Kenza eBookz

Sahr khulaiyd complete - Chapter 12

Sahr khulaiyd complete - Chapter 12

Sahr khulaiyd complete Chapter 12: Sahr khulaiyd complete Chapter 12. "And u think Ya Khulayd can do it right, kina yanke hukuncine da abunda kika gani…

3,573 words

"And u think Ya Khulayd can do it right, kina yanke hukuncine da abunda kika gani kawai but akwai gaskiya a bayan hakan, ki sake tunani"

"She's my elder sister, bazatayi min haka bah, tasan akwai abu a tsakanina da ya Khulayd don haka she can't move an inch close to him... No no"

"And he's your brother too kuma yana tsananin kaunarki to d extent dat zai iya bada rayuwarshi don ke, he will never think of such, nidai ki sake tunani kafin ki yanke shawara" cewar Nailah

Fad'awa jikin Nailah Sahr tayi tare da hugging d'inta so tight tace "I dunno who to believe now Adda Nailah, ki taimakeni pls"

"Shhhhh! Its alright baby sis, komai zai wuce bi'izinillah" cewar Nailah tana shafa bayanta a hankali, gefe guda kuma tana tunanin had'uwansu da Neenah

⚜⚜⚜⚜❤⚜⚜⚜⚜

*SEEMBY-LUFF* 😘 [3/22, 6:22 AM] 0mmer Farouk: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜ Written by *Seemby luff* 😘 *page 54*

Washegari haka Mami tayi tasa ran shigowan Khulayd side d'inta don gaisuwa sai tayi amfani da wannan damar su tattauna dashi kan matsalarsu da Sahr, saidai har past 11 bai shigo bah. Gajiya tayi da jiranshi ta mik'e ta nufi d'akin nashi, a nutse ta tura kofar da sallama a bakinta ta kutsa kai kawai don ko sallamar bai amsa bah bare ya d'ago ma ya kalleta, kad'a kai tayi kawai ta wuce wurinshi ta zaunah bakin gadon, idanunshi a bud'e suka sai dai kawai bai ga damar yi mata magana baneh, shiru Mamin tayi nad'an lokaci tana nazarinshi kafin daga bisani ta d'aura hannunta a kumatunshi alamar tanason jin ya temperature'n shi yake, rau taji jikinshi da zafi sosai a tsorace ta d'auke hannunta tana kallonshi cike da mamaki tace

"Son dama lafiya neh bakada shineh ka kunshe kanka a d'aki tun jiya without eating and without informing anyone? Meke damunka neh wai? Dis isn't the usual u"

"Am fine aunt, babu abunda ke damunah kawai dai inason space ni kadai neh, kwakwalwata ya jagule abubuwa da dama suna faruwa a ciki, that's all" ya fada yana lumshe ido, numfasawa Mami tayi ba tare da ta d'auke idanunta a kanshi bah, she just know karya yakeyi mata don kawai ya kare kanshi daga tambayoyin da zatayi mishi, cikin lallami tace "Haba son, yanzu har akwai abunda zaka b'oyemin a cikin zaman mu? Ka tunafa matsayin mahaifiya nake a wurinka duk da cewa ba ni ceh na haifeka bah but almost nice na girmar dakai, I love you so much like my own or even more coz I've been praying to God to bless me with a male child amma hakan baiyi bah har nakeji kamar akwai laifin da nayiwa ubangiji nah neh yaki biyamin bukata tah, but tunda aka haifeka Allah ya d'aura min kaunarka har ka ciremin tunanin rashin samun d'a namiji daga zuciya, when u were a babyb I used to hold you in my arms from morning till night bana tab'a gajiya dakai, u were my cute angel and u still are, kana tsammanin idan kana cikin matsala da damuwa bazan ganeh baneh? U need not to lie to me coz I feel it when something is bothering you so please, na had'aka da Allah ka fad'amin abinda ke damu ka, please son, please" kamar zatayi hawaye ta kare maganar tana shafa gashin kanshi a hankali.

Tashi Khulayd yayi zauneh hawaye na bin kuncinshi, he was really touched da maganganunta, yasan cewa gaskiya take gaya mishi sai yaji bai kyauta bah da yayi mata karya tun farko, goge hawayen yayi da bayan hannunshi sannan ya rike hannayen Mami duka biyu da kanshi a suñkuye yace

"Am very sorry aunt,, kiyi hakuri nasan ban kyautah bah... Aunt nasan kina sona fiye da yadda nake tunani kuma nasan kin yarda dani fiye da ma 'ya'yanki, but I really dunno if u can trust me right now, shin zaki yarda da abunda zan gaya miki yanzu? Shin zaki gaskata ni? Will u have faith in me like u always do?" Ya d'ago yana kallonta. Cire hannunta tayi cikin nashi ta shafi gefen fuskarshi tana murmushi duk da tanajin zuciyarta na bugawa da maganganunshi tace "Of course sweedy I'll believe you, I'll trust you kamar kowani lokaci don nasan bazaka tab'a bani kunya bah, now talk to your aunt, ka fad'amin abunda me damunka".

⚜⚜⚜⚜❤⚜⚜⚜⚜

"Aunt, jiya wani abu marar dad'in ji ya faru, nasan dukkan mu 'ya'yanki neh amma saikin daure zuciyanki, jiya da yamma na bukaci had'uwa da precious a garden don inason jin bayanai daga bakin ta kan abducting d'inta da akayi coz its high time a fara investigation din, I got dressed to go meet her as planned and just before I go Neenah ta shigo d'akina, in takaice miki aunt she tried to seduce me and tried to force herself on me, believe me aunt wallahi banyi niyar aikata komai akanta bah kawai inason tsorata tane nayi haka, unfortunately precious tazo ta ganmu a haka and she's thinking I was trying to rape Neenah, yanzu ta tsaneni bataso ta ganni kuma ni bazan iya jurar hakan bah, she's my source of happiness, my life my everything, I can't imagine living without her, abunda takemin bazan jura bah aunt kuma bazan kalleta a halin da takeson jefa kanta bah" ya sake fashewa da matsanancin kuka, a hankali yayi resting kanshi akan cinyarta yana hawaye.

Tunda ya fara magana take sauraranshi attentively har yazo main point na maganar, sosai zuciyarta ya tsinke da abunda Neenah ta aikata, bazatayi doubting bah don tana iya hango tataccen gaskiya a cikin kwayar idonshi kuma matsayinta na mahaifiyar neenah bata shakkun zata iya aikata abunda Khulayd ke fad'a yanzu. Duk cikin 'ya'yanta tafi shan wahala kan neenah don tun tana karamarta batajin magana, and ta lura da sudden change of behavior daga Neenah'n tunda Khulayd yazo gidan, bama haka bah Neenah'n ta tab'a nuna mata cewa tanason Khulayd d'in and dat she wants to marry him, hawaye masu zafi neh ya sauko kan kumatunta na bakin cikin irin halin Neenah

"Why will she do dis to me, duk tsawon lokacin da na d'auka ina tarbiyyansu single handedly amma da haka zata sakamin? Meyasa zatayi lowering kanta gaban namiji har haka, meyasa bata da self respect, meyasa ta kasa kama kanta har haka, why will she try to betray her baby sister this much, y Neenah, y.... Nayi matukar kyamatar halinki, inama da ban haifeki inji bakin cikin da nakeji yau bah" abunda take fad'i a zuciyarta kenan, hawayen da takeyi neh ya d'iga kan kumatun khulayd , da wuri ya d'aga kanshi daga cinyarta yana kallonta, girgiza kanshi ya shiga yi yana goge mata hawayen da yatsunshi yace

"Pls believe me aunt, it wasn't what I was trying......."

"Shhhhhh!" Ta katseshi da sauri tace " na yarda dakai son, and I promise you indai Sahr ce so long as I breathe itace matarka kuma koda mutuwa zanyi sai na ajiye wasiyyar haka, she belongs to no other person but you, kuma as soon as yaya yazo next week zamuyi batun auren naku ayi kowama ya huta... For Neenah kuma I'll deal with her if I find her guilty of this"...

Haters kuyi hakuri fah, lovers da followers neh sukayi insisting saina kare littafin. #TEAMKHULAYD❤

Posted on Monday, 5th march 2018 Time: 09:01pm

© *SEEMBY LUFF* 😘 [3/22, 6:22 AM] 0mmer Farouk: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜ Written by *Seemby-luff* 😘 *Page 55*

Tunda Nailah ta idar da sallar asuba zuciyarta yake tunzurata ta tunkari Neenah akan maganar amma wani sashen ya umurceta da ta sake hakuri sai gari yayi haskeh. Gari nayin haskeh ko karfe bakwai bai gama cika bah Nailah ta fito daga d'akinta zuwa d'akin Neenah. Zauneh take a gaban mirror d'aure da towel tana drying gashinta da hand dryer da alamun dai daga wanka ta fito, a nutse Nailah ta turo kofar ta shigo da sallama kasa-kasa, bata damu ta amsa bah ta cigaba da abunda takeyi as if Nailah bata existing a wurin, kin zama nailahn tayi daga tsayen da take ta hard'e hannayenta a kirji tana kallon Neenah har ta kare drying kanta tayi combing sannan tayi packing, majestically ta juyo tana yiwa Nailah wani irin kallo kafin tace "Meya kawoki d'akina a dai-dai wannan lokacin baby sister? Bakida aikin yi neh kika baro d'akinki zuwa nawa don kawai ki kalleni koh me?" Murmushi Nailah tayi kafin tace "Meyasa kika aikata haka Neenah, y?"

"I beg your pardon miss, me kike nufi da meyasa na aikata hakah?" Neenah ta bata amsa a takaice

"Oh please big sister, don't pretend as if you don't know what am talking about, you did dat on purpose didn't you" ?"

A fusace Neenah ta mike don dama tun jiya take haushin ta, kiris take jira ta shiga hanyarta ta sauke mata kondon rashin mutuncin da ta adana don ita, "wai Nailah kinyi haukah ne ko kin manta cewa na girme miki na, idan kinaso kimin magana just go straight to d point ba sai kinyi ta kwana kwane bah" hard'e hannunta tayi a kirji itama kamar yadda Nailah tayi suka shiga kallon kallon na d'an lokaci. Nailah ce ta kauda shirun tayi dogon ajiyan zuciya kafin tace "Am not here to exchange words with you sister, kawai I was wondering meye kid sister tayi miki har haka da kikeson lalata mata rayuwarta? Neenah anya kuwa kina tuna cewar Sahr 'yar uwarki ta jini ceh? She is our baby for goodness sake and d smallest among us, shin bazaki iya sadaukar mata da soyayyar Ya Khulayd don ta samu farin ciki bah, ki tuna rayuwarmu a baya kafin zuwanshi gidan nan, we were family and always there for each other, we loved each other beyond imagination, what happened to that sister?, besides tunda ya shigo gidan nan ita ya nuna yanaso, he tried so much in winning her heart and finally she accepted him, Sahr bata tab'a sanin ma'anar soyayya bah sai akanshi kuma yanzu she loves him damn much, meyasa kikeson shiga tsakaninsu? Meyasa kikeson rusa musu zaman su? Meyasa kikeson haddasa rashin yarda a tsakaninsu? Haba sister, d girl is suffering, she feel heart broken and betrayed and yet bata ma son ta d'aura miki laifi, shin bakida imani neh? Ina imaninki ya tafi Neenah where did it go?" Fashewa da kuka tayi a wurin tama rasa me zata sake cewa Neenah kawai ta juya ta fice ba tare da ta rufe kofan bah.

Sanyi sosai jikin Neenah yayi lokaci guda zuciyarta ta fara karaya, jiki babu laka ta karasa bakin kofan ta tura tare da locking da key ta jingina da kofan abubuwa masu yawa suna mata yawo a kai, of course they were a happy family before all this started kuma tana son Sahr fiye da tunanin kowa, a lokacin da take karama kullum suna tare, wani sa'in Sahr tayi ta kukan cewa bazata kwana da mami bah sai da Neenah, dafe kanta tayi tana hawaye tace "Am sorry kid sis, I so much love him bazan iya barinshi wa kowace 'ya mace bah, not even you"....

*later in d evening*❤

Khulayd na zauneh a d'akinshi yayi zurfi cikin tunani kamar an mintsileshi ya mike not minding ma ko slippers babu a kafanshi, ficewa yayi daga d'akinshi yana tafiya kamar wanda ya zauce har ya wuce balcony d'akinshi ya kama hanyar d'akinta, banke kofan yayi babu ko sallama ya shiga yana d'an waige-waige, chan karshen gado ya hangota saidai baya iya hango fuskarta, a razaneh ta tashi zauneh don ta tsorata da yanda taji karan kofan idanunta suka sauka kan palled fuskanshi, nan take ta canza fuska ta had'e rai tana huci shikuma ya karaso bakin gadon yana kallon cikin idonta har saida yasa ta sunkuyar da kai, hawaye ya cika mishi idanu ya cigaba da kallonta sannan cikin sarkakkiyar murya yace

"Don Allah precious ki saurareni, I need to talk to you please" kamar zai yi kuka

She so much missed him, just everything about him and yanzu ji takeyi kamar tayi ta kallonshi har iya karshen rayuwarta, dak'ewa tayi ta juyar da kanta gefe tace "Ya Khulayd don Allah ka kyaleni, have I not told u banason ganinka banason magana da Kai? Pls ka ficemin a d'akin inaso in yi bacci"

"Nikuma inason ganinki precious, inason inji muryanki, inaso inga murmushinki" Khulayd ya fada

A tsawace tace "nace banaso ko baka ji baneh, get out of my room, banason ganinka I hate you" ta fashe mishi da kuka

"Wallahi karya kikeyi precious, bazaki taba iya tsanata bah, you love me so much I can feel dat, ko a kwayar idanunki bana ganin komai sai zallar soyayyata, u love me na sani precious, you do"

Dirowa tayi daga gadon zuwa gabanshi ta d'ago tana kallonshi in d eye wannan karon kamar yadda yake mata tace "I hate you na fad'a maka, bana sonka bana sonka"

Da karfi Khulayd ya rike kafad'unta yana girgizata yace "Karyane precious, ke kika fad'amin bazaki tab'a son wani d'a namiji bah sai ni don haka bazaki tab'a iya tsanata bah, na riga na mamaye ilahirin zuciyarki I knw u cannot live without me, you want me precious I can feel it"

Mutsu-mutsu ta farayi tana kokarin kwace kanta daga rikon da yayi mata amma ta kasa, kuka takeyi sosai tana "Ya Khulayd leave me alone, ka sakeni don Allah u are hurting me pls" tun tanayi da karfinta har ta gaji babu wani sauran karfi daya rage mata, bai ankara ba sai ji yayi kawai ta rungumeshi da iya karfinta so tight and he had no other choice but to hug her back, riketa shima yayi sosai yana yawo da hannunshi daga bayanta zuwa kwankwasonta yana sauke ajiyan zuciya, a hankali tace

"Ina sonka sosai hubbyna, meyasa ka min haka, how could u think of....." Bai bari ta karisa maganarta bah yayi interrupting

"Shhhhhh! Baby doll, I love you so very much that I will never think of such, ki rikeni mu tsaya a haka please karki sakeni, I missed u a lot" matseta ya sakeyi sosai ya rufe ido yanajin wani abu na yawo a jikinshi..

#TEAMSAHRKHULAYD❤

Posted on Wednesday, 7th march 2018 Time: 09:40pm

© *SEEMBY LUFF*😘 [3/22, 6:22 AM] 0mmer Farouk: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜ Written by *Seemby luff*😘 Page *56*

Kusan 15 minutes sukayi suna tsaye a haka sannan Sahr ta fara kokarin breaking hug d'in as sai yanzu ta tuna cewa sunyi fad'a kuma abunda sukeyi ba dai-dai baneh duk da cewa she missed him a lot, kokarin tureshi ta farayi amma he isn't ready to let her go, "ka sakeni ya Khulayd lemme go please" ta fad'a cikin tsiwa, Khulayd baya ko sauraron ta yana sake kokarin matseta a jikinshi har yayi nasaran matsetan yana laluban bakinta, burinshi kawai ya had'a musu baki. Suna kan haka Nailah ta shigo ta gansu a haka, da sauri Sahr ta turashi ta matsa baya ta sunkuyar da kai don ba karamin kunya taji bah da Nailah ta kamata a cikin wannan yanayin da Khulayd bayan jiya ta gama cika baki cewa ta tsaneshi and she don't have anything to do with him anymore, Khulayd bai ce komai bah ya zame jiki ya fice basu mayi noticing bah, Nailah ce ta kalli inda yake tsaye taga baya wurin tayi murmushi kawai ta zauna bakin gado tana kallon Sahr na wani lokaci, itakam Sahr gabad'aya she isn't comfortable, ji takeyi kamar ta tsaga kasa ta shiga don kunya gashi yanzu ya gudu ya barta without even saying a word. Shiru neh ya gudana a d'akin na tsawon wani lokaci kafin daga bisani Nailah tace "umm love birds, I can see kun shirya kanku without anybody's interference ko kuma har yanzu kin tsaneshi neh kid sister" shiru Sahr tayi batace komai bah don batada ta cewa yanzu, Nailah tace "amma kinsan cewa what you were doing was wrong koh?" Gyada mata kai kawai Sahr tayi don bakinta har nauyi yake mata don haka bazata iya bud'ewa bah, "well its good tunda kin sani, but me amfanin sanin tunda baki amfani dashi? I understand irin soyayyar da kukewa junanku but that doesn't mean zakuyi abunda kuka gadama, ko kinsan cewa idan mace da namiji suka zaunah su biyu a keb'ab'b'en wuri na ukunsu shaidan neh?" Nan ma gyad'a kai Sahr ta sakeyi tana hawaye, Nailah ta d'aura "ko so kike ki rasa budurcinki wanda shine alfaharinki?" Girgixa kai Sahr tayi tace "Adda Nailah I know am wrong amma ina kasa sarrafa kaina when am with him, kuma I find it difficult to stop him even if I want to" ta karasa itama ta zaunah bakin gadon tayi resting kanta akan cinyar Nailah ta cigaba da hawayenta, Nailah ta shiga shafa kanta a hankali tace "I understand kid sister, kawai shawaran da zan baki shine ki rage shigewa jikinshi da kikeyi duk da nasan kuliya ce ke uwar son jiki, I can't tell how much he loves u amma nasan yakai makura wurin sonki, duk da cewa shi zaki aura amma ranan da kika kuskura kika bashi kanki toh darajarki ya zube a idonshi kenan, he'll never respect u saboda zai rika tunanin zaki iya bada kanki ma wani mah a waje, just stop being too close to him okay" nan ma gyada kan ta sakeyi tana tunanin ashe wauta takeyi. Komawa d'aki Khulayd yayi ya fad'a kan gado, haka kawai yakejin haushin kanshi da rashin iya controlling emotions d'inshi da yakeyi idan yana tare da ita, yasan cewa hankalinshi da wuri yake tashi in yayi feeling presence na mace a kusa dashi but case d'inta is different, tasha fad'a mishi batason abunda yake mata yet he kept on doing it, and if he were to to something to her bazai tab'a yafewa kanshi bah, saidai duk lokacinda ya d'aura ido akanta it makes him want to touch her and dats d number one problem da yakeso ya magance tun kafin wani abun ya faru, wani bangare na zuciyarshi yace "just talk to your dad abt it, fix your date and make arrangements... Make her yours forever kawai shine mafita" gyada kai yayi cikin gamsuwa da shawaran da zuciyarshi ya bashi, a fili tace "a perfect solution, but she still doesn't trust me, har yanzu gani take I tried to rape her so called sister" ya sake fad'awa tunani, muryan second Khulayd yaji ta kowani kusurwan d'akin yana cewar" just come up with a plan, ka sata ta gani da idonta cewar Neenah ce takeson lalata tsakaninku kuma itace takeson ka kwanta da ita, only then can she bliv u", murmushi Khulayd yayi yanajin dad'i marar misaltuwa yace "I'll do just that,,, thanks dude". Turo kofar d'akin Mami Neenah tayi ta shiga ba tareda tayi sallama bah duk da Mami tayi fad'a ta gaji, zubewa tayi kan gado tana matsa wayarta tace "hi mum, tunanin me kikeyi naga kinyi shiru?" Da har Mami tayi niyyar mata fad'an rashin sallamar amma sai taga babu fa'ida, saida ta numfasa kafin tace "I just spoke to your uncle, yace zaizo next weekend", Neenah tace "is that why u seem bothered?", "A'a, yace da yazo za'a fara investigation kan abducting precious da akayi, ni na fad'a mishi da ya kyale tunda ta dawo gida safe and sound amma kinsan uncle d'inku da taurin kan tsiya, gashi kuma Khulayd shima yace sai an samo wad'anda suka aikata a gurfanar dasu a gaban kotu(court), shine kawai abunda ke damuna". Tunda Mami ta fara magana Neenah ta soma jin kanta na juyawa, tasan cewa muddin uncle d'insu yayi stepping foot a Nigeria babu abunda zai hanashi ganin karshen binciken nan, he won't stop until he find d culprits, tashi zaune tayi tana tunanin ta ina zata fara tunkarar wannan abun, idan har ta bari yazo tofa asirinta ya tonu, shawarar kiran Barr Zayyad ne ya fad'o mata tayi saurin mik'ewa tayi waje bata ce da Mami komai bah, Mami kam mamakin halin neenah takeyi don gabad'aya itace daban a gidan, kwata-kwata bata da tarbiyya, "Allah ya shirya" kawai Mamin tace tareda da mikewa ta tada kabbaran sallah. Tana komawa d'aki ta fara binciken number'n Zayyad d'in a wayarta tana addu'an Allah yasa batayi deleting bah coz tun dawowan Sahr gida suka b'ata and dat was d last time they've communicate, a hankali take dubawa bayan ta shiga wurin "B" alphabet tana "barr., Barr, Barr" chak hannunta ya tsaya kan contact d'inshi, ajiyan zuciya mai karfi tayi sannan ta d'aga idanunta sama tana kallon ceiling tace "thank God", dial button ta dannan sannan ta kara a kunnenta saidai har ya yanke bai yi picking bah, a kufule ta sake fara gwadawa for the second time. Kusan sau shida ta kirashi amma bai d'aga bah, komawa tayi ta zaunah kan sofa tana sake gwada seventh one din tayi sa'a ya d'aga kuwa "Haba barrister, sau nawa nake kiranta tun d'azu kayi ignoring d'inta, what I want to tell u is important to both of us, uncle Abeed zaizo naija next week to investigate Sahr's abduction, yafi maka tun wuri kasan nayi or better still ka bar kasar gabad'aya, don't let them get hold of you and if u do, don't dare mention my name don wallahi zanyi maka abunda baka tab'a tsammani bah" tana gama fad'in haka tayi hanging up bata ma bashi space na yin wani magana bah.

Posted on Friday, 9th march 2018 Time: 11:30pm

© *SEEMBY LUFF*😘 [3/22, 6:22 AM] 0mmer Farouk: ⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜ Written by *Seemby-luff*😘 Page *57* ⚜

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull