Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 8
Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 8: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 8. Wannan shi ne halin da familyn Baban Zee suke ciki, bari mu le?a wani season ?in.
3,352 words
Wannan shi ne halin da familyn Baban Zee suke ciki, bari mu le?a wani season ?in.
??????????????????????????????????????
??KADA KU MANTA WANNAN DADDA?AR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE????
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH ????
????RAWANIN ?? ZALINCI ????
????????????????
FATEEMA ZAHRA MUSA ????? ??A-K-A ???????????????? ????????????
?????????? 20/9/2024.....??????
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
?????????? ????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ???????? ?????????? ??????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ?????????
??STEP TWO....??????
??????????????????????????????????????
???????? ?????????? ???? ?????????????????????? ???? ???? ???????? ????????????
RAWANIN ZALINCI ko BAKAR DUNIYA. Shi ne sunan da suke kiran wannan birni da shi, ?ayawa daga cikin mazauna wannan birnin ne suke kiranta da CROWN OF INJUSTICE, wasu kuma su kirata BLACK WORLD. Meyasa sunanta ya kasance a haka? A tarihi ya nuna cewa shekaru da dama da suka su?e, babu kasa a wannan wajen ma baki?aya, daga baya aka kirkireta, Amma mu shiga cikin labarin, koma menene dalili a hankali zamu ji komai.
Dark world, birni ce mai matu?ar girma, akwai tsawo da kuma fa?in kasa gaba?aya, sannan birni ce mai yelwar abubuwa da dama, irinsu abinci nauika daban daban, dan suna noma sosai, ruwan sha mai tsabta da masana'antunsu ke bugawa, ga ishasshen ruwan noma koda rani ne, dan suna da tapkeken teku dam mai matu?ar girma da sarkinsu ya kaddamar masu shekarun baya, suna da yelwar isassun kayan sakawa, dan suna da manyan camfanoni dake sarrafasu a birnin, wanda suke sarrafa kayan sakawa da sauran abubuwansu na amfani, suna da yelwar kasar noma, kaso sittin cikin ?ari na mazauna wannan birni da noma suka dogara, da akwai makiyaya, sai dai basu da yawa, akwai ?an kasuwa, ma'aikata da dai sauransu.
Birni ne mai cike da kawa tare da ?aukar hankali, suna da matu?ar tsabta ta yanda ko leda ba zaki gani a kan hanya ba idan kana tafiya, akwai masu sharan kan hanya kullum safe da yamma, sannan a kowani lungu da sa?o akwai manya manyan abubuwan zuba datti ta yadda ba zaka ga datti a kan hanya an zubar ba, idan abin zuba sharan ya cika sai a kai bayan gari a zubar, shi ma wannan akwai masu kula da wannan ?angaren, haka zalika suna da gine gine masu matukar kyau da ?aukar hankali, ga manya manyan tituna da suka keta har ta cikin unguwanni, wajajen wasanni ha?e da wajajen yawon bu?e idanu, manya da ?ananan jiragen ?asa, jiragen sama, manya manyan buses, dan?ara dan?aran motoci da dai sauransu.
Komai nasu abin burgewa ne, ga su da tsari wa rayuwarsu, kama da ga shigarsu mu'amalarsu, yanda suke rayuwa, cu?anyarsu, tsabta da dai sauransu duk abin birgewa ne.
Ga dukkan alamu kuma basu son hayani, kuma basu son fa?a. Sai dai kuma babban abin birgewa da birnin nan shi ne, duk wanda ka ?aga idanu ka kallah in ma matashi ko dattijo, to sai ka gan shi da kirar mayaka, abin da abin mamaki, mafiya yawan wa?an da suke simtiri a tsakiyar birnin kuma mata ne, zaka iya wuce mata hamsin ba tare da ka kalli namiji ?aya ba, kasuwanninsu, gonakinsu da sauransu, dukka mata ne zaka tarar a wajen ba maza.
