ciki ba, ya ?oye masu Momma, sannan ya sanar da masu neman auren nata a kan already ya yi mata miji.

Mi?ewa Jawad ya yi yana duba agogo kamar wani mai gaskiya, da sauri ya nufi waje. Da kallo dad and uncle Abbas suka bisa.

Yana fitowa kai tsaye room ?inta ya nufa. Tana ?o?arin fitowa ri?e da katan school back ?inta suka ci karo shi kuma zai shiga.

"Ina kwana Yah Jawad?". Ta yi maganar kai a ?asa, dan yanzu ita kunyarsa ma take ji, kuma ta yi maganar tana ?an ja da baya.

"Wato haka zaki tafi school baki nemeni mun ga juna ba ko?".

Kai ta fara girgiza mashi tare da fa?in. "A'a ai na ganka a dining room yanzu". Cikin sanyin murya ta yi maganar.

Jinjina kai ya yi. "Amma ai ni wannan kallon bai wadaceni ba! Ko dai baki damu da abin da zai wadaceni bane?".

A hanzarce ta girgiza mashi kai alamar a'a, sannan ta ?aura da. "Nadamu sosai ma".

"Okey muje na kaiki school ?in kafin na wuce office ko?".

Kai ta gya?a mashi alamar to.

"To ba za'a ?ago kai mu kalli juna bane my kaunaty?".

Ai bata san lokacin da cool murmushi ya ?ubce mata ba, ba ?aramin kyau ta ?ara ba da ta yi murmushin, ita school ma za'a je sai an sanya su lips balm, kai Chuchu duniyar gayu ce.

"Kai Yah Jawad zaka fara ko? Ni ka dai'na kada nazo na yi latti, su Aunty Sarina sun tafi sun barni". Ta kai karshen maganar tare ?an ?ago kanta, ta sauke kallonta a kansa.

Suna ha?a idanu suka sakarwa juna ha?a??en murmushi mai kara ha?e ju?atan masoya su cure su zama abu guda.

_____________________________????

"Ke Chuchu zaki zo mu tafine ko kin tsaya a nan kina ?ata mana lokaci? Ina da class by 8 daidai, yanzu kuma 7:35 yaushe zamu isa har na san abin yi kina wani tsaye a nan........."

Sarina dake bayansu wadda ta zo yanzu ne ta ?auko wannan masifa, sai dai bata diresa ba ya juyo da kallonsa a kanta wanda hakan yasa ta ha?iye sauran maganar a cikinta ba tare da ta shirya ba.

Wani irin kallo ya wurga mata wanda ya sa ta ha?iyar yawu da kyar, ?an kame kame ta fara yi tana addu'ar Allah yasa kada ya yi mata komai.

"Ka yi hakuri Yah Jawad". Ta fa?a tana ?o?arin juyawa ta bar wajen.

"Aunty Sarina ku je Yah Jawad ya ce zai kaini da kansa". Cewar Chuchu.

Ai cikin girmamawa da mutumtawa ta amsa mata da okey, yau ba tsawa da tsiwa, Chuchu ta zama Auntynta a gabansa, da baya nan rashin mutunci zata yi mata, dan Sarina wlh ba dai masifa ba.

"Muje ko?". Ya fa?a yana kai hannu ya kar?i school back ?in nata, shi ya ri?e mata suka nufi wajen mota.

Su Sarina kuma drivern da ya saba kaisu ne ya ?aukesu, sai kallonsu Sarina take yi tana mamakin yaushe Yah Jawad ya zama haka Chuchun bata gaya masu ba?! Ta ci alwashin in dai suka je school sai ta tambayeta me a tsakaninta da Yah Jawad ?in.

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...???????

A can cikin gida kuwa zaune Momma take a cikin room ?inta bayan sun kammala hiran da suke yi a dining room kenan, kowacce ta wuce nata part ?in.

Kuyanga mama Haulat ce zaune a gefenta ?asa saman carpet, while ita kuma tana saman sofa.

Cikin sanyin murya ta ce. "Ranki ya da?e asirin da kika jima kina rufewa Mammien tana shirin banka?osa, tana ta ?o?arin bincike a kan". Ta kai karshen maganar kanta a ?asa cikin girmamawa.

Shiru ta ?an yi na ?an mintocin kafin ta ce. "Dama nasan za'ayi hakan, nasan ba dan Allah take sona ba, nasan da biyu take zuwa nan, hankalina bai kwanta da ita bane yasa na sa ki saka mun ido a kanta".

A fujaje kuyanga mama Haulat ta ?ago kanta tare da zaro idanu tana kallon Mommar, while ita ma Momma ita take kallo........ A dai'dai lokacin ni kuma nace bari na le?a Jimeta Yola Nigeria na dawo.

