Sahr khulaiyd complete - Chapter 10
Sahr khulaiyd complete Chapter 10: Sahr khulaiyd complete Chapter 10. "Calm down Mr Omair, our job is to save lives but only Allah alone gives life, insha…
4,454 words
"Calm down Mr Omair, our job is to save lives but only Allah alone gives life, insha Allah babu abunda zai sameta, ka kwantar da hankalinka.
Mami bata tsaya sauraron conversation nasu bah taje gaban gadon tana kallon Sahr, she can't believe wats happening, da farko Khulayd ya mik'e daga kan gadon jinyarshi bayan likita ya tabbatar musu bazai iya tashi bah, and now Sahr appeared out of nowhere bayan sun san she was kidnapped days back and they haven't paid any ransom to set her free, abun mamaki"
Ta d'auke idonta daga kan little princess d'inta takai dubanta kan Khulayd tana mishi kallo mai d'auke da tambaya, saidai Khulayd bai bari tayi magana bah ya matso tare da riko hannayenta yace
"Shhhh Aunt!, nasan kina bukatar karin bayani yanzu, but this isn't the right time to explain thing, let's pray for baby doll's health inyaso sai inyi miki bayani anjima" Mami ta gyad'a kanta alamar gamsuwa da kalamunshi, duk su biyun suka tsaya suna kallon doctor while he's checking on Sahr, kowa da abunda yake sakawa a zuciyarshi.
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
Normal saline drip kawai dr khaleel yasa mata, Sannan ya bukaci nurse tayi mata PCM injection. Bayan an gama dr khaleel yacewa Mamii da Khulayd
"Ku kwantar da hankalin ku she will be alright, Allah ya bata lafia. Amma kaima kana bukatar ka karasa Karin ruwanka coz am not gonna pardon you, at least wacce make rashin lafiya dominta ta dawo, don haka sai kuyi jinyar juna love birds" ya karasa maganar teasingly ya fita yana dariya. Khulayd yasa hannunshi yad'an shafi gefen fuskarshi, can kasa kasa yace
"Ai bana bukatar wani drip kuma, am alright now" Ya matso kusa da gadon ya zaunah tare da rike hannunta wanda babu drip d'in very tight, yana mata wani mayataccen kallo wande ke cike da soyayyarta, yace
"Fight this for me, for our love and for our future", yayi bending kad'an tare da pecking hannun, ya lumshe ido yanajin farin ciki marar misaltuwa yana ratsa duk wani kusurwan jikinshi, deep down inside of him yanajin rayuwarsa bazata tab'a yin ma'ana bah idan babu Sahr.
Duk abunda yakeyi a idon Mami, sai taji duk duniya babu wanda ya kaita farin ciki yanzu da little princess d'inta ta dawo, and now that God had united this two lovers, a zahiri kuma tace
"Toh Mr lover boy, sai ka tashi maza don wallahi sai ka karasa drip d'innan ko in sab'a makah, bari in kira likitan"
Khulayd yayi saurin cewa "Allah aunt na warke, I don't need treatment anymore"
Bata tsaya taji maganar bamah tayi tafiyarta tana cewa "Sai kuma kayi ai, drip neh kuma saika karasa, yawwa"
A waje Mami ta had'u da Neenah tana kokarin shigowa.
You guys can imaging what w8ll happen, I believe Neenah will be shocked
#TEAMSAHRKHULAYD
© *SEEMBY LUFF*😘
⚜ *SAHR-KHULAYD*⚜
© *Seemby Luff*😘
*PAGE 47*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
"Mami ina zakije kike sauri haka, har fah kin kusa yin tuntub'e" cewar Neenah dake kokarin sa car key d'inta a jaka. Mami tace
"Kedai ki shiga manah, bani da lokacin miki bayani anan, I'll be back in a jiffy then I'll explain things to you, kin wani tareni kina tambayata a waje kamar babu d'aki", mami ta karashe maganarta tana tafiya abinta.
Neenah ta d'aga kafad'arta alamar bai dameta bah sannan ta cire sun glass dake idonta ta murd'a kofan d'akin ta shiga. Bayan Khulayd kawai take iya gani domin yanayin jikinshi bazai tab'a b'ata mata bah, saidai fuskarta na 'dauke da mugun mamakin ganinshi a zauneh haka
"Didn't I heard d doctor saying he may never stand still again, kuma waye wannan a kwance a gadon Mr Omair ya kamata shine a kwance akai?" Duk wad'annan tambayoyin ta yisu neh a zuciyarta sanin cewa she won't dare ask Mr Omair those questions. Tana nan tsaye bakin kofar ta kasa koda motsawa daga wurin, haka kawai taji zuciyarta yana bugawa da karfi wanda batasan dalili bah, tana nan tsaye Mami da doctor Khaleel suka shigo, Mami ta wurga mata harara tace
"Me kin wani tsaya wa mutane a bakin kofah, an hana miki shiga neh"
Sai a sannan Khulayd ya juyo yayi wa Neenah wani kallon banza ya watsar sannan ya kalli mami da tayi kicin-kicin a dole sai ya karasa drip d'inshi, da kyar ya kirkiri murmushi don ganin Neenah ya b'ata mishi mood, yace
"Kai dai sweet aunt, wai bazaki hakura da sa drip d'innan baneh, kiga fah my bed is already occupied by someone, a ina kikeso in kwanta toh?"
Mami ta b'ata fuska tace "Kaji min d'an nan, sai ka wani kwanta kamin a d'aura maka ruwa? Ain't you a man, sai a d'aura maka while you are seated ai"
Khulayd ya marairace fuska kamar karamin yaro yace "Allah akwai zafi sweet aunt, da kin bari tunda naji sauki" ya kare maganar tare da mikewa ya nufo Mami. Juyawan da Neenah zatayi kenan idonta ya sauka akan fuskar Sahr dake kwance tana maida numfashi a hankali.
Wani irin buguwa zuciyarta tayi *DUUM* kamar kirjinta zai tsage, har kafafunta sun gaza d'aukarta ta sulale tayi zaman dirshan a kasan tiles dake d'akin, a hankali ta dafe kanta wanda yake barazanar fashewa, a zuciyarta tace
"Me nake gani haka, meke shirin faruwa neh wai, does this mean Barr Zayyad let this stupid girl come back without me accomplishing my goals, wayyo na shiga uku ni Neenah, asiri nah ya tonu kenan? Na rasa Mr Omair kenan?.... Ya salaam"
Babu yanda Khulayd ya iya, duk magiyan da ya yiwa Mami taki yarda ta kyaleshi da maganan drip d'innan amma Mami tayi buris kamar batasan yanayi bah, dole ya yarda a d'aura mishi ruwan
A wurin babynshi ya matso da kujeran akayi mishi karin ruwan don yace bazai matsa one inch away from her bah. Sai a sannan Mami ta kula da Neenah dake zauneh a kasa tayi zurfi cikin tunani, tace
Wai nikam meke damun yarinyar nan yau neh? You've been acting wiered ever since you came in here" Har sai da Mami tad'an zugureta tukunna ta dawo daga duniyar tunanin da takeyi, a razane tace
"Kid sister..... Mami yaushe kid sister ta dawo, ya aka samota? Waye ya kawota? An kama wad'anda sukayi abducting d'inta Mami, who are they???" Duk tambayoyin nan tayiwa Mami neh a take without giving her a break to answer them one after the other.
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
*BARRISTER ZAYYAD*
Kusan half an hour suka d'auka suna bacci, Barr Zayyad neh ya fara bud'e idanunshi a hankali yana ganin dishi dishi har ya bud'esu gabad'aya. Jikinshi duk a mace da kyar ma yake iya d'aga hannunshi, ya dafe kanshi da yayi mishi nauyi, kamar wani abu yace ya tashi ai kuwa ya mik'e har yana neman fad'iwa ya nufi bedroom daya ajiye Sahr. To his greatest surprise yaga wayam babu ita, without minding ko tana ciki ya bank's kofar toilet amma labarin dukka d'aya neh bata ciki, da karfi ya dunkule hannunshi ya bugi bango yana cizar lebenshi yace
"No no no no, this can't be happening, NO!" Ya sake fad'a da karfi ya fito parlor cikin zafin nama ya fara kai musu duka ta ko inah
"Wake up you good for nothing fools, how could you let her escape? Aikin me kukeyi kuka bari har ta gudu, is this what I paid u for?" Ya cigaba da bambaminshi yama manta cewa da hannunshi ya basu giya.
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
*Neenah*
Mami ta kalleta cike da takaicin tambayoyin da tayi mata, tace "Haba ke kuwa, duk wadannan tambayoyin gashi kin kasa bani sarari in amsa koda d'aya, at least ask me one after the other manah"
Neenah tayi murmushin yak'e tace
Mami kar kiga kaman am overreacting, am just More than happy neh dana ga kid sisturh ta dawo safe and sound, ina farin ciki sosai Mamienah" ta rungume Mami tana hawaye masu zafin gaske, zuciyarta na matukar k'una da zogi, ji take zata iya mutuwa idan har abunda take hasashen faruwanshi zai auku.
Mami tace "Its okay child, tunda Allah ya bayyana manah ita cikin koshin lafiya sai mu gode masa, addu'a ai baya fad'i kasa banza, God had just answered our prayers" tana magana tana shafa bayan Neenah a hankali.
Suna rungume da juna na tsawon minti biyu sannan daga bisani Neenah ta janye jikinta a hankali ta mike tana fad'in
"Lemme check on my phone, I most have left it in the car" ta fice.
Tana zuwa tayi unlocking motan ta shiga ta rufe, ta ciro wayanta a cikin handbag d'inta ta fara searching contact d'in Barr Zayyad, ba tare da b'ata lokaci ba ta samu ta fara dialling
The phone went through amma har ya gama ringing ba'a d'auka bah, Neenah ta bugi steering motan da karfi tace "C'mon Barr Zayyad pick up, we are in deep sh*t now" ta fara kokarin redialing.
A b'angaren Barr Zayyad kuma duk yasa su a gaba sai faman bambami yakeyi bayan sun farka daga nauyayyyen baccin da sukayi
"Marasa amfani kawai, ace ku tara amma ku kasa controlling mace guda d'aya, do you even know what her escape means? Mr Omair will never spare me har sai yaga ya kamani... Kun rusamin shirina wawayen banza, gashi yanzu sha'awar yarinyar tana neman hallakani". D'aya daga cikinsu wanda zuciyanshi yakai makura wurin lalacewa da zaginsu da yakeyi yace
"But sir ai duk muna nan, tayaya zamusan tana planning guduwa, its all bcos of d drink you........"
"Oh hold it there you stupid fool, karka maidani mutumin banza manah....." Zai sake magana wayarshi dake aljihunshi ya fara kara, da kamar bazai d'aga bah sai kuma ya d'aga d'in. Neenah bata bari yace komai ba ta fara
"Haba Barrister, wannan wani irin ganganci da rashin hankali neh? How could you let her go at this point of d tym, kasan abunda kake kokarin jefamu a ciki kuwa? The worst part of it shine yarinyar nan tasan cewa kai kayi abducting d'inta and she won't shut up.... Bari in gayamaka Zayyad, daga yanzu you are in this alone, karka kuskura ka nuna cewa we planned this together, better go and find something to do with your miserable life kafin Mr Omair da Uncle Abeed su gano kah" tad'anyi dariya kafin tace
"Zasu sauke lasisinka NA lawyer and they'll make sure you route in jail, be warned" tayi hanging up ba tare da yace komai bah.
Barrister Zayyad yayi wani dariya yana tafa hannayenshi, ya shafi gefen fuskarshi yace
"Well done Miss Muktar, well done. Kin gama naki b'angaren and now, its my turn to fulfil d other part of the bargain, zakisan waye Barrister Zayyad".
A hankali Sahr ta fara bud'e idanunta, takai dubanta kan hannunta dake cikin na yayanta, a hankali ta sake matse hannunshi sannan ta d'ago hannunta mai karin ruwan ta d'aura a kanshi tana shafawa a hankali. Hakan ya tabbatarwa Khulayd ta tashi kenan, ya d'ago yana mata murmushi, itama d'in tana murmushin, murya kasa kasa yace
"Hi" Sahr ta lumshe idanunta ta sake bud'esu, tace "Hey"
Khulayd yace "har kin tashi babyna, don't you think kina bukatar hu..... "
Bata bari ya sake magana bah tace
"Shhhh Ya Khulayd don't you miss me?"
"Of course I missed u soo much" Khulayd ya bata amsa a takaice
Tace "toh meyasa kakeso inyi bacci, bakason hira dani neh?" Ta tambaya fuskarta d'auke da damuwa
Khulayd yayi saurin d'aura yatsanshi a bakinta yace "Karki tab'a tunanin haka, I want to spent each and every second of my life with you" ya tallabo fuskarta yana kallonta in the eye, ya sake cewa
"With you alone"
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
#TEAMSAHRKHULAYD❤
© *SEEMBY LUFF*😘
[12/12, 8:38 PM] +234 813 019 3997: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜
*Seemby luff*😘
*PAGE 48*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
Sahr tad'an saki fuska tace
"Allah da gaske Yayanah, ni kad'ai ce babu wata?" Ta tambaya tana kallonshi
Khulayd yasa hannunshi cikin gashin kanshi yad'an hargitsa yana murmushi, yace
"Umm for now kam ke kad'ai ceh, but bansan ko zan kara miki 'yar uwa nan gaba bah. Zaku fi kula dani idan ku biyu neh coz I don't think nan gaba kad'an zaki iya d'awainiya dani saboda naga my Hubb is still a baby" ya karashe maganar teasingly. D'auke fuska Sahr tayi da barin kallonshi, ta juya ta d'ayan b'angaren yyinda zuciyarta ke mata zogi, wasu hawaye masu zafi suka fara zarya akan paled fuskarta, ta runtse idonta sosai tanajin wani abu a cikin jikinta. Khulayd da yaga haka yayi murmushi don har yana iya jiyo sheshshekar kukanta, a hankali yace
"Oh God, what have I done"
A sanyaye ya kira sunan "Baby doll" Shiru tayi mishi bata masan yana yi da ita bah, ta cigaba da sheshshekar kukanta, Khulayd ya sake kiran sunanta a karo na biyu amma tayi banza dashi, ta matsa chan karshen gadon tayi increasing gap dake tsakaninsu.
Da ya gaji da kiranta yaga cewa bata da niyyan kulashi, ya sake hayewa saman gadon ya tallabota tare da d'ago hab'arta ya mirgino da ita sannan ya juyota, da tausayi yake karewa fuskarta kallo yaga duk fuskarta ya jik'e da hawaye, sosai take bashi tausayi saboda yasan zuwa yanzu takai k'ololuwa wurin sonshi, he can see it in her eyes. Cikin tausasa murya yace
"Baby open your eyes and look at me please"
Ta sake yin banza dashi, sai ma sake runtse idon tayi, Khulayd yace
"Yanzu Hubb har laifin danayi miki yakai wanda bakiso ki ganni?, ashe har zaki iya fushi dani har haka, indai akan maganar dana fad'a neh I was just joking, kawai inason gwadaki neh inga ko kina kishi nah, dats all" K'in kulashi tayi har yanzu, da Khulayd yaga fa abin nayi neh ya sauka kasan gadon, ya durkusa akan gwiwowinshi tare da rike kunnuwanshi yace
"Babe please, you very well knew dat I was joking, kinsan cewa there is no woman in this world whom I'll love other than you, kece kad'ai muradin raina kuma kinsan cewa " ya nuna saitin zuciyanshi kafin yace "Na killaceki anan har iya karshen rayuwata, believe me" ya marairaice fuska kamar mai shirin kuka.
Wani deep breathe Sahr tayi, wani sanyi ya ziyarci zuciyarta zuwa kwanjinta, a hankali ta bud'e idonta ta saukesu akan kyakkyawan fuskarshi tayi murmushi.
Cikin wani slimy and bedroom voice tace "Zuciyata ta aminta da dukkan furucinka kuma ta gaskata kalamanka, ina sonka sosai yayana, irin soyayyar da rayuwarka ita tafi muhimmanci a wurina akan tawa rayuwar, I love you with each and every breathe I take" ta karasa maganan tana kallon cikin idonshi.
Khulayd ya ware idanunshi sosai cike da mamakin furucinta, yace
"Like seriously, kece kikayi maganan nan ko wata?"
Tayi saurin b'oye fuskarta a cikin tafukan hannayenta tana dariya, tace "I can go any length for your love"
Shima dariyar yayi daga nan kuma bai sake cewa komai bah, yayi tagumi da both hannayenshi ya shiga kallonta a yayinda soyayyarta yake bin duk gab'obin jikinshi. Shiru neh ya gifta na wani lokaci, gabad'aya Khulayd is lost in his thoughts, kallonta yakeyi ba ko kyaftawar ido. Slowly ta fara yaye hannunta daga kan fuskarta ta kalleshi wanda bai masan tanayi bah, ta d'aga idonta ta saukesu kan silky gashin kanshi, seconds later ta gangaro kan cikakkun gashin giranshi sannan zuwa kan wide milky eyes d'inshi, jim kad'an ta sauko kan pointed nose d'inshi daya zauna dai dai akan fuskarshi, finally ta saukesu akan pink small lips d'inshi lallausa, ta tsayar da idonta kyam akansu tana murmushi, a zuciyarta tace
"Those cute lips, I love them"
Surprisingly taji Khulayd yace "You do?" Alamun yaji abunda tace kenan, tace
"A'ah fah ya Khulayd, ba haka nake nufi bah, maybe bakaji da kyau baneh"
"Am not deaf baby girl, naji me kikace, I know this may sound strange kuma nasan wasu abunda nake miki haramun neh, but I dunno why I forget who I am when am in front of you, I loose complete control of myself. And talking about my lips, dama I've been longing to kiss u again, so please allow me" Ya riko hannunta ya matse a cikin nashi gam, ya sake narkewa yana marairaicewa yace
"Please" Bai bari tace komai bah kuma batayi aune bah taga ya fara matsowa da fuskarshi, within some seconds suka fara shakar numfashin juna, a hankali gap dake tsakaninsu ya fara raguwa, jim kad'an hancinsu ya fara gogar na junah, kiris ya rage bakinsu ya had'u Mami ta turo kofar ta shiga.
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ [12/12, 8:38 PM] +234 813 019 3997: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜
*Seemby luff*😘
*PAGE 49*
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
Da sauri Khulayd ya koma baya yana shafa gefen fuskarshi, yayinda Sahr ta numfasa sosai tana godewa Allah daya kwaceta a hannunshi. Tana ganin Mami tace ta fad'ad'a murmushinta tace
"Mamienah oyoyo, I missed you a lot". Mami ta karaso wurin gadon tare da rungume 'yar tata tana shafa bayanta to and fro da hankali tana jin farin ciki marar misaltuwa, sun d'auki tsawon mintinu rungume da junansu kafin daga bisani Mami ta janye jikinta ta riko fuskar Sahr tana kallo, tace
"Nayi farin cikin dawowarki little princess, baki ga yanda na shiga kunci da rashinki bah 'yata... You know a mother protects her children but can go any length when someone tries to hurt them, saidai na shiga kunci ganin an saceki and I couldn't do anything" ta kare maganar da kwalla a idonta. Sahr tayi saurin tare hawayen mahaifiyar tata tana girgiza mata kai tace
"No mum, please karkiyi kuka ai gani nan na dawo safe and sound, babu abunda ya sameni. Don't you know that your tears are very precious, don't waste it please kinji mamienah" ta sake rungumeta tana hawayen jindad'i ta sake cewa "Nayi kewarki Mamie".
Mami tace "Bari in samo miki abinci kici, you must be very hungry don na lura bakici komai bah, ta d'agota daga jikinta tana cewa "sai ki kyaleni in tashi ai uwar son jiki". Sahr ta turo bakinta tace "Toh ai mami ni ce autarki, meye don naso jikinki"
Mami tace "Kujimin yarinyar nan, katuwa dake kina wani maganar wai ke karamar yarinya ceh, aure mah zanyi miki in huta, bama ke kad'ai ba harda 'yan uwanki masu bani headache"
Sahr ta waro ido waje tace "Mami aure kuma? Nifa ban girma bah, am still a baby" ta fad'a tana kallon Khulayd wanda shima ita yake kallo, ya yi mata alamar kiss "muah" akan iska, sannan yayi mata alamar 'ni da ke neh'. Sahr ta murgud'a mishi baki tare da juyar da kanta gefe tana murmushi don ta gane me yake nufi, duk abunda sukeyi a idon Mami, ta mik'e tana cewa "I have to quickly get u two married, marasa kunya" tana bambaminta ta fice. A bakin kofa sukayi karo da Neenah tana shigowa, tayi kwalliyarta cikin simple gown tayi rolling kanta sannan tasa glasses, sosai ta had'iye damuwarta ta kirkiro murmushi ta karaso cikin d'akin
"Oh my baby sister is awake" ta karaso gaban gadon tare da ajiye bag d'inta kan side drawer'n d'akin, ta rike kid sister'nta, a hankali Sahr ta kwantar da kanta a kafad'ar Neenah tace
"Adda Neenah nayi kewarku sosai, na d'auka bazan sake ganinku bah, I tot I'll never reunite with my family again" sahr ta fad'a yayinda ta fashe da kuka. Neenah tayi saurin rungumeta tana rarrashi "Shh shh shhh baby sister don't cry, ya wuce ai yanzu tunda kin dawo cikin mu, dats what matters" Sai a lokacin Khulayd yayi interfering "Kukan ya isa haka Hubb idan baso kike kisawa kanki ciwon kai bah, you are still unwell karki manta".
Sahr ta daga kanta ta kwanta kan pillow tana share hawayenta da bayan hannu, bata cewa Khulayd komai bah. Neenah tayi wani fari da ido tace
"Mr Omair ya jikinka, hope kaima kaji sauki"
Khulayd yad'an ja tsoki yayi banza da ita, sahr tace "Ya Khulayd magana fah Adda Neenah takeyi maka" Yayi shiru baice komai bah, tad'an ja rigarshi ya kalleta, tayi mishi alama da ido cewa ya kula Neenah. A zuciye yace
"You know what, barin sha iska a waje coz dis sister of yours likes to piss me off" yana gama fad'in haka ya fice ya barsu, barin ma Neenah da zuciyarta ya jagule.
Khulayd ya fice ya barsu, a balcony ya tsaya yana mai jin haushin Neenah, y dos she always show up and ruin his happy moments, gashi kuma idan ya ganta baya iya jurewa sai yanayinshi ya chanza. Yana cikin tunani wayarshi tayi k'ara, ya ciro wayan daga aljihu yana duba screen din yaga ko waye ke kiranshi, he just hope kiran ba daga office bane saboda baya tunanin zaije office for d whole week me, yanaso shine ya kula da baby doll d'inshi.
'Dad' ya gani rubuce kan screen d'in don har wayan ya kusa yankewa, yayi saurin picking yace "Hi dad' Mr Omair was very surprised saboda shi ya d'auka Mami ce zatayi picking tunda Khulayd babu lafiya, cikin kasa b'oye farin cikinshi yace
"Son, are you really d one on the phone?"
Khulayd yace "Yes I am, and zaka sha mamaki idan na fad'a maka cewa ina tsaye da kafafuna nake amsa wayarka, let's just say its a magic dat happened" ya kare maganar yana dariya. Mr Abeed yace
"Am very happy da d'ana d'aya tilo ya samu lafiya, I was crazy danaji bakada lafiya and I had to come see you, yanzu ma da nake maka magana an kirani a Egypt kan wani important meeting kuma I must be there, shiyasa nake kiran aunt d'inka in sanar da ita , but my mind is at ease now,,, am very happy son" ya numfasa kafin ya kara da cewa "But tell me something, akan ......Magic da kace ya faru". Khulayd yace
"Well, let's just say the reason for my illness is back, so here I am all fine and healthier than b4" yayi shiru nad'an wani lokaci kafin yace "Dad I love her, I love her so much".
Mr Omair yayi dariya yace "Ina jin haka a muryanka son, and I promise you cewa sai na samo wad'anda suka aikata haka, this is a father's promise". Daga nan suka d'anyi tattaunawarsu kafin daga bisani suka katse wayan.
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
_*24 hours later*_ ~*Asibiti*~
Mami ce ke tattara duk stuff da suka zo dashi coz anyi discharging d'insu both, bayan an gama shigar da komai boot, Mami ta rike Sahr yayinda ita kuma ta jingina da jikin Mamin don neman support don har yanzu she's feeling a little bit weak. A hankali suke takawa daga d'akin har zuwa wurin mota, Khulayd yayi saurin bud'e kofar baya Mami tasa Sahr, ya koma d'ayan b'angaren shima ya bud'e gidan bayan ya shiga don kada Mami ta shigar masa wajen little princess d'inshi. Mami ta girgiza kanta tana murmushi, a zuciyarta tace "I pray that nothing evil shall come between d both of u" sannan ta shige motar suka tafi.
⚜⚜⚜⚜
Carefully driver'n yake tuk'i, babu wanda yake magana a cikin motan sai shiru kakeji. Sahr ta gaji da zaman tad'an kwantar da kanta ta lumshe ido, duk Khulayd na noticing d'inta, ya d'an matso kad'an da murya chan kasa kasa yace
"Zaki iya kwanciya a jikina, I won't mind"
Sahr ta bud'e idonta guda d'aya ta kalleshi, ya gyad'a mata kai alamar da gaske yakeyi fah, tayi wani shu'umin murmushi , tad'an bud'e muryanta tace
"Meyasa kuma zan kwanta a jikinka?" Ta d'aga mishi gira. Khulayd ya d'an cizi leb'enshi yana kallonta yace
"Zan rama neh"
#TEAMSAHRKHULAYD
© *SEEMBY LUFF*😘
⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜
*By Seemby luff*😘
*PAGE 50*
⚜⚜⚜⚜⚜❤⚜⚜⚜⚜⚜
Neenah na zauneh a parlor kan couch, ta d'aurah kafafunta gabad'aya a kai tana danne-danne a waya, gefenta kuma side table neh mai d'auke da wani glass cup akai. Lokaci lokaci take sipping content na cikin cup d'in sannan ta cigaba da danna wayarta.
Mami ta turo kofan parlor'n ta shigo rike da Sahr dake feeling dizzy tun a cikin mota suka shigo, bayansu kuma Khulayd neh. Neenah ta d'ago idonta don jin an bud'e kofa ta gansu dukka, har saida zuciyarta ta buga don she wasn't expecting them yanzu, da kyar ta tattaro kanta guri d'aya ta mik'e tana yi musu sannu da zuwa
"Sannunku da dawowa Mami, I never thought they'll be discharged today dana je sai mu taho tare" Mami tad'an harareta tace "Tayaya ma zaki sani Neenah, tunda babu abunda zaki iya yi banda zama a gida kina danne dannen waya, dats what you are good at" taja Sahr suka nufi stairs. Straight d'akin Sahr Mami ta wuce da ita ta zaunar da ita a bakin gado tace
"Har yanzu kina jin jirin neh?"
Sahr ta girgiza mata kai tace "A'ah Mami, kawai kaina neh.... It aches"
Mami tace "babu komai ai, tashi kiyi wanka, I'll go and prepare dinner for u idan kinci saiki sha magani ki kwanta" ta fita zuwa kitchen, ita kuma Sahr ta shige toilet.
❤
A bangaren Khulayd shima d'akinshi ya wuce, ya fad'a toilet yayi taking shower, ya fito d'aure da towel ya zaunah gaban mirror yayi shafanshi, sannan ya sanya jallabiya ya fad'a kan gado, cikin kankanin lokaci bacci ya d'aukeshi.
*NEENAH*
Barin parlor'n tayi ta koma d'akinta, ta kwanta kan sofa tana kallon ceiling ta lula duniyar tunani, ta jima a haka kusan 5 minutes kafin ta mik'e kamar an mintsileta, a hankali ta fara zagaya d'akin
"C'mon Neenah, think think" ta fad'a tare dasa hannunta cikin gashin kanta ta hargitsa kamar wata mahaukaciya, ta d'au lokaci a haka amma bat'a tab'uka komai bah, gabad'aya kanta baya functioning..
"Why, why me? Meyasa nake shan wahala akanshi amma baya gani, why will I have to suffer all in the name of love, why did he fall for that witch sister of mine instead of me" ta dunkule hannunta ta bugi bango tana hawaye, tace
"Gosh I hate her, I hate her for taking whats rightfully mine" ta zube a wurin tana rusar kuka kamar ranta zai fita.
*LATER THAT DAY*
Khulayd ya fito daga d'akinshi bayan ya idar da sallan Isha'i, a hankali yake tafiya har ya wuce balcony'n d'akinshi ya kama hanyar d'akin Sahr. Dai-dai door step d'inta sukayi karo da Mami ta kawo dinner, hannunta rik'e da tray wanda yake d'auke da plate a rufe, a gefen plate d'in kuma finger spoon neh wanda aka nad'e cikin tissue paper sannan wasu kwalayen magunguna. Tana ganinshi tad'an numfasa tace
"Ain't you supposed to be resting now?" Ta tsareshi da idano Yace "Eh aunty, but...." Mami tayi saurin katseshi tace
"But what? Kana da amsar da zaka bani don ka kwaci kanka koh, I know you always have an answer so tell me"
Ya d'anyi murmushi kad'an, ya dafe kafad'unta da dukka hannayenshi, yana kallonta yace
"Of course not aunt, ba haka bane sam, kawai inason dubata inga yaya take neh" ya sauke hannunshi daga kafad'anta ya rike tray'n shima yace