Yanayin dressing na kayan jikin matan wannan birni ya kasance irin dogayen sket ?in nan ne zuwa har ?asa, da riga zuwa ?ugu, yanayin yanda sket ?in nasu yake sai ya baka sha'awa, dan daga ta sama ya kamasu tare da fitar musu da shapes nasu, daga zuwa dai'dai gwiwa kuma, ya bu?e sosai kamar umbrella har zuwa ?asa, sannan suna da wata shiga da suke yinta a duk ranar jumma'a da kuma ranar lahadi, ita ma ta kasance shiga ce mai matu?ar burgewa da ?aukar hankali, riga ce dogowa zuwa ?asan gwiwarsu, rigar tana da ma?auri a tsakiyar cikinsu, sai kuma ?ar karamar hannun ke gareta, shi ma rigar like A shape take, shi ga ce ta zuwa wajen bautarsu. Ko wacce mace ka kallah zaka tarar da irin ?inkisu kenan, kuma yana da matukar kyau tsantsa a jikkunansu, duba da yanayinsu na rashin kiba, ga bala'in shape mai tsananin kyan gaske da suke da shi, shape nasu akwai matu?ar ?aukar hankali, daga manyansu har yara, tamkar su suka yi wa kansu.
Kuma abin mamaki da burgewa kusan kamanninsu iri ?aya, fararene kal, zaka iya wuce mata hamsin farare ba tare da ka ha?u da baka or chocolate color ba, gasu da bakin gashi tamkar su suka bawa kansu.
Sai dai ga dukkan alamu gaba?ayansu mutanen birnin suna da addini na daban, akwai abin da suke bautawa dukkansu, ba musulmai ba ne, kuma da yuwuwar addini ?aya suke bi, abu ?aya suke bautawa, suna da yelwar tsawon gashi wanda mafiya yawansu ya kai musu har tsakiyan bayansu wasu kuma har ?ugunsu, basu ?aura ?ankwali sam sam a kawunansu, suna yin abubuwansu bisa bin doja da oder.
Sai harkokin gabansu suke yi, ba su wani damuwa da komai da kowa ba, da alama akwai halin ko in kula a tattare da su sosai.
Daga gefe tsallaken titi wajen wani makeken rumfa taron wasu gungun matasa ne wanda za su iya kai su 20 a wajen suke zaune, wani kayatatcen rumfa mai matukar kyau wanda yake tamkar da zinari aka yi shi saboda tsantsar kyau. Dukka mazan dake wajen shigarsu iri ?aya, sannan dukkansu kirar warriors ne a tattare da su, wandon jikinsu ya kasance brown color mai ?an fa?i, sai riga mai ma?auri a dai'dai ciki, while faffa?ar kirazansu a bu?e, dan gaban rigar a bu?e take, shi kalar rigar ta kasance milk color, gaba?aya mazan suna da yalwar tsawon gashi sosai, da alama irin kiristocin nan ne masu tsananin tsauri a kan addininsu, wa?an da suke koyi da annabi isa, su ne masu barin gashinsu ya yi tsawo sosai irin na Annabi Isa, haka suka kasance. Suna koyi da shi amma basu yarda su musulunta ba, da ni da ku dai duk mun san annbi Isanmu musulmi ne, su dai ina sun dai yarda shi ne Allansu ba Ubangijinmu ba.
Ga wasu kananan yara da suke ta wasanninsu a wajen, mata suna ta kai kawo cikin wannan shigar tasu mai ?aukar hankali da matu?ar kyau. One thing about DARK WORLD shi ne, kewayayyen birni ne yana da kofifin shiga da fita, tampatsa tampatsetsan gates ne kamar dai masarautun zamanin da suka su?e.
Lokacin guda gabaki?aya gungun mazan dake zaunen suka mike tsaye gaba?ayansu. Gaba?aya harta mata dake bakin hanya suna kasuwancinsu da harkokinsu, da mata masu wuce duk sai da suka wani ja birki suka tsaya tare da kamewa kam, komai dake arean wajen sai da ya dakata cak, harta kananan yara da suke wasa a wajen sai da suka shiga taitayinsu. Nan take wani tsananin tsoro ya bayyana a saman fuskokinsu, fargaba da tashin hankali ya ziyarci zukatansu, kallo ?aya zaka yi musu kasan suna cikin tsananin tashin hankali. Abin da ?aure mun kai!.
A wani irin mahaukacin gudu wasu dan?ara dan?arar motoci bakake kirin suka shararo ta saman wannan tabkeken titi da wa?an nan jama'a suka kame kam ?in. Sosai motocin suke zabga uban gudu tamkar zasu tashi sama. A yawa ba zaka iya ganin karshensu ba, dan a kalla zasu kai 50 haka, dukkansu kala ?aya suke except 1, sannan kuma dukkansu motoci ne da suka amsa sunansu motoci
motocine masu numfashi wanda tamkar da gold aka yi su tsabar kyau da ?aukar idanu, sun ha?u iya ha?uwa, gabaki?ayansu bakake ne kirar *BUGATI* tayun motocin ma kawai abin kallo ne, tamkar ba'a kan ?asa suke tafiya ba, saboda tsananin kyau, ga wani kuka da suke yi mai fita a hankali hankali tamkar ba kuka suke yi ba.
Da zarar sun dimfari waje to tun daga farko hanyar jama'a suke fara kafesu da idanu, kirazansu na dukan uku uku har motocin su wucewa ganinsu! Suna matu?ar ?aukar hankulan mutane na wuce misali. Sai dai fa ganinsu ba alkhairi ba ne sam sam a cewar jama'ar wannan birni, duk wanda yake cikin wannan birni babu wanda yake sha'awa da kuma fatar yin ido hu?u da su, suna da kyau da ban sha'awar gani a ido, amma kuma ganin nasu yana matu?ar gigita duk wata halitta dake a cikin wannan birnin, yana razana ?wa?walwar manya da yara, yana tsantsar birkita mata da maza, suna dimfarowa waje zaka ga gabaki?aya kowa ya sha jinin jikinsa, hankula sun tashi, masu ?ari kayansu suna yi, masu sakin fitsari a wando suna yi, masu ruwan hawaye suna yi, wannan ma a iya wucewa kawai motocin zasu yi, ba tsayuwa zasu yi ba, amma har wani ?arin abin hannunsu mutanen suke yi, wata ma ko da abinci ta ?auko bata sanin time ?in da abincin yake kifewa ya zube saboda tsananin fargabar wucewar motocin. TO SU WAYE SU? MEYASA JAMA'AR WANNAN BIRNI SUKE TSORONSU HAKA? PRINCESS TEEMA CE KAWAI ZATA BAKU WANNAN AMSA, DAN ALKALAMIN TA NE KAWAI ZAI RUBUTA MUKU KOMAI, KU DAI KU KASANCE DA NI DAN JIN KOMAI DALLAH DALLAH!!.
Wa?annan dankara dankaran tsadaddun motoci guda hamsin ne ciff, dukkansu baka?en ne kirin, guda?aya ne ya kasance FARI kal a cikinsu, da alama ma tsadadden fenti na daban aka yi mishi, dan irin farin shi na daban ne, up white ne sosai. Kai tsaye suka nufi wajen wani tafkeken gida wanda bama zaka ce mishi gida ba, sai dai gari guda, gida ne da babu makamancinsa ma a wannan birni. Wani irin tampatsetsen gate ne wandan girmansa ma kawai abin kallo ne, shi ne a manne a kofar wannan aljannar duniya, daga gefe da gefe gate ?in gumakai ne na bakar damusa ya bu?e baki aka sassa?a, sun yi zaman kasaita tare da wage baki, ga zabga zabgan hakwara a waje, wannan makeken gate ?in da zallar gold akayi ta.
A saman aihanin kayin gate ?in shi ma da zallar gold aka yi gunkin bakar damisa a wajen, daga kasar gunkin an yi rubutu da manyan baki wanda ya kasance shi ma da zallar gold aka yi shi. Ba komai aka rubuta a wannan waje ba kuma fa ce ?????????? ?????????? ????????????, wato Daular black Tiger. Gate na shiga cikin gidan har guda hu?u ne, gate na farko an yi shi ne tamkar na kariya daga maya?a, saboda yanayin yanda yake a dafe babu abin da zai iya fasa shi.
Gate na biyu ma kusan haka ne, jikinsa ma dukka kifiyoyin yaki ne wanda zai nuna maka cewa gidan zaratan jaruman maya?a kazo.
Gate na uku kuma fashion gate ne mai bala'in kyau, sai gate na karshe da zai sadaka da cikin Daular, ya kasance gate ne da aka yi shi shi ma da zallar gold kamar gate na farko, sai ?aukar idanu yake yi, yana wani walwali na wuce misali, a kowani gate sai da aka yi irin rubutun dake jikin gate na farko, wato ?????????? ?????????? ????????????.
Daular black Tiger, Daula ce mai matu?ar girman gaske wanda ya amsa sunansa Daula, fili ne mai girman ikka 150, idan ana magana ikka 150 ya kai wani garin mai girman gaske, Daula ce wanda a cikinta akwai dogaye gine ginen zamani na gani a fa?a, har ta high rise building akwai a cikin ta, sannan akwai kanana kananan gine gine, har da bukkoki da akwai a ciki, suna da yelwar abubuwa da dama ciki
Black Tiger, shi ne sarkin wannan daula dama birnin ???????? ?????????? baki?aya, shi ne yake mulkan kowa dake cikin birnin, black tiger da yawan mutanen garin suna cewa ba mutun bane, wasu su ce mutun ne wasu akasin haka. Sai dai kaso 80 cikin ?ari sun fi raja'a a kan cewa shi ba mutun bane shi aljani ne!. Ko me dalili?.
Babu wanda ya ta?a ganinsa ido da ido! Babu wanda ya ta?a jin sautin muryarsa! Yana mulki ne son ransa! Yana juya duk wanda ya ga dama! Bakin azzalumin ne number ?aya! Mulkin zalinci yake gudanarwa! Zallar rawanin zalunci ne a ?aure a kansa wanda babu ?igon adalci ko ka?an!! Sai dai idan ka bi ra'ayinsa zaka zauna lafiya! Akasin haka kuwa, watar tashin hankali da shiga bala'in ka ne ya tsaya kai da danginka! Baya kisa kai tsaye idan ka yi mashi ba dai'dai ba! Sai ya azabtar da rayuwar bawa fiye da tunanin mutun kafin ya kashe shi! Ba ruwansa da wata doka! Hukuma bata isa ta tinkari ???????? ?????????? ba! Shi ne hukumar kansa! Shi ne shugaban ?asa, gwamna, minister, Sarki, da duk sauran jami'an doka! Shi ne komai na birnin nan! Shi ya kafa ?aularsa da kansa! Da dukiyarsa ya gina komai dake cikin birnin! A baya shekaru da dama da suka shu?e wajen daji ne! Shi ya zo ya kafata tare da kawatata da ?unbin dukiyarsa! Yana da dukiya fiye da tunaninku.
Sannan ?asar DARK WORLD tana da ?unbin albarkatun ?asa irinsu ?anyar gold, ?anyar manfetir, aluminum na ha?a baturan mota! Kai suna da tarin albarkatun ?asa sosai, so ta hakan ya tara ?inbin dukiya na wuce misali, shiyasa harta gate na shiga daularsa ma ?anyar gold ce, saboda suna da ita wadatatciya a ?asar, duk wata ?asa da ta yi yun?urin shiga DARK WORLD domin ta cucesu ta kwashe masu albarkatun ?asa to fa Black tiger sai ya yakesu, sai ya kifar da su komai girman daularsu, bashi da imani sosai, yana da tarin sadaukan warriors fiye da tunaninku, yana ji da su, dan sune suka sa yake murza kambun RAWANIN ZALINCI son ransa, sune suka sanya ake TSORONSA over.
Abu na farko da yasa jama'ar wannan birni suke kiran black tiger da bakin azzalumi shi ne, in dai mace ta haifi yaro namiji a cikin birnin DARK WORLD to fa babu ita babu wannan yaron, tun yana jajiri black tiger zai sanya a ?aukosa, tun yana ?arami bai san komai ba zasu fara horar da wannan yaro, haka zai taso ?aya daga cikin maya?an DARK WORLD, uwarsa kuwa sai dai idan ya girma ya zo wajenta in yana ra'ayi, amma ba shakka mukarraban black Tiger ke renan yara maza su mayar da su maya?a, hakance ta bashi damar tara uban ?inbin mayaka da yake amfani da su wajen kara karfin iko ya kuma yaki duk masarautar da bata yi mashi ba, haka zai yakesu ya kuma zauna lafiya ya ci banza.
Duk in da ya sami labarin masaurata sun girma suna da karfin iko, to shi kuma yana ha?a dakaru ne su je su yake su, dole ya tilastawa masarautu su yi mishi mubaya'a, hakan tasa karfin ikonsa a kullum sai kara hauhawa yake yi, dole dole idan ya ?aura idanuwansa a kan masarauta sai sun dawo karkashin kafarsa! Ko su so ko suki! Zai saka musu karfin damtse! Yana da dakarun yaki ?a?an mutane da ya tattaro dan zalinci sosai, an horar dasu ta yanda basu san ja baya a yaki ba, basu da imani ko ?igo a ransu, duk da cewa kullum suna cikin kayan yaki, amma ganinsu kawai babban tashin hankali ga ?an adam mai rai, idan mutun yana da zuciya a kusa, take zai mutu idan ya yi arba da dakarun yakin ?????????? ??????????. Haka fa yake raba ?a?a maza da iyayensu tun suna jarirai dan mugunta, amma ba ruwansa da ?a?a mata, in zaki haifi mata ?ari a birnin babu ruwansa da ke, mafiya yawan ?an'matan birnin basu da aure, saboda duk ya tattare mazan ya mayar da su warriors ?insa, sai dai ya turasu yaki a kashe na kashewa a yaki, gobe baya hanashi idan aka haifo maza ya tattara, kamar bai san darajar rayuwa ba shi dai. Kuma fa idan suka je yaki suka yaki masarauta baya barinsu haka kawai, dan mugunta sai ya tabbatar ya kwashe masu warriors ?insu sun dawo masarautarsa dan ya kara karfi, ya kara tara tulin maya?a ta yadda zai sa a cigaba da jin tsoronsa yana azabtar da mutane son ransa. Wannan shi ne ga mari ga tsinka jaka hmmmmm.
Sai dai kana da damar da zaka so yarinya a cikin birnin har ma ku yi aure a matsayinka na warriors, idan ba yaki za'a tafi ba zaka iya kasancewa a tare da ita har ku samu ciki, kuna haifar ?a namiji Black Tiger kuka haifawa, idan kun haifi mace kuma to wannan takuce, ku reni kayarku ku bata tarbiya yadda kuke so, idan aka kashe mijinki a wajen yaki kuma adalci ?aya yake yi wa mace, shi ne ya ?auki nauyinta ci da sha da komai na bukatun yau da kullum.
Shi fa bai tsaya iya nan ba, ina ina zalincinsa ya wuce haka. Daga ta cikin gidansa ko in ce daularsa kuma........ Yana da zaratan maza ?an Wrestling wanda su horo na musamman ya sa master ya basu, su ya ajiye sune saboda nisha?insa, a ko da yaushe ana zubo sabbin ?an Wrestling ?in, matasa masu jini a jiki ake kwasa a ?auki tsawon watanni ana basu training ?in Wrestling sosai. Su ?an Wrestling ?in yana ajiye su ne duk ranar da yake cikin nisha?i, sai ya sanya biyu Wrestling, duk wanda ya fa?i, to kashe shi za'ayi, dan a rayuwarsa ba kalmar da ya tsaya irin kalmar fa?uwa, shiyasa duk ranar da ya fitar da sanarwa za'ayi Wrestling a birnin gaba?aya hantar ?an Wrestling ?in sai ya ka?a, saboda sun san dole ?aya daga cikin sai ya fa?i, haka kuma wanda ya ci shi zai kashe wanda ya fa?in a gaban kowa da kowa! Abu ne wanda aka saba yin shi ba sau ?aya ba sau biyu ba!.
Kuma koma waye ne ya fa?i haka za'a kashe shi a gaban kowa ba ?aga kafa, baya yafiya sam sam, bai ma san menene yafiya ba, kuma ko zaka mutu baya canza magana, wannan shi ne zalincinsa na biyu kenan, idan za'ayi wasan harta mutane gari suna zuwa kallon, dan shi dole a gaban jama'a yake sakawa a kashe mutun bayan an azabtar da shi kowa yana gani, shi dai baya fitowa, amma duk abin da yake faruwa a birnin yana sane da komai, shiyasa suke ce mashi ba mutun bane aljani ne, yana sanin komai tsab, ko Wrestling idan ana yi yana ganin komai, amma su basa ganinsa, bama su san takamaiman ina yake ba a cikin Daular tasa.
A takaice dai sam bai san kalmar fa?uwa ba a rayuwarsa, nasara ya sani, shiyasa duk wanda ya fa?i ake kashe shi, dan baya ha?a hanya da fa?uwa sai nasara, azzalumin ne number ?aya a duniya, sunansa kawai tana girgiza alkarya! Tana jijjiga manyan masarautu dake kewaye da shi! Shiyasa da yawan masarautu basu son su yi abin da zai sa su cigaba, dan kada idanunwan black Tiger ya hau kansu, amma a hakan akwai masarautun da suka ha?a kai ta bayan fage suna shirya ta yadda zasu yi su yakesa dan su sami ?anci su huta da zalincnsa da ukubarsa. Wani lokaci tsabar zalinci idan muguntar ta motsa haka kawai zai sanyawa matasan mayakansa gasa, duk wanda ya fa?i kuma kashe shi zai yi, shi fa har wani nisha?i yake yi idan ana kashe mutane. Abin mamakin kuma a nan shi ne, duk lokacin da na hannun damansa ya fitar da sanarwa a kan Black Tiger ya sanya wata gasa, wlh har rige rige matasan suke yi a kan cewa su zasu buga gasan, saboda suna da jajircewa da karfin zuciya, duk da sun san idan ?aya ya fa?i gasan kashe shi za'ayi, amma hakan baya hana su ce lallai zasu yi, dan kowannensu gani yake yi babu mai iya ja da shi, shi ma ya cika kuru kuma Barde!! A haka suke ta kashe kawunansu!.
A duk lokacin da ?????????? ?????????? yake son ya yi magana da mutanen garin ko mutanen gidansa or ma'aikatansa, in dai yana son fitar da wata sanarwa na za'ayi abu ko biki ko wani abin, ko sabuwar doka, ko dai wani shirginsa can or za'a tafi yaki, to yana da na hannun damarsa har mutun biyu, ?aya macece mai suna Delisha sai kuma namiji mai suna Devil wato shai?an kenan, shi da she?an ?in ma ake kiransa tsabar iya kwarewa a mugunta, to ta hannunsu duk wani sa?onsa yake isa ga jama'ar birnin DARK WORLD.