To amma my people's wani irin asiri kuke tunanin Momma take ?oyewa da har bayyanarsa zai iya zama babbar tashin hankali ga kowa dake cikin kingdom ?in? Akwai kallo a gaba, kada dai ku matsa daga in da kuke, a cikin wannan lokaci kada ki yarda ki yi missing na koda rabin page ne, dan ki kalli wannan cakwakiya da idanunki ba ki ji labari ba.

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...???????

JIMETA YOLA_________??????

Ganin ta yi mashi suman tsaye ne yasa ya saki hannun nata tare da tray ?in.

Yana sakinta ta zube ?asa kamar gawa, aikuwa tana fa?iwa tray ?in ya kwa?e mata kanta ya kuma rufe mata fuska.

Dawo da kallonsa a kan Mahnoor baiwar Allah da ta tsare shi da idanu ya yi, hannu ya............

Kana naka Allah na nashi, my people's bana jin da?i, zazza?i kamar me, da kyar na iya yi maku wannan page ?in, idan Allah ya bani lafiya zaku ga update gobe, ku tayani da addu'a, zazza?in nan ta addabi kowa, Allah ya bamu lafiya gabaki?ayanmu.

??KADA KU MANTA WANNAN DADDA?AR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE????

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH ????

??RAWANIN ?? ZALINCI ????

????????????????

FATEEMA ZAHRA MUSA ????? ??A-K-A ???????????????? ????????????

?????????? 11/11/2024.....??????

For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.

?????????? ????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ???????? ?????????? ??????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ?????????

??ZANGO NA BIYU....??????

36

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...???????

JIMETA YOLA_________??????

Ganin ta yi mashi suman tsaye ne yasa ya saki hannun nata tare da tray ?in.

Yana sakinta ta zube ?asa kamar gawa, aikuwa tana fa?uwa tray ?in ya kwa?e mata kanta ya kuma rufe mata fuska.

Dawo da kallonsa a kan Mahnoor baiwar Allah da ta tsare shi da idanu ya yi, hannu yasa ya nuna mata hanyar tafiya, a kan ta tafi abinta.

Da sauri ta bar wajen har kamar zata kifa ?asa. Shi ma juyawa ya yi ya bar wajen bai ?ara bi ta kan Nenne ba.

Suna barin wajen bai fi da ?an mintoci ba sai ga bappa ya shigo cikin gidan, ya je ya duba Faisal, bawan Allah dai jikinsa har yanzu, soyayyar Mahnoor tana neman zautar da shi, bayan sunanta yaki yarda ya furta ko wace iriyar kalma, Mahnoor, Mahnoor kawai yake kira.

Bappa zuciyarsa ta fara karaya, ji yake yi tamkar yasa Jaish ya saketa, dan kuwa ba zai iya jurar ganin halin da ?an nasa yake ciki ba, kuma ba karya dan ya yi hakan ba wani abin bane, fin haka tana iya faruwa da shi, domin kuwa soyayyar da ta faro tun daga yarinya ai wlh kun san ba ?aramar so bace, tun yarinta fa! Wlh Faisal yama yi ?o?ari da ?wa?wararsa har yanzu take iya kira mashi sunanta bai zauce gaba?aya ba.

Sai dai idan kuma bappan ya waiga ya waigo ya tuna cewa Mahnoor da Jaish ?in fa suna son junansu, nan kuma sai ya ji ba zai iya raba auren ba saboda kada marainiyar Allahn nan ta shiga damuwa.

Kun tuna lokacin da bappa ya gansu a bakin kofar ?akinsa? Ai a lokacin na gaya maku yana zargin soyayya suke yi ko? To wannan ita ce ka?ai hujjarsa na cewa ai san junansu suke yi yasa ba zai iya raba su ba.

Wlh duk wanda ya ga halin da Faisal yake ciki sai ya tausaya mashi, tun jiya yaki ya sanya komai a bakin salati, ba yadda ba'a buga ba yaki, idan ma ka yi mashi magana sai ya ce maka Mahnoor kawai, bayan wannan Mahnoor kawai da yake fa?a baya kara komai.

Iyayensa sun yi sun yi amma ina yaki sauraran kowa, yanzu da bappa ya je wajensa kuka yake yi da hawaye bibbiyu, ya ri?e kafafun bappan yana ha?asa da girman Allah da kada ya raba shi da Mahnoor, iyayensa sun yi mamakin jin yadda yake ro?an bappa, dan su idan ba sunan Mahnoor ba yaki ya yi magana da su, amma yana ganin bappa ya fara rukonsa yana kuka.

Ga shi bappa bai isa ya bashi Mahreen madadinta ba, saboda basa shiri, wuta ne da auduga su ?in, ba zasu ta?a ha?uwa inuwa guda ba, idan aka ha?asu gida ?aya wlh tsab zasu tashi kauyen nan su hana kowa yin barci, kai ita fa Mahreen uwar watsice, dan ta watsa kowa ?aramin aikinta ne.

Bappa bai isa ya kawo batun bashi Mahreen ba, Ar?o ya gwada ce mashi ya bashi Mahreen madadinta mana, ya ce a'a kawai, dan ba wanda yasan irin kiyayyar da take tsakaninsu sai shi.

Shi kansa Faisal ?in ba zai ta?a yarda a ha?a shi da ita ba, dan wlh kullum addu'a yake yi Allah yasa su dai'na ha?uwa inuwa guda da ita, shi kansa shakkar bala'in masifarta yake yi, to ina ga kuma an ha?asu aure? Fisabilillah ku gaya mun ya rayuwar Faisal zai zama a gabanta? Yanzu ma bata ga wajen kwanansa ba, tana ganinsa da sutura a jiki ma ya aka kare da uban rai'nin da ta yi mashi, bare ace ta gama ganin komai nasa! Ai wlh ya shiga uku, kai yama shiga dubu uku ba uku ba, dan Mahreen sai ta kwance mashi notikan ?wa?walwa gaba?aya tasa ya zama zazzare da gaske. Kuna gani dai fa?a take yi a kan kada ?ar uwarta ma ta auresa bare ita!.

Shiyasa ya shafawa kansa ruwan sanyi yake ta aikin tunanin ya zai yi da wannan al'amari, kansa ya ?au zafi...... Ni kam nace ka cigaba da addu'a Allah zai kawo maka mafita cikin ?an?anin lokaci, idan raba auren ne mafita, to cikin sauki Allah zai kawo maka hanyar da kowa ba zai wahala ba, ai kawai ka barwa Allah za?i ka zuba idanu kaga sakamako.

Ganin Nenne a sume a ?asa yasa bappan ?arisowa wajen da sauri yana tambayar me yafaru kuma?.

Ganin babu kowa a tsakar gidan ne yasa ya fara kwalawa Mahnoor kira. A lokacin ta fita ta bayan ?akinsu ta nufi wajen dabbobin nasu dan ta kamo awakin Nennen ta dawo mata da su cikin gida kamar yadda ta saba.

Jin Mahnoor bata amsa ba yasa ya fara kwalawa Mahreen dake barci kira. Ina ai ko alamar jinsa ma bata yi ba, tana wata duniyar a barci.

Shi kuwa Jaish yana ?aki yana jinsa, fitowa ne kawai ba zai yi ba, dan yasan ihun sunansu a kan me yake yi, dan haka bashi da lokacin bi ta kan wannan matar.

Jin duk babu wanda ya tanka shi ne yasa ya fara ?o?arin yadda zai farfa?o da ita. Kitchen ya shiga ya ?abo ruwa a mo?a. Da azama ya zo ya yayyafa mata a fuskar yana salati, duk ya ru?e.

A haukace ta tashi tana fa?in. "Na shiga ukuna shikenan rayuwata ta zo karshe, zai shanye mun kurwata na mutu, dan Allah baffana ka kawo mun ?auki".

Tun da ya ji irin sambatun nan da take yi ya fahimci ita da Jaish ne, tunani ya yi wata kila hanya ce ta ha?osu har ta sume, sam bai kawo cewa Jaish ya yi niyar ramawa Mahnoor zaluncin da take yi mata bane, saboda bai ma san tana yi mata ?in ba.

Cikin nutsuwa ya ce. "Babu abin da ya sameki, kuma shi Hamman nasu ma baya nan ya yi wucewarsa, ke kincika tsoro, sai ki tashi ai, na gaya maku na kara gaya maku wannan bawan Allah ba azzalumi mugu kamar yadda kuke tunani bane, bawan Allah ne, amma kunki yarda, yanzu sai ki gaya mun da hanya ta ha?aku ?in ba ga shi kin tashi lafiya lou ba? Ko akwai in da yake maki ciwo? Kin wahalar da kanki wajen suma a banza!". Ya kai karshen maganar cikin fa?a yana ?aure fuska.

Wani irin kallo uku saura kwata ta wurga mashi kafin ta mi?e ta fara karka?e jikinta na ?asa da ya bu?eta, cikin tsiwa ta fara fa?in. "To kai yanzu me ya dameka? Ina ruwanka da tsoronsa da muke ji? Sai ka rabu da mu ai tun da kai ya rigada ya shanye kurwarka ka zama nasu, ni bari ma nazo na ha?a kayana na yi gidanmu, dan kai ma yanzu ban yarda da kai ba, dole kai ma maye ne irinsa, idan ba haka ba meyasa komai zai yi a ?auyen nan zata zama matsala amma banda tarayyarsa da kai?!". Tana magana tana kwa?e fuska tana kuma harare harare, ta daiki yarda su ha?a idanu, sai ta rin?a hararar gefe gefensa kamar dai tana jin tsoronsa.

Mi?ewa tsaye shi ma ya yi tare da fa?in. "Menene kuma ya yi a wannan ?auye da ta zama matsala ban da tarayyar tamu?". Cike da mamaki a face ?insa ya yi maganar.

"Kafini sani ai tun da jinsinka ne, kana gani da ya mari yaron Inna Rabi mai islamiyya sai da yaron nan ya yi ciwo, sannan yanzu ya mari Faisal jiya shi ma ga shi can kwance an rasa gane kansa".

Mamaki kamar zata kashe shi ya ce. "Amma dai Nafisa baki da hankali, Allah ba zai saukowa da bayinsa jarabawa ba? Yanzu waye ya ce maki saboda marin da ya yi wa ?an wajen Rabi ne yasa ya fara ciwo? Sannan shi kuma Faisal ai ciwonsa a bayya ne yake, kina dai ji sunan Mahnoor da yake kira ko ita ka?ai ta isa tasa kowa ya fahimci ina ciwon nasa ta dosa, ko kin ji yana kiran sunan Hamman nasu ne? Wai meyasa ku baku da adalci ne wani lokaci?". Cikin nutsuwa ya kai aya a maganar.

Cikin tsiwar nan dai nasu ma gadon masifa da fa?a ta ce. "Sai kuma ka yi, kanka ake ji, ni dai ba zaman a gidan nan zan yi ba koma me zaka ce, bari ma kaga tafiyara".

A takaice ya ce. "To Allah ya bada sa'a". Yana kai karshen maganar ya juya ya bar wajen.

Mamaki ne ya kamata, bata yi zaton zai ce mata ta je ba, ta yi zaton hakuri zai bata ita kuma ta yi mashi wala?anci dan ba son shi take yi ba, sai ta ji ya ce Allah bada sa'a.

Jikinta ne duk ya mutu, bata ta?a zaton hakan ba, dan haka sai ta wuce sumumui sumumui kamar wadda kwai ya fashewa a ciki.

Tsaye take a gaban garken dabbobin nasu tana tunanin rayuwa, tana tunanin yadda aka rabata da Hammanta Faisal wanda take masifar so.

Daga ta bayanta ta ji an yi mata sallama. Da sauri ta juyo da kallonta. ?ar matashiyar yarinyar Inna Rabi ce, yarinyar da zata iya kai shekaru 14 zuwa 15 haka, da ka?an ta fi Mahnoor ?in girma.

"Ina kwana Mahnoor". Yarinyar ta fa?a tana kallonta. "Lafiya lou jumma, yasu Inna?".

Da lafiya ta amsa mata kafin ta ?aura da cewa. "Mahnoor na ji da?i da Allah yasa aurenmu zai kasance a cikin sati guda, wannan chewing gum ne na kawo maki, kada ki gayawa kowa na sayesa, jiya ne da muka shiga birni da bappa na saya dan na bawa kawayena, na aurena ni da bobbo Bello ne". Ta kai karshen maganar murmushi a kan face ?inta.

?a?alo murmushin dole baiwar Allah ta yi tare da cewa. "Amma gaskiya Jumma na maki murna da Allah yasa kika yi nasarar samun dama zaki auri wanda kike so, Allah ya kai mu jibin Allah kuma ya baku zaman lafiya, na ji maki da?i sosai, sai dai ni kuma an rabani da Hamma Faisal ?ina, ina jin kamar in yi ta kuka kada na dai'na". Ta kai karshen maganar idanunta a cike da kwallah alamar tana son yin kukar.

Matsowa kusa da ita Jumma ta yi, shoulder ?inta ta dafa da hannu guda, cikin sanyin murya ta fara fa?in. "Mahnoor ki yi hakuri, nasan da ciwo a rabaka da wanda kake so, amma kuma ki sani bappa ba zai ta?a ha?aki da abin da zai cutar dake ba, sanin kanki ne yana kaunarki fiye da kansa, kuma ke ki godewa Allah ma ?an birni aka aure maki, kin dai san wannan Hamman naku bai yi kalar ?an rugar nan ba, ga shi kyakkyawa wanda gaba?aya kauyen nan suke son kallonsa idan ya fito......."

Katse mata maganar ta yi da cewa. "Suna son kallan kyansa amma kuma suna jin tsoron ha?a idanu da shi ba". Tamkar zata yi kuka ta yi maganar.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull