Rawanin zalinci 2 Complete - Chapter 9
Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 9: Rawanin zalinci 2 Complete Chapter 9. karin wani haske a kan dark world, duk wanda ya shigo cikinta ya shigo kenan,…
3,282 words
karin wani haske a kan dark world, duk wanda ya shigo cikinta ya shigo kenan, baya iya fita, komai zalincin da za'ayi mishi, zai ji ba zai iya rayuwa a wani ?asa ba sai nan ?in.
Burin black Tiger abu ?aya ne a duniya, shi ne mulkar duniya baki?aya, bashi da burin da ya wuce wannan, a kullum lissafinsa shi ne ta yaya zai yi ya mallaki duniya kamar shi ya kafata! Ya zama shi ne mai juya kowa da komai kamar shi ya haliccemu!! Ya zama mai ikon fa?a kuma dole a ji shi.
Tamkar hauka! Tamkar mayunkacin zaki haka yake farautar yadda zai yi ya mulki duniya. Sai dai kuma kafin mulkar duniyar yana da bukatar ?arin karfin iko da zai iya kwatanta hakan. Matu?ar yana son ya kara karfin ikon da zai iya kwatanta mulkar duniya kuma to dole sai ya kasance yana tare da ??????????????, shi ne kawai zai bashi karfin ikon da zai iya kwatantawa. A halin yanzu a yunwace yake yana haukar neman ??????????????, sai dai fa kafin ya samu ?????????????? sai ya ha?u da mutane mafiya ha?ari a duniya guda biyu a hanya, cikon na ukun idan ya yi wasa ita ce zata iya zama ajalinsa! Idan kuma ya zage, to zai iya zama ajalinta ya kar?i ??????????????. Wa?an nan mutane biyu da zai wuce kafin ya isa ga na uku, akwai green eyes wanda shi ma a yunwace yake yana neman ?????????????? ?in kamar hauka, dan shi ma burin mulkar duniyar ce a ransa, shi kuma mutun na biyu, tare yake da ?????????????? waje guda, sai dai bai san a dai'dai ina yake ba, babu kuma wanda ya sani sai wannan cikon ta ukun. A takaice dai yanzu burin Black Tiger shi ne ya isa ga ?????????????? ko ta halin ?a?a!!..........E LALLAI AKWAI AIKI BA KARAMA BA, AKWAI TAKUN SA?A TARE DA CAKWAKIYA, YANA DA KYAU MU SAN AINAHIN TARIHIN BLACK TIGER, MEYASA YAKE SON MULKI HAR HAKA? MEYASA DUK WANDA YA SHIGO DAULAR DUK MIN ZALINCIN DA ZA'AYI MISHI ZAI JI BAYA SHA'AWAR FITA DAGA CIKINTA? DUK DA SUNA TSORONSA AMMA BASU DA BURIN DA YA WUCE SU ZAUNA A DARK WORLD, MEYASA? SHIN DA GASKE ?????????? ?????????? BA MUTUN BA NE? MU JE DAI ZUWA, ALKALAMIN NA NE KAWAI ZAI WARWARE MUKU ZARE DA ABAWA, KOMAI ZAI WARWARE A CIKIN NATSUWA!!. One thing about BLACK TIGER shi ne bashi da kowa na daga ?an uwa, shi ka?ai ne ya zo ya gina birninsa har mutane suka taru a cikinta, babu wanda ya ta?a sanin labarin wani dangi nasa, hakan ma yana ?aya daga cikin dalilan da yasa mutanen birnin suke cewa shi ba mutun bane, ga shi basu ta?a ganinsa ba bare su ce ko zasu ga mai kama da shi su ce ?an uwansa ne!!.
TUN DA MUN ?AN JI TAKAICE LABARI A KAN KING ?????????? ?????????? TO MU KOMA KAN LABARINMU.
Wasu jiga jigan zaratan Warriors, wato mayaka ne suke gadin gate na farko, wanda already shi a bu?e yake. Kutsawa ciki wa?an nan motocin suka yi, cikin girmamawa wa?an nan mayaka masu tsaron gate ?in suka risinar da kansu ?asa har sai da gaba?aya motocin suka gama wucewa, sannan suka ?ago tare da binsu da kallo. A gate na biyu da na uku ma hakan ce ta kasance kamar yanda ta faru a na farko, sai dai a gate na karshe da zai sadaka da cikin gidan sai da suka tsaya, suka jira jaruman mayakan suka bu?e musu kofar, sannan suka danna ciki a guje, gaba?aya glass na motocin bakake ne, baka iya ganin kowa da yake ciki.
Tsabar girman Daular tasa ta kwashe motoci hamsin ?in nan cif tamkar bata ?auki komai ba, motocin sun jeru layi mai matu?ar kyau, a wajen da ya kasance parking space na gidan, dama already sun saba tsayuwa a hakan, abin dai gwanin ban sha'awa a idanu.
Almost 10 mins da tsayuwarsu kafin a bu?e kofofinsu baki?aya lokacin guda daga ta ciki, gabaki?aya cikin Empire ?in daga yara har manya, mata da maza ko wannensu ya kame waje guda, duk sun sha jinin jikinsu, zaratan jiga jigan mayakan dake shawagi a cikin daular duk sun kame waje guda, ko numfashi da kyar suke yinta, gaba?aya cikin Empire ?in jiran suke yi a bu?e wannan farar motar kawai, sun takura sosai saboda numfashi ma basu iya ja sosai.
Ko da aka bu?e motocin sai da suka sake ?aukar good 5mins kafin wasu jiga jigan zaratan maza lafiyayyu masu kiran karfi su sako kafafunsu wajen motar, sannan suka fito waje gaba?aya. Maza ne madaka katti, suna da tsawo da lafiyayyen jiki, dukkansu suna sanye ne cikin maroon suit, sannan dukkansu akwai black zane na Tiger irin na saman tambarin bakin gate ?in shigowa Empire ?in a fuskokinsu. Zanene wanda idan aka yi shi ba zaka iya gane fuskar wanenen ba ne, kamkar dai wani abin ne suke sakawa.
Geruwa suka yi layi guda tun daga farkon bakin motocin nasu har izuwa karshe. Wani ?osasshen mayaki ne ya ?ariso wajen ya bu?e kofar wannan white car ?in, da alama dukkansu dakon na cikin white car ?in suke yi ya fito.
Suna bu?e mashi motar ya sanyo kansa waje. Matashin saurayi ne da ba zai wuce 17 to 18 years ba a duniya, matashi ne mai ?an madaidaicin jiki. Yana sanye da face mask a face ?insa.
Sanye yake da tsadaddun kaya wandon jeans da riga ya ?aura coat a sama, sannan ya sanya hular malafa a kansa, hannunsa na ri?e da sandar sarauta wanda aka yita da ?anyar gold, takalmar kafafunsa masu bala'in tsada ne, duk abin da zaku gani a wannan birni mai tsada ne sosai, basu da talauci sam, dan Allah ya albarkacesu da tarin arzikin ?ar?ashin ?asa da kuma ta teku, wannan teku dam da King Black Tiger ya janyo masu ya zo masu ta tarin arziki sosai, ga shi suna samun ishasshen ruwan noma ta yadda amfanin gonansu yake yin kyau, ga su da cin abinci mai gina jiki sosai, saboda akwai wadataccen ?inbin dukiya a ?asar. KARFIN IKO, KARFIN MULKI, ?INBIN TARIN TULIN DUKIYA, ?INBIN TARIN ALBARKATUN ?ASA, ?IN BIN UBAN TULIN DAKARUN JIGA JIGAN WARRIORS, ?IN BIN DAWAKAI NA ZUWA YAKI KAMAR JININ ALNAAS MAE ALKHUYUL, SAI KASAR DARK WORLD ZA'A SAMU IRIN HAKA.
Wannan matashin yana wucewa gaba wannan matashiyar budurwa da ta ?auki Sweetie a dajinsu ta fito daga cikin white car ?in, nan take duk jama'ar wajen suka kara nutsuwa, da alama sun fi jin tsoronta sama da yadda suke tsoron wannan matashin. Hannu tasa ta ?auko Sweetie dake sume ne ko ta yi barci ne Allah masani.
A saman shoulder ?inta ta sa?ata suka nufi katafaren kofar gold da zata sadasu da cikin daular tasa. Tsayawa zayyana maku ha?uwar parlourn Black Tiger ma ba zai yiwu ba, dan baki ya yi ka?an ya fa?esa, sai dai abin da zan ce maku shi ne kusan komai na cikin wannan parlourn da gold aka yi su, masha Allah, suna da arzikin gold sosai, da ita Black Tiger yake yin amfani wajen kara gina ?asarsa, ya kara karfin iko da karfin warriors ?insa dan ya?an duk ?asar da bata burgesa ba, yana kula da warriors ?insa sosai ga horo na musamman da suke kar?a wajen master.
Ya sanya an kyara mashi kujerar mulkinsa da zallar madarar gold, ya haye saman kujerar yana zartar da zaluncinsa son ransa, sam ba zaku so ku ji yadda Black Tiger yake azabtar da bawa idan ya yi mashi ba dai'dai ba, wani ma dalma yake sanyawa a dafa, dalmar yana tafasa ya sa a kamosa a gaban kowa a zuba mashi dalmar, haka duk namar jikinsa zata zagwanye ta dube ?asa ya mutu, kuma shi fa idan zai yi kisa ko wani hukuncin wlh sai ya taro gaba?aya jama'a, ko baka son gani dole sai ka kalli yadda yake sakawa ayi kisa, dan dole yake tilastawa mutane ganin hakan, masu raunin zuciya haka za su yi ta kuka, masu zuciya a kusa kuma nan take suke suma a wajen, hakan ba zai hana shi gobe idan wani ya yi mashi ba dai'dai ba ya sake sakawa a taro jama'a a zartar mashi da hukunci gaban kowa.
Hakan yasa jama'ar birnin suke kara mahaukacin tsoronsa, dan suna ganin irin izayar zaluncinsa kala kala, wannan kujera ta mulkin nasa da take na zallar madarar gold idan ya hayeta fa sam baya tunanin mutuwa, ko da yake su da ba Allah suke bautawa ba ina zasu yi tunanin mutuwa? Su ba musulmai bane. Sai dai Black Tiger yana aikata wani aiki guda ?aya a rayuwarsa na alkhari, wannan aikin kuma ba komai bane face renon marayu, duk in ya samu labarin yara marayu basu da uwa basu da uba, to zai sanya a ?aukosu, za'a renesu a cikin ?aularsa tamkar ?a?an sarakuna, za'a kula da su tamkar basu rasa iyayensu ba, damkar kuma yayan shugabanni ?asashe, cikin gata sosai, sai ya mantar da su sun rasa iyayensu, a haka yake renan marayu.
DELISHA.
Kai tsaye saman wani electric stair case Delish ta nufa da Sweetie, stair case ne wanda yake amfani da wutar lantarki, da ka hau zai yi sama da kai, babu ruwanka da tafiya da kafarka bare ka sha wahala.
??KADA KU MANTA WANNAN DADDA?AR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE????
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH ????
????RAWANIN ?? ZALINCI ????
????????????????
FATEEMA ZAHRA MUSA ????? ??A-K-A ???????????????? ????????????
?????????? 20/9/2024.....??????
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
?????????? ????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ???????? ?????????? ??????? ????? ????????? ??????? ??? ?????????? ????? ????????? ????? ???????????? ??????? ??? ????????????? ??????? ??????? ?????????
??STEP TWO....??????
DELISHA.
Kai tsaye saman wani electric stair case Delish ta nufa da Sweetie, stair case ne wanda yake amfani da wutar lantarki, da ka hau zai yi sama da kai, babu ruwanka da tafiya da kafarka bare ka sha wahala.
Hawa ta hu?u Delisha ta wuce. Kai tsaye wani ha?a??en luxurious bedroom ta nufa. ?aki ne iya ?aki, ko ?akin shugaban kasa bai kai wannan ha?uwa ba, dan wannan fa kusan komai na cikinsa na zallar madarar gold ne. Saman wani katafaren luxurious bed Delisha ta kwantar da Sweetien, gadon nan headboard ?insa har yana ta?o saman ?akin saboda girma, kuma gaba?aya headboard ?in da gold aka yi shi.
(Gaskiya ku zo mu je DARK WORLD ha?ar gold, ina dalili? Sai pacaka Black Tiger yake yi da gold?? Allah ya masu tarin arziki dayawa, ga ?asar tasu bata da wani girma sosai, shiyasa suke pacakarsu, dan arzikin har ta yi masu yawa, ga Black Tiger da yake yana da dabara kuma yana da bu?atar cinma wani buri nasa sai ya zamana yana ta amfani da wannan tarin albarkatu da ni'imomin dukiya da Allah ya basu yana ta ?o?arin kara gina kasarsa ta yadda zata yi girma sosai ta fi kowace ?asa, sai kara gina ma'aikatu, asibitoci, haka zai sanya maya?a su yi ta saran dajukan kusa da su yana yin gine gine dan ?ara fa?a?a ?asar, yana kuma ta ?o?arin kara karfin iko, so yake ?asarsa ya ha?aka ya fi kowa, yana son ?asarsa ta zama ta ?aya a duniya, gaskiya my people's mu ma kuzo mu je DARK WORLD ko da a sace ne mu sato ?anyar gold, kada ku ji tsoro, idan Black Tiger ya gano mu zan tsaya maku????????)
?o?arin juyawa Delisha ta yi dan ta fice daga ?akin. A hankali sautin dasasheyar muryar Sweetie ya fara tashi cikin kuka. ?asa ?asa ta fara kukan nata ha?e da sambatun ina Prettynta and Kamran? Da alama ta sha kuka na wuce misali ne yasa voice nata baya fita sosai.
Juyowa Delishan ta yi ta kalleta. Tana kwance yadda ta kwnatar da ita, bata motsa ba, kukan da sambatun kawai take yi.
A hanzarce ta fice daga ?akin domin ta je ta kar?o umarni a kan me zata yi wa Sweetien, bata isa ta ce mata ko uppan ba har sai wanda ya ce su je su ?aukota ya bada umarni.
Jim ka?an da fitarta ta sake dawowa cikin ?akin, a bakin bed ?in ta zauna tare da fara magana cikin harshen turanci. Kalma ta farko da ta fara furta wa Sweetien shi ne ina Spender?
Cigaba da kukanta ?asa ?asa ta yi ba tare da ta yi magana ba, sai dai ta yun?ura ta mi?e zaune.
"?ago idanunki da kyau ki kalleni, sannan kuma ki yi mun shiru, a nan ba'a son hayaniya, kada ki bari a jiyo ki".
Ni kam na ce ku bama ku san bata da idon kallon ba bare ta kalleku?.
Shiru dole ta yi ba dan ta so ba, sai dan tsoron irin muryar da ta ji anyi mata magana da shi, tabbas wannan murya da ta ji ba muryar wasa bace, kuma da alama babu imani a tattare da mai wannan murya ko ?igo.
"Ina Spender yake? Shi kawai muke da bu?atar ki bamu, kina bamu zamu sakeki, mu bamu da bukatarki a nan wajen!". Wannan murya ce ta sake katseta da fa?in hakan.
Menene Spender? Ina kuma yake? Me zasu yi da shi?.
Murya a dashe saboda kukan da ta rin?a sha tun safe, murya ya dashe, da kyar ta iya furta. "Menene Spender?".
A fusace Delisha ta ?aga wannan katakon katon hannu nata kamar na adawa zata zabga mata mari, dan a ganinta Sweetien ta raina masu wayo ne, ta isa tace bata san Spender ba? Ba zai yiwu ba dole ta basu yau, abin da suke haukace suke nema, nemansa suke yi kamar hauka, kuma sun san yana wajenta, sama da shekaru biyar suna nemanta, da kyar suka ganota, sun sha bakar wahala a nemanta, amma ta nuna masu bata ma san shi ba? Tama isa?!!.
Shin da gaske Sweetie ta san Spender? Idan ta sani ina yake? Kuma waye ya bata shi? Da alama dai sun san yana wajenta shiyasa basu nemi Pretty ba suka ?auketa ita ka?ai, kenan kunga sun san lallai lallai a wajenta yake ba wajen Pretty ba, bana jin cewa Pretty ma ta san da zancen, dan da ta sani ita ma ba zasu barta ba, da tsab zasu tafi da ita ko dan ta gaya masu a ina yake idan Sweetie taki gaya masu. Lallai akwai cakwakiya, kenan dai Sweetie akwai abubuwan da ta sani sosai ta ?unshisu a cikin cikinta taki amayar da su ga kowa ne ko yaya? Mu dai je zuwa, Allah dai ya kawomu RAWANIN ZALINCI, mun zo SEAT OF INJUSTICE. Zamu ga ya wasan nasu su kuma yake, zamu ga wannan family kuma ya suke rayuwa!!.
Tana ?o?arin sauke mata wannan katon hannun nata a saman lallausan kumatunta kwatsam ta ji hannun nata ya sage a saman iska bai ?arisa kai saman kumatun Sweetien ba.
Yar karar azaba ta saki kafin ta furta.........
Kai bari mu le?a wani season ?in mu dawo, dan bana son rubuta complete page a part na family guda ?aya, gara mu ?an yawata muga ya wasu kuma suke...........????
??????????????????????????????????????
FOREST ???
Yau tsawon kwana biyun kenan da Mamma ta ?aure Kamran, sam bai yi ?o?arin kwance kansa ba, bawai dan ba zai iya kwance kan nasa ba, a'a sai dan kawai shi a yanzu burinsa shi ne ya mutu, ya ce ba zai iya rayuwa ba tare da Pretty ba, tun da Mamma ta hana shi zuwa ya dubasu ko suna nan ko basu nan to shi bai ga amfanin rayuwarsa ba, ya dai'na cin abinci, ko ta kawo mashi abinci ta kwance mashi hannu ma baya ci, haka zata zo ta ?auki kayanta, shai?an sai zugata yake yi a kan kada ta rarrasheshi, ta barshi bayan ?an lokaci zai manta da komai su koma kamar da, hakan yasa sam bata yi ?o?arin lallashinsa, ta zuba mashi ido, a cikin zuciyarta azaban zafin hakan take ji, tana cikin tsananin tashin hankali na ganinsa a cikin wannan halin da yake ciki, har ga Allah tana kaunarsa fiye da kanta, amma a ganinta abin da ta yi mashi shi ne mafita a gareta.
Bawan Allah bashi da aiki sai ruwan hawaye, ko kwanciya baya yi, yana zaune a saman gadon ya jingina bayansa da jikin ?ogon, ya ha?a kai da gwiwa, ya sha kukansa ya ?oshi har barci ta ?aukesa a haka, cikinsa sai ciwo yake yi mashi saboda yunwa, ya kuma ki yarda ya ci abinci, cewa yake yana fatan yunwa ta zama ajalinsa ya huta.
Tun ranar da abin ya faru Rocky ya ki barin kofar ?ogon, Allah sarki ya kuma ?asa iya shiga ciki. Ita kuma Mamma taki yarda ta fito waje, dan tasan in ta fito wlh tsab Rockyn zai yi mata mummunar lahani, saboda ta harzu?a shi ba ka?an ba, ta ?ata mashi rai, coz tasan idan ta fito ba barinta zai yi ba, ita kuma ba zata iya fa?a da shi bama bare har ta yi ?o?arin kashe shi, dan tana kaunarsa sosai, jinsa take yi kamar ?anta, dan fa sun kwashi shekaru a tare, sun yi matu?ar shakuwa sosai, shiyasa ma taki fitowa wajen gaba?aya, tana jinsa sai ya kwana yi masu kurnani, yaki matsawa daga wajen, amma ta yi banza da shi kamar bata ji ba.
Banda tunanin Pretty babu wani abin da yake cikin ransa, jefi jefi yana tunanin Sweetie, kuma ya fi yin kuka mai tsuma zuciya idan ya tuna Sweetien, yana matu?ar tausayawa rashin idanunta, baya damuwa sosai idan ya tuna Pretty, saboda tana da idon ganin koma inane, amma Sweetie bata gani, idan Pretty bata dawo ba ya rayuwarta zai kasance? Wannan shi ne tunanin da yake cikin ransa a kowani lokaci.
Yana shiga matsanancin damuwa tare da fargaba sosai idan ya tuna cewa Pretty ta bazama cikin dajin nan, fargabansa kada ace wani abin ya sameta, kada ace ta mutu, kuma da alamun wani abin ya sameta ?in, dan duk lokacin da ya tuno sunanta kirjinsa ne yake duka da sauri sauri, gabansa sai ya yi ta mummunar fa?uwa, hakan yasa ya fara yanke kauna tare da daina tunanin tana raye ko ta mutu? Yana ?aya daga cikin dalilan da yasa yake horar da kansa da kin cin abinci dan ya mutu ya bi Prettynsa, zuciyarsa ta gama saddakarwa da ta mutu.
Har izuwa yanzu kuma Mamma bata jin kamar zata iya lallashinsa, ji take yi ta barshi dan dole zai sau?o da kansa idan ya ji azaban wahala, ta manta da cewa ?an na gada ya fi ?an na koya, ita ma ta yi kafiya da zafin zuciya bare shi? Ai kuwa yana da kafiya sosai tare da jajircewa a kan sai ya cika muradinsa ha?e da taurin kai da taurin zuciya.
A takaice kenan halin da Mamma and Kamran suke ciki a yanzu. Bari mu le?a wasu Familyns kuma muga halin da suke ciki.
KINGDOM OF POWER.??????
Wasa wasa har kwana uku yau Chuchu bata yarda su ha?a hanya da Yah Jawad, babu kuma wanda ya san da wannan abin sai Momma. Duk yadda Yah Jawad ya so su ha?u taki yarda, ta tattara ta koma part ?in Mummynta, dan can ne bai cika zuwa ba, idan ta ji zai zo sai ta koma part ?in Mammiensa ko kuma na Mama, dan part biyun nan ne baya ta?a zuwa sai idan su ne suka kira shi, bai ma san a wani part takamaime take ba.
Ya tambayi Auta sai dai ta ce nashi ita ma bata ganta ba sam sam, kuma wlh tasa san in ta take, amma da yake kun san shakuwar da take a tsakaninsu, bakinsu ?aya sun iya rufawa juna asiri, yanzu haka Autar ma haushinsa take ji ha?e da tsoronsa, dan Chuchun ta gaya mata komai.